Showing 51001 words to 54000 words out of 175193 words

Chapter 18 - KUTSE COMPLETE HAUSA NOVEL

07 Feb 2026

573

kuma fitowa tayi wuf ta shige Wakin tana waiwaye, tana shigewa ta danna sakata yadda ko an saka mukulli ?ofar bazata buWe ba.

Ajiye fulas Win tayi a gefe ta Wau wayarta ta kunna karatun Al?ur'ani anayi tana bi, sai da taji fitowar Mutanen gidan san nan ta kashe wayar ta zame tayi kwanciyar ta.

*Rashida*

Yadda taga rana haka taga dare, tunane tunane kawai takeyi, kuma ta sa?a wan nan ta kwance wan nan saboda rashin nutsuwar zuciya.

Juyi ta kumayi tana tunanin bazata bari Nasir ya cuceta sau uku ba wallahi, ya cutar da ita na farko ya Waura aure bai sanar da ita ba, san nan yakawo mata kishiyar ta har gidan ta a matsayin ?anwar sa, to?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? anyi na farko anyi na ?arshe, bazata zauna ta zuba ido tana ji tana gani Nasir ya tare da Maryam ba, wallahi tallahi sai tayi duk mai yiwuwa ta raba auren nan tun kan tana kallo kwaWo yayi mata ?afafu.

Ina zan nufa kenan? Rashida ta faWa a ranta bayan tatashi tsaye tana tunanin Abinda ya karimatu tayi mata, tace bazata sake nemar min taimako ba saboda ta tuba, lallai lamarin duniya da daWi yake, idan wani ya fasa Yanzu wani zai Waura Wamara, kince kin tuba ya karimatu, ni kuma yanzu ne zan Waura Wamarar kwatowa kaina ?anci kota halin ?a?a, dan haka ya zama wajibi na ziyarci agadez a wan nan kwanakin.

Tana wan nan sa?e sa?en har tafara jiyo sallar asubahi, amma madadin tayi sallar sai ta kwanta dan wani barci taji yana tafiya da ita, tana kwanciya kuwa a sararren barcin ya Wauke ta.

Shima Nasir Win hakan ce ta tafaru gare shi, domin kuwa sai bayan dare ya raba alfijir yana gab da ketowa barcin ya Waukeshi.

Shiyasa har Maryam ta gama Abinda zatayi babu wanda yaji ta bare ya ganta.

Kuma sai da safiyar tayi sosai suka tashi har Rashida ta zauna falo Maryam bata fitoba, da kyar Rashida ta mi?e ta watsa ruwa tayi musu abin karyawar, dan koda ta shiga kichen Win bata gane wani ya shigo har yayi amfani dashi ba tunda sai da Maryam ta Wauraye kayan datayi Amfani dasu san nan tafita.

Shi kuwa Nasir da shirin fita kasuwa ya fito wajen goma na safe, yana kallon Rashida ya Wauke kai yayi hanyar Wakin da Maryam take ciki, da sauri Rashida tasha gabansa tare da ri?e hannun sa tace

"Gwarzo na ka tashi lafiya? Daman Nasir bai kalleta ba sai ya kuma Waga kai sama yana shirin buga Wakin, da sauri ta kuma kwanciya a cikin jikinsa tana wasa da maSallin rigarsa tace

Karka makara abban Halima, ga abinci cen na dafa maka kada ya huce , kamar bazai kulata ba sai kuma yace

"zanzo naci, Wan matsa ki bani waje,

Tashi Rashid tayi tare da bayyanar da Sacin ranta tace "na baka waje kaje ina? Wai meyasa bakason farin cikina ne yanzu? Kodai ka daina ?aunata ne?

Kallon cikin idonta Nasir yayi yace "ni farin cikin nawa kikeso ai? Ai kema ba farin cikin nawa kikeso ba, saboda haka ki matsa ki bani waje.

Idanunta ne sukayi raurau tace "inason farin cikin ka mana, amma tunda kace haka me zanyi na tabbatar maka da inason farin cikin ka?

Idan ma na faWa miki ai bayin abinda na keso zakiyi ba, dan haka bashi da amfani ki matsa ki bani waje.

Ganin da gaske Nasir ya tsuke fuska ya?i sauraren ta kawai sai taja baya tana furzar da huci tana kallon yadda Nasir ke buga Wakin Maryam.

