Showing 144001 words to 147000 words out of 188741 words

Chapter 49 - AZAL HAUSA NOVEL

sajida   

12 Jan 2025

9847

2*

๐Ÿ’ƒ๐Ÿผ Ga Kuma garabasa na spillover
Ko kin kawo mutane ko Baki kawo ba kina iya samu ๐Ÿ’ƒ๐Ÿผ๐Ÿ’ƒ๐Ÿผmusamman tunda Ni da Zan Miki register Ina aiki sosai (wauh fantastique)

Spillover shine zakiga ansa Miki mutum a kasanki ,Kuma a biyaki fa ko Kuma a cike Miki biyu ko dayan farkon nan๐Ÿ’ƒ๐Ÿผ (magnifique)

Da Dollars suke biya idan kinaso Zaki iya siyarwa duk dollers din Kika samu a take a tura Miki kudinki cikin account ๐Ÿ’ƒ๐Ÿผ๐Ÿ’ƒ๐Ÿผ๐Ÿ’ƒ๐Ÿผ (da wa kika ja Madame?)

Metaforce Babu FADUWA Babu asara a ciki...... Ku zo mu kafta duniyar sananu mu samu yanci, nema sai da nema, ki shigo Mu je, kasuwanci mu babu algus ba cuta, zaki kwashi kudinki koda baki kawo kowa ba๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜ sai kun zo


A kausashe sosai ya furta " Kin cika wasa da abinda yake iya dauke numfashin ki!, kina so ki sake nuna garaje a tafiyar nan!, Ke ba zaki iya yin biyayya bane?, Bana tunanin zaki iya kokowar, ba ke ba ko wani yace zai ja da wahala ya kai, kar ki sa a sameni ta hanyar ki!,, nace ki bi ta baya, ki zauna a cikin daki shine umarnina, shin zaki yi ko a'a?"

Tunda ya fara magana hawayenta ya bale, kuka take yi ama ba mai karfi ba, Sai dai bata sani ba ita hawayen ne ke zubowa dan kansu, bayan na Amnah da karfin tsiya suka bale mata bayan ta dora hannayenta saman kanta tana kallon abinda zata yi kira da baban tashin hankalin da ba zata taba cin karro da irinsa Bama bale ace ta taษ“a cin karron da irin nasa
ta shiga a halin firgici a tsayen da take hannayenta saman kanta tana kallon mutumen da ya zame mata zinari cikin kasa ko ganninsa ya zama aiki bale riko shi rike da habar wannan da ta dauka kaskantaciya a cikin kaskantatu yana yiwa kashedin da ba zata so ta san dalilinsa ba, abinda ya sakata kuka ba wani bane, dama kusancinsu ya kai har ya taba habarta? a shigowar da ta yi gidansu har ta kai matsayin da haka zai faru ita da shi?, menene ta yiwa mijinta da ahalinsa da suke sonta? menene darajar da take da ita a duniya da har zata samu wannan damar?
Salima da Atu kuwa tsabar firgicin abinda suke kallo ya saka Salimar langwabar da kai tana hawaye, hawayen da ba zata iya fadin na meye ba koda an dora Mata bakin bindiga a kanta, Atu kuwa sai ta ringa shafar yaron cikinta tana hade hannayen alamun bada hakuri ne ko meye?, ita dai gatanan kamar irin an saka mutun a ukun nan, dan basu tashi fara bin hanyar da ya nuna masu ba sai da RAUDA ta fashe da kuka mai kara tana buga kaffafu, hakan ya sa da sauri sauri gudu gudu suka kama hanyar bayan sun riko hannayenta sun sakata tsakiya ita kuwa tana karra karfin kukanta har suka isa falon Mah, wace ihun kukan ya sa ta fito da sauri tana kama sunnan RAUDA, a birkice ta ce" Baby, subahanallah lafiya? menene,me ya faru, ke da waye, ke Salima wa ya dakar min yarinya? ko faduwa ta yi!?"
Salima ta samu kanta da yin tsuru tsuru,Atu kuwa da tarin takaici tana kallon RAUDA ta ce" Na rantse ki mana shiru ya rainin hankali na rantse ki kama mana bakinki ke da baki san lokacin yin rigima ba, yau da kika sa aka dakeni da sai na rama a kanki, fitsarariya kawai"

Salima ta rafka tagumi, sai kuma ta dauke tana kallon Mah da ta ci gaba da fadan a fada mata wanda ya taba mata y'a!, ta ce" Yau dai, da tabas mun samu abinda muka je nema harda kari,ke yanzu haka kike? Ki duba ki ga mutanen dake kiransa Bah, dan yace kar ki biyo ta babbar kofa shine zaki ce sai kin biyo?Bah karami ne fa?"

