Showing 3001 words to 6000 words out of 186041 words
maganar kawai dai ki ban kuɗina yawwa.." Ayush cikin sassanyar murya tace "toh shikenam jirani zan kawo maka kuɗin ka yanzu.."
yace "toh ina jiranki yanzu"
ta shige ciki tana gudu ita burinta taga majinyatan a wani hali suke.
tana shiga can cikin compound na asibitin ta tarar da Angel tana tsaye ta jingina da jikin gini kai a sama,
Aditi da Rumana kuma suna a zaune, har Aditi ta fara gyangyaɗi domin so suke suga farfaɗowar Junaid kafin su wuce gida, Mommy kuwa sun san wannan sai anyi da gaske tukun..
jin shugowar Ayush yasa suka juyo suna kallonta, Rumana kam kallo ɗaya tayi mata taja dogon tsuka sannan ta kawar da kanta gefe, itama Aditi tana kallo Ayush ta maida kanta tana cigaba da baccinta, Angel kuwa kanta a sama tana kallon ceilling ko kallon Ayush batayi ba sakamakon dogon tunani data zurfafa bata ma san Ayush ta shugo ba...
itama Ayush tsayawa tayi bata ce musu ƙala ba ta samu ɗaya daga cikin kujerun wajen ta zauna, ƙirjinta kuwa na bugun uku-uku a tsorace take gaba ɗaya, tunanin kalar wulaƙancin da Junaid zaiyi mata take yi, ta saddaƙar ƙarshen barinta gidan kenam, bazai cigaba da zama da ita ba, itama zufafa tunaninta tayi suna cikin wannan halin suka ji ance "hajiya ya zaki shanya ni a waje kince zaki karɓo mun kuɗina..." Ayush firgitt tayi har ta tsorita da jin maganar mutumin mai keke napep, kamar zata yi kuka tace "haba bawan Allah ba'a temako ne?.." yace "dakata hajia nifa ba temako na fito yiba yauwa neman kuɗina na fito yi, ina zaune ba mai temaka mun nima..."
Aditi da Rumana kam ko kallon wajen basuyi ba saboda ba jin abunda suke faɗa sukeyi ba, kwata-kwata basu iya hausa ba,
Angel ce kawai ta iya hausa sosai saboda ta zauna a cikin hausawa,
ta kalli yanda suke tace "meyake faruwa ne?"
kafin Ayush ta buɗe baki har mutumin ya kora mata jawabai, Angel bata ce musu komai haka ta buɗe handbag ɗinta ta ciro 1k ta bawa mutumin tace "gashi nan kaje kawai..."
mai napep washe baki yayi yana godiya ya kalli Ayush yace "hajiya saida safe koh..." ko kula shi batayi, ta kalli Angel tace "nagode..." bata kai ƙarshe ba suka jiyo likita yana cewa "zaku iya shugo wa Ogah Junaid ya farfaɗo tin ɗazu ya samu hutu ne yasa ba'a ƙira ku ba.."
da sauri suka miƙe cikin room ɗin da Junaid yake ciki, Ayush kawai aka bari zaune a gurin ta kasa tashi ma, gabanta sai yanke wa yake,
bayan sun shiga Aditi da Rumana ne suka zauna a bakin gadon da yake, Angel kuma tana tsaye sai murmushi take ta zubawa, tana farin cikin tashin Junaid,
shima yana zaune har an cire masa ledar ruwan da aka ɗaura masa, kwata-kwata ba annuri a fuskarsa, su kuma sai masa sannu suke suna gaishe shi da jiki, baya iya ce musu komai sai kawai ɗaga musu kai yake, ya kalli yanda Angel take a tsaye yace "ina mamana?.."