Sosai Nasir ya bubbuga ?ofar amma ba'a buWe ba, yaji haushin yadda Maryam take buris dashi amma duk da haka sai ya maze ya juyo yana kallon Rashida wacce ta kafeshi da ido tana matsar hawaye, Wauke kai yayi ya wuce ba tare daya kulata ba kuma baici abincin ba.

Yana fita Rashida ta saka kuka wiwi kamar an mata mutuwa, a zabure tayi Wakin da Maryam ke zaune tafara mata bugun hauka tana cewa

Kina ina munafuka algun guma? Wato daga zuwanki har kin shiga tsakanina da mijina ko? To wallahi baki isa ba, banza muna fuka kuma dan uwarki Wakin nan da kika shiga kika Soye kanki bazai baki garkuwa ba, dan wallahi duk inda kike sai masifata ta iso gareki, gwarama tuntuni ki fito ki bayyanar da kanki mu fafata dan ubanki, shegiya mayya, kwaWayayya mahaukaciya, na tsaneki wallahi kuma sai naga bayanki a cikin gidan nan.

*Maryam*

Barci tayi sosai dan bata farka ba sai da Nasir yazo yana buga mata ?ofa, tana jinsa ta?i buWewa, haka har fitarsa taji amma bata motsa ba, bugun haukar da Rashida keyi da magan ganun data ke faWa yasa tayi saurin mi?ewa jikinta narawa kamar zata saki futsari, kasa motsawa tayi har Rashida tagama bala'i da masifar ta tabar wajen.

Kuka Maryam ta fashe dashi tare da tsugunnawa tana cewa.

"Allah kafitar dani a wan nan halin danake ciki, ya rabbi kaduba maraici na ka duba manufar Alkairin da mahaifina ya ?ulla ka musanya min wan nan rayuwar tawa da alkairi, innalillahi wa'inna ilaihirraji'una ina zan saka kaina nane? Wan nan wace irin masifaffiyar macace?

Haka Maryam ta wuni tana kuka da tagumi idan ta tuna halin da take ciki a cikin gidan, ita kam koda Allah zaisa zamansu da Nasir Worarre ne zatayi fatan ya raba musu gida kowacce ta zauna anata muhallin koda Allah zaisa su samu sau?i

Wasa wasa sai da Maryam tayi tsawon kimanin kwana huWu a kulle a Wakin su Halima, bata fita koda ?ofar Waki bare tayi walwala cikin gidan, a ranar da Rashida kuwa tagane Maryam na dafa abinci taci a Soye sai ta koma rufe kichen Win dan ta rantse koda Maryam zata mutu da yunwa bazata ?ara bari taci wani abinba, haka yunwa ta dunga gala baitar da Maryam a cikin Wakin nan, kuma duk irin bugu da magiyar da Nasir zai mata bata ko kallon ?ofar bare tayi niyar buWe masa, shima haka ya zubawa Maryam idanu yana kallon ta dan yarasa yadda zaiyi da ita.

Yana tunanin mafita dan wataran har ?ofar gidan samira yaje domin ya sanar da ita amma yakasa dan bayason tonawa kansa asiri da kuma tona asirin gidan sa, dan haka kawai saiya juya ya koma yana jin jiri na Waukar sa.

*****

Misalin ?arfe Waya na dare, Maryam ce ke daddafawa da kyar saboda yadda cikinta yake a Waure tamau, ga wani zafi da yake mata tana fitar da wani wahalallan numfashi, mafita take da niyar samawa kanta, domin tasan tabbas mutuwar ta na neman riskarta saboda yanayin da takeji, dan haka dole zata fita ta samu wani Abin taci dan idan bataci ba tasan dakyar rayuwar zata kai Safiya sai dai wani iKon Allah.

Dan haka da kyar ta iya fitowa falon tana takawa da kyar da kuma dafa kujera, da taga ma faWuwar tata ta tasamma zuwa sai kawai ta tsugunna ta fara rarrafe har ta isa gaban dining Win tana ganin dishi dishi .

*Nasir*

Yana falon a zune dan ko ya shiga Wakin ba iya kawanciyar ma yakeyi ba, dan idan ya kwanta Win ma jiyake kamar ana tsunkunin shi dole sai ya mi?e, hakan yasa yau yace bazai kwanta ba gwara ya fito falon ya zauna kozai dunga jin Wumin Maryam, barci kona ficika bai ziyarci idanun sa saboda bama ya iya baccin, cikin sa'a kuwa a wan nan daren yana danna waya yaga Maryam tafito tana dafe da cikinta kuma bata iya tafiya dai-dai.