Mah ta yi dan tsai, a hankali ta furta" Dan kun bi ta babar kofa ne aka maku fada?"

Salima ta gyada kai tana kallon Mah ta ce" Eh Mah, shine ita wannan uwar bacin tace wai ta fita ida ai yanzun, shine fa ta sa ransa ya ษ“aci "

Mah ta tabe baki tana mikewa hadi da kama hannun RAUDA ta ce" Mu je, tunda sunna gannin gaskiya suke son takewa, wuce mu tafi, zan yi kiransa da kaina mu yi irken kwanakin da kika dauka a dakan, ta yiwu yana tunanin basu cika bane, ama bayan wannan ai takaba kai kin gama kuma bi'izinillah fita ta babar kofa yanzu kika fara koda wani auren ya hau kanki bale babu, Allah na tuba yarinya karama da ke za'a sako min ke a gaba? walahi kowa ya ci kansa ko waye!"

Da ido suka raka su, Salima ta juyo tana dafe haba ta ce" Kai jama'a, kamar ita wancen da mamanta sun dauko wani hali ko?"

Atu ta saki murmushin da sai yanzu ta samu karfin gwuiwar yi, tana kallonta ta ce" ai kin san ko laifi gareta sai dai daga ita sai ita ta mata fada, yau da na san yan iskan kan Rauda har shi ba zata bari ba da ban bita ba, na tsorata ainun, ama kuma MALEEK akoy karfi ke ji walahi da ya dungumeta ya ajiye kamar bai yi wani yunkurin daukan balagage ba, Allah dai ya takaita fitinar nan dan Ni ban cika son neman rigima ba"

Salima ta girgiza kai tana kallonta ta ce" Ba zaki gane ba, kin san duk wani abin dake kanta, walahi yana kansa, kin ganshi nan baya tsoron kowa, sai dai daga kafa da kuma umarni idan ya zame masa dole, ama a kan lamarin ta ina gannin abubuwan da nake fatan gannin karshen game din, "

Atu ta yi shiru, tana ta sake saken dake ranta, itama Salimar tana ta tuna sakon nan na wayar RAUDA, .....kai da abu nasu maganin a kwabe su, da ta fi kowa farin cikin hakan walahi



A bangaren YUSUF tana barin wajen da su Salima ya zauna a saman kujerar yana daukan mayafin nata da ta bari a nan ya jimke a hannunsa sannan ya dago yana kallon Amnah da wani irin kakausan kallon da ya sakata zaunewa a wajen kanta a kasa ta kasa hanna kanta kukan nan

A birkice ta dago dubanta tana kallonsa, muryarta a raunane sosai, da yannayin tashin hankali ta karyar da kanta sosai ta ce" Ni kam, kamar wata wace take da kusanci da kai fiye da tunanina?, inace Mah ke rikon ta, Bama y'ar Mah din bace ko?, kuma Ni na san ba dai maganar soyaya ba, ba dai da ita ba walahi, dan Allah daukanta ka yi fa ka ajiye kuma ka kama fuskarta da hannayenka masu daraja, ka san girman darajar hannayenka kuwa....., Haba MALEEK......."
Ta idashe tana fashewa da wani kukan dan bata taษ“a tunanin za'a wulakantata haka a rayuwa ba, kuma abin mamaki wulakancin ya sameta kai tsaye ta kasa yiwa abin rashin kunya, saima wata sabuwar lalabawa da take bin abin da shi a kan dole , dan ta sani tunda ta yi tsaye a gabansa ta gane mijinta ya gama dameta a duk wata kiririta da take tunanin tana da ita

Idannuwansa ya dauke a hankali a kanta, bai iya ce mata ci kanki ba ya lumshe idannuwansa dake masa zafi, a hankali yana sauke ajiyar zuciya

Ta jima da jiran tsamanin jin bayanin dalilin da yasa ya taba RAUDA, ko ya dan rarasheta ko dan kukan da take shekawa , ama fir ya murje tamkar baya wajen har sai da ta mike da kanta ta nufi nata part din bayan ta gama gane bata haife shi ba, ba zata titsiye ba kennan!, ya ilahil alamina, jikinta zafi ya ringa dauka na tashin hankali dan haka ta dokawa mahaifiyarta kira tana zaunawa kasa jikin gadonta tana ta murzar fuskarta ta shiga yin bayani da ita.......


