Showing 51001 words to 54000 words out of 186041 words
araina zan Aureshi kuma shima haka, meyasa kuke son haɗa soyayyata da nashi alhalin bama son junan mu..."
Mommy sake baki tayi tana kallon Ayush, acikin ranta take magana tace "mai wannan yarinyar take faɗane haka, bayan an rigada an ɗaura muku Auren..."
Junaid shima kallon Ayush yake yana maganar zuci "nidai har cikin zuciyata ina matuƙar ƙaunarki Yushert, amma dole zan fitarki a zuciyata saboda zargin da nake miki na rashin gaskiya shin ke Aljana ce ko mutum?..."
Ayush ce ta tsaya a gaban Angel tana goge mata hawayen da yake zubo mata tace "gaskiya na matsu sosai danaga ranar Auren nan! Aunty Maryam da Yaya Junaid Allah ya nuna mana lokacin, Allah ya sanya alkhairi..."
ta ƙarasa maganar tana dariya ta juya da gudu ta koma ɗakinta, tana shiga ta rufe ɗakin ta faɗa saman gadonta, wani irin kuka ne ya zo mata, kuka take na gaske tana jin yanda soyayyar Junaid yake mata raɗaɗi acikin zuciyarta,
tana faɗin "innalillahi wa inna ilaihi raju'un nashiga uku, soyayya zai mun illa, duk tsawon lokuta dana ɗau ina renon soyayya yanzu na tashi a tutar babu,
Wallahi bazan iya haɗa soyayyata da wata ba, bazan iya juran ganin soyayyata tana hargutsuwa dana wata a zuciyan mutum ɗaya ba, wallahi na haƙura da Yaya Junaid, na haƙura wallahi! na haƙuraaa..."
haka take ta rera kuka ita kaɗai a ɗaki...
Itama Angel ɗakinta ta nufa da kuka tana shiga tasa sakata ta haura kan gado tana kuka da jiƙaƙun kayanta ko damar ciresu bata samuba,
ita kukanta shine bata son Ayush da Junaid su rabu da juna, kullum yaƙinta shine ta shawo kayuwansu su zama masoyan asali lokaci guda kuma mommy ta tarwatsa komai....
Mommy tana tsaye akan Junaid tace "ni waɗannan yaran ban gane musu ba, ita Ayush ta tafi tana dariya ita kuma Angel ta tafi tana kuka..."
Ajiyar zuciya Junaid yaja ya miƙe tsaye yana faɗin "ki rabu dasu Mom, kawai kije ki kwanta..."
yana kaiwa nan ya haura upstairs,
Ita kuma mommy wucewa ɗakinta tayi itama.....
Toh nidai Abincin da aka bari a dinning table, gaskiya readers kuzo muje mu cinye kawai domin basa cin abincin daya kwana🙄🙄🙄
Haka kawai muna ji muna gani bazamu bari muga ana amobazanci da Abinci ba atoh😏😏😏😏😏😏
𝑡𝑦𝑝𝑖𝑛𝑔✍️
𝗠𝗔𝗧𝗔𝗥 𝗗𝗔𝗠𝗨𝗦𝗔
the wife of a tiger🐅🐅🐅🐅
𝙼𝚊𝚕𝚕𝚊𝚔𝚒𝚗 𝙰𝚜𝚖𝚎𝚎𝚝𝚊𝚑 ✍️✍️
𝙿𝚊𝚒𝚍 𝚋𝚘𝚘𝚔
𝚌𝚊𝚕𝚕 𝚘𝚛 𝚠𝚑𝚊𝚝𝚜𝙰𝚙𝚙 09065443871
*💫💫{{N W A}}💫💫*
Book two
C̶h̶a̶p̶t̶e̶r̶ 27 ➡️ 28
Ayush tashi tayi daga kwance ta shiga toilet domin watsa ruwa ajikinta..
