Showing 216001 words to 219000 words out of 352722 words

Chapter 73 - GARKUWAAA COMPLTE HAUSA NOVEL

17 Oct 2024

30725

yayi na ƴan wasu daƙiƙu kana yaci gaba da cewa.
"A wata ayar Allah maɗaukakin sarki ya siffanta mata da cewa gonakine a garemu maza, ku zowa gonakinku a duk lokacin da kuke so.
Ayar itace.
(NISA'UKUM HARSULLAKUM FA'ATUN HARSUKUM ANNAA SHI'ITUM) Matanku gonakinku ne ku zowa gonakinku a duk sanda kuke so".
Haroon ne ya ɗan matse hannun Jannart dake cikin nashi kana ya ɗan juyo ya kalleta.
yana wani ja'irim murmushi.

Shi kuwa Sheykh gyara zamanshi yayi tare da ƙanƙance kwayar idanunshi ya watsasu cikin manyan idanun Aysha ya tsareta dasu.
harshenshi ya ɗan turo woje ya ɗan lasi lips ɗin shi kana yaci gaba da cewa.
"Kamar yadda aka faɗa shi jima'i Saduwa haƙkine ga kowa wanne ɗaya daga cikin mauratan, hakan ya sanya ya zamo wajibi ga mace lallai ne dole ta bada haɗin kai a duk lokacin da mijinta ya nemeta da jima'i matuƙar dai bata cikin haila ko jinin biƙi ko kuma da rana cikin watan Ramadan. Ko tana cikin wani uzurin wanda zai iya hanata biya mishi buƙatar sa. Uzurin kuma ya zama na Shari'a yardajjen kamar rashin lafiya mai tsanani. To in ba waɗannan uzurorinba babu wani dalilin da zai sa mace taƙi bada haɗin kai ta biyawa mijinta buƙatar sa.
In kuwa taƙi bashi haɗin kai da son ranta, to zata haɗu da tsinuwar mala'ikun Allah kamar yadda yazo a hadisin Bukhari da Muslim wanda ke cikin.
Minhaju Muslim shafi na 380 sun ruwaito daga Annabi (S.A.W) yace.
( Idan miji ya kira matarsa zuwa shimfiɗarsa don yin buƙatar sa, Saduwa da ita, sai taƙi yarda ta bashi haɗin kai, sakamakon hakan sai mijin ya kwana cikin fushi da baƙin cikin hakan da tayi mishi. To Mala'ikun Allah zasuyi ta sinemata har sai gari ya waye.

Lallai ne mace ta sani mijinta yana da ikon biya buƙatarsa da ita a duk lokacin da yaso hakan."

