Showing 129001 words to 132000 words out of 189325 words

Chapter 44 - DUKAN RUWA COMPLETE NOVEL

23 Feb 2026

209

ranar da za'a kawo lefen Humaira, tun safe Baba Amina ta iso sai shiri take yi don ma dai an ce maza ne za su kawo. Mami kuwa sai cin magani take yi ta ?i kula koda gaisuwar Baba Amina balle ta sa ran samun maganar arziki. Raihana ya je makaranta don sun soma zane jarrabawa, su Muhsin ma duka ba sa nan. Mami ce zaune a galo sai Baba Amina a gefe ita da Jannat wacce duka ranta a Sace yake sakamakon wayar da ta kammala da mijinta da ya rufe ta da faWan lallai ta dawo kda ta ?ara koda kwana Waya don tare zasu yo ?aura zuwa Nijeriya baki daya amma firr ta ?i saboda bikin Humaira da ya tsaya mata a rai, burinta ta ga tsiyar da za a kawomata ga aikin da bokanta ya bayar take son aiwatarwa akan Humairar wanda zai sa ko bayan aurenta da Fadeel ta kasa samun kwanciyar hankali a gidansa, an tabbatar mata auren babu fashi hakan ya sa ta Sullo da wata hanya daban na musguna mata duka don ta faranta ran Tasleem dake haukar son Fadeel amma ba ta samu aurensa ba. Kayan Humaira kawai za ta dauko saiti Waya ta kawo masa ya yi aikin da idan har ta sake ta yi amfani da kayan za ta tsani zaman gida kullum tana hanyar gantali koda kuwa ba za ta aikata wani shirme na banza ba. Tana da tabbacin muddin aikin ya ci toh fa Fadeel da ma yan uwansa za su tsane ta kuma ya rabu da ita.

Suna nan zaune Mami da Jannat sun cika sun yi fam saboda Baba Amina dake kiran wayar sauran yan uwan Abban da ba su ?araso gidan ba akan su yi da jiki an kusa. A haka wayar Mami ta dauki ?ara, dubawar da za ta yi ba kowa ba ne sai Wizzy, ta dan saci kallon Jannat dake gefenta, ganin hankalinta na ga waya tana dannawa ya sanya da sauri ta mike ta shige Waki ta rufe kafin ta sa wayar a kunne. Cikin kwantar da murya kamar ba Mami ba take magana.

"Haba Wizzy, meyasa kake son yimin azarSaSi a lamura ne? Ban fadamaka ka kwantar da hankalinka a soma sabgar biki ba idan ya so sai na sato maka shi na kawomaka?"

A kausashe ya ce.

"Ke Hajiya kina fa kawomin rainin hankali iri-iri, sai wani hankadomin hotunan yaro kike yi kina sanya soyayyarsa samun matsuguni a zuciyata toh kuma don me za ki wani ja min lokaci don za'a yi bikin ?ar dabar da ta kusa kashe ni?"

Ta dan goge zufar goshin da ya karyo mata tana mai sauke ajiyar zuciya.

"Ka dai yi hakuri, ni ai Maryam ba na daukarwa mutum al?awarin da na san cewa ba zan iya cika shi ba. Ka kara hakuri zuwa lokacin komai zai tafi yadda kake so."

"Shikenan! Kin ci darajar jikanki da na nunamaki ko ni Win waye. Zan ba ki daga nan har sati uku."

"Babu damuwa. Amma don Allah ka bar kokarin kira koda ta whatsapp din ne, ka dinga hakurin na yi maka magana."

Ya yi wata shegiyar dariyar sha?iyanci.

"Shikenan amma dai yanzu ki je ki daukarmin sabon hoton yarona ki turo na gani. Kar ki turon kala Waya."

