Showing 183001 words to 186000 words out of 188741 words

Chapter 62 - AZAL HAUSA NOVEL

sajida   

12 Jan 2025

9854

su, wata irin kunya ta ji tana neman rufeta a zaunen da take dan haka ta kai hannunta a hankali ta shiga dan murza goshinta sannan ta dago muryarta a boye sosai, sai dai amon na shiga kunnayensa ta furta" Barka da shigowa"


Idannuwansa ya lumshe a hankali ya karaso inda take zaunen yana Binta da kallo,
wayarta da ta saki jikinta ya saka hannu a hankali ya juyo da ita ya ga kira na tafiya da kuma sunnan ATU
Numfashi ya fitar kadan, kasa kasa ya ce" How Are You?"

Da sauri Atu ta datse kiran tana talabe kuncinta a ranta tana ayana' Dama yana nan take waya da Ni a irin lokacin nan?, wai wani ba zata iya ba, Ni na yarda ki Kunno fitinar da zata sa ki haukace min a nan ke daya ki ringa fada ? ke da MALEEK daidai da junna ne, kuma ke ce mahadinsa'

RAUDA kam kasa sake bude baki ta yi a lokacin da ya kai bayan hannunsa dake fitar da kanshin turaransa mai naci ya dan shafi gefen fuskarta ya bar hannun a jikin gefen fuskar nata bayan ya dan duko da tsayinsa kadan

Dayan hannun nasa ya saka yana dubanta a nutse ya kama hannunta na dama da dayan kuwa ya talabi gefenta ya mikar da ita tsaye yana kallonta kasa kasa ya ce" Menene?"



66

A hankali RAUDA ta saukar da dubanta daga cikin nasa muryarta cen ciki ta furta" Ba komai "

Dan murmushi ya yi a nutse ya furta" zan samu tea dina? za'a bani yau?"

dagowa ta yi a dole ta dube shi tana jin murmushi na son maye gurbin tashin hankalin da take ciki, dukda ta gama kwanakin da ake yiwa amarya bazawara irinta tun jiya, ba zata ki kai masa tea dinsa ba, bata jin zata taba iya kasa amsa bukatarsa a rayuwa ta wani aikin da zai iya sakata, dan haka da dan murmushi ta gyada kanta shi kuwa ya furta" Thank you"
Sannan ya saketa ya nufi Part dinsa yana sauke alkyabar jikinsa tun a hanya yana sake sauke rawanin jikinsa dan abinda zai fara yi a yau shine shiga ruwa masu zafin gaske sannan ya samu hutu mai kyau ko zai dawo daidai

Yana shiga dakin kiran ISHAK na karra shigowa wayarsa
Dagawa ya yi ya masa shiru bai ce komai ba

ISHAK ya sauke ajiyar zuciya muryarsa dake cikin halin karaya kusan sati guda cirrrr a wannan yannayi ya ce" Barka da warhaka Sir"

YUSUF ya yi shiru na yan dakiku sannan ya dan sauke numfashin dake tabatarwa ISHAK yana jinsa

ISHAK ya sake shan jinnin jikinsa, gaba daya so Yusuf yake ya birkita masa lissafi, tsoronsa daya kar aje YUSUF ya dan abinda ya sa ya shiga jikinsa? Sai dai wata zuciyar na fada masa kai ina da ace ya sani ne da tuni ya nemo shi in a ina yake ya wanke masa dukan rashin tarbiyarsa, ya fi kyautata zaton wani abin ya masa a rashin sani ya sa yake share shi

A tausashe ya ce" Sir, dan Allah idan wani laifi na yi ka yi hakuri ka yafe min, na kasa gane dalilin da yasa ake hannani zuwa inda kake bayan kaf cikinsu babu wanda bai san tskaanina da kai ba, ya zamanto Taj har hannani zuwa gidanka na cikin gari ya yi, dan Allah ka yi hakuri"

