Showing 126001 words to 129000 words out of 182745 words

Chapter 43 - RAYUWA DA GIƁI COMPLETE HAUSA NOVEL

05 Oct 2025

100

aure ne zai dawo da Taj gida ai da ko kwana guda ba zai yi a matsayin Wan da uba ya kora ba. Kai, Allah mun gode maKa."

WaWanda basu sani ba duk sun ji a lokacin. Murna da farinciki kamar me. A wajen Taj ta sami labari tun daren. Nan falon nasu su ka kira Kamal ya shigo da Taj. Sai abu ya koma kamar ranar kowa ya ?ara ganinsa tun tafiyarsa ta farko. WaWanda basu kwana a gidan ba ma duk an kira su. Kafin bakwai sun cika gidan. Taj murmushi kawai yake yi. Yana cikin farinciki fiye da kowa. Ciwon kan ma ya tafi gabaWaya ya tafi. Zuciyarsa kamar yau aka dasa masa ita. Babu damuwar komai a ciki. A gaban ?afafun Amma ya zauna akan kafet tare da ?an uwansa. Baka jin komai sai hamdala da ake yawaita yi.

"Kai ku duba min Hamdiyya ko ta tashi."

Hajiya ce tayi maganar tana mai duban ?ofar Wakin Inna. A take mutum uku ?an mata da wasu biyar cikin jikoki su ka mi?e a guje kowacce tana cewa ita za ta duba.

"Mijinta na zaune wa ya aike ku?" Mama tayi musu tsawa. Sai kuma ta kalli Taj "tashi kaje mana."

"Ina?" Ya tambaya don bai san kan gidan ba yanzu.

"Tana Wakin Inna" cewar Firdaus.

Tashi ya yi kafin yana waige "wanne ne?"

Yayinda wasu ke nuna masa, masu hankali wannan tambayar fami tayi musu. Inna mai yawan kawaici sai gata ta du?ar da kai tana share hawaye. Ace Wan halak bai san Wakin mahaifiyarsa ba a gidan ubansa! Tabbas wannan abu akwai ciwo.

Yana ganin halin da su ka shiga ya yi saurin barin wajen domin baya son ayi Wa kwance uwa kwance. Murnar kowa za ta koma kuka. Abin da ba zai so ba. Tafiyarsa kuwa tsokanar ?an uwansa ta janyo masa. Aka yi ta masa dariyar sha?iyanci. Hakan sai ya hana koke koken da iyayensu su ka fara.

*
Hamdi ta fi minti goma sha biyar tana son fitowa amma tana kunyar mutan gidan. Na farko bata san lokacin da kowa ya fita ba saboda bacci.....'bacci a akin uwar miji don abin kunya' shi ne abin da ta fara faWawa kanta da ta farka. A saman kayanta na jiya kuma taga an ajiye sabuwar doguwar riga an cireta daga leda amma da tag. Da ta Waga wani irin ?amshi ne mai daWaWa ruhi yake tashi a jikinta. Babu makawa turara ta aka yi. Ga wata ?aramar ledar an saka sabon brush. Ta san ita aka ajiyewa. BanWaki ta shiga tayi wanka a gurguje ta fito. Bata son kowa ya shigo ya ganta. Musamman Inna. Gaban dressing mirror ta zo ta tsaya ta shafa man da Innar ta nuna mata jiya. Daga nan bata sake taSa komai ba ta saka rigarta mai kyau ta yafa ?aramin mayafin ta fita falon Wakin. Nan ma babu kowa shi ne ta dinga zuwa ?ofar fita tana dawowa.

BuWe ?ofar taji anyi tayi saurin gyara zama a zatonta Inna ce. Sallamar da ya yi ce ta sake tada mata hankali. Idan wani ya shigo ya gan su a Wakin fa? Idan Inna....

"Baki amsa min sallama ba kin tsaya kina yaba Salman Khan daga sama har ?asa." Taj ya faWa yana zama a kan kujerar da take.

