Showing 150001 words to 153000 words out of 188741 words

Chapter 51 - AZAL HAUSA NOVEL

sajida   

12 Jan 2025

9841

iya bata dama,, ta ce" Taj, dan Allah ina ne nan? ko polise station ne? to me na yi da za'a rufe Ni, dan Allah ka je ka sanarwa Mah gani a hannunsa ka ji Taj?'

Kai Taj ya sake sadawa, dan shi ba bagwari bane , koda ubangidansa bai sanar masa ga abinda baya so a kalla ba ya gane tunda ya kori maza

ya kaucewa ganninta yana fadin" Ki bi shi, fada ce fa, kuma part dinsa ne na baya, idan kika shiga ta nan zaki je falonsa baba

Ya fada ne yana sake waje dan ya kula idan ba amsa ya bata ba walahi ba zata tafi ba

Tana jin hakan sai da ta sauke ajiyar zuciya ta tatare hijab din sosai kunnayenta na jiyo mata Muryar mai lasifika yana fadin a zazauna yanzu za'a daura aure, a zazauna yanzu za'a shaida daraja a kan mai daraja, kowa ya yi shiru a saurari bayani
sosai ta yi mamakin sabon salo, koda yake a aurensu an sanar a lasifika ama ba irin haka ba, kawai an sanar cewa an daura auren ne dan kowa ya ji, ama wannan ko auren waye oho

sosai ta ci damara da hijab din nan ta bi bayansa

Tunda ta tunkaro ta ringa jin Muryar mata, ana miko gaisuwa da girmamawa, sai kuma ta ji Muryar AMNAH da alamun murmushi tana fadin" Ashe kana nan Sir, su Mama ne suka zo gaishe da su Mah, shine suka leko mu gaisa"

Ta so ta juya, sai dai ta san ko ta juya din ba za'a barta ta fita ta cen ba, sai kawai ta rintse ido ta karaso tana son kunce hijab dinta ta kasa sakamon abinda amsa Kuwar lasifikar Masalaci baba ke fadi tana karawa a lokacin da du mamakin ganninta da inda ta fito ya saka su AMNAH zuba mata ido , sai kuma abin nan dai da kamar idan ka ji da farko baka ji da kyau sai da kowa ya yi tsai har kamar a hanna junna sauke numfashi saboda a ji da kyau , dan kamar amsa Kuwar nan, ko shi mai amsa Kuwar sun haukace ko ace da su rikakun yan Allah tsine da suke fadin abin nan ne? to dai sanarwa ta iso da magana kamar haka

" *ALHAMDULILAH, ALHAMDULILAH, ALHAMDULILAH, A GIDAN MUTUN MUKE GABAN SARAKAI MUKE, DA IYAYENMU MUNA SANAR DA DUKAN WANDA YA KWANA YA TASHI DAURIN AUREB MALEEK DIN MU, UBAN GIDANMU , A KARRO NA BIYU MUN SHAIDA DAURIN AUREN MALEEK YUSUF BELLO DAN BELLO DA RAUDA MUHAMADU A BISA SADAKI JAKA HAMSIN CEFA JAMA'A KU SHAFA FATIHA....FATIHA AMEN LIMAN*"





😭😭😭😭😭wakihu Ni kam tsoron rigimar nan nake, jama'a ku kwato yar Mah, gata da wando tsigi tsila, gata daga ita sai ranta a nan din kau???? a dai ringa yi ana amsar BONANZA 😭😍😍😍😍😍😍😍😍😍
ta LITATAFAINA SU 22 CIF a farashi mai RAHUSA 1k in sha Allah, a TUNTUBENI a saman numbana kamar haka 93811618

Azl 54
*Tallah, tallah.....tallah manyan hajiyoyina*

Bismillahi rahamanin rahim

Metaforce online business ne na crypto
Wanda aka tabbatar da halaccin sa ,sannan aka tabbatar da cewa ba irin wannan platform din bane da ake gudu da kudin mutane.....domin Metaforce zaka shiga ne da kadan ka dauki da yawa, da wannan Hajia Ummu Khalil wace ke zaune a kasar Nigeria sananiya ce fitaciya ce mai dauke da numbobin waya kamar wanann 07038708382 ta kawo mana hanya mafi sauki dan samun ci gaba.......ku saurara dai
*METAFORCE*
Yana da level 1_12
Idan Zaki level 1 Zaki Fara da Doller 5,,level 2 Doller 10 ,level 3 Doller 20 Haka dai har 12
YADDA AKE SAMUN ALKAIRI A METAFORCE

