Showing 69001 words to 72000 words out of 175193 words

Chapter 24 - KUTSE COMPLETE HAUSA NOVEL

07 Feb 2026

559

WanWano kenan? Hnmmm, namiji, namiji ?anin ajali kenan, namiji buhun kwarkwata.

Majina Rashida ta share san nan tace

"Ai namiji kunama ne Amina nizan faWa miki tunda gashi ya har har beni, ni yanzu ya zanyi kenan Amina? Dan Allah kibani shawara.

Ajiyar zuciya Amina tayi tace

"Shawara kam akwaita Rashida, ai ruwa baya ?arewa Wan kada, dan haka wan nan kishin banzan naki zaki ajiye ki dunga fito musu ta bayan gida, kinga yanzu kowa da kowa yasan bakya ?aunar auren nan da kishiyar nan, kuma abune mawuyacin gaske rana tsaka kice zaki sota ta yarda dake shima Nasir haka.

Amma abu na farko shine,

"Yanzu zaki gyara mu'amalar ki da kowa harda wanda bai kaiba, ki zama salihar ?arfi da yaji amma kinsan aranki ba haka bane , kiyi duk yadda zakiyi ki shawo kan Nasir ya yarda kin samu tarbiyyar sai kiga ya biyoki tunda kinga yana sonki.

San nan agaban kowa ki nuna kinason kishiyar taki kijata ajiki ta yafe miki duk da kinyi haka sau babu adadi kin kasa cin jarabawar, amma ai matsoraci baya zama gwani, dan haka ki daure ki kuma jarrabawa duk da nasan kafin Nasir da ita tinkiyar taki su amince miki sai kinyi da gaske kin kai ruwa rana, idan kika tabbatar komai yayi miki yadda kikeso sai kiyi min magana muWora wani shirin, kuma ina tabbatar miki wan nan shirin da zamuyi nagaba wallahi sai kinci galaba akan Maryam, ke bama gidan zata bar miki ba wallahi har duniyar ma sai tabar miki idan kikabi komai a sannu.

Kuma in baki wani ban tararan bayani, akwai wani magani dazan karSo miki da maniyyin za?ami akeyin sa, billahillazi idan kika matsa maganin nan a jikinki shikkenan daga ranar Nasir ya daina jin daWin kowacce mace a duniya idan bake ba, ke ba Maryam ba kowacce mace a duniya fa nake gaya miki.

Cikin mamaki Rashida tace

"Wanene za?ami kuma?

Dariya Amina ta fashe dashi tace

"Za?ami wani aljanine mai za?in gaske dan a faWar mai faWa da cikawa yace ko jikin aljanin aka lasa sai anji za?i.

Baki Rashida ta kama kamar Amina na kallonta tace

"Kina nufin maniyyin aljanin zan saka a cikin jikina? CaSSijan, gaskiya bazan iya ba, daga nan aljanin yanajin ?amshina sai ya lallaSo yazo ya aureni nazo nayi babu wan babu ?anin a garin neman gira na rasa idanuwa ko?

Tsaki Amina taja tace

"Ni wallahi wani lokacin daWina dake juyayyen kaine dake, kefa na lura babu Abinda kika iya sai masifa da balbalin kishin baki san kirsoshin dake tattare da kishin ba

To idan da za?amin zai aure ai da tuni ya aureni, to kiji inafaWa miki a ?abilar su za?ami ba'a Aure, dan kinsan su kansu aljananun ?abila ?abila ne, dan haka ki kwantar da hankalin ki ki kwaci ?an cinki yarinya, idan ba haka ba kina kallo kwaWo zaizo ya harba miki ?afafu a radu.

Ajiyar zuciya Rashida ta sauke tace

"Shikkenan Amina, Nagode sosai da bani shawara kuma Insha Allah zanyi kamar yadda kikace Win zan daure.

Kiyi sauri dai, dan wallahi yanzu baro su da kikayi su kaWai a gidan karen su zasuyi taci babu babbaka tunda babu takurawar ki, Amina ta faWa cikin zolayar Rashida.

Ai dole na matsa na koma gidana Amina, kowa fa ya tsaneni in faWa miki, daman kinsan ya karimatu ta juyan baya, gashi shima ya Aminu wanda yake goyon bayana yawancin lokaci yana neman yaye min zani a kasuwa, shi kuwa wancen boss Win daman babu shiri tsakanin mu dashi, idan kinga cin mutuncin da yayi min jiya wallahi sai kin tausaya min, shi kuwa ya isyaku kinsan ba'a ?asar nan yake ba dan kinga shi sako nane muna Wasawa sosai dashi tunda tare hajja tayi rainon mu, ita kuwa nusaiba itama ba?in hali ne da ita, ita kinsan wai ustaziya ce, kofa mayafi bata yafawa yarinyar nan ta aro wata rayuwa ta Waurawa kanta ta ?an izila.

