Showing 171001 words to 174000 words out of 175193 words

Chapter 58 - KUTSE COMPLETE HAUSA NOVEL

07 Feb 2026

574

tayi tana share waye tace "kiyi ha?uri Rashida, munso muyi wani abin akan wannan matsalar amma ?addara ta rigamu ?arasowa, dan haka sai dai kiyi ha?uri ki rungumi ?addara domin an yanke ?afarki Rashida.

Hannu bibbiyu Rashida ta saka tare da toshe kunnenta haWi da kurma ihu tana kallon ?afar tata tace

"Yanzu sai da aka yanke min ?afar nan tawa? Wai menayiwa duniya ne take sakani a cikin masifa? Shikkenan mutum idan yayi laifi baza'a yafe masa? Ai ba laifina bane? Nasir ne yayi min laifi, shine yayi min kishiya, sai ta kamo hannun nusaiba tace "laifine dan nabi bokaye da kuma malamai dan na kwato mijina daga wajen waccen marar tunanin Maryam? Sai ta saki hannun nusaiba ta kyalkyale da dariya tace "shikkenan kuma daga kashe kulu sai masifa ta faWo kaina? Innnaaa, itama kulu na bata guba taci ne duk a shirina na mallake Nasir na kori Maryam, hhhhhhhh , hhhhhhhh, ta kyalkyale da dariya tana kamo hannu hajja.

Da sauri hajja wacce ke kuka ta fincike hannunta daga ri?on da Rashida tayi mata tace "yan..yan..yanzuu...da gaske ne kece kika kashe kulu daman?....

Dariya Rashida ta saki tana "Ah mana, nice na kasheta saboda ta ganan min tukunyar tsafina, shine boka yace saina kasheta aljanu zasu fasa haukatani sukuma fasa makantani shiyasa ni kuma na bata guba taci ta mutu.

Ba hajja da nasir da kuma Maryam waWanda sukayi suman tsaye ba, hattaya nusaiba, ya aliyu da kuma ya zulai suman tsayen sukayi suna kallon wan nan tashin hankali, da tsananin mugunta irin na Rashida.

"Tasss, saukan maruka har biyu suka sauka akan fuskar Rashida wacce ke dariya da kuka duk a lokaci Waya, cikin mamaki Maryam ta kalli Nasir wanda keta zuba haki yana kallon Rashida da jajayen idanunsa, ga hannun sa ri?e da hannun ya zulai wacce ke kuka sosai saboda rashin imanin da Rashida ta gwadawa ?arta.

"Cikin shashshe?ar kuka ya zulai take girgizawa Nasir kai tace "kar...kar....kar...ka?ara marinta, kabarta nasir, ai duk tsuntsun daya ja ruwa shi ruwa kan doka, ai kaga tafara ganin ?arshenta ko? Toko bamuce mata bamu yafe mataba Allah ma yafara hukuntata, amma duk da haka Allah ya isa ban yafe miki ba Rashida, jinin ?ata bazai tafi a banza ba, kuma wallahi saina Waukar wa ?ata fansar Abinda kikayi mata, tana gama faWar haka ta saki hannun nasir ta wawuri wani faranti wanda ake Wora magani akai ta laftawa Rashida akan fuskarta, take idonta yafashe yafara jini ashe a ido ta watsa mata farantin.

Salati aka hau yi yayin da ya zulai ta kuma yin kanta zata ca kumeta jikinta na rawa, Maryam da kuma Nasir suka ri?e suna bata ha?uri ita kuma tana turjewa tare da ihu tana abarta ta kashe Rashida ta Waukarwa kulu fansa, cikin Sacin rai shima ya Aliyu da yakeji kamar ya Wauki wani almakashi dake wajen ya cakawa Rashida a ma?ogaro ya ri?e hannun hajja tare da hankaWa nusaiba dake gabansa yace wuce mutafi.

