Showing 156001 words to 159000 words out of 175193 words

Chapter 53 - KUTSE COMPLETE HAUSA NOVEL

07 Feb 2026

532

?afafu, haka yaran nan sukaita kuka kafin daga bisani ta fita a fusace ta kuma shiga falon maryam, a falon ta tarar da Maryam tanashan kankana dan Maryam najin tafita tafito ta cigaba da karatun ta a falon.

Ko kallonta Maryam batayi ba kafin taji ta dakawa kulu tsawa tace. Dalla malama tashi ki Webowa yarana kayansu, dan wallahi ko a jalinki ne yazo kin gama zama da yarana kina koya musu rashin tarbiyya, ko kallonta Maryam batayi ba sai kulu da tayiwa inkiya dataje ta kwaso musu kayan san nan tatashi, kaf kayansu sai da kulu ta kwaso, a kwatuna a kwatuna hartaya pant da vest bata bari ba?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
 sai data kwaso mata su.

Kallon banza Rashida tayiwa kulu san nan tace "kedan uwarki sai nace kikaimin kayan? To tashi kije ki kaimin konayi miki tsinannan duka anan wajen. Ita dai Maryam ko kallonsu batayi ba, ita kuwa kulu da sassarfa tafara jan kayan tana fita dasu zuwa wajen Rashida har tagama kaiwa.

Ta zauna kenan tana hutawa sai ga zita ta shigo tana wani harare harare da wani turo baki ko gaida Maryam batayi ba ta kalli kulu ta wanice "ke kizo aunty Rashida tana kiranki.

Cikin Sacin rai Maryam ta kalleta tace "kezo ki wuce kifita daga nan, tsare Maryam zita tayi da ido tana wani zaro mata ido ta ri?e ?ugu tana wani jijjiga kuma ta?i gaba san nan ta?i baya, yun ?urawa Maryam tayi dakyar tana zaro wayar changer tafara dunfaro zita tana zaki fita kosai wayar nan tasha jinin jikinki? Tsayawa tayi ta?i koda motsawa har sai da Maryam ta ?araso wajenta ta zulala mata wayar a jikinta da ?arfin tsiya san nan zita ta zabura ta fita tana mata Allah ya isa , baki Maryam ta saki tanajan kwafa a ranta tana ayyana wallahi yarinyar nan idan ta dawo sai ta zaneta tas dan saita ruWa mata jiki wallahi.

Shikkenan tun daga wan nan ranar Rashida tayi kaka gida dasu halima taketa hanasu shiga wajen Maryam, kosun saci jiki sunje sai Rashida ta tura zita taje tatawo dasu, zita bata iya zuwa part Win tun zula bulalar da Maryam tayi mata, sai dai ta tsaya daga waje taita kwala musu kira harsu fito, kuma koda sun fito harsu ?arasa part Winsu suna kukan ba?in ciki san nan suna shiga Rashida ta cuwaWa musu jikinsu, da sukaga abin bana ?are bane sai kawai suka ha?ura sai dai idan sun fito wasa farfajiyar gidan sudunga kallo part Win Maryam Win sunata haWiyar yawun shiga gashi babu hali, hakan yasa suka dunga hillato ?an biyu wajen su wanda idan yaran sukaje part Win Rashida bata sawa a kirawo su, amma da kansu zasu fito da gudu suna kuka Saboda dukan da Rashida take musu ko kuma ta saka zita taita mintsinin jikinsu har sai sunfita daga hayyacin su.

Yauma kamar kullum su ?an biyun sun fito wasa, abinka ga yaro wasan nasu sai ya gangaro har wajen part Win Rashida, suna zuwa kuwa zita ta daddage tafara mintsinin su da kuma zabga musu mari, a lokacin Maryam na barci ita kuma kulu tana kichen tana girkin rana, kawai kamar daga sama ta juyo yaran sunata tsala ihu, ai kuwa kulu da hanzari tafito ta isa wajen, kuma saboda rashin kunya ganin kulu baisa zita tafasa marin su ba ganin Rashida a wajen.

