Showing 273001 words to 276000 words out of 352722 words
yakasa rufuwa da sabida jin daɗin ganin aminiyarta.
Da sauri tasauƙa da ga saman barandar datake kai tsaye ta nufosu cikin tsanani farin ciki aiko. Shatu na ganinta ta ɗan zame hannunta da ke ɗan riƙe da nashi wanda yatsarta ce kawai a hannunshi, in ba ka lura bama bazaka ganeba sabida yadda yaketa baza al'kyabbar jikinshi.
Da sauri ta nufi Rafi'a data nufota da ɗan sassarfa.
Da sauri ta ƙaraso cikin kewar juna suka rungume juna,
cike da farin cikin ganin junansu a hankali suka saki juna sunata murmushi kana suka juyo da ɗan sauri jiyo.
Wuryarsa yana cewa.
"Aish kiyi a hankali fa".
sakinta Rafi'a tayi cikin yin murmushi cike da jin kunya.
shiku Sheykh kallon ƙasan ido yabita da shi, ganin shi take kallone itama yasa ya ɗan ɗaura hannunsa kan cikinsa ya nuna mata nata cikin da ido tare da ɗan girgiza mata kansa.
Baki ta ɗan turo.
Rafi'a kuwa cikin murmushi da kauda kai tace.
"Barka da hantsi Sheykh".
Cikin yanayin mutuntaka da koyi da sunnar Annabi da yake mutunta ƙawayen Nana Khadijah har a bayan ranta.
Hakane yasa amsa cikin fuska ba yabo ba fallasa da mutumtaka yace.
"Barka da Rafi'atu an dawo makaranta lfy ko, ya mutan gida".
Cikin jin daɗi da ƙara ganin kima da mutuncinsa Rafi'a tace.
"Lfy lau Alhamdulillah".
"Masha Allah Allah ya taimaka".
Ya kuma faɗi a gajarce.
Cikin mutuntaka Rafi'a tace.
"Amin ya Allah."
Ita kuwa Shatu cikin jin daɗi ta ɗan matsoshi tare da ɗan langwaɓar da kai gefe murya a narke tace.
"Yah Sheykh mu zamu tafi aji".
Cikin yin kasa da murya wanda ko Rafi'a dake kusa da su bazata ji ba yace.
"Please dan Allah na tuba.
Banda tsalle-tsallen nan da irin wannan rungumar fa kada ki jawomin a sara."
kallon Rafi'a tayi ganin ta ɗan matsa can gefansu cikin yi mishi wani irin kallo tace.
"Kai Yah Sheykh naka rungumar bai janyo asaraba sai irin wannan?".
Ido yalumshe tare da kuma buɗesu kana yace.
"Nawa Special ne Aish, shi na daɗi ne, daɗi yake sawa aji ba wuyaba".
Tabuɗe baki zatayi magana kenan ya ɗan ɗago kansa jin alamun idon jama'a na yawo a jikinsa ai kuwa da yawa kallonsu sukeyi cikin sanyi yace.
"Kuje aji idan kuka fito kisameni a offece."
Kai ta gyaɗa tare da cewa.
"Ta ina yake".
Bakinshi ya ɗan haɗe kana yace.
"Bakin san offece ɗin ba kenan.
To na nan cikin inda kika taɓa zuwa nai miki allura.
Ba inda kika je kika min rashin kunya aciki ba". Murmushi tayi tuno abin da yatuna wato yana magana kan lokacin faɗan garisu da a kayi a ka kawo majinyata asibitin, murmushi ta kumayi tuno lokacin da ta shiga Office ɗin sa tana yimasa magana kan marasa lafiyar da aka jibgesu batare da basu ƙyaƙƙyawar kulawa ba.
A nitse yajuya yanufi offece ɗinshi, su kuma suka nufi aji.
Karfe biyu suka fito cikin yanayin gajiya.
Kai tsaye Rafi'a ɗakinsu na da ta wuce.
Ita kuma Shatu direct offece ɗin sa tanufa, kamar yadda yace mata.
Nan suka fito kamar ɗazu yana riƙe da hannunta suka shige cikin mato suka nufo gida.