*KUTSE*

*PAGE 74*

*NA*

*MOM HANEEF*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

*Ya Aliyu*

Cikin Sacin rai mai tsanani yafara jan mota yana danna harm, zuciyar sa bala'in tafasa takeyi kamar zata babbaka ?irjinsa, su Rashida zatayiwa haka? Su Rashida zata tonawa asiri? Su Rashida zata wula?anta a gari? Lallai dole ne su barranta kansu da Rashida, dan bazai yiwu mahaifinsu ya mutu san nan mahaifiyar su tana zaune cikin aminci ta jawo musu zagi ba, wan nan wane irin masifa ne? Ikon Allah ne kawai yakai su gida lafiya domin yadda ransa yake a Sace baiyi tunanin zaije gidan salin alin ba, dan haka suna shiga suka fara haWa kayan su domin tafiya, dan ya zama dole subar garin domin daman saboda Rashidan sukazo kuma yanzu basu da haWi da ita dan ta barranta dasu.

Shi kuwa Nasir koda suka fito da ya zulai wajen asibitin haka ta zube a ?asa tanata kuka tana tsinewa Rashida da furta mata alkaba'i iri iri, kisa? Ashe da gasken gaske ne daman Rashida ita ce ta kashe kulu amma Nasir yake cewa abar zancen? Daman ita tasan Maryam bazata ?ir?iri ?arya tace anyi abuba alhalin ba'ayin ba, amma wallahi bazata bar Rashida haka ba sai ta Wau fansa, dan ba iya fasa mata ido zatayi ta huce ba, zata huce ne kawai idan taga ran Rashida baya tare da gangar jikinta, da kyar suka lallaSata tatashi suka tafi tanata kuka Maryam na tayata.

*Zita*

Kallon Wakin da Maryam ke kwance anyi mata allurar barci tayi, babu kowa a Wakin sai ita, yanzu saboda rashin imani haka za'a bar Rashida yashe kamar bata da kowa? Yau kimanin kwana huWu kenan da lamarin nan yafaru kowa ya daWe, san nan tun daga ranar babu wanda ya ?ara zuwa da sunan yazo ya dubata, ga ciwonta kullum ?ara ta azzara yake yi, sai taita abu kamar bata hayyacinta ita kaWai taita dariya, ga kuma ?afarta da aka yanke har yanzu Wanya take jini da ruwa take ta?i fara warkewa kamar yadda likitocin suke ?orafi, ga idonta wanda aka fasa shima an li?eshi da bandage sai da Wayan take gani yanzu, amma saboda rashin adalci irin na mijinta har yanzu baiko ?ara waiwayowa gareta ba.

Wayarta tayi sauri ta Wauka tare da danna kiran maman mu tace "maman mu ababuwa fa sun ?ara lalacewa da taSarSarewa, nan ta kwashe komai ta faWa mata, madadin maman mu taji tausayinta kota damu amma sai cewa tayi.

Toke dan ubanki bazaki amfani da wan nan damar ba har musamu ta wula koma cika burin mu? Nima fa anan Win bazama nayi ba, kinsan tunda kuWin da muka karSa suka ?are shikkenan muka shiga cikin shiga ukun rayuwa, yanzu abincin da zamu cima ga garar mu yakeyi, sai fa yayan ku yafita yayi dako wani sa'in muke samun na abincin, yanzu gashi kwanaki Wan shagon daya rage mana da kaya suke ciki yayi gobara ya babbake komai ya ?one, kinga yanzu ta wajenki ne kawai zamu sami sau?i kin sani.

A jiyar zuciya zita sauke tace "gaskiya bazan iya kashe aunty Rashida ba maman mu, nidai kawai kibar wan nan maganar maman mu, yanzu dai kizo kiyi jinyar ta har muga Abinda zai faru nan gaba sai mu san abinyi.

*Nasir*

Shi kuwa Nasir saboda tashin hankalin Abinda yafaru sai da yayi ?aramar jinya, badan ma yasamu mace ta gari Maryam ba da ahaka zai gantale cikin tunani, amma da yake yasamu ta kwarai sai ta kasance tana kula dashi tare da hanashi tunani mai tsawo indai yana gabanta, hakan yasa ya samu salama san nan ba tare da tunanin komai ko shawarar wani ba ya rubutawa Rashida saki har uku domin ya rantse ya gama zama da ita har abada, yaran kuma dake tsakanin su zai barwa maryam Allah yaraya masa su kuma ya wanke musu zuciya da barrantasu da halin uwarku.

Itama ya zulai tun washegarin Abinda yafaru tayi niyar tafiya amma Maryam da Nasir suka hanata, sunaso ta zauna ne domin ta samu sau?in lamarin kafin ta Wauki hanyar garin su, badan tasoba a dole ta zauna saboda tur sasawar da sukayi mata.

