Showing 345001 words to 348000 words out of 352722 words

Chapter 116 - GARKUWAAA COMPLTE HAUSA NOVEL

17 Oct 2024

30802

da mamaki tace.
"Laulayi kuma?".
Ta ƙare mgnar cikin zaro ido.
Kai ya gyaɗa mata tare da cewa.
"Eh mana".
Da sauri tace.
"Waye mai cikin?”
Tashi zaune yayi tare da cewa.
"Kece mai cikin mana nine kuma mai laulayin".
Da sauri tace.
"Na shiga uku Yah Sheykh ciki kuma?nifa tun jinin biƙi ban sake yin jiniba".
Kiss ya sakar mata a goshi kana a hankali yace.
"Toh kafin wani jinin yazone kuma ciki ya shiga".
Cike da al'hini tace.
"Yah Sheykh ban ganeba".
Cikin tsananin jin daɗi yace.
"Allah kuwa Aish kinada ciki, na kimanin watanni uku har ya shiga na huɗu, yana ma gab da fara motsi".
Da sauri ta ɗan ja da baya ɗage rigarta sama kaɗan tayi tare da zubawa cikinta ido, ya ilahi ya mujibadda'awati ta faɗa hawaye na kwaranyo mata murya na rawa tace.
"Innalillahi Dr.
Afreen na da watanta biyar kacal kuma ace ina da ciki, yarinyata zata sha wuya, na shiga uku".
Da sauri ya jawota jikinshi ya ruggumeta tsam cikin kwantar mata da hankali yace.
“Baki shiga uku ba Aish, al'janna zaki shiga da izinin Ubangiji, aihuwa rahamace Shatu, wasu suna nema ido a rufema Allah bai basuba mu kuma ya bamu.
Kuma Alhamdulillah batun Afreen nima da fari hankalina ya tashi so da naga.
Ba abinda nonon yayi mata sai ban damuba, ni yamin ma ko kin sani kawai kina ɓoye min ne, sabida kada in sani in nuna farin cikina har Magauta su gane shiyasa baƙi in gaya miki na gane".
Cikin zubda hawaye tace.
“Yah Sheykh daga haihuwa da kwana arba'in fa kenan na samu ciki".
Dariya mai sauti yayi tare da cewa.
"Ance miki ni ɗin wasane, bugu ɗaya nakeyi ƙollo ke shiga raga.
Gashi kema ɗin ma zalamemmiyace da an baki saiki karɓa.
Toh mu godewa Allah kinji ko Mar'atussaliha, muyi farin ciki da abinda Allah ya azurtamu dashi, kiyi Sujjadar godiyar Allah kiyi hamdala sai mu roƙi Allah yasa tagwaye ne, ina kina son ƴan biyu?”
Cikin jin sanyi da daɗi tace.
"Uhumm sosai ma kuwa Yah Sheykh".
Kai ya ɗan ronƙofa ya sumbaci lips ɗin ta kana yace.
"Toh Allah ya bamu".
Amin Amin tace.
Kana yaje yayi al'wala ya wuce masallaci.
Ita kuma ta ɗauki Afreen ta wuce da ita.
A falo ta samu Junainah ta miƙa mata ita kana ta wuce.
Bayan kusan wata biyu kenan lokacin cikin ya cika wata biyar.
Sosai ya ɗan fito cas sai kuma tayi yar ƙiba.
Afreen kuwa yanzu tana dafa abu ta miƙe tsaye.
Aurensu Jalal saura wata 4.
Alhamdulillah tana fama da karatunta, kuma wanda yanzu suke shekarar ƙarshe ita da Rafi'a shiyasa ma aka kai bikin da nisa dan Rafi'a ta ida.
Tana ruggume da Afreen ta shiga Part ɗin Mamey, dawowarta daga makaranta kenan.
Da sauri Mamey tasa hannu.
Ta amshe Afreen sai kuma ta kalli Sara dake biye da ita a baya tace.
“A'a Sara ya haka, kin barta da jaka da wannan lukutar ƴar tasu".
Cikin sauƙe numfashi tace.
"Wlh Mamey Afreen na min son inna a soka asha jinin jikinka, wai sai taƙi Sara ta amsheta dole sai ni zan riƙeta".
Ta ƙare mgnar tana dungure kanta.
Dariya ta karketa kanar tasan abinda akace..ita kuwa Mamey da sauri tace.
"Toh Sara ɗauko mata abinci."
To tace kana taje ta ɗauko mata.
