Showing 63001 words to 66000 words out of 175193 words

Chapter 22 - KUTSE COMPLETE HAUSA NOVEL

07 Feb 2026

534

haWamin kawunan ku waje Waya naga yadace ya kuma kamata nayi magana daku domin samun matsaya da kuma Wabba?a zaman lafiya sabod......

Bai ?arasa ba Rashida ta dakatar dashi cewar

"kaga dan Allah, nifa barci nakeji dan haka bani da lokacin wan nan magan ganun masu tsayi gaskiya, kawai kayi Abinda yasa ka taramu...

?ura mata ido Nasir yayi yana ganin ba?in ciki dake cikin idanun Rashida, amma sai kawai ya kawar da kai yana cewa

"Rabon kwana, inason zan raba muku kwana ne ta yadda zan kasance mai saukewa kowacce ha??inta a cikin ku dan haka ke Rashida tunda kece babba yana da kyau ki tsara muku yadda kwanakin naku zai kasance.

*Rashida*

mici mici tayi idanuwa saboda tsananin raWaWin zafin da suke mata dan ta hana hawaye zuba daga cikin su, hakan yasa suka ?an?ance sukayi jawur kamar taci bala'i sai kawai ta mi?e cikin Waga murya tace.

Ni babu wani kwana dazan raba da wan nan abin, wan nan abar bata isa ta kwana dakai nima na kwana dakai ba, Nasir bazan iya haWaka da kowacce mace ba a rayuwa ta, karka ga na sauko kace zaka raina min hankali dan wallahi daga kai har ita sai kunga iftila'in rayuwa.

Bazan haWa ka da kowacce macace ba wallahi, idan kuwa kace dole ne wallahi zan kashe kaina Nasir.

*Maryam*

Kyalkyalewa dariya tayi tace

"Ashe kuwa zakiyi ta kashe kanki Rashida, dan wallahi dole ne a fitar min da ha??ina a cikin gidan nan tunda nima matar gida ce ba ?ar boyi boyi ba, kuma haWa jikina da Nasir tun yaushe? Ai tuni munzama Waya dani dashi in faWa miki, ?ilama inda rabo har kwansa ya saka cikin mahaifa ta, dan haka wallahi ba kashe kanki ba ko bunne kanki zakiyi wallahi sai an raba kwanan nan, idan kuma bakyaso kibar min duka zan iya kula da komai.

Wani irin zabura Rashida tai tayi kan Rashida tana ihu zata dam?e wuyanta Nasir ya shiga tsakiya yana furta kalmar innalillahi wa'inna ilaihirraji'una.

Wai Rashida ke wace irin masifaffiyar macace? Wai meyasa bakyason zaman lafiya ne? Me kikeso ayi miki ne? Billahillazi idan kikace zaki dawo da halayen ki na baya zan Wauki mataki ne a kanki dan bazan Wauka ba, ya ?arasa yana fusgar hannun Rashida yana cewa

"Shige ki wuce Wakinki malama, kwana ne na rabashi daga yau, kowacce zata dungayin kwana bibbiyu ne tana girki, kuma yau Maryam itace tayi girki dan haka ita ce zata kwana a Wakina, wuce muje nace Rashida.

Ihu Rashida ta zabgaga tana dukan Nasir tace

"Cikani dan bura ubanka, shegu matsiyata kaida ita, wallahi baku isaba kuma bazata zauna anan gidan ba tunda ai ba gidan ubanka bane.

Cikata Nasir yayi tare da ?ureta da ido wani ba?in cikine na rufarwa zuciyar sa, Waga hannu yayi a take ya zabgawa Rashida wani gigitaccen marin da saida ta wuntsula baya, kafin ta Wago ya ?ara kwasheta da wani marin wanda yafi na farko zafi.

Bazai iya buWe baki yayi magana ba dan idan yace zaiyi magana to tabbas zai iyayin aman zuciyar sa, shiyasa sai kawai ya Waga hannu tare da nuna Rashida da yatsa yana nuna mata alamar ta kiyaye shi.

Juyawa yayi yana kallon Maryam tare da share mata hawayen dake zuba a fuskarta, hannunta ya ri?e tare da mannata a cikin jikinsa yayi Wakinsa ya buWe suka shige ya turo ?ofar harda murza mukulli suka bar Rashida yashe anan tana aikin ihu da kuka kamar ana zare mata rai.

