Showing 192001 words to 195000 words out of 352722 words

Chapter 65 - GARKUWAAA COMPLTE HAUSA NOVEL

17 Oct 2024

30803

dukan zuciyarshi duk sanda ta kirashi Yah Sheykh.
A hankali tace.
"Bra ɗina".
Baki ya ɗan taɓe tare da cewa.
"Yana tsami".
Ya juya yana rufe jakar.
Tura baki tayi tare, da zura rigar.
Yane gyalen tayi a kanta kana,
ta kabbarta sallah.
Bisa sallayar daya shimfiɗa mata.

Gefenta ya zauna yana kallon yadda take sallan.

Bayan ta idarne, ta ninke sallayar.
Kana ta miƙe tsaye sallayar ta miƙa masa.
Kana ya riƙe jakar yace.
"To mu tafi tun ɗazu ke ake jira".


Su Jalal kuwa Affan dariya yayi hangosu suna tahowa.
A ranshi yace.
"Uhumm Hamma Jabeer ai duk saurinka a tafiya in dai da macece sai ta jaza maka tsaikon.

Yana zuwa suka shiga Mota, dama su duk suna cikin.
Jan motar Ado yayi suka tafi.

Bakwai dai-dai ta ɗan kalleshi ganin zasu fita subar cikin gari a hankali tace.
"Yunwa fa nakeji".
Juyowa yayi ya ɗan kalleta tare da taɓe baki yace.
"Bubbuga rumbun Abboi".
Da sauri ta juyo ta kalleshi cikin mamakin sunan daya kirata.
Shi kuwa kauda kanshi yayi.
Tafiya kaɗan sukayi taga sun tsaya a gaban wani katafaren Restaurant mai masifar kyau da tsaruwa.
Jim kaɗan Affan da Jalal da Sulaiman da Laminu suka fita.
Suka shiga ciki.


Jim kaɗan suka fito da ma'aikatan ciki da ledodin masu kyau a hannunsu.
Affan ne ya nufi motar Sheykh da leda biyu ɗaya babba ɗayar kuma yar dai-dai.
Ado ya miƙawa ɗayar kana ya buɗe baya gefen Aysha yace.
"Aunty Aysha ga breakfast".
Murmushi tayi tare da cewa.
"Sannu".
Yauwa yace kana ya juya ya nufi motarsu.
Dan tuni Jalal Laminu da Sulaiman sun mimmiƙawa sauran nasu.
Nan sukaci gaba da tafiya.

Juyowa yayi ya ɗan kalleta tare da cewa.
"Sai kici kada ki cinyeni ɗanye". Ya ƙarashe mgnar yana kallon gefen fuskarta
Gyara zamanta tayi kana ta buɗe ladar ta fara cin abinda ya mata.
Shi kuma yaci gaba da wayar da yakeyi da Umaymah.


Haka dai wunin ranarma suka wuni, sunje rugagen Arɗon Arɗaɓen uku a ranar.
Yayinda Duniya ke ganin ziyar GARKUWAN FULANI, zuwa ga dajukan da fulanin ke rayuwa, ta sanadin ɗaukar Laminu da Jamil.

Suna turawa ma aikatarsu a jaridu da kuma tv da gidajen rediyo.

Yau kwanansu hudu yau wunin na biyar kenan.

Tunda sanyin safiyar suka tashi daga masauƙinsu na Barata state.
Wanda yanzu sun zagoyo.
Sun dawo kusa da gida daga Barata zuwa jihar Ɓadamaya ba wani State ɗin.
Sai dai tafiyar mai nisace sosai hakane yasa.
suka tashi da wuri dan gefe zasu kuma nufa kafin su dawo hanyarsu.
Ƙarfe takwas dai-dai suka isa Rugar Arɗon Arɗaɓen na Rugar Bugem .
Dai-dai lokacin kuma makiyayan wurin keta sake dabobbi su dan tafiya kiwo.