Da sauri ta tashi tsaye tana kallon ?ofa ta ce "Ni ba kai nake kallo ba" da ?ar tsiwarta saboda ba wai ta manta abin da ya yi bane jiya.

"As if..." sai kuma ya koma kallon falon yana inhaling ?amshinsa kafin ya mi?e tsaye "Wanne ne Wakin baccin Inna?"

Da hannu Hamdi ta nuna masa. Yadda ya dinga tafiya ne ya taSa mata zuciya. Ta bi bayansa har ciki. Nan kam har lumshe idanu ya dinga yi saboda yadda ?amshin Wakin yake nutsar masa da zuciya. Irin ?amshin da ya dace da Innarsa. Mai sanyi, daWi da kuma kama waje ya zauna a ran wanda ya sha?e shi.

Juyawa tayi za ta fita ta bashi wuri sai kawai taji ya janyota ya rungume ta baya. Du?ar da kansa ya yi daidai kunnenta. Wani nau'in ?amshin ya sha?a mai daWi. A ransa ya ?udurta neman sunan mai sayarwa a wajen Inna don ba za a bar matarsa da gidansa a baya ba.

" Yau ma arzi?inki na ci aka ce na shigo Wakin Inna kamar yadda Alhaji ya barni na shigo gidan nan domin ki. I owe yoy big time Hamdi. Thank you."

Tausayinsa taji kamar daren jiya ta ce "Na taya ka murna Happy."

"Kin dai taya mu." Ya juyo da ita suna fuskantar juna.

"A'a fa. Ni dama tun farkon zuwana Alhaji bai koreni ba."

"Sai ni uban ?an taurin kai ko?"

"Ni dai ban faWa ba" tayi murmushi.

"Kin ayyana a ranki na sani." Ya kama hannuwanta yana murmushi.

"Ka dai tsargu kawai saboda baka da gaskiya"

Janta ya yi wajen gadon "Zo mu Wana gadon Inna."

"Ni kaza?" Hamdi ta ce a firgice "kada ka janyo min abin faWa har jikoki mana."

Zillewa tayi ta fita daga Wakin ya bita falo kafin ta fita.

Ha?uri ya bata akan maganganum Alhaji ga Abba jiya.
"Abin da nayi jiya har yasa ki fushi was for you Hamdi. Na san baki ji daWi ba amma ina so muyi clearing issue Win kafin anjima."

Da ya san amsar da za ta fito daga bakinta da bai tayar da wannan maganar ba. Kallonsa tayi. Kallo mai tarin ma'anoni. A wajenta kuwa da manufa Waya tayi shi...(na san abin da nake yi).

"Uba uba ne Ya Taj. Nagode da baka barni na yiwa Alhaji rashin kunya ba da yanzu ina nadama don ba tarbiyar gidanmu bace. Amma ina so ka sani cewa WALLAHI ba zan taSa sakin jiki a gidanka ba sai Alhaji ya Wauki Abbana da darajar da Allah Ya bashi."

"Me kike nufi?" Taj ya tambayeta da yaji komai nasa ya fara kwancewa.

"Aurena kayi ba sadaka aka baka ba. Allah Ya sani ba zan iya Wauke kai ina gani ana yiwa mutum mafi girman daraja a wurina irin haka ba. Sai in ga kamar nima na yarda bai kai a girmama shi ba."

"Amma ni wane irin girma ne bana bashi?"

Abin da bata son farawa don kar ta kasa dainawa ne ya zubo. Hawaye. Hankalin Taj ya sake tashi. Ya matso ta matsa baya.

"Ba da kai nake ba. Ba kuma faWa nake da Alhaji ba. Amma kai ma ka san irin matsayin da ya bashi daga maganarsa ta jiya. Kana gani ko zuwana nan ba shawartarsa ya yi ba duk da dai an Waura aure. Ko don ya taSa yin daudanci ne?"