Koda suka shiga Waki kuwa rarrashin Maryam Nasir yafara, nuna masa tayi babu komai shine zaiyi ha?uri ya yafe mata domin duk shigowar ta rayuwar sune ya jaza musu rashin zaman lafiya, janyo ta yayi ya rungume a cikin jikinsa yana shanshanar turaren jikinta yace

"Komai mu?addari ne na Allah, auren Rashida ?adarra tace kuma kema aurenki ?addarata ce dan haka duka inason ku, kuma soyayyar da nakewa Wayar ku bazai hana na hukuntata idan ta kauce hanya ba, sai ya sakar mata kiss yanajin muguwar sha'awar ta na taso masa, tuni ya janyota jikinsa yana cewa

"tawo mukwanta mu farantawa juna rai ko zumata.

A wan nan daren ba?aramin farantawa juna rai Nasir da kuma Maryam sukayi ba, duk da ita Maryam abin yazo mata da Wan ciwo ciwo dan bawani gogewa tayiba, amma a hakan ta dage ta bashi haWin kai, ganin yanayi mata kamar zai sume mata ga kuka da yakeyi yasa itama ta fashe da kukan, dan ta zata wani abinne ya sameshi.

*KUTSE*

*PAGE 26*

*NA*

*MOM HANEEF*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

*Rashida*

A wan nan dare taga bala'i da masifar da bata taSa ganiba, kuma tasha kukan tashin hankali wanda taji kamar ta cakawa kanta wu?a ta mutu ta huta da ganin ba?in ciki, kasa shiga Wakinta tayi sai Wakinsu Halima ta shiga tanata rusa kuka, kukanta ne yatashe su daga barci sukayi tsuru tsuru suna kallonta, daka musu tsawa tayi mai ban tsoro tace su koma su kwanta kota sha?esu su suma, zamewa suka yi suka kwanta tare da rungume juna suka lulluSa suna rawar Warin tsoro.

Ranar nan dai itace ba?ar rana a wajen Rashida domin sam barci kona gyangyaWi baiga idanunta ba saboda Worawa kanta wahala, taci kuka tayi birgima tayi ihu tayi Allah ya isa ta tsinewa su Nasir har batasan a dadi ba.

*Washegari*

Cikin farin ciki da annushuwa su Maryam suka tashi sunata kallon juna suna murmushi, ita Maryam satar kallon da takewa Nasir bai wuce na kukan dataga yanayi gashi garjejen ?ato amma yana hawaye akan mace, tasan sarai akwai mazan dasuke kuka ayayin mu'amala da matansu amma nata tunanin bai taSa kaiwa wai itama akwai namijin dazai iyayin kuka akanta ba.

Kawar dakai tayi a lokacin da taga Nasir ya tsura mata ido ko ?iftawa ba yayi yana mata sigina, shi kallon mamakin irin baiwar daWi da WanWanon da Allah yayi mata yakeyi, namiji neshi mai hankali wanda yakeda da aure, mace Waya yataSa mu'amala da ita wato Rashida, baya bin matan banza sai yanzu da Allah ya azurtashi da Maryam, kuma da gaske ne Da ake cewa mata duk matane amma baiwar kowacce daban, tabbas baiwar kowacce daban domin ya gani akan Maryam, gashi dai Maryam ba wata kyakkyawar azo a gani bace, san nan gata ba?a amma ba wuluk ba, tanada jiki dai-dai nata, ita ba doguwa ba ita kuma ba gajera ba, saffa saffa dai amma Allah yayita da halittar ?asa, tanada faWi daga ?asa mai ban birgewa.

A zahirin gaskiya zai iya cewa Rashida tafi Maryam komai da komai na cikar ?a mace amma kuma banbancin da Maryam take dashi akan Rashida ta wajen ni'ima da daWi da garWi ba banbancin wasa bane, dan a tsawon zaman sa da Rashida na tsawon shekaru bai taSa jin Abinda yaji a wajenta kamar yadda yaji a wajen Maryam ba, kai gaskiyar magana Maryam Allah ya Wiga mata baiwa, shifa ya godewa Allah da kuma baba daya mallaka masa Maryam a matsayin mata bai bawa waniba, a take kuma wani ba?in kishin samarin Maryam wanda bata aura ba suka durar masa dan haka sai yayi saurin runtse ido yana astagafurullah da Abinda yake ayyanawa a ranshi game dasu.

