Showing 207001 words to 210000 words out of 265571 words

Chapter 70 - TA FITA ZAKKA COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Dec 2024

28883

dakai suna Dariya.
Shi ya kwashe kayan ya maida mata aledan sannan ta bude na Hajiya ai bakinta sai yaki Rufuwa ta fara Cin ramar tana fadin"Wlh Daman ina ta neman abu mai tsami tsami Allah Sarki Hajiya..kwalkwal tayi zatayi kuka yayi saurin cewa"To miye abun kuka kuma.?
Keda kike da jidalin kuka..!
Sai tayi Shuru itsace cin rama cin Zogale gutsiran yalo gatsan goriba sai murna take yana ta kallonta Cikin sha"awa.
Kai tsaye yace mata"Kawayenki kawayen jidalin ki Hanne da Hamida na gaisheki..!
Amina ai sai ta Dagata da Ciye ciyenta tana fadin"Da gaske..?
Kai ya gyada mata yana fadin"Sosai ma..Har hira ma mukayi suka bani labarin Aminene ikon Allah..Har da Labarin Anty Sara mai Warin maza.!
Amina ta zaro ido tana Dariya shima Dariya yake yi yana fadin"Kinganki wlh bakya jin mgana Allah ya shiryamin ke !
Dariya take yi tana bashi labarin yadda Anty Sara ta Dinga kuka Data ji labarin an ce tana warin maza har fa irin nganar ta saida Amina ta kwatanmai kallonta kawai yake yi yana jin Dadin ganinta Cikin Farinciki.
Bai san Lokaci ya tafi ba sai da yaga biyu na rana yayi ya mike yace mata su yi sallah shi ya taimakamata ta mike suka shiga tiolet tare ta fara kama Ruwa kuma yaki fita tana tajin kunya ya kalleta yace"Ji min yarinya ke da na sanki Ciki da baya kina kwailarki ma..!
Ai bata kara mgana ba tayi Fitsari tayi Tsarki tayi alwala ya taimaka mata ta fito Shi kuma ya koma yayi alwala bayan ya kama ruwa shima,Tare sukayi sallah ya jasu jam"i suna Idarwa ya jawo Amina jikinsa ya fara Tabata haka kurum yaji yana Bukatar jinta akusa dashi ita kuma batamai gaddama ba ga karatun Ya Aisha ga mganar Aba data Zauna aranta tun ranar da zasu tafi yace in tamai gardama bai yafe mata ba.
Itama ta lula Cikn wata Duniyar sai karar wayarsa suka ji kamar Daga sama shi ya katse ma Umar hanzari bai saki Amina ba ya Daga kiran ganin Aliyu yana Dauka yace mai"Lafiya..?
Aliyu yace"Kai shehi kaji tsoron Allah..Gidan fa kanwarka kake..?
Ka shige kurya da yar mutane kana Lalubeta. !
Tsaki yaaja ya kashe wayar yana kallon Amina data boye kanta cikin kirjinsa Dagota yayi yana fadin"zaki bini Amina..?
Cikin wani yanayi tace"Ina..?
Bai mata mgana ba ya taimaka mata ta mike ya Dauko mata hijabinta Dake kan gado ya saka mata yasaka mata takalmi Daya gani bakin gado yaja Hannunta suka fita Daga Dakin.
Falo ba kowa Aisha na Dakinta ita da Usman Yakaka ta shiga Dakin Amina tayi sallah bayan Aliyu ya tafi Sallah Dakin Dake yammah acikin falon na Saukan baki.
Awaya Umar ya Kirasa yana Dauka yace"Fitomin da key din motarka..waje..!
Daga haka ya ja hannun Amina suka fita Daga falon bayan ya katse wayar.
Aliyu cikin mamaki ya fito haraban dan madaidaicin gidan yana kallon Umar Dake jiransa yana zuwa a bakin motar yaga Umar da Amina har kuma Lokacin yana rike da Hannunta.
Aliyu ya rike haba zai yi mgana Danmallan ya warce key din a Hannunsa Amina kunya ya kamata ta kasa Motsi hannunta yaja sannu har inda zata shiga mota bangaran mai zaman banza ya Danna wani abu jikin key din motar ta Bude ya bude mata ta shiga ya taimaka mata ya zagayo bangaren Direba zai shiga yana cema Aliyu"To na bar gidan kanwata sai ka hanani shakatawa da Matata..!
Daga haka ya shiga ya kunna Motar yayi hon megadi ya Bude masa get ya sulala waje ya bar Aliyu da baki sake yana yar Dariya afili ya furta"Shege Shehi..Ya dirkama yarinya ciki ya Lallabo zai kwashe romon..!