Yusuf Ya idasa cire babar rigar da ya wuni da ita yana jin da wahala kuma ya iya mayar da ita jikinsa dan yau an sha gumurtu da ita, a nutse ya ce" Ka san dare ya yi yanzu, kuma inada iyali, zan tabo ka"
Daga haka ya katse kiran ya idasa tubewa ya bar gajeran wando a jikinsa sannan ya nufi bayi da takalmin wankansa ya shige a zuciyarsa ya gama sakawa ransa tabas zai yafewa ISHAK a ci gaba da zaman tare ama idan shima ya daina halayan da suka hadasu abota, sai dai zai yi zama da shi na zumunci ne kawai, daga wannan baya tunanin akoy kari dan a zuciyarsa ya riga ya kamu da tsarguwa da lamarinsa



RAUDA na shiga kicin dinta ta kunna fitilun kicin din ta shiga nazarin abinda zata dora

A dole ta karasa wajen wayar dake jikin bango ta daga ta yi kiran bangaren masu aiki

Wayar na daukan ringin aka daga da salama

A nutse ta amsa sannan ta furta" A turon mutun daya kicin "

Da sauri chef din kicin din ta amsa da " Yanzu kuwa ranki ya dade" Sannan ta ajiye kiran ta taso ta taho da kanta saboda aikin uwar gidansu ne baki daya

Tana zuwa ta samu RAUDA har ta fitar da kayan aiki, ta fara wa'inda zata fara dan ta gama da gagawa
da girmamawa ta gaisheta , itama ta amsa da kula sosai da kuma ba chef din girma ko dan finta da ta yi a shekaru da kuma sabon da ya shiga tsakaninsu, dan tunda aka kawo RAUDA kulun tare suke yin girki, gaba daya firarta suke yi idan suka zauna da fatan Allah ya sa ita din ba kamar Amnah bace, domin Amnah suma bata masu da sauki ba, sak ta nuna masu bayi suke bauta zasu yi mata,kuma ba ruwanta takan shigo a lokacin da mazan nan suke ta sa a yi mata girki , har ta taɓa nuna ita ta fi son abincinsu fiye da na matan cike da gadara da kaskanci take masu magana koda aiki take son saka su, RAUDA kuwa aikin girkin gaba daya da ita ake yi, cikin mutunta junna da girmama junna tamkar ba itace matar MALEEK ba

Abubuwan da take buƙatar a yi mata ta nunawa chef din sannan ta ci gaba da aikin

Nan da nan suka gama girkin abincin kala daya mai sauki sannan ta haɗa drinks na lemun aya da kankana ta kilace komai ta kuma hada kayan tea din nasa da kula ta ce da chef" Ina zuwa Chef "

Chef ta dan dukar da kai ta ce" A fito lafiya Gimbiya"

Ita dai Rauda bata kuma cewa komai ba ta nufi dakinta tana jin ba zata iya kai abincin ba tare da ta dan watsa ba, rabonta da wanka fa yau tunda safe, gaba ɗaya ita bata san abinda yake faruwa ba, ta wuni gefen Mah ne dake fama da jikinta dan kaffafuwanta dake ciwo, sai Hajia dake kiran Mah din lokaci zuwa lokaci ta je ta dawo, ta tabata a kan wannan ihun da Amnah ta ringa yi ne, ko me yake damunta da zafi haka? gaba daya Amnah lamarinta a rikice yake sai adu'a

Wanka ta yi ta fito jikinta na digar ruwa ta dauki tufafinta riga da dogon wando na barci mararsa nauyi ta saka sai turare da ta shafa a duk wani lungu da sako na jikinta dan ko mai bata shafa ba, so take yi daga ta kai masa ta dawo ta samu ta kwonta ko zata samu yin barcin ranar da bata yi ba yau, sai a lokacin ta turawa Atu mesg cewar zasu yi magana gobe in sha Allah