Sai da Rashida tayi sati da yankewar ?arfa san nan maman mu ta duro Nigeria, wacce durowarta kamar Waukewar numfashin Rashida ne daga doron ?asa, kuma tana zuwa asibitin ta dura domin ganin halin da Rashida take ciki, duk da babu tausayi a zuciyar ta amma taWan tausayawa Rashida kaWan bada yawa ba, kuma a ranar da tazo a washegari ne Nasir yazo asibitin dashi da Ramadan, ko gaisuwar zita da maman mu bai amsa ba domin shi kwata kwata a yanzu bayason gani ko raSar makusanta Rashida, baiji komai ba san nan bai lura da halin da take ciki ba ya dam?a mata takardar sakinta a hannuta yace.

"Rashida kin cutar dani mafi girman cutarwa a rayuwa ta, amma bazance miki komai ba kije gaki ka duniyar nan, dan haka na sakeki saki uku Rashida, kuma idan an sallameki kizo gidana kiyi jinya harki warke, kina warkewa kuma zaki tattara yanaki yanaki kibar min cikin gidana.

Wani irin ihu da kururuwa Rashida ta saki tana neman tashi maman mu ta riketa "ni zaka saka Nasir? Bayan duk Abinda nayi maka? Ni zakayiwa butulci? Wallahi Allah ya isa ban yafe makaba, sai ta kyalkyale da dariya tace.

"Naso kashe Maryam tun bayau ba, meyasa ban kasheta ba kafin tarabani dakai? Sai tayi saurin kallon zita a gigiece tace "maza zita kije wajen bokan nan ki faWa masa Nasir ya sakeni dan haka yayi gaggawar kashemin Maryam da duka ?a?anta dana tsana, wayyoo Allahna ni Rashida yau Nasir ya sakeni, Allah ya isa tsakanina dakai Nasir, wallahi itama Maryam sai ka saketa, nan dai taita sunbatu iri iri ta dunga faWar irin abubuwan da tayiwa Maryam na cutarwa a zaman su, tsaki Nasir yayi tare da kifeta da mari saboda tsananin ba?in cikin data bashi, musamman da take wani cewa wai koya?i koyaso duk inda yaje tana tare dashi domin jinin hailarta babu irin wanda bata shayar dashi ba, kuma tasha wanke gabanta ta haWa masa lemo da ruwan, shi sai bayan yafita daga asibitin nema wani amai mai wahala ya taso masa saboda yadda ya dinga jin zuciyar sa na tashi, yana gama aman kuma sai ya saka kuka yana "Allah ya isa tsakanina dake Rashida, Allah yabimin ha??ina, kin cutar dani, dakyar da siWin goshi Ramadan ya lallaSashi yayi shiru san nan sukabar harabar asibitin.

Hauka tuburan Rashida tahau ta dunga cizge gashin kanta tana cinyewa tare da yayyage fatocin jikinta, haka taita ya kushin kanta tana kyalkyala dariya ko zafin ciwukan da take jiwa kanta bataji haka gashinta da take cirewa kanta yanata zubar jini.

Su kansu likitocin sun girgiza haWi da gigita a yadda sukaga Rashida tana cutar da kanta, duk da wasu a cikin su ca sukeyi itace tajawa kanta, wasu kuma ca sukeyi sakamakon aiki datayi take gani, mutane ?alilan ne suka tausaya mata, ?arshe sai WaWWaureta a jikin gandon akayi saboda gudun kada ta kashe kanta.

Sai dare san nan babban likita yazo suka tsaida maganar cewa gobe Insha Allah zasu kai Rashida asibitin mahaukata tunda ta riga ta haukace bazasu iya jinyarta ba.

Ai kuwa maman mu najin haka hankalin ta yayi bala'in tashi, saboda ita dai bahaka taso ba domin kuwa muddin aka Wauke Rashida daga wan nan asibitin bazata samu ta cika burinta ba, shiyasa tun tsakar daren ranar ta yanke hukuncin Abinda zatayiwa Rashida kowa ma ya huta itama ta samu Abinda takeso.