Maryam bata isheshi ba kuma yanada ya?inin bazata taSa isarsa ba, a wan nan daren ya kusanceta yafi sau biyu saboda duk sanda zai kusanceta sai yaji kamar ?ara mata daWi da garWi ake yi, bai taSa kuka akan mace ba amma gashi wan nan karan yayiwa Maryam kuka, Allah da iko yake, ya ?arasa faWa yana ?arasawa wajen Maryam dake gyara gadon nashi yana shafa mazaunan ta wanda ta turosu baya.

*Maryam*

Da sauri ta gantsare jin ana shafa mata mazaune tayi saurin juyawa ta kalli Nasir, wata irin kunyace ta kamata a sanda suka haWa ido ya zaro harshensa yana kar kaWa matashi, kanta ta sunkuyar tare da juyawa ta cigaba da kaWe gadon, jin ya zura hannu duka biyu yana dumbular ?irjinta yasa tai saurin saka dariya ta haye gadon tana kukan shagwaSa, wan nan Abinda maryam tayi shiya ?ara harzu?a Nasir ya biye mata baya shima haye gadon yana dariya ya janyota jikinsa.

Wan nan karon ma sai da Nasir ya kuma komawa Maryam cikin soyayya da ?auna ya kuma biyan bu?atar sa, shafa kanta yayi yana saka mata albarka tare da godiya a wajen Allah daya mallaka masa ita a matsayin matarsa.

Suna rungume da juna barci ya Wauke su, Maryam nakan ?irjin Nasir tana murmushi a haka barcin ya Wauke su.

*Rashida*

Tun daren jiya ta har haWo rashin mutunci da tozarcin da zatayiwa su Nasir, shiyasa ta kame a falo tana jiran fitowar su dan ayau takeson ayita ta ?are, dan wallahi sai Nasir ya zaSa Waya tsakanin ta da Maryam, kodai ya zaSeta ya saki Maryam ko kuma ita ya saketa ya zauna da Maryam dan ta shiryawa hakan da dai ta ganshi da wata mace a inuwa Waya.

Tana zaune tana zuba idanun ganinsu har tafara gajiya da zama, a gogo ta kalla taga har ?arfe takwas ta gota gashi basu fito ba saboda rainin hankali, toma menen sukeyi a Wakin har yanzu? Hnmmm ta faWa hawaye na taruwa a cikin idanunta, minti goma ta ?ara musu tana cewa muddin minti goman nan tayi basu fitoba wallahi sai ta Wau mataki.

?ara kallon agogo tayi taga ?arfe takwas harda minti Ashirin, da sauri ta mi?e har jikinta yana rawa ta nufi Wakin Nasir gabanta yana faWuwa, batayi tunanin ?ofar a buWe take ba kawai dai tayi jahadin gwada buWewa ne ai kuwa cikin sa'a ta samu babu mukulli a jiki, wani sanyi taji take kuwa ta murWa ?ofar ta shiga Wakin wani haki na taso mata na Sacin rai.

Ai kuwa idanunta na kaiwa kan gadon Nasir ta hango Maryam kwance kan ?irjin Nasir tana barci shima yana barcin, wani bala'en'en ihu ta saka mai ?ara da har gowa wanda ba Nasir da Maryam dake Wakin ba har taya ?a?anta dake Wakinsu suna barci sai da suka zabura suka duro daga gadon suka ?an?ame juna suna rawar Wari, ita kuwa sauda saboda yadda ihun ya razanata har futsarin tsoro ta saki tana fashewa da kuka, suma su Nasir a zabure suka tashi daga barcin suna mi?ewa zaune suna rarraba idanuwa, sam sun manta babu kayama a cikin jikinsu sai bargo da suka lulluSa da zasuyi barcin, gashi ihun da Rashida ta saka da kuma zaburar da sukayi yasa bargon ya yaye ilahirin jikin ya bayyana.

Rashidan na ganinsu tsirara ta ?ara sakin wani ihun tare da fara buga tsalle tana juyi kamar katantanwa tana tafa hannaye kamar mai ?anta, rasa ma inda zata nufa tayi sai kawai ta buWe wardrobe Win Nasir ta zura kanta.

