Showing 264001 words to 267000 words out of 352722 words

Chapter 89 - GARKUWAAA COMPLTE HAUSA NOVEL

17 Oct 2024

30739

Sujjadar godiyawa wa mahalicci mu yayi.

Umaymah kuwa cikin jin daɗi ta mike ta nufi ɗakin Shatu.

Zaune ta sameta a bakin gado,tana ganin Umaymah tayi saurin yin kasa da kanta tare da wasa da jelan kitson Ishma dake bacci a gefenta.
Cikin sakin fuska ta ƙaraso tazauna kusa da ita tare da dafa kafaɗar ta cike da kulawa
Tace.
"Alhamdulillah ysha ai wannan ba abin kunya bane.
Mu abin farin cikene a wurin mu, tabbas wanna babbar rahama ce da Allah yayi mana, ubangiji ya al'barkaci rayuwar ku yaraba lfy ya inƙanta abinda ke cikinki". Ta ƙarashe mgnar cike da jin daɗi.
Ita dai Shatu kanta na kasa tana faɗin Amin acikin zuciyarta.
Ganin yadda tayi shiru takuma takure wuri ɗaya ne yasa Umaymah mikewa tafi.
Zuciyar ta cike da zallar fari ciki samun wanna babbar karuwa.

Har kusan azahar suna zaune cikin parlour'n
Gaba ɗayansu fuskokinsu da zukatan su ɗauke yake da zunzurutun zallar farin ciki da hamdala,
Kiran sallar azahar ne ya tashesu daga parlour'n.

Sheykh kuwa ranar kam jinsa yake kamar an masa al'bishir da jannatul firdausi,
So yake ya ganshi sun keɓe da Shatunsa yaji ɗumin babynsa yasa masa al'barka shiyasa.

Ana idar da Sallah ya nufo gida parlour'n sa yawuce dan so yake yayi baccin sakanin azahar da la'asar.

Da sallama Ummi ta turo kofar ɗakin Shatu.
Tana zaune kan sallaya bayan ta idar da Sallah,
Da sauri tayi kasa da kanta ganin Ummi dan kunyarsu takeji.
Ummi kuwa murmushi tayi kana tace
"Taso ki kaiwa Sheykh abin cinsa naga yashigo".
To tace kanta akasa.
Dan bakaramin kunyarsu takejiba yau ɗin yanzu dai tasan duk sun san me takeyi da Sheykh kenan,
Ummi ko fita tayi tana murmushi.
Ita a hankali ta miƙe ta ninke sallayar ta aje kana tanufi bakin ƙofar.
Da sauri kuma ta juyo jin wayarta na ringing.
Tasan Ummey tace, Dan ta kirata kafin ta kabbarta salla bata ɗagaba.
Ai kuwa tana dubawa taga sunanta ne,
cikin wani irin murmushi mai nuna tsantsar so da shaƙuwa dake tsakaninsu ta ɗaga wayar, katse kiran tayi, kana ita ta kirata.
Jim kaɗan Ummey dake zaune ita da wata kekkyawar mata fara ƙal a gabanta ta amsa kiran tare da cewa.
"Assalamu alaikum, Shatun Ummey kin kirani ɗazu ina sallame".
saƙale wayar tayi a kafaɗarta,
ta nufi waje batareda tacire zun dumemen hijab in da tayi sallah da Shiba.
Cikin murmushi da zallar farin ciki tace.
"Ayyah Ummey na nayi kewarku, yaushe zaku dawo Rugar Bani, in samu ku matso kusa dani in abun ya sameni inje muyi hirarmu kusa dake."
Ta ƙarashe mgnar tana fitowa falon.
Babu kowa cikin parlour'n haka yasa taɗan sauke numfashi, kana tawuce dinning area taɗauki foodflakes din da abincinsa ke ciki tanufi parlour'n sa, da sallama takusa kanta ciki.
Tana mai murmushin jin muryar Ummey na ce mata.
"In Sha Allah mun kusa dawowa Shatuna ko dominki zamu dawo, amman kafin nan gaya min me kike son faɗa min Boɗɗo na".
Junainah dake gefensu ne ta ɗan tura baki tare da cewa.
"Allah ko Ni kaɗaice Boɗɗo".
Murmushi Shatu tayi kana cikin yin ƙasa da murya tace.
"Uhumm Ummey".
Ta ƙarashe mgnar tana
Aje foodflakes ɗin kan table.
Ido ta lumshe alamun jin kunya jin Ummey na cemata.
"Gaya min mana, Boɗɗona".
Cikin yanayin shaƙuwarsu da kaunarsa tayi ƙasa da murya a hankali tace.
"Uhmmm Ummey ai k zaku dawo kafin lokacin da zan haih...".
Da sauri ta ɗago kanta tare da juyowa jin an rungumeta ta baya.
Ajiyan zuciya mai sanyi ta sauƙin ganin Yah Sheykh ɗin ta ne.
Shi kuwa Sheykh cikin tsananin so da kulawa da tattali da jin daɗi ya cusa fuskarsa tagefen wuyanta yasakalo hannusa ta kugunsa wani irin shun-shuna fatar wuyanta yayi, cikin ɗan yin ƙasa da murya yace.
"Ehyeh Boɗɗo Ummey ta girma, zaki gaya mata kinada ciki ko, wato ni ke ɓoyewa, to naji na gano.
Ummey kisa mana al'barka ki mana addu'o'in Allah ya sauƙeta lfy".
Ya ƙarashe mgnar yana manna bakinshi kusa da wayar.
Da sauri ta katse kiran tare da ajiye wayar kan table ɗin.

