Showing 114001 words to 117000 words out of 175193 words

Chapter 39 - KUTSE COMPLETE HAUSA NOVEL

07 Feb 2026

553

shekara sha huWu ba amma ace tana zaune babu makarantar boko babu ta islamiyya, ajiyar zuciya Rashida ta sauke tare da kallon maman mu dake yin tu?in tuwo tana ?an wa?e wa?enta.

Duk da cewar Rashida ba tason ba?o kowane iri ne sai kawai taji bazata ?i amsa tayin zita ba saboda yarinya ce wacce tayi dai-dai da tsarinta na zaman takewa saboda haka sai ta jinjina kai tace

"?afata ?afarki zita da zarar mijina yazo tafiya dani.

Dariya zita tayi tare da tashi tana tsalle tsalle ta nufi wajen maman mu dan gaya mata albashir na zuwa Nigeriya Nigeriya Win ma kano, mafarkinta kenan koda yaushe shiyasa ta dage akan Rashida ta tafi da ita, kuma data tabbatar Rashidan bazata tafi da ita ba tuni ta faWawa maman mu ?udurinta, kuma take maman mu ta nufi wajen mai duma ta shaida masa bu?atar ta, bai kai da nisa ba kawai yace taje kamar zita taje kano ta gama.

*Bayan sati Waya*

*Maryam*

Tana kwance tana barcin da ba daWi yake mata ba duk da kwakwalwar ta a jirkice take bawai tana tunani dai-dai bane, wani irin suka taji an mata a ?ahon zuciyar ta take kuwa ta farka tafa jijjiga kamar zata Salla gadon, umma dake kan Waya gadon tana barci kamar a mafarki taji abin sai tayi sauri tatashi tana kallon yadda Maryam ke jijjiga kamar zata SalSale, da gudu umma tatashi tana kuka ta bazama Wakin likita.

Rasa yadda zasuyi da Maryam likita sukayi domin duk taimakon dazai bata sunyi iya iyawa amma ta?i daina jijjigar, gashi abin tashin hankalin har tafara daddatse leSenta da harshen ta yanata zubar da jini, inda Allah ma ya taimaketa yayi saurin saka mata cokali a tsakiyar ha?orin nata, shi kansa likitan sai daya zubar wa da Maryam hawaye domin da yarasa yadda zaiyi da ita shima saiya koma gefe ya zuba mata idanuwa dan duk wata allura daya kamata yayi mata ta jijjiga yayi mata amma bata Wauke taba.

A ?alla sai da Maryam ta Wauki tsawon minti talatin tana wan nan jijjigar wacce har ?arfen gadon dat ri?e sai da ya karye, san nan kuma da kanta sai jijjigar tafara raguwa har tayi sanyi ta daina baki Waya.

Ba umma ba har shi likitan tasowa sukayi cikin tausayawa halin da Maryam take ciki sukayo kanta, tuni wani nannuyan barci ya Wauketa dan haka koda umma da likita sukayi ?o?ari wajen gyarata sam idonta ba abuWe yake ba.

Sai da likitan ya gama mata treatment Win bakinta san nan ya kalli umma cikin tausayi yace.

"Dan Allah Hajiya idan mijinta yazo da safe ko bana nan ki faWa masa ya nemi, dan akwai wata mahimmiyar magana dazanso nayi dashi.

Kai umma ta Waga har lokacin tana kuka san nan likitocin suka fita suka bata waje.

Kusa da Maryam umma ta zauna take kallonta cikin tashin hankali, domin Abin na Maryam yafara bata tsoro, sai ta kalli ?arfen gadon da Maryam ta Salla cikin ta'ajibi take nanata wan nan ?arfin kamar bana mutum ba?

*Bayan kwana biyu*

Ta gumi Nasir ya zabga agaban likitan dake masa bayanin sakamakon gwajin kwakwalwar da akayi wa Maryam, hawaye Nasir ya share yace

"Yanzu babu wata hanya da za'ayi maganin wan nan matsalar?

Numfashi likita ya sauke yace

"Eh to, ana iyayin maganin matsalar, amma gaskiya da kamar wahala, kawai dai kamar yadda ka faWa Win zamuyi mata cike cike nan da sati Waya ka fita da ita wajen, India sune inda suke da kwararrun likitocin da zasu iya duba matsalar ta, dan haka yana da kyau a kaita cen din ina tunanin tabbas zaku dace a cen.

