Showing 99001 words to 102000 words out of 182745 words

Chapter 34 - RAYUWA DA GIƁI COMPLETE HAUSA NOVEL

05 Oct 2025

118

kuka tana ajiyar zuciya ta bashi amsa "Allah maganar da kanta ta fito. Ban yi niyya ba."

Muryarta ta sake karyar masa da zuciya.
"Duka ba halina bane. Ki yi ha?uri."

Da ka ta amsa. Ya sanya hannayensa duka ya rungumota. A lokaci guda kuma zu?atansu su ka dinga harbawa da faWuwar gaba. Kamar hakan laifi ne gagarumi. Kusan a tare su ka saki juna.

"Mu yi sallah sai na samo miki abinci. Me za ki ci?"

ZumSura masa baki tayi "ni bana cin girkin maza."

Ya Wage gira yana Wan murmushi "da gaske?"

Ta san manufarsa shi yasa ta ce "sai na Abbana kaWai."

"Za ki ci nawa nima." Ya Wauko copy Win menu Winsu daga kan table Winsa ya bata.

Ko buWewa bata yi ba ta ce " abin da babu a nan zan ci."

"No problem."

Sallar azahar su ka yi. Ya ce ta jira shi zai iya kaiwa awa Waya kafin ya dawo. Tana ji ya rufeta da mu?ulli ta waje. Ta koma kan kujerar da ta taSa yin bacci ta kwanta ta rufe ido. ?amshin turaren Salwa da ya kama office Win yana cigaba da shigarta a hankali. Shi ma kuma da ya shiga kitchen Win, ?amshin da ya rage a wuyansa tunda ya wanke hannayen a wajen alwala ne ya dinga bugarsa. Yaransa suna son zuwa ganin sabon girkin da babu a menu Winsu amma a karon farko ubangidan nasu bai bada wannan fuskar ba. Ya gama dafa Afghani pulao Winsa yana kaucewa haWuwa da Abba. Saboda gani yake suna ganin juna zau gane me ya yiwa ?arsa.

***

Ummi da Salwa rungume juna su ka yi cikin farinciki bayan ta koma. Alh. Usaini yana daga cikin mota yana kallonsu. Murmushi ya saki na samun nasara. Malamin tsibbun da ya bashi turarukan ya tabbatar masa da cewa babu abin da zai hana shi samun biyan Sukata. Duk abin da zasu yi basu isa su kara dashi ba. Turaren farko na raba Taj da matarsa wanda shi ba abu bane dake gabansa, ya dai karSa ne saboda Ummi da Salwa da za ta yi musu aikin. Sanin halin mata na barbaWa da surutu, idan Ummi taji shiru tunda ta san inda yake za ta iya tona masa asiri. Ba dai tsoronta yake ji ba. Wani ?uduri ya Wora akanta wanda baya son a sami tangarWa a gaba. Babban aikin yana ga turare na biyu wanda Taj da Hamdi basu ma ji ?amshinsa ba. Shi ne mai muguwar tsadar wanda a sannu zai kassara Happy Taj sai dai a dinga faWinsa kawai a labari.

"Baki ga idonta ba da ta ganni a jikinsa." Cewar Salwa tana ?ar dariya. Magana ta gaskiya ita ce yau tayi abin da bata taSa ba. Shigarta da rungumar Taj babu guda da ta saba dashi bisa tarbiyar mahaifinta da Ahmad. Son zuciya da rashin ha?uri yasa ta tsallaka titin da Mami taso tayi amfani da kyanta taje gareshi tuntuni.

Ummi ta bata hannu su ka tafa
"Muna nan dake za ki ji anyi saki nan da ?an kwanaki"

"Banda rashin kamun kai ma ba ayi bikinsu ba amma take binsa har office? Me kike tunanin zai faru da ban je ba? Kuma fa babanta a wajen yake."

"?an daudu har wani uba ne? ?ila ma shi zai kitsa mata ya ce ta dinga zuwa. Kin san fa su sana'arsu tambaWewa tayi yawa. Da ba ?arsa ya aura ba ma zai iya kawo masa wata."

Salwa ta jinjina kai "ai kuwa dole ma su rabu. Ba zan ma yi zaman kishi da ?azamai irinsu ba."

"Turaren nan ?arshe ne. Kuma ko asiri tayi ta same shi to wanda ya bani wannan ya ce min babu wanda ya kaishi iya sihiri."

