Showing 57001 words to 60000 words out of 175193 words

Chapter 20 - KUTSE COMPLETE HAUSA NOVEL

07 Feb 2026

557

ta bayan kunnenta, ita dai tasan muddin suna tare da Rashida a cikin inuwa guda Waya to itace zata cutu, cutar ma irin wacce tafi cuta cuta, dan ta tabbatar Rashida bazata batar koda ruwa tasha ba, zamewa tayi da niyar kwanciya yayi saurin riketa yana girgiza mata kai alamar karta kwanta, bata kwanta Winba sai tayi ?asa da kanta tanajin idanunsa na yawo a cikin jikinta.

Bata ?arewa kiWima ba sai dataji Nasir ya kama zif din doguwar rigarta ya sauke shi ?asa, da sauri ta matse idonta wata kunya na rufeta, saurin ri?e hannunsa tayi ta ?an?ame a anata hawaye na zuba a cikin idonta jin ya sauke rigar wai zai cire mata, ai bata ?ara tsinkewa da lamarin Nasir ba sai da taji yakai hannunsa jikin bra Winta yana shirin Sallewa, da sauri Maryam tayi baya tare da matse ?afarta saboda jin wani futsari na bazata yafara zubo mata girgiza masa kai takeyi kuma takasa Wagowa ta kalleshi sai hawaye dake zubar mata.

?an murmushi Nasir ya kuma saki a karo na babu a dadi saboda ganin kunyar ta, cikin wata iriyar dasasshiyar murya na sir yace.

"Kibari na cire miki kayan bakiga sun ji?e ba?

Kasa Waga kai ita dai tayi sai kuka datake tana girgiza kai alamar bataso ya kyaleta, Nasir bai saurareta ba haka ya dunga matsarta har sai da yasadata da jikin allon gadon san nan ya cire hannunta daga nashi, still dai ya nufi inda bataso ya Salle mata bra Win.

Wan nan wani dare ne na daban wanda ba Nasir kaWai ba, hattaya Maryam wacce ba acikin yanayin ta mai daWi takeba ga kuma ciwo dake damun kanta sai da yanayin ya burgeta, bawai dan taji wani abinba kawai dan irin soyayyar da Nasir ya kasheta da ita kamar zata zama ruwa ya kurSeta.

Nace ba=?K? @&? wai Rashida kina inane? Au, natuna, kinacen kina haukar kishinki da kuma ?ulla sharri kala kala gashi Nasir Win da kike killacewa da kuma tsarewa saboda karya samu kusanci da Maryam yau ya samu.

Kuma babu ruwan Nasir ko Maryam, kece nan kika basu dama domin kece kika ?ulla ala?ar tunda ke kikace ya Wauketa zuwa Wakinsa su kwana.

Kuma saura daga baya kice anci amanar ki baki yafeba, Ahir Winki nace, kiyi min shiru anan >?+?

*KUTSE*

*PGAE 24*

*NA*

*MOM HANEEF*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*


*Rashida*

wajen biyar na asubahi ta mi?e daga barcin daya saceta da kyar saboda tsabar tunanin Nasir da Maryam a inuwa Waya, tunani ne yayi bala'in damunta wanda har takejin kamar ta kwankwasa musu Nasir ya buWe ta shiga cikin su ta kwana, amma batason Sarar da damar yar dar da takeson Nasir yayi da ita, bayan ta gama duka tunanin nan haka ta kwanta duk da babu Alamar barci a cikin idonta amma haka ta runtse shi saboda barcin yazo ya Wauketa, kuma acikin barcin taketa mafarkin wai ga Maryam cen kwance jikin Nasir tana masa tausaya suna kyalkyala dariya.

Wan nan mafarkin tayi shi yafi sau a ?irga wanda har gajiya tayi daga baya tayi firgit ta farka tana muttsike idanu, tana far kawa kuwa taga ?arfe biyar na asubahi, da sauri ta wuntsulo daga kan gadon tana zarar hular kanta data zame tafita da Wan gudu, tana fita kuma ?ofar Wakin Nasir ta nufa tare da dun?ule hannu ta fara bugawa da ?arfin gaske.