A nutse ta dawo kicin din ta tararda chef ta haɗa mata komai a saman baban faranti mai ruwan zeba mai nauyi sai Khali yake, kayan kuwa sun jeru masha ALLAH harda tea din, ta rike da kyau tana yiwa chef din godiya, ita kuwa tana sake tambayar zata iya kuwa? har sai da ta ga ficewarta sannan ta sake kashe komai na kicin din ta kulle da ky din kicin din ta fice ta baya ta kulle ta koma bangarensu na masu aiki , domin dama dokar bangarensa da zarar sun gama aikace aikace suke tafiya nasu bangaren, sai manyan dake kula da wajen ne ke zuwa lokaci zuwa lokaci su saka turare su karra kakabe kakabe koda kuwa babu wanda ya fito, sai ko idan an yi kiransu dan wata bukatar kamar yadda RAUDA ta yi kiransu yanzu, dokokin YUSUF ne Wadinnan , Hajia sai da ta nuna hakan ba zai gyara matan gidan ba ya nuna shi haka yake so, yana son bangarensa ya zamo wajen sakewarsa ba wajen buyansa ba!


A nutse take knowking a kofar dakin bayan ta ajiye kayan, domin ba zata iya bugawar da kayan a hannayenta ba, idannuwanta kuwa babu abinda suke yi mata sai yaji yaji da muradin sake kallonsa da wannan salo nasa kafin su kwonta

A nutse ya bude kofar, da waya a kange a kunnensa yana amsawa ya sauke dubansa a kan fuskarta

Dauke nata duban ta yi ta duka ta dauki kayan abincin ta dan raba shi ta shige ta nufi wajen ajiyewa ta ajiye sannan ta juyo dan komawa idannuwanta suka sauka a kan ky din hannunsa ya nufi wajen wrdrb din nan ya kuma ajiye shi a inda ta yi ta dage ta kasa daukowa hankali kwonce yana waya kan harkar kasuwancinsa

A wajen da take tsaye ta kasa motsawa ya waigo ya kalla, da hannunsa ya mata nuni da wajen zama, wato wajen kujerun nan da ta ajiye abincin

Jiki ba karfi ta karasa wajen ta zauna tana dan murza hannayenta tana sauraron muryarsa, irin yadda yake magana da turanci tamkar a harshensa aka fara jiyowa, cike da classs da kwarewar harshe

Kasa kasa take dan satar kallon afaffuwansa dake saman farin tiles din nan farare kar kar , a saman yatsutsan gashi ne kwonce lufluf haka kuma daga sama kadan kafin inda jalabiyar jikinsa ta rufe tana iya gannin duhun gashin dake kwonce lufluf a jikin kaffafuwansa, sai ta cire kai ta lumshe idannuwanta ita kadai tana tunanin rayuwa

Ya jima yana wayar nan , har sai da ta gyara yannayin zamanta sannan ya katse ya kai wayar ya ajiye bayan ya kasheta domin baya son takura, sannan ya taho a nutse ya zauna saman kujerar nan zama irin na hamshakai wanda yake zamansa tun bai kai a kira shi namiji ba

"Ina zaki tafi?" Ya fada a hankali yana dubanta

Dagowa ta yi kan dole ta dan dube shi, a hankali ta ce" Dakina"

"Kina da wani dakin ne sama da nan?"

'To ko ya manta mace biyu gare shi ne?' Rauda ke ayanawa a zuciyarta, a fili kuwa ta ce" Tun jiya na cika kwana ukun da ake yi fa"

Shiru ne ya wanzu a wajen, ita tana jiran jin umarninsa dan ta kula karfinta babu abinda zai kwatar mata, shi kuwa yana tunanin lalle y'ar gidan Mah tana tare da neman masifa walahi, in ba wannan ba so take yi sai ta bata masa yannayi ne? ok kwana ukun da ake yiwa wace ta taɓa aure take son fada masa ko?, shi yasa ya yi shiru har sai da ya cire abin a ransa sannan ya ce" Srv me"