*Janafty*


*TFZB2021*

*Ki biya ki karanta cikin Salama kiyi ma girman Allah in baki biya ba kada ki karanta sannan kuma kada ki yada'ashi..Pay N500 via Jamila Umar gtb 0552179550 ko katin waya ta wannan lambar 09069067488*

Batayi mgana ba sai da taga sun fita Daga anguwan sun dauki Wani shararren Titin garin na Abuja sannan ta kallesa hankalinsa na wajen tuki tace"Ina zamu..?
Bai kalleta ba yace"In bazaki je ba kada na Takuraki sai mu koma..!
Kallonsa tayi sai taji bazata iya mai gaddama ba yasa kanta na kasa tace"A"a zan bika..
Mirmishi yayi kafin yace"Kinsan dai bazan cutar dake ba ko..?
Ta gyadamai Alamar hakane kai ya jinjina kafin yace"Good. !
Da haka basu kara mgana ba suna dai tafe kawai kowa da abunda yake sakawa aransa ba wani sanin garin Abuja yayi ba saboda shi bai yi Cikakken rayuwarsa anan ba gwarama Gumel da Dutse da Jigawa su zai ce yadan waye acikinta ammh banda nan sauran sai dai Ilimi da karatu su fitar dashi.
Cikin ikon Allah suna cikin tafiya yana Dube dubensa suka samu wani Hotel saman Hanya kai Tsaye nan yayi kwana ya shiga Cikin motar ya barta ya shiga bayan wasu mintina sai gashi ya Dawo ya bude mata kofar mota ta fito ya taimaka mata suka shiga ciki.
Daki mai lamba 206 ya kama musu Amina sai mamakin take yi tana faman kalle kalle tasan ai nan din Hotel ne domin ta karanta ajikin Sambol din kafin su shigo ita sai dai taji hotel a Littafi bata taba zuwa ba sai yau shi ya Bude Dakin yajata suka shiga sannan kuma ya sake rufe kofar ya jata har saman gadon Dake Dakin ya Zaunar da ita Lokaci Daya ya jawota ya Rumgumeta yana Sauke Numfashi.
Ai basai yayi mgana ba yanayin yadda ya fara aika mata sakonsa cikin gaggawa yasa ta Fahimci yana matse da ita ne tun suna zaune har ya jata kan gado bayan ya cire mata Hijabin jikinta Amina kan tayi lamo tana karban sabon karatun ya Danmallam gareta.
Bata dawo hayyacinta ba sai da tafiya da mika sannan ta fahimci karatun sai ta tuna wahalar data sha ranar farko sai ta fara kuka tana kokarin kwatan kanta ammh ina is too late a wajenta Domin alokacin kome zatayi bazai iya kyaleta ba sai dai yana ta binta a Hankali bai bari ya rasa natsuwarsa ba Duka ganin yanayin datake ciki.
Jin yadda jikinta ke rawa yasa ya kamkameta cikin kunnenta ya rada mata"Ki saki jikin ki Amina..Bazan miki da zafi ba..
Amina na Hawaye tace"Don Allah kayi hakuri wlh da zafi..Wayyo.!
Bakinta ya hade da nashi kawai ya saka kai sai dai ya sha mamaki yadda wajen ya koma ya Hade kansa sai da ya sha wahala kamar na farko sannan ya iya shiga Amina taji azaba na Ratsata awanchan ranar komai ya faru kamar a mafarki ne bazata iya tuna yanayin azaban ba ammh sai taji kamar wannan ya fisa zafi Dakewa tayi ta kwace bakinta anasa ta sakarmai kuka fadi take"Wayyo..Wayyo..Ya Danmallam kayi ma girma ka bari da zafi..!
Yana fizgar mganar sama sama yace"Shii..A hankali zan yi..baki ji ba .! Yake fada cikin fitan Hayyaci da Sauti daganan ya kara toshe mata baki da nata ya cigaba da kokarinsa.
Tun Amina na hawaye har ta bari ta koma tana sauke nunfashin azaba ba kadan ba tajiki Saboda Sau daya tasan harkan bayan nan kuma an Dade ba"a Hadu ba..
Danmallam wannan karon sai da ya More sosai ba kamar na farko ba,Sannan ya koma lallashi Amina na sharan kwallah ta juyamai baya tana Tura baki rumgumeta yayi yana bata Hakuri Amina tace cikin shakewar murya"Ina ta cewa wayyo da Zafi..ko ka jini sai ma awani Toshe ma mutum baki ake yi a hanasa kuka.!.