Tunda zita taje asibitin nan take kuka, domin a ranar maman mu korata gida tayi tace ita ce zata zauna a wajen Rashida, dan haka sai kawai tayi ha?uri tatafi ita kuma maman mu ta zauna a wajen nata, amma shine tana zuwa zataga fuskar Rashida a rufe tace wai ta mutu, ta mutu kuma? Sai ta Wago jajayen idanunta tana kallon maman mu tace

"Wallahi nasan wan nan mutuwar da aunty Rashida tayi bata Allah da kuma Annabi bace ba, nasan kece kika kasheta maman mu? Me tayi miki? Kuma tayaya kika kasheta? Ta ?arasa faWa hawaye na Wiga a cikin idonta.

Wani shu'umin murmushi maman mu tayi tace "tabbas nice na kashe Rashida zita, to zan barta ne tana shan wahala muma tana wahalar damu? Tafa haukace, kina nufin a haka zamu zauna da ita tana hauka ta addabemu? To na turata lahira nayi maganin Abin, girgiza kai zita tayi tace baki kyauta ba maman mu, kuma yanzu da kika kasheta kina tunanin ya Nasir zai yadda ya aureni ne bayan duk Abinda suka faru tsakanin su da aunty Rashida? Hararar ta maman mu tayi tace "ke dalla rufe mana baki, banza mai jawa mutane masifa, to wallahi dole ne Nasir ya aureki koya?i uwarsa, kuma wallahi kozanyi yawo tsirara sai Nasir ya aureki.

*Abinda yafaru*

Duk tunanin da maman mu tayi na yadda zatayi da Rashida ta rasa, dan haka ta yanke shawarar kasheta baki Waya kowa ya huta, dan haka sai dataga ?afa ta Wauke kowa ya nemi makwancin sa sai mugaye irinsu da suke aiki cikin dare, salallaSawa tayi ta zare filon da Rashida ke kwance akai ta danne mata fuska dashi, wutsil -wutsil Rashida tafara da bubbuga ?afafu tana watsa hannaye zata kamo maman mu, ganin Rashidan tana neman kwacewa yasa maman mu ta haye saman filon data danne Rashida dashi ta zauna akan fuskar Rashidan, duk da haka batabar Rashidan haka ba ta dun?ule hannu taita sakar mata naushi a ciki.

Tun Rashidan na motsi tana neman taimako har sai da maman mu taji alamar ta mutu san nan ta Wagata, koda ta Wagata ta buWe fuskar haka taga fuskar tata tayi jawur daman ga ciwukan dataji a fuskar tata.

Cikin Sacin rai da wahalar da Rashida tabata ta zabgawa gawar Rashidan mari tana cewa "shegiya mai taurin ran tsiya kusan awa Waya ana zare miki rai amma kin?i mutuwa sai da kika wahalar dani.

Sai da maman mu ta zauna ta huta tare damai da numfashi san nan ta wullar da filon ta koma kan nata gadon ta kwanta barci ya Wauketa, sai da gari yawaye likitoci suna zagaye san nan suka tasheta, firgit tatashi tana muttsike idanu tace "Eyi, me kikace? Ta kalli nurse tana mi?ewa zaune.

"?arki ta mutu sai dai ha?uri, kuka maman mu ta saka tana innalillahi, yanzu Rashida sai da kika mutu kika barmu? Yanzu dawa kika barmu?

*****

Kafin kace menene wan nan tuni mutuwar Rashida ta karaWe ko ina, hartaya su hajja dake abuja maganar taje musu, nan da nan hajja ta rikice tayi daga daga zata faWi, badan ya karimatu tana kusa ba da faWuwa zatayi, ya Aminu ne yayi musu komai na cuku cukun jirgi dan sutawo kano wajen jana'izar ta, ya Aliyu yana nan amma yace wallahi bazai je jana'izar mushuruka makashiya ba.

Kuka sosai hajja ta dunga yi a sanda suke wanke gawar Rashida, abin babu kyan gani dan gaba Waya halittun Rashida ma canzawa sukai ta koma kamar ba itaba, haka idonta Wayan ya kwallatso waje, shi kuma hancin ta ya baje yazo har wajen kumatunta, ga bakinta wanda ya karkace gefe guda kamar an Waukoshi an canza masa waje, haka leSen bakin ya daddatse ya farfashe, ga gawar kaca-kaca da kashi da futsari, bayan haka wani magunyar ruwa ne mai warin bala'i yake SulSula daga gabanta, gashi duk yadda akayi a hana ruwan nan mai Woyi zuba anyi amma ya?i daina zuba, dukda hajja sai da tasaka wani kyalle ta toshe gaban nata amma duk da haka bai daina zuba ba.

