Showing 135001 words to 138000 words out of 189325 words

Chapter 46 - DUKAN RUWA COMPLETE NOVEL

23 Feb 2026

222

su yi mata laifin komai ba, toh za ta aikata abin da ya fi hakan. Ga Humaira kuwa jin tambayar ta yi wani bambarakwai, da ace ma Fadeel din nada labarin takun sa?ar da ke tsakaninta da Jannat toh za ta kawo dalilin da yasa ya ambace ta a wannan gaSar kenan, amma sanin da ta yi koda wasa ba ta taSa buWa masa sirrikan cikin gidansu ba ya sanya ba ta kawo wani abu a ranta ba sai dai ta yi mamakin tambayar.

"Eh tana nan sai bayan biki za ta koma."

Ya jinjina kai.

"Alright, hakan ya yi daidai. Ba don Abba ba, ni da kaina zan kai ki wurin su Kawu. Amma babu komai, wannan ne tafiya ta ?arshe da za ki yi ke Waya ba tare da ni ba a rayuwarki in sha Allahu."

Ta Wan yi ?asa da kanta tana wasa da zoben hannunta. Zuciyarta ban da soyayyar Fadeel babu abin da ke yawo cikinsa.

"Inda muke bai dace mu cigaba da hira a haka ba. Zan dinga kiranki har zuwa lokacin da wayarki za ta daina shiga sai dai please kina isa ki sanya layin can ni ki yimin koda flashing ni kuma zan kiraki. Kinji?"

Ya ?arashe a raunane, ta Wan kalle shi, rabuwa ko yaya take ba ta da dadi. Ta kawar da kai.

"In sha Allah."

Abin da ta ce kenan kawai, ya mi?e gami da fiddo ?aramar envelop a aljihin wandonsa ya Wora saman ?aramar jakarta dake kan cinyoyinta.

"Bon Voyage."

Daga nan bai ba ta damar cewa komai ba ya rufemata ?ofar ya yi gaba. Ta bishi da idanunta da suka cicciko da kwalla, kamar ta ce masa tana sonsa ko hakan zai saukaka masa dumbin kewarta da take da tabbacin zai ji, sai kuma ta ji harshenta ya yi nauyi, a hankali kuma cikin zuciyarta ta furta 'Ina sonka sosai Fadeel.' Amma a fili juwa envelop din kawai ta Wauka ta sanya a jaka ba tare da ta duba abin da ke ciki ba. Mintuna bai fi uku ba fasinjojin suka cika motarsu ta tashi bakinta dauke da addu'a.

***
Ummita ta fito daga banWaki idanunta sun Wan tasa sai dai ba su kai ga na Raihana ba wacce har lokacin kuka take yi tamkar ranta zai fita duk kuwa da wayar da ta amsa na Humaira ya ci ace ta samu sassauci amma ina abin ya fi ?arfinta ya shallake dukkan tunani. Ta ?arasa gefenta ta zauna.

"Ya isa haka Raihana, kinga Wazu kin daure da Mami ta shigo ba ki yi wani abun da zai Wagamata hankali ba asalima baccin gangan kika yi. Yanzun kuma kin kasa nutsuwa, tambayar duniya nayi maki akan ki faWamin wanda ke kokarin kashe su Abba kuma a ina kika ji amma kin ?i. Lafiya lau muka yiwa Humaira rakiya amma yanzu kin hargitse. Kin tayarmin da hankali, daure ki faWamin ko ma me ake ciki please."

Raihana sai ta ji kamar Ummitan ta ?ara mata giyar kukanta, ta ina? Kuma da wane bakin? Kai wane hankalin ne ma zai dauka alhalin nata hankalin ma ya kasa, sosai take faman ?aryata kanta amma wata zuciyar na kwaSarta da ?ara haska mata al'amarin sakamakon kunnuwanta dake mata amsa kuwwa da muryar Mami wacce ke ?ara jaddada cewa a kashe Abba da Humaira. Toh idan ita ta kasa Wauka, ta ya ya za ta fara yiwa Ummitan bayani ta gas?ata ta? Ta ya za ta ce mata ai Mamin da ta ri?e su matsayin ?a?a na cikinta ita ke barazanar kashe musu uba da kuma ?ar uwa?