Cike da mamaki gaba ɗaya su Sheykh suke kallon dabobbin mutanen wannan yanki da suke masu jajayen shanu babu shanu ko ɗaya da zaka gani mai farar fata.
Duk jajaye ne gaba ɗaya iya ganinka.

Koda suka isa, bayan sun gaisa Sheykh ya musu bayani kamar yadda suka san da zuwansu.
Buɗan bakin Arɗon Arɗaɓen sai cewa yayi.
"To in bamu ciyar da dabbobinmu da ciyawar manoba to da mi zamu cidasu?.
Ai dole mu shiga muyi kiwo du inda mukaga dama, dan aradun Allah da dabbobinmu su kwana da yunwa gwara mu bamuci ba".
Ya ƙareshe mgnar da gurɓata ciyar hausarshi.
"Cikin fushi Sheykh yace.
"To ku gwada ku gani".
Cikin tijara ta wasu daga cikin ƙabilun fulanin daji Arɗo yace.
"Ba mu gwada ba zakaceba GARKUWA. ai munayi, mu ƙara dai mu gani zakashe!
Kuma babu abinda zamu gani, mu ko ina garinmu ne".

Jamil ne yayi dariya tare da ɗaukar duk wani motsinsu yana turawa kai, tsaye.

Jalal kuwa tuni ya kira het kotan Sojoji na jihar ya sanar musu.
Dasu zo su binciki mutanen.
Domin gaba ɗaya kowa ka gani da wuka ko arda a jikinsu.
Sun tara wani shegen gashin da babu gyara.

Daga nan suka miƙe suka nufi inda motocinsu suke.

Ƙarfe biyar suka fito cikin dajin suka dawo cikin birnin Barata.
Nan sukayi salla.
Kana sukaci abinci kafin suka kama hanyar jihar Ɓadamaya.
Wanda zasuyi isan dare duk gudun da zasuyi.

Suna shiga Mota sukaci gaba da tafiya.

Ta gefen idonshi ya kalli Aysha,
da tayi shiru tana kallon gefen titi tana murmushi.
Hankalinshi ya ɗan maida kan System ɗinshi dake kan cinyarsa.
"Murmushin me kikeyi?".
Yayi mgnar tamkar ba shi yayi mgnar ba.
Juyowa tayi ta ɗan kalleshi tare da cewa.
"Ba murmushi nakeyi ba!".
Cike da mamaki ya juyo ya ɗan kalleta a fizge kana yace.
"Kuka kikeyi kenan?".

Kanta ta ɗan sunkuyar cikin tura baki tace.
"A a kam".

Ajiyan zuciya mai tsawo ya sauƙe tare da lumshe idonsa.
Kana ya koma ya jingina bayanshi da kujerar yana lissafi yau sallan layya saura kwana takwas.

Ita kuwa Aysha shiru tayi tana nazarin.
Toshi wannan wanne irin mutum ne?
Taya zata iya fahimtar harshensa?
Yanada iya sarrafa harshe duk dagiyarka sai ya kureka.
Ba'a gane ina alƙibilarsa ta dosa.
Cikin sanyi ta juyo ta kalleshi.
Jin ya matso kusa da ita sosai.
Kanshi ya ɗan juyo ya kalleta.
Sannan ya kalli madubin motar Ado bazai ganshiba kuma bazai jisuba.
Cikin fidda sassanyan numfashi yasa hannunshi ya kamo hannun ta.
Zamewa yayi susai bisa kujerar ya zama tsawonsa dai-dai dana juna sajenshi ya manna a fuskarta.
A hankali ya ɗan goga mata sajen.
Tare dasa hannun shi. Ya ɗan tallabo haɓarta ya ɗan juyo fuskarta kusa da tashi fuskarshin.
Al'amarin Yah Sheykh na dabanne komai nashi na dabanne.
Shiyasa gaba ɗaya ta gaza yin komai sai zuciyarta dake harbawa.

