Showing 141001 words to 144000 words out of 265571 words

Chapter 48 - TA FITA ZAKKA COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Dec 2024

28897

Afili ya Furta kazama kawai.
Lotion din Sarood dake saman madubi ya shafa saboda komai nasa na Dakinsa,Jakarsa ya Bude ya sanya Jallabiya baka mai kauri kauri Saboda yana jin sanyi kan gadon yabi da kallo duk kaya ransa ya kara baci kamar zai Dauketa mata sai kuma ya fasa ya fita Falo ya ganta zaune saman cafet ta Dunkule waje daya asaman kanta taji mganarsa yana fadin"Wanene zai Dauke miki wadanchan kayan da kika zubema mutane akan gado..?
Agidanku haka kika ga anayi..?Ina amfanin Wardrope din Dake Dakin..?
Amina ta kasa Dagowa itafa tunda ta gansa ba riga jikinta ke rawa ashe haka yake da girma itafa saboda Tsoro ko kallonsa ma batayi ba azatonta bai da rigan ne Har lokacin.
Shiyasa ta kasa Dagowa tsawa ya Daka mata yana fadin"Ina mgana kina banza dani ni sa"anki ne..?Zaki zo ki kwashe kazantarki ko sai nazo na Tattakaki..!
Jin haka yasa ta mike jikinta na rawa tana fadin"Ka..yi hakuri..!
Hanyar Dakin ya nuna mata cikin fushi ta wuce sumi sumi tana tsoron yakai mata hannu haka ya tasata gaba sai da ta kwashe kayan saman gado ta Tura cikin wardrope a yamutse ya Dakamata Tsawa yace ta kwaso ta Ninke su hakanan ta kwaso ta ninke ta saka aciki tana sharan kwallah bayan ta gama ya nuna mata kofar Tiolet yana fadin"Shiga ki Tararra kazantar da kika shanya ki Samu waje ki boyesu da safe ki fita dasu bola..!
Amina ta kallesa kafin tayi mgana ya Rigata da fadin"zaki wuce ko kuwa..?
Da gudu ta shiga ta Tatarra kayan har da Pants din ta Tusa cikin kwandon Tana kuka fadi take"Mamanmu..Hajiya..mallam..!
Yana jinta har dasu Hamida ta Kira Dariya ma ta bashi ya tabbatar ma kansa yarinyar nan bata da kunya iskancinta kadan ne.
Haka ta fito tana Labe labe tana sharan kwallah kallo Daya yayi mata ya fice daga falon yunwa yake ji sosai kuma ga shi ba wani abu zaune yake saman kujera yayi Tagumi ya rasa mafita har na tsawon wani Lokacin ganin ba mafita yasa ya gyara kwanciyarsa saman kujera mai zaman mutum uku sai dai ina Sanyi da Zazzabi suka Damesa ga shi har Lokacin ana yayyafa kamar ma ruwan zai Dawo Takurewa yayi waje Daya saboda bargon Dakin Amina ko Sanyi? zai kashesa bazai iya saka Jikinsa aciki ba ya tabbata ya fara Warin Datti.
Har barci ya fara Dibansa yaji ruwa ya Dawo da iske tashi yayi ya Zuge Duka wimdunan falon sannan ya koma ya kwanta yana Faman kokuwa da yunwar Dake damunsa Ko achan Filin Jirgi Tea kadai yasan sha shima bada yawa ba tun kuma shine acikinsa.
Yana bukatar yasha ruwan zafi ko zai gasamasa ya"yan Hanjinsa sannan kuma da Zafin da jikinsa ya Dauka kafin wani Lokacin Hancinsa ya toshe Saboda Mura.
Yana kwancen yaji wata Tsawa da akayi shi kanshi sai da ya Bude ido Lokaci daya da walkiya mai Haske da Sauri yace"Bismillah...!
Kamar ihunta yaji kafin ya mike yaji ta, ta fadomai ajikin jikinsa tana rawan jiki yana Daga kwancen yajita kan jikinsa yadda ta kamkamesa kamar zata balla sa yana ma yi mamakin karfin hannun yarinyar.
Kokarin riketa yake ammh taki basa Dama kanta take tusawa saman kirjinsa da Karfi Tana kuka lokaci Daya tana fadin"Na shiga uku..Ka boyeni Tsawa..Tsawa...!
Haka take fadi jikinta na rawa sai kuma ta fara wani abu irin na kakkafewa Saboda an karayin wata Tsawar ganin haka yasa shima sai ya Riketa ya fara Tofamata addu"a ganin yanayinta ya fara tunanin wani abu.