Angel tace "tana other room ta samu yin bacci ne, amma da zarar ta tashi za'a sanar maka.." tayi masa wannan dabarar ne saboda kar yace zaije ya dubata, gashi ba'a barin kowa ya shiga sai likitoci..
kaɗa kansa kawai yayi, gaba ɗaya jikinsa yayi sanyi, yana zaune ya kasa cewa komai, suma duk cikinsu ba wacce ta ƙara yin magana, sake ɗagowa yayi ya kalli Angel yace "ke bakya gajiya da tsayuwa ne? ko sojoji basa gajiya ne.." murmushi tayi tana kallonsa cike da mamakin yanda ya canza lokaci guda, tace "ina zuwa..." ta juya ta fice daga cikin ɗakin..
shi kuwa binta yayi da kallo har ta ƙule masa kafin ya kawar da kansa ya maida kallonsa kan su Rumana da Aditi waɗanda suke zaune daf dashi a bakin gadon..
bayan wasu seconni sai ga Angel ta shugo tana riƙe da hannun Ayush,
har suka iso gaban gadon da Junaid yake a zaune,
tin shugowarsu Junaid ya kafa idonsa akan Ayush kamar zaiyi kuka haka yake kallonta, itama Ayush fuska yayi jaga-jaga da hawaye ga idonta ya kumbura sosai tsabar kuka haka suka tsaya suna kallon juna ido cikin ido.
Aditi da Rumana kamar zasu haɗiyi ransu tsabar takaici sai suka tsaya suna kallonsu,
Angel kuma ba abunda take sai murmushi,
sarkin murmushi kenam bata fushi......
𝑡𝑦𝑝𝑖𝑛𝑔✍️
𝗠𝗔𝗧𝗔𝗥 𝗗𝗔𝗠𝗨𝗦𝗔
the wife of a tiger🐅🐅🐅
𝙼𝚊𝚕𝚕𝚊𝚔𝚒𝚗 𝙰𝚜𝚖𝚎𝚎𝚝𝚊𝚑 ✍️
𝙿𝚊𝚒𝚍 𝚋𝚘𝚘𝚔
𝚌𝚊𝚕𝚕 𝚘𝚛 𝚠𝚑𝚊𝚝𝚜𝙰𝚙𝚙 09065443871
*💫💫{{N W A}}💫💫*
Book two
C̶h̶a̶p̶t̶e̶r̶ 003 ➡️ 004
Kawar da kansa gefe Junaid yayi daga kallon Ayush,
Angel ce tayi wa su Aditi magana ta turanci tace "ku taso to suna son yin magana.." Rumana ce ta juyo tana watsawa Angel harara da waɗannan blue eyes ɗinta, itama Aditi ƙara curɓune fuska tayi tana faɗin "ba yanda zanje ni, ayi komai a gaban mu" ajiyar zuciya Angel tayi tana kallon Junaid ko zaiyi musu magana, amma ko juyowa baiyi ba yana kallon gefensa,
Angel ce tayi wa Ayush raɗa a kunne tace "ki zagaya ta gefen da yake kallo.." Ayush kallon Angel tayi da sauri tana girgiza kai tace "ina tsoro kar ya mareni.." turata Angel tayi tana faɗin "jeki ba abunda zaiyi miki"
gaba ɗaya jikin Ayush a mace yake batada wani ƙwari haka take jan sawayenta daƙer kamar mai tambayar ƙasi,
Rumana ƙara juyowa tayi ta harari Angel tareda faɗin "munafuka kawai kinason haɗa abunda bazaiyu ba" murmushi kawai Angel tayi bata tanka mata ba..
Ayush tana zuwa gaban Junaid yanda yake kallo ta zauna a bakin gado daf dashi, zuciyarta na bugawa da ƙarfin gaske da haka tana ɗarɗar ta ɗago da hannayenta da suke ta kakkarwa ta kamo hannun Junaid duk biyun ta riƙe sosai a cikin nata tana fuskartarsa ga hawayen da yake ta zuba asaman fuskarta, baki na kakkarwa cikin sassanyar murya tace "Yayana! Yayana!! Yayana kayi hakuri, nayi kuskure babba dan Allah ka gafarce ni...." kukan da take ƙunshe dashi ne ya kuɓuto mata, kuka take rerawa sosai kai a sunkuye tana kallon ƙasi domin ko ido ta gagara haɗawa dashi! ɗakin yayi tsit sai sautin kukan Ayush kake ji, duk ta wanke masa hannayensa da take riƙe dasu da hawaye, zamar da hannunsa yayi daga cikin nata ya riƙo haɓarta sannan ya ɗago da kanta suna kallon juna, yace "bakiyi kuskure ba Yushert, dan kin fito kin faɗi abunda yake ranki ai ba laifi bane, duk laifi nane da ban sanar miki maganar baikon ba! da hakan bata faru ba, inasonki ne yasa na amince da Aurenki amma tinda bani ne a zuciyarki ba ai baza ayi miki dole ba, domin nima mai iya Aurar da ke ne ga duk wanda kike so, itama mommy abun tasa a ranta ne yasa har ciwonta ya tashi, Yushert! kamar yanda bakya sona insha Allahu nima zanyi ƙoƙarin cire sonki daga cikin zuciyata, karki damu ki kwantar da hankalinki.."