Dariya Amina ta fashe dashi tace

"Kekam baki da dama ?awata.

*******

*Nasir*

Cikin so da ?auna yake kallon Maryam domin duk yadda yake neman mace mai tarbiyya biyayya nuna ?auna mai haWe da addini duka dai Maryam ta haWa, har ga Allah a sati biyun nan da Rashida batanan tabbas yasamu zaman lafiya da kwanciyar hankalin da tunda ya auri Maryam bai sameshi ba a cikin gidan sa.

Yasan yanason Rashida sosai amma sai yanzu ya tantance so da kuma soyayya.

Yana ?aunar Maryam daba iya so kaWai yake mataba, kuma yata Alla?a hakanne da soyayyar iyayenta da kuma tata tun ta yarinta, shiyasa a yanzu da suka zama Waya suka sha?u sosai abin yafasu yayi yaWo a cikin zuciyarsa, Maryam tana faranta masa fiye da zaton mai zato, gashi Abinda yake ?ara masa soyayyar ta shine tanaso da ?aunar ?a?ansa kamar ita ce ta haife su, shi kuma a rayuwar sa duk wanda zaiso Wansa Allah yasani Matsayin sa a zuciyarsa ma daban yake.

Dan haka yanason yau ita ma ya faranta mata rai sosai yadda zai hanata barci a daren nan.

Yankan farce Maryam take masa cikin lallaSa shi kamar ta kama hannun jariri, saboda haka sai kawai ya janye hannunsa yana kashe mata ido data kalleshi yace

"Albishirin ki.

Da sauri tace goro tana murmushi.

Gobe zamuje daura ki gano umma.

Wani irin tsalle Maryam ta daka tare da tsugunnawa tayi sujuddush shukur tana Wagowa ta Waga hannu tace

"Alhamdulillahi, Alhamdulillahi, Alhamdulillahi, Allah kayiwa wan nan bawa naka tukuici da gidan aljanna saboda faranta zuciya ta da yayi, sai kuma ta juyo ta rungume shi ta sakar masa sumba a bakinsa tana tsotsar harshen sa tana cewa.

"Nagode, Nagode, Nagode abin ?aunata, Allah ya faranta maka fiye da yadda kake sakani farin ciki.

Ba?aramin daWi Nasir yajiba, yana Waya daga cikin Abinda yasa yake ?ara ?aunar Maryam saboda kusancin ta da Allah da kuma addu'ar da take masa a koda yaushe, jin daWin hakan yasa ya ri?eta a jikinsa yana mayar mata da martanin Abinda take masa kafin daga bisani labarin ya canza suka shiga wata caftar.

*Maryam*

Tun wajen tara suka gama kin tsawa dan yace shigar wuri zasuyi, duk da kwana biyu zasuyi daga nan kuma ya wuce rogo dasu su gaisa da ?an uwansa sai su dawo gida amma yafison sutafi da wuri saboda su isa da wuri.

Hakan yasa ta tashi su Halima tun safe ta shirya su, kallon sauda maryam tayi tana kallon ?afarta da babu takalmi kuma ta nemi waje ta kwanta alhalin Abban su yace suje wajen mota su jirashi, gaskiya yarinyar tana bala'in bata matsala gata da taurin kai kamar na uwarta, dan bata da mutunci tun tana ?an ?anuwar yarinta da ita, a kwana biyu ne taWan saitu saboda yadda uban ya zazzare mata idanuwa yayi mata barazana akan idan bata daina halin rashin Wa'ar da takeyi a cikin gidan ba ita dashi ne.

Dako abinci Maryam tayi sai ta?i ci tace wai baiyi mata ba, tun Maryam na biye mata tana mata Abinda takeso har tafara dawowa daga rakiyar ta dan a tunanin ta ya zama dole ta sai tata kafin uwar ta ta dawo gidan su haWu su cigaba dagana mata a azaba.

Magana Maryam tayi mata tace

"Sauda ya baki saka takalmin ba?

Baki taWan mur gaWa mata tace

"Bazan saka din ba saboda nidai bazanje ?auye ba, saboda maman mu tace idan akaje ?auye ciwo ake kwasowa kuma zamu zama ba?a?e kamar ki munana.

