Showing 120001 words to 123000 words out of 175193 words

Chapter 41 - KUTSE COMPLETE HAUSA NOVEL

07 Feb 2026

535

ga kulu nan ga samira nan, dukan su babu wacce batasan meya faruwa a lokacin da aka cirewa Rashida mahaifa ba, bazan ce komai ba ya Mansur tunda baka yarda daniba ga kulu nan ai a zaune nasan zata faWa maka gaskiya.

Take kuwa kulu tafara zayyana musu Abinda yafaru da Rashida tazo gidan da kuma Abinda yasamu Rashidan, itama samira Worawa tayi akan zancen kulu tace tabbas a ranar Maryam ta kirata ta sanar da ita komai a waya.

Shiru ne yaWan ratsa na Wan lokaci san nan aunty tace

Gaskiya ne wallahi Abinda Maryam ta faWa, dan duk halin da Maryam take ciki babu Abinda ban saniba dan bata Soyemin komai na rayuwar auren ta.

?an zamowa kaWan ya Nasir yayi tare da ?urawa matarsa idanuwa ransa yana Saci yace.

"Okkeeyy. Ashe kin san komai kike Soye min? Me yasa baki taSa sanar dani ba koda sau Waya ne? Me yasa kika munafurce ni dan Allah? ya ?arasa faWa yana share hawaye, dan shi kansa Abinda Rashida tayiwa Maryam wanda ake faWa ya sosa masa rai baWan kaWan ba, kuma tabbas idan yakasance ita ce tayiwa Maryam wan nan zaluncin tabbas ta cika cikakkiyar azzaluma marar imani.

Kai aunty ta jinjina tace

Ba komai yasa na Soye muku ba sai dan banasan tashin hankalin ku kaida umma, kuma a koda yaushe na kasance ina bata shawara masu kyau, san nan kuma ai ina tunanin komai yazo ?arshe da aka raba musu gida, dan Allah kayi ha?uri ka yafemin.

Ajiyar zuciya ya Mansur ya sauke yace

"Duk da haka dai da kin sanar dani ko sau Waya ne aida an san Abinda za'ayi ya daina faruwar.

Hijabi Maryam ta zara tana niyar fita tana cewa

Zanje na nemo mijina umma, bazan barshi Rashida ta cutar dashi kamar yadda ta cutar dani ba wallahi, nasan tana da sa hannu a Sacewar sa umma, bazan iya jure rashin saba umma.

Da sauri ya nasir ya mi?e yana ri?e Maryam wacce jikinta babu naman kirki yace.

"Kiyi ha?uri ki rungumi ?addara Maryam, ki sani kowane bawa akwai ta inda Allah yake jarabtar sa, dan haka ki ri?e a ranki kema irin taki jarrabawar kenan kinji? Kuma Nasir shima muna kan nemansa, ba'a zaune mukeba wallahi, nemansa mukeyi bilha??i da gaskiya, kuma lamarin sa yana bu?atar addu'a tunda ance kiranye aka masa, kinga ke dama ma'a bociyar ibada ce da addu'a, dan haka idan kinaso ki taimaka wa Nasir wan nan addu'ar zaki dage dayi masa sai kiga Allah ya bayyanar dashi cikin gaggawa kamar yadda ya baki lafiya kema, kinji?

Jikinsa Maryam ta faWa ta saka kukan da takejin bazata daina yinsa ba har ?arshen numfashin ta saboda irin jirkitar war da Rashida tayiwa zuciyar ta da kuma gangar jikin ta.

Bayan ta yayita shafawa yana rarrashinta yana share hawaye shima dan ba?aramin tausayawa Maryam yake ba, da ?arancin shekarun ta ta samu babbar jarrabawar gidan miji.

Rasa inda hajja zata saka kanta tayi dan kunya dan har ga Allah ji takeyi kamar ?asa ta tsage ta lume ciki ta Suya saboda abin kunyar da Rashida ta jawo musu, kai wallahi Allah ya wadaran hali irin na Rashida, anya kuwa Rashida tana da rabo, ta Sata da kowa tabar komai akan miji, wai ita haka take ganin ya dace a hankalin ta? Ko haka take ganin masu kishiya sunayi? Ita fa batasan har haka Rashida ta lalace da mugunta da zalinci ba.

Kallon su umma hajja tayi waWanda take gano tsanar Rashida muraren a cikin idanun su kuma itama tasan tsanar ta shafeta.