ya ƙarasa maganar yana ɗaga mata kai...
wani sabon kukan ne ya sake kuɓuto mata,
wani irin raɗaɗi take ji a cikin zuciyarta tana saƙe-saƙe a ranta "wai ma taya zance bana son Yaya Junaid? bayan shine mutumi na farko dana taɓa so a rayuwata kuma nake da burin Aurensa wayyo kaico nahh.." rera kuka take sosai ta ɗora hannayenta biyu a kanta, ido a rufe sai fama kuka take ga fuskarta nan yayi jawurr idanuwanta sun kukkumbura ga sunyi jaa, gumine yake mata go slow daga cikin sumar kanta zuwa fuskarta ga ya haɗu da hawaye sai fuskar tayi jaɓa-jaɓa kamar wacce ta feshe fuskar da ruwa,
Junaid kafa mata eyes yayi yana ganin yanda take ta ɓare masa ɗan ƙaramin bakinta tana kuka, shima idonsa kamar mai jin bacci yayi lufu-lufu ya kalli yanda Angel take a tsaye yayi mata alama da kansa akan tazo ta ɗauki Ayush suyi waje saboda baya son jin kukan Ayush hakan yana taɓa masa zuciya, bazai iya juran ganinta a cikin wannan yanayin ba, Angel zuwa tayi ta riƙo hannun Ayush tana faɗin "taso mu tafi.." murya ciki-ciki Junaid yace "kuje gida ki rarrashe ta" ya kalli yanda su Rumana suke a zaune ko waccen su fuska a hargutse babu wani annuri a tattare da fuskarsu yace musu "kuma ku tashi kuje gida ina buƙatar hutawa, zan zauna da mommy..." Aditi ce tace "to ku sai yaushe ku dawo?" in short answer yace "till tomorrow..."
su kuma Angel har ta fice da Ayush...
Rumana ce ta tashi sannan ta rungumo Junaid tareda kissing ɗinsa a gefen fuskarsa, tace "gud night my Romeo..." murmushi kawai yayi tare da ɗaga mata kai,
itama Aditi miƙewa tayi har sai data hau saman gadon tukun ta rungume shi sosai kafin ta ɗago ta naushe shi a ciki, ƙara ya ɗanyi kaɗan tareda dafe cikinsa ya ɗago yana kallonta yace "you are crazy Aditi, stupid girl..."
kallonsa take up and down tana fari da ɗan ƙananun eyes ɗinta tace "na raga maka ne saboda kana kan gadon asibiti amma ba dan haka ba sai munyi dambe, laifi biyu ka aikata mun na farko dukan daka mun, na biyu kuma shine babban laifin daka aikata wato kana son ka yaudareni ko? kana shirin yin engagement da wata ƙaramar yarinya gud sai mun haɗe a gida..."
murmushi yayi sannan yace "mu haɗe ki ci ƙaniyarki ba.." murmushi tasau masa kafin tace "good night my Hero"
baice mata komai ba haka itama ta fice, suna fita ya miƙe tsaye tareda kallon agogon da yake manne a ɗakin ƙarfe 9 na dare yanzu,
yazo zai fita saiga Doctor Hasheem ya shugo yana cewa "ha'a Ogah Junaid ina zuwa haka?..."
amsa ya bashi yana faɗin "I what to see my mom.."
dariya Doctor yayi tana faɗin "haba Oga Junaid sai kace wani ƙaramin yaro, mommy tana bacci bata farka ba, ka kwantar da hankalinka zuwa gobe zaka ganta.."
