Showing 246001 words to 249000 words out of 352722 words

Chapter 83 - GARKUWAAA COMPLTE HAUSA NOVEL

17 Oct 2024

30696

ya ɗauki cup ɗin, miƙa mata yayi har kusa da bakinta.
Kana ya gyaɗa mata kai alamun ta sha.

Wani irin lumshe ido tayi hakan ya bawa hawayenta daman zubowa.
a hankali ta buɗe idonta ta zubasu kan fuskarsa,
wani irin masifeffen abu takeji cikin zuciyarta, zirin kwayar idanunshi ta zubawa ido.
Tabbas Yah Ba'ana kekyawa ne ajin forko, amman yau data nazarci fuskar Sheykh sai take ganin ko rabin kyanshi Ba'ana bai samuba.

A hankali ta buɗe lips ɗinta jin ya manna mata kofin.
Lumshe ido tayi lokacin da taji ɗumi da ɗanɗanon team ɗin, wanda yake tamkar Ummey'nta ne ta haɗashi.
Kaɗan tashe ya janye kofin, kana yasa Fork din ya soki tattausan soƙan gasashen naman.
Bakinta ya nufa sashi tare dasa hannunsa ɗaya ya riƙe hannun damanta ya fara murzawa a hankali kana cikin yin ƙasa da murya yace.
"Haa".
Ya ƙare abun da alamun ta buɗe bakin.
Haka nan taji ta kasa yi mishi musu, cikin sanyi ta buɗe bakin yasa mata tsokar,
Ido ta lumshe sabida wani irin masifeffen daɗi da taji naman yayi mata, Allah ya sani bata taɓajin gashin naman da ya mata daɗi irin na yau ba.
wani ya kuma bata, still ta amsa taci.
Kana ya kuma bata cup ɗin tea ta kurɓa, haka yayi ta bata tanaci yana bata tea kana yana murza tafin hannunta cikin nashi saida tayi gyatsa kana a hankali tace.
"Alhamdulillah".

Ganin ya kuma miƙo matane yasa ta kauda kanta tare da lumshe idanunta tace.
"Yah Sheykh na ƙoshi".

Kanshi a sunkuye yace.
"Ban yardaba".

A hankali tace.
"Allah kuwa".
Numfashi ya ɗan fesar kana yace.
"To muga cikin".
A hankali tace.
"Gashi".

Hannunshi yasa bisa cikin nata, kana a hankali yace.
"Ɗaga rigar".
Tura baki tayi cikin jin bacci tace.
"In ɗaga kuma?."
Kai ya gyaɗa mata tare da cewa.
"Na'am ki ɗaga inga in cikin ya cika, sai muje bedroom inga wurin ciwon kuma".
Cikin zuba mishi ido tace.
"Uhumm". Sai kuma ya ajiye plate da cup ɗin a gefe kana ya miƙe tsaye,
hannunsa yasa ya miƙar da ita tare da cewa.
"Mu tafi bedroom".
Kai ta gyaɗa kana ta juya kamar zatayi bedroom nashi, sai kuma tayi maza ta nufi ƙofar babban falon da sassarfanta tanayi tana buɗa sawunta alamun tana jin ciwon tafiyar.
Ganin kamar yana biyo tane yasa ta ɗanyi ƙara tare da cewa.
"Wayyo Ummey zai kamani".
Sai kuma ta fara sassarfa tanayi tana yarfa hannunta.

Ido ya zuba mata yana kallon tafiyarta, cike da wani shauƙi. Murmushi yayi kana ya ɗauki sauran tea ɗin ya shanye.
Ajiye cup ɗin yayi ya tsallaka kwanukan ya nufi bedroom ɗinsa dan gaba ɗaya jikinsa ba ƙarfi yakeji ga alamun zazzaɓi ga bacci ga wani masha'hurin farin ciki.

Yana shiga ya kwanta lokacin ɗaya kuma bacci yayi gaba da shi.

Aysha kuwa a can falonsu ta samu Ummi, riƙe waya da alamu da Umaymah take mgna.
Tana ganinta ta mike tsaye tare da kamo hannun ta, bedroom ɗin Ayshan suka nufa tana mai cewa Umaymah.
"Alhamdulillah komai ya kusa baiyana da izinin ubangiji.
Gata ma".
Ta ƙare mgnar tana miƙawa Aysha data zaunar a bakin gadonta waya, cikin sanyi Aysha ta amsa kiran da Umaymah tayi mata.