Godiya Nasir yayiwa likita san nan ya tashi ya koma Wakin Maryam yanajan jiki.

A wan nan kwanakin da za'a fita da Maryam India tuni anyi Kowane irin shirye-shirye an gama ranar tafiya kawai ake jira.

Da umma da Nasir sai Maryam kawai za'a tafi, ita kuma ya zulai zata zauna a gidan saboda kula da ?an biyu saboda itama tun ranar sunan da abin yafaru bata tafifa tunda ba ita kaWaice a wajen mijinta ba san nan mijin nata nada sau?in kai.

Ita kuwa Jamila sai ana saura kwana biyu za'ayi tafiyar tazo sallama dasu da kuma ?ara duba jikin Maryam Win.

*Na dama*

A ranar da Jamila tazo a ranar suna zaune gaba Wayansu harda Nasir a gidan, hira sukeyi sama sama ta rashin lafiyar Maryam da kuma yadda za'a samu warakar ta, sai kawai Jamila ta gyara zama tace

"Waini yaya dan Allah ina Rashida ne? Kwata kwata fa ban ganta a lokacin hidimar haihuwar ?an biyu ba? san nan duk wan nan budurin rashin lafiyar Maryam da akeyi ban ganta ba ban kuma ga ?an uwanta ba, san nan ko dan irin ru?on adalcin da maryam kewa yaranta ai tazo koba dan Allah ba, anya kuwa yaya? Wai wan nan wace irin macace?.

*Nasir*

Da sauri ya mi?e yana rarraba idanuwa sa?o da loko san nan yafara magana kamar zautacce yana cewa.

Na'am, Rashida, Rashida kuma? Sai ya kuma zabura yace

"Na'am Rashida, kina ina? Ganinan zuwa gareki Rashida, sai ya figi mukullin motarsa ya fita.

haSa ya zulai ta ri?e tace

"A'a menene haka kuma? Ina Rashida taje?

*Bayan kwana biyu*

Tunda Nasir ya saka kai yafita daga gidan nan basu sake ganinsa ba, babu irin wayar da ba'a yi masa ba amma baya Wagawa, daga baya ma sai yayi blocking Win kowa da kowa saboda kar a cigaba da damunsa.

Kuka ya zulai kawai takeyi saboda irin halin da take ciki, meya samu ?aninta ya fita a furgice yake kiran sunan Rashida? Me Rashida tayi masa? Ina ma yake babu wanda yasani tunda har da Ramadan ake fafutukar nemansa amma shiru.

Ramadan ne ya katse shirun da cewar

"Tunda abin haka ne ya kamata kawai a kyaleshi ayi tafiyar nan, yanzu fa saura awa biyu jirgin ku yatashi dan haka kawai umma kutafi idan yaso sai asan Abinda za'ayi daga baya.

Face majina umma tayi Saboda kukan da takeyi tace

"A'a Ramadan, abar tafiyar nan kawai tunda shi uban gayyar baya nan, ina tunanin akwai Abinda yake faruwa da nasir Ramadan, dan haka bazan iya tafiya na barshi a cikin wani halin ba, dole ne mujira Nasir muyi addu'a kuma tunda takardun bazasuyi expire ba.

Kuka itama Jamila take sosai tana cewa

"Duk laifi nane umma, da ace banyi masa maganar Rashida ba da hakan bata faruba, nayi nadamar furta sunanta a kunnen ya nasir, nayi nadama wallahi, nikam ina zan samo yaya ne? Innalillahi wa'inna ilaihirraji'una.

*Nasir*

Yana kwance akan faWeWen gadon da suka kama shi da Rashida a garin kaduna, Rashida na kan cinyar sa a kwance yana w????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
asa da hautsina gashin ta, a wan nan kawanaki biyun da sukayi a wan nan hotel Win ba ?aramin daWin zama da juna sukayi ba, burin Rashida ya cika domin ta mallaki nasir da zuciyar sa baki Waya.

A inda ta ?ara tabbatar wa kuwa shine

Tana zaune ita da maman mu suna hira sai taji wayarta na ?ara, kamar ta share sai kawai dai ta Wauko wayar ganin an kira kusan sau huWu, tana duba wayar wazata gani?

Ai wani tsalle ta daka ganin sunan Nasir na yawo akan wayar, maman mu ta nunawa wayar tace

"Nasir ne, hannu maman mu ta bawa Rashida suka tafa san nan ta shige Waki tana mai amsa wayar, Abinda kuma ya bata mamaki shine, tana kara wayar a kunne taji kukan Nasir a kiWime yana faWin.

