Showing 159001 words to 162000 words out of 182745 words

Chapter 54 - RAYUWA DA GIƁI COMPLETE HAUSA NOVEL

05 Oct 2025

94

wadda da alamu balarabiya ce sai dai bata iya ganin komai illa idanunta. Sanye ta da abaya da niqab harda safar hannu. Hamdi ta kasa ?arasawa gaban sink Win saboda kunya da taji tunda ta san dole matar ta gama jin kukan da tayi. Ga mamakinta matar sai ta Wage niqab Winta. Ba yarinya bace. A ?alla tayi hamsin a ?iyasinta. Matar kawai buWe hannuwanta tayi ta matso ta rungume Hamdi. Kamar tana jira ta ?an?ame wannan complete stranger Win ta sabunta kukanta. Tana yi matar tana bubbuga mata baya har tayi mai isarta ta Wago kai a kunyace.

"Am sorry"

Da turancinta irin na larabawa matar ta tambayeta "You lost someone?" (Rashi kika yi?)

"No, my mother is in the ICU" (Mamana tana icu)

Matar ta ce mata ta duba Husnul Muslim akwai addu'a sahihiya daga Manzon Allah SAW da ya ce musulmi su dinga karantawa a yayinda su ke cikin damuwa ko tashin hankali.

????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
(La'ilaha illallahul Azimul Halim
La'ilaha illallahu Rabbul arshil Azim
La'ilaha illallahu Rabbus samawati wa Rabbul ardi wa Rabbul Arshil Karim.)

Da murmushi matar ta ?ara da cewa "Na rasa kalmomin da zan nuna miki alkhairi da albarkar dake cikin yi wa Allah kirari da wannan addu'ar. Ki yita da yarda, aminci da imani. In sha Allah za ki faWawa wani a gaba. Allah Ya yaye miki damuwa."

Ba tare da musayar suna ko wani information game da juna ba suka rabu. Hamdi taji wani irin ?warin gwiwa tamkar Yaya ta tashi ta gama. Ta yabi Allah, tayi Masa godiyar haWata da wannan mata sannan ta buWe wayarta ta duba Husnul Muslim ta buWe addu'ar ta fara yi. Da yake kuma ta ssnyawa zuciyarta cikakken ya?ini, nan da nan taji salama a ranta. In an cire jajaye kuma kumburarrun idanunta, za a iya cewa tafi kowa dauriya da ta koma cikin su Yaya Hajiyayye.

Ko zama bata samu tayi ba Ahmad yace su tashi domin shirin tafiya Umra. Wasu cikin ?annensa suka so kawo turjiya wai sai Kamal ya tashi zasu tafi.

A fusace Umma ta daka musu tsawa ganin an kiransu Waya bayan Waya suna no?ewa kamar ?ananan yara.

"Kai dalla can ku tashi. Na zata kuna da hankalin sanin cewa nacewa ibada ake yi idan ana da bu?ata a wajen Allah SWT."

Babu shiri suka fara tashi. Ta harare su "in kuma zaman ku ka fi so sai a bada himma amma ba a nan ba. Yanzu ma alfarma suka yi mana aka bamu wajen zama."

Shi dai Alhaji yana kallonsu har suka fice bai ce uffan ba. Zuciyarsa gabaWaya ta shiga tunanin da fuskar da zai kalli Abba Habibu idan ya iso. Ya Soyewa iyalinsa yadda suka yi da likitoci akan rashin farkawar Yaya da wuri. Amsar guda ce. Ta zubar da jini sosai a lokacin aikin. Duk da an saka mata wani, amma jikinta bai daidaita ba har yanzu.

"Ya Allah, Ya Allah Ka rufa min asiri Ka bawa wannan baiwa taka lafiya" ya faWi a hankali iya laSSansa.

***

"Kin san Allah Yaya Zahra yau zan tafi gida. Na gaji! Ba zan iya ba."

Zahra ta kalli ?anwarta Ilham dake tsaye ta sanya hannu ta ri?e ?ugu tana faman yin ?wafa da motsa kai hagu da dama cikin Sacin rai.

"Ki gaishe da su Mama"

Zahra kawai ta iya cewa da sanyin murya ta sami waje ta zauna akan kujera a falo. Alamun gajiya ta kowacce fuska sun bayyana a tare da ita. Da gani bata cikin nutsuwa.

Ilham sai taji kunyar abin da tayi. Cikin jin nauyi ta zauna a kusa da yayarta ta Wan dafa ta.

