Showing 114001 words to 117000 words out of 182745 words

Chapter 39 - RAYUWA DA GIƁI COMPLETE HAUSA NOVEL

05 Oct 2025

102

gefensu Iyaa ce da su Ummi, sai kuma surukar Sajida da ?annen Safwan. Shi da Baballe suna can Sangaren maza.

Amarya da ango sun sami waje sun zauna sannan ?an rakiyar su ka koma nasu waje. Aka shiga cikin taro ka'in da na'in.

An fara da addu'a daga bakin babbar ba?uwa Malama Maimuna. Bayan ta gama aka ce ta faWi kalmomi biyu zuwa uku na shawara ga ango da amarya.

"Tajuddin da Hamdiyya. Abu Waya zan faWa muku. Duk abin da za ku yi ku tuna cewa kowa cikinku mai kiwo ne kuma abin tambaya akan kiwon da Allah Ya bashi. Duk wanda ya tozarta amanar Allah sai Ya tanadi amsar bayarwa."

MC ya karSi mike ya ce "wannan fa damu duka take. In kin san satar fita kika yi ki ka zo nan babu ruwanmu. Kai kuma mai shirin samun sabuwar budurwa a nan domin ka ci zarafin ta gida ta hanyar kwaye mata baya kana tona mata asiri to kai ma dai ahir Winka."

Dariya aka yi sannan ya ce ina Hajiya Amina aminiyar Inna. Tasowa tayi ita ma ya bu?aci kalmar shawararta.

"Kada ku yarda soyayya ta sanyaku saSawa Mahalicci. A komai na rayuwa ba a yiwa umarnin da ya saSawa Allah biyayya ga kowa."

Godiya aka yi musu sannan MC ya Wora. Agendarsu ta gaba ita ce gasar da aka shiryawa team Win ango da amarya. Tambayoyi ne da za su amsa game da juna. Aka sanya kujeru biyu suna kallon juna su ka zauna. A team Win ango akwai Sajida, Zee da Halifa.

Team Win amarya kuma Yaya Hajiyayye da ta ce ta fi kowa sanin duka ?annenta, Kamal da Ihsan Win Amma.

"Ba zan tambayeku birthday Win juna ba."

Ya raba musu takardu guda goma. Kowa a takardarsa zai rubuta amsa da taimakon team members Winsa. Wanda ya yi na Waya zai sa wanda ya faWi yin duk abin da yake so.

?an biki aka kasa zaune aka kasa tsaye da ganin wannan sabon salon. Kowa ya zata rawa za a sha yadda aka saba ana li?i a gaban DJ.

MC ya ce "a rubuta min cikakken kwanan watan ranar da ku ka fara haWuwa a cikin sakan talatin."

(12/08/2021)

Kusan tare su ka Waga takardunsu kafin lokaci ya cika.

Kemara ta Wauka aka haska a manya manyan talabijin dake manne a jikin bangon hall Win ta kowacce kusurwa.

Daga nan ya dinga yi musu tambayoyi akan juna. Kamal, Yaya Hajiyayye da Ihsan da ta rayu da Taj kafin tayi aure a US sun taimakawa Hamdi sosai. Kazalika su Sajida. Aka gama tambayoyi suna kunnen doki.

"Dole a sami na Waya da na biyu fa. Team members ku koma ku zauna a barsu su kara su kaWai."

"Banda ke Hamdiyya, wa Taj yafi so? Kai ma banda kai wa tafi so?"

Suna gama rubutun su ka Wago kai.

"Happy Taj wa ka fi so?"

"Alh. Hayatu Sule Maitakalmi" ya faWi da murya mai ban tausayi. Inna sunkuyar da kai tayi ta bar su Amma dasu Mama su da share ?walla.

"Amarya wa ki ka rubuta?"

Takardar ta Waga masa (Alhaji) ta rubuta.

?an uwan Taj su ka dinga tafa mata suna murna.

"Wa ki ka fi so amaryar Happy Taj?" MC ya tambayeta.

Da murmushi ta ce "Mamana, Yaya" tana mai kallon inda Yaya take a zaune. Baiwar Allah ita ma ?wallar ta kama yi.

"Taj wa ka rubuta?"

(Duka iyayenta)

MC ya nuna Hamdi ya ce "a tafawa amarya Hamdiyya."

Wurin ya kaure da hayaniya da murnar mutane. Wurin amsa tambayoyin nan ba ?aramin kiWima jama'a suka yi ba tun ma suna tare da masu taimaka musu.

