Showing 141001 words to 144000 words out of 182745 words

Chapter 48 - RAYUWA DA GIƁI COMPLETE HAUSA NOVEL

05 Oct 2025

112

za ta dafa saboda ba?in da zasu yi daga gidansu Taj. Shi kuma kawai yana tashi ya ce ta faWa masa me take son dafawa.

"Ki kwanta ki huta in dafa."

"Ka dafa?" Ta juya tana kallonsa "ni ce fa amaryar."

"Ni kuma angon amarya ba."

"Girkin nawa ne baka son ci ko baka yarda dashi ba?"

"Taimako ne fa kawai. Besides na gaji da zaman nan. I miss my kitchen."

Wata uwar harara ya samu wadda ta sanya shi tuntsirewa da dariya.

"Me kuma nayi? To ki bar min aikin duka idan rabawa ne ba kya so mu yi."

"Yanzu don Allah baka san kowacce amarya jiran wannan ranar take yi ba? Ranar da za ta fara yiwa mijinta girki. Sai kawai kace in bar maka kayi?"

"Nayi zaton murna za ki yi fa. Ki ce yau ga ranar auren Taj" ya Wage gira.

"Ni kuma to da me zan burgeka? Girki a wajen mace ni dai a wajena abin alfahari ne." Hamdi ta ce idanunta a kan shi.

Hannunta ya kama su ka shiga kitchen Win.

"Ke ce sarauniya a nan. Ni kuma bafade mai neman suna a wajen uwarWakinsa."

Murmushi Hamdi tayi. Ta buWe store Taj yana kallonta shi ma yana murmushi.

Juyawa tayi ta kalle shi "kada in yi shinkafa da miya ko? Its too common."

"Dafa shinkafar ki bar min miyar. Sai in yi chicken curry maimakon stew da potato salad."

Abin da take ta gudu da alama dai shi zai faru a gidan nan nasu. Girke girken ?walisar da ta koyo a wajen Abbanta ?arshenta duk ba za su burge shi ba.

"Na fasa ma. Kullum shinkafa ake ci. Naga akwai macaroni shape daban daban..."

Don tsokana kawai Taj ya ce "ni yanzu ba abin in ce miki pasta ake cewa ba ki ji haushi. Macaroni is just a type of pasta."

Hamdi ta sha kunu shi kuwa ya Soye dariyarsa.

"Ka gama faWa ai, wato ko fashewa zan yi babu ruwanka?"

LaSSansa ya Same gami da alamar yiwa bakinsa zip. Ita kuma da yake tana son yin shawara dashi don kada tayi gaban kanta sai ta sake yi masa tambaya.

"In dafa ita pasta in?"

Allah Ya sani ya ma manta, bai san lokacin da ya ce "Ki zauna in yi musu creamy chicken pasta kawai."

"Na fasa."

Rarrashinta ya kama yi "dafa abin ki, ba zan saka miki hannu ba."

"Na?i wayon. Ban ma iya ba."

Fushin nata da ture turen baki dariya su ke bashi. Ya dai bata ha?uri ya ce kuma ba zai kuma magana ba.

"Tuwon shinkafa ma zan yi." Ta faWi da murna don tana tunanin baya cikin abin da ya ?ware.

Store Win ta shiga da wu?arta a hannu za ta buWe buhun shinkafar tuwo. Shiru Taj bai ce komai ba har ta soma farke buhun sai ta Waga kai ta kalle shi.

"Don Allah baka iya tuwo ba ai ko?"

"Uhmm" ya faWi yana rufe baki.

Ga mamakinsa kawai sai Hamdi ta ajiye wu?ar a kan buhun ta fito ta zauna akan wata kujerar kitchen a gefen sink mai Wan tsayi ta kama kukan shagwaSa.

"Ban iya tuwo ba. Don Allah ki yi shiru. Da gaske ban iya ba." Taj ya ce a rikice.

Da dai ta san ta kunna shi da kukan sai ta?i dainawa. Yana lallaSata tana mita.

"To ni da me zan burgeka? Me yasa ka iya komai? Mene ne baka iya ba?"

"Ban iya Wan wake ba" ya faWi da sauri don ta daina kukan.

"Ahaaa...ashe ka iya tuwon" tayi maganar tana jinjina kai.

Sai lokacin ya fahimci me tayi. Dole ace mata daban suke. ?ar ?aramar yarinya tayi masa wayo.