"Ki yi ha?uri. Kawai gani nayi kina ta wahala da matar da ba wani mutumci ne da ita ba."

Da sauri Zahra ta kalli hanyar Wakin Salwa inda Mami take kwance yanzu. Ilham ta gane tana tsoron kada Mamin taji ne. Sai dai ita ko a jikinta. Mami ta sirewa kowa a gidansu saboda ire-iren rashin mutumcin da ta dinga yiwa Zahra. A haka ma don ba gari Waya suke ba.

"Na rasa me yasa Mama tace ki cigaba da kula da matar nan bayan ?ar cikinta ma ta gudu. Shima kuma Daddyn Hayat yayi tafiyarsa ya barki." Ta taSe baki "kada ki ji haushina amma Allah na tuba wace Umra zai tafi alhalin ya bar mahaifiyarsa a wannan halin?"

Zahra ta girgiza kai "Ilham indai kin gaji ki tafi kawai."

Ilham ta sami waje ta zauna a kusa da yayarta. Jikinta yana bata akwai wata gagarumar matsalar a gefe wadda tasa dole Ahmad yayi nisa da gida a yanayin da ake ciki.

"Yaya Zahra me yake faruwa ne don Allah? Ban kai matsayin da za ki faWa min damuwarki ba?"

Sai da Ilham ta zubar da hawaye kamar yadda Zahra take yi bayan ta sami amsar tambayarta. Cikin kuka ta sanar da ita abin da yake faruwa a gidan surukinta.

Tayi mata bayanin tsaka mai wuya da Ahmad yake ciki wanda indai bata tausaya masa ba, bai kamata ta ?ara masa damuwa ba. Ga Maminsa a wannan yanayi. Ta sami labarin an saki su Salwa a wajen Ahmad amma har yau bata dawo ba. A gefe guda kuma ga Kamal a kwance, sun samu da ?yar jiya anyi masa transplant amma daga nan ba za ta Worar da komai ba.

"Amma Yaya Zahra su da suke da yawa don dai shi kaWai ya dawo saboda mahaifiyarsa ai bai kamata ya zama laifi ba."

"Alhaji ko sunan Mami baya son ji. Kuma kinga abubuwan da Salwa ta janyo musu. I know he feels responsible shiyasa na tabbata nauyin faWa masa yake ji. Sannan komai na gidansu shi yake sakawa a matsayinsa na babban Wansa namiji. Wannan ma zai iya contributing." Cewar Zahra a sanyaye.

Ilham ta jinjina kai a hankali sai kuma ta kama dariya tana cewa "lallai aure ibada ne. Duk takurar da kike ciki amma kina auna komai ta fuska daban daban da yadda zai yi affecting mijinki." Ta murmusa "na Wauki wani gagarumin darasi. Na san dole yana alfahari dake"

Zahra tayi murmushi "za ki cigaba da tayani zama?"

Ilham ta zumSura baki ta koma ta kwanta akan kujera alamun dai ta fasa tafiyar. Zahra kuwa ta daddage ta kai mata duka a ?afa sai da tayi ihu.

"Me nayi miki kuma?" Ta tambaya tana murza ?afar.

"Tayar min da hankali mana. Wai ni kike yiwa barazanar komawa gida ?ar rainin hankali."

Ilham ta tuntsire da dariya "sai ga Yaya Zahra an kwantar da kai ana marairaice murya." Wani dukan Zahra ta kai mata ta mi?e babu shiri ta gudu.

A cikin Waki, Mami ke kukan zuci ita kaWai. Ga ?an uwa, ga ?a?a amma babu kowa a kusa da ita!


***

A wula?ance Alh. Usaini yake duban Salwa. Tana dur?ushe a gabansa ta fita kamaninta saboda tsabar naci. Shi ko ganinta baya son yi saboda yadda yake jin haushinta. Makauniyar soyayyarta ta janyo tonuwar asirinsa da lalacewar aikinsu gami da korar da mahaifinsa yayi masa. Da azal ta hau shi kuma ranar da aka sako su a titi ya ganta tana tafe tana jan ?afa. Ya tsaya rage mata hanya da manufa guda...ci mata mutumci akan asarar da ta janyo masa. Sai aka yi rashin sa'a ashe ?arfen ?afa ya kwaso. Wani hotel ya tafi da ita yana ayyana azabar da zai gana mata. Ashe ita za ta gana masa.