Taj ya fitittike ya ce bai yarda ba.
"Ni fa da gangan na faWi saboda nayi zaton ba za ta iya amsa nawa ba tunda ban taSa faWa mata ba."

MC ya ce "Kaga rigimammen ango" aka bushe da dariya "abin da za ta saka ka kake gudu?"

"Eh wallahi. Na san me wahala za ta saka ni." Ya sha kunu da wasa.

"Wai haka?"

"A'a" ta amsa mischieviously. Kai kana ganin farincikinta ka san amsar bata kai zuci ba.

"To ke mu ke sauraro"

Hamdi ta zaro ido "wai a nan zan faWa?"

"Eh mana" cewar MC

"Iyayenmu fa duk suna nan" ta kalli saitin teburin iyayen nasu a kunyace.

"Ga takarda ki rubuta masa ba sai mun ji ba."

(Don Allah ka daina yi min wa?ar India)

Tana bashi ya saka loudspeaker a bakinsa ya karantawa kowa. Aka fara dariya da ya ce a bashi fili.

"Wa?ar ?arshe zan yi irin wadda ake mirginawa a ?asa ana kuka a gidan boss."

Hamdi duka hannuwa tasa ta rufe fuskarta.

"Na fasa kada tayi mana kuka." Taj ya faWi yana murmushi.

Mutane suna ta dariya. MC ya ce Taj ya faWi wani abu kafin su koma mazauninsu.

"Nagode Allah da Ya bani Hamdiyya Habib Umar. Allah Ya bamu zaman lafiya."

MC ya turawa Hamdi speaker saitinta "ke kuma me za ki ce?"

Ta kalli Taj ta rufe fuska da gefen mayafi "Amin....au mungode zan ce."

"Awwnnnnnnn" Win mutane kamar ta fasa dodon kunne. Aka dinga tafa musu har su ka zauna.

Mutane sun nishaWantu matu?a. Daga nan aka fara rabon abinci wanda a yau ma'aikatan Happy Taj su ka baje kolin basira wajen yin wanda yafi na kullum daWi. Nau'in girki na gaske kala kala aka yi. Luciousbites da kanta ba sa?o ba kuma ita tayi snacks da kuma daddaWan youghurt da furarta wanda ake sha ana santi. Juice kuwa sai wanda mutum ya zaSa.
Babu mutum Waya da zai ce ya tafi gida da yunwa. Kowa yaci ya ?oshi.

Bayan an gama ne DJ ya soma nasa aikin. Anti Zahra tana bawa Hayat ruwa ta hango Ahmad yana yi mata signal. Wayarta yace ta duba. Tana Wauka call Win Salwa na shigowa. Kira yafi arba'in. A zatonta abin da zai ce ta duba kenan shi yasa ta Wauka.

Salwa ta saki wata wawiyar ajiyar zuciya "Anti ina ta kira..."

"Banji ba ne Salwa. Ya gida?"

A gadarance ta ce "ina waje tun Wazu. Kin taho da katina?"

Anti Zahra ta kalli Ahmad da har yanzu alamar duba waya yake yi mata da hannu tace "wane katin?"

"Ba a aiko min ba?"

"Ke da kike Bauchi ai ban san za ki zo ba."

Tashi tayi ta bar yaran a wajen ?an uwanta da suke seat guda ta ?arasa wajen Ahmad. Waje su ka fita saboda hayaniya.

"Ya zance ki duba waya ki tsaya amsa kira kuma?"

"Sorry, na zata kiran Salwa kake nufin na duba." Ta nuna masa missed calls.

"?yaleta. Nayi miki text nace na taho da Mami bata da lafiya. Gobe zan kai ta asibiti in sha Allah."

"Subhanallah. Shi ne muke nan? Bari na Wauko su Aisha mu tafi."

"Kada ki damu. Salwa na gidan. Bana so mu koma ne kiga ba?i. A can ma ya dace na sanar dake to kuma ban sami nutsuwa ba."

Murmushi tayi masa "babu komai. Amma Salwa fa ta ce min tana waje."

"Waje kuma?"

"Eh, kati take so in..."

"Koma ciki."

Yayi maganar yana sauko matattakalar da za ta sada shi da hanyar fita. A waje ya ganta tsaye can gefe ta rakuSe kamar wata almajira. Duk sauron wajen nan ya tabbata ya gama cinyeta. Ta Wan bashi tausayi amma bai nuna mata ba.

"Taho mu je."