A gajiye suka shigo kowa.
Haka yasa kowa yanufi bedroom ɗinsa.
Kai tsaye bathroom yafaɗa yayi wanka yana fita yazura wata jallabiya mai gajeriyar hannu kasan cewar yayi sallarsa tun a Asibitin dan haka kawai sai ya kwanta dan so yake yaɗan samu yayi bacci koda na minti 30 ne ganin yanzu biyu da rabi tayi.
A ɓangaren Shatu itama bathroom ɗin tashiga
tayi wanka tare ɗauro al'wala tafitowa ta gabatar da sallar azahar,
Tana idarwa tazura wata doguwar riga robal material mara rauyi taɗaura ɗankwali tafito babu kowa cikin parlour'n dan haka direct ɗakin Ummi tanufa jin mgnarsu Umaymah da Mamma da Ummi dukansu dai tasan duk suna can dan tun shigowarsu ma basu sami kowa cikin parlour'n ba.
Da sallama tashiga ɗakin da sauri suka juya tare da amsa mata,
Da mamaki take kallon jakukkunan dake sakiyar ɗakin ga wani kuma Umaymah na gyara zaman kayan ciki.
Haɗa baki sukayi wurin cewa
"Harkun dawo?".
Kai kawai ta iya gyaɗa musu gaba ɗaya hankalinta ya koma kan kayan da taga Umaymah'n ke shirya wa cikin akwati.
Ishma dake zaune bisa kafa Aunty Rahama tamike dagudu tazo tarungumeta tana faɗin
"Oyoyo My Aunty".
Murmushi tayi tare da shafa kanta kana ta riƙo hannunta suka k
ƙaraso cikin ɗakin.
Zama tayi bakin gado kusa da Aunty Rahama tana faɗin.
"Umaymah ya naga kamar shirya kaya kuke?"
Mamma ce ta ɗan juyo ta kalleta tare da cewa "Eh Shatu shiri muke gobe idan Allah yakai mu zamu muyiwa Sitti kwana uku ran na huɗun zamu Cairo".
Da sauri ta maida dubanta kan Mamma murya kamar zatayi kuka tace.
"Ayyah Mamma tafiya kuma?".
Murmushi Umaymah tayi jin yanda tayi maganar muryar na rawa alamu kuke keson ƙwace mata, tace
"In muntafin ma saura ƙwana nawane zamu sake dawowa musamman lokacin yanzu dake tafiya ranar da kika haihu dai zazo bazan komaba sai kinyi arba'in kuma suma zasuzo suna in Allah ya nufa.
Yanzu zakiga lokacin yazo babu wuya a gurin Allah".
Cikin yanayin kewarsu Ummi tace.
"Haka ne kam lokacin yanzu babu wuya".
Kai ta jinjina alamar gamsuwa da maganar tasu,
gyara zamanta tayi ta ɗan juyo tafuskanci Aunty Rahama tace
"Yauwa Aunty Rahama lokacin bikin.
Haroon bakince zakiba Aunty Juwairiyya Ishma ta taho min da itaba ko?".
Ƴar gajeriyar dariya Aunty Rahama tayi kana tace
"Wlh kinsan lokacin baifi saura kwana gajiyan biki yasata ɗan zazzaɓi, to shiyasa kawai ban haɗa su da Juwairiyya'n ba".
Kai ta jinjina alamun gamsuwa cikin son yarinyar tace.
"Ayyah to yanzu ki barmin ita anan mana in babnta zai yarda sai kuzo sunan sai ku tafi ko?".
Takarasa maganar tana marairaice wa tare da tsareta da ido.
Ganin murmushin da Ummi yayine.
Yasata jin kunyar mgnarta na wai sai sunzo suna ita tama mance surkaine ganinsu take kamar Ummey da sauri tayi ƙasa da kanta cikin jin kunya.
Su kuwa murmushi sukayi baki ɗayansu.
Hannunta Aunty Rahma kuma ta riƙo kana tace.
"Wlh Tun jiya Daddy'nta yake ta faɗa wai inma ni bazan komaba shi dai gsky in turo mishi yaranshi especially Ishma wai na gane iyayena su kuma na rabasu. Kuma Sayyadi ma sai cewa yake mu kima school.