Ido ta lumshe tare da konciya ta juya ta bawa Ummi baya sabida masifar kunya da takeji, da sauri ta kuma rumtse idanunta jin Umaymah na cewa.
"Sannu ko Aysha, Allah ya miki al'barka yasa al'barka a taraiyar ku, Allah yasa nanda wata goma masu zuwa inji lbrin haihuwar jika kamar yadda naji lbrin tukuicin masarautar Joɗa."
Cike da kunya tayi shiru sai dai a zuciyarta tace.
"Amin".
Ummi kuwa falo ta fito jin muryar Jamil.
Ledan magungunan ta amsa tare da nufar Dinning area fridge ta bude DuDu mai sanyi ta dauko,
ta dawo ɗakin Aysha.
Magungunan ta bata tasha da sassayan DuDun kana, ta gyara mata rufuwan ta, sannan ta amshi wayar ta juya ta fita tana mai ci gaba da mgna da Umaymah tana gaya mata abubuwan da aka haɗawa Aysha na tukuici.

Ita kuwa Aysha tuni bacci yayi awon gaba da ita.

A can birnin Yahunde kuwa na ƙasar Cameroon,
Ba'ana ne zaune gaban bokanshi sun sa kasko a gabansu.
Cikin tuhuma Ba'ana yace.
"Tun ɗazu nake cewa ka buga min ƙasa inga Mata inga meke faruwa da ita, sai kayi tamin zanen banza ka gaya min meya faru?."
Cikin tsananin tsoro da kaɗuwa Boka yace.
"Ba komai ita bacci ma takeyi yanzu haka. Kaje sai jibi mu buga muga meke wakana' dan sam yau abun yaƙi nuna komai sai haske mai kashe ido".

Cikin kwaffa Ba'ana yace.
"Lallai kwannan zan tafi Nigeria dole zan koma domin amso matata dole zan tafi".
Yana faɗin haka ya juya ya fita.


Alhamdulillah Aysha kuwa tana farkawa bacci taji komai ya lafa sosai sai abinda ba'a rasa ba.

Bathroom ɗinta ta shiga gasa kanta ta kumayi da ruwan ɗumi kana tayi wonka ta fito ta canza kaya,
Sosai taji daɗin jikinta, sallaya ta shimfiɗa dan yin salla.

Sheykh kuwa tuni ya nufi masallacin Masarautar Joɗa.

Bayan ta idar da sallan Ummi ta kirata suka fito falo.
Tana gaba Ummin na Binta a baya don so take ta kalli yanayin tafiyarta.

Bayan ta zaunane Ummin ta ɗauko tray mai ɗauke da Foodflaks tazo ta ajiye a gabanta.

Acan masallaci kuwa ana idar da sallan Sheykh ya nufo gida.

Yana shiga falon, ko tsakiyar falon bai isoba yaji Muryar Gimbiya Saudatu a bayanshi tana cewa.
"D...!"







Littafin GARKUWA na kuɗine in kinason ga number ta 09097853287 kiyi min mgn


By

*GARKUWAR FULANI*


: Cikin bakinta.
Wani irin lumshe ido yayi tamkar wanda ransa ke shirin barin gaggar jikinsa. hannunta dake cikin nashi wanda ya haɗa ya riƙe Sheykh ɗin nashi, ya matse da ƙarfi tare da isar da kusancinsu, irin isarwar da dole tasa ta buɗe bakinta da kyau.

Cikin tsananin Feelings da rauni murya can ƙasan maƙoshi a hankali tamkar maiyin raɗa yace.
"Shyyyyuuyyh Aish. lollipop".

Tsuma jikinta ya farayi sabida.
Abin yazo mata a bazata babu zato babu tsammani.
Ko za'a kwana gaya mata Sheykh zai juye ya zama haka har ya aikata wasu abubuwan bazata taɓa yardaba.

A hankali ta ƙara matsowa gabanshi da kyau.
jin yana jawo ɗaya hannunta.