Masu gadin suna ganin shi su ka bata hanya ta wuce. Magana ta so yi masa amma babu fuska. Da sauri sauri ya ding tafiya sai da su ka shiga hall Win sannan ya nuna mata inda ango da amarya suke.

Taj da Hamdi ke tsaye a filin rawa ta?i motsi. Ya ri?e hannayenta yana magana tana dariya. Ce mata yake ko dai ta saki jikinta ko ya kama break dance yanzun nan.

"Kin gani Salwa? Ke ya fara sani kafin Hamdiyya. Da yana sonki da kece a tsaye a can. Don Allah ki samawa kanki lafiya ki jira naki mijin."

"Na ha?ura Yaya. Tafiya ma zan yi." Ta ce kamar gaske.

"Jirani a nan in faWawa Zahra. Nan da kamar 15 minutes sai mu tafi."

Yana barin wajen tayi gaba. Ido rufe ta nufi inda su Taj su ke. Sun bar rawar sai hotuna da ake ta Wauka. Tun kafin ta ?arasa inda suke Hamdi ta hangota. Gabanta ya kama faWuwa sai ta soma karanta Ayatul kursiyyu. Salwa na zuwa ta shige tsakaninsu ko sallama babu.

"Ya Taj ayi mana hoto."

Yadda kafaWarta take gugar tasa ko Hamdi da suke tsaye tun dazu bata yi wannan tsayuwar dashi ba. Matsawa yayi da sauri yana a'ziyya a zuci sai ji yayi ta ri?e masa hannu. Wani mai?o mai?o da danshin da ya yi zaton na gumi ne daga hannun nata duk ta shafa masa.

Idanun Hamdi a take su ka rikiWe sai dai ganin idon mutane sai ta daure zuciyarta. Taj na jan hannunsa ya fara jin ciwon kai Salwa sai ta sake ?arfin ri?on.

Basu san daga ina ba kawai sai wani hannun su ka ji ya kama hannayensu dake haWe ya raba.

"Zan ci mutumcinki Salwa akan yarona kin ji ko."

A matu?ar tsorace Salwa ta dubi Inna. Hanjin cikinta su ka kaWa. Layar da take shirin sakawa a baki ta tauna sannan ta umarce shi da ya biyota ta saSule ba tare da ta sani ba. Barin wurin tayi da wani irin sauri. Tana tafiya Inna ta du?a da sunan Allah a bakinta ta Wauki layar. Sunan Wanta ta gani Saro Saro a jiki. Ta haWa ido da Hamdi da taga komai ta matsa kusa da ita.

"Kama shi ku zauna. Zan faWawa Amma a rufe taron haka."

Kai Hamdi ta gyaWa. Ta ri?o Taj da idanunsa su ka birkice. Bayan sun zauna tana ta tofa masa addu'a a fakaice ya dawo daidai. Ya ce ta tashi ya kaita gida.

"Su Yaya fa?"

"Bishir zai kai su. I need alone time with you."

"Na'am?"

"Nace muje na kama mana hotel."

"Wallahi ba haka ka ce ba." Ta faWa a tsorace.

Dariya ya yi mata "Ki ka ce baki ji ba."

"Da wasa nake."

"Matsoraciya."

Addu'ar rufe taro aka yi. Kowa ya tashi cikin murna da jindaWin wannan biki mai ban sha'awa. Baballe ya Wauki Zee, Safwan ya Wauki Sajida sannan Taj ya tafi da Hamdi.

Ahmad da Anti Zahra kuwa mamakin duniya ne ya kama su da su ka shiga gida su ka tarar ana bushashar cin shinkafa dafaduka da farfesun kifi wanda Waya daga cikin ?a?an Anti Zabba'u ta dafa.

RAYUWA DA GI?I 28






Batul Mamman=ؖ?



This page is sponsored by SAFFADEMPORIUM the world of amazing scents. Kun san da wuya na tallata abin da ban sani ba. To jama'a akan saffademporium ni Win jiyau ce kuma ganau. Ido ya gani, hanci ya shaida! Safiyya Ummu Abdoul our one and only Chairlady ta Fikra Writers Association ita ce mamallakiyarsa. Komai na Fikra kuwa daban yake. Akwai Raudha turaren carpet da kujeru, Naeema airfreshner, oils zafafa guda biyar, turaren kaya na maza da mata. Khumra masu tsayawa a rai da kuma turaren wuta.

