Showing 150001 words to 153000 words out of 175193 words

Chapter 51 - KUTSE COMPLETE HAUSA NOVEL

07 Feb 2026

577

sun mana nisa bazamu iya tunkarar suba, amma kisani bata bin hanyar da kike bi domin biyan bu?ata, sai ya kuma she?ewa da dariya yana cewa "bamu nononki Waya kitashi ki tafi kije ki jira.

Harga Allah Rashida bataji daWin zuwa wajen boka mai tsidau ba wan nan karan, haka tanaji tana gani babu yadda zatayi ta ciro nononta guda Waya na Sarin hagu ta mi?awa mai tsidau shi kuma ya wangale baki ya cafka, zuuuu, zuuuu, zuuuu, Rashida takeji a cikin jikinta a sanda boka yake zugar nonon nata dan haka sai takeji kamar jinin jikinta yake zu?ewa.

Rashida tana tafe tana hawaye domin tafara gajiya da wan nan masifa irinta mai tsidau, da bahaka yakeba amma yanzu dan bala'i muddin taje wajensa sai yace tukuincin da yake bu?ata a wajenta shine tabashi nononta ya tsotsa, itafa tanajin kamar wasu sinadaran yake zu?a a cikin jikinta wan nan tsotsetan da yake bana gaskiya bane, yanzu ma kamar ko yaushe kasa mayar da nonon tayi cikin brezia Saboda raWaWin da dakan yake mata dan haka sai kawai ta wullashi cikin riga tanajin yadda yafara raguwa yana ?an?ancewa fiye da Wan uwanshi tunda duk sanda taje na hagun shine dai wanda yake tsotsewa.

Tun amota zuciyar ta take azalzalar ta da tana shiga cikin gari ta nufi gidan Maryam ayi duk wacce za'ayi domin wallahi sai ta Webo ?a?anta tatawo dasu gida koda Maryam zata haihu ta bakine.

Shawarar zuciyar ta kuwa ta Wauka dan haka direct sai gidan Maryam, tana zuwa tafara mahaukacin bugu sai kace mai neman wajen tsira, Maryam tana zaune a falo tafara jiyo wan nan bugun haukan, kulu????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
ce ta fito daga kichen da gudu tana kallon Maryam wacce hankalin ta yake kan Al?ur'ani tana karantawa.

Ido Maryam tayiwa kulu akan taje ta buWe ?ofar taga waye, jin bugun yayi yawa itama Maryam tatashi da kyar ta ajiye ?ur'anin hannun ta tacewa kulu, "muje muga waye da wan nan Wanyen aikin?

Fita sukayi tare Maryam ta tsaya daga cen nesa ita kuma kulu tafara da waye, waye ne? ?in magana akayi dan haka sai ta?i buWewa ta kalli Maryam, alama Maryam tayi mata data buWe tagani, ai kuwa kulu na buWe ?ofar Rashida ta bankaWo ?ofar ta ture kulu tare da Waga hannu ta zabgawa kulu mari tana cewa

"Dan uwar ubanki ni sa'ar uwarki ce da ina buga gida bazaki zo ki buWe min ba? Kuka kulu ta saka domin ba ?aramin zafin marin taji ba tayi baya tana shasshe?a.

"A'uzubillahi minasshai Wanirrajim, Maryam ta furta tana tawowa wajen Rashida tana cewa "annoba tazo sai da neman hirji, me tayi miki da zaki saka wan nan gatarin hannun naki ki mareta? Kuma ai uwarta ta rako mata duniya muddin tayi sa'a dake, dalla malama fitar mana daga gida konayi miki rashin mutunci.

Dariya Rashida tayi tare da shigewa cikin gidan tana kwalawa su halima kira, da sauri Maryam tabiyo bayan ta tana "ke dakata dalla malama, ina zakije? Sai tayi saurin shan gaban Rashida tace "wallahi tallahi bazaki shigar min Waki ba, dalla matsa Maryam ta ?arasa tana ture Rashida gefe guda.

A hargitse Rashida tataso zata ture maryam tana yarana nazo Wauka, kuma wallahi babu Shegiyar data isa ta hanani Waukarsu, itama Maryam a hasale tace "kece shegiya Rashida, shasha wacce batasan inda yake mata ciwo ba, duk kaidin kidai haka zaki ganni ki barni, kuma wallahi koda uwarki ce zata dawo duniya ita bata isa ta Webi yaran nan a hannuna ba.