A hankali ta buɗe lumsassun idanunta da suka fara raina fata.
Fuskarshi ta zubawa ido, idonshi a lumshe sai dai ya zaro harshensa woje yana ɗan karkakaɗashi tare da fidda wani maraitaccen sauti mai nuna ƙololuwar fitinenne abun da yakeji.

A hankali ta manna tsinin harshensa ƙan lollypop ɗin.
cikin wani irin yanayi na rashin sabo da tarin kunya ta fara ida mishi muradinsa.
Jin yana cewa.
"Aish in baki bashi haƙuriba bazaki je bafa".
Hakanne yasa ta fara wannan abun, da kawai ta tsinci kanta data iya.

Lumshi idanunshi yayi tare dasa tattausan tafin hannunshi yana ɗan marin kumatunta tare da raɗa murya can ƙasan maƙoshi yake cewa.
"Oh yessss! Ohhhh yessss my Aish."
gaba ɗaya ya fara fita cikin hayaiyacinsa duk jikinshi kerma yakeyi tamkar mazari hannunshi ɗaya yasa ya tallabo kanta ta baya.
Yana mai lumshe ido
tare da fidda wasu zafafan numfarfashin murya can ƙasa cikin raɗa.
"Wash, Ohoo, Hahh Aissssssssh thanks my Y.M.D.G oh yessss Baby".
Cikin sauri ta buɗe kwayar idanunta jin yadda ya ƙarashe mgnar da ƙarfi tare da jan numfashi.
Da sauri ta janye kanta, tare da cewa.
"Ummi na falo tana jirana fa Yah Sheykh zata jika fa".
Da sauri ya buɗe siraran idanunshi da suka firfito sukayi girma, kana suka sauya launi daga ruwan zaiba zuwa ja, da alamun hawaye cike a ciki.
Da sauri ya ɗan matso bakin kujerar, hannunshi yasa ya riƙe lollypop ɗin.
Kan tattausan lips ɗinta data tsuke ta tura ya manna shi, da sauri ya fara yin kamar mai shafa mata jambaki.
Ido ya lumshe tare da sauƙe wani masifeffen ajiyan zuciya sabida jin taushi lips ɗinta da ɗan yawu kaɗan, sai yayi ɗan damshi na musamman.
da sauri tasa hannu ta riƙe lollypop ɗin ta kaudashi daga kan lips ɗinta.
Idonshi ya buɗe ya zuba matasu tamkar zautacce.
Ita kuwa Shatu cikin kwaɓe fuska da shogoɓa ta tura baki kamar mai jin ƙyaman abu.
Bayan tafin hannunta tasa ta fara goge lips ɗinta zuwa kan haɓarta.

Wani irin shu'umin murmushi yayi tare dasa hannun sa, ya kamo hannun nata, kana ya miƙar da ita.
Bisa cinyoyinshi ya zaunar da ita, ya zama suna fuskantar juna.
Hannayenta ya kamo ya ɗaura kan kafaɗunshi.
kana shima ya ɗaura hannayenshi kan kafaɗunta, still dai lollypop ɗin tana woje.
A hankali ya matso da fuskarshi gareta sosai, har tsinin hancinsa na gogan nata.
murmushin gefen baki yayi tare ɗaga mata girarsa ɗaya, kana a hankali yace.
"Me kike gogewa?".
Cikin wata iriyar fitinenneyar murya da itama kanta batasan dalilintaba tace.
"Abunka".
A hankali ya zaro harshensa ya ɗan lashi lips ɗinta tare da kai bakinshi kusa da kunnenta cikin raɗa yace.
"Abunki dai, ai naki ne?".
Ganin yadda ya tsareta da idone, da yadda ya tura hannunshi cikin rigarta yasa a hankali tace.
"A a".
idonshi ya lumshe dai-dai lokacin daya fito da breast ɗinta ɗaya ta saman wuyan rigarta da yaja yayi ƙasa da wuyan rigar. Cikin raɗa yace.
"Zakisha ko?".

Cikin tur baki da shagwaɓe fuska tace.
"Yah Sheykh Ummi na jirana, kada su tafi su barni".
Kanshi ya sunkuyar ya manna bakinshi kan ƙirjinta, wani irin sahihin murza yyi, wanda saida tayi ɗan zillo tare dasa tafukan hannunta ta tallabe habarshi tare da cewa.
"Wash Shyah".
Ɗagowa yayi ya zuba mata ido.
sai kuma yayi murmushi a hankali kana ya gyara mata wuyan rigar.