Allah yaso Nasir ya fito daga Waki yana ma?ala links a hannun rigar sa yaji wan nan kalamin na sauda, ai kuwa a take ya daka mata tsawa yace

"Ita maman taku ba asalin ta ?auyen ba? San nan nima baban ku ba asalina ?auyen ba? To kowa a duniyar nan a salinsa ?auye, kuma na kumajin kinwa auntyn ku magana irin wannan sai na zane miki jikinki, ja'irar yarinya mara kunya, maza tashi ki saka takalmin nan konazo na gutsuttsure miki ?afafu.

A zabure sauda tatashi ta kwaso takalman tana shirin kuka nasir yatafi wajenta gadan gadan yace .

Rufemin bakinki anan ki saka takalmin nan.

Da sauri sauda ta haWiye kukan harda haWiyar yawun tsoro.

Matsawa daga wajenta Nasir yayi yace "ja'ira da gishiri, da ?afafun naki kamar na sauro.

Halima ce ta she?e da dariya tanawa sauda gwalo.

Nan da nan Maryam ta kalleta sai ta haWiye dariyar ta tana sunkuyar dakai ?asa.

******

Lafiya, lafiya, sukaje daura cikin jin daWin ganin ?an uwan suke zazzaune suna cin abincin rana.

Umma sai kallon Maryam take a ranta tana jin daWi saboda yadda Maryam Win tayi fess da ita har haske ta ?ara saboda jin daWi, ajiyar zuciya umman ta sauke tanawa Allah godiya daya azurta ?arta da miji nagari wanda ko bayan ranta bazatayi kukan rashin iyaye ba muddin yana gefenta dan tabbas tasan zai zame mata rumfa mai sanyi da sanyaya wa.

Hirar yaushe gamo sosai a kasha kafin daga bisani ya Mansur dashi da Nasir suka fice, ita kuma Maryam ita da aunty suka ?ule a Waki da sukaga umma tanajan su Halima da hira da wasa da dariya.

*Aunty*

Shafa fuskar Maryam tayi tace

"Lallai yarinyar nan kin kwankwaWi madarar Aure kinyi lumi dake, gaskiya madarar auren nan ta karSeki Maryam.

A Wan kunyace Maryam tace

"Kai aunty, shi auren har wata madara ce dashi?

Dariya aunty tayi tace

"Ai kuwa aure shi keda madara gangariya marar algus a ciki wacce take zuwa ta tacciya daga Allah, nikam dai kibani sirrin Maryam wan nan irin kuSul kuSul haka.

Bayan da suka Wan dara ne sukayi raha san nan aunty take tambayar Rashida da jarabar ta amma duk da haka Maryam tayi kyau tayi ?iba haka.

*Maryam*

Kwashe duk Abinda yafaru a cikin gidanta tayi ta faWawa aunty sai wanda ta manta ne kawai bata faWa ba.

Ajiyar zuciya aunty ta saka tace

"Amma gaskiya wan nan Rashida akwai ?ar kata'i, haba, ashe shiyasa naga goshin Nasir da Winki ashe uwar gida mai capacity ce tayi masa aika aika.

Dariya suka she?e dashi harda tafawa san nan aunty tace.

Nifa wallahi Maryam gwarama data tafi, kinga kafin ta dawo kwasan inda kuka nufa ?ila har a samu tsarabar Wan baba kiyiwa Nasir magaji.

Rausayar dakai Maryam tayi tace

"Nifa duk da gallazamin datake wallahi banji daWin tafiyar taba aunty, sai na dunga ganin kamar sanadiyata ce hakan yafaru tunda da suna zaune lafiya kafin naje gidan.

Hannunta aunty ta ri?e tace

"Karma ki soma bawa kanki laifi Maryam, Rashida itace mai laifi, kuma data so zaman lafiyar ta a cikin gidanta zai Wore, to kuwa kinga tunda haka ta zaSa nidai yayi min dai-dai daya sandata gida wallahi, kuma Allah yasa karya dawo da ita sai ta horu da rashin sa tukunna ko zata hankalta.

Haka dai sukaita tautanawa aunty na Wora Maryam kan hanya madai daiciya wacce zata Sulle da Maryam ta ?ara samun soyayyar Nasir da dangin sa baki Waya.

Kwanaki biyu su Maryam sukayi a daura kafin su kama hanya sutafi rogo, sosai Maryam tayi kuka da zasu tafi saboda rashin ummanta da zata kuma na wasu kwanaki, dan tasan a kusa dai Nasir bazai barta ta kuma zuwa ba.