Ajiyar zuciya ta sauke jin amon muryarsa dan har ta cire tsamani

A nutse ta fara zuba masa abincin ta dora a karamin teburin ta matsa gabansa, sannan ta dauki sauran kayan bukatan duka ta kai gaban nasa ta ajiye tana kokarin komawa wajenta ta zubawa hannayensa ido da ya saka ya zaunar da ita daga da shi sannan ya saka cokalin a nutse ya fara cin abincin hannunsa daya riƙe da nata yana shaƙar kanshin turaran da ta yi anfani da shi, har ya gama ya sha ruwa kadan sannan ya sha tea din da guminsa sosai hakan ya sa ya sauke ajiyar zuciya yana jin nutsuwa na sauka a cikin jikinsa, dan rabonsa da abincin kirki tun jiya, yau din basu rigaya sun karya ba ya fitar nan sai dawowar nan da ya yi

Dubansa ya maido kan RAUDA dake jira, a hankali ya ce" Cire hijabin mana ki sha iska"

RAUDA ta yi raurau tana kallonsa ta ce" Ni da zan tafi yayanmu?"

Murmushi ya yi ya mike tsaye , hannunta dake cikin nasa na cikin ya mikar da ita a hankali ya janyota jikinsa ya rungumeta, kasa kasa ya ce" Da na yi part part a nan, saboda kar y'ayana su ga ina kwana a dakin ki,........ama in dai ina nan kuma kina gefena cen ne makwoncin ki....... Bismillah"

Jikinta karra mutuwa ya yi, a hankali ta dago dubanta ta sauke kan sagen fuskarsa da kanshin da jikinsa ke fitarwa, tana kallon nasa ya raba jikinsa da nata a hankali ya nufi bayi da nufin yin bruch

Idannuwa ta rintse tana jin tamkar ba ita ba, 'Ya Allah, ina son bawan nan naka, ka sasauta min yadda nake jinsa a raina dan bana so hakan ya zamo min ila'
Shine abinda ta yi ta ayanawa a ranta har ta ji motsin fitowa daga bayin, a hankali ta shiga tatare kayan abincin ta hade waje kuda a ranta tana ayana' Allah ya sa ba abinda zai ɓaci kafin safe'

A nutse ta je ta zauna wajen kujerar dake daf da sif tana kokarin kin hada ido da shi domin ya gama ya je bakin gadon ya zauna ita yake kallo, a sanyaye ta ce" Yayanmu, dangane da maganar kwanan ne nace wai tun jiya ne na gama"

"RAUDA zo mana, ko na zo ne?" Ya fada yana katse furucinta

Gabanta ne ya fadi da ta sake dubansa, tsoro sai yanzu ya fara shigarta na wani abin daban, da gagawa ta cire abin a ranta dan sai ta tuna da ace zai yin da ya yi fa, kai da ace ma tana cikin layin wa'inda zai iya yiwa wannan duban ai da ya mata, hum, takaici ba zai daina kasheta ba a kan tunanin lamarinsa, dan haka ta mike din ta je din dan ta san idan ya zo din babu abinda zai rabata da shi sai Allah, tsaf zai iya yin du abinda ya yi niya!

Murmushi ya yi bayan ta karaso ya kamata ya zaunar da ita saman gadon bayan ya kama hijab dinta ya cire shi gaba daya

kanta na kasa tana dan murza hannayenta alamun jin kunyar kasancewa da shi a zaune waje daya a haka ya saka shi sakin murmushi, tabas kunyarta na matukar birge shi, da ace wata dinta ce ta gama wuce babin Hajia baba ai ba zancen jin kunyar namiji ko waye , ita kuwa masha ALLAH akoyta da jin kunya

Gashin kanta yake ta kallo har zuwa wuyanta mai daukan ido da tsari kafin ya sake duban hannayenta

fitilar gefen gadon ya kashe sannan ya kashe ta dakin da ta cika dakin a nutse ya janyota jikinsa suka kwonta ya zamo bayanta ke kirjinsa, shi yasa hancinsa ke shaƙar kanshin man gashinta yana kuma sauke mata numfashinsa a wuyanta wanda hakan ke hargitsa tunaninta dan ji take yi tamkar yana yi mata tafiyar tsutsa ne a sasan jikinta baki daya

Idannuwanta lumshe suke nutsuwa na ratsa jikinta

A hankali YUSUF ya ce" RAUDA?"

