Showing 267001 words to 270000 words out of 352722 words
bugawa zuciyarta yakeyi da masifar karfi jin muryar matar da suka gaisa da ita tanajin kamar tasa mai wannan muryar kamar dai ta taɓa sanin irin wannan muryar.
Jiki a saɓule Umaymah tajuya tafita ta koma ɗakin Ummi zama tayi kusa da ita da sauri Ummi tajuyo tana kallon yanayin ta da gabaɗaya yasauya da sauri tace.
"Yah dai Umaymah'n Sheykh lfy kuwa?".
Wani irin dogon numfashi mai masifar zafi ta sauƙe hawaye na zuba tace.
"Yau naji abin da ya firgitani tabbas mafarkina.
Yana gab da iya zama gaskiya na tabbata yau naji muryar 'yar'uwata wlh Ummin Jabeer naji muryar Mameyn Jazlaan...!
Assalamu alaikum, fatan muna lfy, sai kuyi haƙuri da page ɗinga banyu editing ba, zakusha fama da typing errors wata ƙil wata mgnarma ku ganta a guntule, aiyuka ne sukayi min yawa biki mukeyi.
Littafin GARKUWA na kuɗine Special Group 1k Normal group 300 babbancinsu a yawan posting ne.
In Zaki biya ga ac no 0005388578 Jaiz Bank Aisha Aliyu Garkuwa, sai kiyi screenshort na shaidar biyanki ki turo min ta whatsApp 09097853276.
By. GARKUWA FULANI
Cikin yanayin tashin hankali yaci gaba da cewa.
"Me na tsare mata nida matata da ɗan cikin ta me suka tsare miki me jaririn da baima fito duniyan ba yatsare miki? da har kike ikirarin kasheshi".
Wani irin numfashi mai zafi yafesar kana yamai da kansa kijin kujera yakwantar tare da lumshe idanunsa, kana ya kuma buɗewa a hankali.
Kamar an sikareshi haka ya miƙe da sauri ya fara tarkata ƴan ƙananan kayyakin ai kinsa da suke baje bisa table ɗin yana gamawa. Ya fito tare da jan ƙofar Office ɗin ya rufe.
A can sashin Gimbiya Aminatu kuwa.
Bayan Hajiya mama suka bi da kallo cike da mamaki ganin yan da tafita a firgice,
Gimbiya Saudatu kuwa ido takurawa cikin Shatu da wani irin tsananin mamaki kai tagirgiza kana itama ta jujjuya kai tanufi kofar fita.
Shatu kuwa ko a jikinta saima gyara zamanta tayi suka shigaisawa da Gimbiya Aminatu kana tayi mata ya jiki.
Ummi ma zaman tayi tagai sheta takuma yimata yajikin, daga nan kuma hira suka ɗan farayi.
Wanda gaba ɗayansu ko wacce da abinda ke ranta.
Gimbiya Aminatu da Ummi su shiru kawai sukayi suka ƙi yin wata mgna akan fita da yanayin da Hajia Mama tayi wai dan kada su nuna firgici su yasa hankalin Shatu tashi.
Sun ɗan jima anan sashin nata suna ɗan hira.
Cikin kula Ummi ta kalli Shatu daketa sauke hamma da lumshe ido alamun baccin ya fara cika mata ido.
Dan yanzu baccin rana yazame mata wajibi idan bata yishiba bata jin daɗi jikinta, jin baccin yayi mata nauyi sosai a ido ne yasa tace.
"Ummi mu tafi zanyi bacci".
Da sauri Ummi tace.
"Toh muje kam gashi kinata hamma".
nan sukayiwa Gimbiya Aminatu sallama suka koma part ɗin su.
Suna shiga kai tsaye bedroom ɗinta ta wuce.
Tana shiga ta faɗa saman bed ai ko ba jimawa bacci yayi awon gaba da ita.
Itama Ummi nata ɗakin ta wuce.
Yah Sheykh kuwa a hankali ya dai-dai-ta parking kana yafito anitse yake ɗaga kafarsa laɓɓansa na mosawa a lamun tasbihi.