"Idan anyi aurenmu za ki kaini wajen Ummi. Ko don gudun matsala a gaba. A bani shi a hannu in dinga juyawa."

Wata uwar shewa su ka sake yi. Ummi tana ta son Salwa tayi ta tafi amma ta?i motsi. Ita kuwa ba don ta matsu ayi aikin ba da ba za ta fito ba. ?an jarabar gidansu Baballe yana hanya. Idan Iyaa ta faWa masa yawonta da ya ?aru a kwanakin nan bata san me zai yi mata ba. Wata zuciyar har tana raya mata ko su ma ?an gidan ta samu a rufe musu baki. Kuma a kautar da idanunsu daga kanta.

***

Irin mutumci da karamcin da Yaya take gani a wajen bayin Allahn nan dake gabanta sai hamdala. Mata huWu ne. ?aya ance mata ?anwar Alhaji ce Amma. Sunan ba ba?onta bane a wurin Taj. Matar ta haWu iya haWuwa amma she is so down to earth in ji bature. Girman kai da nuna isa duka babu su a tare da ita. Mata ukun kuma Hajiya ce da Mama da Umma. Su kam ko cikinsu Waya iyakar abin da ido zai gani kenan. Allah Yasa ita ma bata yi ?asa a gwiwa ba. Ta kira Iyaa da kuma su Anti Zinatu saboda bata san me za su tattauna ba. An dai ce mata akan maganar biki ne.

"Ranar Asabar in Allah Ya yarda maza za su kawo lefe. Sati mai zuwa muke son ayi biki ta tare." Hajiya ce take wannan bayani.

Amma kuma ta ce "ayi mana ha?uri mun zo da maganar a ta?aitaccen lokaci. Mun ga babu amfanin ayi aure kuma duka ba wani uzuri ne a gabansu ba ace tana gida har yanzu"

Anti Zinatu ta nuna musu hakan ba zai yiwu ba
"Wannan gaskiya ne. To amma Hajiya kun san shiri irin namu yana bu?atar lokaci. Ina laifin wata guda ko biyu? Mai ?a?a mata baya rasa Wan tanadinsa. To amma ba zai isa ace mun rufeta mun kai Wakin miji ba gaskiya."

Jin haka Amma ta ce mata "Hajiya Zinatu mu ba ba?in juna bane. Wuri guda muka tashi. Babu zancen Soye Soye. Na tabbata kun san akan girki Yaya Hayatu ya kori Wansa daga gida. Haka nan ba za mu manta yadda ya juyawa kyakkyawar zumuntarsa da Yaya Habibu baya akan ?addarar da ta same shi ba."

"Haka ne."

"Babu wanda ya taSa kawowa zai amince da auren nan amma gashi anyi. Mu duka nan muna tsoron kada jinkiri yasa ya Sullo da wani abin. Tunda ko me Taj ya yi baya burge shi. Don Allah ku barmu mu bawa duk maraWa da mahassada kunya."

Ita dai Yaya jikinta ya soma sanyi. Anya ba wani abin su ka ji ba wanda yasa su ke so a gaggauta bikin nan? Kada fa azo a mayar mata da ?a ?aramar bazawara idan Alhaji ya canja ra'ayi.

Bata yi nauyin baki ba kuwa ta faWa musu.
"Ni dai idan kun san da matsala don Allah ku faWa mana sai a yiwa tufkar hanci tun wuri."

"Ko Waya. In sha Allahu alkhairi zamu ?ulla. Mu dai fatanmu ku bamu haWin kai. Zancen shiri kuma wallahi Innar Taj da ?an uwanta sun ce ko tsinke kada ku damu da saye. Komai na biki su za su yi." Cewar Umma don ta kwantar musu da hankali.

"Ayi haka?"

Amma ta ce "An ma yi. Ba don abubuwan da su ka gabata ba ina da ya?inin da Yaya Hayatu ne zai aurar da ?a?an gidan nan. Haka nan Allah Ya haWa jininsu wanda a yanzu idan ina kallon Taj da Kamal su suke tuna min. Bambancin shekaru bai hana su ?ulla kyakkyawar mu'amala ba."

Yaya da Anti Zinatu sun yi ta ja amma babu yadda su ka iya da waWannan gogaggun matan. ?arshe Yaya ta ce bari ta sansanar da Abba. ?aki ta koma ta kira shi a waya. Ya tuna yadda su ka yi da Taj yace ta amince. Zai san yadda ya yi tunda anyi aure Hamdi ba ikonsu bace. Idan su ka cigaba da ja'inja ba zai amfanesu ba. Yau ko ?ofa Taj ya ?wan?wasa yace a bashi matarsa basu da hurumin hanawa a shari'a. Balle kuma bidi'o'in biki da ko babu su aure ya Wauro.