Shi kuwa Yah Sheykh hannunshi na kusa da ita yasa ya zagayo ƙugunta.
Kana hannunshi ɗayan kuma.
Ya kamo ɗaya hannun ta. Ya matse a kafaɗarshi.

Ita kam Aysha shiru tayi, tana ji da ganin ikon Allah.
jikinta kuma karkarwa yakeyi a hankali amman can cikin naman jikinta takejin rawan.
Tattausan lips ɗinshi ya manna da kunnenta, a hankali murya can ƙasan maƙoshinsa yace.
"Aish!".
Cikin sanyi taji sautin muryarsa.
Idonta ta juya tana.
maimaita sunan a bakinta.
"Aish!". Taji ya kuma kiranta, a hankali tace.
"Na'am".
Hannunta ya murza a wuyanshi tare da cewa.
"In tambayeki wani abu mana?".
Kanta ta gyaɗa a hankali al'amar eh.
Gyara zamanshi yayi tare da cewa.
"Naga fulanin nan duk ko wani yanki da sashin da mukaje yanayinsu zai banbanta dana saura.
Wasuma basa fulataci.
Wasu kuma hausa sukeyi wasuma wani yare sukeyi.
Kuma duk fulanine?".

Cikin sanyi tace.
"A a ba duka fulani bane, akwai ƙabilu mabanbanta a cikin daji da dabobbin a gabansu.
Yayinda in mutane gama gari suka gansu sukeyi musu kuɗin gorowa wato sai ace duk fulanin ne".

Lips ɗinshi ya ɗan goga a kunnenta.
Yana shaƙar daddaɗan ƙamshin jikinta.
ita kuwa da sauri ta ɗan maƙe kafaɗarta jin yadda ya goga mata tattausan laɓɓansa.
kana ya hura mata isa a kunnenta.
A hankali yace.
"To menene babbancin gayamin inji".

Haka nan taji kasala tarufeta.
Shi kuwa cire tafin hannunta yayi a wuyanshi ya manneshi da nashi tafin hannun.
Kana ya sauƙeshi kan System ɗinshi.

A hankali yace.
"Ina jinki gaya min a hankali, kada kimin ihu a kunne kinji ko Aish kiyi hankali".

Numfashin ta fesar a hankali kana tace.

"Ka tuna Rugar forko da mukaje?".
Dan matse hannunta yayi tare da cewa.
"Muhammad Jabeer baya mantuwa, gaya min kawai, kaina ba irin naki bane, da wasu ke birki tashi".
Ɗan hararanshi tayi tare da tura bakinta kaɗan.
"Karon forko a iya tsawon watannin da ta zauna dashi da taga yayi murmushi, kuma murmushi yayi masifar mishi kyau.
Cikin murmushin yace.
"To ni dai gaya min ba tsiwa nace kimin ba".
Ya ƙarashe mgnar yana haɗe fuskarshi da gefen fuskarta.
A hankali tace.
"To a cikin fulanin ko ince makiyayan dake cikin daji da kiwon dabobbi akwaisu daban-daban.
Akwai.
1 JAFUNAWA, 2 UDAWA, AKWAI 3 KASINAWA, AKWAI KUMA 4 KASINALLE, AKWAI 5 SULLUƁAWA, AKWAI 6 DAƊA WOGGA, AKWAI 7 YAN JAJAYE, AKWAI 8 JOTTAN MA'EN AKWAI 9 TEMA'EN akwai Kuma 10 ƳAN BOKOLOJI."
Kanshi ya gyaɗa tare da cewa.
"To menene babbancinsu."
Kanta ta ɗan ɗago ta kalleshi, tattausan gemunshi na gogan goshinta.
Shi kuwa idonshi ya ɗan rage tare da cewa.
"Na'am Yah Aish".
A hankali taci gaba da cewa.
"JAFUNAWA, sune masu sa manyan kaya jomfofinsu masu faɗi da zurfi.
Asalin fulanine basa son fitina ko kaɗan, sune wanda muka fara zuwa wurinsu.

