Showing 138001 words to 141000 words out of 182745 words

Chapter 47 - RAYUWA DA GIƁI COMPLETE HAUSA NOVEL

05 Oct 2025

107

bacci bai isheta ba Iyaa ta daka mata tsawa. Haka ta biyota tana zumSura baki. A zatonta aiki ne za a saka ta. Sai gata tayi ido huWu da Baba da su ka sauko ?asa.

"Ke Siyama hau sama ki Wauko min wayar Ummi."

Firgigit duk wani baccin iya shege da hammar ?arya su ka gudu.

"Wayata Baba? Ke tsaya Siyama."

Siyama ta dakata. Baba ya zaro mata idanu ta kama bin bene ba shiri.

"Baba me nayi? Don Allah kada ka duba min waya." Ummi ta juya za ta hau benen.

"Ki ka kuskura ki ka hau benen nan sai nasa Baballe ya karyaki."

Cak ta tsaya "Baba me nayi?"

Bai kulata ba don bata cancanci hakan ba har Siyama ta sauko ta bashi wayar.

"?akinku Waya. Ki faWa min gaskiya, akwai wata ko babu?"

Mugun kallo Ummi ta watsawa Siyama. Ita kuma jikinta ya Wan yi sanyi.

Iyaa ta ce "Baki ji me aka ce miki bane?"

"Akwai"

"?auko min."

"Baba don Allah..." Ummi ta zube a ?asa tana magiya. Abubuwan dake cikin wayar dake Wakin sun fi ?arfin me wayar. Dukkan wata mu'amalarta ta waje da fitintinunta suna ciki.

Ba jimawa Siyama ta sauko saboda a ?asan filo Ummi ta ajiyeta da ta raba dare tana dannata jiya.

"Zan saurari Habibu don nayi imanin indai wani abu ya faru gidan ?a?ansa ba zai Soye min ba. Idan abin da Siyama taji kina ?ullawa ya tabbata to ki kuka da kanki. Sannan in ki ka saka ?afa a ?ofar gida to kada ki dawo na yafeki." Ya kalli Iyaa da Siyama "duk wanda ya bata aron waya ba da yawuna ba."

Wayoyin ya kashe a gabanta ya tashi ya shige nasa Wakin. Ummi ta rasa gane kuka ya kamace ta ko me. Abin da yake taso mata yafi ?arfin hawaye ko kalaman da take jin tana son zazzagawa Siyama.

***

Ahmad ya so ?warai ya kira baban Salwa akan ya turo a Wauketa. Da wannan niyar ya shiga Wakinta inda ya mayar da Mami bayan tafiyarsu Anti Zabba'u ya shiga da ya gama wayar. ?akin wari yake yi mai Wauke numfashi. Ya yi mata kallo Waya ya juya. Nan ya barta tana so tayi kuka amma bakin ma ya karkace sai dai hawaye kawai. Kallon da yayi mata na takaici ne da ba?incikin halin da ta saka kanta kuma su ma ta jefa su.

Mami bata da kowa sai ?an uwa waWanda ta jima da barranta kanta daga garesu saboda abin duniya. Bata zuwa sabgar kowa sai dangin dangiro da abokan arzi?i masu kuWi. Jininta dai ta datse zumunci da rashin mutumci saboda ita tana gidan mai kuWi. Yau ga ranar ?an uwa amma babu wanda zai nema ya taimaka masa da kula da ita. In ya Worawa Zahra wankin kashi da fitsarinta ba ?aramin rashin adalci hakan zai zama ba. Yau da gobe sai Allah. Gashi Mamin a baya bata nuna mata ?auna saboda akwai wadda ta so ya aura. Wannan tunanin yasa shi fasa neman Salwa ta tafi. Ita ce mace kuma dolen Mami. Zai saka mata ido kafin ya sami wadda zai dinga biya.

Shawarar da ya yanke ya faWawa Zahra. Ta bashi goyon baya da al?awarin za ta dinga taimakawa ita ma.

"Ni ban san me yasa ka damu da komawarta ba tun farko. In don Taj ne ina ganin yanzu ai ta ha?ura."

"Ke dai ayi shiru kawai. Allah Yasa ta ha?ura Win. Ni dai duk ranar da ta fita daga gidan nan idan bana nan ki kirani."