Addu"an dayake tofamata yasa sai ta bar kafewan ta koma ta kamkamesa ta fashe da wani kuka mai cin rai har Muryanta na Shidewa fadi take"Wayyo mamanmu...!
Haka take fada Cikin kuka duk yadda yaso ya cireta acikin jikinsa ya kasa kamkamesa tayi kamar zasu zama abu Daya tana kuka Danmallan yaji wani bakon al"amarin daya Faru dashi wanda bai taba Faruwa dashi ba ko da akan Sakina ne.
Wani irin Dumi yaji jikinsa ya kara Dauka wani abu ne yake yawao ajikin jikinsa Tunda ga yatsun kafarsa har saman kansa nan da nan yaji sa cikin wani yanayin yanayin da bai Taba Riskan kansa ba.
Hannuwansa yasa duka Biyu ya Dafe bayan Amina yana Lallashinta lokaci Daya yana Tofa mata addu"a sai aka samu tayi sanyi da kukan data ke yi,Neman yake yi ya rabata da jikinsa ko zai daina jin yanayin dayake ji,ammh ina ta rikesa gam taki Sakinsa ga sanyi ga Iskar ruwa tunda kamar ruwan ya Dawo ne da Bakin kwarya yasa ya mike rike da ita har Cikin Bedroom din da Amina ta baro,Saman gadon ya so ya kwantar da ita ammh Amina taki yarda yana so yaga Fuskarta taki bari sai boye kanta take yi a jikin jikinsa Danmallan ya kalleta sosai yana kara nazarinta meke damun yarinyar nan..?Addu"an ya cigaba da tofa mata sai jikinta yadan saki kadan ammh kuma taki sakinsa gam take rike dashi Cikin Sanyin murya yace"Sakeni mana..An daina Tswan baki ji bane..!
Amina taki sakinsa fadi kawai take"Don Allah ka boyeni tsoro nake ji..!
Dole ya koma ya zauna saman gadon yana Rike da ita addu"a bata bar bakinsa ba har sai da yaga ta Dawo Cikin natsuwarta sannan ya kyaleta bayan ya kalleta yace"To sakeni..!
Da sauri ta sakesa ta koma gefe ta lafe jikin gadon tana raba ido Sauka yayi Daga kan gadon sai gata itama ta Dirko ta rirrikesa juyowa yayi yana kallonta kafin yayi mgama tayi saurin Fadin"Don Allah kada ka fita ina jin Tsoro..!
Cikin idanuwanta yake kallo yaga gaskiyanta itakuma kanta ta maida kasa sai hawaye,Cikin Taushinsa yace" ba fita zan yi ba..Nan kasan Cafet zan koma na kwanta ke ki kwanta saman gadon..!
Cikin Tsoro ta ce"To..to...to..Don Allah ka da ka fita..Wlh tsoro nake ji..!
Ta karishe fada da kuka karo na Farko da ta bata bashi Tsausayi sai ya Tausasa Murya yana fadin"bazan fita ba..ki koma ki kwanta in kin ji tsoro sai kiyi addu"a..!
Kai ta gyada mai cikin Sauri yana Tsaye rike da hannunta ya maidata kan gadon ta kwanta tana Raba ido sai Hawaye sharr ganin haka yasa yace"In baki bar kuka ba zan yi tafiyata..!
Jin haka yasa da Sauri tace"Toto...To...Don Allah kada ka fita..!
Kai ya gyada mata kafin ya Dauki Filo ya jefar a kasa zai kwanta tana binsa da kallo ganin zai kwanta a kasa yasa ta mikamai Bargon Dake kan gadon tana Fadin"ka shimfida bargo ya Danmallam..!
Juyowa yayi yana kallonta kafin yace"Kefa..?
Kai Tsaye tace"Bana lulluba dashi..!
Kamar bazai karba ba sai kuma ya sa ka hannu ya karba Domin yana jin Sanyi,Kwanta wa yayi sannan ya Rufe kafarsa da Bargo sai da ya tabbatar da baya wari lafiya kalau yake shi.
Dukkansu idonsu biyu sun kasa barci Yana jin motsinta sai ta tashi ta lekasa sai tagansa sai ta koma ta kwanta Shima bai iya barcin ba yana mamakin Lamarin Amina ne ya fara Zargin yarinyar nan na da wata matsalar da bakowa ya Santa ba.
