Showing 147001 words to 150000 words out of 175193 words

Chapter 50 - KUTSE COMPLETE HAUSA NOVEL

07 Feb 2026

547

jawur tace

"Ka karSa min sallama na tafi gida, banason zaman asibitin nan, kamar Maryam tabawa Nasir umarni da sauri ya fice yana to dan bayason Abinda Maryam zata bu?ata baiyi mata ba saboda ciwonta, bin bayansa norse Win itama tayi ganin Rashida a Wakin.

A hasale Rashida ta kuma kallon Maryam kamar yadda itama Maryam ta kalleta tana murmushi tace.

"Barka dai Rashida.

Cikin fushi Rashida tace "barkanki dai gawa ta?i rami, wato sai da kika farfaWo kika cigaba da mu'amala da mijina har kika samu wani cikin ko?

Rai Maryam ta haWe tace "haramun ne danna kusanci mijina? Ko kuwa kin manta nima halalinsa ce?

Cikin ba?in ciki Rashida tayo kan Maryam tare da dun?ule hannu zata sakar mata gula akan cikin tana cewa "haka kikace matsiyaciyyy..

Ai bata kai ga ?arasawa ba Maryam tayi wani yun?uri tare da zaburowa ta Waga hannu ta zabgagawa Rashida mari tana huci tace

"Karki ga akaro na babu a dadi kinacin galaba akaina ina rabuwa dake, billahillazi wan nan karen nafi ?arfinki da ?arfin kowane irin tsafinki, ke bokaye da matsafa kika ri?e ni kuma Allahn da babu kamar sa na ri?e, kuma kika kuskura kika kuma matsowa inda nake ko kice zaki taSa min ciki wallahi saina murWe miki wuya.

Cikin gigitar marin da Maryam tayi wa Rashida ta Wago hawaye na zuba a idonta, daman ga fuskar a rure san nan ga Maryam ta ?ara mata wani famin, murya na rawa saboda ba?in cikin ganin Maryam da kuma cikin dake gareta ga marin datai mata tace

"Ni kika mara maryam? Fuskata kika mara? Lallai kin taSo tsuliyar dodon da zata kaiki halaka, ki sani faWa da aljan babu riba, wallahi tallahi saina baki mamaki, kuma wallahi badan a cikin asibiti mukeba wallahi dasai nayi miki Abinda zakiyi haihuwar dole, amma ki saka a ranki wallahi sai naga bayanki Maryam, kuma ki haifi Wan dake cikinki nagani.

Murmushi Maryam tayiwa Rashida irin na na gama dake Win nan san nan ta yun?uro domin ta sauko daga kan gadon, tana saukowa ta isa gaban Rashida tana maka mata harara da murmushi a lokaci Waya tace.

"Bakiyi mamakin ganin na take da ?afafuna ba Rashida? Shinko kin manta shemewar da kikayi min kikace bazan taSa farkawa ba sai a kabarina? Amma abin mamaki sai gashi na mi?e na samu waraka san nan na take da ?afafuna, gashi kuma mujin da kika Wauke kika tafi dashi yawan duniya har na tsawon shekara Waya ya dawo gareni, wani ?arin abin mamakin kuma duk shekarun da kuka Wauka tare bai miki ciki ba, amma kuma ni yana dawowa sai gashi haWuwa Waya tak ya sakamin kwansa ajikina.

Bata bawa Rashida damar magana ba ta cigaba da cewar

"Kinsan saboda me hakan tafaru? Saboda bakida mahaifar Waukar cikin, ni kuma da yake inada lafiyayyar mahaifa sai gashi har kwan ya zama Wa na kusa kawoshi duniya.

Sai Maryam ta she?e da dariya tana tafa hannu tace.

"Wallahi, tallahi nafi ?arfin ki Rashida, dama me tayi bare yanzu? kaidin ki da tsafinki bai isa ya cutar daniba balle ya hallakani, sai ta dafa cikinta tana cewa "da Albarka Allah wan nan cikin zan haifeshi darai da cikakkiyar lafiya sai dai ki mutu Rashida, kuma ni da kika ganni munsha tabara munsha yasin nida yarana ta yadda babu wani mahalu?i mai cutarwa daya isa ya cutar da rayuwar mu, sai Maryam taWan saka hannu ta angaza Rashida baya har sai data zauna daSas akan kujera idonta ?ir akan Maryam tana mata kallon mamaki, komawa Maryam itama tayi ta zaune bakin gadon tana cije baki saboda yadda jikinta yayi mata tsami tace.