Salwa ta nace lallai sai ya kaita wajen malaminsa. Tana da tabbacin za ta sami kan Taj tunda ta shaida da idanunta yadda wancan maganin ya birkita masa lissafi. Ba don iyaye sun shigo ciki ba da yanzu ?arshenta an fara shirye shiryen rufe Happy Taj.

"Zan yi maka biyayya Alh. Usaini. Duk abin da kake so zan baka banda mutumcina." Murmushi ?ayatacce ta saki sannan ta Wora da cewa "Taj nake tanadarwa kaina."

Wani kallon banza yayi mata yana Wage hanci kamar tsohuwa zata tsallake lambatu
"Wai ke wawiyar ina ce? Ana so dole ne? Banda masifa irin taki waye ma yake ta soyayya yanzu? Life is all about money, money and more money."

"Ba za ka gane ba. Wallahi ni Taj ne rayuwata. Idan ban aure shi ba zan iya rasa raina."

"?aryar banza. Me ya hana ki mutuwa tuntuni?" Ya Wan sassauta murya "kinga ki zo ki tafi gidanku don Allah. Hotel Winnan sun hana ni fita saboda ke. Naje checking out ance sai mun fito tare don kada na bar musu liability."

"Ka taimaka ka haWamu. Nayi maka al?awarin ba za ka ?ara jin ko da suna na ba."

Wani ba?inciki ya tokare masa wuya. Ya tashi kamar zai kai mata duka sai ya fasa. Baya son janyowa kansa wata sabuwar rigimar.
"Wayyo Allah na. Salwa ki tafi kada na illata lafiyarki."

"Zan jure. Wallahi ko me zaka yi min zan jure. Ka taimaka min."

A hasale ya zauna. Magana da mahaukaci Sata lokaci ne. Ba don Allah Yasa mata basa gabansa ba da tuni sunan Salwa sorry. Ita ko tsoro bata ji ba take zaune da shi a hotel a Waki guda. Safe, rana da dare duka zancen Waya ne. Idan yana so tayi shiru sai dai in yana waya. To gashi ta ?are masa. Duk wani wanda zai ro?ar masa mahaifinsa ya yafe masa ya zare hannu a kansa. A halin yanzu bashi da tudun dafawa. Wannan ma yana daga cikin abubuwan da suka kashe masa gwiwar yi mata wani abu. Tunani da damuwarsa sun shallake ?aramar lalurar Salwa ta son maso wani.

Abin da bai sani ba shi ne akwai wata ?anwar kakarsa ta wajen uwa da ta saka baki akan maganarsa. Ga tsufa ga lalurar ?afa amma a haka tasa aka kaita gaban mahaifinsa har gida ta bashi ha?uri a madadinsa. Ganin girmanta yasa shi yafe masa. Bayan ta tafi ya saka aka binciko masa inda Wan nasa yake. Bayan nan aka tabbatar masa da cewa tunda ya shiga hotel Win bai fita ba. Abin ka da Wa da mahaifi. Sai ya tashi da kansa yace ?anin Usainin ya kai shi.
RAYUWA DA GI?I 38





Batul Mamman=ؖ?






Nagode da karamcin ku.
SonSo

***

Addu'a kam babu irin wadda bakunan ?a?an Alh. Hayatu ba su yiwa Yaya ba ta samun lafiya cikin ibadarsu. Hamdi ta zauna ta dinga yi wa Allah SWT kirari tana faWin bu?atarta. Da ?yar ta iya baro masallacin saboda shau?in kasancewa a waje mafi tsarki kuma inda take da tabbacin karSuwar addu'arta. Sai bayan isha su ka koma Jedda. Ana yi musu tayin tafiya masauki amma kowa ya ce sai sun ga isowar Abba Habibu. Ahmad da yake tracking tafiyarsu ya sami bayanin tsaiko da aka samu da su ka tsaya transit a Egypt sakamakon hazo da ya lulluSe garin. Haka su ka kasance jugum-jugum ana ta tasbihi a zuci da fatar baki.

A can Bauchi kuma mahaifin Salwa bai san me yake faruwa ba sai da Ahmad ya kira shi a waya. KeSewa ya yi daga ?an uwansa ya sami wuri ya kira shi. Abban nata bai Soye masa rashin jindaWinsa ba kuwa.

"Haba Ahmad. Kai da nake yabon hankalinka, ta yaya za ka bari har a kwashi waWannan kwanaki kafin ka sanar dani?"

