Showing 96001 words to 99000 words out of 175193 words

Chapter 33 - KUTSE COMPLETE HAUSA NOVEL

07 Feb 2026

539

ta haWa musu kayan su yana nan zuwa zai Waukesu, batason tayi azumi a cikin gidan su tafison tajita a gidan mijinta, dan haka kawai ta Wau waya ta kira, ringing wayar taitayi kafin daga bisani taji an Waga.

Babu suna akan lambar ta dan Nasir bai taSayin saving number ta a wayar saba, kuma ba ita kaWai ba har Maryam baiyi saving number taba dan hakan shine ra'ayin sa, yafi ganewa ya haddace akansa hakan yafi sama masa nutsuwar zuciya .

Nasir baya nan yaWan fita ya dawo sai ya manta yabar wayar tasa a cikin gidan bai fita da ita ba, ita kuma Maryam jin anata kiran wayar babu ?au?autawa sai kawai ta yanke shawarar ta Waga wayar ta sanar damai kiran mai wayar baya kusa ko zai ha?ura ya daina kira dan kiWan wayar yana damun kwakwalwar ta.

Da sallama a bakinta ta Waga wayar tana niyar cewar mai wayar baya nan sai kawai taji Muryar Rashida tana ?unduma ashar tana cewa

"Wace ?ar kaza-kazar uban ce ta Wauki wayar mijina?

"?it Maryam ta kashe wayar gabanta na faWuwa zuciyar ta na zalle duk a lokaci guda, da sauri ta wullar da wayar kamar wacce tayi mata shocking tanajan addu'ar tsari a ranta dan ba?aramin kiWima tayi ba a lokacin da taji Muryar Rashida.

Yun ?urawa tayi tatashi a hankali tana ?arewa falon nata kallo san nan tayi cikin Wakin ta tana dafa ?irjinta dan har lokacin zuciyar ta bugawa takeyi da ?arfi-?arfi.

Guri ta samu ta kwanta akan sabon gadon nata wanda yau kwanan sa uku da siya, tanason gadon dan dakanta ta zaSe shi dan haka ganinsa ma kaWai yana san yata nishaWi , ganin zaman bazai mata ba sai kawai ta kwanta tare da lumshe idanuwa tana tunanin makomar su a wan nan da wowar da Rashida zata yi.

Wani malolon Sakin cikine ya tokarewa Rashida wuya saboda jin Muryar mace da tayi a wayar Nasir, tasan cewar a wan nan lokacin dai Nasir yana kasuwa balle tace Maryam ce ta Waga mata waya, san nan Abinda yake kuma bata mamaki bai wuce kashe mata wayar da banzar data Wau wayar tayi ba, bazata iya ha?ura da cin kashin da Nasir yake mata a karo na babu adadi ba, na farko kishiyar cin amana na biyu budurwa, shiyasa ta kuma ?ara danna kiran, jin ba'a Wauka ba baisa ta sadudaba haka taita kira kamar mahaukaciya har sai da cajinta ya kusa ?arewa

*Nasir*

Kafin ya ?araso falon sau Uku yanajin ringing Win wayar sa, da sauri ya ?araso ya zari wayar yana kallon cikin falon ganin Maryam bata nan, tafiya ya fara har ya le?a Wakinta ya ganta kwance tana barci fuskar nan tata tayi kuyas saboda gudawar data dunga tsulawa kwana biyu, girgiza kai yayi yana mai tausaya mata saboda tsananin tsoron Rashida da yaga Maryam nayi kamar me.

To banda tsananin tsoro taya za'ayi kawai saboda yace mata Rashida zata dawo nan da kwanaki ta barke da gudawa, gudawa taita tsulawa babu ?a??autawa tana masa kuka babu dare babu rana tana itafa tsoro takeji.

Ajiyar zuciya Nasir ya sauke tare da kallon wayar hannunsa ganin kiran ya kuma shigowa a karo na babu a dadi, kamar bazai Waga ba saboda yanason bawa kanshi lokaci da Maryam mai yawa a yau Win nan shine dalilin ma da yasa ya?i fita kasuwa, amma ganin 100miscall na Rashida yasa dole ya Waga yana sallama

Ba ?aramin dauriya Rashida tayi ba a lokacin da Nasir ya Waga wayar bata balbaleshi da bala'i ba, da kyar ta iya danne zuciyar ta ta gaidashi san nan tace masa sun daWe dayin parking shi kawai suke jira.