Juyowa yayi ya fuskanci mazan da kyau kana kwayar idanunshi a sunkuye yace.
"Haƙƙin mace kuwa a kan jima'i malamai sun karkasu kan wannan hukuncin kamar haka.
1 Mafiya yawan malamai suna ganin wajibi ne ga miji ya biyawa matarsa buƙatar ta jima'i a duk sanda ta nema. Domin yin hakan yana cikin kekkyawan zamantakewa kamar yadda Allah maɗaukakin sarki ya yi umarni dashi inda yace.
(WA'ASHIRU HUNNA BIL MA'ARUF)
Kuyi musu kekkyawan zamantakewa babu cuta ba cutarwa.
2 Su kuma shafi'iyyah suna ganin cewa shi jima'i haƙƙin mijine sabado haka baza'a tilasta shi yayi dole ba.
3 Hanabila kuwa suna ganin cewa.
Baya halasta miji yaƙi yin jima'i da matarsa fiye da wata huɗu.
Saboda haka wajibi ne miji ya sadu da matarsa cikin ko wanne wata huɗu.
4 Ibn Hamza yana cewa wajibi ne miji ya sadu da matarsa cikin ko wanne tsarkin hailan da tayi.
Matuƙar yanada halin yin hakan, domin yin hakan shine mafi ƙarancin tarawa da zaiyi da ita.
Amman a karan kaina a fahimtata ni dai Muhammad nafi nitsuwa dana forkon nan wanda mafiya yawan malamai suka yarda dashi matuƙar yana da ikon yin haka, ya biya mata buƙatarta duk sanda ta nemeshi, domin yin hakan shine zai kiyaye mutuncinta da addininta kamar yadda Musulunci ya umarceshi da ya yi".
Numfashi ya ɗan fesar kana cikin nitsuwa yace.
"A gaggauce ga laduban jima'i.
Wasu abubune wanda ake buƙatar aikatasu lokacin da mata da miji sukayi nufin saduwa. Jima'i da junansu, idan ka aikata waɗannan abubuwan zaka ƙara samun lada a wannan ibadar saduwar da zakiyi, amman kuma in baka aikata ba, bakayi zunubi ba,sai dai kayi asarar wannan ladan wanda aka tanada domin waɗanda suka aikata waɗannan abubuwan wojen koyi da sunnar Annabi Sallallahu alaihi Wasallama.
Domin su waɗannan laduban Sunnah ce da.
Masu yawa amman ga kaɗan daga ciki:
(1) Addu'a ana son miji idan zai sadu da matarsa yace.
"BISMILLAH ya kuma yi addu'a to idan yayi hakan yayi abinda ake so aiki da ladabi kamar yadda yazo a Hadisin Bukhari da Muslim, Tirmiziy Ibn Majah, Abu Dauda suka ruwaito Hadisin Abdullahi ɗan Abbas cewa.
Manzon Allah (S.A.W) yace.
Da ace ko wanne ɗayanku lokacin da zai zowa matarsa yin jima'i zai ce.
(BISMILLAH ALLAHUMMA JANNIBAL SHAIƊAN WA JANNIBAL SHAIƊANA MARAZAƘTUNA) to idan Allah ya ƙaddara samun ɗa a wannan saduwar to shaiɗan bazai cutar da wannan abinda za'a haifaba har abada.
Saboda haka ya kamata duk mijin da zai sadu da matarsa ya kiyaye wannan, in kuma kinga mijinki shagalellene ke mace kike tunasar dashi. Dan samuwa ya'yan da zaku haifa kariyar Allah.
2 Wasanni kafin jima'i.
Yin wasanni gabanin jima'i domin samun cikekken jin daɗi, kamar yadda aka ruwaito.
Daga Annabi (S.A.W).
"Kada ku aukawa iyalanku da gaggawa, har sai wani abu na sha'awa ya fito musu, irin wanda ya fito maka, domin kada ka rigata yin inzali fidda manniyi.
Sai wani daga cikin Sahabbai sukayi tammabaya.
"Shin wannan jin daɗin mata daga gareni ne?
Ma'ana Ni zan sa taji daɗin.
Sai yace,
Na'am zaka sata taji daɗi ne ta hanyar sumbatarta haɗa baki da baki ruggumarta da abinda yayi kama da haka.
Idan kaga wani abu ya zo mata, na ruwan maniyyi irin wanda yazo maka, daga nan sai ka sadu da ita.
3 Tanadar kyalle domin goge maniyyi.
4 Kada ayi jima'i tsirara.
5 Yin al'wala idan zaka sake mai-maita na biyu ko na uku, ko fiye da haka."

Ɗan tsagaitawa yayi ya kalli hadimai mata dake ta jere ababen ci da sha akan ko wanne table yawan adadin mutanen dake zagaye da table ɗin yawan abubuwan da ake ajiyewa.
Idonshi ya ɗan juyo ya kalli gefen maza. Nanma hadimai mazane keta jera abubuwan cin da na sha, kana.
Ta gaba gaba kuma wurin VIP sukuma Jamil, Jalal, Azeez Sadiq sune suke ta jerawa.

Kanshi ya gyaɗa alamun gamsuwa da tsarin domin anyi komai cikin tsari da wadata da karamci da girma cikin nitsuwa mutane suka fara ci da sha.

