Showing 60001 words to 63000 words out of 175193 words

Chapter 21 - KUTSE COMPLETE HAUSA NOVEL

07 Feb 2026

570

baya, shiga Wakin Rashida tayi tunda Maryam Win bama ta rufe ?ofar ba a buWe ta barta, ?afar Maryam Rashida ta daka tace

"Tashi al'amura ai nasan idonki biyu, da sauri Maryam tatashi tana share hawayen dake mata mabaliya, Waga mata gira Rashida tayi tace

" Howa far? kinga yadda ake kanainaye miji batare da wahala ba ko? To kisani, muddin kina cikin gidan nan na rantse da Allah irin wan nan rayuwar zakiyi tayi har ki koma ga Allah.

Dan haka ruwanki ne ki tattara kibar min gida ki koma inda kika fito, san nan ruwanki ne ki zauna ba?in ciki ya kasheki, wan nan yarage naki, banza marar ?anci, ai rashin ?ancine yasa kike zaune a haka, ke bamai aure ba san nan ba sakakkiya ba, yo ai bakida miji tunda har yau na hanashi raba kwana, tunda kedai baki isa na haWa jiki da miji kema ki haWa dashi ba kinyi kaWan.

*Maryam*

Hawayen idanun ta ta share tana murmushin ba?in ciki ta kalli Rashida tace

"kiyi komai ba komai ba Rashida lokacin kine, amma kisani babu wani dake dauwama a duniyar nan sai ikon Allah, dan haka ina gaya miki duk Abinda zakiyi ki dunga tuna rayuwa kuma kina waiwayar baya, dan kin mulki ?ar wani da zalunci kemafa ?a?a mata gareki, bazan wa yaranki fatan zasu ganiba domin kuwa nima yarana nane dan haka ki kuka da kanki, dan wataran wan nan duk zai zama labari.

Cikin jin haushin maganar da Maryam ta mayar mata tayi kanta tare da Waga hannu zata mareta, da sauri Maryam ta ri?e hannuta tace

"karki ga kin dakeni nayi shiru kice zaki ?ara taSa lafiya ta wallahi bazan bariba a wan nan karan.

fuzge hannun ta Rashida tayi tana harar Maryam, juyawa tayi kamar zata fita sai ta dawo , dungurewa Maryam kai tace

"Ki saka a ranki na tsaneki, kuma bazan taSa sanki ba har abada, banza maiyin kutse a cikin iyalin da suka gina farin ciki a rayuwar duniyar su, ficewa tayi tabar Maryam baki asake wasu hawayen na zubowa daga idonta

Sauka ?asa Rashida tayi tana murza ido tare da saka Wan yatsanta a baki tanata gartsa masa cizo, sai da ta kusa isa inda Nasir yake tafara yar far da hannu.

Nasir na ganinta ya nufota yace

"ina Maryam Win?

Girgiza kai tayi cikin tausayi tace

"tace bazata je ba mutafi, daWewar ma danayi inata ro?ar tane amma ta?i, saboda taga ina mata lagwa lagwa shine har da hankaWo ni ta rufe Wakin, garin banke ?ofar nema ta datse min Wan yatsa ta faWa tana nuna masa Wan yatsanta data gaggar tsawa cizo yayi jajawur.

Cikin Sacin rai nasir ya gewaye ta yana bara naje wajen ta, bazan Wauki wan nan shashancin ba gaskiya, da sauri Rashida ta tareshi tana girgiza masa kai tace

"Kar kaje baban Halima, banason ana ta kura mata, kabarta ta huta dan Allah, ajiyar numfashi Nasir yayi tare da ri?e hannun Rashida yace muje, suna shiga motar Nasir ya figi motar a zafafe yabar ?ofar gidan.

*KUTSE*

?? *PAGE 25*

*NA*

?? *MOM HANEEF*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

*Maryam*

Tanajin sanda Nasir ya harba motar sa waje tare da fallawa da gudu yabar hara bar gidan, da sauri ta fito ta le?a ta saman gidan taga yafita daga layin ma baki Waya, komawa tayi ta zauna tanajin yadda zuciyar ta take tu?u?in ciwo amma haka ta daure tana salati dan tasamu sau?in Abinda takeji, kuma Alhamdulillahi tamaji sau?in, ajiyar zuciya ta dunga saukewa a hankali tana hailala har zuciyar ta ta wanke tas daga ?uncin, wayarta ta Wauko ta dannawa ya Mansur kira, sai datayi ringing sosai har ta kusa katsewa san nan ya Wauka da sallama a bakinsa.