"Ai ba sosai na iya ba. ?aki ma zan tafi har ki gama." Ya saketa zai fita.

Hannunsa ta kamo ya tsaya suna kallon juna.

"Allah so nake na dafa maka abin da baka iya ba. Wanda in kaci za ka yaba min da zuciya Waya."

"Come on Love, ko me ki ka dafa kin san zan yaba." Ya rungumeta yana shafa mata kai.

"Honest review nake so. Ka yaba har zuciyarka ba don naji daWi ba kawai."

"To shikenan. Maganar gaskiya na iya tuwo amma ban fiye yi ba."

"Da gaske don Allah."

"Da gaske."

Da murnarta ta nuna masa ?ofa "To ka tafi falo ko Waki ka huta."

"Ranki ya daWe duba fridge Winki dai ki tabbatar babu abin da ki ke bu?ata."

Da wani rangaji duk na jindaWin cewa bai iya tuwo ba sosai ta tafi ta buWe freezer. Nama kala-kala akwai. Ga kayan miya da aka wanke aka WaWWaura a ledoji. ?aurayewa kawai zata yi tayi blending.

"To idan babu takura don Allah ina da sa?o."

"Yes Ma. Me kike so?" Ya tashi yana sauraronta.

Ganyen ugu da alayyahu ta bu?ata daidai yadda take jin zai isheta yiwa mutum biyar da za su zo da kuma su na gidan abinci.

Bayan fitar Taj a bincikenta na store taga kwali na kayan annurfoods. Ta buWe ta Wauko garin tsaftatacciyar ni?a??iyar farar shinkafa. Ta fito ta Wora ruwan tuwo sannan a wata tukunyar ta Wora nama. A ruwan tafasar bayan ta saka maggi da gishiri, sai ta sanya paste Win citta da tafarnuwa. Ta kawo mixed spices, da garin lawashi duka na Mrs Ghalee TK ta zuba. Ya kusa dahuwa ta zuba yankakkiyar ganda ?anana da aka zuzzuba a zip lock aka ajiye mata. Sannan ta kawo albasa ta yanka da girma ta zuba. A gefe kuma ta tafasa kifi sama-sama a wata tukunyar ta ciccire ?ayar ba tare da ta fasa tsokar sosai ba. Tana yi tana azkar cikin kwanciyar hankali.

Tana tu?in tuwo Taj ya dawo. Tayi masa sannu da zuwa ya sami wuri ya zauna.

"Kada ki koreni please."

"To kada ka taSa komai."

"No problem."

"Kuma kada kayi magana"

Alamar yiwa baki zip yayi. Ya zauna yana kallon yadda take komai cikin ?warewa da kazar kazar. Duk motsinta burge shi kawai yake yi. Ta dami kanta akan iya girkinsa da tsoron kada ta gaza ta wannan fannin a idonsa. Bata san shi kuma cikar buri yake gani ba a tare da ita. Samun matar da ko bata iya girki ba za ta ?o?arta tayi masa a matsayinsa na mijinta ba ?wararren mai sana'ar girki ba. Shi ma yaji shi isasshen namiji a cikin gidansa.

A flask mai kyau ta jera tuwon da ta ?ulle a farar leda. Taj ya Waga hannu tamkar a aji. Hamdi ta yi murmushi. Dama ta san ba shirun zai yi ba.

"Ina jin ka."

"Tuwon mene ne wannan don Allah?"

Ta faWa masa. Yace bai san ana yi ba. Sai ya kuma wata tambayar. Yana so ta faWa masa miyar me za ta yi.

"Miyar ganye."

Bai ?ara magana ba sai da yaga ta gama yanka ganyen daban daban ta wankesu da kyau sannan kowanne ta Wora a tukunya daban da ruwa kaWan. Za ta kunna wutar taga alamun zai yi magana sai ta dawo gabansa ta tsaya ta du?ar da kanta. Yayi zaton magana za ta yi. Sai ta shammace shi tayi kissing Winsa.

"Na rufe maka bakin nan. Don Allah kayi shiru. I want to surprise you."

"Surprise ya wuce wannan?" Ya taSa bakinsa "ai kawai ki kashe wutar ki zo in baki tukwici."

Guje guje su ka gama har falo tana zille masa. Da ta gaji ta jingina da bango ta dafe ?irji tana mayar da numfashi.

"Don Allah ka barni haka."

"Kin san me?" Ya faWi yana zama "wallahi na fi ki gajiya."