Ya rasa me yasa a wan nan lokacin muddin yaji Muryar Rashida sai yaji jikinsa yafara rawa shau?in sonta da kasancewa da ita yana fusgar saba, amma haka dai ya danne Abinda yakeji ya bata amsa a ta?aice da cewar.

"Ki jirani nan da minti talatin ina nan zuwa rabin raina.

Wani irin sanyin daWi ne ya ziyarci zuciyar Rashida wanda take tafara mantawa da ba?in cikin da take ciki tace to Nagode masoyina, bawai ta manta da kusancin shi da wata budurwar bane, ta barine ta koma gidan ta zurfafa bincike dan ta ?udure a ranta yanzu Rashida sabon salo ce zata dawo, zata dawo da kissa kala kala da kuma zamba cikin aminci a wan nan tafiyar tata, amma bari ta gama da Maryam tukunna san nan ta waiwayo ko wacece ta Wagawa mijinta waya, dan wallahi tana da ya?inin yau cikin Maryam bazai kwana a jikinta ba sai yabi rariya, kuma koda yayi girman da bazai bi rariya ba wallahi tallahi sai ta haifeshi babu rai a wan nan lokacin.

*Maryam*

Hawaye kawai take sharewa tana ?ara neman tsari da fitinar zuciyar Rashida da fitinar da zata dawo musu da ita, tasan Nasir yanason Rashida kuma akanta bazai yiwu ace ya rabu da ita ba, ita ma batace ya rabu da ita ba amma fitinar ta ta isheta, tana wan nan tunanin Nasir ya shigo cikin shirin fita yasha wanka da turarurruka kala kala yanata baza ?amshi ya shigo Wakin Maryam wacce tayi kasa?e tana kallon waje Waya wanda daga ganinta kasan tunani takeyi.

Sai da ya taSata san nan tayi firgit ta motsa dan bataji shigowar sa bama, zama yayi a kusa da ita yana shafa fuskarta tare da shafa cikinta Wan watanni bakwai, ya turo yayi ?ato kamar yau zata haihu amma akwai sauran tafiya a gaba.

Rungume ta yayi yana shafa bayanta yana ce mata.

Ki kwantar da hankalin ki Maryam, Insha komai yazo ?arshe tsakanin ki da fitinar Rashida, Insha Allah zaki ga canjin abubuwa tun daga yanzu komai ya sauya a tsakanin ku, kinji?

Bata Wagoba sai kaWa kai da tayi a sanyaye tace "to.

Sai da ya tabbatar ya kwantar mata da hankali san nan yasa taji kamar ita kaWaice babu Rashida yanzu san nan ya tashi ya barta yana ?ara faWa mata zaije ya Wauko su Rashida ya dawo dasu gida.

Numfashi Maryam ta sauke tanajin Wan sanyi sanyi a ranta domin tasan abubuwa da yawa zasuyi mata sau?i ba kamar daba, jin yunwa na sakuWarta yasa tayi azamar mi?ewa ta nufi kichen domin sarrafa abu marar nauyi taci dan takeaway Win da nasir yayo musu ?amshin bai mata ba shi yasa bazata samu damar ciba.

*Nasir*

Cikin kunya ya ?arasa gaida hajja wacce farin cikin ganinsa ya kasa Soyuwa a idanunta da fuskarta, fata takeyi ace wan nan zuwan na Nasir zuwa yayi ya Wauki matarsa su tafi hakan nan, dan tabbas tasan indai laushi ake nema to Rashida tayi Abinda yafi laushi da rashin Nasir a kusa da ita, dan yawancin lokuta tana sane da yadda Rashida take raba dare kuka ga tashin hankalin da kana ganinta zai bayyana kansa a gareta, wan nan yasa tayi farin cikin ganinsa ko ?ar tata ta samu salama cikin gaggawa.

Yana sosa kai yake kallon hajja yana cewa

"Ina neman afuwa hajja, a gafarta min bisa rashin zuwa na akan lokaci.

?an murmushi hajja tayi wanda iya kasar leSSenta tace

"Babu wani abu Nasiru, kuma Alhamdulillahi naji daWin ganin kazo wajen yaranka su ganka domin kullum damuna suke Abba Abba, to ga Abban nan sai ku bashi Abinda kuka tanadar masa, hajja ta ?arasa tana shafa kan sauda tana niyar mi?ewa amma ranta fal yake da fatan bikon ?arta ne yakawo shi.