Har barci ya fara Daukansa Yaji ihunta Da Sauri ya bude ido ya mike Lokaci Daya sai gata ta Dirko Daga kan gado ta Fadomai,Tana wani rawan jiki Cikin tashin hankali ya riketa yana faman kiran sunanta bata ji ba Fadi take ye ya Boyeta Tsoro take ji Dakyar da addu"a ta Dawo Daidai sai kuka Rumgumesa tayi gam tana Fadin"Ya Danmallam kayi ma girman Allah ka hawo gadonan mu kwanta..Ko ka maidani gida wlh agida in na tsorata abayan mamanmu ko na Hamida nake iya barci..!
Tsausayinta ya kamasa bai iya mata gaddama ba tana rike dashi suka karisa kan gadon sannan yace mata"To sakeni ki hau gadon..!
Ba musu ta sake sa ta hau gadon shima ya Hayo yana hawa ta kara Rikesa baki ya saki kawai yana kallonta kafin yace"Kina addu"a kuwa in kikaji irin wannan tsoron..?
Kai ta gyada sai hawaye kafin yace"To me kike karantawa..?
Amina sai ta Rushemai da kuka baki ya Saki kawai yana kallonta Ya fara Zargin wani abu na Damun yarinyar nan,kansa ciwo yake yi yasa ya samu yalallasheta ta bar kukan yana dora kansa saman Filo tabisa ta Danne kamar zata maida shi Ciki Danmallan ya Dafe kansa kawai yana Salati ita bata san in tana tabasa yanayinsa na Sauyawa bane.
Ta gefensa ya zura hannu ya kashe Hasken Solar Dakin ganin Duhu yasa Amina ta saka Ihu Saurin Daka mata Tsawa yayi yana fadin"In kika sake min Ihu zan tashi na yi tafiyata Wlh..!
Jin haka yasa tayi Tsit ta koma kan kirjinsa tana Sauke Numfashi
Wani al"amari ne da Allah kadai ya bar ma kansa sani yanayinsa yake ji yana Hauhawa Tare da tafiyar Numfashin Amina Dake kan kirjinsa abunda bai taba Tunanin zai Faru dashi ba in yayi Duba da wasu sabbin Abubuwan da suka faru dashi bayan auran Sarood.
Lamarin ya faru ne batare daya shirya ba ko nace sun shiryama hakan ba Dukkansu,Umar bazai iya Dora komai akan lamarin dayake shirin Faruwa ba,Amina bata Farga ba Domin tana cikin Tsoro sosai,shiyasa sai da abun yayi nisa ta Farga tayi kokarin kwace kanta sai dai ina Bakin alkalami ya Riga ya bushe..!
Acikin wannan Daran ana cikin Tsuga wannan ruwan na Farkon Damina Wani al"amari ya Faru Tsakanin Amina da Danmallam,Umar ya karanto addu'ar da Annabi ya koyar damu acikin Ransa yana kuka,kukan kokowa da yanayinsa ya Ratsa Amina Ratswar da zai zama silar abubuwa Dadama wanda bawa bai tsammani ba..
Wasu basu zata ba..Tsammanin Abunda basu yi Tsammani bane zai Farun..
Alkwarin Allah ya sake cika.
Zanen kaddaransu ya hadu.
Allah ya amintar da Ruhinsu ya Gauraye jininsu waje daya batare da masu kokarin hana Faruwar hakan sun Farga ba..!







*Janafty*

*TFZB2006*

*Ki biya ki karanta cikin Salama kiyi ma girman Allah in baki biya ba kada ki karanta sannan kuma kada ki yad'ashi..Pay N500 via jamila Umar gtb 0552179550 ko katin waya ta wannan Lambar 09069067488*

Shudewar tsawon mintina Talatin kafin Umar ya mirgina gefen Amina kansa ya nausa kan filon da suke kwance akai dashin yaji alamun hawaye ammh baisan Lokacin da hawaye suka fito daga cikin idanuwansa ba abu daya ke masa yawo a saman kansa na lamarin daya faru tsakaninsa da Amina abunda bai Taba zaton zai iya faruwa ba ko da zai Faru bai taba tunanin shi nan kusa ba..
Yana jin kukan Amina cikin sarkewar murya Tsausayinta ya kamasa sosai sai alokacin abubuwan da suka faru suka Dinga dawomai Daki ashe ashe komai da ya faru saboda wannan ranar ce..?
Ashe auran gaggawan da Mallm yayi masa da Amina saboda wannan kaddaran ne..?Ashe Matsawan da Hajiya tayi kan tarewar Amina saboda wannan Kaddaran ne..?Ashe Fasa tafiyarsa duk yau duka Tsarin na Ubangiji ne da faruwar abunda ya faru Tsakaninsa da Amina Duka Tsarin na Ubangiji ne Lalle sarki ne Tare da Godiya ga Allah shugaban Hallitun Duka Duniya.