Kiyi hakuri idan Allah yakai mu in kika haihu mukazo suna nan zan barmiki ita nayi miki al'kawari infa Abbanta ya bari.
kuma tun yanzu zan fara sanarwa Daddy'n ta ma dan yasani, in dha Allah namiki al'kawari in dai ya yarda".
Kai kawai ta gyaɗa bata kuma cewa komai ba sai dai binsu da idon da take,
gaba ɗaya jikinta yayi sanyi har cikin ranta batason tafiyar nasu.
Ranar kam dai haka tawuni sukuku.
Da yamma su Umaymah sukaje sashin Lamiɗo suka sallame shi shi da Ginbiya Aminatu kam cewa gobe zasu tafi da rana, daga nan suka wuce part ɗin Hajiya mama itama suka sallame ta, sannan suka shishiga sauran sashin da suke mutunci da su suma suka sallame su kana suka dawo suka karasa sauran shirinsu.
Washegari ganin hankalin Shatu yafi najiya tashi.
Duk tayi sanyine yasa Umaymah tacewa su Mamma subar yin mgnar tafiyar ma sai in ta tafi makaran ta kafin su tafi tasan idan a gaban idonta suka tafi tofa sai tayi kuka.
Hakan kuwa a kayi tana tafiya makaranta bada jimawaba suma suka tafi.
Koda ta dawo ta samu sun tafi sosai taji kewarsu.
Nan ta kirasu a waya tuni lokacin suna gaban Sitti da Jaddansu.
Sannu da hanya tayi musu.
Kana ta nufi ɗakin Sheykh jiki a mace.
A falo ta sameshi bisa kujera.
Yana rike da ɗanyen mangoro yanasha yana lumshe idonsa dan daɗin da bakisa yake masa.
Da sauri ta isa garesa bisa cinyoyinshi ta zauna suna fuskantar juna.
Cikin zubda hawaye tace.
"Yah Sheykh gidan yayi shiru ba daɗi mu kaɗai."
Fork ɗin da yake soka yankekken mangoron ya ajiye.
Kana ya manna kanshi a ƙirjinta cikin sanyi yace.
"Kada ki damu Mar'atussaliha duk da wahalar laulayin da nakeyi mana, in sha Allah zan jure muyi ta haifuwa duk shekara mu cika gidanmu da yara dozin-dizin Mamey ta dawo ga Ummi gaki gani ga yarmu ga matan Jamil da Jalal da Juwairiyya kuma km roƙi Bappa ya bamu Junainah ta tayaki rainon yaranmu, kinga babu ke ba kewa.
Wani irin murmushi tayi mai cike da jin daɗin sai kuma ta ɗan kalleshi ganin yadda yaketa lumshe ido.
Cikin kula tace.
"Yah Sheykh yunwa kake ji ko?".
Kai ya jujjuya cikin kasala yace.
"Bana jin zan iya cin abinci bana sha'awar komai, kuma jiri nake ɗan ji".
Ya ƙarashe mgnar yana shafa cikinta.
Shiru tayi jin ya sunkuyo yanata raira addu'o'in yana tofawa cikin.
Ruggumeshi tayi a jikinta.
Daga nan suka wuce bedroom suka kwanta dan gajiya.
Haka rayuwa taci gaba da tafiya kwanci tashi asarar mairai yau satin su Umaymah uku da tafi, haka kuwa yayi dai-dai da yau cikin Shatu yacika wata uku kena ya laƙa wata na huɗu.
Tsaye take gaman mirror bayan tagama mulke lungu da sako na jikinta da humra, wata ƴar ficiciyar rigar bacci wacce tsawosa iyakarsa cinyarta bai gama isa har guiwarta ba tasaka,
duk abin da take hankalinta nacan ɗakinsa dan tasan yanzu haka yana cikin mawuyacin halin zazzaɓin nan da yaƙi bari shi.
Tana dai-dai ta zaman rigar a jikinta taɗauki hijabin ta tafita da sauri tanufi parlour'n shi.
Direct bedroom tawuce can tahangoshi kwance bisa gado.