Har zata mi?e yace

"Amm...hajja daman nazo tafiya da Rashida da yarane dafatan za'ayi min afuwa dan Allah.

Sosai farin cikin hajja ya fito tace

"Masha Allahu, amma naji daWi Nasiru, kuma kaine yakamata mu bawa ha?uri ai bisa shashanci da wauta irin na Rashida, amma insha Allah hakan bazai ?ara faruwa ba ka kwantar da hankalin ka kaji?

Kai Nasir ya Waga yana cewa

"Insha Allahu hajja, Nagode sosai Allah ya?ara girma.

Hajja nasan Nasir saboda irin girman da yake bata, cikin jin daWi tace

"Babu laifi Nasiru, Allah yayi muku albarka baki Wayanku ya ?ara muku zaman lafiya, dan Allah idan kaje gidan ka gaida min Maryam sosai.

*Rashida*

Kallon yanayin gidan nata ta dungayi dan sai take ganin kamar an canjo mata shi bashi bane, ?ara juyawa tayi taga har taya T.Vn bango sai da aka sake ga sabbin kujeru haWi da labulaye, abin ya Waure mata kai haka data shiga Wakinta ma taga sabbin kayan gado haWaWWun kalar datake matukar so, kanta bai ?arasa kuncewa ba sai data shiga kichen taga har sabuwar kanta sai da aka saka.

Wani iri Rashida taji a ranta a lokacin data tuna Maryam da ?ilama itama ya canza mata gado, sai kuma tayi saurin juyawa ta isa Wakin da Maryam Win take da Wan ?ulin maganin da zata bar baWa mata.

A kulle taga Wakin dan haka sai tayi tunanin tana ciki ta kulle kanta saboda ta dawo, a ranta takeji a gaban Maryam zata bar baWa maganin nan kuma tace mata ta tsallaka, idan kuwa tayi gaddama ta?i tsallakawa wallahi da kanta zata jata ta tsallakar da ita ta ?arfin tsiya tunda Nasir ya sauke su ya fita.

Bata damu da sai ta kwankwasa wa Maryam ?ofa ba ko salla?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? ma dan maci amana baya bu?atar duk wan nan abubuwan, shiyasa kawai ta saka hannu tare da murWa handle Win ?ofar ta tura cikin haWe fuska da rashin mutunci.

Amma sai dai me? Tana shiga taga babu Maryam a ciki babu kayanta, san nan Wakin daman ai nahi nasu halima ne aka bar mata sai taga an saka musu sabbin gadaje na yara masu ban sha'awa, har dai ita basu bata wani sha'awa ba saboda ranta a Sace yake.

Dawowa tayi da baya tana tunanin inda Maryam taje ta Suya saboda taji zata dawo, kwafa taja tana cewa a fili

"Zaki dawo ki sameni ne duk inda kikaje Shegiya tsinanniya.

Kai sauda ta Waga tace wacece mama?

Harara Rashida ta watsawa sauda tace

"Uwar kice

Jan baki sukayi sukayi gum dan su kansu suna tsoron fushin uwar tasu.

*Nasir*

Bai dawo ba sai wajen tara na dare, a gajiye yake ga yunwa da yakeji shiyasa yana shiga gidan rigar sa kawai ya cire ya nufi dining domin cin abinci dan ko wanka bazai samu damar yiba batare da cikinsa ya Wauka ba.

Rashidan da yaranta suna zaune a falon suna kallo ya shigo sukayi masa sannu da zuwa, yana cin abincin yana amsawa har ya cika cikinsa yayi gyatsa san nan ya mi?e.

Kansu halima ya dafa yana musu murmushi yace

Maza kuje ku kwanta goma ta kusa ga gobe akwai makaranta.

Tashi sukayi suna murnar chocolate daya basu suka shige.

Shi kuma yana ganin sun shige ya ri?e hannun Rashida yana mata sigina yana ?an?ance idanuwa .

Bala'in haushinsa Rashida takeji amma a haka ta daure ranta ta bishi tana son tayi masa tambayar inda Maryam take.

Tana zaune yayi wanka yana mata dariya yana ce mata bataga komai an canza ba?