Cikin barcin da sukeyi mai daWin gaske suka juyo ana bugu kamar a farki, Maryam ce tafara farkawa saboda ita daman bata da nauyin barci gashi kuma daman tanata ?o?arin tashi Win saboda gabatowar sallar asuba, juyi Maryam tayi zata tashi, da sauri Nasir ya kuma ?an?ame ta kamar yadda take a cikin jikinsa, jin ta kuma yun ?urin tashin tana zame hannun sa yasa ya farka yana buWe idanuwa da kyar cikin Muryar barci yace

"Ina zakije?

Da sauri ta Wauke idanunta daga kallonsa saboda kunyar da dake addabar zuciyar ta, kasa magana tayi sai kawai ta Wanyi murmushi a hankali tana kuma cire hannunsa daga jikinta.

Ganin da gaske so take ta sauka daga gadon shima sai ya wattsake ya mi?e yana zaki shiga banWaki n.....

Nasir bai ?arasa maganar sa ba yaji an daddage an buga ?ofar da bala'in ?arfi kamar za'a Sallata, a tsorace yayi wani irin juyi tare da wantsalowa daga gadon yana cewa

"Innalillahi, wan nan wane irin bugune? Wanene? Ya faWa yana sanWa tare da nufowa jikin ?ofar yana zura ido ta jikin ?ar Sular dake jikin ?ofar, wata ajiyar zuciya Nasir ya sauke saboda hango fuskar Rashida tana tsaye a jikin ?ofar tana zazzare idanu, a gaskiya Rashida ta zorata shi dan har ga Allah Nasir ya zata ma tsakar dare ne shiyasa yayi tunanin ko Sarayi ne , amma ganin Rashida yasa yayi saurin buWewa dan jiyake wani abinne ya sameta.

Nasir na buWewa ya zaro ido ganin hawaye kwance cikin idon Rashida ga kuma wasu na zuba akan kuncinta, gabanta ya ?arasa da sauri yace

"Innalillahi, Rashida menene?.

Takaicin ganinsa daga shi sai vest da gajeran wando ya tokare mata ma?oshi sai kawai ta fashe da kuka mai ?ara harda tsugunna wa tare da ri?e ciki, da sauri Nasir yayi kanta yana Rashida subhanallahi, wai menene? ya saka hannu yana Wagota sai kawai ta faWa a jikinsa tana ?ara sakin kuka tare da ri?o hannunsa ta Wora akan cikinta tana matsayawa.

*Nasir*

Tallafe Rashida yayi yanajin kukan da takeyi har cikin zuciyar sa domin idan yana ?aunar mutuwar sa to yana ?aunar yaga Rashida tana kuka ko Sacin rai, tana jikinsa ya fara tafiya da ita suka koma Wakinta yana jera mata sannu.

Laf kewa sosai Rashida tayi tana masa kuka tana faWin wayyo cikina, shi kuma Nasir nan da nan ya rikice ya rasa mai ma zai mata, da sauri ya?ara fitowa ya nufi kichen tare da tsiyayo mata ruwan zafi a fulas ya kawo mata ya tasheta dan tasha, Kinsha tayi sai da yai ta lallaSata san nan tasha yana shafa bayanta tare dayi mata sannu.

A wan nan lokacin dai Rashida batabar Nasir ya huta kuma batar shi ya koma Wakin sa ba har sai wajen takwas na dare, barcin daba taiba daren jiya shine ya Wauketa taita sharashi, kuma dan masifa duk da barcin data keyi da taga zai zameta yatashi sai tayi saurin ?ara ?an?ameshi, yanajin ta ?ara ?an?ameshi sai ya maida ta dan bayason Abinda zai katse mata barcin da takeyi.

Sai da yaga takwas ta kusa san nan yayi dabara ya zameta a hankali ya tashi, so yake ya tsarkake jikinsa san nan yayi sallar asuba data zamar masa ta safiya.

Kamar ya shiga banWakin Rashidan sai kawai yafasa ya fice ya nufi Wakinsa dan ya duba Maryam itama yaga damai zai taimaka mata.

Koda ya tura ?ofar Wakin nasa sai yaga Maryam bata nan, banWaki ya duba nan ma bata nan, wankan shi kawai ya shiga yayi san nan yafito yayi Sallah ya kuma fitowa, Wakin da Maryam take ya nufa, yana zuwa ya ganta zaune da ?ur'ani a hannunta tana karantawa, zama yayi akan doguwar kujerar dake Wakin yana kallonta tare da saurarar ?ira'ar ta mai daWi da takeyi a hankali.