Cije leSe Rashida tayi tace "uwata? ?aga kai Maryam tayi tace "eh uwarki, nace uwarki, da kin damu da yaran kika wufintar dasu kika tafi yawon duniyar ki, sai yanzu zakizo kice zaki Waukesu alhalin yaran sun ginu da tarbiyya mai kyau, kizo ki kice zaki Waukesu ki gurSata musu tarbiyya? To baki isaba Rashida, yaran nan haifar su kawai kikayi amma ni nafiki sonsu, dan haka wallahi sun bar hannunki kenan har abada Rashida.

Cikin mamaki Rashida ke kallon Maryam tanajin kamar ta daddage ta daki cikin nata su mutu ita da yaran dake cikin nata, amma madadin haka sai ta saka hannu zata hankaWa maryam ta wuce, dai-dai da shigowar Nasir yaga Abinda Rashida take, da sauri ya wullar da jakar hannunsa ya nufi wajen yana ke Rashida, baki da hankali? Uban menene ya kawoki nan gidan? Waike wace irin jaka cene? Sai ya kamo dantsen hannunta yana wancakal da ita baya yana dalla wuce ki bamu waje, fita daga gidan nan nace , yafaWa yana hargagi da Waga mata murya.

Cikin ba?in ciki Rashida ta saka kuka tace "yarana fa nazo Wauka Nasir, taya zata rabani da yarana? Hannu Nasir ya Waga mata yace "rufemin baki dalla, yaranki ko nawa? Kokuwa sanda kika manta dasu kika tafi kwakwalwarki ce tayi expire? To bazaki Wauke suba, na riga na mallaka wa Maryam su, dan haka kifita daga gidan nan kafin ranki ya Saci, kuma wallahi koda wasa kika ?ara takowa cikin gidan nan wallahi a bakin aurenki.

Saranda Rashida tayi tare da sakin ?ullin maganin da boka yabata na suna haWuwa da Maryam ta watsa mata shi amma batakai ga aikatawa ba sai ga Nasir yazo, juyawa tayi tana kuka wiwi Wan kwali a hannu, mayafi a kafaWa ta fita daga gidan tana sharar ?afafu.

Sai da Nasir ya tabbatar da Rashida tabar layin baki Waya san nan yadawo yana kallon Maryam tare da niyar taSata yana babu Abinda ya sameta? Hannu Maryam ta Waga masa tace "dakata, karka soma taSani, Lafiya nake, ta ?arasa tana shigewa Wakinta ta banko ?ofa tare da zura mukulli.

*KUTSE*

*PAGE 65*

*NA*

*MOM HANEEF*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

kwanci tashi iKon Allah, haka nan kwanci tashi babu wahala a wajen Allah, haka Abin ya kasance a wajen Maryam, domin a wan nan rana cikin dake jikin Maryam ya shiga wata cur harda ?an kwanaki., dan haka a koda yaushe tana sakaran zata iya haihuwa sai dai fatan Allah yarabasu lafiya.

Haka a wajen sharida abubuwa duk sun cushe kuma sun cakuWe mata, bata damai taimakon ta ko bata shawarar data dace da zuciyar ta, tarasa wa zata kama taji sanyi dan yanzu jitake kamar duniya tafara juya mata baya, shi kansa boka mai tsidau duk sanda ta ziyarce shi magana Waya ce zaisha nono, ita bashan nonon ne matsala ba kawai yadda ta lura nonon nata yafara zu?ewa da shanyewa shine abinda yake damun zuciyar ta, dan haka a ranta take tunanin dole ta samu wani sabon malamim wanda zai biya mata bu?atun ta tunda mai tsidau yafara gazawa, san nan Abinda yake ?ara damun zuciyar ta shine yadda kuWaWe sukayi karanci a hannun ta, tanada shaguna wanda ake mata haya da gidaje shiyasa ma kuWaWen da maman mu ta karSa bai wani WaWata da ?asaba, amma kuma yanzu rashin shigowar kuWaWen gidaje da shagunan account Win ta yana neman ya hanata sukuni, dan haka sai ta rarumi wayarta ta kira wanda gidan ke hannun su da shagunan, maganar da suke gaya mata duk sanda lokacin biyan kuWin yayi suna biya, cikin Waga murya take ce musu.