"Kizauna ki jira kisha kallo Rashida, ta ?arasa tanawa Rashida gwalo.

*Rashida*

Mamaki, ruWani, tsananin tashin hankalin daya rufto matane ya hanata koda motsa Wan yatsanta shiyasa tayi mutuwar zaune takasa koda uhum, ko uhum, uhum sai bin Maryam kawai take da kallo har Nasir ya dawo ya kalleta yace.

"Lafiya Rashida? Kodai fuskar ce take damunki naga kin dafeta?

Kasa magana tai sai Waga kai kawai hawaye na sulalowa daga idanunta.

*****

Kiyi ha?uri kici gaba da zama a cikin gidan ki Maryam, ita rayuwar duniya fararriyace kuma ?ararriyace, wallahi wan nan lamarin dake faruwa dake wataran zai zama kamar bai faruba, kuma ata ko ina kinyiwa Rashida fintinkau, duk da itace babba a gidan amma ina mutunci da darajar tata ta uwar gida? Kuma duk da ?a?anta ne manya amma kinfita yawan ?a?an, san nan idan awajen mijine kinfita komai, dan haka dan Allah kiyi ha?uri ki cigaba da zama kikuma ri?e addu'a, dan wallahi ibadar ki bazata bari Rashida ta cuceki da komai ba, kuma wallahi nan gaba kaWan sai kinga bayan Rashida da addu'a bada tsafiba.

Ajiyar zuciya Maryam tayi tana kallon samira wacce take ri?e da hannunta tana bata wan nan shawarwarin, amma kana kallon fuskarta kasan ranta a Sace yake game da dawowar Rashida da kuma haushin Nasir, dan koda tazo gidan ta sameshi a gidan amma ba?in ciki ya hanata koda kallonsa tayi bare ta gaida shi.

Dakyar Maryam ta buWe baki tacewa Samira, haka ummata tacemin samira, amma ki sani babu imani da zuciyar tausayi a game da Rashida fa, wallahi tallahi tsaf zata iya kashe mutum samira, bawai tsoron tsafinta nake ba saboda ina addu'a kawai tsoron wahala nakeyin samira.

Murmushi samira ta sakar mata tace "kinaji Maryam, wato itafa Rashida kullum burinta Nasir ya sakeki, kuma burinta kibar mata cikin gidan nan ko araye ko amace, ni kuma shiyasa nakeso ki zauna saboda ki nuna mata cewar babu Abinda ta isa tayi har sai Abinda Allah ya ?aga zai sameki, dan haka ki daure ki kwarara zuciyar ki karki bari ko Waya Rashida taga raunin ki.

Murmushi Maryam itama tayi tace "haba samira, aida zan bari Rashida taga raunina data ganshi asibitin nan, amma banbari hakan ya faruba duk da wani luguden duka da tsoro da suka cika zuciya ta.

Hakane, samira ta faWa tana kai lemo bakinta tanasha, sai data cire kofin san nan tace

"Abu na biyu da nakeso kiyi min ki burgeni shine Maryam, dan Allah ki share ya Nasir, inason ki Waukeshi ki bawa banza ajiyarsa ki cire wan nan son faranta masan da biyayyar auren ki jingine shi gefe guda, nifa wallahi da nice ya nasir yake aure da tuni na daWe da koya mai hankali, dan na rantse da tuni na koyar dashi darasi, amma ke da anyi magana sai kice babu kyau kedai biyayyar aure kawai, ki jingeshi gefe ki manta dashi ki barshi da Rashidan kiji da kanki da kuma yaranki kinji nafaWa miki, samira ta ?ara tana hararta tare da haWe rai tana ?an?ance idanu.

Dariya Maryam tayi tace "tohnm shikkenan umma nagode da umarni, zanyi kuma Abinda kika sakani, duka samira ta Wakawa Maryam a cinya tana cewa ", wallahi idan ma nazo naga ba yadda nace kikeyi ba wallahi saina zaneki tass, ni wallahi haushin lusarancin nan naki nakeji Maryam.

Yini cur samira tayiwa Maryam tana Webe mata kewa tare da zuzzugata akan lamarin Rashida.