*Maryam*

Bata kai ?arshen surar ba ta rufe bayan takai aya tunda taga alamar yana jiranta ne, kasa Wagawa tayi ta kalleshi, kanta a ?asa ta furta kalmar

"ina kwana.

Hannunta ya kamo tare da sakawa cikin nasa yace

"Ha?i?a Maryam ke macace ta gari wacce dukkan wani Wa namiji dayasan mai yake zaiso ya haWa zuriya da ita, Nagode Maryam Allah yayi miki albarka ya baki yara masu albarka, ha?i?a kinada cikakkiyar baiwa ta musamman, Allah ya sakawa baba da gidan aljanna daya bani ke na aura kuma Allah ya bawa umma lafiya.

Ita dai Maryam kasa magana tayi domin kunya duk ta dameta kamar ta nutse a wajen dan kunya.

Yana Waya daga cikin Abinda yasa koda ya fita ba ?aramin daWi tajiba, kuma tana ganin sun shige Wakin Rashida tayi saurin daddafawa ta fito dan tafiyar ma gwale gwale takeyin ta, Wakin su Halima ta shiga ta rufe da makulli san nan ta shige bayin ta kuma rufewa da makullin, ita macace mai hankali, ko bataje makaranta ba tana da ?awaye masu Aure kuma tanajin labaran yadda akeyiwa kai idan kazama cikakkiyar matar aure, hakan yasa ta cika ruwa a Baf ta shiga domin ta gasa jikinta, sai data canza ruwa wajen sau biyar san nan taji daWin wajen kuma Waurewar da yayi tamau duka ya ware, a san nan ne tayi wankan tsarki san nan tayi na soso da sabulu ta fito.

Ita kanta sallar kasa tsayawa tayi tayita a tsaye shiyasa ta zauna domin ta samu sau?i, ita a san so samune ma kada Nasir ya dawo ganinta dan wallahi kunyar sa takeji ga kuma wani tsoro tsoronsa daya shiga ranta, Shiyasa daya buWe ?ofar duk da karatun da take sai da gabanta ya faWi.

*Bayan wata Waya*

Abubuwa da yawa sun faru a gidan Nasir, ciki harda dawowar su Halima cikin gidan, kuma tunda suka dawo Maryam ta fara kwana cikin a rashin sakewa, domin su suke kwana akan gadon ita kuma take kwana a ?asa, garashin kunyar sauda wacce ta fara damun Maryam, abinda yake ?ara ba?anta mata bai wuce yadda saudan bata ganin girman taba.

A gabanta zataga Halima ta gaidata amma ita bazata ko kalleta ba, haka ko akan kujera take a zaune saudan zatazo tace wai sai ta tashi ta bata waje, duk da haka ko kallo takeyi da remote a hannunta zata iya zuwa ta kwace ta canja tasha saboda wula?anci, kuma abin takaicin a gaban Rashida akeyi.

Rannan ma da saudan tazo wajen Maryam ta fusgi remote Win a hannun Maryam sai da Maryam tayi mata magana, amma buWar bakin Rashida sai cewa tayi.

"Ke malama dakata, karki soma cewar zaki takurawa yarinya, taya zaki kutso musu cikin gidan uba rana Waya san nan kice zaki hanasu warwasawa ? suda gidan ubansu dan haka ki dakata, shi kansa ubannasu bashida da iko da komai na gidan nan tunda dai da gidan da kuma kayan gidan mallakin uwarsu ne, dan haka shi wanda kike ta?ama dashi bai kawo ba, san nan ke bakizo da komai ba dan haka karki soma cewa zaki takurawa yara.

Har ga Allah Maryam taji haushin magan ganun Rashida, bama ita kaWaiba har Halima da take yarinya sai da fuskarta ta canza, amma yanzu tace zatayi magana jikinta ya gaya mata, dan Halima ko kallon Maryam batayi a gaban Rashida, hasali ma idan Rashida na waje Halima bata iya gaidata sai dai ta kalleta tayi mata murmushi, kuma bazata taSa iya zama kusa da ita ba.

*Maryam*

Tashi tayi daga kujerar ta nufi Wakin su Halima tanajin babu daWi a ranta, shikkenan tun daga ranar ta daina fitowa falo, ta gwammace tayi zamanta a Waki taita ibadar ta, san nan saboda tsabagen makircin Rashida sam bata nunawa Maryam komai a gaban Nasir, hasalima nuna mata ?auna takeyi da kulawa, taita janta da hirar munafurci, idan kuwa ya dawo tata kiran Maryam wai tafito falo ta zauna.