Gyaran murya ya ɗan yi kana yace.
"Abubuwan da aka haramta game da jima'i.
1 Jinin haila, da biƙi 2 jima'i ta dubura 3 Bayyana sirrin jima'i."
Murmushi ya ɗan yi ganin mafi akasarin mutane sun fara hidimar ɗa'amu.
Ajiyar zuciya ya sauƙe ganin tuni har goma na dare ta gota, babu wanda ya Ankara, alamun tabsirin walimar yayi zaƙi kenan.
Numfashi ya sauƙe kana ya ɗaga hannun alamar addu'an rufe taron yace.
"Subahanakallamumma wabi hamdika asshahadu alla'illaha illa anta astagafirukka wa'atubu illaik Allahumma salli ala muhammad wa ala ali Muhammad kama sallaita ala ibrahima wa barik ala muhammad wa ala ali Muhammad kama barakkata ala Ibrahim wa ala ali Ibrahim inna ka hamidul majid.
Ya Allah ka meda kowa gidansa lfy yan nesa dana kusa.
Allah ka bawa ma'aurata zaman lfy ka sanya al'khairi a rayuwarmu, ka azurta dukkan ɗan uwa Musulmi da ƴaƴa na gari."
"Ameeeeeeen". Haka hall ɗin ya ɗauka.

Hadimai kuwa tuni sunci gaba da raba jakukkunan kyautar walima.
Gefen maza, Sallaya da al'ƙur'ani da carbi da jallabiya da turare akasa a cikin ko wacce jaka da take ɗauke da hoton Haroon, Sheykh, Jannart Aysha.
Turaren irin mai tsadar gaskenan ne.
Hakama jallabiyar, ko dan sanin taron na manya ne.

A gefen mata kuwa, Shima sallaya ce da ƙur'ani da carbi da turare da manya-manya hijabai bibbiyu cikin ko wacce jaka.
Haka akayi ta rabawa.

Cike da Mamaki Umaymah ta kalli Hibba da Azeema da Safiyyah da Jazrah da suke ta rabawa, kamo hannun Safiyyah tayi tare da cewa.
"Ke Safiyyah wannan fa, yanzu na kira hadimai akan suzo su fara raba kyautukan da muka shirya."
Murmushi Safiyyah tayi kana tace.
"Eh gasu can suma sun fara wannan kuma kyautar Sheykh ne. Dama tun jiya yace mu raba da kanmu mu kuma tabbatar kowa ya samu.
Gefen maza ma gacan su Jalal na rabawa".
Wani irin murmushi mai cike da jin daɗi tayi kana ta jinjina kai.
Ita kuwa Safiyyah sukaci gaba da rabiya.
Suma hadimai suka zo suka fara nasu rabiyar.

Gyaran muryar da Sheykh yayine ya jawo hankalinsu gareshi.
Cikin rauni murya a sanyaye yace.
"Ƴan uwana ina neman addu'o'in ku, inada wata buƙata mai girma da nake nema wurin ubangijina kuma mai sauƙine in ya lamunce min.
Na roƙeku al'farmar Annabi da Alqur'ani ku sani addu'o'in ku Allah ya biya min buƙatata".
Kusan a tare duk hall ya ɗauki.
"In sha Allah, Allah ya biya maka buƙatar ka".
Amin Amin yace.
(Kana nima Aysha Aliyu Garkuwa, inada buƙata wurin ubangijina fans ku tayani roƙo dan Allah, Allah ya cika min buƙata.)

Daga nan manyan mutane duk suka mimmiƙe suka fita.
Nan kowa da kowa ma ya fara fita.

Haka motoci sukayi ta ɗibar mutane suna wucewa dasu gida.