Bayan ta ɗauko ta ɗauki nata ta tafi.
Ita kuwa Mamey serilac ɗin Afreen ta dama kana ta fara bata.
Tana bata tana kallon Shatu.
Sai kuma ta ɗan yi gyaran murya tare da cewa.
"Da sauƙi ma ai duk da wahalan karatun da rainon bai sa kin rameba".
Kanta ta ɗan sunkuyar ta kalli cikinta cikin yin ƙasa da murya tace.
"Toh ba cewa yayi wai inada cikiba".
Da sauri Mamey ta danne dariyarta tare da cewa.
"Wai ne ma Shatu? Har yanzu a wai yake?".
Cikin ɗan jin kunya tace.
"Uhum".
Nan dai sukayi ta hira daga bisani ta miƙe ta koma Part ɗin ta.
Alhamdulillah shirye-shiryen aure nata kan-kama.
Tare da shirin naɗin sarauta.
Tako ina tako wani lungun da saƙon masarautun gargajiya na Arewacin Nigeria da kudancin, dama maƙotan mu kamarsu Niger, Cameroon, Chadi. Da dai sauransu duk takardar gayyatar naɗin sarautar sabon sarkin masarautar Joɗa ya riskesu.
Shiri iya shiri akewa bikin da yake haɗe da ɗaurin auren mutane shida.
Cikin Shatu kuwa ya girma ya fito ras, sabida yayi watanni takwas.
Afreen kuwa Alhamdulillah tana gudu ko ina yanzu ga gwarancinta ras.
Watanninta goma sha ɗaya amman in ka ganta zakayi zaton Yar watanni goma sha biyar ne.
Alhamdulillah su Shatu sun kammala karatun su lfy, komai yayi yadda ake buƙata.
Hajia Mama kuwa duniya tayi mata atishawar tsaki.
Sabida kuturta ya kuma shiga yatsunta na tsuntsayen.
A hankali take tafiya Afreen na riƙe da yatsarta.
Tana ta gwaranci.
"Abba! Abba! Abba!".
Murmushi yayi tare da buɗe mata hannunshi da sauri ta tsaki yatsar Shatu ta nufi inda Sheykh ke tsaye, cikin tarin farin ciki yace.
"Oyoyo Mamina".
Kana ya ɗagata sama.
Murmushi Affan yayi tare da cewa.
"Afreen sarkin wayo ita kowa natane".
Jamil ne yace.
"Hmmmm ai ni jiya ta bani mmki.
Wai Ance Abbanmu na kiranta zai bata sweet wai sai tace.
“Bata so Abbanta a kawo mata".
Dariya Ummi tayi tare da cewa.
"Kuma daga baya ta bishi da gudu tana Abba cha ciwiut".
Murmushi Sheykh yayi kana ya sauƙeta, tare da kallon Shatu dake zaune ta tasa cikinta gaba.
Cikin wasa ya kalli Jalal daya shigo yanzu yace.
"Jalal ko dai zamu ɗaga bikin kun nanne sai Aish ta haihu zatafi sakewa".
Da sauri ya katse wayar da yakeyi da Hibba tare da cewa.
“A'a me yayi zafi, tasha zamanta a ɗakinta mun hutasshe ta zuwa bikin".
Jamil kuwa kwaɓe fuska yayi tare da cewa.
"Uhumm wai a ɗaga".
Dariya Affan yayi tare da kallon Sheykh dake musu murmushin wasa nan dai sukaci gaba da tattaunawa kan bikin.
Alhamdulillah yau bikinsu Jalal saura mako ɗaya rak.
Komai ya kankama.
Tuni baƙi sun fara cika masarautar Joɗa tako wani yanki.
Hotels din Ɓadamaya Lamiɗo da Sheykh sun kama fiye da rabinsu sabida, sauƙar baƙin da suke tsastsafowa tako wani yanki.
Yau jumma'a wanda ya kama sauran kwana bakwai cin a nawa Sheykh rawani jumma'a mai zuwa kenan.
Wanda ya kama kuma ranar za'a ɗaura aurensu Jalal tuni su Umaymah da tawagarta sun iso.
Tun da safe kuwa yau Shatu ta tashi da ciwon mara, kaɗan-kaɗan.
A haka take ta sabgoginta, sabida tana tare da amare duka uku.
Sha ɗaya dai-dai na safe Allah ya sauƙeta lfy ta haifi ɗanta na miji santalele.
Farincikin a ahlin Sitti ba'a mgn.
Bayan an gama kimtsa mai jego da jaririnta kato fari ƙal dashi.

