Showing 159001 words to 162000 words out of 175193 words

Chapter 54 - KUTSE COMPLETE HAUSA NOVEL

07 Feb 2026

562

duniya, dan wan nan ruwan sirrin aljanune, kuma aljanun nan basa son aganar musu sirri, kinga kenan muddin wani yaga ruwan nan to yaga sirrin su kenan, kinga kenan ke kuma sai yadda aljanu sukayi dake, tashi kibani waje, boka cika aiki ya faWa yana zaro kwala-kwalan idonsa wanda ya ranbaWa musu farin kwalli yaji sosai ya zazzago, godiya Rashida tayi da al?awarin zata kiyaye san nan ta zazzage masa dubu Wari biyu tabar wajen tana ganin aurenta da Nasir mutu karaba takalmin kaza.

Koda Rashida ta dawo gida neman waje tayi ta adana wan nan tukunyar inda babu wanda zai gani sai ita, haka ta cigaba da harkar ta dan bata ?ara shiga har kar Maryam ba saboda taga a wuyanta take ?irisa ya rage ta amayo da ita, haka duk sanda tazo zizara kwallin ruwan nan a cikin idonta sai taji kamar kwayar idonta zata zazzago ta faWo saboda wani irin zafin bala'in da kwayar idonta take mata, jitake kamar ta daina sakawa, amma idan ta tuna yau kimanin wajen sati biyu kenan da fara zirara kwallin kuma tana ganin canji a wajen Nasir domin yanzu ko faWa baya mata da kuma Waga mata murya, kenan Alamar kyan maganin kenan, shiyasa kawai tayi ha?uri take amfani dashi a yadda yazo mata dan idan ta sakashi sai yayi wajen awa Waya yana mata azabar zafi da ?ai?ayi kafin ta iya buWe idonta, a wan nan halinne kuma zita tafara rashin lafiya dan zazzaSi take mai zafin gaske wanda har tashi bata iyayi, hakan yasa Rashida Waukar aniyar dole ne kulu ta dunga zuwa tana mata aiki tunda ai ?ar Nasir ce ba ?ar Maryam ba.

Hakan yasa ta samu Nasir da maganar, kamar bazai yarda ba amma dan kar tace wani Abin yasan halinta sai kawai ya share yace babu komai zata dunga zuwa, amma fa da zarar zita ta warke sai ta daina zuwa, da wan nan yarjejeniyar suka gama maganar Nasir ya shiga wajen Maryam.

Koda ya samu maryam da maganar gyaWa kai kawai tayi badan taso ba sai don son zaman lafiya tace babu komai, haka aka saka yarinyar nan kulu a masifar Rashida domin haka take faman aiki, data gama da Sangaren Maryam zata shiga na Rashida ta fara, wasu irin ayyukan jaraba Rashida take sakata dan ba?aramin haushin yarinyar takeji ba, daman tanajin haushin ya zulai da Jamila saboda da Maryam ta haihu su kazo har akayi suna suka tafi basu shigo inda take ba, sai ranar suna nema data hana su halima shiga sabgar sunan ta kulle su a Waki sunata kuka, shine ma ya zulai tazo tayi mata tujara ta kuma kwashi yaran da kayansu tafita dasu wajen sunan .

Lura da Maryam tayi kulu tafara gajiya da aikin sai duk taji babu daWi, daWin tashin hankalin tama yadda taga kulun duk ta rame tayi ba?i ta zama wata shiru shiru da ita gashi idan tana zaune ita kaWai sai ta faWa zurfin tunani, haka wataran maryam ta sakata a Waki take tambayar ta Abinda yake damunta tace babu komai, ?in yarda maryam tayi tacewa kulu idan bata da lafiya ta faWa mata takaita asibiti.

Murmushin ya?e kulu tayi tace "babu Abinda yake damuna aunty, kawai dai inajin wani iri a jikina kamar bani da kuzari, san nan saina dunga jin gabana yafaWuwa dan wataran har sai na dafe ?irjina, shine kawai Abinda yake damuna aunty, kulu ta ?arasa hawaye na saukkowa daga idanunta.

Ajiyar zuciya Maryam tayi tace shikkenan kulu, kidunga addu'a kinji, Allah yayi miki albarka, da Amin kulu ta amsa san nan tatashi zata shiga kichen domin Waura girkin dare, da sauri Maryam ta tareta tana cewa ta zauna ta huta ita zata Wora, shikkenan tun daga wan nan ranar Maryam ta kar Sarwa kulu wasu ai yukan na wajenta idan yaso taje taji dana wajen Rashida.