Safiyyah, Ibrahim, Haroon Jannart, duk tare suka miƙe suka fita.
Bayan suna fita Haroon yaja hannun Jannart suka shiga Mota.
Ibrahim ma da Safiyyah motarsu suka nufa, cikin kula Safiyyah ta kalli Aysha dake gefenta tace.
"Yah Sheykh bai fito ba ko".
Ibrahim ne ya amshi zancen da cewa.
"Eh ya tsaya yana gaisawa da Abokan Abbanshi ne.
Bari in amso key ɗin motarshi sai ta jirashi a ciki kafin ya fito ko".
Eh Safiyyah tace, kana ya juya ya koma ciki.
Ita kuwa Aysha ɗan numfashin gajiya ta sauƙe tare da bin motarsu Umaymah da aminanta da ido kana tace.
"To wai dole sai dashi zan tafine? Mu tafi kawai mana in dai ba rowar motar taku zakuyi min ba gashi kowa ya tafi sai mu kaɗai".
Murmushi Safiyyah tayi tare da kamo hannunta ta ja suka jingina da motar Sheykh cikin raha tace.
"Eh gsky rowar motar mu zamuyi miki, haka kawai zaki hanamu sakewa bayan kema ga motar naki mijin.
Gsky ki jirashi ya fito ku tafi, dan wlh ya Ibrahim yace haƙurinshi ya ƙare daga nan hotel muka nufa".
Ta buɗi baki zatayi mgna kenan Ibrahim ya iso da car key a hannunshi.
Sa key ɗin yayi ya murza ƙofar ya buɗe kana yace.
"Yauwa shiga nan ki jirashi yana nan fitowa".
To tace a sanyaye kana ta juyo ta kalli Safiyyah daketa kerkerar barbara tace.
"Allah kuwa tsoro nakeji sai inji zuciyata na tsinkewa".
Murmushi Safiyyah tayi kana tace.
"Wlh ba komai keda gaki ga GARKUWAR ki to me zai firgitaki".
Kai ta jinjina kana tasa kai ta shiga, gefen mai zaman banza.
shi kuwa Ibrahim key ɗin ya saka a mazauninshi a cikin motar kana yaja hannun Safiyyah yace.
"Kinga mu tafi".
To Safiyyah tace kana ta juya tabi bayanshi, tana cewa Aysha saida safe.

Murmushi Aysha tayi kana ta bisu da ido, har motarsu ta fita ta bar harabar wurin.

A hankali ta sauƙe ajiyan zuciya, kana ta juya ta kalli gefe da gefenta,
Sam babu kowa a wurin sai hasken wuta tako ina sai inuwar fulawi da dogayen bishiyoyin namijjn gwanda.
Da kuma inuwar motocin da suka ɗan rage wanda basu wuce biyar ba.
Dan sam babu motsin kowa da komai.
A hankali ta ɗan juya kanta gefe tana jiyo ɗan sautin kukan tsuntsaye su Sheykh da suke ciki kuwa sam ko muryarsu bata iya jiyowa gashi tsaka ninta da masu gadima tafiyace mai zaman kanta, fadawan kuwa suna ciki wurin ubanin gidajen nasu.