Akwai Katsinalle su kuma sune masuyin kitso mazansu da matansu Hausawa ne makiyaya ashar a bakinsu kamar ruwa.
Basu da kunya sai dai sunada tsoro, yanzu zasu fetsare ido zuwa mutun rashin kunya barazana kaɗan zaka musu su tsorita.

Kana sai SULLUƁAWA sune, masu yin kitso da man shanu.
In Suka wuceka zakaji suna ƙarni kaga maiƙon man shanu na bin wuyansu, basu fiye yin fillanci ba sai hausa.

Sai kuma UDAWA sune masu tasowa daga wata ƙasar su zo nan sunfi zama ƙasar Chadi.
Sam ma ba funin ƙasarnan bane, kuma bama Fulani bane, su kashe mutun bai zame musu abin tsoroba, mugayen.

Sai kuma BOƊEJIN masu Ƴan JAJAYEN shunu.
Suma zuwa sukeyi mafi akasari daga kasashen Arewa suke zuwa.
Shanayensu duk jajayene, babu wata ƙabila cikin masu bin daji da suka kaisu jaraba da son mata.
Mazansu basa gajiya da mata.
Matansu basa gajiya da maza.
Suna iya tare mace a daji suyi mata fyaɗe su wuce ta ba damuwarsu bane mafi akasari daga Senegal, Chadi, suke tahowa duk sanda suka san damuna ta ɗauke anyi amfanin gona ba'a gama tattateshi ba."

Ɗan ɗagowa tayi ta kalleshi jin ya ruggumeta tsam a jikinshi tare da cewa.
"Ashe Allah ya rufa min asiri yamin gata".
A hankali tace.
"Kamar yaya?".
Cikin taɓe baki yace.
"Da basu cinye min hadiman Gimbiya Aminatu na data haɗomu dasu dan yi miki hidima ba".

Uhum tace tare da yin mgnar zuci.
"Lallai ma Yah Sheykh watoma shi Hadiman gidansu ya jiwa tsoro ni Ko oho ko?".

Sassauta riƙon da yayi mata yayi tare da cewa.
"Ina jinki Yah Aish sauran fa?".

Kanta ta manna a damtsen hannunshi tare da cewa.
"Sai ƴan BBOKOLOJI sune zakaga shanayensu basu da ƙaho, ɗaɗɗaya zaka samu cikin shanayensu masu ƙaho, shima sai ka samu ƙahon ɗan ƙanƙanine kuma, in ka ɗan taɓashi sai kaji yana girgiza.
Kuma a haka sunfi shanaye masu ƙaho masifa da zafi.
Kuma duk cikin shanaye babu shanun daya kaisu ƙiba in an kiwatasu, makiyayan BOKOLOJI asalin fulanine kuma na ƙasar nan.
Su in suje gari, to sarakunan garin suke zuwa su samu, su biyasu kuɗi su saida musu dajukan manoma su.
Daga nan Duk gonar wanda suka samu sai su shiga su kiwata abunsu su fita.
In mai gona yayi mgna sai suce.
"Mufa sayan gonakinku mukayi sarkinku shiua saida mana".
Cike da mamaki ya kalleta tare da cewa.
"Kenan ɓarnan da wasu ma kiyaye sukeyi dasa hannun sarakunan?".
Kai ta jinjina tare dace mishi.
"Tabbas kuwa".
Idonta ta ɗan zubawa hannunshi daya cusa ta tsakanin bayanta da kujerar motar.
Ya ruggume ƙugunta, hannun ya dawo har cikinta,
a hankali ta lumshi idonta jin yana cusa hannunshin cikin rigarta kasancewar yau riga da zanine a jikinta.