Suna kwance Sheykh ya shigo.
Cikin tarin farin ciki dan yana gidan Malam Abubakar ne Yah Jafar ya kirashi ya masa al'bishir.

Cikin jin daɗi ya zauna gefen Shatu.
Tare da miƙawa Safiyyah hannu ta miƙa mishi jaririn murya cike da zallan farin ciki yace.
"Alhamdulillah masha Allah. Allah na gode maka, da wannan kyauta da kaimin. Ya Allah kasa baɗi iwar haka mu samu tagwaye".
Dariya sukayi baki ɗayansu ganin yadda Shatu ta zaro idonta cikin alamun tsoron tace.
"Wayyoooooooo Allah na. Yah Sheykh sai kace wata inji".
Aunty Rahma ce tace.
"Ato ai da alamar hakan zakuyi tunda gashi a shekara ɗaya an samo irin tagwayen Nana Faɗima".
Ummi ce dake gefe tana fifitawa Shatu tea tace.
"Ko ƴan ukune Allah ya kawosu akwai masu tayaki rainon su.
Inji gashi yanzu Afreen tunda aka yayate, sai dai tazo ta leƙaki tayi gaba abinta".
Da sauri yace.
"Uhumm yauwa Ummi na gaya mata dai".
Ya ƙare mgnar yana sumbatar goshin yaron cikin tsananin farin cikin da son yaron.
Sai kuma ya kalli Mamey dake shigowa yace.
"Mamey da waye yake kamane?".

Matsowa gabanshi tayi ta kalli fuskar jaririn kana tasa hannunta ta tallabo tashi fuskar.
Cikin jin daɗi tace.
"Da kai yake kama".
Cike da jin daɗi yace.
"Alhamdulillah".

Nanfa akaci gaba da hidima.

Yau kwana biyu da haihuwar Shatu.
Zaune yake agaban Mamey da Abbanshi, kai ya ɗan ɗago ya kalli Abbanshi tare da cewa.
"Ummm Abba nace wanne suna za'a sawa yaron?".
Murmushi mai cike da jin daɗi Abba yayi tare da cewa.
"Na baka zaɓi zaɓawa ɗanka sunan da kafi so".
Murmushi mai cike da jin daɗi yayi tare da cewa.
"Mamey kefa, ko Jadda kikeso inyi mai suna".
Yayi mgnar cikin raha.
Da sauri tace.
"Mutun da ɗan shi mun baka damarka a matsayinka na uba".
Kanshi ya sunkuyar tare da cewa.
"Ngd matuƙa da wannan damar".
Daga nan ya sallamesu ya miƙe ya fita.