Ahmad bai yi mamaki ba. Dole ko wane ne yaji babu daWi. Shi yasa ya zauna yayi masa bayanin dukkan abin da yake faruwa da gidansu. Baban Salwa ya jajanta masa ya kuma yi masa uzuri. Musamman da yace ya dakata ne daman yana jiran ganin ko zata dawo, kada yayi saurin tayar masa da hankali.

"Babu komai. Zan nemeta a waya. Idan ban samu ba ma akwai wani Wan ?anwata da zai iya yi min tracing Win layinta."

"Allah Yasa a dace. Nima zan cigaba da kiranta."

Suna tsakar sallama Baban Salwa ya dakatar da Ahmad ya yi masa nasiha mai ratsa zuciya.

"Ana canja abokin zama amma kaga iyaye? Iyayen ma musamman uwa, sai dai ha?uri kawai. Na san kana ?o?ari kuma kana ha?urin amma ka ?ara domin neman albarka ba don ita Mamin taku ba."

?acin abubuwan da Mami ta aikata waWanda suka kawo su wannan lokaci ya dawo masa amma basu bari ya ?i amsar shawarar ba.
"In sha Allahu. Nagode"

Da haka suka yi sallama. Ahmad ya koma cikin ?an uwansa a inda suka taru suna jiran isowar Abba Habibu.

***

Daga lokacin da Abba Habibu ya sauka daga jirgi zuwa yanzu da yake fitowa da ?ar jakarsa a hannu, gabansa ya faWi sau ba adadi. Tunani iya tunani yayi amma ya kasa samun abu guda da zai iya cewa shi ne yake jin ya sami Yaya. Haka ya fito da sassarfa yana jan addu'o'i daban daban. Yana sako ?afarsa waje ya Waga kai yana waige-waige. Abokin Ahmad ya sanar da shi cewa Alh. Hayatu zai turo a Wauke shi. Shi yasa yake baza idanu ko zai hango guda cikin yaran nasa. Sai dai abin mamaki maimakon ?a?an, Alh. Hayatu ya gani da kansa yana tunkaro shi.

Wani irin abu mai zafi yaji ya tsirga masa daga tsakiyar kai har tafin ?afa. ?afar ta zaSi wannan lokacin ta?i motsawa kwata-kwata ma. Yana gani Alh. Hayatu ya cigaba da nufo shi amma ya kasa Waga ko da Wan yatsa har ya iso gaban shi ya tsaya.

Da rawar murya Abba Habibu ya ce "Tun a waya na ce da Ahmad ya faWa min gaskiya yace min da ranta."

Alh. Hayatu ya gyaWa kai da sauri "da ranta Habibu. Iyalin ka tana nan da rai."

"To me ya same ta? Ni na san gagarumar matsala ce kaWai za ta sa ka zo tarba ta a nan." Abba Habibu ya furta helplessly.

Alh. Hayatu kasa magana ya yi, sai wata uwar kunya da ta mamaye shi. Abba Habibu bai yi ?arya ba. Haka nan me zai kawo shi tarbarsa? Mutumin da yake ?yama yau a dalilin matarsa yana yi masa kallon mafi girman daraja a cikin mutanen da yake tare da su.

KafaWar Abba Habibu ya dafa ya nuno masa motar dake jiran su
"Zo mu tafi Habibu."

"Kayya da dai ka faWa min me zan tarar da nafi samun nutsuwa."
Ya kalli Alh. Hayatu da yanayi da yasa dole ya ?ara jin tausayinsa.
"Ganin ka a nan da tausasa kalaman ka a gareni sun fi faWar min da gaba fiye da wayar da Ahmad yayi min jiya. Don Allah ina zamu je? Ko dai da gaske ne an kama ta cikin masu nakasar dake taho wa bara?"

Ba a nan Alh. Hayatu ya so sanar da shi ba. A wannan yanayin na tsananin firgici da yake gani a wajen Abba Habibu bai dace ya tsorata shi ba. Gudun tarwatsa labarin a bakin yara shi ne musabbabin tahowarsa. Sai dai kuma har ?asan zuciyarsa shi ya san babu wani lokaci da ya dace ayi breaking mummunan labari ga makusancin wanda abu ya shafa. Ana faWa ne kawai idan dama ta samu tare da addu'ar ha?uri da tawakkali. Ba tare da jan rai ko kwaskwarima ba ya sanar da shi gaskiya.