Za ku iya samunta a manhajar instagram @saffademporium ko wannan layin 07010137848.
Sayen nagari...mayar da ?amshi gida!



~~~~~~~~

Kun kira
Kun turo sa?o
Kun zo dubiya har asibiti
Ni kuwa me zan ce da masoyan SonSo idan ba kyakkyawar addu'a da fatan alkhairi ba?

A yayinda da nake post babu abin da yake yi min daWi sama da kyawawan addu'o'in biyan bu?ata da ku ke yi min. Wannan addu'ar ita ce babban abin dake ?arfafa min gwiwar typing ko da jikina baya min daWi domin bawa bai san alkhairin bakin mutane ba. A yau ina mai ?ara godiya ga Allah da ku bakiWaya. Na sauka lafiya na kuma sami lafiyar jiki bayan aikin da aka yi min. Ahmad Amir dani da duka ahalinmu muna godiya da karamcinku.

Nayi kewarku da sharhinku mai sanya ni nishaWi. In sha Allah zan cigaba da posting sai dai ba zai zama kullum ba. Sai kun ?ara ha?uri saboda yanayi ya ?ara canjawa. Ga ?aramin goyo, yara, Wawainiyar gida da aiki. Duk da haka kada ku sare da tunanin jira zai dinga tsaho. In Allah Ya yarda labarin zai cigaba cikin amincin Allah.

SonSo



***

Idan kaga yadda ake shiga gidan Alh. Hayatu sai mutum ya rantse gayyar mutane ce masu zuwa biki. Nan kuwa kaf Winsu ahalin gidan ne. Babu bare ko Waya sai masu aiki. ?a?ansa ne da jikoki. Kuma a haka wasu ba a nan za su kwana ba. Falon kamar ba zai Waukesu ba saboda yawa. Da yake an gama gajiya, rabon wajen kwana kawai aka tsaya yi.

"Duk wanda ya san ya fita ya bar kaya a falo ko cikin Wakuna tun wuri aje a kwashe. Ba za ku dame mu da cigiya ba gobe." Cewar Ummukulsum ga jikokin. Ita ce babbar ?ar Yaya Hajiyayye kuma jika ta farko a gidan ta girmi Firdaus ?ar ajin su Hamdi.

"Ni dai ban ga kayana da na ajiye a nan ba..."

Cigiyar da take gudu tunda ta san komai wajenta ?annen za su zo nema mazansu da matansu aka fara yi daga rufe bakinta. Kula su ka yi falon a gyare yake. Aka tambayi masu aiki kowacce ta ce ba ita tayi ba kafin su tafi. Abin da mamaki dai.

"To ko dai Alhaji ne? Naga motarsa..."

HamSare bakin mai maganar Yaya Samira tayi kafin ta kai ?arshe.

"Baban namu ne zai yi muku gyaran falo don rainin wayo?"

"Gani Mugenbo shugaban marasa kirkin duniya ko?"

Muryarsa su ka ji kafin su gan shi yana fitowa daga ?ofar Sangarensa dake cikin falon. A gurguje masu ?uruciyar ciki su ka yi kansa saboda sabon da su ka yi dashi. ?an matasan kuwa su ka shiga sunne kai.

Manyan kuma dariya su ka yi. Su sun fi sanin baban nasu akan ?an baya baya da su ka taso lokacin da ya fara fushi da Taj. Tsaurin ra'ayinsa bai hana shi kamanta mu'amalantar iyalinsa yanda addini ya tsara bakin gwargwado a lokacin ba. Dalilin da yasa ma ya sami damar iya tafiyar dasu akan ra'ayinsa kenan koda zu?atansu basa son abu. Ya yi ?o?arin toshe duk wata kafa da zata sa iyalinsa su butulce masa.

Cikin jikokin wani Wan shekara biya????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 
r zuwa ya yi jikinsa ya tsaya yana fuskantar wadda ta ce ko Alhaji ne ya kwashe kayan.

"Alhaji ba ya yin aikin mata. Shi ba Wan daudu bane."

Tsit falon yayi. Kunya ta kama su aka rasa mai kwaSarsa. Alhaji ya jinjina maganar musamman da ya karanci yadda kowa ya sha jinin jikinsa. Duk sai yaji babu daWi.

Murmushi ya yi na jin kunyarsu ya dafa yaron "kwashe kaya da ninkewa ai ba aikin mata bane kaWai Amir. Duk wanda zai iya saka kaya ya kamata ace zai iya ninke su."

"Laahhh, Uncle Taj ma ba Wan daudu bane kenan ko?"

"Me yasa ka ce haka?" Alhaji ya tambayi yaron da sakakkiyar fuska don ya bashi amsa.