Bedroom ɗinsa ya wuce.
Yana shiga ya kira Shatu a waya, ta kawo mishi ɗan.
Yayi mishi huɗu ba.
Ido ta ɗan zuba mishi tare da cewa.
"Me sunanshi?."
Murmushi yayi tare da kashe mata ido a hankali yace.
"Sai ranar suna zakiji".
"Abinma sirrine kenan".
Ta faɗi tana murmushi.
"Ina da wani sirrine bayan ke, Y.M.D.G na".
Ido ta zuba mishi tana mai nazartar baƙaƙen da yake yawan faɗi wasu lokutan.
Kiranshi da akayi a wayane yasa ta bar zancen.

Ranar jumma'a, da safe bayan an fito sallan asabu, aka raɗa sunan yaron kana suka nufi cikin gida kowa na mamakin sunan da Sheykh ya sawa ɗansa.
A tare suka shiga falon shida ƙannensa.

Da sauri Mamma tace.
"Affan me sunan ɗan naku?".
Murmushi Affan yayi tare da nuna Sheykh dake wucewa Side ɗinsa Haroon da Ibrahim na biye dashi a baya.
Da sauri Umaymah tace.
"Affan me sunan ana tambayarka kayi shiru".
Cikin dariya yace.
"Uhumm Yah Sheykh da abun mmki sunanshi fa ya sawa ɗan, duk zuriyar mun nan ya rasa wanda zaiwa takwara sai yayiwa kanshi".

Cike da mamaki su Ummi sukayi salati, shi kuwa Sheykh murmushi yayi tare da juyowa jin yadda suke salati yana dariya yace.
"Yoh duk zuriyar mu, nuni wanda sunanshi ya kai nawa daɗi Muhammad Jabeer, kuma kafin in burge wani gwara in burge kaina da kaina. Kuna ina son yaron yaji daɗin da nakeji a duk sanda naji an kirani da sunan sabida iyayena sunmin kekkyawan zaɓi".

Murmushi Mameyn tayi tare da cewa.
"Allah ya raya Muhammad Jabeer ƙarami yasa ya gaji halayyar mahaifinshi".
Amin Amin sukace baki ɗayansu.

Ita kam Shatu murmushi takeyi tana shafa kan jaririn.
Tare da kallon Afreen dake zaune gefenta.
Oh Allah mai iko wai itace dai Shatu da yara har biyu.

Nan dai sukaci abinci.
Kana duk mazan suka fara shirin fita ɗan sha biyu dai-dai za'a naɗa Sheykh.

Ƙarfe ɗaya saura.
Duk illahirin manyan Masarautar Joɗa, da baƙin sarakuna.
Da duk maza ahlin masarautar Joɗa, hatta Jabeer da yau aka fita sunansa.
Jalal yazo dashi.
Gaba ɗaya ɗakin rantsawar ya cika maƙil da bani Adam.
Babu abunda ke tashi sai sarewa da tambura da al'gaita da kakafi.

A hankali Lamiɗo ya tashi bisa kujerar, kana ya matsa.
Sarkin naɗi, ya kamo hannun Sheykh dake cikin shiga ta al'farma shigar limancin.
Ya matso dashi gaban kujerar, kana a hankali yasa hannunshin ya zare hiramin kansa.
Sannan ya sunkuyo ya amshi.
Rawanin da Lamiɗo ke miƙa mishi.
Yana daga tsayen ya naɗa mishi.
Kana ya juyo bayanshi da niyar zare al'kyabbar jikinshi.
Da sauri Lamiɗo yace.

“A'a barshi da shirgarsa ta limancin, shigar sarauta bazata kori ta limancin ba.".
A hankali Sheykh ya lumshe idonshi yana mai jin wani irin masifeffen nauyi dake ratsa kanshi nauyin rawanin mulkin Masarautar Joɗa.