Ita kuwa Ummey wani irin masifeffen bugawa taji zuciyarta tayi jiyo muryar Sheykh.
Gaw-gaw haka taji kanta yana amsawa sabida jin wannan amon zazzaƙar murya.
Sai kuma ta buɗe idonta da sauri jin Bappa na cewa yauwa kum gama mgnarko?".

Kai ta gyaɗa tare da miƙa mishi wayar sai kuma ta ɗan kalli matar nan dake gabanta cikin tsananin jin daɗi tace.
"Alhamdulillah Shatu na dai an samu ciki, shiyasa taketa damuwa damu koma mu koma".
Wani irin yalwataccen murmushi Bappa yayi tare da cewa.
"Ah Masha Allah aure yayi al'barka Allah Shatu na Allah ya raba lfy".
Amin Amin sukace kana suka juyo da sauri suna kallon Junainah dake tsalle tare da cewa.
"Yehhhh naji daɗin Addana zata haufomin yarinya mai kyau."
Sai kuma ta juyo da sauri hannun wani kamili dottijo fari ƙal dogo kekyawa mai cikar haiba tace.
"Appa Addana tana da ciki, in ta haifu zamu je ko".
Wani irin kekkyawan murmushi Appa yayi tare da cewa.
"Masha Allah, a zuwa kam sosai mai Junainah nima da kaina zanje inga Parvina na da jika".
Dariya sukayi baki ɗaya,
ita kuma matar dake gefen Ummey Dedde kenan kai ta sunkuyar cike da jin daɗi tace.
"Oh kai yaran zamani ba kunya, cikin fari mutun ya faɗa shi".
Murmushi Bappa yayi kana yace.
"Uhum dan baki san shaƙuwar yadda take da Ummey nata bane".
Sai kuma ya juyo ya kalli Appa cikin mutunta juna yace.
"To ni zan tafi sai kuma na sake shigowa".
Cikin sakin fuska Ummey tace.
"To mu kwana nawa zamuyi".
Da sauri Dedde tace.
"Wata nawa dai ba kwana nawa ba kam".
Kai Bappa ya jinjina kana yace.
"To ni dai na tafi sai kun dawo".
Daga nan ya fita shida Appa Alhaji Abboi kenan.
Mutumin da kab faɗin Afirka babu wani ɗan adam daya kaishi yawan dabobbin kama daga Raƙuma, Shanu, tumaki, awaki, Dawaki, zabbi, tattabaru. Shine mutumin da yafi kowa yawan dukiyar ababen kiwo a kab fadin Afirka bisa ƙiyascin masu bin diddigi shi kansa bai san iya adadin dukiyar da Allah yayi mishiba, shiyasa ko zakka yakan wakilta duk makiyayansa da su fitar kawai bisa yadda shariya ta tsara.
Wannan kenan.