A hankali yasa hannunshin ya buɗe marfin motar, gefen drever cikin Sa'a kuwa ƙofar ta buɗu.
Da sauri Aysha ta juyo jin an buɗe ƙofar, cikin sauri da tsoro ta zaro idonta ta kalleshi tsaye cikin kaɗuwa da tsoro tace.
"Waye ne kai?".
Cikin wani irin masifeffen murmushi mai cike da ma'anoni yace.
"Jahan ɗinki ne".
Ya ƙarashe mgnar yana gyara zamanshi bisa kujerar, kana ya jawo marfin motar ya rufe gib.
Cikin tsananin azabar tsoro, firgici, kaɗuwa, cike da rawan jiki tasa hannun ta kama ma buɗin marfin motar da niyar zata buɗe motar.
Kit kit taji alamun an datse marafen motar gaba ɗaya basu taɓa buɗuwa ba, sai in har an buɗesu daga gaba wurin zaman driver.
Cikin tsananin tashin hankali tace.
"Innalillahi wa innailaihi rajiun ka buɗe min ƙofa bana so, wayyo Yah Sheykh! Ya Sheykh!! Ya Shey.."
Da sauri ta fizge hannunta da ƙarfi jin yasa hannunshi ya kamo nata hannun, hankali a tashe ta fara bubbuga glass ɗin shegiyar motar da ko bindiga bazai fasashi ba.
sam babu mai jinta ko kaɗan.
Shi kuwa Jahan cikin wani irin ja'irin murmushi mai tarin manufofi yasa hannunshi ya fizgota, ta abka jikinshi, bisa ƙirjinshi yasata.
Cikin muryar kuka da tsoro tace.
"Wayyo Allah na! Wayyo Bappa na, Wayyo Ummey na, Jahan kaji tsoron Allah ka sani ni matar aurece, ka rufa min asiri kada ka tozartani ka wulaƙanta min aurena.
Kaji tausayina ka barmin mutuncina dana mijina kada ka keta mishi haddin matarshi, bana so!.".
Ta ƙarashe mgnar da azaban ƙarfi da kuma kuka mai ƙaƙƙarfan sauti, sai dai babu mai jinta bare ya a gaza mata.
Kiciniya takeyi da iya kar ƙarfinta take tuttureshi da fiffizgewa tana kuka hawaye har bisa gemunta.
Shi kuwa Jahan wani irin masifeffen dogon ajiyan numfashin ya sauƙe tare dasa hannun yana shafa haɓarta.
Wani irin gigitaccen cizo ta datsa mishi a ƙirjinshi.
wanda yasa dole ya saketa.
Yana cewa.
"La la la kika cijeni Allah zai ƙonaki fa Aish".
Dabbas da tana cikin nitsuwarta da yaci da fahimci da wanne suna ya kirata, sunan da tasan mutun ɗaya ke kiranta dashi.
Muryar kuma ta fito sak muryarshi da yake ɓoye mata.
Da sauri ta koma kan kujerar da take tun fari, kana taci gaba da bubbuga glass ɗin motar da iyakar ƙarfinta tana cewa.
"Ya Sheykh! Ya Sheykh!! Ya Muhammad!". Cikin tsoro da gigita ta juyo gareshi.
Jin ya danna wani abu kujerar ta koma baya ta konta.
Itama ta koma baya ta konta bisa kujerar, da sauri ta yunƙura zata taso kenan.
Taji yayi mata rumfa da ƙirjinshi ya kwanto kan, tare da cewa.
"Ihunki da buge-bugen ki duk na banza ne babu mai jinki.
Shi wannan Yah Sheykh da kike ta kira da bai ba gashi ba.
Naga kamar bai ɗaukekj ƴa macebanw me ruwanshi dake, ki bari in medaki cikekkiyar mace, kisan me ake nufi da aure kiji daɗin da ma'aurata keji, mutumin da kona kusanceki ba ganewa zaiba."
Cikin fiffizgewa tace.
"Wa iyazubillah Allah ya tsareni, fasiƙi azzalumi kaji tausayi na ka barni ka bar hurumin mijina".
Wani irin masifeffen karkarwa jikinta ya farayi numfashinta na sama da ƙasa lokacin da taji yasa hannunshi ta cikin wuyan rigarta ya damƙi breast ɗinta kana ya gyara zamanshi kan cinyoyinta da kyau, tare da fara kwance igiyoyin dake sarƙafe gefen wuyan rigar ta kaɗanta ta dama.
Hannayenta tasa tana kai mishi bugu yagushi.
Cikin wani irin yanayi yasa hannunshi ya jawo hannayen nata, ya ajiyesu gefe da gefen cinyoyinta kana yasa guiwowinshi ya ɗan danne hannun nata yadda bazata iya zarosu ba kuma bazata ji zafiba.
Wasu gigitattun hawaye masu masifar ɗumi ne suka kwaranyo mata tamkar an ɓalle bakin pampo.
Shi kuwa Jahan ƙarasa kunce igiyoyin yayi, sai gashi wuyan rigar ya buɗu yayi faɗi sosai.
Da sauri ya jawo wuyun rigar ta gaba ya zama rabin breast nata duk suna fili.
Hannunshi na dama yasa cikin rigar ya cirosu cikin bra kana hankaɗosu sama suka fito woje suka tsaya tirsa-tirtsa suna tsaye sunyi tamtsan-tamtsan tamkar zasu tsole mishi kwayar idanunshi,
wani irin yar, yar, yar, yaji tsikar jikinshi tana miƙewa tana zubawa.
cikin wani irin zir-zir-zirrrrr yaji Jahan ɗinshi tanayi tamkar zata faso suturar dake jikinshi ta fito ta bindiga.
Hannunshi yasa ya fara yi musu wani irin masifeffen tausa da murza.
Yana sauƙe tagwayen numfarfashi tamkar zai shiɗe ya bar duniya.
Yadda jikinta yake rawa hakama nashi yake karkarwa.
Ita kuwa kuka takeyi har muryarta ta disashe sai dai duk da tashin hankali da take ciki, tana jiyo ƙamshin turaren jikinshi kamar na Yah Sheykh ne, sai dai tsoron ya hanata tantancewa, asalima sai tayi zaton ko dan a motarshi ne yasa take jin ƙamshinsa.
Sai dai shima baya jinta dan ya tafi duniyar da babu kunne.
Sunkuyowa yayi cikin buƙatuwa da manufarsa ya saita bakinshi da jajayen Caɓɓulenta cikin wani irin wutar fitina yasa lips ɗinshi kan n...!