Shiru falon nasu babu kowa ba motsin komai Side ɗin nasu, alamun duk suna bacci.
Cikin sanyi ya juya ya nufi falon Shatu.
Nan ɗinma shiru ba kowa, a hankali ya kutsa kai ya nufi Bedroom ɗin ta.
A hankali ya zauna a bakin gado kusa da ita,
Kwance take rigingine, bacci takeyi mai daɗi sai numfashi take sauƙewa a hankali,
A hankali ya ƙara juyowa ya fuskanceta da kyau,
hannunshi yasa ya ɗan jawo rigarta ya ɗan yi sama dashi.
Ido ya lumshe jin wani sassayan numfashi data fesar.
Alamun baccin nayi mata daɗi.
Ɗaurin zaninta dake bisa ɗan cikin nata ya ɗan murza yayi ƙasa dashi.
Tafin hannunshi na dama ya kife bisa fatar cikin nata.
A tare suka sauƙe numfashi.
A hankali ya ɗan sunkuyo cikin rauni da tarin son abinda ke cikin mata.
Murya can ƙasa yace.
"Ana Uhubbuk ya habibi. Ina sonka ina sonka ina tsoron abinda zai cutar min da kai da Amminka.".
Shiru Shatu tayi da yanzu ta farka sai dai bata bude idanunta ba.
Cikin sanyi shi kuma ya sunkuyo ya manna bakinshi kan fatar cikin nata yayi kissing nashi, kana a hankali ya fara karanto addu'o'in yana tofawa kan fatar cikin yana murzawa da tafin hannunshi.
Wanda haka yasa wani bacci mai cike da salama ya kwasheta.
Shi kuwa cikin sanyi yake cewa.
"Yah Allah Kaine mai rayawa mai kashewa. Kaine mai badawa mai hanawa. Kaine mai jarabtan bawa da cuta kuma kaine mai bada waraka. Yah Allah dan tsarkin al'ƙur'ani da girman kujerar al'arshi da soyayyarka da Manzon Allah Muhammadu Sallallahu alaihi Wasallama ya Allah ka raya min wannan cikin ka inƙanta minshi ka tsare minshi ka bashi lfy ka fito min dashi duniya lfy ka al'barkaci rayuwar sa ka tsare minshi da tsarewarka shi da mahaifiyarsa".
Ido ya lumshe kana ya sake mannawa cikin kiss sannan ya gyara mata konciyarta sannan ya fita ya nufi side ɗin sa.
Hajia Mama ce zaune gaban.
Wani mummunan mutun mai mummunan kamanni da shigar sutura, cikin murya mara daɗin amo yace.
"Na gaya miki ki kiyayi cikin wannan yarinyar raba kanki da son cutar da cikin nan domin, komai zai lalace miki muddin kika taɓa cikin nan, tsohon asirin dake binne tsawon shekaru da dama zai tonu, duniya zata gano ainihin kamanninki".
Cikin masifa tace.
"Kai boka GILMAU ba cewa nayi ka karya min ƙwarin guiwata ba, zuwa nayi gareka dan mu nemi mafita.
Kaida bakinka kace min muddin wannan shegiyar yarinyar ta haihu cikin masarautar Joɗa komai zai lalace min to kuma ta yaya zaka cemin in bar cikin jikinta ta haifeshi. Wlh bazata yiwu ba, dole in zibdashi yabi kororo ko kuma nasa Jahan ya burmamim cikin shegiyar bafullatanar dajin nan da wuƙa ya zazzago da cikin, ko kuma na hayo ƴan daba su zo su kashe min kowa na zuriyar Aisha".
Wata muguwar dariya boka GILMAU ya kece da ita dariyar da tasa tsaunuka da kwazazzaɓan da wurin da kogon da suke ciki ya amsa da azaban ƙarfi wanda saida Hajia Mama ta firgita.
Ido ta fara zazzarowa ganin wani irin masifeffen hayaƙi mai azabar duhu ya turniƙesu tako ina.
Cikin dakiya da kafurar zuciya tace.
"Yauwa kira muggan al'janunka ka gaya musu buƙatarsa suje su zuƙe min jinin waccar ja'irar yarinyar ya bare, su gaya min duk abinda sukeso zan sama musu".
