Showing 45001 words to 48000 words out of 182745 words

Chapter 16 - RAYUWA DA GIƁI COMPLETE HAUSA NOVEL

05 Oct 2025

83

barta basu tsira ba. A hankali ta tsiri fita yawo. Idan ta dawo ayi faWan, dukan da nasihar duk a bayan kunnuwanta. Shafawa idanunta toka kawai tayi tana abin da ranta yake so. Cikin watanni kaWan ta Washe fata ta koma fara tas. Ga magungunan da take sha na supplement masu ?ara wasu sassan jiki. Halittarta duk ta sauya ta koma wata daban. Duk inda ta ratsa maza ke bibiyarta suna kashe mata kuWi. Wayo da dabara irin nata yasa ta?i yarda ta bada kanta. Amma fa tana bari su fanshi wahalarsu ta hanyoyi daban daban. Hukuncin faWa da duka ya ?are. Sai nasiha da addua tsakaninta da iyayenta.

Halin da ta shiga yana ci wa Abba da Yaya tuwo a ?warya. Gani su ke kamar sanadiyarsu rayuwar ?ar aminansu ta gurSace. Yayinda su Baba Maje kuma su ke ganin dubunta ce ta cika. Halayen da take Soyewa su ka bayyana. Ba don abin da ta yiwa Hamdi ba da haka za ta yi ta ha'intarsu ?ila har gidan miji tana rayuwa biyu ba a sani ba.

Ummi ta sake Waura Wammarar watsa rayuwar Hamdi a duk lokacin da nata auren ya tashi. Kuma tsakin da tayi ba komai ya janyo ba sai takaicin lokacin ramuwarta da bai yi ba.

***

Kimanin sati uku kafin bikin Sajida aka gama komai da ya dace a HAPPY TAJ. An kashe kuWi domin ?awata wajen yadda zai janyo mutane. Taj da Abba da kansu su ka dinga yiwa mutane gwaji idan sun zo neman aiki. Banda yaran Abba, sai da su ka ?ara mutane masu ayyuka daban daban a kitchen Winsu. Girki, wanke wanke, serving abinci, waiters, cashiers da masu yin fruit juice, mocktails da icecream. GabaWaya kitchen Win maza ne. Sannan ya nemi inda za su dinga sayen kayan abinci. Komai ya tafi cikin tsari. ?annensa Bishir da Abba su ya dam?awa ragamar tabbatar da kayan bu?atar kitchen ba za su yanke ba. Sun daidaita da masu kayan masarufi na kasuwa akan wannan. Spices kuma na recipe Winsh za su dinga haWawa saboda haka raw Win kawai su ka nemi mai kawowa. Dankali da kayan miya kuma fresh masu kyau da tsafta daga wajen ?awar wata sister Winsu Rumanatu mazauniyar Jos (08065530483) za su dinga saya. Ya zamana dai babu inda su ka bari haka nan.

Masu naman tsire ko gashi su ma interview da gwaji aka yi musu. Iyawa kaWai bata da garanti sai an duba tsaftar mutum da ingancin kayansa. Haka kuma aka yi a Sangaren kayan fulawa. Saboda kawai Taj yana son Waukar Hamdi sai ya ce bakery Winsu mata za a saka.

Application babu kama hannun yaro. Da ?yar su ka zaSa don babu laifi a Kano akwai masu sarrafa fulawa daban daban da kayansu suke da inganci. Wata ?anwarsa da ta dinga zuzuta masa ?awarta Zahra wadda aka fi sani da Donutfairy (08065156303), dole yace a nemota. Ya WanWana doughnut, banana bread da youghurt Winta. A take ya nemi signing contract da ita tunda matar aure ce. Aka ?ayyade adadin abin da za ta dinga kawowa kullum da farashinta.

?angaren Kamal ma boutique ya tashi sai wanda ya gani. Garden da wurin wasan yara duka an gama zuba ma'aikata. Ranar Juma'a aka yi sauka domin kore kowanne shaiWanci da neman albarka daga Allah. Sai kuma aka sanya sati mai zuwa a matsayin ranar buWe restaurant Win. Anyi ta sanya talla ta gidajen yaWa labarai da shafukan sada zumunta. Akwai discount ga mutanen da za su zo a wannan rana. Ga kyaututtuka na yara domin za su yi gasa da wasanni.