"Dan Allah umman maryam kuyi ha?uri, ta ?arasa faWa tana zamowa daga kujera dan tsaf takeji a ranta zata iya tsuguna musu domin su gafarta mata akan aikin da Rashida tayi bada sanin taba.

Da sauri ya Nasir ya ri?eta yana haba, haba Hajiya, ai bai dace dake ba. Dan Allah karki kuma cewa zaki tsugunna, dan Allah, ya faWa yana haWa mata hannayen sa alamar ro?o.

Mi?ewa tsaye hajja tayi tana mai shafa kan Nasir tace.

Na gode maka Nasir Allah yayi maka albarka, sai kuma ta kalli umma tace

"Zamu wuce umman maryam, sai mun sake dawowa, Maryam Allah ya?ara afuwa, tafaWa tana kallon Maryam, ido Maryam ta gimtse tare da Waga mata kai alamar ta gaida gida.

Fita hajja tayi nusaiba nabin bayanta da jakar hajjan a hannun ta itama ranta fal ba?in cikin Rashida, dan a ranta jitake daman Rashidan ba ?ar gidan su bace dan duk Abinda tayi hajja za'a Waurawa dan ca za'ayi tarbiyyar tace.

Ilai kuwa tana fita Jamila taja tsaki tace

"Kunga rainin hankali ko? ?arta cefa, tsakani da Allah za'ace duk Abinda Rashida takeyi babu sanin tane, kuma wallahi dakyar fa idan bada ita ake neman asirin ba, amma zatazo tana fakewa tana hawayen munafurci.

Ya zulai ce tace haba Jamila, zargi babu kyaufa, hajja mutuniyar kirki ce dan mun shaida hakan ko umma?

Kai umma ta Waga tace tabbas kuwa zulai, kuma banda abinki saunawa kake haifar Wa ya barranta dakai, san nan karki manta hajja ba itace ta haifi Rashida ba, acen dangin uwarta kona ubanta dai ta Wauko wannan mugun halin, kuma sau nawa zakiga Allah ya fitar da ba?in tuwo daga farar tukunya? San nan kina ina zaki ga Allah ya fitar da farin tuwo daga ba?ar tukunya? Toko hajja ce ta haifi Rashida idan Allah yaso da ?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
 wan nan halin zata tashi wanda yasha banban da nata fa?kedai fatan mu kawai Allah ya canza mana halaye kuma ya ?arasa mana imani.

Da Amin duk suka amsa san nan ya Nasir yace umma da Maryam su fito yakai Maryam asibiti a duba jikinta abata magun gunan da zasu taimaka mata wajen ?arin kuzari da kuma ?arfin jiki.

*Hajja*

Suna tafe da nusaiba tana jimami da kuma ta ajjabin Abinda Rashida take shukawa bata saniba, rasa wama zata kira ta sanarwa tai sai kawai ta kira ya karimatu tace.

"Maryam tatashi daga jifan da Rashida tayi mata.

Salati ya karimatu ta saka tace

Jifa kuma Hajja? Rashidan wai?

"Rufe min bakinki anan karimatu, kina tunanin zan taSa yadda da duk Abinda Rashida takeyi babu saka hannun ki ko shawarar ki?

Girgiza kai ya karimatu tayi harda tsugunnawa kamar hajja na gabanta tace.

"Na rantse da rabbissa mawati wal-arad bani da saka hannu ko shawara akan abinda Rashida tayi hajja, hasalima wallahi duk sanda na haWu da ita tsakanina da ita shawara ce hajja, wallahi tallahi da gaske ne kuma ki tambaye tama kiji, dan Allah hajja ki yarda dani.

Rasa Abinda hajja zata ce mata tayi kawai sai takashe wayar ta mayar jaka tana kallon nusaiba tace.

Ya zanyi da damuwar Rashida ne nusaiba?

Hannun hajja ta ri?e tace.

Kiyi ha?uri hajja ki cire komai a ranki dan Allah, ki rabu da aunty Rashida tunda duk Abinda kikayi mata ta manta ta zaSi dangin mamanta marassa imani tabarki ke uwa ta gari, dan haka dan Allah hajja ki kwantar da hankalin ki idan ba haka ba zan kira ya Aliyu na sanar dashi komai Hajja.

Kai hajja ta girgiza tace A'a nusaiba, ban sakaki bafa, karki soma saka min Aliyu a cikin zancen nan, mu bari dai har zuwa nan gaba muga Abinda hali zaiyi.

Kai nusaiba ta Waga tana cewa shikkenan Hajja Allah yasa mudace.