*Rashida*

Kamar mutum mutumi take jinta dan gaba Waya jitake kamar ancire mata lakkar jikinta, ganin haWuwarta da Maryam takeyi kamar a cikin mafarki, wai Maryam cikine da ita, san nan itace Maryam zatayiwa gorin mahaifa? San nan ita zata mara kuma ta tunkuWe? Sai kawai Rashida ta tashi a haukace tare da zabgaga ihun ba?in ciki tare da wawurar cup Win tean dake gabanta ta bugashi a bango ya ragargaje.

A tsorace zita tatashi daga kusa da ita jikinta na rawa da karkarwa ganin Rashida ta zuba mata jajayen idanunta tana kallonta, kafin zita tayi wani yun?uri sai kuwa Rashida tayi kanta gadan gadan kamar itace Maryam Winta zata dam?ota.

"Wayyoo Allahna, zita ta faWa tana kwasa da gudu ta fara zagaye falon Rashida ta biyota itama aguje tana niyar dam?o rigarta, kafin kuwa ta dam?otan da sauri zita tayi mata sumame ganin sunzo tsakiyar falon ta zagayeta, juyowar da Rashida zatayi zita ta saka mata ?afa sai kuwa ji kake timmm, tartsatsa Rashida ta faWa kan Centre table Win tsakiyar Wakin, da yake daka tatafi nan da nan ta datse goshi sai ga jini yafara ambaliya harda tartsuwa.

"Ihuu Rashida ta saki tana dafe goshin nata tana cewa "wayyo Allah, wayyo na shiga uku, wayyo goshina.

Ita kuwa zita jiki na rawa ta tsaya kan Rashida toshe da baki tana ganin yadda jini ke tsiyaya a goshin Rashida, da gudu zita tafita daga falon tana ihu da kiran sunan mai gadi.

*KUTSE*

*PAGE 64*

*NA*

*MOM HANEEF*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

*Rashida*

Tana tsaye gaban madubi ta zubawa fuskarta idanuwa tana kallon taf keken yankan dake fuskarta, yanka ne glass Win yayi mata babba wanda yatawo tun daga goshinta har zuwa kan girarta, inda Allah ya rufa mata asiri yankan baizo idonta ba datasan babu Abinda zai hana idon nata tsiyayewa, babban ba?in cikin ta shine yadda akaci mutuncin fuskarta da Winki, ita tunda tataso batajin tataSa jin ciwo ko ajikinta ne balle akan fuskarta, hawaye ta share tanajin haushin zita sosai dan ta sosa mata inda yake mata ciwo na dangane da cutar da maman mu tayi mata, kwafa tayi tana zama akan madubi domin tunanin mafitar da zata Sulle mata a rayuwa, da kafin ta dawo gidan nan ta riga ta tsara yadda zata shinfiWa rayuwar jin daWi da ita da ?a?anta, amma tana ganin kamar hakan bazai samuba dan shi kansa Nasir Win ya wani fara botsare mata, dan ko jiya da yazo gidan haka yayita faman haWe haWen rai kamar ta zagi uwarsa, to wallahi da sake wai an bawa mai kaza kai, dan ta rantse da Allah zatayi maganin su la'ada waje.

*Maryam*

Sai da akayi kwana biyu tukunna jikinta ya warware baki Waya sai Wan Abinda baza'a rasaba, a wan nan kwana biyun bata bari sam sun haWu da Nasir ba dan bata tashi yake fita duk kuwa da uban sintirin dayake mata aka, san nan kafin yadawo ta kwanta dan ta sanar da kulu idan tana barci kada a soma tashinta kuma shima Nasir Win yasani, shi kuwa Nasir sam bayajin daWin hakan amma yayiwa Maryam uzuri akan rashin lafiyar ta yasan idan ta warware komai zai zama normal.

Yauma kamar kullum Nasir yana zaune wajen ?afafun Maryam wacce ta kwanta ta juya masa baya, mammatsa mata ?afafu yakeyi ita kuwa ko a jikinta tunda ba sakashi tayi ba, daga wan nan matsa ?afar sai kuwa Nasir yafara aika mata da Wan sa?o zuwa gareta wanda zaisa dole ta saurareshi, dan shi kansa ya riga ya sani ya koyar da ita darassuka wanda da wuya ya aika sa?onsa zuwa gareta bata fara zayyana masa sa?on daya koyar da ita ba, amma abin mamakin ko motsawa Maryam batayi ba bare yasa a ranshi zata bashi haWin kai, duk da haka dai bai sareba sai ya sulale ya kwanta a bayanta tare da ?ara janyota jikinsa yana aika mata wasu sabon wasannin.