πŸ’ƒπŸΌ Kina Gama register za'a Baki TR coins na adadin level din da kikayi,ko a iya su kin Mai da kudinki fa idan akayi lunchingπŸƒπŸ»β€β™€οΈπŸ•ΊπŸ˜ .....WASHE BAKI SOSAI HAJIATA....YEAH KO A IYA SHI KIN MAIDA KUDINKI BALE GA WANI DANDANO MAI ZAKI.....

*Refferel bonus duk mutum 1 fa idan Kika kawo za'a Baki adadin abinda yasa yayi level din, banda 2 na farkon level 1 da 2*

πŸ’ƒπŸΌ Ga Kuma garabasa na spillover
Ko kin kawo mutane ko Baki kawo ba kina iya samu πŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌmusamman tunda Ni da Zan Miki register Ina aiki sosai (wauh fantastique)

Spillover shine zakiga ansa Miki mutum a kasanki ,Kuma a biyaki fa ko Kuma a cike Miki biyu ko dayan farkon nanπŸ’ƒπŸΌ (magnifique)

Da Dollars suke biya idan kinaso Zaki iya siyarwa duk dollers din Kika samu a take a tura Miki kudinki cikin account πŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌ (da wa kika ja Madame?)

Metaforce Babu FADUWA Babu asara a ciki...... Ku zo mu kafta duniyar sananu mu samu yanci, nema sai da nema, ki shigo Mu je, kasuwanci mu babu algus ba cuta, zaki kwashi kudinki koda baki kawo kowa ba😍😍😍 sai kun zo



AMNAH ce ta fara duban mahaifiyarta a firgice, da sauri ta nufi wajen kofar ta bude gaba daya ta yaye labule tana kasa kunnenta, dan sai take jin kamar bata ji da kyau

Ai kam kamar kowa hakan ya so, dan harta shi sai ya yi tsai yana sake shurarawa dan shi dinma sai ya ji kamar baya ji da kyau abinda ake fadin

Radau kunnayensu suka tabatar masu abinda suke ji gaskiya ne, hakan ya sa jikin AMNAH kwasar rawa ta juyo tamkar zata kifa a rikice tana kallon mahaifiyarta tana fadin" Mama, mama, kina jin abinda nake ji?"

Mahaifiyarta ta mike da sauri dan tareta, domin ba zata so ace ta nuna komai a haka ba, ba zata so ace ta bar abin a yi gaba da ita da baki a yanzu ba, hakan ya sa ta manta tarin abubuwan dake cikin jakarta ta saki jakar, jakar kuwa irin jakunkunnan nan ne masu abin budewar nan irin mabalin nan, gashi an cika mata kaya an kwareta sosai sai kawai ta bare a nan ta zubo da kayan dake ciki, wa'inda suka sauka a idannuwan YUSUF domin har yanzun shi bai wani zabura din nan ba, yana ci gaba da sauraron abin ne kamar dai bai wani yarda ba din nan

Da sauri dayar da suke tare wace hijab din ta masa wani irin sakawa ta duka tana kwashewa jikinta na rawa da sauri ta ringa cusawa a jakar sannan ta matse jakar, hakan ya sa YUSUF sake duban kaffafuwanta lokaci daya yana dauke kansa hadi da dantse lebensa na kasa cikin kawar da kai kirjinsa na neman yi masa zafi

Da sauri mahaifiyar Amnah ta tareta jikinta tana fadin" Amnah, meye haka, subahanallah meye haka, ki nutsu mana,, ga mijinki zaune ki nutsu mana, menene haka ne wai?"