Abin da yake Satawa kulu rai shine, zita fa taji sau?i sosai, zataita warshagalinta a gidan amma da yamma tayi taga ya Nasir yakusa dawowa sai ta kwanta taita nishi, gajiya da rainin hankalin kulu tayi wataran ta samu Nasir da maganar, shima baiyi wata wata ba yacewa Rashida tunda zita ta warke tatashi ta cigaba da aiki, nan Rashida ta buga tsalle tace bata warke ba ?arya kulu take mata, a wan nan ranar bayan Nasir yafita Rashida haka tasaka kulu a gaba ta zageta tas bayan ta mammareta ta duddungure mata kai har sai datayi kuka.

A washegarin ranar da akayi haka kuwa ba ?aramin aiki kulu ta kwasa a wajen Rashida ba, har tagama zata fita Rashida tajawo rigarta ta baya tace mata, wuce kitafi kije ki Waga ?ar?ashin gadona ki shareshi tas ki goge shi kuma bari sai ya bushe tukunna ki maida katifar inda take ki rufe Wakin ki fito, babu yadda kulu ta iya haka ta shige Wakin Rashidan tana matsar hawaye, wanda daga Rashidan har kulun da sunsan Abinda ke shirin faruwa dasu da basuyi gangancin zuwa ko kusa da Wakin bane bare su shiga.

Katifar kulu ta Waga tana haki danta bala'in gajiya gashi kwata kwata batajin daWi da ?arfin jikinta, tana Wagawa kuwa taci karo da wan nan tukunyar da boka cika aiki yabawa Rashida yace karta bari kowa ya gani, zaro ido kulu tayi tana kallon cikin kwaryar bayan ta yaye fefen taga tulun yayi yayin ganyar yaki.

*Rashida*

Kwata kwata ta manta da zancen akwai kwarya a ?ar?ashin gadon shiyasa ta aika kulu ta share mata duk dan salon tabata wahala, ai kuwa tana tunowa tatashi zumbur daga zaunen da take ta dafe ?irji tana faWin na shigan gaWi na SalSace, da gudu ta nufi Wakin tana kwalawa kulu kira amma ina aikin gama ya kama, wata zabura da sakin ?ara mai sauti Rashida tayi a lokacin dataga ?o?an a hannun kulu tana le?awa, ita kuma kulu wan nan ?arar da Rashida tayi ce ta furgitata yasa ta saki kaskon daga hannun ta yafaWi yace "tusssshhh yafashe ruwan ya tarwatse.

*KUTSE*

*PAGE 69*

*NA*

*MOM HANEEF*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

*Rashida*

Zaman daSaro tayi a ?asa tana kuka sosai tana ?ara nana wayar a kunnenta tana cewa

"Nidai dan Allah boka ka rufamin asiri wallahi bazan iya kisa ba, haba duk Abinda nayi? Inafa da hankali da tunani, kawai dai son zuciya ne da rashin Waukar ?addara ya sakani a wan nan yanayin, amma kataimakamin kabani wani abin amma banda kisa, wallahi bazan iya kisa ba, to mema yarinyar tayi min dazan kasheta?

Tsaki boka yaja yana ke Rashida ki shiga taitayinki, kinsan da Allah Win kika faWa hannun mu? To baki isaba, ai yarinya duk wata mace data yarda da boka ta bashi amanna fiye da Allah wanda yafi sanin sirrinta ta shiga uku, kuma a taSe zata ?are rayuwar ta kamar yadda muma zamu ?are a haka, dan haka Aljanu basa jira umarnin dasuka baki shine kawai zaki zartar ki kuSuta, idan ba hakaba tabbas zaki makance san nan ki kurman ce kuma ki haukace, wane sharaWi muka gindaya miki ma, ubanwa ye ya hanaki kiyaye dokokin mu? To bari kiji "makarin wan nan tonuwar asirin shine ki hanzarta kashe wan nan yarinyar idan ba hakaba a wula?ance zaki ?are san nan ki mutu a wula?ance .

Kuka Rashida ta ?ara fashewa dashi tana na shiga uku na lalace boka, dan Allah kabawa aljanun ha?uri, nina ha?ura da komai wallahi, kuma wallahi na fasa komai kawai natuba na koma ga Allah.