Runtse ido Maryam tayi dan ba?aramin shigarta sa?on nasa yakeba, amma tayi rantsuwa kuma taWau alwashi wallahi ita data bar wani abu ya shiga tsakanin ta da Nasir sai bayan ta haihu, dan haka sai kawai ta fara ?o?arin mi?ewa zaune dan bazata bashi dama yaci galaba akanta ba, shima Nasir Win cikin bugawar zuciya ya tashi zaune yana kallon Maryam wacce tatashi ta jingina jikinta da bango kuma ta kunna fitila haske ya gauraye ko ina.

"Menene haka Maryam? Nasir ya tambaya da Wan mamaki a fuskar sa, kallon sa Maryam tayi tana sakin hamma tace "babu komai, me kagani? Naga kin tashi daga kwancen kuma kinsan dai Abinda nake nufi ko? ?an murmushi Maryam tayi tana ?ara zuba masa idanu tana cewa

"Ai ya Nasir yanzu wan nan lamari yafi ?arfi na, bakaga a yadda nake ba? Kai kanka kasan nace zan biye maka cutuwa ce kawai zanyi, a'a wallahi bazan iya bafa, kadai yimin ha?uri har zuwa na haihu tunda kaga ai nayi nauyi da yawa.

?an tsuke fuska Nasir yayi yanaji wani irin fargaba na kama zuciyar sa amma sai ya maze dan kawai yanason ya lallaSa ya karSi Abinda yakeso yace

"Haba Maryam, naga bayau kika fara samun ciki ba, kuma kinsan dai cikin ?an biyu ma da kika samu bamuyi haka dake ba ko? ?an muskutawa Maryam tayi tare da zura hannunta ta Wauki robar ruwa ta buWe tasha, sai data ajiye san nan ta koma ta kwanta tana gaskiya bazan iya wan nan abinba kayi ha?uri ya Nasir, idan ma kana so ni wallahi na barwa Rashida kwanan nawa daga nan har na haihu dan a yanzu kam babu amfanin dazan iya yi maka.

Ganin da Nasir yayi da gaske fa Maryam take sai kawai yakai hannu ya kuma taSata yana dan Allah ko sau Waya ne ki bani Maryam, daga wan nan shikkenan.

Banza Maryam tayi masa tare da cire hannunsa daga jikinta tanajan bargo ta rufe jikinta tana ajiyar numfashi.

*Nasir*

Harga Allah Maryam tayi masa abinda bai zataba, san nan bayajin ya taSajin haushinta irin yau, taya yanada bu?ata bazata taimaka masa tabashi ko kaWan bane, kwafa yayi yana tashi daga kan gadon ya sauka ya koma falo, safa da marwa kawai ya shigayi yanajin mararsa na Waurewa tamau saboda yanayin da yake ciki, rasa abinyi yayi sai kawai ya tashi ya nufi kichen domin ya samawa kansa mafitar da zata fisshehi, kanwa yaWan ji?a yasha koya samu Waurewar cikin ta saki, amma kuma koda yasha kanwar sai abinma yafi rikitashi, nan ya Wauko lemon tsami ya yanka ya dunga tsotsa yana kallon Wakin Maryam, a takaice dai haka Nasir yakwan sir bai runtsa ba sai barci Sarawo.

Koda safiya tayi haka Nasir ya dunga wani ciccin magani da WaWWure fuska dan ya nunawa Maryam wai ta Sata masa rai, tana kula dashi amma tai watsi dashi ta dunga budurinta son ranta kamar wani abin bai faru adaren jiya ba.

Shi kuwa Nasir yana fita daga gidan Maryam gidan Rashida yayiwa tsinkaye dan ko tsayawa baiyi ya karya a gidan Maryam ba saboda yanajin haushinta, yana isa gidan Rashidan ya ganta kwance saman kujera tana chatting, kallonsa tayi tare da watsarwa tana hararar shi saboda jin haushin ya kwana gidan Maryam.

Shima Nasir Win banza yayi mata dan baisan meyasa a kwana biyun nan yake bala'en'en jin haushinta ba, shi wallahi tunanin yadda akayi harya maidata yake, wan nan wace irin jaraba ce? Wallahi a ransa yakeji kamar Maryam ta hanashi kanta ne saboda ita, dan haka sai kawai ya gewaye ta ya wuce yana kallon goshinta wanda yayi suntum dashi, zama yayi ya?i mata magana kamar yadda bata Waga kai takalleshi ba.