Littafin GARKUWA na kuɗine in bazaki iya biyan special Group ba a sauƙaƙe akwai Normal group 300 kacal

By
*GARKUWAR FULANI*
[4/12, 8:34 PM] Maman Aslam: Cikin tashin, fargaba, tsoro, kiɗima, gigita, ta ɗago kanta da azaban ƙarfi lokacin data ga yana sunkuyo da bakinshi nufin zai mu'alamanceta tamkar mijin aurenta, kuka mai cike da tsaro ta saki, sai disashewar da muryarta tayi ta hana sautin fitowa fili.
Wani irin karkarwa da tsuma jikinta ya farayi, wata azabebiyar zufa ta karyo mata lokacin da numfarfashi ya fara korar juna alamun zai ɗauke.

Sam har ga Allah bai san takai wannan matakin tsorita da razanaba.
Kana ganin ababen marmarinsa yasa ya mance a suffan waye ma yazo mata.
Kanshi ya ɗago hango mutun ya fito cikin halla ɗin ya nufo harabar wurin motocin.
Da sauri ya saketa, cikin abinda bai gaza second biyu ba, ya buɗe marfin motar ta gefen da take ya fita da sauri kana ya sunkuya, a sunkuye yabi inuwar motocin dake gefenshi.

Ita kuwa Aysha ta gama gigicewa ta ɗimauce tana jiran taji ya tozarta mutuncinta da darajar aurenta wanda take fatan ta mutu yafiye mata.
Jin an buɗe marfin motar ya kuma sauƙa kan cinyarta ne, yasa ta tashi cikin azama da gigita.
Cikin tattaro sauran kuzarinta da buɗe muryarta take cewa.
"Ya Sheykh! Ya Sheykh!! Ya Sheykh!!!". Tanayi tana gyara wuyan rigar tare da maida caɓɓullenta ta killacesu, sai dai duk tanayin abin a gigice ne kuma har lau numfashin ta na fuzga.
"Ya Sheyyyyykh!." Ta kuma danna kiran da ƙarfi numfashin ta na fizgewa.
Dai-dai lokacin kuma taji an buɗe marfin motar ta gefen driver, cikin tsananin zabura da kaɗuwa ta juyo a firgice.
Shima Sheykh da yanzu ya iso wurin da sassarfa,
da sauri yasa kai ya shiga cikin motar ba tare da ya ida shiga motarba ya zauna.

Ita kuwa Aysha. Wani irin yunƙura tayi ta abko jikinsa da ƙarfi.
Da sauru yasa hannunshi ya riƙe kujerar kana ya jawo marfin motar ya rufe da ƙarfi sabida jin da yayi yana baya alamun zai koma baya ya faɗi.
Cikin mamaki da ɗaga murya yace.
"Innalillahi wa innailaihi rajiun, ke me hakan? Zaki kadamu fa!."
Ina gaba ɗaya jikinta rawa tsuma karkarwa yakeyi tamkar mazari, cikin fizgar numfashin ganin tsira tace.
"Ya Sheykh Jahan! Jahan!! Jahaaaaan!!!".
Ta ƙarashe mgnar tare da shigewa jikinshi da kyau ta cusa kanta cikin ƙirjinshi, wanda yake bugawa dib-dib yana harba sama da sau ɗari a cikin ko wacce daƙiƙa.
Yayinda nata ke harbawa samada sau ɗari da hamsin a cikin ko wanne daƙiƙa sabida tsananin tashin hankali da kiɗima da firgici.

Cikin wani irin yanayi ya rumtse


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login