Cikin kasala da yasa hannunshi ya kamo nata, A hankali yace.
"Jabeer baya so kina nesa dashi, bazai iya jurewa ba. Yanzu yaji haƙurin da kika bashi tashi kije?".
Ina ai gaba ɗaya ya gama kashe mata jiki tayi luƙus, saima kwantowa kanshi da tayi ta manna kanta a ƙirjinsa.
Tana mai jin yadda zuciyarshi ke harbawa.
A hankali yace.
"Aish".
Cikin kasalelliyar murya can ƙasa tace.
"Na'aaam".
ɗago kanta yayi, kana a hankali ya manna sajenshi kan lips ɗinta ya fara gogawa a hankali har saida ya goge mata ɗan ruwan yauƙi-yauƙin daya shafawa lips ɗinta.
a hankali ya yunƙura ganin duk jikinta ya mace.

Tsayawa yayi kana ya tsaida ita.
rigarshi ya sake ba tare da ya maida Sheykh ɗin nashi cikin boxes ɗinba.
Haka yasa tana tsaye cikin jallabiyar har kana iya hango yadda take harbawa, alamun tana matse.

A hankali ya gyara mata maya finta cikin kulla da danne azabebben Feeling da yakeji, sanin ya mata al'ƙawarin in tayi mishi abinda tayin zai barta taje, kuma ga yunwar da yakeji shiyasa ya daure, domin yin jima'i da yunwa yana cutar da namiji.
Cikin tsareta da ido yace.
"Kije ku tafi.
Ko dai kin fasa zuwane!?".
A hankali tace.
"A a zanje".
Tai mgnar kanta manne a kafaɗarsa.
murmushi yayi kana ya ɗan shafo fuskarta sannan yace.
"Uhum Y.M.D.G to kije".
A hankali tace.
"Jikina ya mutu, ƙafafuna na rawa".
Kanshi ya kuma mannawa da nata kana a hankali yace.
"Y.M.D.G".
Sai kuma yace.
"To mu tafi ɗaki mu gaisa, fitinenneyar Baby kawai".
Da sauri ta rufe idonta tare da janye jikinta ta nufi hanyar fita.
Murmushi yayi tare da cewa.
"Kice ina gaida Hajia Kubra da jikin".
Tana barin falon nashi tace.
"Zataji."

Ba kowa ta samu a falon, haka yasa da sauri ta fita.
Part ɗin Aunty Juwairiyya ta nufa.
Tana gab da shiga sukayi kiciɓis da Jamil.
"Allah da baki zoma da tafiya zamuyi."
Cikin wani irin masifeffen kasalan da namijin duniyan ya sake mata tace.
"Afwan na tsaya bawa Yah Sheykh abinci ne."
Sai kuma ta ɗan matsa ganin Ummi da Aunty Juwairiyya suna fitowa.
Cikin sakin fuska ta kalli Aunty Juwairiyya tare da cewa.
"Aunty Juwairiyya barka da hantsi".
Cike da mamakin sakin fuska da Shatu tai mata tace.
"Barka dai. Ya jikin naki?".
Cike da kunya tace.
"Alhamdulillah jiki da sauƙi".
"Masha ALLAH Allah ƙara sauƙin".
Amin Ummi tace kana suka nufi inda Jamil ke tsaye da mota, nan suka shiga suka tafi.

Shi kuwa Sheykh tana fita.
Ya bita da ido da wani murmushi mai tarin manufofi.

A hankali ya ɗan sunkuyar da kanshi ya kalli jikinsa.
Wani dogon numfashi ya fesar kana ya juya a hankali ya shiga ɗakinshi kai tsaye Bathroom ya faɗa.
Ruwan sanyi ya sakarwa kansa, wai ko zai samu nitsuwa.
Alhamdulillah kuma ya samu nitsuwa, haka yasa yayi al'wala bayan yayi wonkan.
Wata jallabiyar ya zura.