Kasancewar safiya ce kuma ranar Lahadi ce babu aiki shiyasa bai fita ba, koda suka gaisa ya tambayi lafiyar ta sai tace ya bawa umma su gaisa, da yake yana zaune kusa da umman sai ya mi?a mata wayar yana ce mata autace umma.

Cike da farin ciki umma ta karSi wayar tana furta "autata, autata ya gidan naku? Ya nasurun da kuma Abokiyar zaman naki? Ya yaran naku auta? da fatan dai kuna zaune lafiya?

Murmushi Maryam tayi domin jin muryar ummanta a cikin farin ciki, dan haka sai ta danne komai duk da ba?in cikin ya faWa mata tace

"Lafiya ?alau Alhamdulillahi umma, kowa yana lafiya, wallahi umma inason zuwa na ganki da jiki sosai, gashi kullum nace miki zanzo sai ki hanani ummata, dan Allah umma ki yar dar min nazo na ganki.

"A'a Maryam, ni kullum farin cikina na ganki gidan auren ki kina zaune lafiya, kuma banda a binki ai Nasiru baya sati baizo ya ganni ba, ke ko ranar juma'a yazo, yazo ya kawo min abin arzu?i kala-kala, sai da na rasa damai zan masa godiya saboda farin cikin faranta min da yakeyi, wan nan yaron koni nayi na?udarsa na kawo shi duniya sai haka Maryam, dan Allah kiyi masa godiya, kuma dan Allah Maryam kiyi masa biyayya, ki zauna da kowa lafiya, itama Abokiyar zaman ki ki bata ha??inta ki bata girman ta Maryam, ?a?an mijinki ki sosu ki ?aunace su dan Allah kinji auta?

Nasan bakida matsala Maryam, ke yarinya ce saliha, to dan Allah ki Wore a haka, karki maida cuta ga wanda ya cuceki, duk wanda ya cuceki kiyi masa addu'ar shiriya san nan ki saka masa da Alkairi, wan nan halin manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ne, kuma Waya ne daga cikin halin mahaifin ki Maryam, inason ki zama mace mai share hawayen mijinta, yinayi bari na bari shi akasan mace ?ar aljanna nayi, kiyi biyayya kinji Maryam, kuma Insha Allah ina ?arajin daWin jikina zan saka Mansur ya kawoni gidan naki na ganki.

Tunda umma tafara magana Maryam take kuka da share hawaye, ha?i?a tana ha?uri, gashi umma tace ta ?ara wani ha?urin, har yaushe zataita hakuri ne? Inama inama umma zata ga halin da take cikin ko kaWanne data ce tatashi ta kwaci ?ancinta, dan tabbas idan tabari Rashida ta cigaba da ?untata mata tasan wataran sai dai a wayi gari ta mutu dan tsaf zuciyar ta zata iya bugawa ta fashe lokaci guda.

Jin tanata ?ananan kuka yasa umma ta mi?awa matar ya Mansur wayar tace

"ga ?ar uwarki ku gaisa.

Matar Mansur na kar Sar wayar ta kara a kunne tare da sallama, Maryam najin Muryar ta ta fashe da wani kukan tace

"Aunty inason na ganki, inason naji Muryar ki da shawar warinki, dan Allah aunty kizo ki ganni kinji.

Tashi auntyn tata tayi tsam ta shige Waki tare da turo ?ofa tace

"Duk magan ganun da umma ta faWa miki su yakamata ki ri?e, nasan ki da ha?uri Maryam, haka nasan halin Rashida macace marar mutunci, inason ki faWa min, maza buWe baki kifaWa min kada damuwa tayi miki yawa kinji ?ar uwata, ha?i?a tunda naji kina wan nan kukan akwai wani sabon Abu, danna san ke yarinya ce mai tsananin ?arfin gwiwa, badai kin bari Rashida ta kashe miki wan nan ?arfin gwiwar bako Maryam?

Itama Maryam tashi tayi daga kwancen da take tace

" bansan me zance miki ba aunty, amma komai ma yana faruwa dani, idan nace miki komai to ina nufin komai da komai na rashin daWi, aunty nagaji bazan iya ba kuma, nayi Abinda nayi ina fatan Allah yabani lada duka.