Kina ina dan Allah Rashida? Ina kikaje kika barni? Banida kowa bani komai sai ke kin sani ina kikaje?

Nan take ta sanar dashi tana agadez wajen dangin mamanta amma su haWu a kaduna tayi masa kwatancen gidan wata ?awarta, a ranar Nasir bai kwan a kano ba sai a kaduna saboda jin Muryar Rashida da yayi ta ?ara hautsina tunanin sa.

Itama Rashidan a washe gari tatawo ita zita Kaduna domin haWuwa da Nasir, kuma suna haWuwa suka nufi hotel domin kama Waki, kuma ganin anata kiran wayar sa yasa ta karSi wayar tayi blocking Win kowa, da abin ya fara Sata mata rai sai kawai ta sai masa wata wayar ta canza masa layi, shiyasa ko an kirashi ba'a samu.

*KUTSE*

*PAGE 49*

*NA*

*MOM HANEEF*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION.*

*Bayan wata huWu*

Rashidan ce zaune kan kujerar gidan ?awarta tana kur Sar lemo a yan gance kamar bata so, tayi kyau tayi ?iba tayi Sul-Sul a binta, kana ganinta ma dai kasan tana cikin kwanciyar hankali da jin daWi.

Nasir ta kalla wanda ya zuba tagumi ga ruwa a hannunsa amma ya kasa sha saboda rashin jin daWin jikinsa, kallonsa Rashida tayi tace

"Amma Abban Halima baifa kamata ka dunga damun kanka har haka ba, ciwo fa ba mutuwa bane, kuma kowane ciwo ai akwai maganin sa ko? Dan haka don Allah ka daina wan nan damuwar dan damuwar ka tana ?ara jefani cikin damuwa.

Kofin hannunsa Nasir ya ajiye ya kalli doctor mijin mami ?awar Rashida yace

"Barka da fitowa doctor, mun dameka ko?

Murmushi Doctor yayi yace

"Ko kaWan, ai tsakanin likita da marar lafiya akwai babbar sha?uwa da kuma amana, karkaji komai, yanzu dai menene ke tafe daku, Madam ta kirani Wazu wai zaku asibiti nace mata na fita amma in babu damuwa zaku iya zuwa gida mu haWu, so daman inason baka wan nan ragowar gwaje gwajen naka ma Allah ya?ara lafiya.

Da Amin Nasir ya amsa yana cewa

"Daman maganar ciwon sugar Win nan ne yake tada min hankali, kaga daman shine ya kashe babata yanzu kuma ni yake nema, sai naga kullum ?ara ta azzara ciwon nan yake yi, shine nace kodai zamu samu wani ?arin bayani na rabuwa da wan nan ciwon na har abada?

Gyara zama doctor yayi yace

"Ai Alhaji Nasir ka kwantar da hankalin ka, wato shi ciwo lokaci Waya yake shiga warakar sa kuma sai a hankali, kamar dai yadda na faWa maka ne da zarar ka kiyaye dokoki da ?a'idojin da aka gindaya maka da kuma dai-dai ta tsarin cin abincin ka shikkenan, Insha Allah wata rana zaka warke ya dawo kamar bakayi ba da yar dar Allah.

Da yake yau juma'a ce sai nasir da doctor suka Wunguma suka nufi masallaci yayin da yabar Rashida a wajen mami dan tace zata tawo gidan da yamma.

*Mami*

Kallon Rashida take cikin tsantsar mamaki da al-ajabin labarin data bata tace.

Yanzu kina nufin duk wan nan watannin huWu da kukayi a garin nan yana da wata matar harda ?a?a? Kuma harda naki ?a?an kika bari kika Wauko miji kuka tawo saboda son zuciya?

San nan abin tashin hankalin ma wai matar tana kwance har zuwa yanzu sai dai a kwantar a tayar, innalillahi wa'inna ilaihirraji'una, anya Rashida kinada imani kuwa? Anya Rashida kina da rabon shiriya? Amma kin bani mamaki Rashida, kuma wallahi bantaSa zatan haka daga gareki ba.

Wa iya zubillahi.