Garin Kano ya Wauka. Ko ina ka zaga ana jiran ranar buWe Happy Taj.

*

Gidan Alh. Hayatu ya hargitse da shiryawa wannan rana. In ka duna status da stories Win ?a?a da jikokin gidan ds su ka tasa, gabaWayansu abin da su ke Worawa kenan. Sai kuma hoton Taj sanye da wasu fararen kaya na girki ya ri?e irin kaskon nan na zamani mai Wan zurfi da dogon mari?i a hannu Waya, sai kuma cokalin juyawa a Waya hannun. HarWe hannuwansa ya yi dasu irin yanayin tsayuwar Black Panther idan sun yi alamar Wakanda Forever. Yayi matu?ar kyau da kwarjini a hoton. ?aryar mutum ya gan shi ya danganta shi da mace. Murmushin fuskarsa yafi komai tafiya da hankalin mai kallo.

Yadda ake ta shiri da farinciki a gidan Alh. Hayatu, haka ma su Sajida su ke ta murnar wannan Waguwar daraja da mahaifinsu zai samu idan ya fara aiki a Happy Taj. Har anko Abba ya yiwa ?a?ansa. Yaya kuwa nata kayan sun fi nasu tsada ma. Kowa ya yi murna banda Hajiya Hamdi. Gani take ba a rabu da Bukar bane an haifi Habu. Abbanta zai baro local ?an daudu su ?ar Ficika, ya koma hannun international Wan daudu wai shi Taj. Ita dai da tana da iko da ta hana shi wallahi. Har mamakin yadda kowa na gidan yake ?aunar Taj Winnan take yi.

***

Komai nisan dare gari zai waye. Bayan shafe shekara guda da ?an watanni, gobe ne ranar da za a buWe Happy Taj.

Tunda aka saka rana Hajiya, Mama, Umma da Inna duk kawaicinta su ke ro?on Alhaji da ya yi musu izinin zuwa. Amsar da ya basu ita ce ba zai hana kowa fita ba amma idan sun tafi kada su dawo. Mama da Inna har kuka su ka yi. Ya ce ai bai hana su ba. Kowacce tana da damar zuwa amma tabbas bai yarda su dawo gidansa. Hajiya ta kai ?ararsa wajen Yaya Babba sai dai dattijon ya ce ba zai ?ara yiwa rayuwar ?anin nass katsalandan ba. Har yau yana ganin laifinsa ne korar Taj da Alhaji ya yi.

Suna ji suna gani ?an uwansu da na mijinsu da ?a?ansu duk zasu amma ya yi musu shamaki. Walwala da farinciki sai su ka yiwa gidan kaWan.

Taj bai fasa sanar da Alhaji duk abubuwansa ba kamar yadda Amma ta koya masa. Saboda haka duk wani abu da ya danganci restaurant Winnan tamkar dashi ake yi. Har hotuna da bidiyo yake tura masa. Bidiyon ?arshe da aka yi kamar film na minti Waya da rabi shi yafi komai ?ayatarwa. An bi ko ina a wurin daga gate har ?urya. Ga ma'aikata da shi kan shi CEO Taj cikin farinciki suna ta aiki a wajen. Ya kwanta tun wajen tara na dare sai ya kasa bacci. Kewar Wan nasa tayi masa wani irin kamu. Ya yi kusan awa biyu yana juyi a kwance ?arshe ya tashi ya Wauki mu?ulli ya fice.

Kowa ya yi mamakin fitarsa a wannan lokacin. Kamal zai bi shi Hajiya ta hana.

"Wallahi kewar Taj yake. Ku rabu dashi. Bashi da aiki sai kallon waya. Rannan da kunnena naji muryar Taj a wannan bidiyon da yara ke yawan kunnawa. Tunda girman kai ya hana shi dawo dashi gida sai ya yi ta wahala shi Waya."

"Hajiyarmu yau da kanki?" Abba ya faWi da mamaki. Don ita bata da zafi kamar sauran matan.

"Fita idona ni."

Ta koma Wakinta ta kwanta. Sauran matan ma duk su ka watse. Inna ce da ta shiga Waki ta dinga addu'ar Allah Ya daidaita lamura tsakanin uba da Wan.