"In sha Allah"

TaSe baki Salwa tayi. Zancen ba a bayan idonta ake yi ba. Tana kitchen kuma suma sun san tana jinsu. Ba za ta nuna Sacin rai don an barta zaman jinyar Mami ba. Za ta kwantar da kai ta bi Ahmad sau da ?afa domin zamanta a gidan shi ne babban hujjarta da rufin asiri a Kano. Kafin nan dai da lokacin aurenta da Taj dole tana bu?atar gidan zama. Idan yaso in tayi aure sai taga wanda Ahmad zai Worawa aikin Mami idan ba Zahran ba.

Wayar Ummi ta sake kira bata samu ba. Ta doka tsaki ta ajiye wayar ta cigaba da wanke wanke.

***

Tsaye tayi a ?ofar banWakinta dake cikin Waki tana kallon sauyin da gadon ya samu. Taj ya canja bedsheet ya gyare gadon. Halin da take ciki na ciwo da zazzaSi bai hanata yaba kyawun setin american bedsheet da duvet Win da ya shimfiWa ba. Navy blue da red flowers ne a jiki wanda kalar farkon ta dace da ta labulen Wakin nata. Ita kam me za ta ce da Inna? Duk wani abu da uwa za ta yiwa ?a ita ma anyi mata na gata. Akan sayen zannuwan gadon Inna da kanta ta kira Yaya ta faWa mata sun saya a wadace. Indai ba akwai wanda ta tanada ba tuntuni to kada ta sayawa Hamdin wasu. Bayan wannan wayar sai ta turo aka kawo guda shida. Duvets biyu, normal bedsheets huWu ta ce a rabawa Sajida da Zee. Sajida ta dinga murna kuwa da taga sunan dake jikin ledar.

"Ni fa a instagram nake following Winta (@nafs_beddings). Ashe zan ga kayanta zahiri."

"Kyau garesu ko me?" Cewar Zee da bata san murnar me take yi ba.

"Kyau ma ai faWar Sata baki ne. Ki je shafinta ki gani. Ina maganar quality ne. Ki taSa ki san kin haWu da kayan ?warai ba jabu ba. Yadin sam ba ya tashi ki ga yayi kurajen nan kamar pimples a fuskar budurwa."

Hamdi bata manta yadda su ka dinga dariya ba. Sai yanzu ta gane ashe dai da gaske ne maganar Sajida. Zama tayi tana shafa laushin duvet Win tana jindaWin mallakarsa. (Kamar kullum ni Win ganau ce don har baby Ahmad na sayawa baby set a wajenta. Kayanta speak for themselves. Don Allah ku nemi Nafisa Tofa 08034581454 ku rabu da jabon zannuwan gado.)

Kwanciya tayi ta rufe jikinta. Bata ji motsin Taj ba. Ta dai yi tunanin ?ila yana nasa Wakin. Gara ya yi zamansa a can. Bata son abin da zai sake janyowa su haWa ido. Tashinta da yayi da asuba ma don babu yadda za ta yi ne. Zancen zuci ta cigaba da yi wanda gabaWaya ya ?are akan ba?uwar rayuwar da ta tsinci kanta a ciki jiya. Taj ya nuna mata so da ?auna kamar ya haWiyeta. Wata zuciyar ta ce mata ya kuma saka ki kuka kamar zai ?arar miki da hawaye ba.

Tunaninta na kaiwa daidai nan ya buWe ?ofar da sallama ya shigo. Da sauri kuwa ta sake yin ?asa da kanta ta rufe ko ina.

Taj murmushi ya yi ya je bakin gadon ya soma buWe lulluSin da tayi. Bata bari ya gama ba ta kama duvet Win da nata ?arfin. Sai ya saki, ya hau gadon daga gefenta ya turata ciki ta hanyar matsawa yana rufa shima.

"Matsa min, matsa min" ya dinga faWi har su ka koma tsakiyar gadon sannan ya daina turata.

"Me ya hana ki bacci? Ko jirana kike yi?" Ya yi maganar yana rungumota gabaWaya a Sangaren damansa.

Hamdi ga tsoro ga tsiwa, ta haWa biyun ta ce, "In jira ka kayi min me?" Da rawar murya.

Taj ya yi dariya "Hamdiyya matar Malam Tajo. Maida wu?ar ni ba wani abu nake nufi ba."

"Waye kuma Tajo? ?an uwanku ne?" Ta harare shi.

"Ni ne shi, shi ne ni." Ya nuna kansa.

Hamdi ta yamutsa fuska "A'a gaskiya."