Ita kuwa kulu ganin haka yasa tayi wani tsalle ta zabgagawa zita marin dasai dataga kyallin wuta tace "dan uwarki dan kinga ana kyaleki shiyasa kike zuba rashin mutunci a cikin gidan nan? Ko kuwa an faWa miki tsoron ki akeji ne? Saboda tsabar zalinci waWan nan ?an yaran zaki samu kiyita mari da mintsini saboda bakisan ciwon haihuwa ba? Tokije ki tambayi uwarki idan tafaWa miki yadda ciwon haihuwa yake ?ila kya gane zalincin da kike musu ba dai-dai bane, kuma dan rashin kunya kina zaune a gidan ubansu kinacin arzu?i shine zaki dunga cin zalin ?a?ansa?

"Ke!ke!!ke!!!....A hir Winki da gori wallahi, wacece ke? kema bamai cin arzu?in bace? Ai naga dukkan mu ba gidan uban mu bane nida ke, kema arzu?in kikeci. Dariyar rainin hankali kulu tayi tace "?arya kike malama, aini nafi ?arfin ?ar cin arzu?in gidan nan, dan ko jinina aka tsaga aka tsaga namai gidan nan za'aga abu Waya ne, kuma karki manta da mai gidan nan da uwata uwa Waya uba Waya ne ya haifesu, kinga kuwa ni ?arsa ce halak malak danko a lahira dashi ne zanyi alfahari, ke kuma sai kigaya min menene ya haWa ku?

"Nice nan na haWasu rasa kunya Seran tanka, ai nan Win koba gidan ubanta bane ai gidan uwarta ne ko? Rashidan ta faWa tana zazzarewa kulu ido dan taji tsoronta, banza kulu tayi da ita ta juya ri?e da hannun ?an biyu tafara tafiya sai jitayi an sha?ota ta baya, kafin takai ga tantance wanda ya sha?ota ya juyo da ita tuni Rashida ta kwasawa kulu mari tana kiji idan dazafi marin, ko kuwa kina tunanin kin mari zita a banza ina kallonki?

Da yake kulu tana da Aljanu nan da nan launinta ya canza tafara fusge fusge tayi kan Rashida zata sha?eta, da gudu Rashida ta cafko hannun zita sukayi falonta ta banko ?ofa tabar kulu anan bayan tafaWi tafara Aljanu.

Da bissimillah Maryam ta fita dan duk Abinda akeyi tanaji kuma tana gani dan tun farkon kukan su ?an biyun tatashi da niyar fitowa, zata fito kenan taga kulu tafita da gudu gurin su tana haki, wan nan yasa Maryam Win ta tsaya a bakin ?ofar falon tana kallon su, har tayi niyar fitowa ta tsawatar wa kulu sai kuma taga abin yazo da rainin hankali shiyasa ta kyaleta, kuma koda Rashida ta mareta bata fito Winba sai da taga kulun ta tayar da Aljanu tana ihu da birgima.

Da ayar Allah Maryam ta kwantar da Aljanun kulu bayan ta buga atishawa san nan tatasheta suka koma ciki tana mata sannu, shikkenan fa tun daga wan nan ranar Rashida ta?ara tsanan tawa kulu dan wallahi tayi rantsuwar sai tayi maganin rashin kunyar ta.

A ranar Litinin a wan nan ranar Rashida tatashi da na?uda, inda Allah ya taimaketa Nasir a wajen ta yake, sosai takejin ciwo amma tanata daurewa saboda a ranta tasan ko anje asibitin zata iya daWewa bata haihu ba duba da yananin haihuwar ?an biyu, hakan ta saka ta dunga daurewa ta?i tashin Nasir domin karta katse masa barci. Ruwa ne a kusa da ita a cikin wani kofin silver shine takai hannu zata Wauka ta ?ara sha saboda wata sabuwar ishiruwa da taji tana taso mata, wani babban abin al-ajabi tana niyar matsawa ta kai hannu ta Wauka kawai sai taga kofin silver yaWan tsiro da ?afafu yafara tawowa wajenta yana dariya da wani baki daya tsiro masa lokaci Waya da wasu zakwa zakwan hakwara.