"Karfa kurena min hankali, taya kuna biya amma sam bana ganin alert yana shigowa? Ko kuwa da kun saka zance muku ban ganiba? ?an babban Mutumin ne wanda daman tuntuni rashin kunyar Rashida ta isheshi yace

"Dakata yarinya, mufa bamu da laifi, yayanki shine yace anyi blocking Win account Win ki, shine yabamu wani account yace a ciki zamu dunga sakawa , kuma a ciki muke sakawa, dan haka ki tambayi yayanki kiji banason rashin ta ido malama, yana ida faWar haka ya kashe wayar tasa.

Cikin Sacin rai Rashida ta kuma kiran wayar tasa amma ?ememe ya?i dagawa dan gashi nan tana shiga.

Wullar da wayar tayi tana sakin tsaki, a ranta take cewa tasan babu maiyi mata wan nan yankan ?aunar sai ya Aliyu, amma ta rantse da Allah sai taje har gidan hajja ta sameshi ayi duk wacce za'ayi, batayi wata wata ba kuwa ta zari mayafi tare da nufar bakin titi dan samun abun hawa tatafi gidan hajja, tana isa bakin titin kuwa ta samu ta haye tasa me napep yayita sharara gudu da ita.

Turus Rashida tayi abakin wawakeken filin wajen wanda tana ganin yanayin ginin da akeyi ta tabbatar masallaci ne, zuciyar tace tafara dokawa da ?arfi har tanaji jikinta yana rawa kamar ta faWi, me zata gani wai? Gidan hajja, gidansu taga an rushe shi sai uban fili da kuma ginin da akeyi billaha??i da gaskiya wanda batama san koma menene ba.

Wani Wan dattijo ne yazo wucewa da kaskon Wibar ?asa a hannun sa zai wuce, ganin Rashida a tsaye ta kasa gaba a kasa baya gashi ya Wauko kaya sai kawai yace mata.

"Hajiya Wan matsa zan wuce kinji, Wan mastawar tayi cikin mamaki tana cewa "baba dan Allah ina tambaya? Kallonta yayi bayan ya ajiye kaskon yace "ina jikin ?ar nan, Lafiya dai? Idanun Rashida raurau tanajin kamar ta fashe da kuka tace.

"Dan Allah baba meya faru da gidan nan? Ina mutanen gidan suke ne? Kallonta sosai dattijon yayi yace "toni yarinya ina zansani, nidai kawai an kiramu aiki ne, kuma gidan nan fili fetal muka sameshi dan katafila ce ta rushe gidan ballatana nasani, lafiya dai kike nemansu? Kuka Rashida ta saka tana cewa "iyayena ne malam, wallahi nima gidan mune, Amma taya za'a maidashi haka batare dana saniba? Me yasa?

Baki dattijon yaWan saki yana mamaki yace "to menene dan an maidashi hakan yarinya? Masallaci fa da makaranta ake ginawa, keba abin alfaharin ki baneba? Kaga malam ni babu wani abin alfahari, taya za'a Sata dukiya haka? Kasan girman gidan da kayan alatun dake ciki za'a rushe shi? Gaskiya an cucemu wallahi.

Dariya ma Rashida tabawa dattijon sai kawai yace "anya kuwa ke ?ar gidan ce? Gaskiya daga gani ke ba?ar gidan bace domin ke kaman baki gaji arzu?i ba, dan Allah ni banida lokacin wan nan shashancin naki yarinya dan haka ki wuce kije gida kiyi ba?in cikin ki acen, yana ?arasa faWar haka ya wuce ya barta tsaye a wajen.

Kuka sosai Rashida tayi saboda ba?in cikin Abinda su hajja sukayi mata a rayuwa, shikkenan da gaske ne wai sun cireta daga cikin dangin su? To ma wai yanzu suna ina tunda sun sadaukar da gidan? Tafiya tafara tanajan ?afa dan yanzu itakam batasan inda zata nufa ba, gidan Nasir Win ma ba daWin sa takeji ba saboda goriba gab take da suSucewa daga hannun kuturu, dakyar ta lallaSa ta isa bakin titi ta samu napep ta haye tana kuka sosai, har sun Wanyi nisa da unguwar matar da Rashida ta samu a napep ta kalleta tace