Sai tasamai kuka kara riketa yayi yana Fadin"To yi hakuri ban ji bane..Kuma ai nayi miki a Hankali ko..?
Wani Harara ta juyo ta makamai da yasa yayi Dariya har sai da taji Sautinta ya cusa kansa a wuyanta yana Shafa Cikinta Lokaci Daya yana Fadin"Allah yayi miki albarka Aminene..Nagode sosai Shukran. !
Haka yake ta sakamata albarka wanda albarkar dayake saka mata yasa ta yi Dauriya bata kara nuna Rakinta ba tare sukayi wanka duk kunyar Amina Danmallan bai biye mata ba shi ya taimakamata Tana sunne kai yana Dariya yace"Kina bani mamaki yarinya da tun kina Kwailarki nagama ganin komai..!
In yace haka kunya kamar tayi yaya shi kumyar nata ke basa shawa"a domin Sakina bata san kunya ba to har gwarama Sarood basu san kunya tana kara miki Daraja da soyayya wajen mijinki ba.
Alwala suka Dauro sukayi sallar La"asar atare suka koma saman gado suka kwanta suna Hira duk yawanci Labarin gida suke yi sai jin Dadi take yi yana mata Hiransu hanne ta Saki jikinta suna ta Labari suna Dariya ahaka ya kara shammanta ya kara sai da tafiya tatafi taso ta turje bai bata Dama ba da tana kuka ce mata yayi wai saboda wajen ya saba ne saboda Sakacinsa wajen bai goge ba sosai mamaki take yi haka ya Danmallan Daman yake bata sani ba..?
Zuwa Dare ta galabaita sai da yaga zata Faramai Ihu sannan ya kyaleta suka je sukayi wanka sai da ta shiga ruwan Zafi ta gasa kanta Tausayi ta bashi ganin yadda take tafiya ammh kuma albarka ta shashi har sai da ya fara bata Tsausayi sai ta Daina Raki Saboda bata so yaga kamar da gangan take mai kuka shi kanshi yasan ta gaji kuma tayi kokari dashi shiyasa ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ya kyaleta ko waje basu kara fita ba nan sukayi sallar Mangarba da isha"i suka yi Jam"i tare.
Oder din abinci yayi musu Amina dai Tea kawai tace zatasha yana kallonta yace"kina da shan zaki ko..?
Batayi mgana ba sai chan tace"Bazamu koma gida bane ya Danmallan..?
Yana gefenta yace"Kina so ki barni ki koma ne..!?
Kallonsa tayi batayi mgana kawai sai ya ji ta ja gemunsa Waigowa yayi yana kallonta cikin wani yanayi yace"Da zafi fa Amina. !
Tana dariya tace"Sha"awa yake bani..!
Kallonta yayi kafin yace"Da gaske .?
Ta dagamai kai Goga mata gemun yayi a wajen hancinta zuwa Kumatunta yana fadin"ai naki ne kiyi yadda kika ga dama dashi..!
Kallonsa tayi kafin ta batarai tace"Ba nawa bane ni kadai..!
Cikin mamaki ya Dago yana kallonta kafin yace"To keda waye..!?
Gani tayi ma ya raina mata wayau kawai sai ta yi mai Fuska ta juya mai baya kallonta yake yi yana auna Shekarun Amina tasan kishi..?
Bai samu zarafin mgana ba aka yi knnoking an kawo abunda yayi Oder Tea ne sai fatan dankali mai ruwa ruwa Tea din kadai Amina tasha yayi yayi taci Faten Dankali taki tace Amai Zatayi sai ta kyaleta.
Misalin Tara na Dare Aliyu ya kirasa a waya lokacin suna kwance da Amina tana kan kirjinsa kamar ma har ta fara barci a hankali ya Dauki Wayar Dake gefensa ganin Aliyu ne yasa ya Daga Aliyu Daga bangaran Gidan Aisha acikin Dakin da aka Saukesa Tunda dai Umar ya tafi da matarsa.
Yana Daga Kiran Aliyu bai jira cewarsa ba yace"ai ka kyauta..Ka daukoni Daga gida kazo nan ka barni a gantale kai kuma ka Dauki matarka kun tafi chan kana jin Dadin ka ni kuma ko Oho ko ka kira kace min ba yau zamu koma ba .!
Umar yace"to sai na Fadamaka damam ba yau zamu koma ba..?
Hankalinka bai baka Haka ba..?
Aliyu na yar Dariya yace"Kuma fa hakane..An dade ba"a hadu ba wajen akwai Danko ko shehi..?
