Showing 78001 words to 81000 words out of 175193 words

Chapter 27 - KUTSE COMPLETE HAUSA NOVEL

07 Feb 2026

554

ganin ya fito tayi saurin tashi daga kan kujerar da take zaune ta nufo gare shi,da sauri tafara shafa fuskar sa ganin tayi wani ba?in dabbare dabbare, magana tafara cikin tashin hankali tana cewa

"Innalillahi wa'inna ilaihirraji'una, meya sameka baban Halima? Menene haka akan fuskar ka? Lahaula wala ?uwwata illabillah, kaga har har wuyanka, harma fa hannun ka tafaWa tana fashewa da wani kukan ba?in ciki, hannun ta ya kama cikin sigar kwantar da hankali yana cewa

"Kinga Rashida babu fa Abinda Ya sameni ki tsaya kiji, amma ina Rashida ta?i saurar sa sai kan Maryam datayi tana dukan ?afafunta tare da tashinta tana cewa.

"Maryam, Maryam, tashi kiga jikin baban Halima, wai meya sameshi munshiga uku wallahi, Maryam kitashi.

*Maryam*

Jin kukan Rashida yasa daman tafara motsawa dan jin abin ta dungayi kamar a cikin mafarki, amma dataji ana dukan ?afarta tare da magana sai kawai ta mi?e tana kallon Rashida da idanun barci tana hamma tace.

"Lafiya?

Sai kuma idanunta yakai kai Nasir, da sauri ta mi?e ta nufi jikinsa tana cewa

"Baban Halima Ya jikin naka? Sannu Allah ya?ara sau?i, takai hannu zata taSa shi, da sauri Nasir yayi baya yana zama akan kujera dan karta taSashi yace da sau?i.

Sororo Maryam ta tsaya tana kallon Rashida wacce ta?e kunshe dariyar ta haWi dayi mata gwalo.

Kallon Rashida Nasir yayi yana mata dariyar ya?e dan yadda yaga Maryam kamar ta muzanta a wajen kwata kwata bai masa daWi ba.

Sai yacewa Rashida

"karki damu maman halima, ba wani abu bane mai yawa ya sameni, jiyane nazo kunna ruwa a shaya zanyi wanka ashe ruwan zafi na kunna bana sanyi ba, shine fa ruwan yana kwarar min ajikina na ?one, inda Allah ya rufamin asiri ma nayi saurin kashewa da ?unar sai tafi haka.

*Maryam*

Wani irin kuka tafashe dashi ganin Nasir ya rufa mata asiri, da sauri tayi kansa babu gate ta rungume shi.

*Nasir*

Wani irin zaro ido yayi a lokacin da yaji Maryam ta faWo jikinsa babu notice, hakanan jikinsa a take ya Wauki mazari saboda tuno WanWanin azabar dazai kurSa a wannan karan ma.

Amma ga mamakin Nasir sai yaji wani irin sanyi mai daWi yana fitowa daga jikin Maryam yana isa jikinsa, cikin al-ajabin mamaki Nasir ya Waga Maryam daga jikinsa yafara shasshafata tare da kallon jikinta dan baiyi tunanin bazai ji wan nan zafin data shafa masa a daren jiya ba.

Jin babu wan nan a zabar zafin yasa yayi saurin ?ara kamota jikinsa yana ?ara shafata da mamaki yana kiyi ha?uri zumata, ?ila nayi rashin lafiya ne daren jiya.

*Rashida* .
*KUTSE*

*PAGE 33*

*NA*

*MOM HANEEF*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

*Nasir*

Shi kansa Abinda yakewa Maryam yasan har ga Allah baya dacewa, to amma yaya zaiyi? Ya wancin lokuta sai ya dunga jin kamar juya zuciyar sa akeyi ake bashi umarni, da yawa yanasan kusantar Maryam amma zafin dake Wumama jikinsa idan ya tunkaro ta shine Abinda yake matu?ar tsoratashi, kuma Abinda ya kasa ganewa da ba haka Maryam takeba, bai san ya akayi ta koma haka Win ba, amma tabbas zaiyi bincike ya gano lamarin dan yasan ta yadda zai kamo bakin zaren har Maryam ta samu waraka.

Yauma kamar kullum yana zaune a shago cikin office Win sa, ji yakeyi kamar ya tashi ya tafi gida domin yaga Rashida, wani irin turirin zafi da Waci Waci yakejin zuciyar sa na masa da zarar yayi nisa da Rashida sai yaji kamar ana kiransa zuwa gareta, yana son tafiya gidan amma kuma yana tsoron wasu sabbin customers Winsa da zasuzo sarar kaya kar suzo baya nan shi yasa ya daure tare da danne zuciyar sa duk da zaburar da yakeji tana masa ya zauna.