Sun nuna jindaWinsu da amsar da ta kawo. Cikin farinciki Mama ta zayyane musu yadda su ka yi nasu tsarin bikin. Idan akwai abin da su Yaya su ke so sai su faWa. Alhamis mai kamawa za ayi kamu. Ranar Juma'a kuma dinner. Asabar ana la'asar za su zo su Wauki amarya. A kaita gidan Alh. Hayatu. Daga nan Taj zai Wauketa (wannan shirin Amma ne. Tayi rantsuwar Taj ba zai fara rayuwar aure ba sai ya taka gidan mahaifinsa. Kuma da izinin uban.)

Iyaa ta ce hakan ya yi musu. Ranar asabar za su yi yininsu a gida. Kuma tana ro?on a barsu su Wauki nauyin abinsu. Dariya ta bawa su Hajiya. Kowa ya yi na'am da yadda zaman ya kasance. Aka rabu cikin mutumci. Bayan an cika musu ciki da daddaWan abinci.

***

"Ba za ka ci ba?"

Hamdi ta tambayi Taj bayan ya ajiye mata wani faffaWan plate mai kyau da haWaWWiyar shinkafar da sabo yasa bai jima ba ya gama dafawa. Asalinta girkin mutanen Afghanistan ne amma ya ta sami karSuwa a wasu sassa na ?asashen Asia. Afghani Pulao dafaffiyar shinkafar basmati ce wadda cikin kayan ?amshin dafata harda sinadarin cumin da cardamom. Sai kuma naman ?aramar dabba wanda ake marinating Winsa da kayan ?amshi kafin a dafa shi ya yi laushi luguf. Ita kuma shinkafar ana haWata da caras da aka yayyanka sirara kuma ?anana. A haWa shi da raisin (bushasshen inibi) wanda ake soyawa sama sama da sugar sannan a haWa da nuts.

Kansa da ya soma juyawa tun baysn ya sake arba da ita yake matsawa da hannu Waya.

"Ki ci kawai. Bana jin yunwa."

Ba shiri ta ture plate Win.

"Meye haka?" Ya Sata rai. Zuciyar tana kuma ciwo shi.

Ita ma baki ba linzami yau ta turo shi "na san me ka zuba tunda na shiga tsakaninka da Salawaitu."

Dariyar dole ta sa Taj "Salwa ce ta koma Salawaitu?"

"Gaskiya dai na faWa. Gashi nan ranka ya Saci don na canja mata suna."

"Ke za ki ji daWi a Sata naki?" Ya tambaya yana ?arewa yadda take murguWe murguWen baki kallo.

"Mutum ya daWe bai Sata ba. Kuma na faWa Win. Salawaitu, Salwanatu, Sal..."

Hannunsa da yake jin kamar ?wa?walwar kansa gareshi, yana marmarin sake dukanta ya dam?e a da Wan uwansa ta baya. Dukanta yake so ya ?ara yi. Rashin kunyarta da a mizanin masu tunani ma wani ko kallonta ba zai yi ba idan tana yi shi ne yake jin kamar ya kama ta da duka.

"Ki ci abincin nan kafin na dawo."

Ya kama ?ofa zai fita yana ji tayi siririn tsaki. Innalillahi...har tafin ?afarsa yake jin Sacin rai. Garam haka ya buga ?ofa ya sake rufeta a ciki.

Ta zauna tana ta faman girgiza ?afa. Bata so ya fita ba tare da rigimar ta girmi haka ba. Ya saketa kawai ta huta. Ta kalli abincin ta janyo plate Win a fusace.

"Idan ban ci ba ma waccan Salonin zai bawa." Ta faWawa kanta domin ta sami nutsuwar ci.

*

Mota Taj ya koma. Idanunsa jawur kawai don ya?i biyewa zuciyarsa. Shi ya tabbatar da zai taSa lafiyarta tabbas zai ji dama a ransa. Kamal ya kira ta whtsapp.

Bawan Allah sau?i ya samu tunda aka fara sabon treatment. Kusan babu sauran kumburi. Sai duhu da yayi wanda a da ya Wara Taj haske. Fari ne sosai kamar duka ?a?an Hajiya.