"To ke ce shi, shi ne ke?"

"A'a fa." Ta ?ara da tura baki.

Abin ya burge shi ya kwanta a jikinta "To ya abin yake?"

Murmushi tayi na kunya "Ni ce kai, kai ne ni...shi kuma Tajo bamu san shi ba."

"Taj Win ma in kin ce baki san shi ba sai a siyo rago a saka min sabo." Ya faWi maganar da wani shau?i dake kwasarsa saboda shagwaSar Hamdi "duk yadda kike so haka za a yi Mrs Happy."

Wani sabon shafin ya so a buWe ta ce sam bata san zance ba indai ba sumar da ita zai kuma yi ba. Ya dinga yi mata dariya. Su na ?ar hirarsu har bacci ya sake kwashe su. Ba su su ka farka ba sai da aka kira Taj.

?anwarsa ce wadda a jerin haihuwarsu bayan Kamal sai shi sai kuma ita Rawda. Abincin amarya da ango na sati guda ta Wauki nauyi saboda gidanta yafi na kowa yin kusa da na Taj. Kullum safe, rana da dare take turo yaron gidanta ya kawo a babur. Amarya da ango su ka sake samun lokacin sha?uwa da sabo da juna.

Taj ya bar Happy Taj a hannun yaransa. Sai Abba Habibu dake zuwa amma ba kullum ba. Taj yayi yayi ya Wauki hutu amma ya?i.

Wata irin soyayya Taj da Hamdi suke yiwa juna wadda bata da shamaki ko basaja. Sak su ka fitowa juna tun farko, shiyasa ala?ar tasu tayi saurin ?ulluwa. Jin junansu suke yi tamkar tare da soyayyar juna su ka tashi. Ga Taj gwanin zolaya wadda a sati gudan nan Hamdi ta koya. Duk ba?on da ya shigo gidan sai ya fita da murmushi saboda nishaWin da zai samu daga masoyan.

Abu biyu ne su ka so damun Taj amma dalilai sun sa basu yi tasiri ba. Na farko tafiyar su Kamal Umra bagatatan ko haWuwa basu yi ba. Yayi mita kuwa kamar ya ari baki. A ranar da su ka tafi wadda ta kasance kwana biyu da tarewar Hamdi, da yamma ya tafi gida bayan wayar sallamar da Kamal ya yi masa daga cikin jirgi.

Cikin farinciki su ka gaisa da su Umma kafin ya hau sama da aka yi masa iso wajen Alhaji. Gaishe shi ya du?a yayi Alhaji ya mi?a masa hannu yana girgiza kai.

"Kai ka san ba haka nake gaisawa da ?a?ana ba."

Da sauri Taj ya tashi ya ?arasa gaban Alhaji ya mi?a masa hannu. Alhaji yayi murmushi sannan su ka zauna.

"Ina matar taka?"

Kai a ?asa yana susar ?eya Taj ya ce "tana gida. Ta ce na gaishe ku."

"Ina amsawa idan da gaske kake."

Rantsuwa Taj ya fara sai yaga Alhaji yana murmushi. Da alama dai yayi furucinsa da zolaya ne. Sannan babu shakka yana sane da abin da ya yiwa Abba Habibu ya Sata ran Hamdi. Ba dai zai Wauko zancen ba saboda ba shi ya kawo shi ba. Yana da mahimmancin da shi ma zuwa da zama na musamman ya dace da shi.

"Alhaji maganar Kamal ce ta kawo ni."

"Kayi aure Taj. Bai kamata ka zauna kana ?un?uni don ya tafi ba tare da kai ba. Ya dace ka fara sanin ragamar rayuwarka da ta ?ar mutane ce a wuyanka yanzu. Ba dole bane Kamal ya daidaita tafiya da kai ba."

"Ba haka nake nufi ba" cewar Taj

Tausayi ya bawa Alhaji yadda ya yi maganar. Shi kuma ya katse shi ne kawai saboda baya son hankalin Taj Win ya kai ga abin da ake Soye masa.

"To ina jinka."

Shiru Taj yayi. Alhaji ya sami kansa da yin murmushi. Yayi matu?ar kewar Taj da halayansa. Idan kayi masa faWa alhali bai yi laifi ba, haka zai yi ta marairaicewa sai ka koma rarrashinsa ko babu niyya.

"Ashe baka canja hali ba har yau? Mijin aure fa kake."