Dariya suka yi sannan ya barta ta koma bakin aikinta. Kowanne ganye ta kunna shi ya soma tafasa kaWan sai ta kashe ta tsane ruwansa tas. Ta haka ne miyar ba za ta yi ruwa ba yadda take so. Sannan kalar za ta fi kyau. Manja ta zuba a tukunya ta kawo garin daddawarta na annurfoods ta zuba a ciki. Ta zuba tumatir, albasa da attaruhu da tayi blending sama-sama. Ya fara suyowa ta ?ara da wata albasar da ta yayyanka mai Wan dama. Ita ma tana yi mata daidai ta juye ruwan naman nan a kai ta WanWana. Abin da bai ji ba ta ?ara ta bari ya haWe jikinsa sannan ta fara zuba ganyen ugu da shuwaka ?ar kaWan wadda Yaya da kanta ta wanke masu a gida ta busar. Ji7ata kawai tayi da ruwan zafi ta taso. ?amshin girkin har falo. Ta zuba alayyahun da ugun yayi yadda take so sannan ta ?ara da kifin da ta riga ta gyara. Ta zuba garin crayfish ta rufe tukunya. Bayan minti biyar ta kashe ta saSa murfin tukunyar.

"Zuba min nawa yanzu." Firgigit ta juya don bata ji shigowarsa ba.

"Ka bari su iso mana tunda sun ce a nan za su yi azahar."

"Ko ki bani ta laluma ko in miki Sarna a tukunya."

Hannunsa ta ja har bakin tukunyar ta ce ya WanWana miyar. Ya zuba a plate ya WeSi zallar miyar da bata yi ruwa ba ga kyau a ido ya ci.

"Mrs Happy..."

"Yes" Hamdi ta amsa da Woki.

"Kin sami 100/100"

Mamaki ta kuma bashi da ta kama rawa tana juya ?ugu. Ya kuwa dangwarar da plate Win ya kwasheta. Abincin da basu ci ba kenan sai da ba?insu su ka zo. Suma kuwa su ka yi ta santin girkin amarya.

***

Jiki na rawa Yaya ta kira Inna Luba a waya tana kuka. Innarta ta tada hankali tana ta tambayarta me ya faru.

"Ke kaWai Allah Ya bani Jinjin. Idan kika Soye min damuwarki waye zai faWa min tasa? Ko ba kya son addu'ata?"

Mijinta da kishiyarta suna tsakar gidan take wannan wayar. Su ka tsayar da hirar da suke wadda har yau basu sakata a sabgarsu suna sauraronta.

"Hmmm, ?arshenta Wan daudun mijinta ko ?a?anta ne wani ya kwaso abin kunya." Cewar kishiyar Inna Sarai.

"Ko kuma ta cangala ?afarta a inda bai kamata ba" Malam ya faWi yana zungura baki irin shi dai babu ruwansa Winnan.

Inna Luba ko ta kansu bata bi ba ta cigaba da cewa Yaya ta faWa mata me ya faru. To dama Abba Habibu yana gefe yana dariya. Da yaji kukanta ya?i yankewa bayan ta kira wayar shi ne ya karSe wayar.

"Inna kada ta tayar miki da hankali. Makka za ta je shi ne take kukan murna."

"Allahu Akbar kabiran" Inna Luba ta faWi da dariyarta "Habibu wa ya biya mata?"

"Ni ne Inna" Abba ya bata amsa yana murmushi.

Yaya sai ta karSe wayar "Inna ashe yana ta tarin kuWi ban sani ba. Yaje domin ya biya mana kuWin sun ?aru akan yadds ya sani. Shi ne ya ce shi ya taSa yi ni na tafi. Inna tarinsa na tsayin lokaci amma ya zaSi ya tura miskiniyar matarsa akan yaje" ta sake fashewa da kuka.

Inna Luba ma sai da tayi kuka. Ta dinga yiwa yayarta da mijinta Mal. Umaru addu'a. Sun ?aunaceta, sun ?aunaci gudan jininta. Yau gashi da ranta da lafiyarta take jin Jinjin za ta keta hazo taje ?asa mai tsarki.

Da ta gama wayar Malam dawowa yayi gabanta ya tsaya.

"Naji kina zancen zuwa Saudiyya. Waye zai je?"

"Yarinyar nan ce mijinta ya biya mata." Ta bashi amsa tana mi?ewa tsaye.