Shima Junaid ɗakinsa ya shige kai tsaye toilet ya nufa ya watsa ruwa ajikinsa shaf-shaf sannan ya fito ya mulmulka cream ajikinsa mai ƙamshin gaske, ya nufi wardrobe ya zaro ƙananun kayansa three-quarter da t-shirt ya sanya su, zama yayi a bakin gadonsa yayi shuru kamar mai tunanin wani abu, lokaci guda ya miƙe tsaye ya wurga wayansa saman gadonsa ya fice a ɗakin...
Ayush fitowa tayi tana ɗaure da towel a ƙirjinta zuwa gwigwarta bayan ta mulka cream a jikinta tsayawa tayi a gaban mirror tana kallon kanta, amma saidai da tunanin da takeyi, hawaye ne yaketa faman gangaro mata! tana cikin wannan tunanin taji an turo ƙofar ɗakinta ta cikin madubin ta hango wanda ya shugu ganin Junaid ne yasa ta juyo da sauri tana fuskantarsa, wani irin haɗiyar yawu ta yi! idonta ta kai kan agogon ɗakin taga ƙarfe 12 da mintina,
Ƙarasowa gabanta yayi ya tsaya suna kallon juna yace "kina son tambayata meya kawo ni ɗakin ki a wannan daren koh?.."
Ayush kallonsa kawai take ta rasa bakin magana,
Shi kuwa sai ƙareta yake da kallo daga sama zuwa ƙasa, jikinta kamar ƴar bebin roba tsabar fari ga yanda yake ta sheƙi yana ɗaukan ido,
hannu ya kai ya dafa kafaɗarta, a zabure Ayush taja da baya tana faɗin "ka daina taɓani saboda babu wata alaƙa da yake tsakanin mu.."
kallonta yake cike da mamaki yace "idan kuma naƙi fah?..."
Harararsa tayi sannan ta juyo zata nufi wardrobe ta ɗauki kayan da zata saka, hannu yakai ya riƙota tareda jawota jikinsa yana faɗin "Ni kike wa rashin kunya?..."
ƙoƙarin barin jikinsa takeyi shi kuwa ya riƙeta sosai,
kokuwa suka shiga yi yana faɗin "kika ce bakya sona koh? meyasa kika ce haka?.."
Kuka ta fara yi tana cewa "ka sakeni ni, wallahi bana sonka ka sakeniii..."
daƙer ta zame masa da gudun gaske ta juya zata gudu ƙafarta ya harɗe zata faɗi ƙasi yayi saurin riƙota, shima ruɗewar da yayine yasa suka faɗi a saman gado gaba ɗayansu...
tinda Junaid ya faɗa saman Ayush yayi shuru bai ƙara motsawa ba, gaba ɗaya ƙamshin jikinta duk ya kashe masa jiki,
haka itama daga lokacin bata ƙara motsawa ba, gaba ɗayansu kamar wanda ruwa ya cinyesu, saida suka ɗau lokuta basu motsa ba,
sai bayan nan Ayush ta ɗan motsa tana ƙoƙarin tashi, Junaid ya ƙara matseta ya kai fuskarsa saitin nata haka numfashinsu yake gaurayuwa, gaba ɗaya Junaid ya fita hayyacinsa haka ya fara kissing ɗin wuyanta zuwa saman lips ɗinta yana shafa sumar kanta,
Ayush kam tana jinsa amma ta kasa dakatar dashi tayi shuru itama tana shirin fita hayyacinta,.
Junaid ne ya kama lips ɗinta yana socking kamar yaron da yake shan nono, ganin bazata iya shuru ba haka itama ta fara maida masa da martani,
lokaci guda taji wani irin tsananin ƙaunarsa ya mamaye mata zuciya, rungumarsa tayi sosai tana sumbatu tareda kama harshensa tana tsotsa cikin salo,
topah Ogah Junaid an daɗe ba'a haɗu ba, gaba ɗaya ba ƙaramin rikicewa yayi ba, ya ƙanƙameta sosai gaba ɗaya duk ya hargutsa mata sumar kanta, cikin ƙanƙanin lokaci duk ɗinsu suka ɗauke wuta,
sun daɗe suna romance daga baya Junaid yaja musu mayafi, duk ba wanda hankalinsa yake jikinsa,
Bayan ɗan mintuna kaɗan sai mukaji ihun Ayush! wani irin gigitaccen ƙara tayi lokaci guda kuma tayi shuru sai faman shure-shure take tana kuka ciki-ciki domin kukan ba wani jinsa ake sosai ba, sai yakushin Junaid take a baya tana faɗin "nashiga uku ka kyaleni zan mutu dan Allah, ka tausaya mun wayyo da zafi wallahi!