Cikin tsoro Maryam tafara ja baya gabanta na faWuwa tajanin jikinta na rawa ga azabar ciwo, haka ta dunga ja baya har sai data kai ga jikin bango ta jingina tana kallon kofin silver yana ?ara sauri harda gudu yana tawowa gareta.

runtse idonta Maryam tayi ganin wan nan kofin silver ya daka tsalle ya faWa akan cikinta yana niyar kutsawa ya lume cikin cikinta, dan haka tana buWe idon ta cikin wani irin karaji tace "a'uzubillahi minasshai Wanirrajim, la'ilaha illa anta subhanaka inni kuntu minazzalimin, tare da saka hannu bibbiyu ta cakumo kofin da ?arfi tare da finciko shi ta yasar dashi gefe guda, duk da haka ?ara ?o?arin tashi kofin yake ya durfafo wajen ta, addu'ar data dunga zazzagawa na?udar na ?ara yun?urowa shine ya tasar da Nasir daga barci, a lokcin da Nasir ya tashi da addu'a shima a bakinsa dai-dai nan wan nan kofin ya yanke jiki ya faWi ?asa yaraf ?afafun da baki da hakwaran nasa suka Sace murfin ya buWe ruwan ya watse a ?asa.

A wan nan ranar Maryam ta haihu da taimakon Nasir dan daya tashi maza maza cikin hanzari yafara ?o?arin Wagata yana addu'a da salati da niyar su tafi asibiti, kafin kace me Maryam ta kwalla ?ara da salati da wani irin nishi sai jin kukan jariri Nasir yayi.

*****

Ajiyar zuciya Maryam tayi tana cire jaririn daga bakin nono dan ya ?oshi, san nan ta Wagashi ta aza a kafaWa domin yayi gyatsa, sai da ta tabbatar da yayi gyatsar san nan ta mi?awa ya zulai tana murmushi tace "ga Abbana yaya, kar Sarsa ya zulai tayi tana murmushi tana cewa

"Anya kuwa wan nan marar mutuncin ta shigo barka? Wa? Maryam ta faWa tana kallon ya zulai, wacce banda Rashida? Ai wallahi da ace Nasir baibi matakan dana kafa masa ba billahillazi da babu Abinda zaisa mu raba hanya dashi.

Murmushi Maryam tayi tana kallon umma wacce itama take murmushin tace

"Ta shigo ya zulai, amma wallahi data shigo taga da gaske na haihu ga kuma Wan a hannun ta sai tafashe da kukan ba?in ciki, wullomin Wan fa tayi niyar yi Nasir yayi saurin kar Sarsa ita kuma tafita da gudu tana kuka.

Baki ya zulai ta saki tace "toko da tayi zatan bazaki haihu ba mutuwa zakiyi? KafaWa Maryam ta Waga tace "wata ?ila, dan Abinda yafaru dani ina na?uda wallahi da ace na fita hayyacina banyi addu'a ba da yanzu zaman makokina ake saboda Abinda zai sameni, amma tsananin addu'a yasa komai ya wargaje na haihu lafiya da izinin Ubangiji.


*KUTSE*

*PAGE 68*

*NA*

*MOM HANEEF*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

Safa da marwa kawai Rashida keyi tsakanin falonta da kuma cikin Wakinta, bakomai ne ya dugunzuma tunanin ta ba sai ganin Nasir yayi banza da ita ya shiga sabgogin yaron da aka haifa masa, tana lura dashi tunda Maryam ta haihu bashi da zance sai nata da yaranta, haka ko a wajenta yake idan ya shiga wajen Maryam yi musu sai da safe sai ya shafe sama da awa biyu acen batare da tunanin Sacin ranta ba.

Haka yauma kamar kullum yanacen ya zauna a wajen Maryam duk da cewar yasan itace da girki ba Maryam Win ba, dan haka yasa taketa safa da marwar nan saboda ganin ta samawa kanta mafitar Abinda zatai musu su daina raina mata hankali, tuna shawarar da zatayi amfani da ita ne yasa ta saki murmushi tana mai rarumar hular kayanta ta saka na niyar fita daga part Win nata, har takai ?ofa wayarta tafara ringing alamar ana kiranta, kamar bazata kula wayar ba sai kawai ta dawo da baya tana duba wanda yake kiranta, sunan Amina data gani shine yasa tai saurin rarumar wayar ta saka a kunne tana Hello.

Kukan da taji umman Amina nayi shine ya gigitata tafara faWin Lafiya? Menene ya samu Aminar? wata wawiyar ajiyar zuciya ta sauke a sanda umma take sanar da ita ciwon Aminar ne ya tashi ba mutuwa tayi ba.

Rasa Abinda zatace tayi dan yanzu kam ita bazata iya fita tatafi wajen Amina ba tunda a yanzu ma ba'a hayyacin ta takeba dan so take tafita wajen fafutukar kwato mijinta, dan haka sai taita kwantarwa da umma hankali da cewar Aminar zata samu sau?i, kuma ita ma tana nan zuwa gobe da yardar Allah.