AMNAH ta rukunkume hannayen mahaifiyarta ta fashe da wani irin ihu tana cuje dankwalin kan nata

Da Sauri mahaifiyar Tata ta sake riketa tana rufe mata baki ta dan sake risinawa tana fadin" A gafarcemu yalabai bari mu kaita ciki mu rarasheta, ta yiwu abin ne bata sani ba shi yasa ta rikice haka, ama in ba Amnah ba meye a ciki, Allah ya sanyaya Allah ya saka alkhairi"

Hannunsa mai dauke da agogo na wajen hancinsa yana kallon mahaifiyar Tata tsai cikin ido har ta gama kisisinarta ta juya da Amnar da karfi , a lokacin ne ya ga sauran biyun sun juya zasu bita

Kasa hakura ya yi a nutse ya mike ya fara nufo su , sai dai gannin RAUDA ta nufi hanyar fita ya saka shi dakatawa yana dubanta ya ce" Ina zaki je?"

Turus ta tsaya ta juyo ta dube shi, ido cikin ido kanta na sake daukan ciwo da sarawa

Da hannayenta ta ringa nuna masa sai kuma ta budi baki kamar bata da Hausa tana fadin" Mah, Mah,, Mah zan je"

Idannuwansa ya lumshe da hannunsa ya yi mata alamun ta shiga wani sashe a cikin sashen falon

kafadunta ta make ta sake juyawa da sauri sauri gudu gudu

Da sauri ya juyo ya bar niyar abinda ya yi ya damkota ya cirata sama, hakan ya sa ta kwala ihu ta shiga kokarin kwace kanta ido rufe tana fadin" Kai, wayo Allahna ku taimakeni, wayo ka saukeni ka saukeni in tafiyata, wayo yau yan masalaci kuma sun haukace ko menene? innalilahi Mah, Mah....."
Tana zunduma masa ne yana tafe da ita har ya karasa wajen gadon nan ya dire ta

gannin zata kuma tashi ya saka shi saka hannu guda ya mayar da ita ya zarro idannuwansa yana kallonta ya ce" Idan kika tashi ba tare da nace ki tashi ba sai na baki mamaki yau!"

A rikice ta yi tsugune tana kallonsa hawayenta na zuba, shi kuwa ya karasa wajen wayar dake jone ya ciro ya saka numbobi ya dana kira

jim kaΙ—an aka daga, a tausashe aka ce" Yanzu ka ga damar kirana ko? ai tun dazu Ni nake kiranka ka ki dagawa, na zata ba zaka nemeni ba isashe!"

Kai ya sada yana dan murza goshinsa, a hankali ya furta" Me yake faruwa ne Bah?"

Bah ya tabe baki yana cikin ba dama , dan kuwa jama'a sai Allah sanya alkhairi ake yi, ya ce" Ka gane cikin haya haya nake, an kuma tabbatar an isa da kai ne an daura maka aure da Baby, ka kashe kawai idan na ga dama ma idasa tattaunawa "
Daga haka Bah ya katse kiran ya ci gaba da shagaalinsa

Tsai ya yi da wayar a hannunsa, a hankali ya juyo ya zuba mata ido, sai mutsu mutsutu take yi a saman gadon a tsugune da takalmin ta abinta

Ajiyar zuciya ya sauke bayananiya sannan ya saka numbar Taj ya danna kira

yana dagawa a hankali ya ce" Cikin bakin iyayen nan na Amnah akoy namiji, mai sanye da farin hijabin nan, idan sun fita ka bi su a boye bakin inda suka rabu da shi ka sake binsa a boye, ina son duk wani informe a kansa, kafin ka dauko min shi ka kai shi baya ka rufe............."

Hankali tashe Taj ya amsa yana tunanin abinda zai je ya dawo, innalilahi Wa inna ilaihi raj'une namiji? yau sun shiga uku, Allah ya takaita fushin sir dan walahi sai ya wujijiga masu kwonciyar hankali, innalilahi duk irin yadda suke takatsantsan ashe akoy wanda ya fi su? koda yake tare suka zo da Amnar suka shige kowane da hijab da wahala su iya ganewa Kai Amnar nan walahi sai ya ji ya karra tsanarta, shi baya son mace marar kamun kai a rayuwa, yau kuwa zai ci ubansa namijin nan,dan walahi kafin ya rufe shi sai ya masa salatu ta biyu, ta yiwu bai yanku da kyau bane ya sa yake iskanci!

Yana datse kiran nan ya dubeta da dan karfi ya ce" Ke wai meye kike wannan abin?"