Ta ja guntun tsakin da take da tabbacin ba zai shiga kunnuwansa ba sannan ta amsa da ta ji. Bayan sun ajiye wayar ta soma jin haushin kanta, ko ta yaya za ta shiga yiwa yaron hoto, wannan yawan hoton da take yi har Ummitan kan iya gano wani abin muddin dai ba ta yi da gaske ba. Yarinyar akwai kaifin tunanin. Ta dai yi shahada ta fito zuwa dakin. Ba ta ko dubi Jannat ba da ma wasu ba?in da suka shigo ta nufi wurin Ummita.
Ummita ta tarar ita Waya adalilin fitar da Humaira ta yi bisa rakiyar Raihana zuwa kasuwa siyayyar tsarabar da za ta kai Nijar, motar Abba ta kai su. Ganinta sai Ummita ta Wan saki fuska. Kuka yake ta yi tana tsaye tana faman jijjiga shi ya ?i yin shiru.

"Ya aka yi me ya same shi haka yake kuka?"

"Nima ban sani ba Mami, tun Wazu ya ?i ya yi shiru."

Mami ta sa hannu ta karSe shi.

"Ina madararsa?"

Kasancewar Abba ya siyo madarar gwangwani biaa shawarar Baba Amina tun a farko don ta ce nonon ba ya isar sa. Ta ?arasa wajen feeder da ta haWa madarar ciki saboda zafi sai ta sanya a kofi mai dauke da ruwan sanyi ta bar shi ta mi?awa Mamin haWe da bif na sanyawa a wuya gudun Sata jiki. Mamin ta shiga ba shi tana dan murmushin da bai kai zuci ba, can a ?asan ranta ban da tsinuwa babu abin da take jifan Wizzy da shi. A cewarta duk shi ne ya cuce ta. Ummita ko ta yi shiru kawai amma jikinta ya yi sanyi, hakanan ta ji ba ta aminta da wannan kulawar daga Mami ba, Mamin da ko kallon arziki ba ta fiye bin Ahmad din da shi ba duka saboda ganin da ta yi tamkar Wanta na soyayya da ita Ummitan. Wannan sabon sauyi da kuma hoton da ta ke dagewa wurin yiwa yaron sai yake ?ulle mata kai. Na farko dai Mamin ko status ba ta taSa Worawa ba na yaron hakanan ba ta ga wani ko wata da Mamin za ta aikawa hoton ba balle har a kai ga Wauka.

Haka ta yi ta sa?e-sa?en zuci, can dai ta mi?e zuwa bandaki sanadin fitsarin da ya matso ta, koda ta fito hoton dai ta tarar Mamin na Waukar Ahmad, tana ganinta kuma sai ta wayance ta hanyar nunamata hoton.

"Kinga wannan Wa wato ya san Camera, ya yi ?uri yana kallo kai kace ya san hoton za'a yi."

Ta dan yi ?ar dariyar ya?e amma ba ta ce uffan ba. Can kuma kamar an mintsili Mamin ta mi?e tsaye sannan ta mi?awa Ummita yaron.

"Maza sanya shi a kafaWa ya yi gyatsa. Ni bari naje daki naga wadannan ?an karSar lefen sun soma cika gida."

Da sauri Ummita ga magantu.

"Mami don Allah kiyi hakuri hakanan ki sanya hannu a auren Humaira."

Ta tamke fuska.

"Humaira ta nunamin ni ban isa da ita ba, ba ni ce uwarta ba. Me kike so kuma na ce mata? Ai shikenan, ni dai idan a tunaninta ba?in ciki nake yi don ba nawa aka aura ba to tabbas ta cutar da ni ta kuma dauki alhakin ri?on da nayi mata a Wan shekarun nan. Ta je, aure dai ta yi shi ga tanan ga Fadeel din."

Daga haka ta sa kai ta bar dakin. Ummita ta bi bayanta da kallo, sai take Wan jin kalaman Mamin na shigarta, kodai dagaske akwai wani aibun na Fadeel wanda ba su da masaniya da shi? Haka ta yi ta sa?e-sa?en zuci akan ?ar uwarta da wanda za ta aura, wannan ya yi sanadin da ko zancen hoto ba ta ?ara tunawa ba balle ta yi.

***
"Nifa ina ji a jikina ba wani abin arziki zai samyo wa yarinyar nan ba, ita da ake zargin ma ba cikakkiyar mace ba ce? Ki kwantar da hankalinki ai sun zo kayan su na can sashin Abbanku yanzu za a yo nan da su. Zamu ganewa kwarkwatar idanunmu."