Yana fitowa yayi walaha. Kana ya kimtsa cikin wani farin yadi mai ɗan karen kyau da taushi yadin farine ƙal ɗinkin riga da wondo da gyariya ne.
Gariyar tasha aikin hannu da zare surfani royal blue sosai ya fito ras.
Hula damanga ya murza a kanshi itama royal blue.
Tattausan sajenshi ya kwanta lib. gashin kansa kuma yi lib ta gefe gefen kanshi da ƙeyarsa.
Wasu takalma sau ciki yasa suma royal blue.
OudKareem ɗinsa mai sasayyan ƙamshi ya fesa a duk sasan jikinsa, kana ya ɗauki wayarshi dake gefen gado ya zura a al'jihun gariyar.

A hankali ya fito falonshi. Cikinsa ya ɗan shafa tare da cewa.
"Wayyo Mamey na Yunwa".
sai kuma ya zauna bisa kujerar da suka gama bidirinsu shida Shatu.

Murmushi yayi ganin wayarta a gefenshi. Kai ya jinjina yana mai jin masifar daɗin wannan yanayin da suka kasance a ciki.
Abincin ya zuba, a plate ya faraci yana ɗan kurban kunun nono mai ɗumi wanda yasa a kofi.
Sosai yaji daɗin kunun sabida yayi ɗan tsami.
Sosai abin ya bashi mmki domin shi dai baya son abu mai tsami ko kaɗan.
Amman yau yanajin daɗin tsamin da kunun yayi sosai a bakinsa.

Sosai yaci abinci wanda rabonsa da haka, tun kafin su dawo Tsinako auren Haroon".

Koda ya gama komai.
Sai ya rurrufe ko ina na gidan kana ya fito.
Sabida yau ɗin yana son zuwa gidan Malam Abubakar malaminshi kenan?".


So amman zai shiga wurin Lamiɗo tukun.

Su Ummu kuwa a gidan Hajia Kubra sosai taji daɗin zuwansu matuƙa.
har taji jikinta ya ɗan ƙara worwirewa.

Hira sosai Ummi da Hajia Kubra da Aunty Juwairiyya keyi.

Shatu kuwa da Samira matar ɗan Hajia Kubra suka tafi sashinta, Samira nada saukin kai da saurin sabo da ɗan karen surutu.
Haka yasa taja Shatu da zance sosai.


Shi kuwa Sheykh yana shiga Part ɗin Lamiɗo kai tsaye har bedroom ɗinsa ya wuce.
A bakin ƙofar ya ɗan tsaya tare da yin sallama.
"Wa alaikassalam. Jabeer shigo".
Yaji Galadima ya amsa mishi tare da bashi umarni".
A nitse ya shiga.
Zaune ya samesu.
da wasu takardu a gabansu.

A hankali ya zauna gabansu kana fuskancesu da kyau.
cikin nitsuwa yace.
"Na'urar CCTV Cameran dake sashin berbelar ya samu matsala."
Da sauri Lamiɗo yace.
"Tun yaushe."
Kanshi ya rausayar kana ya ajiye system ɗinshi a gabansu.
Kat rida ya ɗan zaro cikin ɗan wani ƙaramin abu dake hannunshi gefen System ɗin ya soka abun kana ya ɗan danna play sannan ya juya system ɗin ya fuskancesu.

Cike da mamaki suka zuwa system ɗinshin ido.

Shatu suka gani tsaye tsakiyar falon Hajia Mama.
Ita kuwa Hajia Mama, tana zaune bisa kujera.
Batool kuwa na can gefe.
Wani irin taku na isa da rashin tsoro Shatu takeyi har ta isa gaban Hajia Mama.
Da gaba ɗaya jikinta kerma yake dan masifar ɓacin rai.
Cikin isasshiyar murya Shatu ta nunata da yatsarta manuniya kana tsuke tace.
"Uhummmm in ke Halimace Ni Shatu ce. Ni nan da kike gani wargice dai-dai da ƙugun duk wani mugun Masararutar Joɗa".
Da sauri ta ɗagawa Batool hannu jin ta taso zatayi mgn cikin isa tace.
"Ke kul kada ki kuskura kice zakiyi mgn a kaina, ki tsaya iya matsayinki.
In kin samu mijina ya kalleki koda kallo biyu a wuni ɗaya to Ni kuwa Ni Shatu zan sashi ya aureki ba dai shine burinki ba, to ki kama kanki ki bari sai kin zama matar ahlin masarautar Joɗa kafin kimin mgn".
Cikin shakku Batool ta koma ta zauna tare da zuba mata ido.
Ita kuwa Shatu yatsunta ta murza kana cikin haɗe fuska tace.
"Gsky na jinjina miki kin cika muguwa. Halima, dama mugu bai cika mugu sai ya boye kamanninshi.
To ki kula ki fita rayuwar mijina, wlh ki rabu dashi da ƙannenshi da yayanshi.
Ki kiyayeni kijin tsoron randa zan miki wankin babban borgo a masarautar Joɗa.
Wato ke gaki shegiyar makira munafuka mai fuskoki goma da ashirin ko, kina tare dasu kina cin dunduniyarsu kinata ciyar dasu mganunnukan tsafinki. To a hir ɗinki, wlh ko ciwon farce Mijina yayi ko ƙannenshi nida ke bibbiyu, kin sanni Ni dake kar tasan karne.
Kika kuskura kika sake aika min wani abu Part ɗina, babu shakka ubanki zanci.
Wato ke a dole kina jiran inzo in baki haƙuri ko?
To jira zakisha mmki".
Tana faɗin haka ta juya ta fita.