"To ai ba maganar tafiyar nazo yi ba. Duk da dai naji haushi. Ko ba a je dani ba da sai a faWa min. ?an Adam ba ya rasa bu?atu a wajen Allah."

"To ka ro?a mana a inda kake. Allah Yana ko'ina."

"Amma dai ba kamar idan ana shafa Ka'aba ana ambaton suna na da bu?atuna ba ko Alhaji."

Sake faWaWa murmushi Alhaji ya yi. Ya dubi Taj ya ce "welcome home."

Tsabar daWin da Taj yaji bai san lokacin da koma kusa da Alhaji ya rungume shi ba. Alhaji ya gama basarwa amma a ransa daWi yake ji.


Da ya nutsu ne ya faWa masa ainihin abin da yake tunani. Yana magana Alhaji shiru kawai yayi. Daga dawowa gida, bayan kwana biyu da tarewar matarsa ya zai yi idan yaji ciwon da yake damun Wan uwa mafi soyuwa a gare shi?

"Baka yarda da ilimin Dr. Mubina Win bane har kake tunanin wani ciwon ne yake damunsa?"

"Ba haka bane Alhaji. Ban sani ba ko idanuna ne amma har wani kumburi naga yayi rannan. Yanayin bai yi kama da ?iba ba."

Shi da baya son Soye abu bai san dalilinsa na son bawa Taj Wan lokacin samun farincikin aurensa ba kafin ?wai ya fashe.

"Yanzu mece ce shawararka?"

"Idan kun tafi don Allah ka tilasta masa zuwa asibiti. Idan da kai ne dole zai je ayi masa thorough check up."

Alhaji ya yi murmushi don ya Soye halin da yake ciki.
"In sha Allahu zamu je."

"Nagode." Ya dinga faWi har ya fita. A zuciyarsa yana mai fatan Allah Yasa babu komai.

To tafiyarsu Alhajin ne kuma sau biyu ya sake samun kansa a yanayi na Waukewar jin ?amshi da WanWano. A na biyun da ?yar ya iya Soyewa Hamdi ya shiga Waki yayi ta bulbula turare kafin daga baya abin ya daidaita. Ranar da ya tasar masa na ukun kuwa ana gobe za su yi sati ne. Saboda tsabar tashin hankali, yadda yaga rana haka yaga dare. Cikin tsananin kiWima ya zame jiki daga wajen Hamdi ya koma falo ya kira Kamal a waya.
RAYUWA DA GI?I 33





Batul Mamman=ؖ?






This page is sponsored by spicesbyMrsghaleetk....yep, MRS GHALEE TK. Nace ba, wai kina cikin masu cewa girki da spices baya daWi? Ko kuwa kin saba saya kina bari ya si?e a kitchen saboda baki gane WanWanon da yake bayarwa ba?

Albishirinki, Mrs Ghalee TK dai za ta yi Ramadan promo. Dama ce ta samu gareki wajen sayen ingantattun kayan girki masu tallafawa cefane musamman a wannan marra ta tsadar kayan abinci. Ke dai ?ar uwa, harma da Wan uwan da ya saba taimakawa iyayensa ko matarsa, ko kuma mai son burge iyali, ku yi tanadi don Mrs Ghalee TK ta zo da rangwame domin gyara tukwanenku. Ku sai ku garzaya ku nemeta akan wannan layin ta manhajar whatsapp ko kiran waya 08032834178.

Taku ce Batul Mamman, ganau akan kayayyakin da nake tallata muku.




***

A cikin yanayin ciwo da gajiyar jiki Kamal ya buWe idanu ya mi?a hannu zai Wauki wayarsa. A gadon asibiti yake inda yake samun kulawa ta musamman. Da yake dokar asibitin ba a zaman jinya, shi kaWai ne a Wakin. Alhaji da su Ahmad suna hotel kusa da asibitin. Tafiyar just ?afa ke kawo su. Tare dashi su ke wuni sai takwas na dare idan an bu?aci duka ba?i da masu ziyara su fita sannan su ke tafiya. Kwanaki goma aka bashi ya gama shan magani da allurai kafin a fara dialysis.

"Happy lafiya dai ko?" Ya ce cikin bacci da firgici domin kuwa ukun dare harda kwata lokacin.

Kamar an tsunkuli Taj ya Waga kai ya kalli kyakkyawan agogon bangon falon. Baki ya buWe gami da girgiza kai.