"Wai Jinjin Win ko guda cikin ?a?anta?" Malam ya kasa Soye son abin duniyar da ya taso masa hai?an. Idan ?ar cikinsa taje Makka tabbas ya sami abin cika baki da fankama cikin abokansa a ?auyen. Bugu da ?ari yadda bata da rowa yasa rai da jallabiya, Wan madina da tashi-ka-fiye-naci. ?ar bagaruwan nan a gaban su Mal. Ya'u zai dinga Santara yana korawa da zamzam.

Zuciyarsa ta lulu?a birnin tunani da yaji ita ce dai mai zuwa, Inna Sarai ta katse masa daddaWan mafarkinsa.

"Daga ji an fara biye biye kenan. Dama naji labarin auren jari aka yiwa yaran nata. Shi ne za ku fara kai mazajen ana mallakesu. To dai a dinga jin tsoron Allah."

Inna Luba ta dubeta da kallon baki ishe ni kallo ba ta kawar da kai.

"An faWa miki kowa irinku ne? Da mallakar namiji tana gabana ke kin isa Malam ya kalle ki? Ku da malaman tsibbu ku ka dogara. Ni kuwa kin san gidan Qur'ani da hadisi na fito. Har yanzu akwai irin Waliban babana da ko ?wandala ba zan bayar ba za su ban mijin naki a tafin hannu."

"Ai wallahi ?aryarki. Malam nan gani nan bari daga ke har musakar ?arki."

Lokaci guda ga mamakin matan nasa ya daka tsawa.

"Ba na son sakarci Sarai. Duk abin da za ku yi na kishi a daina haWawa da ?ata."

"Jinjin Win? Mai shan inna" cewar Inna Sarai don tana ganin kamar bai gane ba.

"Shan inna kika ce ai ko? Kowa ya san lalura ce ba ita ta Worawa kanta ba."

Wannan furucin nasa ya sanya duka matan kallonsa da mamakin da yafi na farko. Shin mafarki suke yi ko gaske ne. Inna Sarai haSa ta ri?e daga baya ta koma tafa hannuwa. Inna Luba kuwa ?are masa kallo tayi ta kama hanya ta wuce Waki. Tana jiyo shewar Inna Sarai tana kiran Malam mai kwaWayi.

***

Kamar kullum Ahmad yau ma da ya kira Zahra sai da ya nemi Salwa. Baya kiran wayarta saboda ya san yanzu yi masa ?aryar taja gida ba zai bata wahala ba.

Ta gaishe shi da ladabin kura ta saurari jawabinsa. Wai ya samo asibiti sun gama komai za a kwantar da Mami.

"Ke za ki zauna da ita. Akwai wani yaron office Winmu da nayi making arrangement dashi akan kawo muku abinci idan Zahra ta gama"

"To Yaya. Allah Ya dawo daku lafiya."

Babu wata ?ofa da Salwa ta bari a buWe wadda Ahmad zai yi zargin wani abu. Zahra ma da su ke gida Waya bata ga komai ba. Duka su biyun har suna addu'ar Allah Yasa shiriya ce ta zo. Ta dawo hayyacinta. Salwan da su ka sani ce a gabansu.

Ashe kwantan Sauna tayi musu. A ranar da yamma su ka koma asibiti ita da Mami. Bayan tafiyar Zahra rufe ?ofa tayi tayi juyin murna son rai. A nan dai Ahmad bai isa ya ce ta bawa Mami su yi magana don ya tabbatar tana asibiti. Dama ce ta samu da za ta bi kadin aikin da tayi don ayi a wuce wajen.

Bari tayi sai wuraren shabiyun rana washegari ta silla wanka ta ci ado tamkar a gidan biki take ba asibiti ba. Tayi nan tayi can tana ta shiri, Mami na aikin binta da ido. Sarai Salwa ta san tuhuma ce take mata da irin kallon da take binta dashi. Ita kuwa yanzu wannan kallon ya bar yi mata kwarjini. Mamin kanta ta jima da rasa martabarta ta uwa daga ranar da ta buWewa Salwa sirrinta na biye biyen malaman tsibbu. Gajiya tayi da kallon da ake mata ta dubi Mamin tana mai taSe baki.

"Naga kina ta kallona. Unguwa zanje. Ga nurses nan za su kula dake kafin na dawo."