Wata mahaukaciyar dariya boka ya zuba yana kin taSe Rashida, hhhhhhhh, kin taSe kin lalace Rashida, jaharmu Waya a lahira. ?it kuma ya kashewar.

Kuka sosai Rashida take rufza har lokacin kuma kulu na cikin Waki tana Aljanu sanadiyyar mugun rankwashin da Rashida ta zuba mata aka saboda ta ganar mata sirri kuma ta fasa mata kwarya, kuma san nan saboda rashin adalci taga ta faWi maimakon ko salatin Annabi ne ta tattofamata sai kawai ta juyo tafito daga Wakin tabarta a ciki ta rufe ?ofar.

Zumbur Rashida tayi zata mi?e sanadiyyar taSata da zita tayi, jitake Aljanun ne suka fara kawo mata farmaki ashe Zita ce, shiyasa ta koma ta saki ?aramar ajiyar zuciya tana lumshe idanuwa.

Zama zita tayi a kusa da itana cewa, aunty menene dan Allah? Kiyi ha?uri kidaina wan nan kukan kada kanki yayi ciwo kinji.

?ara rushewa da kuka Rashida tayi tace "kibarni kawai nayi kuka zita, na rigada na saka kaina a cikin masifa da tsaka mai wahala, hanyar fitata daga wan nan taskun abune mai wahala. Baki zita ta saki tace to wai menene Aunty? Hannun zita Rashida ta ri?e tana shashshe?ar kuka tace "zita kisan kai zanyi, boka yace dole ne na kashe kulu saboda taga sirrin aljanu, ya zanyi zita? Ina zan saka kaina ?

Hannu zita ta zame daga na Rashida tace "yanzu aunty akan Wan wan nan abin kike tayar da hankalin ki? Haba aunty karki bani kunya mana, dan kawai zaki kashe kulu sai kibi kitada hankalin ki? A tsorace Rashida ta kalli zita tace "haba zita, kisafa? Anya kuwa kinada imani? Dariya zita tayi ta gefen baki tace "ai babu imani a wurin masu bin bokaye aunty, kema aiba imanin ne dake ba, dan haka kawai kiyi Abinda Ya dace, idan ba haka ba kuwa billahillazi aunty bazasu Wauke wan nan yarjejeniya da kukayi ba dan haka kiyi zurfin tunani ki samawa kanki mafita idan ba so kikeyi ki ?are rayuwar ki a cikin masifa ba.

Kai Rashida ta jinjina wani kwarin gwiwa na ?ara shiga zuciyar ta dan gaskiya bazata bari ta makance kuma ta kurma ce ta haukace akan Wan ?aramin abuba, gwara kawai ta kawar da kulun idan yaso daga baya sai ta haWa da munanan ai yukan datasan tayi tayi istigfari, kuma hankalin ta yana kwanciya zata tafi makka ta ro?i Allah acen ko zata samu sau?i, da wan nan shawarar data yanke ta mi?e a hanzarce tana buWe Wakin ta le?a kulu wacce take a sheme kamar babu rai a jikinta, shiga Rashida tayi a hankali tana jijjiga kulu tana cewa "ke kulu, kulu ke.da kyar kulu ta iya buWe idonta saboda nauyin da sukayi mata tana mi?ewa taja baya ta jingina da bango tana maida numfashi.

Sai data Wan huta san nan tafara ?o?arin tashi zata fita aniyarta ta koma part Win Maryam ko zata samu nutsuwar zuciya, dan irin bugawar da ?irjinta da zuciyar ta sukeyi kamar zasu fasa ?irjinta su fito.

Dafeta Rashida tayi tana Wan mata murmushi tace "kiyi ha?uri da Abinda nayi miki kulu, Insha Allah bazan sake takura miki ba, amma nima dan Allah ki rufamin asiri kada ki sanarwar kowa Abinda yafaru kinji? Kai kulu ta Waga dan taji taWan fara dawowa dai-dai sai dai zuciyar ta da take tsinkewa ta zube har sai ta dafe ?irjinta.

"Bazan faWawa kowa ba aunty Rashida, nidai kibarni zuwa zanyi na kwanta na huta, da sauri Rashida tace toki kwanta anan mana.