"Happiness"

Ya kira shi da wata irin murya mai rauni. Abin da yake faruwa tsakaninsa da Hamdi a ?asa da awa biyu is not normal. Ta yaya zai dinga jin son dukanta kamar ba matar aurensa ba? Yarinyar da Wazun nan yake jin zai iya keta bille ya aikata kowacce irin rashin kunya yau Winnan akanta.

Da tsokana ya ce "Happy nawa na gargajiya. Ka kai Mrs Happy gidan Sajidan ko kuwa naka gidan?"

Taj ya Wan yi murmushi "I'm in trouble Happiness. Yaushe za ka dawo?"

Salati Kamal ya yi kafin ya hau shi da faWa "wane irin rashin ha?uri ne da kai ne Happy? Kwana nawa ya rage ta tare? Yanzu tana ina? Allah Yasa ba hotel ka kai musu ?a ba."

"Ba shi bane. Kai ma ka san Wazu wasa nake maka..wata matsalar ce daban."

Hankalin Kamal kwanciya ya yi. Da safe da su ka yi waya ne Taj yace masa zai je kai Hamdi gidan Sajida. Amma fa har gidan da za su zauna sai sun je. Kamal ya dinga yi masa magiyar kada ya kunyata su amma ya dage sai sun je saboda kawai jindaWin tsokanar Wan uwan nasa.

"Ina jin ka to. Me ya faru? Ba dai sakin ta kayi ba?"

Kamar zai yi kuka ya ce "Marinta nayi Kamal. I slapped Hamdi har hannuna ya fito a kumatunta."

Tashi tsaye Kamal ya yi. Ya koma ya zauna sannan ya kuma tashi.

"Mari? Hamdin? Me tayi?"

Yadda ta kasance daga shigowar Salwa har fitarta Taj ya faWa masa.

"Hasbunallahu wa ni'imal wakil."

"Sai rashin kunya take min. Ni kuma ina jin kamar na sha?eta na huta."

"Daina faWa Happy. In sha Allah zan yi booking next flight na taho."

"Ana haka dama? Kana son mutum kuma kaji kana son inflicting pain a jikinsa? Happiness indai haka ake aure wallahi kada kayi. It hurts...so much."

"Kuka kake yi? Happy?" Shiru bai amsa ba "Tajuddin?"

Katse wayar Taj yayi. Ya shafa idonsa yaji shi a ji?e.

"What is wrong with me?"

?azu ma sun kallon juna da Hamdi ya yi hawayen nan. Shi yasa ya juya mata baya kafin ta gani.

Bai yarda ya sake komawa saman ba sai da su ka yi jam'in la'asar yaga fitar Abba. Ya koma ya sameta tayi sallah ita ma. Kanta a ?asa tana ta avoiding kallonsa. Hakan ya fiye masa komai.

"Zo mu tafi."

Kamar jira take ta mi?e. Ta hanyar da su ka zo su ka koma.

Salwa ba?in naci sai da taga fitar motarsa sannan ta tashi ta tafi gida. Yau yadda zuciyarta take wasai har girkin dare ta yiwa Gwaggonta.

***

Abu ya ?ara taSarSarewa tsakanin Hamdi da Taj amma babu wanda ya sani. Yanzu ko a waya su ke magana sai anyi faWa. A kwana na uku wanda ranar ne Kamal ya dawo ya sanya Taj a gaba ya kira Hamdi. Irin faWan da suke yi ya tayar masa da hankali sosai.

"Ni wannan abu ya ishe ni. Kaje ka auri Salwa. Ka cinyeta. Ka haWiyeta ma duka. Amma don Allah ka rabu dani. Bana sonka. Bana son auren."

Guntun tsaki ya yi "matsalata dake bakinki baya shiru. Just keep quite for once. Maybe zamu iya komawa daidai idan kina kama bakinki."

"An?i Win."

"Kin san zan iya zuwa har gidan in hukunta ki ko?" Ya gargaWeta. Kafin ya kira kuma kamar ana azalzalar zuciyarsa. Kewarta kawai ke damunsa.

"Kuma aka ce maka iyayena za su zuba ido kayi yadda kake so?" Tana wani irin cije baki ta ce " Bar ganin Abbana yana yi maka aiki. Wallahi kana kuma taSani idan na sanar dashi zai rama min."

"Me ya kawo zancen iyaye kuma?"

"Naga ?a?an masu kuWi sun raina iyayen irinmu ne."

"Allah ki kiyayeni."