Abunda ya faru bazai iya kwantanta ya akayi ya faru ba sai dai abu Daya ya sani komai daya faru kudurin Allah ne Kaddaransa ne wanda bawa bai isa ya gujemata ba.
Bai taba Zaton agaban Amina zai iya Zama namiji ba tun la"akari da abunda ya faru dashi bayan auransa da Sarood in dai yana tare da ita shi ba Namiji bane har yau har gobe bai Taba kasancewa da ita ba bai taba Zargin kowa ba koda Sakina ce kuwa Tunda la"akari da ita a kanta Lafiyarsa kalau sai dai ya barma Allah lamarinsa yana ta addu"a daga baya Daya ga kamar yana cutar da Sarood din yayi mata mgana kan ko zai sauwake mata ne saboda kada ya cutar da ita sai dai taki yarda ta ce zata zauna dashi Har Allah ya basa lafiya,bata taba sanin a wajen sakina Lafiyarsa kalau ba sai da Sakina tayi barin nan suna madina ta fara Zargin wani abu na Faruwa wanda bata sani ba Da tayimai mgana sai ya fadaa mata gaskiyan cewa akanta ne bai iya Zama Namaji ammh a wajen Sakina Lafiyarsa kalau bata kara mai mganar ba tundaga ranar,sai dai ta Dauke mai ba kamar farko datake kokarin nunamai bata Damu ba.
Ko tsirara zai ganta bazai taba jin Sha"awarta ba shifa in ba Sakina ba bayajin sha"awar kasancewata da wata mace ko Amina wlh bai ji haka ba Abun yazo ne lokaci daya ne jin Sha"awar da Faruwar abunda ya Faru Duka Lokaci kalilan ne jinsa yayi mai lafiya Fiye da yana Tare da Sakina ma.
Amina ta sha wuya sosai sai dai yaga Dauriyanta matuka sosai domin yayi Tunanin zata yi mai ihu fiye da Tunaninsa sai kuma batayi ba kuka dai ta shashi har ta godema Allah Kiran sunan mamanmu da Hamida dasu Hanne kamar hadda har dasu mallam da Hajiya da su ya Jafar dukkansu sun sha kira Harda yaya Dake Kabarinta cikin salama sai da Amina ta kira sunanta.
Acikin Duhun Dakin ya Dago kansa yana kallonta ta nade cikin? Hijabinta daya yaye mata cikin Fitan Hayyaci sai kuka take muryanta har ya Dishe Saboda tsoro ta koma chan gefe ta takurai kamar wacce za"a ce kyas ta gudu zazzabi ne ke neman kwantar dashi ammh hakanan ya mike ya Rarrafa ya sauka Daga kan gadon ya lalubi makunnin Wutar solar ya kunna sai yaga nepa sun maido wuta sannan Ruwan ya Dauke sai garin yayi wani sanyi lokaci Daya da wani yanayi mai Dadi.
Jallabiyansa ya Laluba ya saka yana mai jin kunyar kansa na abunda ya aikata ma karamar yarinya har ya shige Tiolet bai iya kara kallon Amina ba itama kunya da wani yanayin datake fama dashi tun Faruwar lamarin ta kasa ma ta yi wani Tunani sai kuka.
Tana jin karar saukan ruwa a bandaki ta kara dunkule jikinta waje daya sai kuka abunada ya faru ya shammaceta matuka Domim bata taba zatonsa nan kusa ba ayadda abubuwa suka faru da ita Daki Daki ashe ashe bata gama Karban nata kaddaran ba..?wani na tafe bata sani ba..?
Bata gama Daukan abunda ya Sameta ba ga wani babban lamarin ya sake kanayayyeta,wai yau itace kwamce gado Daya da ya danmallam har..Har yayi yayi mata..!
Sai ta kasa karisa lamarin acikin ranta sai ta saka kuka kawai tanasan abunda ya faru da ita an gayamusu a islamiya sannan kuma tasan irin wannan abun a karance karancen datakeyi ammu batataba auna shi akanta ba har Abada..!
Ko da ta hasoshi akanta bata Daukesa nan kusa ba ta Daukesa wani Lokaci mai Tsawo kafin ta riski hakan sai dai ina Bakin Alkalami ya riga ya Bushe yayi Bushewar da ba wanda ya isa ya Hana Faruwar abunda Allah ya Zartar.
Tana jin Fitowarsa tayi luf ta Daina kukan Fili sai dai na Boye shi kuma ita yake nazari yana Tunanin yadda zai taimaka mata Gabadaya jikinsa yayi sanyi sannan kuma kunyar Amina yake ji sosai yau ace shi ya Haikema wannan kazamar yarinyar me yafi wannan Abun kunya..?