Yake Rashida tayi tace

"Naga komai an canza shi mungode sosai gaskiya ka kashe kuWi da yawa.

Zama Nasir yayi a kusa da ita yana shafa sumar kanta yana cewa.

Duk duniya wa nake dasu bayan ku? Neman kuWin da nake ma ai dan ku nakeyin sa, kinga kuwa dole ne a kashe su wajen faranta muku rai.

Kai Rashida ta gyaWa tace haka ne kafin daga bisa tayi masa tambayar da take tayi mata ?ai?ayi a ma?ogaro.

Hannunsa ta cire daga nata a lokacin da yake kamo nata hannun yana niyar tsotsar ?an yatsunta, kallon ta Nasir yayi a Wan gicciye yace

"Menene?

Kallonsa itama tayi tace.

"Banga maryam ba dana shigo gidan nan, kuma ya kamata ace ka ?ara haWamu ka mana nasiha saboda an kwan biyu ba'a haWuba.

Murmushi Nasir yayi yace

"Ai bazaki ganta acikin gidan nan ba Rashida, tsakanin Maryam da gidan nan sai dai idan tazo muku ziyara.

Gaban Rashida ne yafaWi tafara fatan ace sakinta yayi sai ta daure tace kamar yaya?

"Murmushi ya kuma sakar mata yace

"Saboda na canza mata gidan zama.

A hargitse Rashida ta mike tace

"Ka canza mata gida kuma? Kamar yaya? Banfa gane ba.

Nasir bai mi?e ba sai dai Waga kansa da yayi yana kallonta yace

"Ba burinki Maryam ta fice daga gidan ki tabaki waje keda yaranki ba? To tafice tunda naga daman zaman naku ya?i daWi, shine na yanke shawarar na sauya mata gida na wareta ke ki huta ita ma ta huta.

A fusace Rashida ta juyo tana kallonsa tace

"Amma bakayi min adalci ba Nasir, ya Za'ayi ka canzawa yarinyar cen gida batare daka sanar dani ba? Banida mahimmanci a rayuwar kane yanzu ko yaya?

?aga masa muryar da Rashida takeyi ta fara damunsa sai kawai ya mike yace.

"Daman zaman Maryam tare daku anan ai bai dace ba, gidan ba tsarin mace biyu bane tsarin mace Waya ne shiyasa na Wauketa saboda afi samun sarari a gidan.

Girgiza kai Rashida tayi cikin ba?in ciki hawaye na zubo mata tace.

"Wallahi Nasir bazai yiwu ka canzawa maryam gidaba, wan nan ai ba a dalci bane wallahi, dan haka yazamar maka dolen wajibi ka dawo da ita mu cigaba da zama tunda ai tun farko haka kaza Sa mata.

Ran Nasir yakai ?ololuwa wajen Saci dan haka a fusace yace

"Haka na zaSa mata yanzu kuma na canza mata sai a kayi yaya?

Itama Rashida a fusace ta mayar masa da amsa da wallahi sai ka dawo da ita gidan nan Nasir, Maryam bazata zauna a inda ka kaita ba.

Wani Wan gajeren murmushi Nasir ya saka yace.

"Idan kuma ba haka bafa?

Kamar wata uwar sa haka Rashida tayi maganata tace

"Idan kuma ba haka ba wallahi sai dai ka saketa.

Tsaki Nasir yayi yana dariyar takaici yace.

"Bazaki canza ba Rashida, har a bada bazaki taSa canzawa ba.

Baki Rashida ta buWe zatayi magana Nasir yayi saurin rike damtsen hannunta yayi hanyar ?ofa da ita, yana buWe ?ofar ya turata waje ya mayar da ?ofar ya rufe da mukulli.

*KUTSE*

*PAGE 42*

*NA*

*MOM HANEEF*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

*Nasir*

Komawa yayi ya zauna akan gadon nasa tare da dafe fuskar sa da hannayen sa, tunanin Abinda zaiwa Rashida ya burgeta yake yi, kwata kwata baya burgeta tunda ya auri Maryam, san nan ta?i bashi dama su zauna lafiya duk kuwa da ?o?arin hakan da yake yi, ya raba gidan ma bazai zauna lafiya ba? To ai shi a ganinsa ma raba gidan shine masalaha gare su baki Waya tunda zaman Maryam a gidan Rashida ne ke kawo matsalar, amma duk hanyar dazai kawo masahala a cikin gidan sa sai Rashida tasan yadda tayi ta watsa wan nan masahalar ya zama wani topic na daban, shikan ya gaji bazai iya ba, dan da Rashida tana da tunani a wan nan zamanin babu wani namiji dazai Wauki wan nan rashin adalcin nata su zauna lafiya, amma shi ya Wauka, ya Wau komai da komai nata bayan duk haukan data gwada masa ya dawo da ita rayuwar sa amma take SaSatun bai mata adalci ba saboda ya saiwa Maryam gida ya maida tacen?