A rikice RAUDA tana sake matse cinyarta cike da nauyin maganar ta ce" Fififitsari ne nake ji tun a gidan Atu wowowwollah yi zan a nan"

Ido ya dan zarro yana kallon a inda tace zata yin

Da dan sauri ya karaso yana girgiza kai yanuna mata kasa yace" A'a gaskiya sauko sauko je bayi ki yi"
Ya fada yana dubanta

Saukowa ta yi tana dubansa sai kuma ta wuce da sauri tana jin kamar zuciyarta zata fito daga kirjinta ta wuce bayin

tana rufewa ya dago idannuwansa a hankali ya kai zaune saman gadon yana dan sake bude idannuwansa a hankali ya furta" What?, Really? Yah Rab"

Yana rufe bakinsa ta fito sai sake baza hijab din take ya ja ta tsaya a gabansa ta ce" Tafia zan yi wajen mamana!"

Shima ya dago ya zuba mata ido wata yar diris abinta sai tarin rashin kunya
Ya tabe baki ya ce" Ba inda zaki je, ki bari mutane su ragu mu je nima na ji abinda ake nufi da min auren dole a Yau!"

Ido da baki ta saki tana kallonsa, dan yadda ya yi maganar da harde hannayensa sai ta ji eh walahi kamar dai da gasken auren dole aka yi masa

Baki ta tabe ta dafe kugu da yannayin tashen fitsara ta ce" Eh kam, nima abinda zai kaini kennan, dan kuwa in dai auren aka yi niyar min a kaini wajen da ya dace, ba wai gidan da matar gidan take mahaukaciya ba!"

Ido ya kausasa yana kallonta da gaya ya nunota da yatsarsa guda ya ce" Kin ga, kar ki zagar min matata, kar ki saki ki zagar min matata!"

RAUDA wani irin bakin ciki da daci ya tsaye mata a zuciya tana kallonsa ta ce" Ita din banza ita din wofi, bi bata isheni kallo ba Allah la kuwa, kuma sai na zane ta duk inda na hadu da ita, ita nan har ta iya raini ko? zan gwada mata na fita iyawa, banza mai kan munafukai da ita algunguma yar daudun banza da wofi, Ni da ita Allah ya isanama walahi!...." ta karashe tana fashewa da kuka ta nufi darduma ta kabarta sallah tana hawayenta, shi kuwa ya zuba mata ido a ransa yana ayana' Ka shiga uku YUSUF, ka dai ganta nan ko tanada hankalima ko babu? Allah masani, gatanan dai ita kadai ma sai ta shiga fada, kai kuma haka taka kadarar ta kaika ko? Allah kennan, ko sallar ta meye take yi? ko la'asar ce bata yi ba?'

Gaba daya tarin fushin da yake ciki na dazu nema ya yi ya rasa, sai wasu abubuwa da suka same shi suka tsaya masa a rai, ya zuba mata ido kawai yana kallo a zaunen nan


"AMNAH!, baki da hankali ne? ki nutsu nace maki yar iskar banza da wofi kai!"Mahaifiyarta ke fada da karfi, bayan sun hadu sun ririketa ta kubce masu ta ringa watso kwalaben turarukan wuta da na ruwan dake jere masu tarin kudi, ta gama ta ringa fasa kayan saman sif duk abinda ta hadu da shi sai ya rotsa tana ihu tamkar sabuwar kamu

A haukace tana ihu da kuka ta ce" Aure?, mijin nawa aka yiwa aure? Kishiya aka min ko tarewa ban yi ba da mijina?,Ni Amnah aka yiwa kishiya? kishiyar ma wannan yar matsiyatan da suka mutu basu da ko tufafin kansu masu kyau?, Lalle nice ajalin yarinyar nan, kuma ko uban waye ya aurawa mijina wata sai na zame masa balaki da masifa a duniya, walahi sai na zame masa Azal din da zai gwamaci mutuwa da rayuwa, wayo Allahna sun kashe Ni sun kashe min kuruciyata!......."

ita ihu ta iya yi, Bata san mahaifiyarta ta fi ta Shiga mummunan yannayi sakamakon wannan abin da suka tardo