Junaid rai a ɓace yace "har sai gobe? duk banga halin da mahaifiyata take ciki ba? impossible.." yana kaiwa karshen maganarsa ya ratsa ta gefen Doctor Hasheem yayi ficewarsa..
shi kuwa Doctor Hasheem kallonsa kawai yayi ya girgiza kansa yana murmushi da jaka a hannunsa daman yana shirin tafiya gida ne,
Motarsa yaje ya shiga da gudun gaske yabar asibitin..
☆☆☆☆☆☆
"Lailah kinga banaso ki bari meye haka?..."
Maimoon ce take faɗar haka tareda tutture Lailah gefe,
Lailah tace "haba Besty na ya zaki mun haka? yanzu rabon damu ji daɗin junan mu tin yaushe? wallahi ina fama da munguwar sha'awarki ki temake ni mana my Besty..."
Maimoon cikin ɗaga murya take cewa "Lailah daga ke har Yayanki bana jinku a raina, tinda har zaki iya goyon bayansa akan abunda yamun a haɗa baki dake kici amanar mahaifiyata kika ce na ɓata alhalin kuna ƙunshe dani a cikin wannan akurkin ɗakin nakun, ni yanzu ba abunda zaki cemun Lailah.."
ajiyar zuciya Lailah tayi sannan tace "kinga Maimoon yanzu ba'a cikin hayyacina nake ba, burina yanzu in fitar da abunda ke damuna a marata.." ta ƙarasa maganar tareda janyo Maimoon ta rungumeta sosai tana ƙoƙarin haɗe musu baki, ita kuwa Maimoon kaucewa take tana faɗin "ni ki barni yanzu bana jin hakan a raina, Allah ya yaye mun..." Lailah ce ta hau saman Maimoon har taci nasarar haɗe musu baki guri ɗaya, socking take kamar kamar zata cinye bakin Maimoon, hannunta ɗaya akan breast ɗinta sai faman matsasu take, acikin Maimoon tana tutture ta har jikinta ya mutu ko motsi bata iya yi, hakan ya bawa Lailah damar cire mata kayan jikinta, hatta breziya saida ta cire ta kama nipple ɗin Maimoon da baki tana jansa cikin salo da ƙwarewa, numfashi take fitarwa sama-sama tana nishi itama Maimoon harta fita hayyacinta, Lailah hannu ta fara tusawa acikin pant ɗin maimoon tana shasshafawa a hankali sakamakon bata gama warke wa ba, sai da ta tabbatar da tayi realized kafin ta sauƙa daga kan Maimoon, sai yanzu taji jikinta yayi wasar..." ɗan tsuka taja kafin tace "duk Ayush ce wallahi ta tayar mun da feeling tana wani shafani wai masoyi, zata ga unreachable ai indai ni ne Lailah.."
duk abunda Lailah take faɗa maimoon tana jinta still tana kwance ta gagara tashi, ta ɗora hannunta saman fuskarta tana kallon sama, gaba ɗaya wani irin ƙololuwar baƙin ciki take ji a ranta, gashi Lailah tasa tayi abunda batayi niyar yinsa ba.."
tashi Lailah tayi tana shirin fita daga ɗakin tace "Besty zanje nayi wanka sai nayi cooking nasan kina jin yunwa ko?..." haka Lailah ta gama surutanta ta fice, ita kuma Maimoon ko kalonta batayi ba balle ta sa ran zata kulata..
tana fita saiga Doctor Hasheem shima ya nufo ɗakin, ganinsa yasa ƙirjin Lailah bugawa ta zaro ido waje tace "Bros yanzu ka dawo ne?..." yace "eh mana daman bakiyi bacci bane?" tana ƙinƙina tace "am am eh eh wallahi nazo taya Aunty maimoon hira ne, zaman kaɗaici ba daɗi.." jinjina kai kawai yayi sannan yace "ok ya kamata kije kiyi bacci