Kallon juna su nasir sukayi da abin al-ajabin da sukaga Rashida nayi, a zabure Nasir ya tashi zai yi kanta yana salati danji yakeyi aljanu ta tayar duk da a iya saninsa bata dasu, dan haka ?afa ya zura zai sauka daga gadon Maryam tayi saurin ri?e hannunsa tana nuna masa jikinsa wanda yake babu kaya, da sauri gaban Nasir ya faWi cikin sauri kuwa ya zari jallabiyar sa ya saka yayi kan Rashida yana kiran sunanta wanda tunkan ya ?araso yaji tayi Wif, yana ?arasawa kuwa ya janyota sai tayi luuuuuu ta faWo jikinsa a sume.

*Maryam*

Da gudu tayo kan Nasir bayan ta zura hijabi tana Lafiya bayan taji yana sakin salati da ?arfi ya cicciSo Rashida, taimaka masa tayi ya kwantar da ita akan gadon yana mata fifita da hannu duk da sanyin A.C dake Wakin amma gani yake kamar bazai isheta ba.

Fridge Maryam ta juya ta Wauko ruwa mai matsakaicin sanyi ta Salle murfin ta tuttulawa Rashida a fuska, wata irin ajiyar zuciya Rashida ta saka tare da mi?ewa a zabure ta kalli Nasir da Maryam, kuma batayi wata wata ba ta mi?e tsaye tare da nufar kan mudubin Nasir ta zaro kwalbar turare da jefawa Maryam Allah yasota Nasir yayi saurin zaman da ita ta kwanta hakan yasa kwalbar buguwa da bango ta fashe turaren ya watse.

(Kai!!! wan nan Rashida akwai ?ar bala'i da masifa, gaskiya na sara miki wallahi>??>??).

Ganin bata samu Maryam ba yasa tayo kanta gadan gadan zata sha?eta tana kuka tana banzayen kalaman dasuka har zu?a nasir harya kwashe ta da zazzafan mari.

"Shegiya tsinanniya matsiyaciya mai zubin karuwai, wallahi ke karuwa ce ajawo mai zina da ubanta, ke daga ganinki sai da ubanki yayi zina dake ya buWe miki ido san nan yazo ya li?awa mijina ragowar sa, wallahi saina kasheki Shegiya tsinanniya matsiyaciya wiiiiiiiiihhhhhhhhh... karuwa.

Cikin zafin nama da ba?in cikin magan ganun ta Nasir ya fin cikota yayi watsi da ita gefe san nan ya sauke mata mari zazzafa wanda sai da jinta ya Wauke na Wan da?i?u, wani ihun Rashida ta kuma zabgaga wa a lokacin data zaburo tayo kan Nasir zata fara zuba mishi tijara nan ma ya dakatar da ita ta hanyar zuba mata wani marin yana nuna ta yatsa cikin kaushin Muryar da bata taSajin yayi kalami da ita ba yace.

"In har zaki buWe baki sau Wari kiyi tujara ni kuma zan mareki sau Wari Rashida, kin isheni, kin addabeni, meyasa bakida tunanin ne? Meyasa kullum kina girma kina kuma tan baWewa? To bara kiji, kada kiga jiya kin zageni na miki shiru kice zaki maimaita, wallahi kikace zaki maimaita saina saSa miki kammani, zoki fita daga Wakin nan kona wula?anta ki anan.

?amewa Rashida tayi tana al-ajabin magan ganun Nasir wanda ko daga suma tatashi akace zai faWa matasu sai tayi ya?i da wanda ya labarta mata zancen, amma yau gashi da bakinsa akan wancen ?azamar karuwar yana zazzaga matasu, banda marin da tasha a wajensa jiya shine yau zaiyi mata har biyu, Abinda da mamaki,sai ta Waga hannu ta ?ara sharawa kanta mari bayan ta gartsawa kanta cizo wai ko zata farka daga barci danji take mafarki takeyi .

*Maryam*

Tana ganin Rashida ta mari kanta tare da cizon kanta ta saka kuka dan sai magan ganun data gama gayamata suka bar ranta tatafi gabanta tare da ri?e hannunta dan da gaske jitake Rashidan ta haukace.

Wan nan ri?e hannun da Maryam tayiwa Rashida shine ya kuma dugun zumata ai kuwa batayi wata wata ba ta zari wata kwalbar akan mirror zata makawa Maryam a goshi Nasir ya shiga tsakiya dan ya tare ai kuwa ta sauka akan nashi goshin ji kake tassss ta ragar gaje akan goshin Nasir, take kuwa jini ya shiga zuba a fuskarsa kuma jini bana wasaba dan sosai kwalbar ta yanke shi, kuma mitsi-mitsin ragowar kwalbar ta nan nane a jikin fatar.