Mami ta girgiza kai. Tana takaicin yadda ta koma babu magana kuma babu damar yi da gaSSai. Da ?yar ta iya girgiza kai ta kafe Salwa da ido da kallon gargaWi. Ita kuwa tayi mirsisi tamkar bata san me Mamin take nufi ba.

Su kansu ma'aikatan asibitin sun yi mamaki sosai da ta fito zata tafi. Wata mai shara ta kasa Soyewa har sai da ta magantu da Salwan ta ce su dinga le?a da?in kafin ta dawo.

"Baiwar Allah wace irin unguwa ce wannan da ba za ki iya jiran wani a ?an uwa ya canjeki ba sai ki tafi?"

"Au..." Salwa ta faWi cikin murmushi sannan ta buWe jakarta ta fito da wallet. Dubu biyar ta mi?awa ta kusa da wadda tayi maganar "gashi ku raba da duk wadda ta tayaki dubata. Ba wani jimawa zan yi ba."

Suna ji suna gani ta fita abinta. Wadda aka bawa kuWin kamar ta karSi wuta sai sannan tunaninta ya dawo. Zubar da kuWin tayi ba shiri domin ta san dokar asibitinsu. Zuwa duba mara lafiya indai ba shara ce ta kaisu ba ba huruminsu ba. Sauran ma kowacce neman zillewa tayi. Sai a ?arshe su ka yanke shawarar kai kuWin wurin wata babbar metiron kafin ya janyo musu matsala. Ai kuwa tayi ta faa da su ka je.

"Mahaifiya babu lafiya ai ko jarabawa ce da ita ta ha?ura tunda babu kowa."

Su dai sub-staff Win babu wadda ta sake magana. Suna kallo ta tashi da kuWin a hannu ta tafi ofishin daraktan asibitin. Shi tashi yayi yaje yaga halin da Mami take ciki. Tayi fitsari har ya gangaro kan kafet. Idanun jajir tasha kukan ba?inciki. ?ar cikinta ce ta banzatar da ita saboda nata muradin kamar yadda ta dinga yiwa nata ?an uwan. Barewa ba tayi gudu Wanta yayi rarrafe ba. Ko ma mene ne laifinta ne!

Darakta ya bincika yaji likitan da yake kula da case Winta wanda aka haWa da Ahmad ta waya har su ka yi magana kafin a kwantar dasu.

A matsayin wurin na asibiti, fitsarin ba shi bane damuwarsu kamar fitar Salwa wadda ita ya dace ta neme su idan wani abu ya faru. Bai Sata lokaci ba kuwa ya kira numbar Ahmad ta Saudiyya wadda su ke magana.

"Laifi ne babba wani daga waje ya biya ma'aikatanmu su yi masa personal aiki kuma a cikin asibitin. In asibitin ne bai yi muku ba kuna iya Wauke patient Win. Amma ba za mu yarda da negligence daga gareku ba tunda patient Winku mai bu?atar kulawa ce 24/7 sannan daga baya azo ana kuka damu."

Ran Ahmad yayi matu?ar Saci. Ya bawa likitan ha?uri da al?awarin za a gyara. Wayar Salwa ya shiga nema ba ji ba gani.

Lokacin bata jima da sauka daga adaidaita sahu a bakin gate Win gidan Taj ba. Ta fiddo wayar taga sunan mai kiran sai kawai ta mayar cikin jaka ta buga gate Win. Zuciyarta wani irin zillo tayi da maigadi ya buWe mata ta shiga bayan ta tabbatar masa da cewa ita ?anwar maigidan ce.

"Allah Sarki. Gaskiya kuna da yawa Masha Allah. Jiya wasu sun zo. Yau ma kinga mota can..." ya nuna mata motar gidan Yaya Hajiyayye "ta ?an uwanku da su ka riga ki isowa."

Wani abu Salwa taji a ranta. Kamar ta juya ta koma. Sai ta tuna da aikin da aka tabbatar mata da zai kama shi. Ta saki murmushi. A gaban ?an uwansa shi ne wuri mafi dacewa da ya kamata ya nuna soyayyarsa gareta. Da wannan tunanin ta shiga gidan gaba gaWi.
RAYUWA DA GI?I 34





Batul Mamman=ؖ?





*
SaSanin ba?in jiya da bata gama sabawa dasu ba, yau da yake Yaya Hajiyye da Firdaus ta zo sai Hamdi tayi saurin sakewa. Ga albishir Win tafiyar Yaya da ya sake faranta mata rai. Kitchen su ka shige

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login