Sajenshi ya ɗan goga mata tare da cewa.
"Kalli nan baki gamaba ai su waye JOTTAN MA'EN?".

Ɗan matsowa jikinshi tayi jin yadda ya cusa hannunshi ya zira yatsarshi cikin hudar cibiyar ta.
A hankali tace.
"Hhhhh washhh".
Idonshi ya ɗan zuba mata kana yasa bakinshi saitin kunnenta a hankali yace.
"Yah dai Aish. Ci gaba mana".
Wani irin masifeffen abu taji yana yawo a dukkanin jikinta, cikin sanyi kamar raɗa taci gaba da cewa.
"JOTTAN MA'EN sune, Fulani mazauna wuri ɗaya, a ƙalla su shekara ashirin ko talatin zuwa sama kuma su basa ƙaura to sune JOTTAN MA'EN kamar dai fulanin Rugar Bani".

Shiru tayi jin yadda ya liƙa lips ɗinshi a kunnenta a hankali yace.
"Shhhhhhyyyy Yah Aishhhhhhhh. To kuma su waye TEMA'EN?".

Murmushi tayi tare da cewa.
"Ku mana!".

Da sauri yayi sama da hannunshi, Caɓɓullenta ya ɗan cafke tare da cewa.
"Mu kuma?".

Hannunta dake cikin hannunshi ta fara ƙoƙarin ja,
dan janye hannunshi dake cikin rigarta.
Ƙara rumtse hannuntan yayi cikin nashi yanajin yadda Shey ɗinsa ke amsa amo da tsallen neman agaji.
Dan ma ya samu System ɗinshi ta danneshi ta hanashi harbawa yadda take son tona mishi asiri.

A hankali tace.
"Eh mana fulanin cikin birni.
Sune TEMA'EN dan in kunyi mgna kune kuke cewa Tema.
Ma'anar tema (wata ƙil) shine Tema."

Kanshi ya sunkuyar Sosai

Yana sunsuna wuyanta, kallonshi tayi, shi kuwa a hankali yayi mata wani irin kallon dake nunida yana gab da fita haiyacinsa yace.
"To ke kuma wanne babin kike?".

A hankali tace.
"Ni dai Aysha Aliyu Garkuwa Fulata marace. Da kuma JOTTAN MA'EN.".

Cikin sanyi yace.
"Menene fulata mare".

"Fulata mare shuwa Arab kenan, Babana su fulata marane, asalin fulanin tsatson Shuwa'arab ne.
Mamata kuwa JOTTAN MA'EN ne, Wuitin'en."

Kanta ya manna kan ƙahon zuciyarshi dake harbawa.
Shiru tayi tanajin yadda sautin bugawar keyi.

A hankali yace.
"Ngd da wannan bayani Shatu Bororiyar daji mai tallan nono da kiwo".

Cikin jin daɗi tace.
"Asalina kenan tushena bana ɓoyeshi.
Ina al'faharin kasancewata bafulatanar daji makiyayiya yar Fulani makiyaya kuma manoma".

Idonshi ɗaya ya lumshe tare da buɗe mata ɗayan.

Ita kuwa a hankali.
Bacci ya fara surarta sabida jin yana hura mata sassanyar iskar bakinshi.


Da sauri yace.
"Kada kiyi bacci Tashi muyi salla, sai mu wuce."

Buɗe idonta tayi a hankali, kana suka fito.
Su suka shiga wani gida dake kan hanya sukayi salla.
Su kuma maza suka shiga Masallacin.

Bayan sun idar sun fitone.
Sukaci gaba da tafiya.


Baifi awa ukuba su isaba aka kira sallan magriba.
A wani ɗan kekyawan ƙauye suka tsaya sukayi sallan magriba da isha'i.
Kana suka shiga Mota sukaci gaba da tafiya.


Kasan cewar dare yayi kuma ga garin hadari ya ɗauro
Haka yasa cikin motocin yin duhu.

A hankali ya jawota jikinshi da kyau.