"Shikenan Raihana, tunda ba za ki yi magana ba. Kuma ba za ki bar kukannan ba zan je na sanar da Mami, ba za ki bar ni cikin tashin hankali da canki canka ba."

Ummita tayi maganar cikin fidda tsammani da kuma yun?urin mi?ewa don aiwatar da abin da ta ce. Cikin sauri Raihana ta ri?o hannunta tana mai girgiza mata kai. Ummita ta fahimci ko mene ne ba ?arami bane, za ta iya rantsewa rabon da ta ga Raihanar cikin wannan yanayin tun sadda suka kuSuta daga hannun ?an garkuwa. Kai ba ta jin ma tashin hankalin ya yi kamar wannan. Gaba daya fuskarta ta yi ja ga kuma jijiyoyin goshinta da suka fito raWau, kuka sosai da majina. Cikin dusasshiyar murya ta ce.

"Kiyi hakuri zan fadamaki komai amma sai da iznin Abba. Ko kuma ki bari kya ji daga bakinsa. Kar ki faWawa kowa komai."

Ta karashe tana ?ara fashewa da kuka, Ummita cikin hawayen ta ce.

"Shikenan, amma na rantse idan ba ki bar kukannan ba zan je yanzu na kira Mami."

Raihana jin zafin sunan Mami da Ummitan ke faman ambata ya sanya ta mikewa tsaye cike da jin wani ?arfin da ta nema ta rasa a mintocin baya.

"Na daina, nace ki bar ambaton sunan kowa, kiyi hakuri Abba yace kada zancen ya fita. Bari na wanko fuskata."

Daga haka ta yi hanyar bandaki, ita kuwa Ummita bin ta da idanu ta yi baki a hangame, yanayin yanda ta bada amsa a fusace ne ya sanya ta kallonta. Ta sauke ajiyar zuciya gami da share nata fuskar. Za ta yi hakurin ji daga bakin Abban ko mene ne.

***
Anna da Jannat su na kwance su na bacci jin an bankaWo kofa da ?arfi ya yi sanadin farkawarsu a Wan razane. Tsaki Jannat ta ja ganin Mami tsaye sannan ta juya kai ta ?ara lulluba da ?aton bargo.

"Maryama lafiyarki kuwa? Anyi wani abu ne za ki shigo a haukace?"

Mami wacce ke bin su da kallo cike da nazari gaba daya ta fita hayyacinta, ita dai hankalinta ya kasa kwanciya. Toh uban waye ya sanar da ?an sanda ?udurinta idan aka ce duk jama'ar gidan bacci suke yi?

Ta sauke ajiyar zuciya na wahala.

"Babu komai." Daga nan ta sa kai ta fice ta maida musu ?ofar ta rufe, kafin ta bar wajen sai da ta tsaya jikin ?ofar ta kasa kunne shiru tana son ji kodai za su ce wani abu amma ba ta ji komai ba wannan ne ya sanya ta nufar dakin samarin yarannata don nan din ne kadai ba ta leka ba.

Kwankwasa kofar ta yi niyyar yi sai ta fasa gudun kada wanda ya yi wani yunkurin ya ji motsinta, ta bude ta le?a kadan, bacci suke yi daga Yassar har Dawud, hankalinta ya kai ga Kassim wanda ya juyawa ?ofar baya, ta Wan yi ?uri da idanu don son tantance abin da ya dauke masa hankali a waya yake kallo. Muraran ta hango mummunan abu na yawo a kan wayar, bidiyo dai na haramtacciyar zina na jinsi shi yake kallo, hankalinsa sosai yana ga abin da yake yi har sai da gigitaciyar ?arar da ta saki ya farkar da Dawud da Yassar, ?assim kuwa da wani irin firgici da rawar jiki ya yi cilli da wayar.

Ya yi daidai da shigowar Abba gidan, yana tsaye da jami'an tsaro na SS da suka zo tafiya da Jannat su na magana ta fahimta, Abban na cikin muguwar kaWuwa na jin wannan sabon al'amarin, suka tsinci ihu da kururuwar Mamin. Gaba Waya suka nufi ciki da gudu-gudu har Abban don ganewa idanunsu abin da ya faru kasancewar Wakin samarin dab da waje yake.
Yassar ne ya yi kan wayar da ?asim ya yi cilla da ita ya dauka, shi kuwa ?asim da gudu ya tafi don Suya a bandaki jikinsa na mugun kaWawa tsabar firgici cikin sauri Mami ta karasa ta rike shi gami da watsamasa mari hagu da dama.