"?oda ta bawa Kamal. Tana kwance a asibiti yanzu haka muna jiran farfaWowarta."

Ko cikakken sakan Abba Habibu bai Wauka ba wajen fahimtar kalaman Alh. Hayatu. Sun yi masa dirar aradu mai ?arfi. Ga wasu irin tambayoyi suna tsaruwa a kansa cikin karo da juna wurin son fara fitowa. Amma duk da haka sai ya kasa furta ko Waya a dalilin tunawa da wayar da Yaya tayi masa tana neman izini.

"Yaya jikin Kamal Win?"

Mamakin wannan tambaya Alh. Hayatu ya yi kafin ya iya cewa da sau?i a hankali.

"To mu je" Abba Habibu ya Waga ?afa yana mai danne tsananin tsoron da ya taso masa.

Sai da suka shiga mota Alh. Hayatu ya kasa daurewa ya ce
"Ba ka tambaye ni lafiyarta ba?"

"Ka manta ka ce min ana jiran farfaWowarta?"

"Haka ne." Ya faWi yana jinjina kai "to amma ba ka tambayeni komai ba?"

"Za ta bani amsa da kanta idan ta tashi in sha Allahu." Abba Habibu ya jingina bayansa da kujera cikin ya?ini. A yayin da wani Waci Waci ya dinga taso masa na tsoro sai ya dinga faWin "Hasbunallahu wa ni'imal Wakeel".

Ba su ?ara magana ba har su ka isa asibitin. Abba Habibu yana tafiya ne tamkar a mafarki. Yadda aka yi ya iso ?ofar ICU Win abu ne da ko an saka masa wu?a ba zai iya faWa ba. Bai ma san lokacin da Hamdi ta iso ba sai ji ya yi ta faWa jikinsa tana kuka.

Iyalin Alh. Hayatu kuwa gaishe shi su ke ta yi ya dinga amsawa da sakin fuska. Za ka rantse baya cikin mummunan tashin hankali mara misaltuwa. Sun yi mamakin hakan ?warai da gaske. Mafi ?arancin abin da su ka yi zato shi ne yi
blaming Win Alhajinsu ya ce laifinsa ne matarsa take kwance a wannan yanayi.

Shi dai Abba Habibu bai ma yi la'akari da kallon kallo da su ke yi ba. A lokacin Dr. Hadifi ya iso, Alhaji ya matsa kusa da shi domin nemawa Abba Habibu izinin shiga wajen Yaya. Suna magana a gefe Abba Habibu ya Wago Hamdi daga jikinsa ya kalleta a cikin ido ya girgiza kai. Bai yi mata magana ba a lokacin sai ya ja ta gefe Wan nesa da sauran.

"A gabansu ki ke wannan kukan Hamdi? So ki ke su yi zaton kina ba?incikin sadaukarwar mahaifiyarki ga Wan uwansu?"

"A'a" ta girgiza kai da sauri.

"Haka za su yi zato idan ba ki yi shiru ba mana." Hannuwansa ri?e da nata ya rarrashe ta " Don Allah kada ki sa su ji a ransu kamar sun yi wa kowa laifi. Wallahi da izini na ta bayar."

"Abba da izinin ka?"

A gurguje ya faWa mata wayar da su ka yi sannan ya cigaba da cewa "farinciki da nutsuwar zuciyar da zamu nuna musu shi ne zai yi nuni da cewa mun girmama wannan kyakkyawan aiki da tayi."

Duk wannan bayanin da Abba Habibu yake yiwa Hamdi ashe a kunnuwan Alh. Hayatu, Hajiya da Taj yayi. Sun biyo bayan su ne a zaton su faWa zai yiwa Hamdin.

Hamdi ta sanya ?asan hijabinta ta goge idanunta. Cikin muryar kuka ta ce "Abba ina tausayinta ne kawai. Ga yanayinta ga ciwo. Gani nake kamar shi yasa ita bata tashi ba."

A wannan halin ya ?ir?iri ?ar raha domin kwantarwa ?arsa da hankali.

"Kada ki raina min mata mana Hamdi. Ta haife ku ku huWu rigis sannan ki dinga tunanin wannan zai bata wahala? Ko an faWa miki kowa ma rago ne irin ku?"

"Kai Abba..." ta faWi tayi murmushi akan kumburarriyar fuskarta dake ji?e da hawaye.

Hajiya bata san lokacin da tsananin tausayi da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login