To dai Alhaji bai zame ko ina ba sai Happy Taj. Shi da ya jima bai yi tu?i ba ko a jikinsa yau. Ga dare amma haka ya fito ya tsaya a bakin gate Win. Ya kalli ginin da wani irin pride yana jinjina kai. Tabbas yana cikin farinciki. Taj bai lalace yadda ya zata ba. Kuma a yau ya Wauki sama da mutum ashirin aiki da kuWin halalinsa.

"Allah Ya yi maka albarka" ya furta a zuciyarsa.

Ya kai hannu ya dafa gate Win. Jiniya har ta fara wiii, wiii sau biyu sai Wif ta Wauke. Alh. Hayatu ya sake dafa gate Win a karo na biyu yaji shiru. Addu'a sosai ya karanta ya tofa a jiki sannan ya koma mota ya tafi.

Taj dake ciki yana ?arasa wasu cike ciken takardu ya share ?walla bayan tafiyar Alhajin. A gaban kwamfuta yake aikin inda take nuna masa ko ina da taimakon cctv. Yana ganin zuwan Alhajin ya ajiye aikin gabansa. Zuciyarsa ta shiga wani irin bugu mai tsanani. Ya tashi zai fita sai kuma ya fasa. Yana gudun kada zuwan nasa ya janyo wata matsalar tsakaninsu. Shi ya kashe jiniyar alarm Win tsaro da Alhaji ya taSa gate Win. Yana ganin ya tafi ya fito ya Wora hannunsa a inda ?iyasinsa ya nuna mas Alhajin ya saka nashi ya sumbata. Wannan abu ya sanya shi farkawa da wani irin farinciki, jindaWi da annashuwa washegari.

*

Amma da iyalin gidanta harda Hajjo a Kano su ka kwana. Da misalin ?arfe biyu da za a buWe gate Win ita da Anti da ?a?ansu suna sahun gaba. Iman Winta dake Lagos ma ta zo da ?a?anta. Ga Anisa da Anti takanas tasa aka kira mai kwalliya ta gyare mata fuska. Ita kanta wani irin nishaWi take ji a zuciyarta. Idan Allah Ya bata Taj, sai tafi kowa murna.

Ya Ahmad ma da iyalinsa suna kan layi. Anti Zahra da su Hayat an sha ado kamar za su biki. Salwa kuwa musamman Mami ta aiko mata da sababbin kaya daga Bauchi. Light make up tayi amma ba yadda za ayi ta wuce lafiyayyen namiji ya kasa yi mata kallo na biyu.

A cikin wani adaidaita sahu dake fake a wurin kuwa Hamdi ce take cika tana batsewa. Sajida da su Zee sun fito suna tsaye a bakin gate. Yaya kuwa duk yadda Abba ya kaWa ya raya ta?i zuwa. Wai abin yara ne. Sai dai shi da ya santa yafi kowa fahimta. Har kullum bata fiye son su fita lokaci guda ba. A ganinta suna zubar da darajar ?a?ansu ne. Uba ga yadda yake, ita kuma tun ?uruciya har da girmanta ba a rasa yaran dake kwaikwayon tafiyarta. Sai ta zaSi Soye kanta a gida don kawai ta tsira da mutumcinta.

Yau Abba har fushi ya yi amma ta?i. Wurin sana'arsa da take sa ran samun Waga darajarsa bai dace da ita ba. Yaran nasu basu san wainar da ake toyawa ba. Da Hamdi ba za ta taSa yarda ta fito ba. Su duka suna ?aunar Yaya kuma basa jin kunyarta.

"Ya Hamdi ki fito mana" Halifa ya dawo ya kuma kiranta don shi baya fushi. Su Zee ne su ka gaji da jiran ta sauko su ka yi tafiyarsu.

Da ?yar ya samu ta fito. Haka kawai da su ka isa gate Win ta fara jin yanayinta ya sauya. Ita da bata son zuwa sai farinciki ya ziyarceta har tayi murmushi bayan ta saka ?afarta a ciki. Tunda ababen hawa basu shiga saboda cikowa, a hagunta Salwa ce take shigowa, a damanta kuma ba tare da ta kula ba Anisa ce da su ka taSa haWuwa a Abuja watannin baya.

"Assalam alaikum wa rahmatullah"

Muryar Taj ta karaWe wurin ta speaker a daidai lokacin da su ke shiga.
RAYUWA DA GI?I 15



Batul Mamman=ؖ?