"Innalillahi wa inna ilaihir raajiun! Kassim mene haka nake gani?"

Yassar ke ambato hannunsa da yake rike da wayar har rawa yake yi, Dawud ya karasa ya karSa ai kamar wanda aka jonawa wutar lantarki sai ya yi jifa wayar. Ya yi daida da fadowar su Abba Wakin. Mami idanunta sun rufe ruf ta cakumi vest din dake jikin ?assim tana girgiza shi tana kuka take fadin.

"Don ubanka sai ka faWamin inda ka koyi kallon banzan nan?! Kana neman jinsi ne? A gidan uban wa ka ke yi?!!"

Maganar ta saukarwa Abba kamar wata kibiya a ?ahon zuciya.

"Ke Maryam, me kike magana a kai ne?"

Sai a sannan ta san ma da Abba a Wakin, ta dube shi cikin rufewar isanu har ma ba ta tuna tare ya ke da wani balle ta tuna tashin hankalin da take ciki na rashin cikar muradinta ta soma magana.

"Ka cuce ni Yusuf! Tsaurin daka yiwa yarannan na hana su abin kashewa shi ya janyo Kassim kalla-kallacen bidiyoyin luwaWi. Ni dama na jima ina zarginsa da matasan yaran gidan Alhaji Tsalha! Ance yaran ba su ji kuma abin da suke aikatawa kenan amma nayi magana ya ?aryata ni, kuma ka hana shi mu'amala da su ya
."

"Ke! Ya isa hakanan!"

Abba ya tsawatar ganin kamar ba a hayyacinta ma take zantukan ba ga Ridwan da ya tsaya cike da jinjina wannan lamari. Sai kuma ya Wan kalli Ridwan din sannan cikin karfin hali ya ce.

"Ki bar zancen zan san ta yanda zan Sullo masa, yanzu dai ki shiga ki kira Jannat ina son ganinta."

Mami ta ji wani malolon bakin ciki, wato yana nufin dai ba zai matse bakin ?assim din ba ta ?arfi a ji ko me kenan da har ra'ayinsa ya tafi ga kallon zina? Sai kawai ta sa kai ta bar Wakin, Abba ya bi ta da kallon kin ban mamaki kafin ya mayar da hankali ga Ridwan wanda cikin nutsuwa yake yiwa ?assim tambayoyi kai ka ce don shi ya zo. Nan Kassim cikin zubar hawaye ya soma magana bayan ya yi rantsuwar bai taSa aikatawa ba ya ?ara da fadin.
"Sosai suke kashemin kudade don son na saki jiki da su na bi sahunsu, ni kuma na nunamusu ba zan aikata hakan ba shi ne ni kuma bisa zugar su Usha na soma kallon bidiyoyin don na ga abin da suke aikatawa. Abba don Allah ka yafemin, wallahi tallahi ban taSa aikata kowace kalar zina ba balle kuma ta jinsi."

Kuka sosai ya sanya a ?arshe dukkan gaSoSin jikinsa babu inda ba ya kakkarwa. Abba dai ya kasa magana saboda tsananin kunyar Ridwan da kuma ba?in cikin gurSacewar zuri'arsa da ya rasa ta inda aka haihu a ragaya. Ya dai san cewa jarrabawarsa kenan. Ridwan ne ya dinga yiwa ?assim nasihohi masu ratsa jiki. Kassim sai da a karan kansa ya yi nadama ya kuma yi al?awarin fita a hanyar su Usha da yan uwansa. Da wannan Abba ya ce Ridwan su ?arasa ciki aiwatar da abin da ya kawoshi.

***
Jannat ko a kanta ba ta taSa zaton wani abu ne ba don Abba ya yi kiranta, saboda Mami ranta a Sace yake ne da batun ?assim da kuma rashin nasarar da ta yi sai ta ma kasa tsayawa yi mata wani bayani dogo, tana isar da sa?on ta fice Wakinta don tunanin mafita.