Yaya Junaid ka barni haka da ciwooo...." ta ƙarasa maganar tana sheshsheƙar kuka..
Shi kuwa Junaid sai faman aiki yake domin duk abunda Ayush take faɗi ba jinta yake yi ba, gaba ɗaya kunnuwansa sun toshe baya jin komai sai faman gurnani yake yana nishi sama-sama kamar wanda numfashinsa zai ɗage, ya shiga duniyarda tinda yake bai taɓa shiga ba, yanayin da ya shiga yafi ƙarfin ƙwaƙwalwarsa,
yana cikin wannan yanayin kwatsam numfashinsa ya ɗage, lokaci guda ya daina motsi sakamakon sumar da yayi,
Ayush ganin nauyin yayi yawa kuma gashi baya motsi ga raɗaɗin da take ji a ƙarƙashinta haka tasa hannu ta tureshi da ƙarfinta, mirginawa yayi gefe guda,
Ayush numfashi take fitar wa sosai still tana kwance ta gagara tashi, jikinta duk yayi nauyi, ga Junaid a gefe guda yana sume...
Ayush ganin Junaid baya motsi a tunaninta bacci yake yi, haka take ƙoƙarin tashi daƙer domin ba ƙaramin zafi farjinta yake mata ba, yaye mayafin gadon tayi daga kanta abunda ta ganine ya ruɗar da ita cikin firgici ta buɗe baki ta zabga uwar ihu tana zazzaro ido waje,
Jini ta gani duk ya malale gadon kuma daga jikinta, abun ya bata tsoro matuƙa, tana cikin wannan firgicin kawai taji ana buga ƙofar ɗakin tareda faɗin "Ayush lafiyanki kuwa, meya sameki kike ta faman ihu?..."
cikin tsoro murya a harharɗe Ayush tace "Mo mo mommy babu komai! Ma ma ma mafarki nayi..."
Mommy tace "toh da farko naji ihunki nayi tunanin mafarkin ne, kuma du yanzu na sake jin ihunki ba sau ɗayaba, ki rinƙayin addu'a idan zaki kwanta..."
Murya a shaƙe Ayush tace "toooh..." cikin yanayin kuka,
Mommy tace "toh karfa ki koma bacci saboda yanzu an kusan ƙiran sallar asuba, ki tashi kiyi sallar lafula..."
tana kaiwa ƙarshe tabar jikin ƙofa ta sauƙa down stairs ta koma ɗakinta.."
Ayush kasa motsawa tayi tana kallon shimfiɗar data ɓata da jini lokaci guda kuwa ta fashe da matsanancin kuka tana dafe da goshinta,
Sai a lokacin tayi nadamar biyewa Junaid, ƙololuwar baƙin cikine ya isheta, tanata rera kuka, ji take kamar ta rufa Junaid da duka "abun baƙin ciki ya rabani da budurci na, ya rabani da mutuncina wayyo kaico.."