Da sauri ta gyara zamanta jin muryar bokar ta sauya cikin ƙarfi yace.
"Kada ki damu Hajia Halima, zaki samu cikar burinki.
Amman sai kin ajiye mana kuɗi kimanin Naira Miliyan ɗaya. Sannan zamuyi miki wannan aikin".
Da sauri ta jawo jakar kuɗinta ta zuge rafofin kuɗin dake ciki ta juye a gabanshi wanda sunfi one million, da sauri tace.
"Gasu nan ni dai a hallaka min cikin da ita mai cikin.
Sannan a sabauta min Jafar ta yadda bakinsa zai bar karatun nan dan ta nan kaɗai ne zan samu nasarar binne tsohon sirri".
Dariya yayi kana hayaƙin ya ɓace.
Yana mai cewa.
"Wannan fa faɗa ne tsakanin ƙarya da gsky tsakanin duhu da haske".
Da sauri tace.
"Su waye ƙaryan da duhu su waye haske?".
Yana mai gaba tafiya yace.
"Wanda ke riƙe da Allah da Manzonsa sune gsky kuna haske".
Shiru tai ta zubawa bikin ido.
Shi kuwa Boka cikin alamun canzawar murya yace.
"Ni dai babu ruwana kan aikinki amman tunda baƙin mayen al'janin ya amshi aikinki ku kuka sani ina dai da tabbacin duk wanda ya riƙe ibada ko kunyi nasara a kanshi bazaiyi tasiri ba shekara nawa muna yaƙi kansu har yau mun kasa cikin galabarsu sabida su Allah suka riƙe".
Da sauri tace.
"Ni na gamsu".
Daga nan ta miƙa ta fito, ta fara tattaki cikin dajin da ciyawi da ƙayoyi.
Tafiya mai tsawo tayi kana ta fito bakin titin birji inda tabar motarta sai haki takeyi da numfarfashi dan azabar tafiyar da ta sha dan yin zalumci da muguwar zuciya da taɓewa a gajiye ta shiga cikin motar tata taja ta tafi.
A ranar misalin ƙarfe goma na dare.
Hajia Mama tsaye a can bayan side ɗin ta cikin bishiyoyin dake wurin da duhu.
Cikin tarin bayyana ainihin tsana ziryan ta kalli Sheykh dake tsaye gabanta, cikin irin shigar Jalal.
Riga da wondo ne 3 qtr rigar kuma mara hannu.
Kana yasa fuskarshi ta roba wacce mutanen duniya suka sanshi da ita da sunan Jahan.
kallo ɗaya zakayiwa askin kanshi zaka bashi sunan taƙadiri mugu dan yadda akayi fuskar ba annuri.
Cikin tashin hankali tace.
"Jahan na gama samun mafita, baƙin al'janin boka GILMAU wanda mayene ya amshi aikinna zai zuƙe jinin cikin dama ita kanta fitsarerriyar ƙauyen".
Wani irin sassanyan ajiyan zuciya ya sauƙe a cikin ransa tare da yin mgnar zuci.
"Ɓatacciya mai ɓataccen tunani nafi tsoron kiyi tunanin sawa Shatu guba akan bokayenki.
Wanda na sani in sha, Allah.
Bazasuyi nasara a kaina da ahlinna ba in sha Allah bazaki samu nasaraba dan Allah yana tare damu".
A zahiri kuwa cikin sauya murya ya juyeta eh zuwa muryar ƴan daba yace.
"Uhum rana dubu ta ɓarawo ko rana ɗaya kuma ta mai kaya".
Da sauri tace.
"To waye ɓarawon waye mai kayan?".
Da sauri ya canza akalar zancen da cewa.
"Yoh kece mai kayan mana tunda kece uwar gidan Habibullah, ita waccar balarabiya tazo ta aure miki miji tai ta zazzago ƴaƴa maza harda tagwaye.
Kinga yanzu zamu samu nasarar kauda ahlinta, inma bokayen sunƙi yi mana aiki ko ni zan gama da wannan cikin Hajiyar mugunta".