Sautin amsa sallamar cika wajen ya yi kamar zai fasa kunnuwa. Kusan a lokaci guda Hamdi, Salwa da Anisa su ka toshe kunnuwansu. Sakamakon ?atuwar sipikar dake kusa dasu wadda ta ?ara ?arfin sautin. La'akari su ka yi da toshe kunnen da su ka yi a lokaci guda sai su ka kama dariya.

Anisa dakatawa tayi da ta kalli fuskar ?an matan dake gabanta. Bata san Salwa ba, amma ta so ta tuna Hamdi. Ita ma Hamdin sai aka yi dace ta kalleta a lokacin. Mamaki ne ya kama ta domin kuwa babu yadda za ayi ta ce ta manta kamanni da sunan Anisa.

Girarta ce ta Wage tana mai yi mata kallon sani ta ce "Anisan Abuja?"

Gaban Anisa ya yi wani mahaukacin faWuwa. Ba wai son ganin Hamdin ne bata yi ba. Abin da ya kawota taron buWe restaurant Win Taj wanda bata manta ba shi ya dinga rarrashinta a waya har su ka isa inda take a lokacin nan. Kada dai irin abin da take karantawa a social media a ce vendor tayi snatching miji ko saurayin costumer ne zai sameta?

Hamdi kuwa tunda gari ya waye sai yanzu tayi dariyar da ta kai mata zuci. Fuskarta ta haskaka da farincikin da yake ranta.

"Allah Sarki. Naji daWin sake ganinki. Lokacin da mu ka haWu bani da waya. Daga baya da nayi kuma Anti Labiba ta ce ashe bata yi saving number Winki ba."

Da ?yar Anisa ta haWiyi yawu ta ?ir?iri murmushi. Yanayinta na rashin nutsuwa duka a idon Salwa. Har ta kai ta matsu da son sanin me ya kawo wannan canji a tare da Anisan. Zuwan Sajida da Zee wajen ne ya taimakawa Anisa ta samu ta daina murmushin dolen da take ta yi.

"Hamdi zo mu zauna ga seat Yaya Kamal ya ce sai an gama speech za a buWe ko'ina a shiga."

"Har Kamal kin sani?" Anisa ta ce a gigice, sai kuma tayi saurin canja zancen da taga suna kallonta da rashin fahimta "kuna da ala?a da Kamal?"

Hamdi bata da amsar bayarwa don Kamal Win ma bata taSa gani ba. Sunansa kawai ta sani. Ta kalli Sajida tana jiran tayi bayani sai jin ba?uwar murya tayi tana yiwa Zee magana.

"Abba Habibu ya shigo kuwa Zee? Taj ke tambayar...."

Kasa ?arasa magana yayi. Ya tsaya kallon Hamdi ba shiri da irin mamakin da ta gama na ganin Anisa. Ya kalleta, ya kalli Sajida da Zee sannan ya yi magana.

"Ke ce Hamdi?"

Murmushi tayi da kunyar tuna abubuwan da tayi a gabansu wannan ranar.

"Ina wuni?"

"Ba zan amsa ba don naga alama da gangan ki ka dinga wasan Suya don kada mu haWu." Ya kalli saman stage inda Taj ya juya musu baya yana magana "bari Happy ya gama speech ya zo ya ga mai kukan bolt."

Ba don hayaniya ba da sai kowa yaji sautin wucewar wani abu kamar dutse da ya tokarewa Anisa wuya tun Wazu. Maganganun Kamal sun tsefe mata zargin da zuciya ta fara kitsa mata. Ba kunya ta saki fuska tana dariya harda cewa,

"Ai kuwa na san zai yi mamaki."

Kamal kuma ya dubi Sajida bayan ya gabatar musu da Salwa a matsayin Waya daga cikin ?annensa.

"Na jima ina son tuna inda na taSa ganin mai kama daku na kasa. Da yake ban ma ri?e sunanta ba lokacin haWuwarmu a Abuja shi yasa ban taSa ala?anta ku ba."

"Ikon Allah kenan. Muma fa ta bamu labarin haWuwar taku." Sajida ta faWi tana kallon yadda duk wani haske na fuskar Hamdi ya Wauke kamar an Wauke wuta.