***
Ta karaso falon, Abba dai kallonta kawai yake. Ga ta dai mutum har mutum a fuska, matar da yake yiwa kallon kanwarsa Amina, koda alama babu wani abu wai wasan ?anwar mata tsakaninsu face girmamawa da nuna damuwa ga dukkan wani abu daya shafi al'amarin iyalinsa. Bai manta ba, faruwar lamarin na Sacin sunan su Ummita takanas ta kira shi a waya tun daga Misra ta jajanta masa har da yin Allah ya isa ga duk wanda ya aikata laifin.

Ita kuwa Jannat ta bi mutanen da kallo sannan ta mayar kan Abba, gaba daya sai kuma ta Wan sha jinin jikinta. Da murmushin ya?e ta gaida Abba. Madadin ya amsa sai ya ce.

"Ga ba?inki nan."

Ta gaishe su, ta kara da fadin.

"Toh, sannunku. Sai dai ban gane fuskokin ba."

Ridwan ya murmusa yana mai fiddo Id card dinsa na aiki ya nunamata.

"Sunana Ridwan Bello Jafar, ma'aikacin SS ne. Mun zo tafiya da ke bisa kama ki da laifin Sata suna."

Ai sai ta ji kamar ta saki fitsari a wando, iyakar dakiya ta dake wajen Soyo razanarta. Ta dubi Abba wanda idanunsa ke tsaye ?urr a cikin nata sannan ta dubi Ridwan da yanayin basarwa ta ce.

"?ata suna kuma? Me kake nufi? Sunan wa na Sata? Sannan waye ya baku iznin kama ni?"

Ya nunamata shaidar izinin kafin ya amsa.

"Ga shaidar iznin tafiya da ke Madam, Satancin sunan da nake nufi ba kowanne ba ne sai wanda kika yi ga Ummita da kuma Humaira. Muna da evidences da muke da tabbacin komai da kika aikata, sauran bayanin idan mun je can za ki ji. Ki bamu hadin kai kawai ki bi mu mu tafi."

Shikenan! Ta faru ta ?are wai an yiwa mai dami Waya sata. Zufa ya shiga yankowa Jannat ta ko'ina a fuskarta, ta hau girgiza kai cikin tsananin ruWewa da tashin hankali bisa kokarin ta ga ta kare kanta amma banda kalmar ?arya ne babu abin da bakinta ke iya furtawa. Ga Abba da ya yi mata ?uri da idanu yana dubanta, har lokacin jikinsa a mugun mace yake. Wannan wane irin zuri'a ne ya yi aure a ciki? Daga Maryam har Jannat sun jefa shi cikin Wumbin mamaki da kuma tsoron halayyar DAN ADAM. Ban da kalmar Innalillahi...babu abin da yake ambato a can kasan ransa.

Ummita dake tsaye ri?e da Wan ?aramin kofi mai murfi da ta haWowa Raihana shayi ta tsaya cak cikin razani da jin abin dake fitowa daga bakin wanda ya kira kansa ma'aikacin SS kuma mai suna Ridwan. Ban da Allah ya taimaka tana dab da bangon shiga kicin Win babu abin da zai hana a yanda jiri ya kwashe ta ta zube a nan. Sai da ta ga Ridwan ya mi?e tsaye cikin ba wa Jannat umarnin ta ba su haWin kai su tafi da kuma ihun da Jannat din ta fasa akan Abba ya taimake ta sharri ne aka yi mata ya sanya ta jin wani mugun ?arfin zuciya ya taho mata. Ummita mai ha?uri da kawaici, mai yawan murmushi da tausar wanda aka Satawa, nan da nan ta rikiWe ta juye ta koma wata kalar Ummitan mai ban mamaki a inda ta yi fatali da kofin hannunta wanda ?ararsa ya dauki hankalinsu suka dube ta, ba ta damu da radadin zafin da ya tsirga saman fatar ?afarta ba ta tsallake ta yo gaba jikinta har wani mugun rawa yake yi na Sacin rai. Babu abin da take tunawa sai muggan kalaman da aka yi amfani da su wajen Sata musu kyakkyawar tarbiyyar da Abba ya gina su akai shekara da shekaru. Ta tuna sanadin dukkan haka ne ya sa gaba daya aka janye aurenta da Sahabi da a yanzu ya koma ainahin garin iyayensa wato Zamfara da matarsa.