A nan ƙasar Nigeria kuwa, cikin Masarautar Joɗa.
Cak yaɗagata yashiga da ita bedroom din shi a kan gado yadoreta.

Kana shima ya hayo gadon janyota jikinsa yayi ya rungumeta tsam a faffaɗar kirjinsa cikin tsananin jin daɗi yace.
"Alhamdulillah. Aish Bana faɗa mikiba, nace miki kina da ciki kikaƙi yarda kinata kaucewa da ɓoye min.
Gashi nan ai kowa yasani kinada ciki Alhamdulillah".
Kai taɗan langwaɓar cikin zallar shauki tace. "Ayyah Yah Sheykh to naji na yarda akwai ciki.
Amman Please maganar dai ta tsaya sakanin mu yamu dan Allah kada kowa yasani".

Ƙara rungumota yayi jikinsa yacire hijab ɗin jikinta kana ya ƙara kwantar da ita sosai a jikinshi,
hannunsa yaɗaura kan cikinta yayu sama da rigarta yacireshi gaba ɗaya.
Kana yacusa hannunsa ta bayanta ya ɓalle maɓallin bra'n jikinta yazaroshi ya cillashi gefe.
A hankali ya kifa tafin hannunsa jan fatar cikinta a hankali yake ɗan shafashi da murzashi.
Cikin tsananin jin daɗi ya ɗan karkato da kansa. Yana kallon fuskarta sai ya kuma sunkuyo ya manna bakinshi kan fatar cikin nata ya rinƙa manna mata zafafan kiss tako ina bisa cikin nata.
Wanda hakan yasata yin murmushi tare da kerketar dariya dan sai takeji kamar cakul-kuli yake mata.
Da sauri tasa hannunta cikin sumar kanshi tana murzawa.
Jin hakane ya ɗan sashi ɗago kanshi ya kalleta cikin muryar jin daɗi yace.
"Wa kike ɓoyewa batun cikin me kike tsoro?".
Ido ta lumshe jin yadda yayi maganar cikin wani irin salo mai narka zuciya, a sannu tabuɗe idan ta tasaukesu kan kyakkyawar fuskarsa cikin iya kar gskyarta
tace.
"Wanake tsoro kuma ban da magautan ka, kalan suji inada ciki su ɓarar min dashi tun baije ko'ina ba, nidai gaskiya kada maganar tafita".
Takarashe mayanar tareda yin rau-rau da ido,
Murmushi yayi tare da manna mata kiss a goshi,
ya fahimci tsoro take kada su rasa cikin ya kuma gano zallar son da takeyiwa cikin.
Kai ya jinjina, kana yace "To ki kwantar da han kalinki Shatu na, in sha Allah jinin Jabeer yafi karfinsu Babu abin da zasu iya yiwa cikin nan namu da izinin ubangiji bazasu iya cin nasarar cutar da shiba da yardar ALLAH!".
Yana kaiwa nan yasauke lip ɗin san jan nata da sauri yazura harshensa yarika lasar lips ɗin ta saikuma yatura harshensa cikin bakinta a hankali ya lalimo nata harshen wani irin kiss yayiwa harshen tare da tsotsar sa,
Itako Shatu kansa ta tallafo tadaɗa manne bakinsu da kyau hannunta Kuma nacikin sumar kansa tana ɗan murza suman kansa da yasunta,
Zare harshensa yayi tundaga fuskarta yarika kissing nata har ya gangaro kasa kan Caɓɓulenta yasauke bakinsa wani kyakkyawar lasa yayiwa nimple ɗinta wani irin shok taji gaba ɗaya ilahirin jikinta yaɗauka,
Ƙara banƙaro masa kirjin tayi,
shiko bidirinsa yakeyi da nimple ɗin yake da hannunsa ɗaya nakan ɗaya Caɓɓulen yanata shafashi haɗe da ɗan mammase shi,
Ciro bakinsa yayi idanunsa da suka gama rinewa ya watsa mat jikinsa sai kyarma yake.

Hannusa yaɗaura kan ƙugunta yazare siket ɗinta, jallabiyar jikinsa yacire yawurgashi gefe.