Sai da aka haWata san nan hajja ta fito tana kuka tazo har inda Maryam ke zaune ta kama hannun ta tace "dan Allah Maryam ki yafewa Rashida, ha?i?a munsan ta cutar dake, amma dan Allah ki yafe mata, ri?e hannun Maryam tayi katamau itama tana kuka dan takasa ma magana.

Ganin ta kasa magana yasa hajja ta koma kan ya zulai tana ro?arta itama data yafe mata, kasa magana itama tayi sai Jamila ce tace "kedai kibar maganar yafiyar nan hajja, kawai dai Allah yaji?anta.

Shi kansa Nasir Win da akace ya shiga yamata addu'a dakyar ya daure Saboda yadda Wakin gawar tata yake hamamin wari.

Ita kuwa maman mu ganin kowa ya WaWe daga Wakin tayi saurin bankaWa jikin Rashida, da yake akwai ?ar wukarta a ?ugunta sai tayi saurin yankan belin gaban Rashida ta ?ulle abakin zaninta ta gyarata, dai-dai nan aka shigo Waukar Rashida domin yi mata sallah akaita gidanta na gaskiya.

Cikin jin daWi da kukan munafurci maman mu tabi mazan da suka Wauki makarar Rashida tana shikkenan Rashida, sai mun tawo, nan kuwa daWine fal ranta domin daman boka ya sanar da ita muddin ta yanki belin Rashida ta busar dashi ta dakashi ta zubawa nasir a cikin abinci taci to dolene ya auri zita ko yanaso ko bayaso, dan ko gawar zitace sai ya aura. Murmushi tayi tana kallon saman kwanon garden Win gidan tana tunanin anan zata wullashi ya bushe sai ta Wauka tayi amfani dashi.

Haka aka koma zaman makokin Rashida masu mata addu'a nayi masu cewar bazata samu rahama ba sunayi, dan a gidan gaisuwar nan abubuwan da Rashida ta aikata sukaita tashi har akayi sadakar bakwai, ita kuwa maman mu duk inda ta zauna sai ta tsinewa Maryam tace ai Maryam ce ta kasheta kamar yadda hajja takashe uwar Rashida.

Har akayi arba'in akayi kwana sittin maman mu bata tafifa, dan taci burin sai an Waura auren zita da kuma Nasir san nan zata bar gidan, shima ba bari zatayi ba zuwa zatayi ta ?arayo shiri domin su haukata Maryam san nan Nasir ya saketa su mallake gida ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ita da zita.

*Maman mu*

Kallon Nasir tayi tana murmushi dan a lokacin yazo kiran data masa, tasan muddin inhar yaci farfesun jiya to magani yayi aiki, shine ta kirasa ta sanar dashi tana son ya auri zita ta ri?e yaran Rashida.

*Nasir*

Shi jiyake ma tafiya zasuyi ta kirasa ta faWa masa, amma dan rainin hankali sai kawai yaji maman mu tana cewa wai ya auri zita, shi bayan mamaki ma har dariya abin yabashi, dan haka sai da yadara son ranshi san nan ya haWe rai yace

"Wai nine zan auri Zita? Amma dai kin haukace ko? Duk irin bala'i da masifar dana shiga a wajen ?arku Rashida kun manta? To aini ina ro?ar Allah yasa idan kuntafi daga gidan nan kun tafi kenan har abada karku waiwayo, san nan yara da kike cewa zita zata ri?e daman nace miki bani dame ri?e min sune? To bari kiji, yanzu yamma tayi dan haka wallahi duk yadda kuke ciki gobe da sassafe ki tattara wan nan ?ar taki mai kama da aljana kubar min gidana, sai ya haWe hannu alamar ro?o yace "dan Allah kubarni haka kona samu sauyin rayuwa, wallahi nasha wahala awajen Rashida, karku so ku ?ara jefani cikin wata masifar, yana faWar hakan ya tashi yabar sashen Rashida ya nufi wajen Maryam ya shiga bata labari.

Yana fita maman ta dafe ?irji tace "na shiga uku zita, kinga boka zai bani kunya, kodai yaron nan baici naman nan bane? Ikon Allah. Kai zita ta Waga tace wallahi yaci maman mu, da kaina fa na zuba masa, girgiza kai maman mu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login