*Mami*

Tunda Rashida tatafi daga gidanta ta kasa sukuni, ta rasa ta yadda zata Sullowa lamarin mijin ta akan ya taimaka ya shiga lamarin Nasir ko Allah zai tsamoshi daga halin da Rashida ta jefashi, ki manin watanni takwas kenan tana fa dashi akan hakan.

Yau ma dai batayi fushiba kuma bata sare ba haka ta ?ara tuntuSar sa da cen.

*Doctor*

zamansa ya gyara yace

"Wai mami ina ruwanki da sune? Ki barsu suyi rayuwar su tunda haka taga ya dace dasu, so nifa banason Abinda babu ruwana na runga shiga gaskiya, dan Allah ki kyaleni.

Hawaye mami ta fara sharewa tana cewa

"Haba doctor, kufa likitoci da tausayi aka sanku, idan baka taimakeshi ba waye zai taimaka masa kaf garin nan, naji labarin ko ?ofar gida Nasir baya fita dan Rashida ta hanashi, san nan kai ne mutum Waya wanda zaka jawoshi a jikin ka yanzu har ya karSi taimakon da mukeso muyi masa.

Yanzu Doctor duk labarin dana baka bakaji komai akai ba? Kanafa da iyalan nan kaima, yanzu fisabilillahi idan kaine haka tafaru dakai ya zakaji?

Glass Win idonsa doctor ya cire yace

"To yanzu ya kike ganin za'ayi? Dame kikeso na taimakeshi alhalin niba malami ba?

Cikin jin daWi mami ta ri?e hannunsa tace

"Nagode doctor na, tunda dai har ka amince da cewar zaka taimaka Win ai shikkenan.

Nasan kana zuwa exercise kullum ko, duk da nasan bakada ishasshen lokaci amma da zaka jawo shi a ajiki tunda nasan kana hutu yanzu har ya zuwa sanda hutunka zai ?are, nasan Insha Allah zuwa lokacin maganin da za'ayi masa ya riga ya huda jini da tsokarsa ta yadda babu wata gubar asiri zatayi saura a cikin jikinsa .

Murmushi Doctor yayi yace

"Tausayin ki da jin?anki yana sakani ?ara ?aunar ki mami, amma to taya zan mishi dabara? Kafin tai magana kuma sai yace

"Yess, na samo dabara, ai daman yana dakyau masu sugar su dunga motsa jiki, zan jawoshi ta sigar haka kullum mu haWu mu motsa jikin tare.

Dariya mami tace

"Daman nayiwa malam Abba maganar yace shima zai taimaka da tofi, to nasan wan nan tofin nasa da yakeyi mai zafi zai masa a ruwa, kai kuma sai ka dunga samu kana bashi ruwan robar yanasha batare daya san meye a ciki ba.

Da wan nan matsayar suka ajiye Maganar.

Murmushi dajin daWi kawai mami takeyi saboda tana tunanin Insha Allah burinta zai cika na ganin samuwar Nasir mijin Rashida, basu da dangin iya basu dana baba amma yanayin yadda Rashida take buga shi kamar kwallo yana tayar mata da hankali, shiyasa tayi tunanin ta taimake sa saboda Wan uwanta ne Musulmi, kuma bayan haka so take taga alkadarin Rashida ya karye asirinta ya tonu, san nan badan komai takeson hakan ba sai dai zaluncin Rashida yayi matu?ar yawa badan ta tsaneta ba.

*KUTSE*

*PAGE 52*

*NA*

*MOM HANEEF*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

*Nasir*

Yana yawan fama da ciwon kai Abinda yafi damunsa a yanzu kenan, shiyasa yau yayi niyar idan suka haWu da doctor zai faWa masa domin ya rubuta masa maganin daya kamata ya siya yasha, dan ya shassha paracetamol amma ciwon kamar ?aruwa yake kullum.

Kallon Nasir doctor yayi yana hamdala a cikin ransa yace.

Kamar ya kakejin ciwon kan naka?

TaSa goshinsa nasir yayi yanajin yadda ya Waure tare da Waukar zafi yace

"Wajen goshin nan nawa kamar zai tsage haka nakeji, san nan ya nuna ?eyar sa yace.

Kaga wan nan ?eyar tawa? Hnmmm kullum zan kwanta sai dai na kwanta ta gefen fuskata amma ban isa na kwanta da gefen kan nawa ba.

Girgiza kai Doctor yayi yana taSa goshin Nasir, ai kuwa zau yajisa da zafi har sai da yayi saurin Wauke hannu yace.