"Ke kuwa baiwar Allah kiyi ha?uri mana, ki maida komai ba komai ba, itafa rayuwar duniyar nan cike take da tarin ?alubale, banza Rashida tayi mata ta cigaba da kuka kamar ranta zai fita har suka kusa kaiwa inda zasuje, matar suka sauke san nan suka kuma Waukar wata, macace ?ar gawu wacce kallo Waya zakayi mata kasan cewar ta gogu da duniya, dan haka suna fara tafiya Rashida ta kalli matar nan sosai da kuma lura da yadda take taunar cingam, sai Rashida taWan mazo tare da cemata

"Dan Allah baiwar Allah kinsan wajen boka? ?ago kai matar tayi san nan tace "ke kuwa mezai kaiki wajen boka? Kinada wata Matsala ne? Kai Rashida ta gyaWa tace tarin matsalolima ?ar uwata, kowa da kowa nawa sun gujeni, mijina, ?an uwana, da kuma yarana, dan Allah ki taimaka min ko zasu dawo gareni don Allah.

Dariya matar tayi tanajin lokacin da zata ?arasa ginin gidanta yayi, sai kawai ta cire glass din idonta tana kallon irin kyawun Rashida, murmushi tayi tace "nasan wajen bokan dazai magance miki matsalar ki ?ar uwa, kuma tabbas idan na kaiki wajen boka cika aiki wallahi duk matsalar ki sai takau, na rantse idan ma cakikayi a kashe su kaf Winsu sai an kashe su an barki ke Wai dagake sai mijinki da ?a?anki , murmushi Rashida tayi tana jin wani sanyin daWi kamar ta zuba ruwan ?an?ara a ?asa tasha, nan suka buWe babin hira da yadda Rashida takeso ayi dasu Maryam da tayi mata kutse harma dasu hajja.

TanWe baki talatu harka ta dungayi domin tabbas wan nan karen karenta yakai tsaiko ,dan tanajin tunda take harka da boka cika aiki bata taSa samun matashiya mai arzu?in da za'a dandala irin Rashida ba, tun kan su ?arasa wajen cika aiki tuni talatu harka tayi masa text da kuma yadda zai gudanar da tsare tsaren aikin kafin su ?araso.

*Nasir*

So yake yayiwa Maryam bazata, dan yaga tunda ya mayar da Rashida wan nan gidan take fushi dashi, ta daina bashi haWin kai a komai nata, shikansa abinci ma ya lura tana bashi ne saboda babu yadda zatayi amma badan ranta yanaso b, gashi ko fara'ar ta baya gani dan ko dariya take ko murmushi idan ta ganshi sai ta haWe rai kamar batason ganinsa, shiyasa shi kuma yakeson yayi faka-faka yagama gyara mata Wayan site Win domin so yake ya dawo da ita gidan kafin ta haihu, hakan kuwa akayi domin sosai aka tasamma aikin dan yanzu ma an gama komai sai finishing da kuma Abinda baza'a rasa ba.

Yauma yana cikin gidan anata aikace-aikace sai kawai ganin fitar Rashida yayi cikin fushi, mamaki ne ya isheshi dan haka sai yaji kamar yabita amma sai ya maze kawai ya cigaba da sabgarsa da kuma duba lokaci akai akai domin yaga ?arfe nawa zata dawo gidan, ai kuwa Rashida bata dawo gidan nan ba sai wajen magariba tun wajen shaWaya na safe, rai a haWe Nasir ya isa wajen Rashida yana tambayar ta da ina taje?

Cikin rawar murya kamar mai tsoransa ta saddakai tace masa asibiti taje ganin likita batajin daWi, cikin Sacin rai Nasir yake mata faWa akan me bata sanar dashi ba alhalin yana cikin gidan? Ha?uri ita dai Rashida take bashi dan tasan Abinda ta taka domin tana tafe da manyan gumamen makamai daga wajen boka cika aiki, tsaki Nasir yayi tare da bata hanya ta wuce yana tambayar ta ina ta kardar magungunan? Da sauri tace ai allurai akayi min san nan ta wuce wuff tare da Sacewa ganinsa, shi kuma Nasir tsaki yayi yana mai wucewa yafita daga gidan.

*Maryam*

Kallon galala takewa Nasir, sai data bari yagama maganar sa san nan Maryam ta kyalkyale da dariya tace. Dan Allah yanzu kai bakaji kunyar tarata kace wai zan koma cen gidan ba? Ai ya Nasir wancen gidan yafi karfina san nan bai dace daniba. Dan haka na barwa masoyiyar ka Rashida ni wan nan gidan danake ciki ya isheni rayuwar duniya.