Baki Nasir ya buWe yafara kwallawa zita kira, nan da nan zita ta fito tare da tsugunnawa tana gaisheshi, ta gefen ido Rashida take kallon Nasir da zita saboda ta karanci reaction Winsu, sai taga Nasir shi wayama yake dannawa amma duk da haka yanawa zita magana da taje ta sama mashi abinci, da sauri zita tatashi tana amsawa yayin da itama Rashidan ta mi?e tanawa zita kallon banza tare da tureta gefe tace.

"Saboda bakida tunani mijinnawa zakiyiwa girki? Kasa magana zita tayi tayi ?asa da kanta tana wasa da yatsunta, dalla malama zoki wuce ki bamu waje, kin wani tsaya tsegege akan mutane saboda rashin kunya.

Gaba zita tayi tafara tafiya taji Nasir yace "ke Zita, dawo kije kiyimin Abinda na sakaki.

Da sauri Rashida ta maka masa harara tace "saboda wula?anci ina wajen amma ka saka zita tayi maka girki Nasir? To wallahi baka isa ba, muddin ina tsaye anan zita bata isa ta shiga kichen domin sama maka abinci ba.

Wani murmushin ba?in ciki Nasir yayi yana kallon Rashida yace "ke taficen dalla, har wacece ke? Aini banma ganki ba bare nasan da zamanki, kuma indai girkin kine banaci kibar abinki.

Yana gama faWar haka ya mi?e tare da zura wayarsa a aljihu yafice yana sakar mata tsaki.

Zita kuwa tana ganin Nasir ya fice ta falfala da gudu ta shige Wakinta ta rufe tare da saka mukulli dan tasan haukar Rashida tsaf zata huce akanta kuma wallahi tasan takamata sai ta lahantata.

*Rashida*

Cikin mamaki take cewa "kai, kaii, kaiiii. Humm umm jan, na shiga uku na lalace, wai menene haka? Yaushe ma na dawo gidan da abubuwa zasu fara faruwa dani alhalin nazo da makamai? Wan nan shine ya nuna min lallai itama Maryam ba'a zaune takeba akwai sihirin da take jifan mu dashi.

Tana wan nan tunanin ta shige kamar kububuwa tayi Wakinta tana tunanin kwaryarta damai zidau yabata.

?asan gadon nata ta yaye tare da duba ?o?an taga tabbas ruwan yana ciki, tunanin ya akayi ruwan yana nan a yadda yake amma Nasir yafara wula?anta ta? Sai kawai ta mayar da ?o?an ta zari mayafi ta fita daga gidan duk da ciwon dake fuskarta bai gama warkewa ba.

*Mai tsidau*

Tsintsiyar hannunsa ya yarfawa Rashida a jikinta har sau uku san nan ya she?e da dariya yace

"Kin taSe Rashida, kuma kinyi sake da yawa, hhhhhhhh, sai ya ?ara she?ewa da dariyar mugunta yace

"Me kikeso ayi musu?

Kar katawa Rashida tayi tana tunani san nan tace "inason a hana Maryam haihuwa, wan nan cikin ya zama shine ajalinta mai tsidau, san nan duk yadda za'ayi ayi a kuma mallaka min Nasir yadawo hannuna, yarana ma sudawo hannuna, ina cike da kewar su mai tsidau.

Wani ruwa ne a gaban mai tsidau a cikin wata babbar kwarya, ruwane fari tass wanda babu datti ko ?an?ani a cikin sa, hannu ya saka ya share ruwan gaba ya kuma Sharowa baya san nan ya kalli Rashida tare da watsa mata sauran ruwan dake ya tsunsa a fuska, da sauri Rashida tayi wata ?ar ?ara saboda wani iri da taji a cikin jikinta, sai mai tsidau ya saka dariya a karo na babu a dadi yace

"Kin gama Rashida saboda kin karaya, dan haka ki koma gida ki jira, kuma abu na gaba dazan sanar dake shine "wan nan cikin na Maryam sai yazo duniya, amma akwai Abinda zamuyi masa wanda ko zaizo duniya bazai samu lafiya ba, za'a haifeshi ne shagiri girbau wanda bashi da amfani, shima Nasir zamu san abinyi akansa amma ki sani Maryam tafi ?arfin ki saboda tana da wasu manyan makamai guda biyu wanda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login