Maryam na ganin Wanyan aikin da Rashida tayiwa Nasir ta saka kuka tayi kansa tana kiran sunansa, da kyar yake iya magana dan idanunsa ma a rufe suke saboda yadda jini yake shigar masa idon yasa ya rufe su, da kyar yacewa Maryam tayi sauri taje chemist ta kira likita kar jininsa ya ?are.

Rasa inda Maryam zata nufa tayi dan duk ta rikice tama manta babu kaya a jikinta daga ita sai hijabi, da sauri ta rarumi tawul ta Waura a cikin jikinta ta falla gudu tayo falo san nan ta sauko ?asa tana wuri wurin buWe gate Win, tana fita kuwa tayi chemist Win da gudu tana kwalawa likita kira dan jinin dake malala a goshin Nasir ya bala'in kiWimata.

Koda su Maryam da likita suka shigo ganin Rashida sukayi tsugunne a gaban Nasir Win ta dafe wajen dake zubar jini a goshinsa tanata kuka, shi kuwa Nasir daman idonsa a rufe yake amma ya kauda kansa daga facing Win Rashida dan jiyake a ransa kamar yatashi ya lakaWa mata mugun dukan da zata kasa motsi, amma a ransa wallahi ya ?udure sai ya Wau matakin Abinda Rashida tayi masa, babu duka kuma babu saki amma zai aikata gidan su ta zauna idan ta koyo tarbiyyar da bata da ita sai ta dawo su cigaba da zama.

Da yake likitan yasan aikinsa kuma yana tafe da komai na kayan aiki shiyasa nan da nan yayiwa Nasir dressing tare dayi masa Winki a goshinsa dan babu ta yadda yankan zai haWe ba tare da an Winke shiba.

*Bayan wasu a wanni*

Inji hausawa suke cewa da zafi-zafi ake dukan ?arfe, shiyasa Nasir yana Wan dawowa nutsuwar sa ya gindawa Rashida sharaWin ta fito tatafi gidan su dan wallahi bazata ?ara ko kwana Waya a cikin gidan ba.

Ba Rashida ba har taya Maryam sai da maganar ta daketa, Rashida kuwa kuka ta saka tana cewa

"yanzu baban Halima akan wan nan abar zaka koreni? To sai ka faWamin sakina kai kokuwa? Banza yayi mata tare da tashi ya rufe ?ofar Wakinta da mukulli yace

"Ban sakeki ba, amma ina gab da sakin naki, kije gida sai na nemeki, kuma kada ki sake ki tafar min da yara na faWa miki.

Yana kaiwa nan ya shige Wakinsa ya barta tsaye, bin bayansa Maryam tayi tana dan girman Allah Honey kayi ha?uri, kar kayi min haka, zaka jawomin zagi wallahi, dan Allah ka janye kalaman ka, juyowa Nasir yayi ya kalli Maryam fuskarsa babu annuri ya nuna mata hanyar waje yace

"Fita kibani waje, karki yadda fushina ya biyo ta kanki dan bazakiji daWi ba.

Saddakai Maryam tayi cikin ladabi tace

"Allah ya wuci zuciyar miji nagari, a wuce haka, na barka lafiya, Allah ya ?ara sau?i, san nan tafita tanajin ranta a cunkushe.

*KUTSE*

*PAGE 27*

?? *NA*

*MOM HANEEF*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

*Ya Aliyu*

Kallon takaici da ba?in ciki yake bin Rashida dashi wanda babu komai a cikinsa sai tsananin jin haushi dan ji yake kamar ya sha?o Rashida ya murWe mata wuya, amma haka ya daure sanadin yadda hajja take kallonsa da alamar bashi ha?uri.

Dan haka a zafafe ya kuma yacewa Rashida.

In banda ke kwakwalwar jakai ce akanki taya zaki zauna kice wai mijinki bazai ?ara aure ba? Kece kika halicci zuciyar sa da zaki juyata? Shine zaki zauna kina hauka har ki baro gidan mijinki saboda baki da tunani? To wallahi ba'a nan gidan zakiyi mana wan nan shashancin ba, dan uwarki ba'a aure aka auri taki uwar harta kawoki duniya?

Ko kuwa kin manta cewar kema taki uwar kutsen tayi wa mutane

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login