A falon kuwa ya jima yana hanna kansa magana ne dan kawai irin zafin dake saka masa tunani kala kala a kan wancen sojan........abu daya tak ya sa ya zauna din nan har sai ya gama samun nutsuwar zuciyarsa kafin ya dauki mataki dan girman da aka kakaba masa rana tsaka, ya sani a yanzu idan ya fita cen ya ketsawa wancen mari koda ba'a ce masa komai ba sai an baza shi duniya saboda wannan, shi yasa ya yi zamansa sai da ya samu ya dan sauka kadan sannan ya yi kiran uban gidansa da ya bashi shi ya sanar masa a dauke shi bai san aikinsa ba sannan ya katse kiran ya mike ya nufi Part dinsa da mayafin nan ya je wajen tufafinsa ya bude yana kallon wasu jerin abubuwa harda abin hannu wanda aka cire mata ranar da suka yi accident, harda mayafinta na ranar nan, a hankali ya ninke wannan dinma ya saka shi ciki sannan ya karasa wajen gadonsa ta baya baya ya fada yana rintse idannuwansa da karfi dan magance abinda ke masa yawo a idannuwan......a saman lebensa ya furta" Mai kukan banza kawai, sai neman fada ana zaman lafiya, kina tunanin zan kyale ki ki kasheni ne? dilla ma malama!"

kwana biyu tsakanin wannan rikici nasu Mah ta aiki RAUDA cikin garin Damagaran, kuma aiken Mah ta hanna direbansa ya kaita, ta sa wani direban cikin direbobin gidan ya kaita, ta bata damar ziyartar duk wanda take so, wanda suke zumunci, ta bata kudade masu yawa koda zata yiwa wani kyauta, ama ta kula da mutuncinta
Baban tashin hankalin irin kwaliyar da ta sa ta dauka ita da kanta zata iya rantsewa tunda aka haifeta bata taษ“a saka sutura mai tsadar nan ba, kuma bata taba hauda jaka da takalmi da mayafi masu kudin nan a jikinta ba, haka kuma bata taba Hauda siririyar kwaliyar da ta fitar da asalin sirin kyan fuskarta irin na yau ba, dan mai kwaliyar nan ce ta zo har gida kamar kwaliyar amarya jama'a ko ta bikin sunna ta yi mata abinta har a daki, sunna yi sunna dariya ta yi mata siririyar kwaliyar da ta matukar birgeta, kuma ta kafe mata dauri dan daidai da kanta ba mai hayaniya ba,...kai kwaliyar kwaliya ce har kwaliya walahi, tana gama mata ta watsa mata hotunna da vidio ta shiga karra gyara su kamar yadda ake yi, dan harda Mah sai da ta yi mata sau uku sannan suka tafi ita kuwa ta yi tsaye saman turaran wutar da Mah ta saka mata yana bin jikinta tana karra jin gargadin Mah, kar ta yarda la'asar ta yi mata a cen, ta juyo da wuri, kuma ta kula da kanta , Allah ya tsare

Wayarta ta dauka ta fice, mayafin tana jin kamar girmansa ya yi mata ฦ™adan dan bashi da wani girma, ta karasa wajen wawatsetsiyar motar da aka parker ta bude bayan ta shiga, direban na zaune ya gaisheta da girmamawa, shima saurayi ne da ya san aikinsa sosai, ta amsa tana fada masa inda zasu fara zuwa dan amso sakon Mah din kafin su wuce tsohuwar anguwarsu wato gidan Mama, sannan su je ta ga Abdul , sai gidan Atu shikenan yawon nata , ta daga wayarta tana sanarwa Salima ta fita, sannan ta bude datar ta ta shiga kale kale hankali kwonce har suka gama fitowa a gidan suka dauki hanya