Yarufe jikinsa da blanket iya kirjinsa ida nunsa a lumshe,
cikeda tausaya wa taɗan zuba mishi ido,
tana mai cire hijabin kanta a hankali ta a jiyeshi gefen gadon asannu tahaura kan gadon kana ta rarrafa ta matso kusa dashi.
Cikin nitsuwa tasa hannunta tayaye blanket in tashige cikin jikinsa, ta kanai nayeshi da hannayenta ta manna kanta a faffaɗar kirjinsa a tare suka sauke numfashi,
Kara cusa jikinta tayi sosai a jikinsa da mamaki taɗa go hannunta tasauke gefen wuyanshi sai kuma tamike zaune da sauri cekeda mamaki da ɗan jin ɗaɗi tace.
"Yah Sheykh yau jikinka ba zafi sosai zafin ɗan kaɗan ne kai. Alhamdullih kafara samun lfy ko?".
A hankali yabuɗe lumsassun ida nunsa yazuba wa fuskarta dake bayyana mashahurin farin ciki da jin daɗin ta,
hannunta yakamo ya janyo ta tafaɗa jikinsa, gyara mata kwanciya yayi a kan kirjinsa ya zagayeta da hannayen sa, bakinsa yamaso da shi saitin kunnen ta yaɗan hura mata iska cikin kunne, a hankali yace.
"Yau jikina da sauki Y.M.D.G".
Ido ta lumshi tare da sake buɗe su jin yan da tsikar jikinta ya tashi sabida yanayin yadda yayi maganar dakuma iskar da yake fesa mata cikin kunne, a hankali ta mosa laɓɓanta dan yafara saukar mata da kasala tace
"Alhamdullah mun godewa Allah".
hankali ya soma yin kasa da hannun sa ya saukesu kan bye-bey dinta da gaba ɗaya rigar ta ya tattaru yakoma kan mazaunan nata kasan cewar mai tsamtsine so lokacin daya janyota sai rigar ta ɗanyi sama,
Shafa bey-bey ɗinta ya soma yi a hankali, yanaɗan ƙara yin sama da rigar har yakai shi sakiyar bayanta.
Kana yazareshi gaba ɗaya,
A hankali yamai da hannun nasa kan kekkyawan ƙugunta da mazaunan ta.
Allah yahore mata sukam gata ba wani auki ne da ita ba amma sai manyan kayan aiki, daga welcome and bey-bey tup-tup suke gwanin kyau, a sannu yasoma yi musu wani irin shafa yana ɗan bubbuga gefe da gefen su da kowani hannunsa guda.
Mirgina ta yayi takoma kan katifar ta kwanta rigingine.
Ido ta ɗan tsura mishi kana tace
"Yah Sheykh yanzu bakajin ciwon komai ko?"
Hannunsa ɗaya yasauke kan cikin ɗaya hannun kuma yasaukeshi kan Caɓɓulen ta a hankali yake ɗan sarrafata yana ɗan shafa.
Cikinta da kamar babu wani ɗigon halitta a cikin sa, yace
"Nakusa saura kwanaki yarage in sha Allah zan dai na jin ciwon komai, amma yanzu kam da ɗan saura ɗan yawan jin jiri da rashin cin abinci amman saura kwanaki duk zai bari in sha Allah".
Ido takuma tsura mishi kana tace
"Kwanaki kuma Yah Sheykh?".
kai ya ɗan gyaɗa mata yace.
"Eh bakiji abin da Umaymah tace ba,
In nayi sa'a in cikin ki yayi ƙwari ya kai wata huɗu zan sami lfy kinga kuma yanzu cikin yafara ƙwari shiyasa nima nafara samin sauki a haka dai zamu zarabu lfy, keda jin daɗi ni da shan wuya laulayi".
Baki taɗan turo gaba kana tace.
"Kai dai ni kam ai wuya kawai kake bani kata tumurmusheni"
Matse Caɓɓulen ta ya ɗanyi tare da sarrafa modononta.
Murmushi yayi tare da cewa.
"Yauwa ki shirya yana netx week zamu fara zuwa awu".