Shi kuwa Sarkin naɗi kai ya gyaɗa kana ya zaunar da Sheykh bisa asalin kujerar masarautar Joɗa da sunan Allah a bakinsa.

Kana aka miƙa mishi sandan ya amsa ya riƙe, sarkin fada ya matso kusa dashi.
Hakama ɗan zagi.
Sauran fadawa kuwa duk sai suka matsa suka janye labulen da sukayi musu da manyan garunan su.

Lokacin ɗaya gaba ɗaya mutanen cikin hall ɗin duk suka zauna
Tare da jinjina kai, dan ko kai sarkine in kazo Masarautar wani sarkin to shine a sama.

Sabida kalmar nan ta bahaushe.
(Kare ma a gidansa zaki ne)
Bare kuma sarki.
Nanfa makaɗa da mabusa duk suka ɗauki amo.

Cikin wani irin rauni Sheykh ya lumshe idanunshi tare da ci gaba da tasbihin da yake abokin rayuwarsa.
Sabida wani irin tashi da tsikar jikinshi keyi.
Sarautar tana ratsashi.

Bayan an gama naɗa shi ne, aka naɗa Baba Basiru a matsayin Galadima.
Wanda dama anfi son Galadima yafi sarki shekaru.
Nan kuma aka naɗa Affan Chiroma.
Kana Jalal Wambai, Jamil Durbi.

Yah Jafar kuwa Majidaɗin Masarautar Joɗa.

Masha Allah komai dai ya tafi yadda ya kamata.
Nan aka naɗa duk sauran hakimai.
Kiran sallan Jumma'a ne ya tadasu a taron.
Nan kuma aka raka'a.

Inda Sarki Jabeer Habeebullah Nuruddeen Bubayero Joɗa ya kasance limamin kamar kullum.
Bayan ya tsaya ya dai-dai-ta tsayuwarsa bisa mimbari.
Ya fuskanci taron al'ummar Annabi dake cike maƙil a masallacin da harabar.
Gyaran murya yayi cike da rauni dan fara hudbar jumma'a kamar kullum.

Cikin taushin murya da lafazi.
Murya na rawa yace.
"Mulki, da sarauta".
Sai kuma muryarsa ya fara rawa, sabida nauyin abinda yake jin tsoro daya ratsa kanshi.
Hawaye na zuba yace.

“Da ace ɗan Adam yasan nauyin dake cikin kalmar mulki ko sarauta da bai ɗauke ta ƙaramar kalmaba.
Da daga cikinmu mun dena sha'awarta sabida nauyi da haƙƙin wanda kake matsayin shugaban su, da zai rataya akanka".
Sai kuma ya sunkuyar da kansa.
Cikin rauni da zubda hawaye ya fara zazzafan hudba kan sarakuna da kuma shugabannin.
Wanda gaba ɗaya aka nitsu akayi cib.

Mafi akasarin mutane rauni da tsoro ya sasu zubda hawaye.

Bayan ya idane, akayi salla aka idar.
Sannan dubban al'ummar Annabi Sallallahu alaihi Wasallam suka shaida ɗaurin auren. Jalaluddin da Muhibbar, (Jalal and Hibba) Khadijah da Jamil. Rafi'a da Al'ameen.
Al'amarin yayi armashi matuƙa gaya.

Nan aka fito, mafi akasarin manyan sarakuna da shugabanni da baƙi a take Airport suka fara wucewa, sabida komawa.
Jirage kuma a ranar tamkar a jidda Airport a lokacin aikin Hajji.
Haka jirage ke tashi. A Ɓadamaya International Airport.

Tuni mutanen Cameroon sun tafi da amryarsu.
Da duk mutane su.
Hakama su Aunty Rahma sun kai Hibba part ɗin ta.
Mutanen Cameroon kafin su tafi sun kai.
Khadijah Part ɗinta.

Sosai mutanen gidan suka ɗan rarragu.