Girgiza kai aunty tayi tace "karki gaza Maryam, kingaji da zaman gidan Rashida kenan kike nufi? To bara kiji, ita rayuwa ?ar siyasa ce, kuma ina tabbatar miki idan kika iya siya zaki iya komai kuma ki siye komai, dan haka inason ki dawo wan nan Maryam Win tada mai kar sashi da iya siyasa, nasan dai koda wane irin tsafi Rashida takeji kedai kin fi ?arfinta, kuma ki saka a ranki idan iya siyasa ce kin shallake tunanin ta, dan haka zan miki magana a wasop, bara nafita kar suga na daWe suyi tunanin wata matsalar muke Soye musu kinji.

?aga kai Maryam tayi daga wancen Sangaren san nan ta kashe wayar, kallon wayar ta dungayi wani sanyi da daWin maganar da sukayi da aunty yanata ratsa zuciyar ta, ita sai yanzu ma ta farka daga mafarkin da takeyi ada, itama fa matar gidace kamar yadda Rashida take matar gida, kuma Abinda ta manta ai shi kishi ban gishiri in baki manda ne, dan haka zatabi komai a hankali taga iya inda abin zai tsaya kafin ta fito da nata makaman.

*Nasir*

Wajen sha?atawa yakai su Rashida, suna tafe suna hira, kuma hirar duk ta Maryam ce, badan komai Rashida ke yiwa Nasir maganar Maryam ba sai dan ta sakawa Nasir jin haushi da tsanar rashida a cikin ransa, kuma abin yaWan so yayi tasiri a wajen Nasir domin kalar abubuwan da Maryam keyi shi kansa bayajin daWin su sosai, sai yake ganin kamar bata farin ciki da zama dasu baki Wayan su, shiyasa kwaWa kawai Nasir ya dungayi a lokacin da Rashida take sanar dashi irin abubuwan da Maryam ke musu a cikin gidan idan baya nan, ?arya kala kala haka ta dungayi shara masa, har da cewar wai babu dama sauda ko halima su shiga sabgar ta sai taita hantarar su da zagin su, yanzu ma har takai ta kawo yaran basa sakewa da ita dan ko a falo take zaune basa iya fitowa, idan kuma a zaune suke a falon ta fito ta da gudu suke tashi su koma Wakin su, gaba Waya ta takura musu.

Nasir yaji haushin abin nan domin haka yayi ta tsaki yana bala'in wallahi suka koma gida sai Maryam tayi masa bayanin Abinda yasa take ?in ?a?ansa, dan kaf duniya babu wanda yakeso da ?auna kamar ?a?ansa, kuma a kansu zai iya Satawa da koma waye a duniya.

Fess ran Rashida suka wuni daga ita sai mijinta da ?a?anta suna farin ciki, kuma tuni a ranta ta shirya masa wata liyafa ta daban idan sun koma gida dare yayi.

Bayan park Win ma sai kawai suka wuce shopping, ShopRite yakai su yaran suka Wanyi wasannin su san nan suka faWa shago domin suyi shopping su tafi dashi gida.

Kowa Abinda yakeso yake Wiba, kuma Rashida idan har ta Wauki abu sai tace

"Bara na Waukar wa Maryam, shi kuma Nasir sai yayi kwafa yace "kyaleta dalla, babu Abinda za'a tafar mata dashi tajecen ta ?arata da ba?im ranta, haka Rashida zatayi raurau da ido kamar zatai kuka, shi kuma sai ya Wauke kai yayi gaba, sai tayi sauri ta ajiye ta kama wata siyayyar, siyayya sukayi sosai harda ta hofi san nan suka Wauko hanyar gida.

*Maryam*

Tana zaune a falo tana kallo tajiyo harm Win Nasir a ?ofar gida, kallon a gogo tayi taga ?arfe takwas na dare, dan a hanyar su tatawo gidane Rashida tace Nasir yakaita gidan Amina zata karSi sa?o, kuma dai sa?on bana komai bane sai na asirin datake barbaWa musu a cikin abinci, shiyasa basu dawo da wuri ba, dan da sukaje sun tarar mijin Amina yana nan shine sukaita hira har dare yayi haka.