Dariyar jin daɗi tayi dan in yace mata Hajiyar mugunta tasan.
Duk duniya shi ɗaya ne yasan asalin ainihin muguntarta sai bokanta.
Takanji ta gamsu da kanta da ta iya sirranta muguntarta a ranta har tasa yardarta a zuƙatansu".
Ganin yadda tai murmushi ne ya sashi yin ƙasa da kai tare da yin murmushin kana yace.
"Toh ni zan wuce gida babyna tana jirana".
Cikin gamsuwa da tasan yakan nuna mata yanada mata.
To tace kana yabi can bayan bishi yoyin ita kuma ta dawo cikin Part ɗin nata.
Sauri-sauri ya iso bakin Part ɗinsa,
Agogon hannunsa ya kalla tuni goma ta wuce.
haka yasa da sauri ya kutsa kai cikin falon.
ba tare da ya cire fuskarba.
Ba kowa a falon.
Haka yasa da sauri ya gilma.
Shatu da fitowar ta kenan daga ɗakinta cikin shirin bacci.
Ta hangi gilmawar mutun amman sai taga kamar Jalal ne.
Da sauri tabi bayanshi tana cewa.
"Jalal lfy kuwa".
Bai kulata ba, sai saurin daya ƙara,
itama saurin ta ƙara dan a zatonta ko wani abune ke faruwa.
Tana shiga falon shi kuma yana shiga bedroom.
ya juyo da nufin rufe ƙofar ne ta hango fuskar.
Da karfi ta dafe ƙirjinta tare da cewa.
"Jahan".
Shi kuwa Sheykh da sauri ya cire fuskar ya sata a inda yake ɓoyeta.
da sauri ya zaro ɓaƙar jallabiya ya zura kan kayan jikin nashi.
Kana ya nufi falon da sauri yana cewa.
"Aishhhhhhhh mene".
Da sauri ta juyo daga fitar da zatayi cikin tsoro tace.
"Yah Sheykh Jahan".
Ganin yadda jikinta ke rawa ne yasa yayi saurin ruggumota dan baison abinda zai firgitata.
Cikin sama mata nitsuwa yace.
"Nine Jahan ɗin ko".
Da sauri tace.
"Allah ya shiga ɗakinka".
Kanta ya tallabo tare da cewa.
"Aish nine fa, inaga idonki ke miki gizo,
zo-zo-zo nan inyiwa babyna addu'a".
Cikin binshi da kallon tsoro tace.
"Yah Sheykh mu tafi ɗakina mu kwana a can".
Kai ya gyaɗa mata tare da cewa.
"Toh muje can ɗin in zaki samu nitsuwa".
Ya ƙarashe mgnar suna nufar ɗakinta.
Bayan ya rurrufe ko inane.
Ya jawota jikinshi a hankali yace.
"Zan gaisa da Baby."
Ido ta lumshe cikin ɗan sauran ruɗanin tace.
"Uhummm".
A hankali ya kwantar da ita,
kana ya sunkuyo kanta rigar baccin nata ya ture sama, kana ya fara sumbatar cikin tako wanni sashi yanayi yana wasa da caɓɓullenta.
Daga nan salon Ya sauya.
A hankali ta fara ɗan rakin nata, tare da tureshi.
Murmushi yayi kana ya jawota yace.
"Taso muje muyi wonka".
Cikin gajiyar daya tara mata ta narke jikinsa.
Hakanne yasa ya tallabo ta, suka faɗa Bathroom.
A hankali ya zare mata yar rigar jikin nata.
kana yace.
"To kiyi wonkan ina jiranki".
Kai kawai ta gyaɗa sabida gajiya.
Wonkan tayi kana ta fito.
tare suka fito.
Wata rigar ya bata ta saka kana ta koma ta kwanta.
Shi kuwa ya shiga yayi wonka.
Yana fitowa ya haura kan gadon kusa da ita ya zauna.
A hankali ya jingina kanshi da jikin gado kana ya miƙe sawunshi tayi pillow dashi.
Shi kuwa ture rigar yayi ya fara karanto addu'o'in yanayi yana tofawa bisa fatar cikin.
A haka har tayi bacci.