Sheykh kuwa hada-dadar jama'a ta hanashi shiga gida.
Sabida zaman fada.
Sai bayan sallan isha'i ya samu shiga gida.

Kai tsaye Part ɗin Mameynshi ya wuce.

A can kuwa ya samu su Umaymah gaba dayansu.

Sai Shatu da Junainah dake Part ɗinsu suna gyarawa sabida mutanen sun tafi.

Cikin jin daɗi Mamey da yan uwanta sukayi ta sanya mishi albarka da mishi addu'o'in Allah ya bashi ikon mulki kan gsky.
Ga mamakinsu yana kuka.
"Amin Amin".
Daga nan ya fito ya nufi Part ɗinsa.

Ita kuwa Shatu tuni sun gama kimtsa komai.
Har tayi wonka, ta kimtsa cikin wata tattausar doguwar riga mai ɗan karen kyau.
Afreen da Jabeer kuwa dama Ummi tayi musu wonka kafin ta tafi.

Tana ruggume da Jabeer Afreen na biye da ita a baya ta nufi Side ɗinsa.
Jin Junainah na ce mata.
Adda Shatu Hamma Jabeer na kira.

A hankali ta tura ƙofar tare da sallama a bakinta.
Cikin sauri ya juyo dan dama bai ƙarasa shiga tsakiyar ɗakin ba.

Wata iriyar sassayar ajiyar zuciya mai sauƙi Shatu ta sauƙe.
Sabida ganinsa cikin shigar sarakuna yayi masifar ratsata kwarjininsa ya ninku ɗari bisa ɗari.
Afreen kuwa da gudu ta nufoshi.
Ta isa ya sunkuyo ya ɗagata sama, ya ruggume ta tsam a jikinshi da hannu ɗaya.
Kana ya buɗewa Shatu hannun ɗaya.
Da sauri ta iso ta faɗa jikinshi.
Ruggume ta yayi tsam a jikinshi.
Cikin sanyi murya na rawa yace.
"Aish bayan nauyinku. Ke Afreen Jabeer da kai tsaye in ance iyalaina ku ake nufi.
Kana Abbana Mamey dasu Jalal da in ance ahlina su ake nufi.
An sake ƙara min nauyin da duk Ɓadamaya nine shugaba a garesu kuma abin dubawarsu".

Tasan mijinta tasan rauni sa.
Tabbas tasan baison mulkin nan, tamkar dolene.
A hankali ta kuma ruggume shi gam jin yana cewa.
"Mulkin nan yana ɗaya daga cikin manyan abubuwan da Lamiɗo ke tirsasani inyi a rayuwata.
Sai dai na yarda da batun mulkin ne bisa Kekkyawar niyar yin gyara da kauda al'adun da ba tsarin shariya ba, da kuma kauda wasu abun da suke kamanceceniya da asiri".
Cikin jin daɗi tace.
"Allah ya baka ikon gyara ya kuma kare mana kai da kariyarsa.
Ya baka rai da lfy da damar gyara al'farmar Annabi da al'ƙur'ani".
Amin Amin yace cikin rauni.

Alhamdulillah komai ya dai-dai-ta.
Kab baƙin sun koma.


Lamiɗo kuwa tunda aka naɗa Jabeer dole ya bar masarautar Joɗa domin ba'a sarki biyu a gari ɗaya.
Dole ya koma Mubi da zama, sai dai Sheykh na yawan kai musu ziyara.
Yana ɗaya daga cikin abinda yasa yaji baison Lamiɗo yayi murabus ya bashi mulki sabida yasan za'a nesan tasu.


Junainah taci gaba da karatunta, nan cikin Joɗa.
Junaidu ma yayi nisa da karatunsa.

Alhamdulillah anyi auren Yah Salmanu da Hafsi ma, kana Yah Gaini da Binto.
Yah Seyi da Mari.
Sai Yah Giɗi kuma da yar Jamila ƙanwar Junaidu mai binshi.