TaSota tayi sai tayi firgigit ta dubi Kamal ta sake kallon saman stage inda Taj yake tsaye. Dutsen da ya bar ?irjin Anisa ashe nata ya koma. Ya haWe mata da wani irin Waci na tsagwaron disappointment. Kallon mutumin da ta kasa cirewa daga ranta har rana irin ta yau a matsayin Happy Taj kawai take yi. Ubangidan Abbanta wanda take ba?incikin shigowarsa cikin rayuwarsu da ?ara ingiza mata uba ya cigaba da girki. Daina jindaWin komai tayi a wajen sai tsananin son ta ganta ?udundune akan katifarta a ?uryar Waki. ?afafunta su ka koma tamkar leda don ji tayi kamar ba za su Wauketa ba.

"Hamdi lafiya kuwa?"

Anisa ce tayi tambayar ganin ta dafe kai gami da runtse idanu.

?aryar da ta fara zuwa kanta tayi musu.
"Jiri nake ji. Haka kawai kaina ya soma ciwo."

Da tausayawa Kamal ya kalleta "muje in sama miki inda za ki huta ba tare da hayaniya ba."

"Gida zan tafi" ta faWi tana mai danne kukan da taji ya taso mata. Abin takaici bata ma sani ba kukan na mene ne yake barazanar kunyata ta a gaban mutane.

"Yanzu wajen nan fita ma aiki ne. Ki huta Win dai zai fi. Maybe kema ba mai son taro da hayaniya bace kamar Happy."

Kwatanta ta da Happy Winnan ?ara mata ciwo ya yi a zuci. Kamal ya ce su Zee su zauna zai je ya dawo. Sajida ta so bin su ya nuna gara ta zauna da ?annenta. Zai nemi mai zama da Hamdi har taji sau?i ta fito.

Suna tafiya Salwa ta gallawa Anisa harara irin wadda ake cewa aikin banza harara a duhu domin babu wanda ya kula. Sai ta ja tsaki da ?arfi sannan ta bar wajen. Babu abin da bata sani ba game da Anisa a cikin gidan Ahmad. Hirar su ka yi da su Taj a waya a gaban Zahra. Ita kuma saboda yadda take ganin Salwa ta?i ha?ura dashi shi ne ta faWa mata anyi masa mata a gidan Amma.

Su Zahra da sauran ?an gidansu Taj ta tafi nema. Ita ma Anisa ta tafi wajen su Anti. Zee da su Sajida ma su ka koma daga gaba inda za su ji kalmomin godiya da Taj yake yiwa duk wanda ya zo.

*

Ta wata ?ofar baya Kamal ya buWewa Hamdi ainihin ginin Happy Taj. Wani ni'imtaccen sanyi da ?amshi mai kwantar da hankali ya ba?unceta. Mantawa tayi da ciwon kai ta zuba ido tana kallon yadda aka ?awata wajen kamar ba a Kano ba. Kodayake dama bata taSa zuwa wajen da ya kama ?afar wannan a kyau da tsari ba.

Sama ya su ka hau. A nan taga banda jerin tebura da kujerun masu cin abinci akwai ?ofofi a rufe. ?ofa Waya ya buWe mata ya tsaya daga gefe.

"Akwai ruwa da juice a fridge. Ga key sai ki rufe ta ciki. Idan kin ji ?arfi za ki iya fitowa kawai ki ?ulle." Kujera ya nuna mata ta cushion mai irin Wuma-Wuman nan a can gefe da pillow na alfarma "ki kwanta a can. Ko kina so zan turo wata cikin ma'aikatanmu ta taya ki zama?"

"A'a nagode" ta sake kallon wajen "ni da ka barni na tafi gida ma."

"Not an option. Kina fita ?an uwanki za su bi ki. Kinga kin shiga ha??insu ko?"

Murmushi yayi ita ma ta mayar masa. Bata ga alamun samun nasara a tare da shi ba. Yana tafiya ta ?ulle ?ofar ta zare mu?ullin tana juya shi a yatsanta ta haye kujerar ta kwanta. A gaban kujerar akwai two seater da one seater Winta a gefen hagu da dama. Tsakiya teburin gilas ne wato center table akan lallausan kafet sai TV da tarkacen kallo a kan wata irin tv stand ta alfarma mai kallo ?ofa. ?angaren lungu ya shige ta yadda ba a ganin mene ne akan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login