Yana a wan nan halin ne sai ga Ramadan yayi masa dirar mikiya aka, da sauri Nasir ya Waga kansa yana masa murmushi dan yaji daWin ganinsa sosai, tsuke fuska Ramadan yayi yana hararar Nasir yana cewa.

Gaskiya kabani mamaki abokina, taya za'ayi kayita yimin al?awari kuma kana saSawa? wan nan fa ba halinka bane, shiyasa kawai ni nace bara na taso naji gaskiyar al-amari, yanzu ina kayana suke kodai ka siyar? Ramadan ya faWa yana mi?ewa tsaye danya nufi store.

Saurin ri?e hannunsa Nasir yayi yace.

"Tsaya mana kaji Ramadan, nifa daWina dakai ka fiya wutar ciki, amma idan ba hakaba ya za'ayi...

Bai kai ga ?arasa maganar ba sai ga kiran Rashida ya shigo wayarsa, da sauri ya Waga yana zare ido tare dajin kamar ya zura da gudu ya nufi wajen ta, tunkan yayi magana Rashida ta katse shi da cewa.

Kai kabawa Maryam damar fita naga tafita tun Wazu kuma har yanzu bata dawo ba?

Kai Nasir ya Waga yana jijjigawa kamar wani tsohon ?adan gare yace

"Eh, ranki shi daWe.

Tsaki Rashida tayi tana cewa.

Tsakanina da Allah banason naga maryam tana fita any how, kasan fa batasan wajajeba a garin nan, ko kuwa so kake taSata mu shiga Uku, gashi mani tsoron gidan baki Waya ya kamani, kodan nasaba dajin motsinta a gidan idan baka nan ne, dan Allah habiby kayi mata waya ta dawo gida wallahi nayi kewarta.

Baki Nasir ya washe dajin wan nan sabon salon na Rashida, kuma da yake kansa a cikin tukunya yake har a ransa ya zata da gaske yakeyi sai kawai ya fara jin daWi a ransa yana tohfa, Rashida ta saukko sosai wallahi.

Dan haka suna gama wayar sai ya maida akalar kiran nasa kan wayar maryam.

*Maryam*

"Tana zaune a gidan Samira sunata raha da dariya tana ganin mutane tanajin daWi sai gashi Nasir ya kirata, kodata Waga kiransa sai da gabanta yafaWi dan rabon da Nasir ya kirata harta manta ma, amma kawai sai gashi ya kirata, kamar bazata Wagaba sai kuma ta Waga da sallama a cikin bakinta.

Jitake wani abun kirki ma Nasir zai faWa mata kawai sai ji tayi yace

"Yanzun nan ki koma gida dan Rashida tayomin waya tace tsoron gidan takeji dan haka maza ki koma yanzu tunda yaran basu dawo daga islamiyya ba.

Wani duka ?irjin Maryam yayi ta kalli samira wacce take Wauke da jaririn data haifa tana shayar dashi gwanin sha'awa, wani hawaye taji suna ?o?arin zubar mata daga cikin idonta sai kawai tayi saurin mayar dasu ta mi?e tana zarar mayafinta tana cewa.

"Samira zan tafi gida, kinaji ashe itama maman halima fita zatayi kuma ta shirya gashi bazai yiwu abar gidan babu kowa ba tunda yaran suna makaranta, bara kawai naje idan yaso na dawo ko gobe nema.

*Samira*

Mamanta ta mayar cikin riga ta saSa yaron a kafaWa tana shafa bayansa saboda yayi gatsa, sai da ta tabbatar yayi gatsar san nan ta mi?awa wata ma?ociyar ta yaron tana kallon Maryam da idanunta wanda maryam Win ta hango Sacin rai a cikin su.

?asa maryam tayi da kanta dan batason samira ta hasaso damuwar da maryam Win take ciki amma inaaa, tuni samira ta hango Abinda ya sosa ranta shiyasa ta kafeta da ido tana kallon ta

Tashi samira tayi tare dayin gaba tana cewa Maryam.

"Zo muje na baki sautun dazaki shiga kasuwa kizo mun dasu gobe dan Allah, idan ba haka ba wallahi shafa'a nakeyi.