Ajiyar zuciya Maryam ta sauke tana kuma ?arewa kayan jikinta kallo, duk Abinda tayi tayi shine bada daWin raiba, kawai dai tanason ta nunawa Rashida iyakar tane, tanason ta nuna mata cewar itama Nasir mijinta ne, kuma gida itama nata ne, babu ruwanta da kowaye ya bashi? gida tunda dai nan ya kawota ya ajiyeta a matsayin matarsa.

Shiyasa koda suka gama waya da aunty ta hau wasop sukaita tautanawa aunty tana bata shawarwari, ta Wau shawarar aunty, shiyasa ta mi?e tafara har haWa kayan abincin da aka Sata a cikin gidan, sai data wanke komai ta share komai ta goge guri yayi ?al.

Tunanin abincin da zata dafa masa tayi domin shi kaWai zatayi wa girki, da sauri wani tunani ya faWo mata ta mi?e ta shiga kichen tunda ?ar jarabar ta manta bata rufeba Sabo saurin zata fita da miji kamar farin shiga wai duk dan ta ?untata mata.

Da sauri ta nemi kayan haWin da zata kwaSa alkubus dan tasan Nasir yana sonshi da kuma miyar taushe, nan da nan kuwa ta kwaSa ta ajiye shi , miya ta farayi kafin alkubus yatashi, tana gama miyar ta turara alkubus ta adana komai cikin kula, tana fitowa ta shiga wanka ta sulle jikinta tass tare da baWa turare, sai da tayi sallar isha'i san nan ta Wanyi kwalliya kaWan ta kafa Waurin ture kaga tsiya .

Bata jima da zamaba kuma taji dawowar su, hakan yasa ta shirya tsaf domin itama tafara gudanar da nata shirin.

Tanajin hawowar su tayi saurin tashi tana tafi tana

"Oyoyo yarana, oyoyo yarana, kun dawo min da tsara ba? Ta faWa tana haWesu gaba Waya ta rungume, wani irin washe baki Maryam tayi a lokacin da Rashida ta ?arasa hawowa saman, sakin yaran tayi tace

"sannu da zuwa maman halima, Wan nan duk tsabar muce haka? Maryam ta faWa tana ?arasawa wajenta tana karSar tulin ledojin dake hannun Rashida, wani irin malolon Sakin cikine ya tokarewa Rashida saboda Abinda Maryam tayi na makirci ga wata uwar kwalliya data sha kamar zataje biki, dan haka koda takawo hannu zata karSi lardar sai Rashida ta murWe mata Wan yatsa, sosai Maryam taji zafi Shiyasa itama ta daddage ta kasa mata uban mintsini a hannun har sai da ledar hannun Rashida ta faWi saboda zafin mintsinin Maryam.

Tsugunna wa Maryam tayi tana cewa "haba, daman wan nan ledojin ai sun miki yawa yayata, bara na tayaki Wauka, Wibar ledar tayi tana kallon Nasir tana sakar masa ?aya taccen murmushi har dimple Win dake kumatun ta na dama yana lotsawa.

Nasir na bala'in son wan nan dimple Win nata, dan bazai manta ba da har tsokanarta yakeyi da mai Sur mamman kumatu, a lokacin Maryam sai dai taita kuka saboda ?uruciya , daga baya kuma sai dai tayi dariya ta saddakai ?asa.

Yanzu kuma ganin Nasir na mayar mata da murmushin babu yabo babu fallasa yasa tayi gurinsa da Wan saurinta da kayan a hannunta ta rungume shi tana

"Oyoyo Honey, Amma dai yau dani zaka kwana ko? Saboda i miss You, daga lasamin zuma abaki sai ka barni da lasar leSe? Yau inason kabani zumar nan mai daWi irin ta ran nan da kabani, ta ?arasa tana Wan cizar masa kunne daman gashi tanata yawo da hannunta a wuyansa tana masa tafiyar tsutsa.

Ba Rashida wacce tunda Maryam tayi wajen Nasir ta juyo tana kafe su da ido ba, har taya nasir sai da ya sandare a wajen saboda mamakin Maryam, amma a cikin ransa wani sanyi daWi yaji da magan ganun Maryam Win, take kuwa tunanin ranar daya santa ?a mace ya bijiro masa, wani irin zul zul Nasir yaji tsikar jikinsa tana tashi, ba tsigar jikinsa bama har taya kayan aikin nasa sai da ya amsa daya tuno irin madarar daWin da garWin daya sharSa a wajen Maryam ranar.