*Nasir*

Har huci yakeyi saboda irin rashin Wa'ar da Rashida taje tana zazzaga masa, cikin Sacin rai Nasir yace "ni kikewa tujara Rashida? Nine marar adalci da tunanin? Ni kike zagi? Babu kunya koWar Rashida tace "na faWa maka Nasir, kayi duk Abinda zakayi, saboda ka mayar dani banza shashasha wacce bansan me nakeyi ba sai ka dunga zuwa wajen wannan ajawon a ranar kwanana? Cikin Sacin rai Nasir ya Waga hannu ya kafta mata mari wanda sai data tsugunna cikin fushi yana cewa "ki kiyayeni Rashida, kibar ganin ina kyaleki kiyi zatan bulus kikeci ko kuwa babu yadda zanyi dake, duk rashin mutuncin da kikeyi min ina rabuwa dake ?arya kike kicewa matata karuwa na zuba ido na kyaleki, kuma daman me kika iya banda gidahumancin? Me kika sani banda hauka da shashanci? Banda ke bakida da hankali idan ke ba'a ce miki karuwa ba har kece zaki cewa wata karuwa? To bara kiji, tunda har yau kin?i yin hankali gwara kawai na yarda kwallon mangwaro na huta da ?uda, nagaji da iftila'in da kike min nayau daban na gobe daban, dan haka kawai kije naaa......

*Umma*

Da sauri tatashi ta rufewa Nasir baki da hannunta tana girgiza masa kai tace "a hir Winka da furta kalmar saki, babu kyau saurin yake hukunci cikin fushi Nasiru, kayi ha?uri, saki halal ne wanda Allah bayaso Nasiru, dan haka daman kana ha?uri dan Allah ka cigaba dayin ha?uri kaji? Dan muddin ina numfashi bazan so karabu da uwar yaranka ba, dan haka ka ?ara ha?uri.

Wata iriyar girgizar rashin mutunci Rashida takeyi bayan ta kama ?ugu tana kallon umma a wula?ance tace "kinga da malam saurara min, duk bake ce munafukar da kike haWa kowane gurmi ba, ai naga kece kike sakashi a Waki kike zuba masa makirci da ?ulla-?ull....tasss, tasss, Rashida taji saukar wasu zafafan marukan har guda biyu akan kuncinta hagu da dama, a gigiece Rashida ta Wago dakai tana kallon wanda ya mareta, wa zata gani? kawai sai taga Maryam tsaye a gabanta tana huci kamar wacce taci bala'i, cikin karaji Maryam ta fara nuna Rashida da yatsa tana cewa

"Banyi lalacewar da ina tsaye zakici mutuncin uwata na kyaleki ba, idan ke bakisan mutuncin magabatanki ba nina sani mahaukaciya, kuma wallahi kika ?ara cewa tak a wajen nan billahillazi saina zaneki, Maryam ta ?arasa tana cizgo wayar caja tana nuna Rashida da ita.

Raba idanuwa Rashida ta shiga yi tsakanin Nasir da Maryam, a tsammanin ta Nasir zaiyiwa Maryam magana akan Abinda tayi mata, amma abin mamakin sai ganin ma Nasir Win tayi ya fara nannaWe hannun rigar sa sama yana nufota da niyar zai sakar mata naushi, ganin haka yasa Rashida ta matsa baya tana fashewa da kuka kafin daga bisani tafita daga falon da gudu tana shasshe?a.

Kasa magana umma tayi kawai sai ta shige Wakinta tana turo ?ofar, ita kuwa Maryam tsugunnawa tayi a wajen ta saka kukan ba?in cikin tujarar da Rashida tayi musu da Wibar albarka.

Wajenta Nasir yafara tawowa da niyar yi mata magana amma Maryam tayi saurin Waga masa hannu Alamar yatafi yabata waje batason ganinsa.

Ita kuwa Rashida a ranar kwana tayi batayi barci ba saboda takaici da ba?in cikin Abinda akayi mata Alhalin itace ce mai gaskiya, nasir ma koda ya shiga wajen Rashida ko kulata baiyiba duk da yaga tanata rusar kuka yayi wucewar sa ya shige Wakinsa ya banko ?ofar tare da saka mukulli dan ma kar tazo ta damesa.