Ya ƙarashe mgnar yana
Mikewa ya zaune,
a hankali yaran ƙwafo da kansa kirjinta yamannan bakinsa kan nata harshensa yazira yana lailaye nata ɗin yana ɗan zukoshi,wani irin gantsewa tayi tare da fidda wani irin nishi,
Bakinsa yazare ya kawoshi saitin kunnanta cikin muryarsa data fara sauya wa yace.
"Tun yanzu har daɗin yafara ratsaki".
murmushi tayi tana ɓoye fuskarta cikin jikinshi,
kasa yayi da hannun sa kan mararta yasauke kana yafara murza pt ɗin ta yanayi kasa da shi, ai ko nan tashiga taimaka masa sai da suka gigita junansu saf kafin suka lula duniyar Majidaɗi.
Washegari kasan cewar yau ɗin Saturday.
Haka yasa duk suna gida Shatu kam baccin gajiyan daren jiya takeyi,
bata farkaba sai wajen karfe 10, wanka tayi kana takimsa tafito parlour.
Zaune tasami Ummi a parlour'n tana kallo a TV,
A hankali takaraso tazauna tare da gaisheta ta amsa tana faɗin.
"Sai yanzu".
Kai ta gyaɗa mata cikin girmamawa,
Ita kuwa Ummi cikin kulawa da tattalinta ita da cikin jikinta ta miƙe taje dinning area ta ɗauko mata breakfast ɗin ta dake shirye cikin tray takawo, ta diteshi gabanta tace
"Yauwa sauko kasa kici maza bana son zama da yunwa yakan wahal da mutun lokacin haihuwa".
To tace kana tasauko kasan.
Aunty Juwairiyya ce tayi sallama cikin parlour'n, a tare suka amsa mata.
Kana ta ƙaraso ta zauna tagai da Ummi, cikin kulawa Ummi ta amsa tana faɗin.
"Ya Jafar da yaran?".
"Duk suna lfy".
Ta bata amsa a mutunce.
Ita kuwa Shatu ɗago kanta tayi tace.
"Ina kwana Aunty Juwairiyya".
fuska ɗauke da murmushi tace.
"lfy lau yaukam ana gida ba School ko?".
kai tagyaɗa mata kana taci gaba da yin breakfast ɗin ta.
Zama Aunty Juwairiyya tagyara kana ta dubi Ummi tace.
"Ummi nazo gurinkine fa".
"To ni ɗin ko?". Ummi tace tana kallonta.
"Eh". tace kana taɗan muskuta tace.
"Dama wani hukunci nayanke shine nakeso kibani shawari a kansa".
"To ina jinki".
tace.
Ita kuwa cikin yin ƙasa da murya tace.
"Ummi yau ɗinnan zan sallami Huwaila zan dakatar da ita da zuwa tayani ai kin da take din Indo ma kaɗai ta isheni zamu cigaba da yin aikin da ita kamar yan da tun da fari muka fara".
Kallon Shatu Ummi tayi ganin ta maida hankalin ta kan cin abincin datake kamar bata gurin, sai kuma tamaida dubanta ga Juwairiyya numfashi ta sauke tace.
"To gaskiya kam hakan da kikayi yadace jeki sallameta babu wata matsala in Sha Allah sai dai al'khairi yabiyo baya".
Mikewa Aunty Juwairiyya tayi cikeda karfin goiwa tace.
"Yauwa". Kana ta fita.
Tana komawa part ɗin ta tasami Huwaila a kitchen.
Huwaila na ganinta tayi saurin sun kuyar da kai tana ɗan share hannun ta a jikin zanin ta, da kallon tuhuma tabita dashi kana sai kuma tawayence tace
"Ah Huwaila harkin zone?".
kai ta ɗan gyaɗa mata cikeda rashin gaskiya,
Murmushi'n yake Aunty Juwairiyya tayi kana tace
"Yauwa Huwaila na gama kawai kikoma kima.
Yanzu kam ma aikin ba yawa kawai ki bar zuwa abinda tun da yanzu ba wani ai kin kirki anan kinga yanzu duk su Jamil da Jalal da Affan duk ba ana sashin suke cin abinciba can sashin Sheykh sukeci,kinga ko ai ki yaragu sosai dan haka kidaina zuwan ma kawai ki taya Hajja mamanmu yafi".