Shiyasa yaji gaba Waya jikinsa ya mutu yayi sanyi sosai, jiyayi kamar bazai iya Waga ?afarsa yayi tafiya ba saboda sanyin da gwiwar sa ta Wauka, dan haka sai ya saki jikinsa ajikin Maryam wacce tafara jansa suna tafiya cikin salo da Waukar hankalin mai kallo.

Galala rashida ta bisu da kallo tanajin zuciyar ta zatayi bindiga saboda yadda wuta take ruruwa a cikinta, bata ?ara jin zata fashe ba sai da Maryam tazo ta wuce ta gabanta ita da nasir wanda jikinsa yake mace yake ta kallon ?irjin Maryam Win wanda suka fito ta saman rigar ta.

Kallon kallo sukayi da Rashida da Maryam, wata uwar harara Rashida ta gallawa Maryam haWi da yi mata nuni da hannu ta hanyar saka hannu akan wuyan wai zata yankata, ita kuwa sai ta kyalkyalewa da Rashida dariya ta turo harshe gaba tana mata gwalo.

*Bayan wasu a wanni*

Jigun jigun suke zaune musamman Rashida wacce takeji kamar ta buWe cikin ?asa ta tur Suda Maryam a ciki, tunanin Abinda Maryam ke nufi takeyi a cikin ranta har take hira da Nasir haka, kuma Abin ba?in cikin idan tayi Maganar tayi Maganar sai tace ko maman halima? Ita dai Rashida sai dai tayi murmushin ya?e ko tace

"uhummm, ko uhummm, shima dan kar saboda Nasir ya harbo jirginta ne, dan Wazu yana cin alkubus Win nan yanata santi shida su Halima sai kuwa yacewa Rashida, kiWan taSa alkubus Win nan maman halima, kinsan daWin da yayi kuwa? Hnmm, itafa daman Maryam akwai hannu wallahi, tasan hannunta gaskiya, gashi Abinda yake ?ara burgeni da ita tasan zaSina a cikin abinci.

Kallon sa Rashida tayi tana Wan harar sa tace "daWin abin dai kafin kafara yaba abincin kowacce mace nawa ka yaba dan haka ni bazanci ba.

Ajiye cokalin hannunsa yayi yana dariya yace "uhnmm Hajiya Rashida ta kenan, kema ai ba bayaba wajen girki nima na sani.

"Mikewa Rashida tayi tanawa Nasir kallon gefe ido tace

"katashi muje mu kwanta dan barci nakeji.

?an jimm Nasir yayi san nan yace.

Ki zauna a falo inason magana dake, kamar bataji ba tace

"me???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????

Sai ya kuma cewa "ki zauna a falo inason magana dake.
Batare data masashi ba tayi gaba ta hau kujera ta zauna tare Wora ?afa Waya kan Waya tana girgizawa, itama Maryam Win cayai mata tabi Rashida ta zauna yanson magana dasu, zuwa tayi ta zauna tana wani yau?i tare da cewa Rashida

"Sannu da jira yayata.

?auke kai Rashida tayi tanajan kwaSa dan ta saka a ranta wallahi tallahi sai jikin Maryam ya faWa mata akan Abinda taimata.

Tana wan nan cika tana batsewar Nasir yayi musu sallama shima ya zauna akan kujera, yana zama a kujerar Maryam tayi saurin sauka ?asa ta sadda kanta.

Kallon ta Rashida tayi tare da galla mata harara tayi tsaki a ?asasa ranta tana cewa

"Muna fuka.

*Nasir*

Gyaran murya yayi a karo na biyu yana ?ara tattaro kalamin da yake son furta musu, kallon Rashida yake yana tunanin halin dazai jefa zuciyar ta akan Abinda yakeson faWa, sai wata zuciyar tasa tace

"Maryam fa? kai kanka fa? Kadaina kallon Rashida masalahar ku zaka duba, shiyasa ya kuma rattaro duka dauriyar sa yace.

"Amm....amm...a zahirin gaskiya daman Abinda yasa nace zanyi magana daku shine

"Kasancewar Abubuwa marassa daWi da suka faru bayan auren na da Maryam yasa ban samu damar taraku baki Waya domin nayi magana daku ba, shiyasa yanzu danaga Allah ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login