Cikin hanzari yayi mata rumfa da jikinsa dan yakai kololuwa wacen filling
Cikin rawan jiki murya can ƙasa alamun ƙololuwar muradu ya ɗan rankwafo da kansa ya kawo bakinsa saitin kunnenta cikin raɗa murya can ƙasa yace.
"Bari nakarawa babyna kwari".
Wani irin lumshe idanunta tayi tare da jan dogon numfashi ta ruggumeshi gam-gam lokacin da taji ya ziyarceta,
Hannunta ta ɗago tarike kugunsa tare da mannan kugunsa da nata,atare suka fidda wani irin sauti
"Ahhhhhhhyyy.

Da tai makon junansu suka farantawa junansu har suka sami cikakkiyar gamsuwa da cikar farin cikinsu na samun ciki.


Yau kwanan su Umaymah biyar.
Zuwa wanna lokacin Shatu taɗan sake kunyar ta ɗan ragu har tana zama suyi hira da su Umaymah dan Umaymah taki yarda, sam tazauna ita kaɗai,
da zarar taga taɗan jima a ɗaki zata biyota tariko hannun ta tafito da ita parlour su sanyata sakiyarsu suta janta da hira har taware tadawo kamar da.

Zaune suke a parlour bayan sallar Isha'i kamar kullum hira suke.
Shatu kuwa sai dariya take Dan ji take tamkar a cikin ƴan 'uwanta take musamman idan suna tare da Aunty Rahama da Ishma sai tarikaji kamar tana tare da Ummey'n ta da Junaina'n ta saita riƙajin kanta acikin wani farin ciki.
Hajiya Mama ce tayi sallama cikin parlour'n tashigo fuskarta ɗauke da murmushi, tadubi su Aunty Rahama da Momma da Umaymah tace.
"Kuce dai hira aketa sha babu ni.
Yayi zatonma zan sameku kun shiga ɗakin bacci".
Ta ƙarashe Tafaɗan tana zama kan kujera, murmushi sukayi baki ɗayansu
kana Momma tace
"Ai fa kam gamunan zaune".
Shatu kuwa kimse dariyar da takeyi tayi taɗaure fuskar nan tamau tamiƙe tsaye tare da ɗan jan guntun tsaki,
tanufi bedroom ɗinta.
Bin bayanta sukayi da kallon mamaki,
Hajiya Mama kuwa
"Uhhuhhhhhhhmm".
Kawai tace tare da jinjina kai da ita kaɗai tasan ma'anar hakan.
Umaymah kuwa hira tasoma jan Hajiya Mama da shi wai dan kada ta sa wani abu aranta gameda abin da Shatu'n tayi mata.
A ɓangaren Hajiya Mama kuwa kawai dai tana jin tane Amma hankalinta baya gun tatafi wata duniyar nadaban tana kimtsa shirin takun da zatayiwa Shatu.
Suna dai zaune a parlour'n har wajen ƙarfe 10 kana Hajiya Mama tayi musu saida safe takoma part ɗin ta.

Washegari
Kwance Shatu take bisa gadon ta da waya kare akunne suna magana da Rafi'a,
Mikewa zaune tayi tana cewa
"Dan Allah da gaske Rafi'a".
Rafi'a dake riƙe da waya tace.
"Allah da gaske ance acikin wanna satin za'a koma makaran ta".
Cikin tsananin jin daɗi Shatu tace.
"Kai Alhamdulillah da ma na matsu a yi a koma makarantar nan dan wlh ina gajiya da zama shiru kuma nayi kewarki".
Cikin tsokana Rafi'a tace.
"Toke meyi gaminki da komawa makaranta ai ke kingama karatu, sai yi mana ronon Babynmu da kula da Abbashi.
sauran karatu kuma duk Sheykh zai koya miki kya karasashi a ɗakinsa".
Rafi'a tafad'a had'e da tsigar zulaya,
Dip Shatu takashe wayar batare da tabata amsaba ta aje wayar tamike da sauri tanufi parlour, sabida so take ta gayawa Umaymah da wuri gwarama da Allah yayi Umaymah na nan, dan tana tuna randa ta fara yi mishi mgnar kowarta makaranta ko kulata baiba.
Direct ɗakin Ummi tashiga da sallama,
A zaune tasami Umaymah bakin gado kai ta ɗago tareda amsa mata sallamar fuskarta ɗauke da murmushi, takaraso tazauna gefen,
Tana faɗin
"Barka da safiya Umaymah".
Yauwa tace tare da ɗan zuba mata ido ganin yadda tadanyi ƙasa da kai tana murza ƴan yatsunta,
Gyara Zama Umaymah tayi kana tace.
"Ya dai Aysha wani abunne kike so?".
Tayi mata tanbayar cikeda kulawa.
Ita kuwa Shatu kai ta ɗaho da sauri kamar dama jira take a tam bayeta.
Kai ta ɗan lankwasar gefe cikin sanyi tace.
"Dama batun karatu name Umaymah.
Ance yajin ai kin da a ke a makarantun jami'a an janye nan da kwana sati ɗaya za'a koma.
To kuma ina son komawa inci gaba da karatuna, to kuma naga kamar Yah Sheykh baya so.
Shine nace Ayyah dan Allah Umaymah kiyi mishi magana yabarni nakoma makatarantar Dan Allah nasan in sha Allah in kece kika masa mgn zai yarda".
Ta ƙarashe mgnar cikin rauni.