Jannat ke rarrashin Tasleem a waya da wadannan kalaman. Gaba daya ta hargitse wai ita dai Antin ta san yanda za ta yi Hamza ya rabu da ita ta zo ta auri Fadeel.

"Hum, Anti kenan, bana jin a yadda yake mutuwar so da kaunarta zai iya yin karamin lefe."

"Mtsw, ke kam akwai wauta wallahi. Toh an faWamaki shi son daga lefe ake ganewa? Ke dai ki bari na aiwatar da abin da zan yi, koda ta shiga gidan na rantsemaki sai dai ta gaji ta nemi saki."

Haka suka yi ta tufka da warwara akan baiwar Allahr da ba ta ji kuma ba ta gani ba. GuWar da Jannat ta ji yo daga can falo ana rangaWawa ne ya sanya ta fitowa daga dakin Anna da ta shige zuwa falon wanda tuni Annan ke zaune itama tana jiran ta sha kallo. Sai dai kuma nan da nan kallo ya kuma sama ganin yanda aka shiga shigo da akwatina daga daya biyu har sai da aka sauke set uku reras na kaya! Toh fa!! Zo ka ga idanun Mami wacce ba da son ranta ba ta fito sai domin Annan da ta yi mata magana kan ko yaya ta danne abin a ke ranta, ga kuma Jannat wacce tsabar bakin ciki da hassada sai da ta ji kwalla sun cicciko a idanunta. Ga Anna kuwa, jikinta har wani irin tsuma yake yi balle kuma a je kan uwa uba Mami wacce ta mike a mugun razane ta dakawa matar dake guWa wata irin tsawa wanda sai da wuri ya yi tsit aka zubamata idanu. Da sauri kuma cikin yare Anna ta yiwa Mami magana. Nan da nan ta saita kanta. Ta juya zancen.
"Ni na fada, yaron nan mugu ne, wannan kayan bai yi kama da na yaron arziki ba. Duka-duka nawa yake da har zai ci ace ya tara wannan uban dukiyar? Toh idan ku idanunku sun rufe ni Maryam babu tsiyarsa da za ta burgeni!"

Wata mai kaudin bakin ta tare ta.

"Haba Hajiya Maryam, babu kyau shaidar abin da ba ki da tabbacinsa. Ni wallahi ban taSa jin an kushe wannan yaron ba sai daga wajenki."

Mami ta dubi mai magana, wata abokiyar tsokanar Abban ce ana kiranta da Larai.

"Ke Larai! Ki tsaya iyaka matsayinki. Dama irinki mai kwadayin abin duniya mai jiran ?iris ai babu ta yadda za'a yi Fadeel ya taSa laifi a wurinki. Inace har da ke ya kai wa ziyara a satin can ya sauke maki buhun shinkafa da mai? Toh bari ki ji na fadamaki, wallahi matukar ina raye ina wannan gidan babu mai aurawa Humaira Wan yankan kai! Ashe kenan son da nake mata na banza ne matukar ba zan yi mata ya?in abin da nake da tabbacin gaskiya ne ba. Yadda zan tsayawa Raihana hakanan zan tsaya tsayin daka akan ganin rayuwarta ta inganta."

Jikin da yawa a wurin ya yi sanyi, wasu na tauna maganganun Mami su na shinshino ?amshin gaskiya a ciki, idan ba gaskiyar ba ne, akan wane dalili ne zai sa yaron da aka ce bai ko haura arba'in ba zai mallaki ma?udan kudaWen da zai haWo gagarumin lefe akwati har saiti biyu. Wasu kuwa suka tafi akan zargin ba komai Mami ke gwadawa ba sai abin da ke ranta ?arara wato hassada da ba?in ciki. Ai tun da take babu wata Wiyarta da ta more irin wannan miji ga kyau ga kudi uwa uba kuma ?uruciya.
Baba Amina ce ta tari numfashin Mami gudun kada ta kawo musu abin da ba shi ba don da alama har zatukanta sun samu matsuguni a zu?atan wasu.