Sunna ta tafia , sunna daf da isa gidan yayar Mah mai kwaliya ta tura mata hotunan nan, ita kuwa tana budewa tana murmushi ta turawa Mah su gaba daya sannan ta yi kiranta ta sanar mata ta tura mata hotunan, kuma har sun iso gidan aunty baba

Mah dake falon Hajia tana murza mata kaffafuwanta dake ciwo saboda yau ta tashi da rashin lafiya , hakan ya sa YUSUF sanarwa Mah din, dan yana ษ“angaren Hajiar sunna firar wasu filayenta ya ga sosai ฦ™afafuwan na damunta shine ya sanarwa Mah dan ya tabata ba za'a rasa magani ba duba da itama ciwonta kennan kafafu

Tana murmushi ta mika masa wayar ta ce" Dan bude min wajen sakon baby ta turon hotunanmu da aka yi mana yanzu kafin ta fita , bude min in wanko hanuna in gani"

Ta fada tana mikewa ta rufe maganin ciwon kafar ta nufi bayin dake falon dan wanke hannu, shi kuwa ya dan yi jimmm, jin ta ce ko kafin ta fita? fita ta yi? zuwa ina?

Baki ya dan tabe ya shiga bude hotunan harda vidios din, sai dai bai idasa budewar ba ya ji tamkar ciwon nan na hawan jinni dake sangaye bari daya na jikin mutun ya sangaye masa zuciyarsa, kafin ya saketa da karfin gaske ta ringa bugawa da mugun bugun da ya saka shi saurin rintse ido gumi na tsatsafo masa

"In gani?, sun budu ko?"
Mah ta fada tana kallonsa

Yannayin da ya dago yana duban Mah ita da kanta sai da ta ji karsashin da ta fito da shi na neman barinta, Hajia kuwa lokaci daya ta dube shi tana fadin" YUSUF lafiya?, subahanallah, meye kake haki?"

Gannin numfashinsa na iya barin gangar jikinsa a zaunen nan ya sa ya ajiyewa Hajia wayar ya mike ya fice ta babar kofa da saurin da ya sa Mah wace ta zauna mikewa a birkice tana kiran a kirawo mata shi, dan fitowa ta yi da sauri din, ta saka dogarin dake wajen bin baya da gudu, sekwani kadan ya dawo da sauri yana dukawa ya sanar mata cewa ya fice a mota hakan ya sa ta koma dakin hankali tashe tana kallon Hajia ta ce" Hajia dan bani wayar na yi kiran baby"

Hajia ta dago tana dubanta rai bace ta ce" AMEERAH, bari ki ji, kar ki yarda ki bata rawarki da tsalle, macen da ba'a so ake taya jajen an mikata dakin miji ba wace ake so ba, kuma sarauta ba karya bace, bayan sarauta hali ba karya bane, ban cika ba wani abu wai shi so mahinmanci sosai ba, ama har Ni nan na ziyarci zana'izar yan soyaya, ki kula, ki kula Ameerah, kina neman yaron nan da lafiyarsa ne, fitar nan da ya yi Allah ya takaita rikicin da ake iya yi, saboda wannan kina fushi da mijinki kwana hudu kennan dan yace za'a daura auren, babanta ya nuna bata da miji sama da shi ama ke kin nuna sai ta amince, ki sani a yau zan nuna maki Ni din ce na haife kin, dan zan baki umarnin da nake so ki bi dan na isa da ke, wayar nan da zaki amsa ki min kiran Bello da shi da duk wani wanda ya isa da shi a Daura auren nan, idan ya so in kin ga dama kya bashi matarsa, idan kika ki kar ki bashi, abinda na sani daya ne a yau sai an daura auren nan!