Ya soma magana Kamal ya karSe wayar. Sallama ya yi wadda Hamdi tana ji nutsuwarta ta dawo harda gaishe shi.

"Me yake faruwa Hamdiyya?"

Kuka ta saka masa. Duk tambayar duniya ta kasa bashi amsa sai "shi ne" kawai da take ta faWi. Da ?yar ya rarrasheta sannan ya yi mata tambaya.

"Kina son sa?"

"Shi ma ba sona yake ba." Ta amsa da kuka.

Kamal ya kwantar da murya "wa yake ta tashi? ?anwata nake tambaya. Kina son Taj?"

Hamdi ta kalli Wakinsu da babu kowa ta ?ara tabbatarwa ita kaWai ce sannan tayi magana.

"A da ba."

"Yanzu fa?"

"Nima ban sani ba. Salawaitu yake so. Ni kuma sai in yi ta son shi? Haka ake yi?"

Murmushi ya yi. Ya sami amsarsa koda ba kai tsaye bane.
"A'a gaskiya. Abin da nake so dake dai don Allah ki bar abubuwan nan tsakaninmu. In ki ka bari wani yaji har aka raba auren ina mai tabbatar miki Salawaitun zai aura."

Wawan duka Taj ya kai masa a baya. Baya ?aunar zancen Salwa tuntuni balle yanzu da yake cikin damuwa shi da amaryarsa.

Ajiyar zuciya tayi "Ba zan faWa ba"

A ransa yake auno yadda zai tsokanesu duk su biyun idan komai ya daidaita. Yana gama wayar ya koma kan Taj.

"Happy ina ganin wannan maganar fa ba tamu bace mu biyu."

"Me kake nufi? In faWawa wani? In aka ce na sake ta fa?" Ya soma magana cikin tashin hankali.

Nutsuwa Kamal ya yi wanda yasa Taj ya gyara zama.
"Me ka ke tunani?"

"Ka faWawa Inna."

"Inna kuma? Me za tayi?"

"Duk matsalar duniya Happy uwa ce ?arshenta. Ko bata magance ba in sha Allahu za ta faWa maka yadda za ka yi. Sannan ga addu'arta da bata da shamaki. Abin naku kamar asiri."

Kallonsa Taj ya yi "kai duka matsalolinka kake faWawa Hajiya?"

"Wanda ya dace lallai ta sani ba."

Kallon tuhuma Taj ya yi masa
"Me yasa ka Soye mata ciwonka bayan ka san idan tayi addu'a za ta karSu?"

Gaban Kamal faWuwa yayi. Cikin sar?ewar harshe ya ce "ai...dama. hhhh. Saboda gudun tashin hankalinsu ne."

"I see" kawai Taj ya ce.

Kamal duk ya ruWe "Kayi ha?uri don Allah. Ban Soye da wata manufa ba."

A nutse Taj ya karance shi. Inda ya dosa daban da inda yake tunanin Kamal ya dosa. Kenan akwai abin da Happiness yake Soyewa wanda bai sani ba? Shi ne mai dogon bakin faWa masa komai wato.

"Akwai abin da ka ke Soye mana ne banda allergy da asirinka ya tonu?"

Wani gwauron numfashi da Kamal yaja sai da Taj yaji hantar cikinsa ta kaWa. Babu shakka akwai sirrin da bai sani ba. Zai kuma sani ne don Kamal bai isa ya ninke shi baibai ba tunda ya gano da matsala.

"Shi ne. Allergy Win ne. A China ma ya tashi. Ba ka ga har wani duhu nayi ba?"

"Na gani. Yanzu nake shirin cewa ko man bleaching Win naka ne ya ?are a can?"

Kamal ya taso ya yi kansa. Su ka gama zolayar juna sannan Taj ya koma cikin Happy Taj.

***
Shiru shiru Salwa tana jiran wayar Taj amma ko flashing babu. Hankalinta ya soma tashi. Kwanakin da aka Wiba domin aurensu sun kusa. Ta kira Mami tana ta kuka. Mamin ta ce mata ta taho gida.

"Idan na ?ara nesa dashi ai babu lallai ya tuna dani ma."

"Ki taho nace miki. Zan sake shiri."

Ta samu Salwan ta amince za ta dawo. Sai dai bata san ta ina za ta fara ba. Alh. Mukhtar ya sake kiran Alhaji akan maganar ranar da za su je wajen kawunsa amma ?ememe ya?i Wauka. Baya son

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login