"Kiji tsoron Allah Maman Mubarak (Kamar yanda take kiranta), tun farkon soma munanan kalamai a kan Fadeel da kike yi, sai da Yaya ya sanya aka yi bincike sosai kuma aka tabbatar da komai nashi daidai da wurin aikinsa sai da ya tura aka kara tabbatar da shi din managarcin mutum ne mai kokarin kyautatawa na ?asa da shi. Don Allah ko mene ne a ranki kada ki kawo mana shi anan, kar ki sanya a zargi abin da ba shi ba. Yadda aka fara komai lafiya a ?are lafiya."

Maganganun Baba Amina sai suka shafe zargin da wasu suka fara a zu?atansu, suka kuma haskaka ko mene manufar Mami, wato dai ba komai ba ne face hassada.

Mami za ta ?ara magana cikin azama Jannat ta rike hannunta gami da yi mata raWa cikin yare a kunne.

"Kar ki sake ki bada kanki a gabansu, za a tafi ana zunWenki. Ki bar komai za mu samu mafitarsa."

Ita kuwa Anna sai ta hau yiwa Mamin faWan gangan, karshe ta goyawa Baba Amina baya, ita dai Baba Amina jinta kawai ta ke yi don ta san Anna ba kaunar Humaira take yi ba. Ta sha jin yanda yanayin mu'amalarsu take a bakin yaranta da kuma Ummita. Amma a yau matar ke cewa wai Humaira ba ta da miji sai Fadeel.

Idanun Mami ba su raina fata ba sai da aka shiga fiddo tsadaddun lesuka da atamfofi har ma da mayafai, komai da komai da ake so a lefe babu ne kawai babu a ciki. Kayayyaki masu mugun tsada dai gashinan a gabanta tana gani kuma ba na kowa ba sai Humaira, yarinyar da ba ta taSa jin SurSushin kaunarta a ruhi ba. GuWar Larai da ta cika wajen kusan ma da gayya take yi tana ambaton Allah ya sanya alheri, Humaira ta yi goshi.

Mami fuu ta mike ta bar wajen, duk dauriya irin ta Jannat kasa daurewar ta yi, tun tana ya?e har fuskarta ta koma ta Wauru tamau kamar ?ullin goro. Ba don Anna ta dakatar da ita daga tashi cikin yare ba, da tuni itama ta bi sahun Mami. Sai bidiyon dole da ta dinga yi, koda aka kammala gani sai ta tura wa Tasleem da Futuha domin su sha kallo.

***

Habawa! Ai wannan bidiyo ba karamin kaWa ?an hanjin Tasleem ya yi ba. Kuka da sheshsheka haka ta dinga yi tana kururuwar wallahi Humaira ba ta isa ta auri Fadeel ba. Cikin wannan yanayin Hamza ya ris?eta a Waki.

"Tasleem lafiyarki kuwa? Anyi wani abu?" Gaba daya yana tambayar ne kirjinsa na dukan tara-tara, tsoronsa kada dai har wani ya yi masa shigar sauri ya fesa mata labarin aurensa. Dama da niyyar da ya shigo dakin da ita kenan, Hajiyarsa ta ce lallai ya sanarmata kafin wani magulmacin ya fesa mata. Ta fisge hannunta daga rikon da ya yi mata ta mi?e tsaye idanunta gaba daya sun rufe ta hau bambamin faWa.

"Kai Hamza! Kai ne silar rushewar mafarkaina, ka yi sanadin da na kasa samun cikar burina don haka na rantse maka ba za ka ?ara WanWanar farin ciki daga gareni ba muddin ba ka sauwa?emin igiyar aurenka ba!"

Hantar cikin Hamza ta kaWa , ya rasa meyasa yake Wan shakkar Tasleem a wasu lokutan, ya dai aminta cewa duk inda masifaffen mutum yake ana Wan shayinsa. Daga kalamanta ya ?ara tabbatar da zarginsa, wato wani munafukin ya kawo mata tsegumi. Zufa ta karyo mishi, ya mike a rude ya hau zuba kamar famfo.

"Kiyi hakuri Tasleem, wallahi auren da zan yi ba don na ci amanarki zan yi shi ba. Ramlat ta jima tana zaman jiran..."

"Dakata Hamza! Dakata! Wai wane yare kake yi? Na kasa gane komai! Yi yaren da zan ji na fahimta sosai! Uban waye zai yi aure sannan wace Ramlat ka ke magana akai?!"