"Saboda duk wanda ya iya cin abinci shi ma ya kamata ya iya dafawa."

Mahaifiyar Amir kasa tsayuwa tayi saboda tsoron me Alhaji zai yi bayan jin amsarsa. Ta kalli yayyenta su Yaya Kubra tana neman ceto.

Matan gidan ne ?arshen shigowa dama. Saboda haka daga baki bakin ?ofa suke tsaye. Hajiya tana kallon idon Alhaji ta yiwa Amir tambaya.

"Kai ka san waye Wan daudu?"

"Eh mana" ya amsa da karsashi na yaron da aka yiwa tambaya mai sau?i "sune masu yin haka..." ya Waga hannuwa ya tafa da iska "ahayyyeee cass, rass... ko?"

Hannuwansa Bishir ya yi saurin ri?ewa ya ce "dare ya yi, ayi shirin bacci a kwanta haka nan."

Da sauri sauri su ka dinga watsewa aka bar Alhaji a tsaye cikin tunani da wata irin kunya. Yau kuma yaro Wan shekara biyar ne ya shiga sahun masu faWa masa gaskiya? Kuma wannan karon a gaban mutanen da yake jin ya isa dasu ta kowacce fuska!

"Alhaji na ce Allah Ya bamu alkhairi."

Da muryar Umma tunanin da ya fara ya kau ya dawo da hankalinsa ga matansa. Hajiya ma sai da safen tayi masa ta shige yayinda Mama tayi masa tambayar ko ya gama da kwanukan abincin dare da ta ajiye masa domin ta kwaso. Amsa ya bata sannan ya mayar da dubansa ga neman Inna don tunda su ka shigo ko tari bai ji tayi ba. Jiran ta ce masa sai da safe kamar ?an uwanta yake sai yaga bata wajen.

'Fushi take? Me kuma nayi? Ba na bada izinin yin bikin ba? Sai da safen ma yau ban isa ace min ba?' Ya ayyana a zuciyarsa.

"Ba tare ku ka shigo da Abu bane?" Ya tambayi Mama.

Yanayinta yaga ya sauya sannan ta ce masa ya shiga Wakin Innar ya sameta. Hankalinsa tashi ya yi don ko bata faWa ba yaji a jikinsa babu lafiya. Tabbas Hajiya da Umma ma basa cikin walwalar da yayi tsammanin za su dawo da ita.

?akin ya shiga kai tsaye ya tarar da Sangarenta da ?an kwana. Wuce na falon ya yi ya shiga ainihin Wakin baccinta inda nan ma wasu ke ciki. Sai dai suna ganinsu su ka fita. Zai yi magana ta riga shi ta hanyar mi?a masa wannan layar.

Ya mi?a hannu zai karSa kenan sai Inna taga ya yi baya da hannunsa da sauri yana zaro idanu.

"A'uzubillahi..."

"Ka san ko mene ne kenan?" Ta ajiye layar a wajen madubi jikinta a sanyaye.

"A ina ki ka samo ta?" Ya tambaya cikin matsanancin tashin hankali fiye da wanda tayi tsammani.

"Sal..."

Kafin ta kai ?arshen sunan ya gane wa za ta ce. Ya Waga layar yaga sunan Taj. Ransa kuwa ya yi mummunan Saci.

"?ana? Me matar nan ta taka da har take tunanin zan zuba ido ta mayar min da Wa mutum mutumi?"

Inna na jin haka nata hankalin ya sake tashi.

"Mugun tsafi ne ko? Innalillahi. Tun a wajen naga ya fara runtse idanu."

Maganarta sake tunzura zuciyar Alhaji tayi. Sirrin da ya sakayawa Mami albarkacin Ahmad ya dawo masa tar cikin ransa. Ha?i?a kamar sauran matansa ita ma so ya saka shi aurenta. Ta zo da fitina da neman rigima. Kullum cikin takalar Hajiya da Mama faWa dake gidan a lokacin take. Aka mayar masa da gida filin kai ?ara. Wani abin idan tayi shi kan shi sai ya yi mamakin mene ne abin tashin hankali a ciki da har za ta nemi faWa. Abin mamakin ma shi ne kasancewar shi Win jajirtaccen namiji ne amma ko zai ari baki wajen yi mata faWa da nasiha anjima ko gobe ma sai ta ?ara. Sannu a hankali ya shiga karantarta inda ya fahimci ashe asiri take yi masa, kuma yawan rigimarta tana yi ne domin aunawa taga ko sihirin ya ci. Bai gama tsinkewa da lamarin ba sai da yaga wannan layar da yaji da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login