Harar mami Rashida tayi tace

"Au kin Wauka ko wacce mace lusara ce irin ki wacce ga kyau ga kuWi ga wayewa ga ilimi amma kina zaune kina bautar miji da ?a?an miji, to sannu, nikam banyi wan nan lalacewar da kishiya zata tafi wata uwa duniya da zama ta barmin ?a?anta ba, ai wallahi bata isa ba, dan haka ni nan da kika ganni wallahi akan kishiya har rai zan iya Wauka babu Abinda ya dameni.

?irji mami ta dafe tace

"Gaskiya kinyi nisa Rashida, kuma tabbas wanda yayi nisa bayajin kira wallahi, sai dai fatan Allah ya shirya ki, amma wallahi ina baki shawara Rashida ki tuba ki dawo kan hanya Kafin lokaci ya ?ure miki, dan wallahi muddin kika bari Lokaci ya ?ure miki kin bani kin lalace.

Ajiyar zuciya Rashida ta sauke tace

"Sai kiyi kuma ai, kanki akeji wai mahaukaciya ta faWa rijiya, karki fa manta irin ha'incin da Nasir yayi min shida wacce sauran kabarin, san nan saboda rainin hankali shekarar mu nawa tare dashi bai taSa min cikin Wa namiji ba sai mata, san nan sai da aka ciremin mahaifa kuma wacce shegiyar ta haifi ?an biyu harda namiji , inke ce yaya kike tunanin zakiyi?

Kai mami ta jinjina na irin ?arfin raunin imani na Rashida tace.

"Idan nice babu Abinda zanyi Rashida, zan fauwalawa Allah lamurana san nan naita addu'a ga yara matan dana samu dasu zamemin Alkairi fiye dana Wa namijin daban samuba.

Dariyar baki da hankali Rashida tayi tace

"Wallahi zuciya ta bazata iya ba mami, a ranar danaji wai ?an biyu Maryam ta haifa mace dana miji na gigita kuma na kaWu, dan da a lokacin za'a duba kayan cikina za'a gane sun hargitse sun cukur kuWe da juna saboda juyawa da hautsinawar da sukayi, ita kanta ya karimatu da take faWa min bayan mun gama waya da ita sai dataci zagi kuma tasha Allah ya isa, shi kuwa gogan dana tambaye shi da farko musu yayi min, sai da na nuna masa hoton yaran da ya karimatu ta turamin san nan ya aminta da zancen yai ta bani ha?uri.

Allah yasani na Wauko Nasir ne domin muyi ?an watanni mu koma gida a lokacin nasan waccen tsinanniyar yarinya ta daWe da mutuwa, amma wallahi tallahi nayi al?awarin Nasir sai ya shekara anan tare dani ba tare daya kuma saka ?afarsa koda a tashar da take lodin kano bane, umarni kawai zan bashi kuma dole yabi dan mai duma ya mallaka min shi dan haka sai yadda nayi dashi.

Kinga kenan ba haihuwar ?an biyu ba, naga da mijin da zata sake samun wani cikin harta haihu, to inama lafiyar haihuwar? Ai bata dashi zillah ya karSa, su kuwa yaran nan wallahi tallahi saina ga bayan su kamar yadda na kusa ganin bayan uwarsu, dan yarana baza suyi ?an ubanci ba.

Rasa bakin magana mami tayi har lokacin data tsinto muryar Rashida tana cewa.

Sai na saka an ma yarinyar fyaWe ta ?arfin tsiya, kuma duk wanda zaiyi mata sai na tabbatar da zai iya haWe min gabanta da bayanta ta yadda zai Surma shegiya ya wullar da gawarta.

shi kuwa namijin hummm.

Sai na tabbatar dabai moruba, sai na saka ya zama Wan iska ya zama ri?a??en Wan daba Wan fashi ya zama manemin mata, ta yadda zai nemi uwarsa ta gaba da baya yadda wan nan mummunan aikin nasa zaiyi ajalin dan ginsu baki Waya.

Zaki bari su girm kenan? Mami ta faWa tana share hawayen tsoron Allah da girmama buwayar sa ta Satar da Satacce.

Gira Rashida ta Waga tace

"Da a lamar hakan, kodan a shafe tarihin dangin Maryam a lokaci guda.


Yaranki fa? Mami ta faWa tana mi?ewa tsaye.

Itama Rashidan mi?ewa tayi tace

"Nasan zasuyi kyakkyawar rayuwa.

A fusace mami ta juyo ta tsinke Rashida da mari tace .