Kwanciya ya koma yayi rigin gine yana kallon silin da tunanin halin da Maryam take, inda ma Allah ya taimake shi ba ita kaWai bace akwai me tayata zama daya samo mata, murmushi yayi yana tunanin dramar sa da Maryam a lokacin da yayi mata zancen dawowar Rashida .

*Abin da ya faru*

A ranar da Rashida taje shagon Nasir ta sameshi a ranar daya koma gida kasa sukuni yayi, Maryam ta lura da halin dayake ciki dan haka sai ta fara tambayar sa Abinda yake damunsa, ?in sanar da ita yayi a wan nan lokacin dan yana tunanin halin dazai jefa zuciyar ta a ciki, sai dai kuma Abinda yayi a wan nan daren yafi Abinda zai faWa mata muni a wajen Maryam nesa ba kusa ba, ta shiga ba?in ciki da tashin hankali a sanda Nasir ya kusanceta amma yaketa nanata kiran sunan Rashida.

"Ina sonki Rashida, ina ?aunar ki da dukkanin zuciya ta, ban taSa yiwa wata mace irin son danake miki ba, ki yarda dani ki karSi Maryam a matsayin wacce ?addara ta zaSa mana muyi zaman amana da ita.

Tunda Maryam taji wan nan magan ganun masu kama da an mata allurar dafi sai jikinta ya saki ta daina ko wane emotions na taya shi Abinda yake ta buWe idanunta tare da zubasu akansa magan ganun sa na ?ara fita tar sabbi akan Rashida, hawaye ne suka fara sintiri a kumatun Maryam wanda batasan iya a dadin wanda ta zubar a wan nan daren ba.

Kasa barci tayi sai juye juye da tunane tunane, ga wani ba?in kishi da haushin Rashida da suka samu gurbi a zuciyar ta suka zauna daram har takejin kishin Rashida mai tsanani wanda tunda tazo gidan bata taSa jin kwatansa a ranta ko hasaso zataji irin saba.

Ganin kwanciyar bazata kai mata ba sai kawai tatashi ta Wauro alwala tazo tafara nafila tana kai kukanta ga rabbil izzati da karya saka mata jahilin kishi wanda bazata iya sarrafa shi da kanta ba, sosai tayi addu'a da nema musu alkairin zama ita da mijinta da Rashida kafin daga bisa ta dafa cikinta ta kwararo masa addu'a wacce tana da ya?inin ko bayan babu ranta wan nan addu'ar zatai ta bibiyar Rayuwar sa har ?ashen numfashin sa.

Bata can zawa Nasir da komai ba sai dai duk sanda yazo nemanta sai taji gabanta ya faWi zuciyar ta ta doka da ?arfi dan karya kuma maimaita mata Abinda yayi mata kwana biyu da suka wuce, kuma inda Allah ya taimaka ma bai ?arayi mata wan nan sumbatun kiran Rashidan ba sai dai a cikin kwayar idanunsa take ganin Wauki shau?i da zumuWin Rashida da yake yi.

Taso tayi masa magana sai kuma tafasa ta naWe hannu tare da zubawa sarautar Allah idanu tana kallon ?arshen lamarin.

Yau saura sati Waya a zumi kuma a yaune Nasir ya zaunar da Maryam yake shaida mata zai dawo da Rashida cikin gidan su cigaba da zama, har ranta taji daWi kodan yaran sa su dawo kusa dashi amma take tsoro da fargaba suka Warsu a ranta nan da nan ta Sarke da guduwa marar tsayawa.

Kuma a san nan ne ta fashe masa da kuka tana cewa

"Ni bance karka dawo da matar kaba amma wallahi bazan ?ara zama gida Waya da ita ba, wallahi bazan yarda wani kusancin ya?ara giftawa a tsakanin mu ba saboda ban shirya shan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login