Ruggume ta yayi gam a jikinshi.

Lafewar tayi a jikinshi dan ba abinda takeson yi sama da bacci.
Dan taci gaseshen naman da Affan ya saya mata.
Tayi haniƙan tasha Dudunta mai sanyi.

Tayi salla ga gajiya ga kuma.
Bacci.

Numfashin gajiya taja a hankali tare da shaƙar daddaɗan ƙamshin jikinshi.

A haka tayi baccinta kana sukaci gaba da tafiya.

Ƙarfe goma da rabi tayi musu cikin masarautar Joɗa.

A hankali aka nufi bakin part ɗin kowa.

Har bakin mashigar hawa barandar falonshi motar ta ajiyesu.
Ya sani Ummi bata nan tana sashin Gimbiya Aminatu shi yasa.

Yace.
"Alhamdulillah Ado fita jeka kawai, saida safe kazo ka ɗauke motar a nan".
Cikin girmamawa Ado yace.
"To".
Daga nan ya fita ya juya ya tafi.

Shi kuwa a hankali ya ɗan ɗagota tare da cewa.
"Aish tashi mun isa gida".
Ido ta ɗan lumshe tare da cewa.
"Yah Sheykh Na gaji".
Buɗe marfin motar yayi kana ya fito.
Tallabe da ita.
a bakin ƙofar falon ya direta, kana ya kalli inda Ummi ke ajiye mishi key ya ɗauka.
Buɗe wa yayi ya shiga, riƙe da hannunta.

Binshi kawai takeyi idonta, a lumshe alamun tana baccinta.

Shiru Side ɗin. Sai dai komai yana share yana goge ko ina fes-fes sai ƙamshi yakeyi.

Side ɗinsa ya wuce da ita.
Tana dai biye dashi kamar yar yaye.

Har cikin Bedroom ya wuce da ita.
Tana ƙoƙarin konciya kan gado, ya jawota suka nufi Bathroom.

Har cikin wurin wonkan ya shiga da ita.

Kamar daga sama kamar mafarki taji sauƙan ruwan sanyi a jikinta.
Wani irin zaro ido tayi tare da firgici tace.
"Innalillahi".
Sai kuma ta kalleshi ya karkata kai ya tsura mata kyawawan idonshi.

Cikin tsiwa tace.
"Nifa bazanyi wonkaba".

Juyawa yayi ya fita tare da cewa.
"Ashe kuwa yau a ciki zaki kwana".
Yana fita ya maids marfin ya rufe.

Da sauri tasa hannu ta rufe ruwan sanyin.
Kana ta buɗe na ɗamin.

Dole ta cire wannan kayan ta saƙalasu gefe.
Kana tayi wonka fes.
Sannan ta fito a zatonta yabar cikin bathroom ɗin bata san yana cikiba.
Ta fito ɗaure da ɗankalinta daga gugunta zuwa guiwarta ta fito da niyar ta ɗauka towel.
Tana fitowa ta ganshi tsaye a gefen wurin da al'kyabbar jikinshi yana brush.

Da sauri ta juya.
Shi kuwa bayanta yabi.
Ya kamota buɗa al'kyabbar shi yayi gaba ɗaya kana ya haɗa da ita ya rufe kirif tare da cewa.
"Ina zaki je?".

"Zan ɗauko zaninane in ɓoye jikina".

Ɗan taɓe baki yayi tare da cewa.
"Meme za'a gani a nan?."

Ya ƙareshe mgnar da ware al'kyabbar, da sauri tasa tafin hannunta ta tare ƙirjinta.
Juyawa bayanta yayi ya cire al'kyabbar tashi.
Kana ya zura mata a jikinta tare da rufeta kirib yace.
"To jeki kwanta".

Da sauri ta ware hannayenta ta sasu cikin hannun al'kyabbar kana ta haɗa bakinshi ta riƙe ta juyo ta fito.
Kan gadonshi ta hau ta shiga borgon ba tare da ta cire al'kyabbar ba.