Ganin yadda tawani marairaice kamar zatayi kuka ne yasa.
Umaymah tasauke numfarfashi tasan abune mai ɗan wuya ya iya barin ta takoma makarantar.
Amman sai ta dake.
Ɗan ɗago ɗaya hannunta tayi ta
Ɗaura kan hannun Shatu wanda tarike Hannun ta dashi cikin karfafa guiwa tace.
"To babu komai zan sameshi nayi masa magana insha Allah zai barki, kada ki damu".
Cikin tsananin farin ciki da jin daɗi Shatu tarika yimata godiya kana tamiƙe takoma ɗakinta.

Umaymah kuwa tamike tanufi parlour'n shi da sallama tashiga cikin parlour'n zaune tasameshi kan kujera 1str yana riƙe da al'ƙur'ani yana kallonsa shafi-shagi alamu wani aikin duba gyara marubucin yakeyi, kuma aikine mai muhimmanci yake dan shi akanawa ya nazarceshi kasancewar wani matashinshe mahaddaci ya rubutashi to shiyasa aka miƙashi garesu malamai mahaddata su tantanceshi.
Batare da yaɗago ba ya amsa mata sallamar,
Tana kallonshi ta ƙaraso ta zauna kan ɗaya kujerar dake gefensa,
Kallonsa tayi da kyau cikin kaunarsa da santsar kulawa tace "Yanzu ya kamata kakwanta kasamu kaɗan huta tun da ba samun baccin dare kakeyiba in ka farka kayi karatun ko"
Sai yanzu yaɗan ɗago tare da shafa gefen fuskarsa kana yace
"So nake naɗan ƙarisa a bin da nake yanzu zanje naɗan kwanta dan naji idanuna sun fara ɗan yimin nauyi".
Cikin tausaya masa tace.
"Ai dole tun da kam a na kwana ba bacci".
Shiru yaɗanyi a kasan zuciyarsa kuma cewa yake
"Uhum to yazanyi tun da Ina rainon baby nane"
Shuru gurin yaɗauka bata kuma cewa komai ba shima haka.
Har saida taga ya rufe al'ƙur'ani kana ya nisa, ya ajiyeshi bisa stoll kana ya jawo system ɗinshi.
Muskutawa tayi kana tace.
"Jazlaan".
Ɗagowa yayi jin yadda takira sunan nasa da irin muryar da idan zata yimasa magana mai muhimmanci take kirashi.

"Na'am". yace yana mai maida hankali kanta ita kuma cikin nitsuwa
tace.
"Jazlaan Kanada labarin nan da kwana bakwai za a koma makarantun University ko sakamakon janye yajin ai kin da a kayi".
System in yarufe tare da gyara zaman sa yace
"Eh nasani wani abinne Umaymah?".
Numfashi taɗan sauƙe kana tace
"Kasan dai BSU nanne makaran tarsu Aysha yanzu ta sameni da batun son komawar ta makarantar yanada kyau ace itama takoman kam".