Ita Maryam ma bata lura dashi ba saboda kwan falon a kashe yake, kuma ma a yanayin da take ciki koda a kunne hasken yake ba lallai ne ta kula dashi Winba.

Da hanzari Nasir ya taso hankalin sa tashe ganin Maryam a wan nan halin, kusa da ita ya nufa yaga tana ?o?arin ri?e kujerar dining ta mi?e kawai sai ya ri?eta, yana ri?eta kuwa sai ta faWa jikinsa luuu babu numfashi.

*KUTSE*

*PAGE 22*

*NA*

*MOM HANEEF*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

*NASIR*

A kiWime yake kallon yadda jikin Maryam ya saki ta zube a jikinsa gaba Waya, fuskarta yake kallo yana kiran sunanta a gigice, tana jikinsa yaja ?afa tare da isa wajen ma kunnin socket ya kunna fitilar falon yana ?arewa fuskar ta kallo, ganin ta rame yasa gaban sa yayi mummunan faWuwa ya fara jijjiga ta a haukace yace.

"Maryam, Maryam, kitashi maryam, innalillahi wa'inna ilaihirraji'una Maryam, menene ya sameki?

Babu mai bashi amsa domin Maryam tuni ta rigada ta sume, kwantar da ita yayi ya juya harda gudu ya nufi jikin fridge tare da Wauko ruwa zai zuba mata, yana juyowa sukaci karo da Rashida wacce ta tsaya ?erere a gabansa tanacin Waci tare da gwaggwafe a wajen.

Kansa ya kauda daga kallonta ya gewaye ta zai wuce, da sauri tasha gabansa fuskar ta sake tana cewe

Me kake shirin yine ?karka zuba mata wan nan ruwan mai tsananin sanyi, kabarta a shafa mata mai ?arancin sanyi shine zaiyi mata.

Bashi da wata mafita illa yabi maganar Rashida, sai yayi saurin ajiye robar ruwan ya tsiyayi na juicer ya kwarara mata, ko gezau Maryam batayi ba, da sauri ya kalli Rashida sai tayi masa alamar ya kuma zuba mata, kuma zuba matan yayi nan ma ko gezau batayi ba, cikin tashin hankali Nasir yace

"Rashida Maryam, Maryam fa ta?i farfaWowa, maza ki shiga Wakina mukullin motata yana kan madubi ki Wauko min, sai yayi saurin sun kutar Maryam ya sauka ?asa da ita tare da nufar mota da niyar saka ta, murfin motar yaja da ?arfi yaji bai buWeba, da sauri ya kalli saman yana kwalawa Rashida kira, sai gatanan ta fara sakkowa da sauri da mayafi a hannunta tare da mukullin motar.

Tsayawa yayi yana kallon ta yayin da yaga ta buWe musu gidan baya ita kuma ta shige gidan gaba Sangaren driver ta tayar da mota, baibi zancen zuciyar sa ba kawai ya zura Maryam a cikin motar shima ya shiga, tunawa da cewar gate ba'a buWe yakeba yasa Rashida ta fita tana kallon yadda Nasir ya Wora kan Maryam akan cinyarsa.

Hawaye kawai Rashida ke sharewa saboda ba?in ciki da tu?u?in da zuciyar ta takeyi, gate Win ta buWe san nan ta dawo tafita da motar.

Akai akai Rashida take share hawayen da suke zuba a cikin fuskar ta, jin idanunta na mata zafi da radaWi yasa ta daina ma sharewar sai kawai ta barsu suna zuba a kan fuskar ta, sosai Rashida tayi gudu har ta sadasu da asibitin, suna zuwa aka Wauki Maryam akan gadon marassa lafiya akayi Wakin gaggawa da ita.

Daga Nasir har Rashida kasa zama sukayi, safa da marwa kawai suke yi suna tunane tunane a ransu, amma tunanin nasu gaba Waya ma banbanta ne a cikin ran nasu.

Shi nasir tunaninsa Allah yasa bawata masifa ce mummuna ta faWawa Maryam ba wacce tayi sular doguwar sumanta.

ita kuma Rashida tunanin da take fatane, fata ne takeyi Allah yasa ?arshen rayuwar Maryam Winne yazo, dan da yardar Allah yadda aka fita da Maryam Hajaran majaran sai dai a fito da gawarta , kuma koda an fito da gawar tatama bata fatan ace azo mata da ita cikin gidan ta.