Maryam tasan babu wani sautu da samira zata bata, amma hakan bai hanata binta ba dan daman tanason ganin samiran ita kaWai ta bata ha?uri na rashin zuwan da batai ba har kwana huWu da haihuwar ta.

Maryam na shiga Wakin samira ta rufo ?ofar tace.

Da gaske kike uzurin da kika bani shine zai sakaki tafiya? Inace ca kikayi ya Nasir idan yataso daga kasuwa zai biyo ya Waukeki?

?aga kai kawai Maryam tayi tana mayar da kwallar dake shirin zubo mata ta Waga kai dan bazata iya magana ba, idan ma tace zatayi maganar to tabbas kukane zai kwace mata.

*Samira*

Murya a Wan Wage tace

"To babu inda zakije maryam, anan zaki zauna wallahi har sai yazo ya Waukeki Win dan bikin magaji baya hana na magajiya, wai ke dan Allah yaushe zaki gane kema macace kuma matar gida? Meyasa bata tsara fitar tata ba da sai da taga kin fito? To wallahi sai dai tafasa sai gobe kokuma tajira yaran idan sun dawo tatafi dasu, wan nan ai shiga ha??ine, haba dan Allah.

Hawaye maryam tafara sharewa tana tunanin kada tayi laifi kuma wajen Nasir bayan ga umarnin daya bata, gwara dai tabi umarnin nasa tunda daman kwana biyun nan bawai daWi suke yi dashi ba, dan haka sai ta girgiza kai tace

"A'a samira, kiyi ha?uri dai natafin, saboda kinsan rashin bin umarnin sa kamar saSawa Allah nane, nayi miki al?awarin Insha Allah gobe tun safe zanzo bazan tafi ba sai dare, san ana i gobe suna zan dawo na kwana anan har washegarin suna Insha Allah.

Suna haka sai ga gwaggon samira tafito daga banWaki tana goge hannu tayi alwala, kallon samira tayi tare dayi mata da ?uwa tace.

"Ungo naki Samira, dan gidan ku umarnin mijin nata kikeson ta take tabi naki? To ahir Winki na faWa miki, ke kuma maryam sai kace doluwa kin tsaya samira na tsara miki yadda zaki bijirewa umarnin mijinki ko? Kema ungo naki nan, maza tashi kitafi gidan ki kibi umarnin mijinki kinji ko? Kije Allah ya?ara miki ha?uri san nan a cigaba da biyayya, duk macen da tace ha?urinta ya?are a gidan mijinta to daman ba ha?urin tayi ba, maza jeki Allah yayi muku albarka baki Wayanku

Da Amin suka amsa samira na zumSuro baki gaba tanajin muddin maryam ba tashi tsaye tayi ta kwatowa kanta ?anci ba to babu wanda zaiga mutuncin ta a cikin auren ta daga mijin har kishiyar har ma ?a?an gidan idan ba wasa ba.

*Rashida*

Suna gama waya da Nasir ta juyo tare da bawa Amina hannu suka tafa suna kyalkyalewa da dariyar cin nasara, Rashida ce taWan zamo daga kujerar da take zaune tace.

"Wallahi ina faWa miki bata isa ta tsalleke wan nan tarkon namu ba, dole ne saita faWa cikinsa, kuma yanzu zaki ganta dan nasan dole baban Halima zai kirata yace ta dawo, kuma wallahi sai ta dawo bari kiga zuwa Anjima.

*Amina*

Dariya ta saka tace

"Gaskiya Rashida kinfini mugunta wallahi, aini iya asiri na tsaya da makirci amma banda mugunta da ?unsawa, yanzu banda baki da mutunci ace yarinyar tanacen wajen ?ar uwarta suna zaman daSaro amma kisa adawo da ita gida? Gaskiya kin iya mugunta wallahi ?awata.

Dariya Rashida ta saka tace

"Kina nufin zanyi asarar haya?in nan a banza ne? Kinajin fa Abinda malam ya faWa, cayai muddin bata sha?i ha?inan ba kafin awaya Waya da sha?ata ?ai?ayi ne zai koma kan mashe?iya, to dan Allah mahaukaciya ceni zan bari na samu taSin hankali? Ai bazai yiwu ba, kinga kuwa tabbas maryam ta sha?i haya?in nan kona samu tabarmin cikin gida da kuma iyalai na.

Suna cikin wan nan tattaunawar sai ga ?arar saka mukulli a jikin gate Win gidan sun jiyo, da sauri Rashida ta gyara zamanta tana wani ciccin magani da hura dogon hancin ta tana buWe idanu .