Rayuwa na juyawa, lokacin na tafiya, wuni zuwa kwana. Kwana zuwa mako. Mako zuwa wata. Wata zuwa shekara.

Alhamdulillah an yaye Jabeer lfy lau Afreen nada shekara biyu da rabi shi yanada shekara ɗaya da rabi.

A cikin haka ne Sheykh ya Haɗe kan ahlinsa suka tafi aikin hajji.

Sosai sukaji daɗin zuwan domin kab ahlin Sitti sunje.

Bayan sun dawone Shatu ta fahimci tanada shigar wani cikin.
To Alhamdulillah wannan laulayinsa son sex ne Sheykh ya zama ba sauƙin.
Yana fada ma in ta ciyosa zai gudo yadawo.

Alhamdulillah Kuma haka dai sauke tafiya, wasu lokutan Shatu kan gudu ta koma Part ɗin Mamey.
Yanzu cikin ya fara girma.

Yauma kamar mafi akasarin lokuta.

Suna zaune a falonta.
Ita da Khadijah da Hibba wanda suma sunyi haihuwar farinsu.
Kuma yawanci yanzu Afreen tana Part ɗin Hibba da Jamil.

Shi kuwa Sheykh da sauri ya wuce Side ɗinsa yana cewa.
"Mitcwww a wani saka tafiya a hankali kamar Wahainiya wai kai sarki.
A riƙeka a fada a hanaka ganin iyalinka a duk sanda kake so.
Mulki ko jaraba".

Ya ƙare mgnar yana kiran Shatu a waya.

Cikin kwaɓe fuska tace.
"Na'am Hamma".
Koikoyan muryar ta yayi tare da cewa.
"Na'am Hamma. Dan Allah kizo kinji ko Shatu na.
Kizo miyi wata mgnar dan Allah kada kice a a".
Cikin sanyi tace to.
Kana ta miƙa ta fita.

Tana shiga ya juyo yana zare al'kyabbar jikinshi tare da cilla rawaninshi gefe ruggume ta yau tare da cewa.
"Itta wannan harka da kike gani, babu ruwanta da rawanin sarki ko matsayinshi dole yayi ƙasa da ita yayi mubaya'a".
Ya ƙare mgnar yana longoɓar da kai bisa kafaɗa.
Murmushi tayi tare da cewa.
"To me kuma kakeso?".
Kanta ya nuna mata da ƴar tsarshi tare da cewa.
"Abun daɗi na, nakeso".
Ya ƙare mgnar yana zuge zip ɗin rigarta yayi ƙasa dashi.

Murmushi tayi tare da kamo hannunsa ta daura akan mararta, cikin yanayin sanyi da shagwab’a tace.

“To naji amma saidai kamin alk’awarin cewa bazakayi sosai yanda zaka takurawa unborn dinmu ba.”

“Eh na amince.” Yafada yana me hade goshinsu waje daya, tare da daura lips d’insa akan nata ya shiga tsotsa, wani irin dadi yakeji sosai aduk lokacin daya gansa atare da Shatun.

Kasa yayi da rigar jikinta tareda zame kansa ya daura bakinsa akan tsayayyun breast dinta.

Cikin wani irin salo na musamman yake sucking nipples dinta, hakanne kuwa yasa duk ta rude masa, azafafe ta shiga aika masa wasu salo na musamman daya sa ƙafafunsu kasa ɗaukarsu, cikin zakuwa da kuma tarin sha’awarta dake damunsa, ya ɗagota caɗak suka ƙarasa kan makeken royal bed ɗinsu, daya sha zanin gado na alfarma.

Shumfudeta yayi asaman gadon tare da zare mata duk wani kaya dake jikinta, cikin yanayin dake nuna tsananin shaukinta da yakeji, ya soma kissing din kowani gaɓa


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login