Kuma suna tsaka da wan nan tunanin ne likita ya fito yana sharshe gumi da sauke numfashi, da sauri Nasir da kuma Rashida suka nufo wajensa suna furta lafiya? Kallon su likita yayi yana cewa

"kaine mijinta? Daga kai Nasir yayi da sauri yace nine mijinta, sai likita yace "ka biyoni office.

Da sauri Nasir yabi likita yana fatan ace abu mai daWi zai faWa masa ba wanda zai tayar da hankalinsa ba.

Suna shiga Nasir ya zauna kamar yadda yaga likita ya zauna, ajiyar numfashi likitan yayi san nan yayi Wan rubuce-rubuce a jikin file Win Maryam, Wagowa yayi daga bisani yace "ka kwantar da hankalin ka, ba wani abinne ke damun matar kaba face

"Chronic ulcer, dan haka gaskiya tayi mata dafi sosai a cikinta, kuma daga yadda mukaga yanayin cikin nata a akwai tsantsan yunwa a tare da ita, kuma dai a yanayin ka banga alamar akwai rashi a tare da kaiba dan Allah taya haka ta faru?

Dole ne Nasir ya sanar da likita gaskiya kodan ceto Maryam daga halaka, Shiyasa yanasar da likitan cewar "sunyi rigima ne na tsawon kwanaki, kuma tunda ta shiga Waki bata kuma fitowa ba saboda tana fushi dashi, kuma duk yadda zaiyi da ita akan tafito koda abinci ne taci kar yunwa ta cutar da ita amma ta?i yarda, san nan ya ajiye numfashi ya ?arashe da cewar.

" Dan Allah likita ka tausaya min ka ceto rayuwar ta, idan Maryam ta shiga wani hali wallahi nima shiga zanyi, ya ?arashe hawaye na saukowa daga cikin idanun sa.

Tasowa likita yayi tare da dafashi yace "mu namu taimako ne Nasir, rayuwar mu kuma mu duka tana hannun Ubangiji mai rayawa da kashewa, saboda haka Insha Allah zamuyi iya ?o?arin mu muga tasamu lafiya da izinin Ubangiji, kai kuma sai ka tayamu da addu'ar samun nasara.

*Rashida*

"Wani ?ululun ba?in ciki ne ke zakuWar zuciyar ta, me suke tattaunawa da likitan ne? Kuma me Nasir yake cewa? San nan me yasamu Maryam Win ne suke Soyewa? Ta matsu ta samu wan nan amsar, shiyasa Nasir yana fitowa tunkan ya ?araso inda take tayi saurin matsowa tana cewa "meya sameta? Wane halin take ciki?

Jajayen idanunsa Nasir ya zuba mata yana tunanin ai duk Abinda yasamu Maryam Win itace sila, san nan duk Abinda ma zai sameta ai yana ganin farin ciki zatayi ba damuwa ba, wani haushin ta yaji ya kamashi, shiyasa maimakon ya bata amsa kawai sai ya raSata ya wuce ya samu waje ya zauna.

Bin bayansa tayi a ranta tana tunanin halin da Maryam take ciki bamai daWi bane tunda gashi nan Nasir Win ya samu rashin sukuni, zama tayi a inda ya zauna, kamar yatashi haka yaji amma sai ya basar ya jingina kansa a jikin kujerar da yake zaune ya lumshe idanunsa yanajin zugi a cikin zuciyar sa.

Hannun sa Rashida ta kama tare da daurewa zuciyar ta duk da Wacin datake mata na ganin Nasir ya damu da Maryam tace

"Kayi ha?uri baban Halima, Insha Allah zata samu lafiya, meke damunta ne? Baice mata komai ba kuma bai buWe idonsa ba, sai da ya luma ya lume san nan yace

"Chronic ulcer.

Dafe ?irji Rashid tayi tace

"subhanallahi, Allah yabata lafiya, a ranta kuma tace "ba amin ba, Insha Allah sai ta ba?unci lahira.

*Da safe*

A nan asibitin suka kwana dukan su, domin bazai iya tafiya yabar Maryam a wan nan halin ba, ita kuwa Rashida abinda yasa ta kwana saboda batasan tabar Nasir zaune inuwa Waya da Maryam, kai itafa ko gawar Maryam ce Nasir zai kwana da ita to itama zata kasance a wajen dan bata yarda da Nasir ba.