Hannun Maryam Nasir yakama yace "ki yafeni dan Allah Maryam, wallahi ni kaina nasan ban kyautata miki ba, amma ki Wauki hakan a matsayin ?addarata, kuma kinsani basai na faWa miki ba ?addarar ko wane bawa tafe take dashi kamar inuwar sa, dan haka babu yadda zanyine, amma dan girman Allah kiyi ha?uri ki yarda ki koma cen gidan dan Allah, ya ?arasa yana mai Wora tafikan hannunta akan fuskar sa. Harga Allah Nasir yabawa Maryam tausayi saboda ita kanta tasan ba ?aramin so yake mataba musamman da take nuna masa baya gabanta a kwanaki biyun nan, dan taga ba ?aramin wahala yake shaba saboda ita, dan haka sai kawai ta dafa kanshi tana murmushi tace.

Zan koma amma da sharaWi guda Waya.

Da sauri Nasir ya Waga kansa yana mai sauke ajiyar zuciya yace

"Menene sharaWin? Na yarda tun kafin ma ki faWa.

Kawar dakai Maryam tayi tana kallon gefe tace "sai dai Rashida tabar gidan gaba Waya san nan zan koma, bance kasaki matar kaba amma sai dai kadawo da ita gidan nan ko kuma ta koma cen gidan data baro san nan ne zan koma inda kake muradi, idan ba haka ba kuwa nan zama daram inji mai na?uda.

*****

*Rashida*

Kuka take harda shasshe?a tana cewa

"Kai yanzu Nasir Rashin daraja da kimar tawa har takai ka koreni daga gidan nan saboda Maryam zata dawo? Kuma da kake cewa Maryam itace tayi zabin gininta amma ai filin dani aka siya. Gaskiya ka bani mamaki Nasir, kuma wallahi tallahi bazan bar cikin gidan nan ba, kuma ko sakina kayi wallahi bazan tafiba sai dai ka kasheni, kuma lallai yau ka nuna min kai cikakken butulu ne, banda tsabar butulci ace ni kake wula?anta wa Rashida ?ar gidan Bello? Gaskiya ne, yauda Abba yana nan da yayi takaicin yadda yayi maka riga da wando amma yau ?ar sa Rashida kake yayewa zani a cikin kasuwa, ka bani mamaki Nasir, kuma tabbas nan gaba kaWan nice wacce zan baka mamaki, kuma ka koma kasanarwa da Maryam cewar nace bazan fita daga gidan nan ba, idan zata iya tazo ta fitar dani ko kuma tazo kaina ta zauna.

Banda ma ba?in hali da?i faWi irin na ?a?an talakawa har bawa ne zai tada uban gida, hnmmm ummm.

Shima Nasir daya tsaya yana kallon Rashida sai duk jikinsa yayi sanyi da magan ganun Rashida, amma a zahiri sai ya haWe rai yace "harni zakice kunwa riga da wando? Ai kisani Allah ne ya lulluSe ni kuma ko duniya zasu taru domin su yayemin bargon sutura idan Allah bai yayemin ba babu wanda ya isa yayemin, shashashar banza da hofi, badai gorine halinki ba? Sai ki zauna kiyita gorin da bazai ?are ki da komai ba, kuma duk Abinda ake ciki ki tattara kayanki waje Waya nan da jibi dan saina sakewa Maryam komai na part Win nan dan bazatayi Amfani da kuncenki kuma ragowar kiba.

Wani tsallan bakaWe Rashida ta buga tace "wallahi tallahi ?arya kakeyi Nasir, ai kuwa tunda Maryam ta aureka ta gama samun ragowa, dan sanin kanka ne sai da na zu?e na tanWe san nan tayi kale, kaga kuwa batun ragowa ai yanzu tafara tunda ta auri cus, kuma indai ina raye Maryam tata karSar ragowa da kunce a hannuna.

Cikin jin haushin maganar ta Nasir yace "ke taficen dalla, da kika tanWe saiki faWamin Abinda kikafi Maryam Win iyawa, kula dani kika fita koyin biyayyar aure?

Gira Rashida ta Waga tana tafa hannu tace "au sai yanzu kasan ban iya komai ba saboda ka auri Maryam butulu? Ai butulcin ka shine

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login