*Maryam*

Tunda ta hawo saman gidan tafara jin gabanta na tsananta faWuwa, musamman data hango ta kalmi a ?ofar falon wanda bata taSa ganiba, ga kuma Alamar ana hira sai kawai taji zuciyar ta na tsinkewa, maimakon ta ?arasa sai kawai ta juya ta koma ?asa, banWakin ?asan ta buWe ta shiga tare da Waura alwalar la'asar dan lokacin ta ya gabato, sai datayi addu'a sosai san nan ta saka karatun Al?ur'ani a cikin kunnenta tunda ear piece Win ta daman na ma?ale a kunnenta, kuma ba komai yasa ta saka karatun ba Saboda bata ?aunar taji magan ganun Rashida a cikin kunnenta.

Da sallama a bakinta ta shiga falon tana jan a'uziyya da addu'ar kariya tana wurga idanuwa dan son taga suwaye a cikin falon, tana shiga kuwa sukayi ido shida dasu Rashida wanda suka baza idanuwa suna kallonta da kuma yanayin da zata shiga idan ta sha?i wan nan haya?in.

?in amsa sallamar suka yi sai zuba mata idanuwa da sukayi suna kallon yanayin ta, idanuwa suka haWa domin sam basuga wani canji a yanayin taba.

Zama tayi tana musu murmushi tare da buWe baki tana kallon Amina tace

"Ba?uwa mukayi? Ina wuni.

*Amina*

Wata harara ta gallawa Maryam tace

"Lafiya ?alau kutsattsiya, ya mukaji da shisshigi? To Allah yakawo mana ?arshen ki.

Da sauri Rashida tace

Amin dai, dan wan nan ta zamar min annoba a cikin gida, ta hanani farin ciki, kullum cikin zubar da hawaye nake a cikin gidan nan.

Kuma wallahi nayi al?awarin hawayen dana zubar sai kin zubar da dubun su, san nan kuma wallahi ke idan kika tashi zubar da hawayen na jini zaki zubar bana ruwa ba.

*Maryam*

Murmushi tayi tana niyar yin Magana sai kawai taji kanta ya wani sara kamar zai rabe biyu, ga wani irin yaji da hancin ta ya Wauka yana kaiwa ma?ogaronta, saurin mi?ewa tayi tana juyar dakai gefe domin yadda takejin kunnenta ya doWe ko karatun da tasaka bataji sai tafara jujjuya kai, ta???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?fiya fatara yi tana tari ?asa ?asa tare da dafe bango danji take kamar zata faWi, da kyar ta iya buWe Waki ta shiga tanajin yadda su Rashida suke guWa haWi da tafawa.

Maryam na rarrafawa ta shiga Wakin sai gashi ta yanke jiki ta faWi yaraf a ?asa yawu yana dalala a cikin bakinta.

*Nasir*

Yana tare da Ramadan yaji hankalin sa baki Waya yayo gida, mi?ewa yayi yanajin jikinsa har yana mazari ya kalli Ramadan yace.

Kai nifa gida zanje zuciya ta kamar ana yankata da zafi haka nakejinta, sai ya mi?e yana zare babbar rigarsa ya jefar akan kujerar dake office Winsa ya kama hanya zai fice

Ri?e sa Ramadan yayi yana furta kalmar la'ilaha'illalla kai kuwa meye haka ne?

Juyowa yayi ya kalli Ramadan da jajayen idanunsa yace.

Kai nifa jinake kamar akwai matsala a cikin gidan nan, gwara naje saboda hankalina baki Waya yayi cen, zoka kaini dan bazan iya tu?iba wallahi.

Ri?esa Ramadan yayi ganin kamar zai faWi suka yiwa yaran shagon sallama san nan suka fita.

Yanayin yadda Nasir ya dunga azalzalar Ramadan akan yayi sauri hakan yasa ya dunga zuga gudu har sai da ya ganshi a ?ofar gidansa san nan hankalin sa ya kwanta, shi kaWai ya shiga gidan shi kuma Ramadan ya juya yatafi, yana shigowa gidan kuwa yaci sa'a babu kowa a falon, sai dai falon yayi tsit kamar babu kowa a cikin sa.

Jiyayi hankalin sa ya karkata Wakin Maryam, dan haka baibi takan Wakin Rashida ba duk da a kasuwa tunanin tane ya hanashi sukuni, amma yana dosowa gidan sai yaji Maryam kawai yake muradi da ?aunar gani.