?i kulu tayi sai kawai ta daddafe ta tashi tare da fitowa falo tana zama daga kan kujera, da sauri Rashida tayi wa zita ido sai tayi sauri ta tawo wajen kulu tana sannu kulu kinji? ?aga kai kulu tayi amma batayi magana ba sai idonta data mayar kan TV. Tanajin ?aruwar faWuwar gabanta.

First aid box Rashida ta Wauko tana bara ta dubawa kulu maganin ciwon jiki da ciwon kai tasha, karSar maganin tayi tasha tanajin wata ishiruwa na kuma taso mata, suna nan a haka zita tatashi tacewa Rashida bara taje ta siyo kifi dan wallahi shine take sha'awar ci, dato Rashida ta amsa tanajin itama gabanta na faWuwa har zita tafita.

Ita kuma zita na fita ta nufi inda Rashida ta aiketa domin ta karSo mata maganin mutuwar da boka yace a je a karSa, batafi minti talatin ba ta dawo daga aiken tana Wagawa Rashida gira, hijabin ta ta cire tana ajiye ledar kifin ta shiga kichen tana kulu bara na zubo mana abinci, da sauri kulu tace, ai banacin kifi, sai Rashida tai saurin cewa king Zita zubo mata nata daban karki saka mata kifin, kitawo mata da lemo ta ji?a ma?oshinta.

Kallon kulu kawai Rashida da zita sukeyi domin a ransu suna tunanin nan da ?an mintina sai dai su kalli gawarta a kwance, ai kuwa saboda zita najin yunwa sosai danko karin safe bata samu yiba taita cin abincin bilha??i da gaskiya har ta kammala tas tasha ruwa danko lemon bai samu muhalli ba.

Sai data Wan huta san nan tatashi jin kamar jiri na Wan Wibarta tacewa Rashida zata tatafi wajen Maryam, har ?ofar Waki Rashida ta rakata tana mata kallon ?arshe don tasan yau kam kulu sai kwanan lahira.

*Maryam*

Zaman kulun a wajen Rashida yaWan taSa mata zuciya domin tasan babu Abinda take sakata sai wahala, dan haka tajira tajira taji shiru sai kawai tatashi da niyar binta sai gashi kulun ta shigo tana mata dariya, itama Maryam Win dariyar tayi mata tace kinsha gajiya yau daga ganinki, dariya kulu tayi tana zama tace "hnmmm, ai daga yau ta ?are aunty, Insha Allah daga yau aunty Rashida bazata ?ara ganina a part Win taba aunty.

Tsurawa kulu Maryam ido tayi tana karantar sanyin ta tace "kulu wai meke damunk ne, ni yau sai naganki wata iri kamar kinyi shekara a kwance duk kin rame gashi kinyi wani irin fari da tsawo kamar anjawoki.

Murmushi kulu tayi tace wallahi Lafiya ta ?alau aunty kawai dai bana Wanjin daWin yanayi nane shiyasa, yanzu ma zuwa zanyi na kwanta nayi barci dan wallahi wani irin gigitaccen barci nakeji kamar zan faWi, kai Maryam ta Waga mata tanajin wani irin yanayi marar daWi a jikinta haWi da faWuwar gaba itama, hanyar Wakinta kulu tayi zatashi ga sai kuma ta tsaya, kuma juyowa tayi ta kafe Maryam da ido sai hawaye shar shar suka fara zubar mata, da sauri Maryam ta isa gaban kulu ta tsaya itama tana hawayen tace "kifaWa min damuwar ki kulu dan Allah, kodai Rashida tana miki wani abinne? Ki sanar dani domin mu Wauki matakin gaggawa kulu, kasa magana kulu tayi sai kawai ta saka kuka ta rungume Maryam tana "inaso ki aunty, aunty kiyafe min abubuwan danayi miki daga zuwana gidan nan zuwa yau dan Allah, san nan idan ummana tazo itama kice mata ta yafe min kura-kuraina. shafa kanta Maryam tayi tace tana hawaye tace "nayafe miki kulu, kuma dan Allah kidaina wan nan magan ganun masu kama da wasiyya kinji kulu, maza jeki kwanta Win idan kintashi sai muyi magana ta fahimtar juna dake, kai kulu ta Waga tana kallon Wakinsu ?an biyu tace suna ina? Suna Waki, juyawa kulu tayi ta shiga Wakin tana kiransu, ganin suna barci yasa ta shasshafa kansu tace inasonku sosai wallahi, bari mutashi daga barci yau akwai wasa na musamman dana tanadar muku, sai data daWe tana kallon su san nan tafito ta nufi Wakinta tana aunty saina tashi akwai labarin dazan baki, dan tayi rantsuwar sai ta sanarwa da Maryam Abinda tagani a ?asan gadon Rashida, amma kash kana taka Allah na nashi, kulu na kwanciya da niyar rufe idonta tayi barci sai taji kamar ana janta, yun?urawa tayi zata tashi sai ta kasa dan jitayi jikinta yayi bala'in nauyi ta yadda ko yatsanta bazata iya Wagawa ba, hakan yasa ta buWe baki zata kwalawa Maryam kira amma sai taji an sha?eta har bata iya numfashi sosai, nan da nan kuma babu daWewa tafara wani irin kakari da ?arfi tana ri?e wuyanta da yake barazanar tsinke mata.