Kana daga bisani shima ya kwanta.
A haka dai kwanaki sukayi taja.
Komai na tafiya dai-dai cikinta na cikin lfy da salama bisa yardar Allah da kariyarsa al'farmar al'ƙur'ani.
Sabida Sheykh ya dage da addu'a babu kama hannun yaro, bini-bini zai buɗe cikin yayi ta mata tofi a kai, kuma baya taɓa yarda ya barta ta zauna babu al'wala.
Ya hanata kallo sai jin ƙira'a.
Hajia Mama kuwa a ƴan kwanakin taje gidan bokanta yafi sau biyar.
Har dai Abba ya fahimci fitar nata yayi yawa kuma sam yaga bata cikin nitsuwa.
Batool kuwa yanzu ta gama gano komai bisa wannan dalilin ne ta tattara ta koma garinsu.
Abban kuwa da gaiya yake barinta fita anguwar.
Yauma zaune take gaban bokanta.
"Kada ki damu ciki kam muna nan muna masa shiri.
In ma bamu zibdashi ba wurin haihuwa zamu kashe uwar da ɗan ta hanyar ɓallo mata jini shi kuwa yaron mu bugi hannun mai yanke cibiya ya wuce misalin bakin gaɓa daga nan jinin zai malala duk su mutu".
Cikin gamsuwa da hakan tace.
"Hakanma yayi amman ni babu abinda ke samin ƙuncin duniya sama da ita da mijinta da wannan shegen cikin".
"Kada ki damu ai tunda kina damu baki da matsala, ke dai tashi ki tafi kawai".
Murmushi Sheykh wanda ke jin komai.
bisa na'urar irin bi diddigi daya liƙa mata a zoben Daimond da ya saya mata tun shekarun baya.
Alhamdulillah yanzu cikin Shatu ya cika wata bakwai cib.
Yanzu ya ɗan fito ya girma dai-dai misalin cikin fari dai.
Zaune suke a falon, Ummi na tubke mata sumar kanta.
Ita kuwa waya takeyi da Ummeynta.
Cikin tsananin jin daɗi tace.
"Kai Ummey sati mai zuwa zaku dawo da gaske?".
Cikin murmushin jin daɗin ba zatan da sukayi mata Ummey tace.
"Sosai ma kuwa Shatu na.
In Sha Allah ranar Alhamis zamu dawo da izinin ubangiji. Dan tun jiya ma, makiyayan dabbobin da Abboi ya sake ɗibarwa Bappanku sun taso.
Da yake su tafiya ƙaface, kin san zasuyi. Kwana biyar a hanya kafin su isa.
To munfi son sai sun isa mu kuma mu taso, tunda mu tafiyar jirgice".
Wani irin tsalle mai cike da zallar jin daɗi tayi tare da juyowa ta kalli Ummi murya cike da farin ciki tace.
"Alhamdulillah Ummi, su Ummey na sun kusa dawowa.
Kai Alhamdulillah Wayyo Allah daɗina Junainah na zata dawo kusa dani".
Murmushi mai nuna jin daɗi Ummi tayi tare da cewa.
"A a kai masha ALLAH Alhamdulillah, Allah ya dawo dasu lfy".
Amin Amin tace cikin jin daɗi kana ta meda hankalinta kan wayar jin Junainah na cewa.
"Adda Shatu muna dawowa zanzo gidanki nida Ummeynmu, ki dafa mana abin daɗi".
Cikin dariyar jin daɗi tace.
"In sha Allah kuwa my Junnu sarkin kwaɗayi zan dafa miki duk abinda kikeso."
Dai-dai lokacin kuma Sheykh ya shigo falon.
wanda dawowarsa daga aiki kenan.
Jalal da Jamil na biye dashi a baya wanda suma daga aikin suka dawo.
Shi Sheykh Side ɗinsa ya wuce.
Su kuwa su Jalal tsakiyar falon suka tsaya.
Da sauri Shatu ta miƙe tare da yar sassarfa ta biyo bayanshi.
Kamar ba mai babban ciki ba.
Cikin sauri Ummi tace.
"A a Shatu ki bar gudufa".