Yana murWa handle Win ?ofar ya zura kai, da gudu ya ?arasa yana kallon Maryam tare da kwala kiran sunanta a kiWime, kanta ya Waga ganin tana amai ta hanci ta baki ga kanta daya lankwashe gefe guda idanunta kuma ya juye ba?in ya Sace sai kwayar idanun fara tas da ita.

*KUTSE*

*PAGE 34*

*NA*

*MOM HANEEF*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

*Rashida*

Da sauri ta mi?e daga barcin ?aryar data ?ir?irar wa kanta ta antayo Wakin da take jiyo ihu da karajin Maryam wacce taketa zabura haWi da fuffuka, Nasir yana kanta ya ri?eta ya rasa yadda zaiyi sai zubar da hawaye da kiran sunanta dan ba?aramin kiWimashi yanayin Maryam yayi ba.

Nasir najin waWowar Rashida yayi saurin kallon ta yaga yadda tayi suman tsaye tare da san ?amewa tana kuka, tasowa yayi yayo kanta yana furta mai yasami Maryam?

"Meya sameta ta shiga wan nan halin? ?alau fa mukayi waya da ita? Innalillahi wa'inna ilaihirraji'una, sai ya koma kan Maryam yana jinjigata tare da kiran sunanta dan bayason ta mutu ta barshi.

Itama Rashida kan Maryam Win tayi tana kama hannunta tana

"Maryam, menene wai? Lafiya ?alau fa tadawo har muka gaisa da ita, nima barci ne ya Waukeni bayan nayi sallar la'asar ina zaune kan dadduma, subhanallahi, daman dai naga kamar ba dai-dai takeba sanda ta shigo, kaga kawai Waukota mutafi asibiti baban Halima.

*Nasir*

Idonsa ?ir akan Maryam yana jijjigata ganin tanata wani zabura kamar zata keta da gudu amma sai ta koma ta kwanta, hakan yasa ya dakatar da Rashida yana cewa

"Rashida wan nan ciwon na Maryam fa bana asibiti bane.

Gaban Rashida ne yafaWi tace

"Haba baban Halima, bansan ka da canfi irin haka bafa, bara na Wauko mata hijabi mutafi akaita a asibitin.

Dakatar da ita yayi yana cewa

"Kinga kibar zancen asibitin nan Rashida, wan nan ciwon na Maryam kamar fa bugun aljanne dan haka Wan bani ruwa a kofi muga.

Ran Rashida fal haushin Abinda Nasir yace tafita tana ayyana ai wallahi bai isa ba, taya zataga samu san nan taga rashi, ga ciwon ganga ganga ya kama Maryam san nan yace zai mata addu'a, ai ?aryar sa wallahi, dan haka maimakon tashiga banWaki ta Webo masa ruwan sai kawai tafice tayi Wakinta tana ?ulle ?ullen Abinda zatayi masa yama manta da wani yiwa Maryam addu'a.

*Rashida*

Tana dawowa ta mi?awa Nasir kofin san nan cikin dabara ta shafa kansa zuwa fuskar sa kamar zata cire masa wani abin tana cewa.

"Yi sauri ka tofa mata baban halima, kaga wani abu a kanka da fuskar kama, sai data shafe kansa da fuskarsa da man asirin da Amina takawo mata tun ran nan na da zarar ta shafa masa maganin tofa a take zai manta da kowa da kowa koda kuwa uwarsa ce sai ita kaWai zai dunga gani da yaranta.

Ai kuwa Rashida na cire hannunta daga kan Nasir take yaji kwakwalwar sa ta hargitse kansa ya wani buga da ?arfi hannun sa da gangar jikinsa ta Wauki rawar mazari, a take kuwa kofin dake cike fal da ruwa ya suSuce zai faWi Nasir yayi saurin tarosa cikin ?arfin hali yake furta kalmar

"A'uzubillahi minasshai Wanirrajim, ya hayyu ya ?ayyum.

Wani zut zut, Nasir yaji jijiyoyin jikinsa na masa kafin daga bisani yaji wani ?arfin halin fara karanta suratul ba?ara, duk da harshen sa a Wan sar?e yake amma haka yafara karantawa da ?arfi har Muryar sa ta dai-dai ta karatun yafara fitowa sosai.

Wani Abin al-ajabi yana karatun Maryam ma sai idanuwan ta suka fara dawowa yadda suke, itama wani ?arfi ne yazo mata take ta fincike ear piece dake kunnenta ta danna play a karatun daya tsaya nan karatun ya haWe dana Nasir ya dunga fidda amo, kuma cikin iKon Allah karatun yazo dai-dai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login