Kamar daga sama Maryam tafara jiyo kakarin kulu, da sauri tatashi har tana tuntuSe ta afka Wakin tana kiran sunanta, sai dai kulu babu baki sai kallon Maryam take da idanunta suka fara juyawa hawaye na zurara ta gefen su, a burkice Maryam tafara kiran sunan ta tashi tai da sauri zata fita sai kawai taga wata irin kumfa mai bala'in yawa tana tuttulowa daga bakin kulu tana sauka a ?irjinta.

Kuka Maryam tasa tana cewa "innalillahi wa'inna ilaihirraji'una, kulu,kulu menene wan nan? Na shiga uku, sai ta juya da gudu ta fita tana kwalawa driver kira kamar zata ari baki, rashin sa'ar kuma driver yatafi Wauko su halima daga makaranta baya nan, da gudu Maryam ta koma cikin Wakin tana rarumo wayarta zata dannawa Nasir kira taji kulu na sha?uwa mai ?arfi, da sauri ta banka Wakin a dai-dai lokacin ita kuma kulu rai yayi halinsa =?-?

Kamata Maryam tayi tana kuka tana cewa "kulu,kulu,kulu dan Allah ki tashi dan girman Allah kulu karki mutu, wayyo Allahna, ta faWa tana kallon su Rashida wanda suka shigo a hautsine suna tambayar lafiya? Cikin rawar murya Maryam take cewa Rashida "dan Allah Rashida kitaimakamin ki kirawo ya Nasir yazo mukai kulu a asibiti, inafa tunanin suma tayi wallahi, cikin tashin hankalin da Rashida take nunawa ta karSi wayarta a hannun zita dake tsaye tana hawayen munafurci ta dannawa Nasir kira, tanajin ya Waga ta mi?awa Maryam ita kuma ta karSa.

Cikin kuka tace Ya..ya...yaayaaa. kazo gida kulu bata da lafiya gashi ma harta suma, da yake Nasir Win yana bakin layin ma sai ya kuma zugagar motar da gudun bala'i ya durfafo gidan hankali a tashe saboda jin kukan Maryam cikin har gagi.

Tunkan ya ?araso yake buga harm, da sauri mai gadi ya wangale gate Win nasir ya danna hancin motarsa cikin gidan.

Ita kuwa Maryam tanajin harm tatashi dagakan gawar kulu ta antayo da gudu tayo waje tana kuka wiwi, ri?ita Nasir Win yayi yana lafiya? Ganin su Rashida suma sun fito a hautsine yasa shi garzayawa Wakin kulun ya ganta sheme a kwance, kururuwar Maryam ce tasa ya zari kulu wacce jikinta ya saki baki Waya yafita da gudu mai gadi yayo kansa yana lafiya mai gida? BuWe min gate, buWe min gate kulu zan kai asibiti, da taimakon mai gadi aka zura kulu a bayan mota ita kuma Maryam ta faWa gaban tanata kuka wiwi dan hankalin ta sam baya jikinta, suna fita mai gadi ya girgiza kai yana faWin Allahu Akbar, wan nan yarinyar ai babu rai a jikinta.

Bayan ?an gwaje gwajen da likita yayi ya fito yake???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? sanar dasu Nasir result Win rashin lafiyar kulu.

"Absa gwaje gwajen da mukayi mungano yarinyar ku taci gubane a cikin abinci, san

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login