juyowa tayi tana kallon Junaid cikin ɓacin rai lokaci guda kuma ta dakatar da yin kukan tana kallon bayansa duk ta jimasa ciwo tsabar yakushin da tayi masa, kawar da kanta tayi gefe tana ƙoƙarin tashi daƙer ta iya sauƙa daga kan gadon tana ɗingishi daƙer take iya tafiya ta nufi toilet, can sai gata ta fito hannunta riƙe da bucket na ruwan zafi ta ajiye bucket a ƙasin gado sannan ta ɗauko ɗan ƙaramin mayafinta tasa a cikin bucket ta tsame mayafin a cikin ruwan zafi tana ƙonewa da haka ta hau saman gadonta ta fara dannewa Junaid bayansa da ruwan tana ɗumama masa bayan, haka take wannan zirga-zirgar sauƙowa a gadon ta jiƙa mayafin ta hau ta ɗumama masa jiki da haka har ya farfaɗo, idonsa kawai ya buɗe yana lumshesu a hankali, jin yanda Ayush take ɗumama masa jiki yasa shi sauƙar da ajiyar zuciya yana jin daɗin matsar da take yi masa,
juyowa yayi da murmushi a fuskarsa, ya ƙara haske sosai fuskar yayi fiyau kamar wanda yayi rashin lafiya,
daƙer ya tashi zaune yana kallon Ayush, wacce itama tana zaune ta zuba masa ido cikin ɓacin rai ko Annuri babu a fuskarta, juyawa tayi ta sauƙa daga saman gadon ta ɗauki bucket ɗin ta nufi toilet,
Junaid ganin yanda Ayush take ɗingishi sosai yasa shi zabura ya zaro ido waje yana kallonta,
shi duk bai lura da gadon data ɓata da jini ba, sai a lokacin ya sauƙar da idonsa kan mayafin gadon duk a ɓace da jini a hankali ya furta "Innalillahi wa inna ilaihi raju'un, mena aikata haka?..."
Da sauri ya sauƙa daga kan gadon shima ya nufi toilet, yana shiga ya tarar da Ayush tsaye a gaban madubin toilet tana ta faman rera kuka..."
zuwa gabanta yayi dasauri cikin nuna damuwa yace "Yushert dan Allah kiyi haƙuri, banyi miki haka dan na wulaƙantaki ba, ki gafarceni dan Allah..."
Itama juyowa tayi tana fuskantarsa cikin kuka take faɗin "Yaya Junaid ba abunda zanje maka sai dai Allah ya isana tsakanina da kai, ka tozartani sannan ka cuceni, ka zubar mun da mutuncina ka kawar mun da budurci na,
toh daman ƙiyayyata har takai haka a cikin zuciyarka?
Yaya Junaid shin laifin dana aikata maka har na cancanci wannan hukunci? wallahi naji na tsaneka wallahi na tsaneka bana ƙaunarka bana ƙaunar mai irin halayenka...."
lokaci guda ta fashe da kuka,
Junaid sam baiji daɗin kalamanta ba haka ya jure ya riƙo hannayenta biyu yace "Yushert meyasa kika amince dani? meyasa a lokacin bakiyi ihu a kawo miki agaji ba?
Yushert ki sani har yanzu ina sonki kuma bazan daina sonki ba har abada, koda da lokaci ɗaya ban taɓa tsanarki a cikin zuciyata ba..."
a fusace Ayush ta fizge hannunta daga cikin nashi tana faɗin "Ni na tsaneka wallahi, ka shugo mun ɗaki ka keta mun haddi, wallahi sai Allah yabi mun hakkina, azzalumi kawai macuci..."
tana kaiwa nan ta ratsa ta gefensa zata fita kawai taji jini ya yanko mata, tsayawa tayi takai idonta saitin ƙafafunta taga yanda jini yake bin ƙafarta yana zuba, tsorone da firgici ya kamata! buɗe baki tayi zata kurma ihu Junaid yayi saurin toshe mata baki da hannunsa lokaci guda kuwa ta faɗa jikinsa take numfashinta ya tsaya cak ta sume a jikinsa,
Idon Junaid ne yayi jawur kamar zaiyi kuka haka ya ɗauki Ayushert ya ajiye ta a cikin bahon wanka tareda zamar mata da towel data ɗaura dake shiɗin bai ɓaci da jini ba,
fanfo ya kunna mata na ruwan zafi, ya barta a ciki ya fice da sauri ya koma bedroom yaje ya yaye mayafin gadon ya gyaggyara gadon sannan ya shimfiɗa sabon zanin gado, ya gyara mata ɗakin gaba ɗaya, ji yayi anata ƙiraye-ƙirayen sallar asuba anan hankalinshi ya ƙara tashi domin yasan dole Mommy zata zo