******

*Rogo*

*Gidan zulai*

Sororo zulai take kallon su Halima wanda suka shigo da wasu ledoji a hannun su suna raSe raSe, Jamila ce ta kallo inda zulai take kallon dan labari zulan take bata amma sai taji tayi shiru shine ta Wago, kuma tana Wagowa sai taga tana kallon ?ofar shigowa sai ita ma ta kalli wajen taga su Halima, da sauri Jamila ta mi?e gabanta na faWuwa dan ba ?aramin tsoron rashin mutuncin Rashida takejiba.

Har ta buWe labule zata shige Waki dan wallahi tayi al?awarin har abada ta daina kula Rashida dan rashin mutuncin datake musu ya isheta, dan gaskiya tana tsoron cin zarafi dacin mutuncin Rashida dan agaban kowa yi musu take, shiyasa yanzun ma tayi niyar shiga Waki dan har su tafi bazama su ganta ba bare su gaisa.

Amma jin Muryar Nasir da kuma wata murya wacce sun san muryar a fusge amma bata Rashida bace sai ta dakata ta juyo tana kallon su, waje tayi tana washe baki tana cewa.

A'a ya Nasir kune tafe? Wan nan ai maryam ce, harda ke ake tafe?

Itama zulai Wagowa tayi daga kan geron datake bazawa tace

"iKon Allah sai kallo yau ya Nasir ne a gidan da duka gidan? To sannun ku sannun ku da zuwa, sai ta dafa kan sauda tace ina maman taku take ko tana waje?

Da sauri sauda ta bige hannun zulai tare da matsawa jikin Maryam ta ?an?ameta har da Soyewa a bayan ta, baki zulai ta taSe tace zo Halima ina maman ku?

Tafiya wajenta Haliman tayi tana gaidata ta amsa tana shafa kanta tare dashi mata albarka.

*****

Sai da suka gaggaisa san nan suke tambayar Rashida Nasir yace musu tana gida, kwaSe baki Jamila tayi tace

"Kema dai ya zulai da wani zance kike, sanin kanki ne Rashida bazata biyo ya Nasir suzo garin nan ba, dan haka ma kidaina tambayar ta.

Sai kuma Jamila ta kalli Maryam tace

"Maryam inasu umma? Ashe sai da yabiya cen daura? Wallahi kin kyauta sosai da kika biyoshi kuka tawo.

Dariya Nasir yayi yace

"To ai yanzu Maryam auntyn kuce dan tuni na aureta.

Dafe ?irji sukayi baki Wayansu suka ce aureeeeehhh.

*KUTSE*

*PAGE 29*

*NA*

*MOM HANEEF*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*


*Zulai*

Wata guWa ta zuba harda tashi tsaye ta taka rawa tana juyi, ita kuwa Jamila mukewa tayi ta nufi Maryam tare da rungume ta tana Alhamdulillahi, kukan mu da addu'ar mu sun karSu a wajen Allah, Allah mungode maka da kasa yayan mu yayiwa Rashida kishiya, kuma abin daWin ma kishiyar ?ar uwar mu, shikkenan daga yau zumunci da yayan mu da ?a?an yayan mu sai wanda muka manta, Alhamdulillahi.

*Maryam*

Ita dai baki ta saki tanata mamakin irin wan nan murnar dataga su ya zulai sunayi, Abinda ya ?ara Waure mata kai irin yadda suketa hamdala saboda anwa Rashida kishiya, kodai basu da fahimtar junane tsakanin su?

*Nasir*

Duka ya Wan Wakawa Jamila yana murmushi yace.

"Dalla malama Wagamin matata karki Salla min ita, ki dubeki wata jibgegiya amma kin danne min ?ar firit Win matata.

Dariya Jamila tayi tace kai yaya.

Sai suka saka dariya baki Wayan su, nan dai zulai ta mi?e tana bari dai na kawo muku abinci da ruwa idan yaso sai mu zanta wan nan al-amarin mai daWin gaske, sai kuma ta ri?e haSa tace

"Haba yaya, wallahi kabiyani ni zulai, sai kuma ta she?e da dariya tafice waje tana kallon sauda kwafin Rashida da take wani ?i??ifta idanuwa, kwaSe baki zulai tayi ta fita Jamila ta biyo bayanta domin ta tayata Wibar kaya.

Nan da nan kuwa suka haWo masu abincin suka kawo musu

Dambun shinkafa ne dayaji mai da yaji harda kifi a ciki, san nan ga ruwan randa mai sanyi harda zoSo mai sanyin gaske mai kuma daWi wanda zulai take siyarwa a garin.