Basu taba hasashen ko nan da shekara goma an nemi yiwa Amnah wannan cin zarafin ba domin sun yarda da isar y'arsu dari bisa dari....shin me Amnah ta rasa? in me ake so idan aka zo kanta za'a samu, yanzu ace ita ce aka yiwa y'arta kishiya? y'ar da ta kawo shekaran jiyan nan? y'ar da ko fuskar mijin bata gani ba? yau ko ita uwar wane kakar wane ta fi karfin kishiya bale Amnah sabon jini?, Amnah yarinyar da samari suka ringa wawa ama suka ki basu dan sai ta zaba ta darje, gashi yau sun shigo da abinda suka yi niyar fara binewa a yau din sai gashi ya shigo gidan a lokacin da basu shiryawa ganninsa ba?, sunna cikin kokarin ganin ya shige nasa dakin wannan abin ya faru? da ace Amnah zata yi shiru ta bincika zuciyar mahaifiyarta da sai ta tsorata da abinda zata gani wanda ya dame nata ya shanye

"Hajia ya dace a tausashi Hajiar Tsatsunburum, ta kwontar da hankalinta auren nan a yau in ya kwana shege nake ba dan halal ba, meye na daga hankali mu da muke da masu bugun kasa a hannayenmu, sunne karyar mu, sunne gatan mu, dan Allah ta yi hakuri kar ta yiwa kanta rauni mu tsaya jinya mu kasa magance matsalar nan" Dan daudun ya fada yana sake riΖ™e hijabinsa a jikinsa da kyau dan gudun kar a shigo a ganshi ba hijabin, ama a dazu ya tsorata fiye da tunanin bawa, kai, bai taba Sannin ana rawar haba ba sai dazu da ta zubar da abubuwan nan, yau da an kama da ina zasu saka kansu? shegen Tsatsunburum ya fi shegen kowani gari iya iskanci, ya tabata a dame an dame shi, shima shegen kwadayinsa ne da sai ya kai ya baro shi!

"Ai wannan ka barta kawai, ku ku tafi kawai Ni kam sai na ga ta nutsu kar aje in bada baya ta halaka kanta ko ta tarda su ta yi wata barnar da za'a kasa gyarawa, bata ganewa ne Ni bayan ubanta ya aureki na haife su ai ya taba gwadawa, karshema ya zama in dai ba da Ni ba baya iya anfanar kowace mace, ita ba zata bi abubuwa a hankali ba sai ta dagawa mutane hankali a kan banza, yarinyar cen kuwa da kike gani duk inda ta fito dama akoy wata a kasa tsakaninta da shi dan ban san ubanda take nema a wajen da kika ce wajen sirrinsa ne da damamen Wando ba, na jima da ce maki ki yi kokari ki bashi abinda yan waje suka sabar masa ama kamar ba mace ba kina dari dari, idan ita ke bashi ai shikenan ko me zaki mata ta shawo da ke! shashasha Amnah ban san idan ina fada maki abu inda kike sauraro ba, ki yi min shiru da ihun nan na jijika maki Wadinnan bita zaizai din ki yi duka yadda akace ki yi na kuma dafa maki na dafawar ki ci, ki kashe wayar ki saboda yan tsegumi ki barta sai mun fitar da yarinyar kya kunna, ka ga Habu ku je kawai dan a yi tunanin nima na tafi ku je ta yiwu in kwana a nan"
Dayar abokiyar tafiyar kam kasa cewa komai ta yi, dama ita din bakuwa ce a duniyar sharafin nasu, sai take kallon su a bakin sani cike da tunanin anya kuwa igiyar nan da ta riga mai kwari ce? domin ga shiga jikin Hajiar ne dan ya samu itama ta gagari zama da kishiya, sai ga wani abu da ya wanzu mai rikitar da kwakwaluwa
ita abinda ya fi bata mamaki shine ire iren zantukan da bokayan nasu suka ringa yi masu yanzu yanzu , wajen boka biyar suka je, kowane ya yi tsubace tsubacensa aka zuba masa kudi ya bada maganinsa da bayanin abinda za'a yi da shi
a binciken bokayan basu ga maganar kishiyar bane bayan ana nufin su din sun san gaibu?

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login