Shi kuma wonka yayi kana ya shirya cikin kayan baccinsa.
Sannan ya fito.
Yanata zuba ƙamshi.

Ita kuwa cikin ɗan baccin data farajin yana fizgarta ta ɗan buɗe idonta a hankali ta kalleshi sai kuma ta maidasu ta lumshe.

Wutan ɗakin ya kashe kana yazo ya zauna gefen gadon.
Hannunshi yasa ya lalubo wata yar mitsitsiyar waya dake kan Bedside drower'n dake gefenshi.

Wasu yan danne-danne na 5 minute yayi.
Kana ya juyo ya hau gadon ya kwanta yana fuskantarta.

A hankali yasa hannunshin ya kamo hannunta ya jawota jikinshi.
A tare suka sauƙe numfashin,
Murya can ƙasan maƙoshinsa yace.
"K....!



Uhummm wani kayan sai amale. Wata soyayyar sai malamai ma gada annabawa. Wannan shafin nakune matan malamai da ustazai Dan ku kaɗai ne kuka san irin salon Sheykh.


Littafin GARKUWA na kuɗine akwai Normal group da a wata ɗaya za'a gama Part two, ki sayi katin mtn ki kofi numbobin ki turomin ta wannan number da nakeyin whatsApp da ita 09097853276. Akwai kuma Special Group wanda a sati biyu kacal za'a gama Part two da izin Ubangiji a shiga Part 3 Shi Special Group 1k ne zakiyin min transfer'n ta asusuna na Jaiz bank 0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa. Sai ki turomin shaidar biyanki ta wannan number ta WhatsApp 09097853276. Dan Allah kada kiyi min VTU kada kiyi min TRANSFER ɗin katin waya bana so. In kinyi min VTU wlh ba ruwana.



Uhummm Ya Allah ka bani sa'a mu gama littafin nan kafin azumi al'farmar Annabi da al'ƙur'ani.

By
*GARKUWAR FULANI*

Yajuyo daita yace ketadabance my shatu samunki gareni alkhairi Ina godema Allah dayamallakamanke wani dadine ya lullubeni nasunkuyar dakaina na lalubo hannumsa nasaka abakina Ina Dan lasa ahankali hakan danakeyi yasa yaa shekh yafara tsuma atsaye take yagangaro da hannunsa Saman wuyana yanamun wata shafa wadda atare mukafara Mika baitsaya ko inaba sai naji bakinsa saman lallausan bakina Yana wani irin gurnani Wanda yatsoratani babu abunda jikina yakeyi Banda kyarma lokacin danaji yafara sakin layi tun inamaidamasa martani har nafara tsorata da salonsa ban ankaraba naji shekh dinsa tafara ratsa jikina shekh baimun dawasaba adaren babu Wanda bankiraba Amma shekh baisauraramunba harsaida yaga bana lumfashi alokacinne hankalinsa yadawo jikinsa shekh yarude yadinga kirana shatu shatu shiru hakan yasa yayi bandaki Dani dasuri yacika baho daruwan zafi yasakani ruwan dasuka Fara ratsanine yasa nafarfado daga suman danai aikuwa nasaki kuka abunka dama gani darakin ciwo shekh ba abunda yakeyi sai rarrashi albarka kuwa nashata
[4/12, 8:34 PM] Maman Aslam: "Ke zo nan, zoki cire min rigata."
Da sauri tasa hannunta tattare rigar ta riƙe gam tare da cusa kanta cikin pillow'nshi tana ƙoƙarin juya baya tace.
"To ai kai ka samin ita".
Da sauri yasa hannunshin ya riƙo hannunta tare da cewa.
"To dana sa miki ita ce miki nayi rigar baccice?.
Tashi ki cire min riga kar ki yamutsa min ita".

"Uuuhmmm ni kam


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login