"Don Allah Happiness kayi ha?uri. Kasan Allah ban duba time ba. Ashe past one. A nan uku ta wuce ko?"

Kamal ya gyara zama ya ce "Eh...mene ne ya faru? Haka kawai ba za ka manta lokaci ba."

"Gobe sai muyi magana in sha Allah. Am very sorry." Taj ya ce har zuciyarsa.

"Taj" Kamal ya kira shi da Wan ?arfi "me ya faru?"

Ro?onsa Taj ya fara yi akan ya jira safiya don har ya katse kiran amma ya sake kiransa. Su ka Wan yi ja'inja Winsu sannan Taj ya faWa masa abin da yake faruwa dashi game da Waukewar WanWano da jin ?amshi ko wari wasu lokutan.

"Zuciyata tana bani Covid ce. Nayi browsing naga Waukewar sense of smell da taste suna cikin symptoms Winta. Ni bana mura amma bayan magrib ina ?irgawa sau bakwai Hamdi tayi atishawa."

Kamal yayi ?ar dariya "sannu Doctor."

Taj ya Sata rai "Happiness its not funny."

"Na sani. Shi yasa nake mamaki da kana zaune a gida ka yankewa kanka cutar dake damunka."

Murmushi ne ya kama shi. Tabbas asibiti ya kamata yaje amma fargaba ta hana. Ba kuma kansa yake jiyewa tsoro ba. Idan ta tabbata yana da corona shikenan Hamdi ma ta samu. Daga tarewa ya haWata da ciwo.

"Gobe zan je in sha Allah. Thank you and sorry."

Sai da safe suka yiwa juna. Kamal ya ce yana jiran jin sakamakon idan ya dawo daga asibitin. Da ya koma Wakin a dun?ule waje guda ya sami Hamdi. Ta dawo tsakiyar gadon tana baccinta hankali kwance. Sama ya kalla ya sake yin addu'ar da ya wuni yana yi. Allah Yasa ba covid bace. Idan kuma ita ce yana fatan Hamdi bata samu ba. Sai dai abin da kamar wuya. Yadda su ke manne da juna ana amarci ai taimakon Allah ne kawai zai hanata kamuwa. Kwanciya yayi a can gefe. Ko minti biyu bai yi ba yaji Hamdi a jikinsa ta Wora rabin kanta a ?irjinsa. Wani Wan murmushi yayi ya sake shige mata har yayi bacci.


***

Yawan kallon wayar da Kamal yake yi ne yasa Alhaji tambayarsa kira ko sa?on wa yake jira. Shi kuwa ya faWa masa yadda suka yi da Taj a waya.

"Result Win nake dubawa ko ya turo."

Shiru Alhaji yayi na wani lokaci yana tunani kafin daga bisani yace idan ya faWa masa yana son ji shi ma. Zuwa la'asar kuwa bayan Taj ya turo ya faWawa Alhajin cewa ba corona bace.

"To Alhamdulillah. Ince dai bai hanaka faWawa kowa ba? Zan kira shi nayi masa ya jiki."
Da jindaWi Kamal ya ce Taj bai hana ba.

Alhaji bai tashi kiran Taj ba sai bayan sun koma masaukinsu ya shiga Wakinsa. Bayanin yadda yake ji ya bu?aci ya yi masa.

"An baka magani?"

"Eh Alhaji. Sun ce stre????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?  ss ne kawai"

"To Allah Ya ?ara lafiya. Ciwon da ya shafi harshe da hanci a wajenka ba abin Wauka da wasa bane duba da irin sana'arka. Ka mayar da hankali wajen shan magani."

Taj ya yi godiya yana cike da murnar wannan kulawa ta Alhaji.

*
Wando ne tight ruwan zuma a jikin Hamdi. Jikinsa yana da wani irin laushi ga rashin nauyi. Ta Wora shirt Win Taj ba?a mai maSallai a gaba da dogon hannu. MaSallan gaban guda huWu ne kaWai a Salle ta bar na farkon. Hannuwan kuwa tsayawa tayi naWe su har dantsen hannu. Ga gashinta da bata taje ba ta tattara tayi packing bai shige sosai ba. Fuskarta ko Wigon kwalliya babu. Sai ?amshi kamar a Wauketa a gudu don daWinsa.

Duka wannan saurin shirin saboda sun gama sati yau za ta fara shiga kitchen ne. Ta kwana tana tsara me

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login