(๐Ÿ˜จ๐Ÿ˜จ๐Ÿ˜จ๐Ÿ˜จ๐Ÿ˜จ๐Ÿšถ๐Ÿปโ€โ™€๏ธ๐Ÿšถ๐Ÿปโ€โ™€๏ธ)


Azl 52
*Tallah, tallah.....tallah manyan hajiyoyina*

Bismillahi rahamanin rahim

Metaforce online business ne na crypto
Wanda aka tabbatar da halaccin sa ,sannan aka tabbatar da cewa ba irin wannan platform din bane da ake gudu da kudin mutane.....domin Metaforce zaka shiga ne da kadan ka dauki da yawa, da wannan Hajia Ummu Khalil wace ke zaune a kasar Nigeria sananiya ce fitaciya ce mai dauke da numbobin waya kamar wanann 07038708382 ta kawo mana hanya mafi sauki dan samun ci gaba.......ku saurara dai
*METAFORCE*
Yana da level 1_12
Idan Zaki level 1 Zaki Fara da Doller 5,,level 2 Doller 10 ,level 3 Doller 20 Haka dai har 12
YADDA AKE SAMUN ALKAIRI A METAFORCE

๐Ÿ’ƒ๐Ÿผ Kina Gama register za'a Baki TR coins na adadin level din da kikayi,ko a iya su kin Mai da kudinki fa idan akayi lunching๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๏ธ๐Ÿ•บ๐Ÿ˜ .....WASHE BAKI SOSAI HAJIATA....YEAH KO A IYA SHI KIN MAIDA KUDINKI BALE GA WANI DANDANO MAI ZAKI.....

*Refferel bonus duk mutum 1 fa idan Kika kawo za'a Baki adadin abinda yasa yayi level din, banda 2 na farkon level 1 da 2*

๐Ÿ’ƒ๐Ÿผ Ga Kuma garabasa na spillover
Ko kin kawo mutane ko Baki kawo ba kina iya samu ๐Ÿ’ƒ๐Ÿผ๐Ÿ’ƒ๐Ÿผmusamman tunda Ni da Zan Miki register Ina aiki sosai (wauh fantastique)

Spillover shine zakiga ansa Miki mutum a kasanki ,Kuma a biyaki fa ko Kuma a cike Miki biyu ko dayan farkon nan๐Ÿ’ƒ๐Ÿผ (magnifique)

Da Dollars suke biya idan kinaso Zaki iya siyarwa duk dollers din Kika samu a take a tura Miki kudinki cikin account ๐Ÿ’ƒ๐Ÿผ๐Ÿ’ƒ๐Ÿผ๐Ÿ’ƒ๐Ÿผ (da wa kika ja Madame?)

Metaforce Babu FADUWA Babu asara a ciki...... Ku zo mu kafta duniyar sananu mu samu yanci, nema sai da nema, ki shigo Mu je, kasuwanci mu babu algus ba cuta, zaki kwashi kudinki koda baki kawo kowa ba๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜ sai kun zo








A kokarta a ringa amsar BONANZA TA NOVELS DINA ALL A BISA FARASHI MAI RAHUSA SU 22 CIF IN SHA ALLAH WATO 1K

A TUNTUBI MAR'ATUSALIHA BISA NUMBANA KAMAR HAKA 93811618







Jiki a sanyaye Mah na kallon Hajia ta ce" Hajia yau?"

Hajia ta sake dubanta cikin ido ta ce" Yau yau, kuma yanzu yanzu, ki kira min mijinki ki bani, tunda har wanda yake mahaifinta ya bamu, nake burin gannin abin ya kai inda muke so, kunyar ki da gudun bata maki ya sa na yi shiru ya koyawa kaina hakuri irin na kowa, ama a yanzu na kula, ana iya cinma mutumen da yake da nauyin jama'a a kansa saboda ana son sai an saka shi dole abinda yake iya hafmdiyewa har ya mutu da shi, kin ga ban hanna ki hanna masa ita ba, ban kuma hanna ta cewa sai an nuna mata so ba,cikar mace kennan ai jan aji, ama matar Sarki ta fi karfin tayawar talaka, ko bayan ransa in dai ta riga ta zama tasa sai dai kowa ya yi hakuri, ki yi hakuri Ameerah, ki yi hakuri"

A sanyaye Mah kanta na kallon kasa ta ce" Hajia, Ni bani da ja da hukuncin ki, sai dai ita yarinyar idan ta nuna bata so fa?"

Hajia ta yi murmushi tana kallon ta, a tausashe ta ce" Kina tunanin da irin ya'yan nan tsageru ne ita da na yarda ta zauna a gabanki? tunda ta zo gidan nan an gaya maki bana bin motsinta? dole zan bincike ta kar aje wani ya turo ta, yarinyar nan ta daukeki uwa, ko wani da ya rabe ki kika nunawa ta yiwa biyayya an gama

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login