Ta yi maganar cikin fita hayyaci, ko kaWan ta kasa fahimtar komai. A farko sai da razana ta sanya ta dauke wutar dole, ta ji wani dumm a kunnenta, ta dinga kallon Hamzan tamkar wani sabon halitta a gabanta. Kai tamkar a ranar ne ta soma ganinsa a duniya. Shi kuwa ya rasa me zai ce, ya aminta da cewar dai ya yi katoSara, wato dai ba batun auren take yi ba. Sai ya sauke ajiyar zuciya.

"Shikenan, abar zancen, meke faruwa ne kika..."

"An?i a bar zancen! Wallahi sai an yi shi!!! ?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
 Waye zai yi aure! Ka fadamin nace!!"

Yanda take maganar cikin ihu da ?arfi ya sa Wiyarsu farkawa daga bacci a razane tana kuka, ko kallon inda take Tasleem ba ta yi ba balle ta kai mata agaji, shi ko Hamza da ya yun?ura da nufin zuwa ya Wauke ta, ta yi sauri ta shiga gabansa ta cakumi wuyan rigarsa har necktie dinsa na zugewa ya fadi a ?as don shigowarsa kenan ba jimawa daga asibiti, wurin Hajiyarsa kawai ya shiga kafin ya yo nan. Ya sa hannu ya fisge ta ya wancakalar.

"Kina hauka ne Tasleem? Don nace aure shi ne kike yimin wannan borin? Ki tsaya fa ki ji, umarnin Hajiya ne wannan auren kin fi kowa sanin dai ni ba ni da? ra'ayin mata biyu."

Ai kuwa wani tsautsayi za a ce ko suSutar baki da ya kwashi Tasleem, sai ga ta nan ta narko wata ashariya ta narka ga Hajiyar Hamza, shi kuwa da ya ke yunkurin nufar Bebinsu dake kuka sai ya tsaya cak yana mai jin wani gingirim a kai. Tasleem dai ke zagin uwarsa mahaifiya da ta haifeshi? Da wata wawuyar zuciya ta kwashe shi bai san lokacin da ya nufe ta ba gadan-gadan ya hau jibga, tun tana ihu tana ?unduma masa ruwan ashar har dai ta rasa bakin magana saboda kumbura mata baki da ya yi har yana fidda jini. Cikin sa'a sai ga wata goggwonsa ta shigo da zummar a gaisa ta ci karo da wannan mummunan abu, dakyar ta samu ya bar jibgar Tasleem. Amma ina da wata zuciyar ta kwashi Hamza sai ga bakinsa na furta kalmar saki ga Tasleem. Ta yi matukar razana don ba ta shiryawa hakan ba bagatatan! Duk irin ban baki da hakurin da Gwaggo ?anwa ga Hajiyarsa ke bayarwa bai ko saurare ta ba, itama ta ji laifin na Tasleem ya girmama amma ba ta so sam ya kai ga saki ba musamman ma kasancewar a gabanta ne. Sai da ta ji dama ba ta shigo ba.

***
Sai yamma likis Humaira da Raihana suka shigo gidan, wadanda suka yi saura? ba su wuce gida ba su na ganinta aka hau guWa. Ita kuwa sai ta Soye fuskarta a kafadar Raihana suka ?arasa Wakin. Kuka sosai take yi, babu abin da ya fado mata a rai irin Ummita, irn hakan ce ta kusa faruwa tsakaninta da Sahabi amma al'amura suka rincaSe. Koda suka karasa, Ummita ta rungume ta cikin wani irin murna na taya ?ar uwarta farin ciki.

"Toh wai meye abin kuka don Allah?"

Ta furta tana rarrashinta. Raihana ta yi dariya.

"Ke kuwa na murna ne mana."

Ita dai ba ta tanka musu ba, a karshe ma ta shige bandaki bayan ta ajiye ledar dake hannunta don ta kama ruwa.

Wannan daren raba shi ta yi suna hira da Fadeel da ke faman zayyane mata irin kewarta da zai yi ba kadan ba.

"Boddona, ba za ki iya Waga tafiyar har bayan aurenmu ba sannan muje tare?"

Ta yi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login