Da sauri yace.
"Umaymah takoma makaranta kuma? To cikinfa? da cikin zatake yawone".
Ya ƙarashe mgnar yana gyara zamansa.
Ita kuwa Umaymah da sauri tace.
"A'a Jazlaan baza'ayi haka ba kagabafa yarinyar nan tana cikin karatunta aka katse mata shi da aure ka, da Allah ya bata sa'anan tazo baifi da satiba aka shiga yajin aikin.
tun da yanzu tanuna son ciga bai kamata a hanataba batun rainon ciki kuma ai ba komai mata nawa ke ziryar karatu da ciki".
Baki yabuɗe zai kuma yin magana tayi saurin cewa
"Kada kace komai dan ALLAH!".
Maida bakinsa yayi yarufe dan yasan tagama da shi tun da ta haɗashi da Allah.
Kai yagyaɗa alamar gamsuwa da magar nata,cikeda jin daɗi tayita sanya masa albarka, kana tamike tafi.

Shutu na kwance a gado manne da waya a kunne tana magana da Ummey'n ta Isma na gefen ta tamike zaune tana faɗin yauwa Ummey ga Ishma mai irin muryar Junaina 'yar Aunty Rahama kanwar Maman Yah Sheykh wacce nace kuna kama da itanan Allah Ummey hatta muryarku iri ɗaya da Aunty Rahama kuna kama sosai".
Dariya Ummey dake biye da wayar tayi tace
"Ah to bani ita naji mai irin muryar Junaina ta".
Manna wa Ishma wayar tayi a kunne Ishma tace
"Inayini Ummey yagida".
Da mamaki Ummey ke sauraren muryar yarinyar sak muryarta iri ɗaya da Junaina'n Babu abinda yaraba cikin al'hinin tace. "lfy lau Alhamdulillah Ishma."
Da sauri Shatu tazare wayar a kunnenta takai nata kunnen tana faɗin "Ummey kinji muryarta ko".
Cikin tarin mamki tace
"Ai kamfa muryarsu iri ɗaya Allah mai iko kenan".

Ɗakita Umaymah tanufa dan ta sanar mata ya amince tana shiga Shatu tamiƙe tana cewa "Yauwa Umaymah ga Ummey na kugaisa". Ta ƙarashe mgnar tana
miƙa mata wayar murmushi Umaymah tayi kana ta amshi wayar takara a kunne tare dayin sallama.
"Assalamu alaikum Ummey Shatu".
Ummey dake kwance bisa wani tattausan kati, wani irin zabura tayi ta tashi zaune.
Jin wannan muryar da take gab da sa zuciyarta tasowa ta fito woje.
Da sauri tasa hannunta ta dafe ƙirjinta cikin sanyi tace.
"Wa alaikassalam, Umaymah'n Shatu".
Wani irin masifaffen faɗuwar gamane yadiyar musu dukansu a lokaci ɗaya zuƙatansu ke harbawa da masifar ƙarfi.
Cikin al'ajabi da kaɗuwa Umaymah ta kuma ƙara manna wayar a kunnen ta nan
Yayinda itama can Ummey hakan tayi.
Cikin rawan da zuciyarta keyi tace.
"Ngd matuƙa Umaymah Allah ya bar zumunci ngd da kulamin da Shatu tana yawan gaya min alkharanki gareta dake da Ummi na gode da riƙe amana".
Zuwa yanzu jikin Umaymah ya fara tsuma ta can ciki.
Cikin sanyi tace.
"Ayyah ba komai ƴar uwata ai ƴaƴanki yaranane, mun gode da samun zuriya ta gari."
Ta ƙare mgnar zuciyarts na harbawa da karfi-karfi cikin sananin kaɗuwa danjin muryar Ummey'n tamikawa Shatu wayar lokacin da suka gama gai sawar.
Cike da al'hini da kaɗuwa
ta killi shatu da kyau cikin sanyi tace.
"Aysha wacece wanan Shatu muryarta irin ta Rahma?".
Cikin murmushin Shatu tace.
"Ummeyna ne Umaymah, muryarsu kam iri ɗaya da Aunty Rahma".
Cikin mutuwar jiki ta jinjina kai tare da cewa. "Mamarki ce?".
Ta kuma jefo mata tanbayar,
Dariya Shatu tayi cikin tsananin son Ummey nata tace.
"Eh".

A ɓangaren Ummey ma haka abun yake wani irin


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login