Ita kuwa Hajia Mama cikin wani irin tafasan zuciya tace.
"Uhummmm yanzu za'a fara wasan".
Cike da mmki da rashin sanin manufar zancenta da kalaman da Shatu tayi Batool tace.
"Hajia Mama, wai meke faru ne, me tsakaninki da ita, ko dai kawai dan ina son Sheykh ne ta tsaneki".
Wani mugun harara Hajia Mama ta watsawa Kubra kana ta juya ta nufi bedroom ɗinta tana huci kamar zakanya.

Kusan a tare Sheykh Jabeer da Lamiɗo da Galadima suka sauƙe ajiyan zuciya, cikin murmushin Galadima yace.
"Alhamdulillah yarinya ta fara yaƙin kare mijinta".

Murmushi Lamiɗo ma yayi kana yace.
"Alhamdulillah komai na tafiya yadda muke zato".
Cikin taɓe baki Sheykh yace.
"To waya sata, ko ce mata akayi ban san waye Hajia Mama bane, ko ta fini saninta ne.
Ya za'ayi muna ɓoye abu tsawon lokaci ita zata zo ta nuna ta sani. Ai da bata jira kantaba kuma, tasha ciwon hannu".
Murmushi Lamiɗo yayi kana yace.
"Koma mene dai a kanka takeyi".
Kanshi ya kauda yana mai jin wani sanyi murmushi mai yalwa ne ya subce mishi kana yace.
"Uhumm wai mijinta ko kunya babu".
Sai kuma ya haɗe abubuwan nashi kana yace.
"To nadai sa Jalal ya sake dasa wata Camerar ya kuma sake dasawa, ita kuwa sakarya kallon bugegge takewa Jalal in yana sade ɗinta tana mishi kallon kare da uban gidanshi bata san a tsakiyar tafin hannunmu takeba Jalal ya fita sanin makaman ɓoye abu."
Yana faɗin haka ya nufi woje tare da ce musu lokacin salla yayi.

Nan masallacin Masarautar Joɗa yayi sallan azahar kana ya wuce gidan Malam Abubakar.

Koda yaje ya sameshi da baƙi.
Haka yasa suka zauna nan suna tattaunawa saida akayi sallan la'asar kafin baƙin suka tafi.

Nan suka samu suka zauna suna tattauna matsalarsu.
Har magriba tayi, sukayi salla a masallacin ƙofar gidan Malam Abubakar ɗin, basu fitoba saida sukayi isha'i.

Suna fitowa kuwa yace zai tafi.
Malam Abubakar ɗin yace a ai dole fa ya tsaya suci abinci.

Dole suka koma falonshi.

Baici komai ba sai kunun tsamiya da yasha.
Sabida sam bakinsa ba daɗi. Gashi yana jin zazzaɓin nan nashi na dare ya fara rufeshi.

Suna gama cin abincin kenan wasu mutane biyu mace dana miji suka iso falon bisa jagorancin ɗan Malam Abubakar ɗin.

Ya yunƙura zai miƙe ya tashi kenan sai kuma ya koma ya zauna jin Malam Abubakar na cewa.
"A a tsaya Muhammad ban gama da


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login