Yana gab da shiga falonshi yaji Muryar Ummi na faɗin hakan.
Da sauri ya juyo, ai kuwa da sassarfa ya hangota ta nufoshi.
Cikin tsoro yace.
"Aish me haka dan Allah ki tsaya".
Ina kafin ma ya rufe baki ta isoshi ta faɗa jikinsa.
Ta ruggumeshi gam-gam.
Dole shima ya ruggumeta.
Cikin meda numfashi da haki tace.
"Yah Sheykh al'bishirinka".
Cikin haɗe fuska yace.
"Kafin ince goro, dan Allah Aish ki dena min gaganci da cikin nan, dan Allah ki rufa min asiri ki rainar mana shi da kulawa".
Shiru yayi sabida fahimtar bata fahimtarshi, a fili zaka iya ganin zallar farin cikin dake kwance a fuskarta, kalmar al'bishirinka take ta mai-maita mishi.
Dole ya ruggumota suka shiga falon zama yayi bisa kujera kana, ya zaunar da ita kan cinyarsa ido ya zuba mata tare da cewa.
"Goro-goro-goro fari ƙal Aish gaya min me muka samu ne?".
Cikin tsantsar farin ciki ta manna mishi kiss a goshi kana tace.
"Um.. Ummee.. Ummey na da Bappa na da Junainah da Innarmu zasu dawo Rugar Bani kwannan Hamma Jabeer".
Karo na forko kenan data kirashi da wannan sunan.
Haka nan yaji wani irin masifeffen jin daɗi mai sa nitsuwar zuciya cikin kekkyawan murmushi yace.
"Alhamdulillah Allah ya kawo mana su lfy Aish na".
Da sauri tace.
"Amin Amin, Hamma Jabeer. Gobe zan koma ko, sai in share mana gidan in gyara mana kafin su dawo ko".
Da sauri ya zaro ido tare da cewa.
"Ki koma kuma Aish rufa min asiri mana".
Cikin fidda ido itama tace.
"Yah Sheykh to ai zan komai haihuwa ne tunda zasu dawo.
In haihu a can a kusa da Ummeyna tamin wonkan jego".
Cikin yanayin gsky da gsky yace.
"A'a wlh Aish babu inda zakije wani haihuwa bazan iyaba dan Allah kadama ki sake faɗar hakan.
Wlh bazan iyaba.
Ga Ummi zatayi miki komai Umaymah ma zata zo".
Cikin tsoro tace.
"To Yah Sheykh Amman ai zan je kam in sun dawo ko?".
A hankali yace.
"Eh wannan dai kam zakije, nima zanje in gaida Ummeymu".
Da sauri tace.
"To zanyi wata ɗaya a can ko?".
Cikin zazzaro ido yace.
"A'a Aish kiyi haƙuri wlh ko sati bazan iya barinki kiyi ba".
Cikin shogoɓe fuska tace.
"To dan Allah kwana nawa zanyi.
Fisabilllahi fa shekara guda ban gansuba basu ganniba".
Cikin nitsuwa da son sama mata nitsuwa yace.
"Kada ki damu zakije kiyi kwana uku in na iya daurewa.
Ammanfa sai in kina bani abun daɗi kullum har su dawo".
Ya ƙarshe mgnar yana cusa kanshi cikin wuyanta.
cikin farin cikin da take ji ɗin tace.
"Me zai hana in bawa Hamma na kayan daɗin shi, in samu ya barni inje wurin Ummey na."
Ta ƙare mgnar tana sa hannunta tana buɗa al'kyabbar jikinshi.
shi kuwa Sheykh hannunshi ya tura, cikin rigarta.
ya fara sarrafa caɓɓullenta.
kirjin ta daɗa turo mishi sosai.
ɗan sunkuyar da kansa yayi ya manna bakinsa kan caɓɓullenta.
Ya fara yimata wani sahihin salo,
A idonta ta rumtse tare da fidda wani irin nishi ashhyyyy, sai kuma
ta dan turo kirjinta
kana ta ɗaura hannunta a kansa
ta cusa yasunta cikin lallausan suman kansa tana
Ƙara manna