Karisawa yayi bakin gadon yana kokarin Daidaita kansa Jallabiyan jikinsa ya maida jikinsa na Digan ruwa baisan ko karfe nawa bane Saboda wayarsa tunda ta mutu tana Falo saman kujera bai sake bi ta kanta ba.
Zama yayi gefen gadon yana kiran sunan Amina cikin sanyinsa.
Kira biyu yayi mata bata amsa ba sai ya tashi ji tayi kamar zai hayo gadon yasa tayi Saurin Bude ido muryanta ta Dishe ta amsa da"Na"am...!
Bata yarda ta iya Hada ido dashi ba sai ta maida kanta ta kwanta Hawaye na Bin gefen kunnenta.
Shima bai kalleta ba saboda kunya kai ya kauda kafin a sanyaye yace"Ki yi hakuri ki bar kukan nan..ki taso na Taimaka miki ki gyara jikinki..!
Amina taji wani abun banbarakwai wai ya Taimaka mata duk da Haka take gani a Littafan hausa,ammh ita kam bada ita ba daman ita da Aminunta ne ammh yaya Danmallam bazata iya mikewa ta Hada ido dashi ba sannan jikinta fa ba kaya haka zai ganta..!?
Tana wannan Tunanin taji mganarsa yana Fadin"Ko bazaki iya tashi bane..?
Amina taji kunya ya kara kamata Duk da Zafin dataji kasanta da jikinta ya Dauka gabadaya ta kasa yin wani motsi ganin haka yasa ya fara Tattare hannun Rigan Jallabiyansa ganin haka yasa tace"Ba..bani da kaya to..!
Sai kuma Hawaye sharr ko Sauraranta bai yi ba ya hau kan gadon ya isa gareta Amina ta Fara kuka tana fadin"zan tashi da kaina..Don Allah ka bari..bani da kaya..!
Bai Tsaya Sauraranta ba ya Dauketa Cak ita da Zanin gadon ya shiga Cikin Tiolet da ita Daman ya tara mata Ruwan Zafi Cikin jazucci ya toshe rariya ya sakata Ciki Lokaci Daya yana Zare mata Zanin gadon data nade jikinta dashi Amina ta yanka ihu ga na azaba ga na Bata da kaya gaban Mutumin data ke jin kunya fiye da kowa a rayuwarta Sannan bama Haka ba Amina bata da Dabi"ar bayyana Tsiraicinta ko da su Hamida ne bata da wannan Sakewar ballatana gata yau gaban Ya danmallan wanda bata taba kawo ma ranta aure dashi ba ballatana wannan Babbar al"amarin ya gifta a Tsakaninsu ba.
Shi kuwa duk da yadda ihunta ya cikamai kunni kansa ya cigaba da Sarawa bai kyaleta ba Idanuwansa na Runtse yana fadin"kiyi hakuri..Kiyi hakuri..Kiyi Hakuri ana asif..Ba da gangan bane..!
Sai larabci ya tashi Amina na jinsa ta kasa mgana sai kuka itama idanuwanta ta runtse bata son kallonsa hakanan yana jin kunya yana komai ya taimakamata ta gasa jikinta saboda yasan yanayin.
Ita kuwa bata yarda ta Bude ido ba ballatana su hada ido wannan abun da kunya shi kanshi don ya zama Dole ne ga Kunya gashi bai da lafiya Har Lokacin Hancinsa a toshe yake ga Zazzabi ga mura.
Sai da ya tabbatar data gasa kanta sannan ya juya mata baya yana fadin"Kin iya wankan Janaba..?
Innalillahi Amina ta fada aranta ta rasa ina zata sa kanta taji Dadi wannan abun kunyar har ina jin tayi Shuru ya fara mata bayani Dallah Dallah yadda zata gane sosai Ita dai bata san ma ya juya baya ba domin bata Bude ido ba har ya gama mata Bayani ya fice Daga Tiolet yana Jadaddamata tayi yadda yace mata.
Sai da taji karan Rufe Tiolet din ta Bude ido sai ta ga ya fita kirjinta ta fara bi da kallo ganin yan kananun nonuwanta atsaye ihu ta saki mai Hade da kuka Danmallam ya cuceta haka ya Tasata ya kare mata kallo ta Tabbata sai da yagama Zaginta ganin yan nonuwan nata kamar Lemon? tsami Saboda kankanta Tiolet din take bi da kallo ganin zanin gadon daya Daukota dashi ya Watsa sa cikin kwandon wanki tana Hango Jini ajikinsa Domin taga ya baci.
Wankan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login