Sai da takwas ta kawo kai san nan Rashida tacewa Nasir yaje gida yayi wanka sai ya siyo musu abincin karyawa ita zata kula da Maryam Win.

Da to kawai Nasir yabi Rashida san nan ya karSi mukullin motar yafita badan ya yarda da Rashidan ba dan yana ganin indai a kishin Rashida ne to zata iya fakar idanu tayiwa Maryam wani Abin, shiyasa ya kasa tafiya gidan sai da ya biya ta gidan samira ya sanar da ita Maryam babu Lafiya.

Cikin kiWima samira tafara salati tare da sallallami tana cewa

"Meya sameta? Yau fa tayi niyar zuwa gidan ta dubata su gaisa.

Cikin damuwa kuwa Nasir yace "wallahi dai rashin lafiya Allah ya aiko mata da ita, daman taWan jima bata da lafiyar a tsaitsaye sai yanzu ne ta kwantar da ita.

Sai da ya gayawa samira asibitin da suke da kuma lambar Wakin san nan ya juya ya tafi cikin jimami.

Ita kuwa samira juyawa tayi koma tana mi farin cikin Allah yasa ?awar tata ciki ne da ita shiyasa take laulayi mai zafi, sauri sauri ta haWa musu kayan karyawa san nan tayi wanka tafita bayan ta sanar da mijinta ya bata umarni.

Tana zuwa asibitin ta tarar da Rashida zaune bakin Wakin da Maryam take ciki tana gyangyaWi, kwandon hannunta ta ajiye ta matsa wajen Rashida tare da dafata tace

"Rashida.

Firgit Rashida ta mi?e tana cewa.

"Nasir.

?an murmushi samira tayiwa Rashida tana jinjina irin wannan ?auna da Rashida take yiwa nasir san nan tace "barka da safiya ya ?o?ari?

Muttsike idanu Rashida tayi tana kallon samira tare da mata murmushi tace

"Sannu da zuwa samira, ashe kinji labari?

?aga kai samira tayi tace "ai kuwa dai Wazu ya Nasir yazo yake sanar dani.

?irjin Rashida ne ya buga a ranta tace "ashe ciwon Maryam har ya dameshi haka? Lallai Nasir, ai lokacin daya jazamin tawa lalurar bai sanar da ko Waya daga cikin ?an uwana ba, amma da yake wan nan ?ar gaban goshi ce gashi har yafara shelanta wa, amma a fili sai ta gyaWa kai tace

"Gaskiya ya kyauta kam, zomu shiga Wakin, yanzun nan nafito daga ciki tanata barci, kumafa ?arya takeyi bata shigaba, gaba tayi samira ta bita suka shiga.

A kwance suka tarar da Maryam Win da ruwa Waure a hannun ta, da sauri samira ta ?arasa tace

"Innalillahi wa'inna ilaihirraji'una, Maryam, menene ya sameki haka? Subhanallahi, ai banzaci ciwon yakai haka ba, ta ?arasa tana dafa goshin Maryam Win dake barci.

Zama Rashida tayi akan Waya daga cikin kujerun kusa da gadon tace "hnmmm kedai bari, ai kinsan ciwo shi ta faraWWaya yake shiga, sau?i kuma sai a hankali.

Suna nan zaune Nasir yadawo duk yayi wani wujiga wujiga dashi yanata rarraba idanu, yana shigowa yayi saurin ?arasawa wajen Maryam yana kallon Rashida dake zaune kusa da kanta a kujera, samira ce tafito daga banWaki tayo fitsari dan yanzu yawan fitsari takeyi saboda cikin jikinta, yana ganin samira ya sauke wata Soyayyar a jiyar zuciya yana lumshe ido, har ga Allah koda ya koma gida kasa sukuni yayi, dan wankan ma daya shiga kasa saSa sabulu yayi kawai shaya ya sakarwa kansa ya ji?a jikinsa ya fito ya zura kaya ya kuma fita.

Shi sam yama manta da wani kayan shayi dazai haWo saboda saurin yaje wajen Maryam dan kar shaiWaniyar zuciyar Rashida yakaita tayi mata wani Abin.

Sannu da zuwa samira tayi masa tana cewa "Rashida ki zuba muku abinci kuci, ko kuma ki koma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login