Ba ?aramin daWin ganin dambun shinkafar nan Nasir yayi ba, ai kuwa haka ya zage damtse ya kwashi dambu yana zuba santi, dan har ga Allah ba son kai ba yasan ?annensa sun bala'in iya girki, ko Rashida dake kushesu da wula?anta su wallahi sun fita iya girki kuma itama ta sani.

Dan bazai manta ba akwai lokacin da sukazo kusa da garin yace tazo su ?arasa ta?i, shi kuwa ya tu?a motarsa yanufi gidan zulan sai yayi sa'a tayi dambu, shine dazai tawo ta zuba masa a leda dan yace bayason yin dakwan kwano, ai kuwa yana shiga cikin gari sai ya siyi sosan takeaway ya zuba a ciki ya tafi wajen Rashida dashi.

Rashidan na ganin dambun nan ta hau ci hannu baka hannu kwarya tanata zuba santi da lumshe idanuwa tanata tambayar a ina ya siyo shi?

BuWar bakinsa kuwa sai cayayi daga gidan zulai yazo dashi zulai ce tayi, take kuwa Rashida tayi wani irin alkafura ta wantsalo daga kan kujera ta furzo dana bakinta tana ya mutse fuska, sai kuma tayi banWaki da gudu tana kwara amai saboda rashin mutunci.

Ran Nasir ya bala'in Saci musamman data fito tana masa bala'in wai ya cuceta daya kawo mata abincin wan nan ?auyawan kamar zulai taci, haka ta danna cingam a bakinta tanata taunawa wai zuciyar ta tashi take, harda cewa wai yaje ya nemo mata lemon tsami tasha ko zai lafa saboda rainin hankali.

Girgiza kai Nasir yayi yana kallon Maryam wacce taketa cin dambunta hankali kwance ita dasu zulai a kwano Waya sunata hira gwanin ban sha'awa.

Sai ya maida kallonsa wajen sauda wacce ta naWe hannu a cinya wai bazata ciba ita kuwa halima cin abinta takeyi hani'an

Sauda kici abincin mana, Nasir yafaWa yana nuna mata, kafaWa sauda ta ma?e wai bazata ci ba sai Nasir ya kirata kusa dashi yace ta zauna.

Zama tayi tana tura baki gaba shi kuwa bai damuba sai ya Webo dambun yakai bakinta yana cewa

"Haaah kici daWi fa kinji mamana.

Dakyar ta buWe bakin kamar zatayi kuka ta karSa tafara taunawa, tana taunawa kuwa sai ta ware tafara ci, murmushi Nasir yayi yace " mamana, da daWi abincin ko? ?aga kai sama tayi tana murmushi.

"Ai wallahi yaya idan bakayi da gaske akan sauda ba wallahi sai ta baka matsala idan ta girma, saboda kwafin Rashida kan tukan yasin, Jamila ta faWa tana hararar sauda.

Shidai Nasir baice komai ba sai dannawa sauda dambu da yakeyi tana kar Sewa tana taunewa da haWiyewa.

*****

Sai da suka sallaci la'asar san nan suka zauna suna tattaunawa, sosai suka ji daWin haWin Maryam da Nasir, amma duk a cikin zancen nasu babu wanda yasako zancen Rashida tana gidan su ba, amma dai sunce suna nan tafe nan da wani lokacin suyi zumunci suma.

Tashi Jamila tayi tace

"Yaya zan tafi kuzo mutafi gidan mana, damanfa yini nazowa yaya zulai sai gashi munyi kici Sus daku.

Dariya Nasir yayi yace

"To ai banda abinki Jamila tunda mun haWu anan bashi kenan ba, ai kwana zamuyi har kwana biyu kuwa, kinga idan yau ta kwana gidan zulai gobe sai tazo gidanki ta kwana.

Tsalle Jamila ta daka tace

"A hayye nanaye, ai kuwa yau shela ba iya cikin gidaba har ma?ota sai sunji wan nan Abin Alkairi.

Kwana biyu su Maryam sukayi cur a garin suka kamo hanyar kano, haka suka dawo da kayan tsaraba ni?i ni?i a hannu dan daman daga daura masa tsaraba tuli aka basu.

Su kuka ne, daddawa, kuSewa, karkashi, su kabewa gyaWa da dai sauran kayan tsaraba na ?auye.

Kwanan su biyu da dawowa Maryam ta saka Halima da sauda a gaba domin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login