Cikin kallon ƙasa-ƙasa tace.
"To". har lokacin kanta na sunkuye tana bin ta da kallo takasan ido,
A hankali taraɓa tagefen Aunty Juwairiyya tafita Kai tsaye ta nufi falon uwar gijiyar tata.
Hajiya mama ce tsaye a parlour'n ta Huwaila na sunkuye tagama sanar mata duk yadda sukayi da Aunty Juwairiyya.
Wata iriyar guntuwar dariya mai cike da magunta ziryan Hajiya mama tayi tare da cewa.
"Uhumm shegu masu jajayen kunnuwa zanci ubanku ne sai na ɓadda ahlin A'isha a masarautar Joɗa muddin ina raye.
Tabbas yanzu wasan za'a fara takun alaƙa zan sake fitar muku da salon da bazaku taɓa fahimta ba, tun da wannan mai idanu kamar na mayu tazo tagano abun da yake binne tsawon shekaru kuma."
Kwaffa tayi cikin baƙar zuciya tace.
"Uhum ki jirani bafullatanar daji tabbas zan biyo ta kanki".
Tafaɗa tana wani irin shu'umin murmushi.
A can Part ɗin Lamiɗo kuwa.
Sheykh ne zaune a parlour'n Gimbiya Aminatu su Lamiɗo da Abba'n sa da Galadima duk suna zazaune can gefen ɗaya falon.
Gimbiya Aminatu ce ta fito daga cikin ɗakinta tare da wata ƴar karamar ƙwarya takaraso gaban Sheykh tamiƙa masa tana faɗin
"Ungo karɓi ka kaiwa Aishatu kasan masu ciki sai da ɗan kayan marmari musamman maiɗan tsami-tsami kaivmata tasha nasan zataji daɗin bakinta".
A bazata maganar tazowasu Lamiɗo cikin tsananin farin cikin jin cewa Shatu na da ciki Lamiɗo yadafa kan Sheykh yace
"Masha Allah Slhamdullah godiya ta tabbata ga Allah munji daɗin samin wannan babban Al'bishir kami ƙamin gaisuwata gun Aishatu".
Murmushi Abba yake cike da jin daɗin hakama Galadima.
Shiko Sheykh kansa ya ɗan kawar tare da karɓar ƙwaryar da Gimbiya Aminatu take mika masa.
Murya can ƙasa cikin maƙoshinsa yace.
"Koma menene ni zanci tun da nike laulayin ba itaba".
Yayi maganar a saman lips ɗin sa,
Da sauri Abba ya zuba masa ido cike da mamaki, kenan Jabeer gadonsa yayi shikeyiwa matarsa laulayi, murmushi yayi sanin yayi maganar ne batare da yasan tafito ba.
Shiko Sheykh mikewa yayi rike da ƙwaryar yanufi kofa yana cewa
"Sai anjima"
cikin ɗan ɗaga murya Galadima yace.
"A miƙa mana gaisuwa gun ta".
Shidai baice komai yafita dan a zatonsa basuma ji mgnar da yayi ba.
A parlour yasameta zaune ita ɗaya Ummi na kitchen.
A hankali ya ƙaraso gareta.
Hannunshi kawai yasa ya kamo mata.
Ba musu ta miƙe, hannunta yaja suka nufi falonshi.
Bisa kujera ya ajiyeta, kana ya zauma kusa da ita kallonsa tayi tare da kallo ƙwaryar dake hannunsa sai ta daɗa matsowa jikinsa sosai tace
"Menene wannan ɗin?".
gyara rike ƙwaryar yayi tare da cewa.
"Gimbiya Aminatu ce tabani wai in kawo miki irin wai ke mai ciki al'halin nine ma nake miki laulayin.
Dan yanzu dai koma menene ni zan cinye tun da nike laulayin".
Ya karasa faɗa yana ɗage faifayin da a ka rufe ƙwaryar da shi, kindar ne fari sol sai ɗan mai kon yelo a saman sa, yawun da ya cikin mata baki ta