"Anya zakiga Annabi kuwa Rashida? Anya ke ba shaiWan bace kikazo a matsayin mace? Toko ifritu minal jinni sai ya sara miki akan aikin mummunar zuciyar ki wacce zata kaiki wutar jahannama.

Na tsaneki Rashida, ban taSa tsanar wata halitta kamar yadda na tsaneki ba, Allah yayi min tsari dake, kuma Allah ya isa da kusancin dale tsakanina dake, fita ki barmin gidana karki ?ara waiwaya ta har abadan abadina, ki manta da kin taSa sanin wata mami a kaduna balle ki Wauko wan nan ?afafuwan naki masu kama da tocilan kice zakizo min gida.

Kuma da ikon Allah ?udurinki bazaiyi tasiri ba, shegiya shaiWaniya, Insha Allah kafin ki kai ga aikata wan nan mummunan ?udurin naki zakiga juyin kwaWo a kanki.

*Rashida*

Dafe kuncin ta tayi tana kallon mami da tsantsar mamakin marin datai mata da kuma gaggaya mata magan ganun data ga dama, lallai, kasa magana Rashida tayi ganin mami ta bata waje tana kuka sosai.

Jiki a sanyaye Rashida tafito daga gidan mami tana ayyanawa a ranta babu mutum a duniyar mutane wanda zaici mutuncin ta ya zauna lafiya, kuma zata tabbatar wa da mami marin fuskarta da tayi bata mari banza ba.

*Maryam*

Tun wata Uku baya da Nasir yabar gidan tana wan nan mawuyacin halin bai ?ara waiwayar suba har yau muna wata na huWu, addu'a iya addu'ar Allah ya bayyana shi kullum yi ake babu fashi, su kansu su Hajja hankalin su yayi bala'in tashi dajin cewar Nasir Win ya Sace ne ba'a ganshi ba, ranar da hajja tazo gidan jaje kuwa taga Maryam kasa tafiya tayi ta zauna taita kukan tausaya mata da ?an jariran ta.

A lokacin ne take shaida musu ai Rashida bata nan tanacen agadez wajen dangin mamanta, kuma batajin Nasir yana cen domin duk bincin daya kamata itama tasa anyi acen agadez Win amma baije ba.

Kallon Maryam wacce ke jingine da bango umma tayi tana hawaye tace.

To wan nan al-amarin dai akwai Waure kai, kuma ina ganin da masu garkuwa da mutane ne suka tafi dashi yanzu ai ya dace ace sun nemi ?an uwansa koda gawar sane su bamu, amma shiru kikeji wai malam yaci shurwa, muna nan dai munata addu'ar Allah ya bayyanar mana dashi.

Ati shawar da Maryam take yawanyi yana bawa su umma mamaki, yanzun ma tayi yafi sau ashirin gashi idan tafara bata takaita wa sai dai taita jerawa, yanzun ma atishawar taketayi wan nan karan ma har sha?uwa da tari har sai da hajja ta tsorata tacewa umma

"Nikam meke faruwa da Maryam haka taketa atishawa da sha?uwa a bata ruwa tasha mana.

Murmushin ?arfin hali umma tayi tace

"Ai wan nan atishawar tunda muka fara mata maganin gida shikkenan ta sar kaSeta, kullum haka take fama, kinga wan nan rubutun? To duk sanda aka bata tasha aka shafa mata sai ta kwan tana wan nan atishawar sai dai Allah yabata lafiya.

Zama hajja ta gayara tana kallon Maryam wacce tayi wani irin ba?i ta rame ta zama kamar ?ashi darai tace.

Kenan wan nan ciwon na Maryam bana asibiti ne? Inace ance faralayis ne?

Kai umma ta Waga tace kusan hakan gaskiya tunda tun ranar da Nasir yabar nan muka koma asibitin sai abin ya zama kamar turi, shine kawai yayanta yace mudawo ayi na gida wan nan ciwo bana asibiti bane, to shine dai yake karSo mana taimako daga wajen malamai haka muke mata, kuma cikin hukuncin Ubangiji gashi muna ganin ci gaba tunda ada ko motsi batayi yanzu kuwa tana iya motsawa.

Kai hajja ta gyaWa tace.

Allah ya ?ara mata afuwa, amma nima zanso na Wanyi wani taimakon kaWan idan kin bani dama.

Baki umma ta washe tace

"Haba Hajja, ai muna neman

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login