Subhanallahi, haka kan ya Wau zafi? To sannu Nasir, bara na baka wani magani kasha Insha Allah zai daina ciwon, motarsa ya buWe ya Wauko maganin san nan ya Wauko ruwan robar da yake bawa Nasir yanasha kullum ya nufo Nasir Win ya mi?a masa maganin da kuma robar yace.

Kasha wan nan Insha Allah zai daina ciwo kan naka.

Godiya Nasir yayi tare da kar Sar maganin ya Salla ya buWe ruwan ya saka maganin a bakinsa san nan ya kafa kai yasha ruwan.

Doctor najin daWin ganin yadda Nasir ke bashi haWin kai wajen shan ruwan tofin nan da yake bashi, san nan ya matseshi a jikinsa sosai ta yadda yake gane duk motsin da zaiyi a sanda yagama shan ruwan, kuma Alhamdulillahi yana ganin cigaban da ake samu a cikin lamarin.

Ko maganar ciwon kan ma bai bashi maganin kai tsaye ba sai da ya sanar da mami ita kuma ta sanar da baban ta san nan ya basu wan nan tofin yace abashi maganin yasha dashi.

*****

Tunda ya kwanta yake ganin wasu fuskoki suna gilmawa a cikin idanun sa, mafarki yake amma ganin abun yake kamar a idanuwa biyu, zumbur Nasir ya mi?e yana mai dafe kansa dake tsananin ciwo da kuma tunanin mafarkin da yayi, sosai yakejin damuwa wanda har fara masa da rashin kuzari da sukuni a wunim ranar da yayi.

Doctor sarai ya fuskanci halin da yake ciki shiyasa ya kusanta gare shi dan so yake ya fuskanci damuwar sa.

Baima kai ga tambayar saba Nasir yacewa doctor

"Dan Allah kabani maganin damuwa, ina cikin damuwa san nan bana iya barci.

Kallon sa doctor yayi yace

Damuwa da rashin barci Kuma? To meyasa?

Ajiyar zuciya Nasir ya sauke yace

Saboda kullum ina zabura da wasu mafarkai, ni bansan menene ba amma ina yawan ganin wasu fuskoki suna gilamamin da kuma kirana dana dawo zuwa garesu suna bu?ata ta.

Su waye su? Ban san komai a kansu ba, amma Wazu kafin na fito na sanar da madam tace karna damu babu komai na bari har na dawo zatayi min wani haya?i idan na sha?a zan daina har ciwon kanma tunda na asibitin ya?i yimin.

Baki doctor ya saki cikin mamaki yace

"Kai yanzu Nasir sai ka yadda da irin wannan shashancin na mata? har yaushe zaka zauna wai mace tayi maka turaren haya?i kamar wani lusari? No, no, nooo, ban yarda da haka ba gaskiya, kai ma nasan jinta kawai kayi dan ba yadda zakayi ba, dan haka maza tashi muje wajen wani babana yana da maganin matsalar ka Insha Allah.

Nasir baiyi musu ba domin ya riga yagaji da wan nan halin da yake ciki, kuma wataran yana zaune zai dungaji ana masa ?an koke koke a cikin kunnen sa.

Cikin jin daWi da annushuwa doctor yake tu?in motar tasa har gidan su mami wajen malam Abba babanta, suna zuwa kuwa sukaci sa'a malam Abban yana nan, akwai wasu a wajensa dan haka sai da ya gama dasu san nan ya umarci Doctor dasu shiga.

Suna shiga nasir yayi baya a tsorace yana nuna malam Abba, cikin mamaki doctor yake kallon malam da kuma yadda nasir ya rikice yake nuna malam Win.

Cikin rawar baki nasir yayi wata irin rikitacciyar magana wacce kanaji kasan ba muryar sa bace yace

"Kaine?

Murmushin takaici malam Abba yayi yana girgiza kai yace.

"Nine, me kadawo yi? Wace magana mukayi dakai na ?arshe?

Kuka Nasir ya fashe dashi yana tsugunnawa jikinsa na rawa da mazari ya haWe hannunsa alamar ro?ar malam Abba yace.

"Kayi min gafara ranka ya daWe, tsautsayi ne ya kawo ni, karka kasheni bazan ?araba.

"Cikin fushi malam Abba yayo kan Nasir da wata ?aramar roba a hannunsa ya guntsi ruwan a bakinsa ya fesawa nasir aka da fuska yana cewa

"Tsautsayin daya kawoka shi zai saka ka rabu da ranka na faWa maka, daman kashedin dana maka na karka kuskura ka ?ara cutar da wani bil-adama amma baka yarda ba ko? To zanyi maganin ka ne.