Tsaki Umar yaja ya kashe kiran yasan Halin Iskancin Aliyu in fara bai san ya bari ba.
Suna gama waya da Aliyu Kiran sakina ya shigomai sai ya duba yaga kamar barcin Amina yayi nisa sannan ya Daga wayarta sukayi mgana suna ta mai koken wai suna ta jiransa sun ji shuru sun kira wayarsa bata shiga sai da suka kira Aliyu yace musu sai gobe zasu dawo.
Yace musu eh sun yi dare sai gobe zasu dawo Duk Amina na jinsu har aka bama Sarood ya sauya yare sukayi mgana Daganan sukayi sallama ko kafin ya gama wayar Amina ta mike ta shiga bayi ya bita da kallo sai da ya gama wayar ta fito ko kallonsa batayi ba ta Hade rai sai yasha Jinin jikinsa sai kuma yaji bai kyauta ba meyasa bai fita waje ba..?
Yadda ta Hade rai yasa ko mgana ya kasa mata bata kwanta kusa dashi ba sai tayi mai kwanciyaer kai da kafa yana ganin haka yayi mirmishi aransa yace za"a buga da Amina kenan..
Bai yi fushi shi ya bita ya kamkameta yana mata rada a kunne ta yi kamar bata jisa ba tana Turamai Baki aranta tana fadin yama rainata yana kwance da ita yana waya da Guzumayen matansa.
Bakin Datake turamai ya kama tsotsa daganan sai wasan ya sauya,bai dai mata komai ba ammh dai ta sha Jagwalgwala,sai da ta faramai kuka sannan ya kyaleta suka kwanta sukayi barci da asuba bayan sun idar da salla ya lallabata ya koma ya kara kwasan Danko ta bakin Aliyu sannan sukayi wanka suka koma barci sai goma na Safe suka tashi yayi musu Oder din abun kari Aminaa dai taki cin komai tace sai sun koma gida taci ramarta da Zogalenta Umar kuma wayarsa ya kashe saboda bayaso Aliyu ya Damesa..
Amina taso su koma gida tun Safe bai barta ba sai wajen uku na rana shima ganin bata ci komai bane sannan shima haka ya rabeta ya lallaba ya kara kadan sannan suka sake yin wanka sukayi shirin tafiya.
Kamar jiya shi ya rufe Dakin ya riko hannunta suka fito sai da yakai mota sannan ya koma ya sallamesu ya Dawo suka Dauki hanya.
Basu isa gida ba sai da ya Tsaya wani kanti ya siyan mata kayan Zaki Chaculate kala kala sai wanda ya manta,da sauran kayan kwalama Sai Hudu Saura suka shigo gidan.
Aliyu ya cika fam saura Kiris ya Fashe Usman baya nan sun fita da Aisha zuwa Gidan wani abokinsa Aliyu ne kawai da yakaka agidan suna Falo sai mai Hira suke tana ganin Amina ta fara musu maraba tana Fadin"Megida tafiya kuma jiya ba Sallama..?
Kai ya sosai bai yi mgana ba ya Duka yana gaisheta ta amsa Cikin Fara"a Amina Daki ta nufa bata ko gani Saboda yunwa bata ga sakon Hajiya ba ta fito tana Tambayan yakaka Aliyu da Danmallam basu afalon sun fita waje.
Yakaka tace"To ki tambayi Saude kila Aisha ta kwashe miki..!

Kitchen ta shiga suka gaisa da Saude ta Tambayeta sai tace suna cikin Fridge,tana budewa ta gansu tasan aikin ya Aisha ne a kitchen din ta samu Roba ta Hada rama da Zogalen ta saka yaji da kuli da magi taci ta koshi ta kora da ruwa ta koma Daki ta iske Yakaka na sallah itama alwalan ta Dauro tazo tayi sallah.
Tana Idarwa Yakaka sai kallonta take yi Amina ta tura baki tana Fadin"Wai na Chanza miki ne da kike ta Kallona haka..?
Yakaka ta tabe baki tana jan Carbinta tace"Kya ji da gulmarki.
Amina tatashi ta Hau gado ta kwanta Domin ta gaji matuka badadewa sai ga su Dannallam sun shigo har Dakin yima yakaka sallama zasu tafi ta rike baki Tana fadin"Da yamman nan..?
Na zata fa sai gobe ga su Usmanu basu nan ai kwa jira su kuyi Sallama ko..?
Aliyu yace"zamu yi musu a waya Baaba..Saboda wajen aikin mune akwai matsala..!