Akwai ranar ma da taita kiran Maryam Win ta?i fitowa, sai da taje da kanta ta tsaya a jikin ?ofar Wakin saboda Nasir yaji ta kama cewa.

"Haba Maryam, wai me mukayi miki a cikin gidan nan ne? Me yasa har yanzu kin kasa sakin jikinki damu? Duka fa Waya muke, dan Allah kifito ki daina zaman Wakin nan haka.

Murmushi kawai Maryam tayi tatashi suk tawo tare Rashida na ri?e da hannunta tana cewa

"ko kefa? Suna zuwa kuwa aka zuba mata abinci wai taci.

Ita abin ma mamaki yabata, a ranta take cewa "gaskiya wan nan Rashidan kin kware a makirci, rabon da Maryam taci abinci a cikin filet harta manta.

*****

Maryam ta zama kamar jaka a cikin gidan, itace take duk aikin shara da wanke wanke, hartaya banWakin Rashida itace take wankewa amma banda gyaran Waki, tace wai bata isa ta gyara mata Waki ta kwanta ba, hakan yasa sai dai ta gyara mata banWaki.

Kai har wankin su Halima ita takeyi, kai musu fa akeyi amma saboda tsabar mugunta sai ta daina haWawa da nasu, sai dai Maryam ta wanke nata ta wanke nasu halima.

Koda girki Maryam batayi sai dai Rashida tayi, kuma idan tayi Win ma bazata taSa zubawa Maryam a filet ba sai dai a leda, amma sai Nasir baya nan, kuma a ?ofar Wakin take wulla mata tace tazo ta Wauka tunda filet daga gidan ubanta ta tazo dashi, sai taci babbar sa'a ne ma san nan za'a zuba mata a murfin tukunya.

Haka wataran saboda yunwa Maryam zataci abincin nan, wataran kuma sai ta ?ici sai dai ta zauna taci kuka ya isheta ta share hawayen ta, kuma kwata kwata Rashida ta?i yarda ta bari Nasir yasan makircin datake mata, saboda a gabansa nuna mata takeyi kamar tafishi santa da ?aunarta.

Kwata kwata gidan yawa Maryam ?unci da ba?in ciki, ji take kamar ta sanarwa da Nasir halin da take ciki amma babu hali, kuma badan komai ta?i gaya masa ba saboda batajin zai yarda da ita, domin gaba Waya Rashida ta canza halayenta a wajensa, bama wajen saba har taya wajen ?an uwanta da aboka nan arziki, tunda koda Samira tazo kwanaki kamar Rashida ta goyata dan kulawa haka ta dunga mata, kuma san nan haka tai musu kane kane a zaune ta?i basu koda space na minti biyar domin su zan ta.

Infact dai Rashida ta samu duk Abinda takeso na ?un tatawa Maryam, dan ta?i barin tasha ruwa ta sha?i iska mai daWi, burinta kuma ya cika na sakawa Nasir yar dar ta Wari bisa Wari akan Maryam, kuma duk wata hanya dazata buWe ta aga laifinta ta hana hakan.

Ko yau da safe suna zaune akan dining suna karyawa Nasir zuba mawa Maryam ido yayi ganin yadda taketa juya shayi ta?isha har yayi sanyi, cokalin hannunsa ya ajiye ya zuba mata ido tare da kiran sunanta yace.

"Wai Maryam meke damunki haka? Kwana biyun nan fa naga rama kikeyi, ramewa kikeyi mai makon ace kin ?ara ?iba saboda samun kwanciyar hankali da kikayi a cikin gidan nan, nikam banajin daWin yadda kike takura kanki da kuma hana kanki sukuni, dan Allah ki saki ranki Maryam, Rashida fa ta sauke komai ta Waukeki kamar ?ar uwarta ta jini, nikam bansan meke damunki haka ba gaskiya.

"Murmushi kawai Maryam tayi, tana saurin maida kwallar data tarar mata a cikin idanunta, Nasir na kula da ita da yanayin ta, dan haka sai kawai ya mi?e yacewa Maryam tazo suje ta faWa masa Abinda ke damunta ko kunyar Rashida takeji.

Tunkan Maryam tatashi Rashida ta fashe da kuka tana tashi tsaye cikin kuka take cewa.