Tun ?arfe tara na washegarin ranar umma ta fito da shirinta na tafiya tana ajiye jaka, cikin rashin fahimta Maryam tace "umma yana ganki a shirye? Murmushi umma tayi tana zama kan kujera tace "nayi shirin tafiya ne Maryam.

A furgice Maryam tace "kamarya umma? Kitafi kije ina? Baca kikayi sai munyi arba'in ba? Kai umma ta girgiza tace "a'a na fasa Maryam, tunda mutunci na gwara nayi nesa daku, ai ga waya, san nan kuma anyi suna Maryam, yau kimanin kwanan ku sha biyar kenan da wanka dan haka ai kinga nayi miki ma, kuma haihuwar da bata fari ba Maryam zaki iyayin wasu abubuwa da yawa da kanki, san nan abin daWin ma ga kulu kuna tare dan haka zan tafi gida Maryam, kuma addu'a ta ko yaushe tana tare daku, kema ki ri?e addu'ar kinji?

?aga kai Maryam tayi tana hawaye sosai dan takasa magana ma sam, dan haka sai jijjigar kai kawai da take yi cikin takaici dan tasan ko umma bata faWa ba takaicin Abinda Rashida tazo tayi jiyane ya saka umma fushi zata tafi, dan haka sai kawai ta Wauko waya ta dannawa Nasir kira, bata wani daWe tana ringing ba ya Waga da sallama a bakinsa, kukan Maryam dayaji yasa yace "lafiya? Da sauri tace wai umma ce zata tafi yaya.

Kamarya zata tafi Maryam? Me yasa zata tafi? Gani nan zuwa ki daina kukan haka, san nan ya kashe wayar, da yake Nasir yagama shirya fita kasuwa kawai sai ya fito cikin shirinsa na fita, baiyi tunanin zai tarar da Rashida a falon ba amma ga mamakinsa sai ya ganta zaune akan kujera tanacin dankalin turawa zita a a gefe itama tanacin nata, Rashida na ganinsa ta mi?e da sauri zata tareshi ya kauda kai yafice cikin ta?ama.

Babu yadda Nasir baiyi akan umma ta zauna tayi ha?uri ba amma fafur ta?i, haka Maryam tanaji tana gani Nasir ya Wauki umma a motarsa ya tafi kaita gida.

*****

Tunda umma tatafi Maryam ta daina walwala kuma tasaka a ranta billahillazi duk ranar da Rashida ta kuma zuwar mata Sangare sai ta rufe ?ofar tayi mata tsinannen dukan tsiya, sai kuma Allah baisa ta shigo Winba har Maryam tayi kwana arba'in da haihuwa.

Ita kuma Rashida a wan nan ta?in daman taje wajen boka cika aiki ya sanar da ita Maryam fa ta zamar mata ?adaren bakin tulu, dan haka tayi ha?uri kawai ta zubar da makaman ta takame mijinta ta zauna lafiya, san nan ya sanar da ita yadda Nasir yakusa furta mata kalmar saki to ha?i?a abin yana ?o?an zuciyar sa dan ?iris yake jira ya saketa sakin da babu dawowa, dan haka ta kiyaye ta ri?e a?a?anta.

Ajiyar zuciya Rashida tayi tana sharar hawayen ?unar da zuciyar ta take mata, to yanzu boka babu wani Abinda za'a bani wanda zai ri?e min aurena karya mutu har abada? Dariya boka yayi yace akwai mana, sai ya juya ya Wauko wani tukunyar ?asa wacce aka loda uban yayin ganyar darbejiya da kuma nau'in gan yayyakin kan hanya a ciki a ka cikata da ruwa aka rufe da fefe, mi?a mata fefen yayi yana dariya yace "ga wan nan, ki nemi waje ki ajiyeta inda babu wanda zai ganta ki Soye, kullum da safe ki dunga dan gwalar ruwan ciki kinayin kwalli dashi, wan nan ruwan na kwarjini ne da zarar kun haWa ido dashi ko laifi kikai masa bazai iya yi miki faWa ba balle kalmar saki tafito daga bakinsa.

Amma kisani wallahi duk ranar da kikayi sakaci wani yaga kwaryar nan a ranar aurenki zai mutu, kuma ana sakinki zaki makance,san nan ki haukace kibi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login