"Ihu nasir ya saka yace

"Bayin kaina bana wan nan karen, aikoni akayi jikinsa akace na Waukeshi na kawosa wajen matarsa, banine nayi aikin ba sakani akayi.

Wanene ya sakaka?malam Abba ya faWa cikin tsawa da hargagi.

Matarsa ce taje wajen uban gidan mu ta saka akayi aikin.

Kai kuma saboda bakajin magana kuma kana tunanin wasa nake maka na duk sanda ka ?ara karSar wani aikin zalunci zan kasheka shiyasaka ka karSa ko? Malam ya faWa yana ?ara fesa masa ruwan.

A'a, A'a malam ba haka bene, wallahi zan fita bazan ?ara zuwa ko ina ba, idan ma sawa zakayi a Waureni ka saka amma karka kasheni.

"Wallahi sai ka mutu domin barin irin ku a raye babban tabo ne, dan haka yanzun nan ba sai Anjima ba zaka tafi inda bazaka taSa dawowa ba.

Ruwan tofin nan malam yayita kwararawa nasir a cikin jikinsa da duk da ihu da kururuwar da yake bai saurara masa ba har sai da wani ba?in haya?i yafara fitowa daga jikin nasir yana tashi sama yana bajewa.

?urmus malam Abba ya ?one aljanin jikin nasir ya mutu baki Waya yadda har abada bazai kuma kuskuren shiga jikin wani bil-adama ba bare ya cutar dashi.

Yaraf, nasir ya zube a ?asa yafara shara barci har da munshari, zama doctor yayi cikin ta'a jibi yana cewa

"Malam wannan aljanin daya shiga jikin Nasir ya mutu kenan?

Kai malam ya Waga yace

"Tabbas yayi mutuwa ta har abada sai dai yatashi a lahira, wan nan zuwan nasa karo na goma sha biyu kenan, duk sanda za'a kawo wani gurina yana hauka koya bar gida ko kuma cikin wani yanayi to wan nan aljanin ake zuwa dashi, nayi masa kashedi yafi sau a ?irga ni dashi kuma kullum yanamin al?awarin bazai sake ba.

Zuwa na ?arshe da yayi ya shiga jikin wata mata ya sakar mata da jini san nan ya haukatata tuburan da kyar aka kamota a wata bola aka kawo min ita, yana ganina ya kiWime kuma tun a wancen lokacin nayi niyar kashe sa, amma ganin danai yayi min al?awarin dabai taSamin irin saba na ha?ura kuma nace masa duk sanda ya ?ara dawowa kashesa zanyi bazan karSi ro?ansa ba

Yar jejeniya mukayi dashi, shiyasa ni kuma na kasheshi tunda bashi da amfani a cikin duniyar aljanun ma.

Jinjina kai Doctor yayi yace

"To malam shi kuma nasir Winfa?

Idan yatashi zai dawo hayyacin sa ai, malam Abba yafaWa yana kallon nasir Win.

Sai da Nasir ya Wauki kusan minti talatin yana wan nan barcin san nan ya tashi a zabure yana rarraba idanuwa, mi?a mai tsawo yayi tare da salati yafara kallon su Nasir da kuma malam Abba, bai sansu ba.

Sai kawai yayi zumbur ya mi?e tsaye yana faWin

"Maryam, Maryam, ina Maryam?

Dafasa doctor yayi yana kallon sa yace

"Ka zauna nasir, maryam bata nan, shekarar ka Waya baka da lafiya munzo wajen maganine.

?an baya Nasir yayi tare da ya mutsa fuska yace

"Bani da lafiya kuma? Shekara Waya kuma? Sai ya Wanyi dariyar ban yarda ba Win nan yace.

To meya sameni? Sai ya juya wajen malam yace.

"Ban sanku ba Malam kuma yanzu kuna cemin bani da lafiya, banfa gane ba?

Gyaran murya Malam Abba yayi yana tsare Nasir da ido yace

"Zauna, ka zauna zan maka bayanin komai daya shafeka malam nasir.

Ha?i?a kwarjinin malam Abba ya cika idanun Nasir sai kawai ya zauna yana mai naWe ?afafu ya sunkuyar dakai yana sauraren malam.

Gyaran muryar malam Abba ya sakeyi san nan yace.

"Kurciya akayi maka domin kabar muhallin ka malam Nasir, tsawon shekara Waya kenan kana wan nan gari na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login