"Karki bari zuciya ta ta raunan da zargin kaina Maryam, taya zaki dunga min haka? Wane irin ja a jikine bana miki a cikin gidan nan, ban miki shamaki dako inaba hattaya Wakina, sai ta juya wajen Nasir tace

"wallahi baban Halima idan baka nan har kaso kaga yadda muke wasa da dariya da ita da kuma yara a cikin gidan nan, sai ta kuma juyawa ta kalli Maryam tana matsar hawaye tace "me yasa kike nunawa Nasir akwai wani abu dake damunki bayan kinsan kuma babu? Taya zaki dunga nuna masa kamar ina cutar dake Maryam? Amm...., sai takasa ?arasa maganar ta kuma fashewa da kuka tayi Wakinta da gudu tana rufo ?ofar.

*Nasir*

Baisan meyasa ba, bai san meyasa Maryam take abu kamar me wani ?ulli a cikin zuciya ba, shi yasani da ace zubaidan dace a cikin gidan da idan maryam ta kasance a WaWare bazaiyi mamaki ba, amma meyasa take nunawa kamar tana cikin wani hali?

Shi kansa yasan sun shiga ha??in Maryam, idan yana tunani kuma kusan watanni biyu kenan rabanshi da kwana da ita, tun sanda yasanta ?a mace bai ?ara keSewa da ita ba Saboda Rashida duk tayi kane kane a Wakinshi, wani Abinda yake bashi haushi ma shine.

Daga baya Rashida tattarowa tayi gaba Waya ta dawo Wakinsa da kwana, wai Wakin yayiwa Maryam da yaranta kaWan, dan haka sai su Halima suka dawo Wakinta kwana suka barwa Maryam Wakin ita kuma ta dawo Wakinsa, ya wancin lokaci haka zai lallaSa cikin dare ya tashi dan yatafi Wakin Maryam ta kwana da ita, amma haka zai gama murWa ?ofar ta?i buWewa dan Rashida ta saka mata makulli ta kulle, gashi ya nemi safayar makullan gidan ya rasa kwata kwata, ran nan ma da yagaji sai da ya tambaye ta yace mata ina safayar mukallan, a take ta sharo masa ?arya tace bata gansu ba amma zata duba, kuma har yau bata dubaWin ta bashi ba.

Kallon Wakin Rashida Nasir yayi yanajin kukan ta na damunsa a ransa, da sauri ya gewaye Maryam ya wuce tare da tura Wakin Rashida ya shiga.

Yana shiga yaga Rashida a tsaye tana kuka da sauri ta rungume shi tana cewa

"har yanzu Maryam bata kar Seni ba baban Halima, dan Allah ka gaya mata Rashidan yanzu ba irin tada bace, wallahi na canza duka halaye na na kishi, na gane Maryam mutuniyar kirki ce baban Halima, tabbas zaman mu da ita Alkairi ne.

Shafa kanta Nasir yakeyi yana cewa

"tabbas haka ne domin ni shaidane Rashida, kiyi ha?uri itama Maryam Win zan mata bayani, zata saki jikinta Insha Allah.

?agowa Rashida tayi tana kallonsa tace

"Nagode sosai daka fahimceni, murmushi shima yayi mata yace.

"Ha?i?a kin bani dukkan farin ciki da gudunmawar danake nema a zamana da Maryam, banyi zaton a bubuwa zasu gyaru na zauna ?alau ba sai yanzu, Kuma ada da za'a cemin zaki sakko ki karSi ?addarar aurena da bazan yarda ba, na gode miki Rashida, Allah yayi miki albarka.

Kuma yanzu dan Allah muje akwai wata magana da nakeso nayi daku baki Waya, Wan yatsine fuska Rashida tayi tace

"Kasan dai yau Lahadi ce ko? Rana ce ta hutu kamar yadda muka saba, saboda haka ko zakayi magana ba yanzu ba, Abinda nakeso kawai shine ka Webemu mutafi park mu sha?ata.

Murmushi Nasir yayi yace tohnm shikkenan ku shirya bara na fitar da mota, kasancewar sunyi wanka tuntuni sai kawai yana fita Rashida ta yafa mayafinta tare da kaWa kan yaran suka sauka.

Da sauri ta le?a Wakin Maryam ta ganta kwance kan gado ta nannaWe ?afafu da hannaye ta juya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login