RAUDA ta bude rinanun idannuwanta da suke cike da shauki ta dan jimke hannunsa dake cikin nata cen kasan makoshi ta amsa kiran nasa tana sake narkewa a kirjinsa

A cikin makoshin shima ya furta" Ban yi zaton zan yafe maki ba, da kika auri wanina"

Idannuwanta ta sake budewa a hankali tana jin kirjinta na dokawa, a hankali ya furta" But i cn............. i cn RAUDA..............i........i



Da karfi ta juyo daga bashi bayan da ta yi ya zamo yanzu tana duban fuskarsa mai cike da girma da daraja da kuma wani irin fuzga wanda yake bayane a duniyarta, idannuwansa kuwa duban cikinsu ya nemi saka numfashinta daukewa, tana dubansa ya ce" Mah tace, ba lalle ne a so hada zuri'a da Ni ba, saboda babu abinda ban aikata ba na rashin ji.........tel me , zaki iya hada zuri'a da Ni RAUDA?, plz zaki iya rayuwa da Ni?"

Kai innalilahi, haka Mah din ta fada masa? uhum Mah kennan, bata san rayuwar nan yadda ta zama ba? an so wanda ke cikin aikatawama bale wanda ya daina? an zauna da wanda zai aikata din ya nuna babu ubanda ya isa da shi bale wanda yana yi din yana kuma kiyaye wasu abubuwan.....kai Bama wannan ba, a rayuwar nan da ta zama kai sata Ni maita ai dole sai da taimakekeniya, Allah ya raya zuri'a kawai ama ai da wahala idan RAUDA naɗa wani mijin bayan wannan , a hankali RAUDA ta shige jikinsa tana sauke ajiyar zuciya, shima hakan ya saka shi rungumeta sosai yana jin yanzu nutsuwa ke ratsa sasan jikinsa, yanzu yake iya fuskantar rayuwarsa, yanzu ne zai san abinda yake ciki, a yanzu ne zai iya tunani da tunaninsa

A hankali ya saka hannunsa yana shafa gadon bayanta har zuwa wajen gashinta dake kwonce a jikinta
A nutse ya dan matsar da shi yana sake kallon jikinta dake haukata dukan wani kuzari da nutsuwarsa.......A hankali ya kai lebensa wajen wuyan nata ya ringa ajiye zazafan kisss a duk inda lebensa ya sauka har ya gangaro wajen nata leben dake dantse idannuwanta rintse jikinta na daukan bari bari.....murya cen kurya ya ce" HEY babu wani abin rikicewa fa, saki jikinki mana"

A rikicen ta dago idannuwanta da suka rine tana ayana' yau fa ta karewa Rauda' Domin ta riga ta karanci cewar a yau da wahala ta kuma wanyewa da budurcinta, dan irin yadda nasa idannuwan ke fitar da hayaki da gagawa ta so budar bakinta dan ta bashi amsar nan da yake tambayarta wai Abdul danta ne? ko zata samu wani sassaucin? duba da wani tunani da ya shiga ranta, sau dai rana kamanta budar bakin nata ta hadiye maganar sakamakon saukar lebensa a kan nata, lebe mai dauke da dumi da santsin albarka......a dole ta sake lumshe idannuwanta dan karbar sakon nan ko ta wani hali............. A nutse YUSUF ya ringa kokarin sarafata ta hanya mafi sauki da bi a laluma dan baiwa kowani lamari hakinsa har ya kai gabar da ya zama dole ya yi karatun saduwa da iyali bayan ya yi mata a kunnayenta a hankali ya yi mata rumfar da ta saka daga nan ya daina gane komai, domin harta a lokacin da ya dago a birkice dan gannin duniyar nan yau aka fara budeta kuma shine wanda ya fara ratsa ta hakan ya sa ya rukunkumeta dan razanewar da ta yi da bakon lamarin ya bata kyakkyawar rungumar da ya ringa jin kukanta har cikin ransa, sai dai a dole zai kai karshen tafiyar dan ya riga ya yiwa duniyar shigar da ba zai ja baya ba a yanzu dan idan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login