Jin haka yasa tace"In hakane kuna da gaskiya ai ma mungode Allah ya bar zumunci Allah kuma ya kaiku lafiya..!
Suka amsa mata da Ameen Ameen Aliyu 5k ya bama yakaka Umar ma haka ta ki amsa suka matsa sai data amsa tana ta musu godiya,Da kuma godiyar Ruwan zamzam da Dabinon da suka kawo musu jiya taji Dadinsa matuka.
Danmallam ya mike yana kallon Amina data juya baya tana barci yace"Baaba barci take yi ne..?
Yakaka ta kalli Amina kafin tace"Waya sanin mata ko duk tana jin mu..?
Ko da fa kuka shigo sai wani Ture turen baki take yi kalli ledan chan data shigo da ita inda ta watsar..!
Mirmishi yayi kafin yace"Shikenan tunda ta kwanta a kyaleta zamu yi waya..!
Yakaka taso a tada Amina Danmallan yace ta kyaleta har Waje ta rakasu tana musu godiya sai da taga motarsu ta fita daga gidan sannan ta koma cikin Gida Daki ta koma ta leka Amina taga barcinta take sha sosai Yakaka na yar Dariya tace"Yar nema waya gayamiki Borno gabas take..!
Ledan data shigo dashi ta Duba duk kayan Zaki ne ta tabe baki tana Fadin"Shi mai ya kaisa biye mata..?
Ai munan hanata shan zakin nan muke wajen haihuwa nake jiye mata zaki yayi mata yawa ajiki mu shiga uku..!
Guda Daya ta Dauka ta Bude ta faraci tana Tabe baki sai gashi ta Cinye har da kari tana Fadin"Abun kuma Dadi ne dashi..!
Su Aisha sai dai suka Dawo sukaji Tafiyar su Danmallam ya Aisha bataji Dadi ba sai da ta Kirasa a waya sukayi sallama Amina kuma har Lokacin bata tashi ba tana ta barcin gajiya yau din Daga yakaka har Aishan ba wanda ya Takuramata ko miye Dalilinsu..?
Sai da suka Dauki Hanya Sosai Sannan Aliyu ya juya yana kallon Danmllam Daya kwanta jikin kujeran mota yayi shuru kamar wani mara Lafiya.
Aliyu yayi dariya kafin yace"Ko zan zauke ka ne ka koma..?
Umar ko kallonsa bai yi ba ballatana yasan yana mgana sai da ya kara saka Dariya sannan ya gintse fuska yace"Shehi How comes abubuwa suka faru haka banda Labari..Amina nada Ciki dawowarta Abuja da sauransu..?
Bamu taba mganar dakai ba..!
Yafada yana maida Hankalinsa wajen Tukin Dayake yi.
Sai alokacin ya Dago jin Aliyu yayi Serious mgana Cikin sanyinsa yace"Nima haka abubuwan suka zomin a bazata Aliyu..!.
Nan ya shiga bashi Labarin abunda ya faru,tunda ga farko har karshe ya karishe da Fadin"Hajiya ce ta kawo Aminan nan sannan ta hana Fallasa Cikin a wajen kowa Dagani sai ita sai mallan sai kai yanzu dana Fadamawa ko Baba Sa"idu mahaifinta bai san Amina dana ciki ba kuma baisan tana Abuja ba..bansa Dalilinta ba Domin Dagani Har mallam batace mana komai ba.!
Aliyu yace"Alamarin Allah ya wuce wasa Shehi..Ba wanda ya taba Zaton haka..!
Danmallam yace"Whl kuwa..!
Aliyu yace'"To Allah ya raba Lafiya..Hajiya kuma tana da Dalilinta na sani sannan ni kaina sai naga hakan is Better fa..!
Umar ya kallesa kafin yace"Meyasa kace haka..?
Aliyu yayi mirmishi idonsa na kan Tuti yace"Araina naji hakan da tayi shine Daidai sannan hauwasa na Fadin abunda babba ya hango yaro ko yahau Rimi bazai gani ba..!
Ko mgana Danmallam bai karamai ba sai suka bar ma wannan mganar suka shiga wata Hirar har suka iso gumel bayan Isha"i,Agidansa Aliyu ya ijiyesa ko shiga bai yi ba adaran ya juya Dutse.
Sakina tayi ta rawan jiki dashi yayi wanka yayi Sallolin Dake kansa yaci abinci yace zai kwanta Dole ta kyalesa Sarood daman tana Falo bata cusa kanta ba ganin Sakinar ta tare komai sai ta mata uzurin ai ita suna Tare wattani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login