Kallon Abba ta yi ya kauda kansa daga dubanta zuciyarsa cike da tsantsar tausayawa sannan ta maida kai ga Ridwan.

"Domin Allah abin da kake fadi akan wannan (ta nuna Jannat) gaskiya ne?"

Ridwan ya gane ta kwarai, ita ce Ummita don ba ta sauya ba, ya dai ga ta ma fi yarinta a fili sosai fiye da yadda aka yawo da hotunanta. Kawa sai ya ji ta burgeshi ta kuma ba shi tausayi kwarai. Madadin ya amsa da baki sai kawai ya Wan gyaWamata kai. Ta juya ga Jannat daidai lokacin da su Yassar suka shigo har Mami da Anna da ma Raihana wacce dama can a gigice take sakamakon ?arar da Jannat din ta yi ba na wasa ba ne.

"Anti Jannat, ke da kanki? Ke ce kika Sata mana suna? Me muka yi maki? Wace kalar bautar ce bamu yi ba da har kika zaSi yi mana mummunan ?azafin da duniya za ta bar ganinmu da ?ima?"

"Ummita kin yarda zan aikata wannan?"

Ta fadi tana kokarin ri?o kafadun Ummitan, kamar wacce za a jonawa wutar lantarki cikin mugun sauri ta ja baya. Za ta ?ara gangancin matsawa domin ta taSa ta aikuwa ga mamakin kowa Ummita Waga yatsunta biyar ta yi ta sauke saman fuskar Jannat hagi da dama. Za ta ?ara ne da sauri Abba ya ri?eta, kuka sosai take yi kamar ranta zai fita.

"Ya isa, ya isa, kiyi hakuri hukuma za ta yi maganinta da ma dukkan wani azzalumi."

Ya ?arashe yana duban Mami wacce ta yi mutuwar tsaye jin abin da ?anwarta ta shuka ya fito muraran. Ta kuma dan sha jinin jikinta bisa kallon da Abban ya watsa mata sai ta yi saurin wayancewa da matsowa ta dubi Jannat.

"Kin bani mamaki, ban yi zaton za ki aikata hakan ba. Me suka tare maki a rayuwarki?"

Jannat dake kuka sosai ta ji kamar Mamin ta sokamata mashi a ?ahon zuciya, ba kuma domin akwai su Ridwan a wurin ba za ta sha?e wuyan Ummita ne ta aika ta lahira saboda marin da ta yi mata. Ba d????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? on jirginta da ya kasance na dare ba da tuni a safiyar yau Win ta tashi zuwa Misra inda za su tattaro su dawo Nijeriya gaba daya.

"YallaSai zamu wuce lokaci ya ja. Kiyi hakuri Ummita, za ta girbi abin data shuka maki kinji ko?"

Ya ?arashe yana yiwa Ummita kallon da shi kadai ya san ma'anarsa. Daga haka wani ma'aikacinsu ya matso ya ba Jannat umarni akan ta yi gaba su je, nan fa Anna ta hau bori da ashariya duk cikin hausarta da bai irin na Bahaushe sak. Hatta da Abba sai da ta zage wai ya bari za'a tafi da autarta saboda ya nuna son kai. Abba dai mamaki bai bar shi ba, kenan duk wannan son da kaunar da suke nuna mishi da yarannan a fatar baki ne? Ya lura Mami sai kokarin janye Anna take yi tana mata yare akan ta yi shiru amma ina idanunta ya rufe ita za a tsfi da gudar jininta kuma mafi soyuwa a ruhinta.

Raihana ba ta ce uffan ba, zuwa yanzu lamarin na su Jannat ba ya girgiza ta, ko babu komai ta ga wacce ta fi su iya tsari da kuma makirci. Na su ba komai bane. Ana wannan abu kallon Mami kawai ta ke yi yadda ta dage har da jan Ummita a jiki tana rarrashi. Ba ta sani ba akan Ummitan ko abin nata ya kai zuci ko aa, kawai sai ta kasa aminta da hakan sai ta juya ta koma Waki saboda wani sabon kukan da ya yun?uro mata.

Haka aka wuce da Jannat

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login