A lokacin ya gane Hamdi bata da labarin ainihin abin da yake tsakanin iyayensu maza. Bata san sanayyarsu ta wuce ta zaman unguwa Waya ba. Akwai sauran rina a kaba kenan. Amma da ta buWe ?ofa ce ta kawo ?arshen zancen.

Sam bata nuna musu taji maganganunsu na baya bayan nan kuma ta fahimci inda suka dosa ba. FaWan hana Hamdin fitowa tayi masa.

"Abinci za ta ci a mayar da ita gida."

***

Wayar Alhaji ce ta tayar da Ahmad daga baccin da ya koma. Kamar yadda dalilai daban daban su ka hana yawancin mutan gidansu bacci, shi ma haka Salwa tayi sanadin wargaza nasa zaman lafiyar da ta gayyato Anti Zabba'u gidansa.

Ana kiran assalatu da ya tafi masallaci su ka tattara za su bar gidan ko tsinke basu gyara ba daga Sarna da almubazzarancin da su ka yi da daddare. Suka taSa ?ofa su ka ji a gar?ame. Ya sanya kwaWo ta waje da zai fita. Anti Zabba'u ta dinga ruwan ashariya tana cewa tafi ?arfin Ahmad ya wula?anta ta.

"Mu gyara gidan nan kawai kafin ya dawo. Ni bana son rigima." Wata a cikin ?an matan ta ce.

Rai a Sace Anti Zabba'u ta ce "An faWa miki saboda shara ya rufemu? Nuna isa ne kawai da cin mutumci irin na uwarsa."

"Duk da haka gara mu gyara. Zan fi son mu fita salin alin kafin ya fahimci halin da waccan mara kunyar take ciki."

Da wannan maganar su ka du?ufa. Gyaran dai sai a hankali amma dai yafi babu. Duk abin da su ke yi kuwa Anti Zahra tana jinsu tayi zamanta a Waki. Mami ma taji komai tana cike da takaicin ba za ta iya Waukar mataki ba.

Da ya dawo don kansa ya ce su bar aikin saboda yadda su ka tasarma damalmala gidan. Ruwan mopping wannan klin aka zuba masa kuma ba a bari ya narke ba aka matse mop Win sama sama aka soma yaSawa a ?asa.

"Ga gidanka nan za mu fita amma wallahi Ahmad bashi kaci. Wannan wula?ancin sai kayi nadamarsa."

"Boka ne fa ki ke ta?ama dashi. Ni kuma da wanda ya busawa bokayen rai na dogara. Ki ajiye makaman kawai ayi zumunci Fisabilillahi."

?wafa tayi. Ranta yana tafarfasa. Mutumin da ta bawa kuWinta kuma aiki bai ci sai ya yi nadama shi ma.

Sun zo fita Ahmad ya ce "ina Salwa?"

Kamar jira suke kuwa yana magana su ka fice gabaWaya a gurguje. Bai tsaya tambayarsu ko lafiya ba ya shiga Wakin ya ganta a zaune a kan kafet da kumburarriyar fuska tana kuka.

"Tunda bugun fanke kaWai su ka yi miki ki taso ki gyara gidan nan yanzu yanzu."

"Yaya baka ganin fuskata ne?" Ta sauke mayafinta yadda zai gani da kyau.

"Allah Ya ?ara. Maza ki fito ki gyara gidan. Amma ki fara duba ko Mami tana bu?atar wani abu."

Kwanciyarsa kenan Alhaji ya kira. Dama ya tsorata saboda yayi wuri mutum ya amsa waya. Hankalinsa sai ya nemi barinsa bayan ya faWa masa me Salwa tayi da kuma babban abin wato ciwon Kamal. Muryarsa kuma rawa take yi sosai.

"Ban faWawa kowa ba sai kai. Ina bu?atar ka zo mu yi shawara Ahmad. Zan iya rasa Kamal a kowacce da?i?a."

"Kayi ha?uri. In sha Allahu zamu sami mafita. Gani nan zuwa."

"Ka taho da Salwa."
RAYUWA DA GI?I 31






BATUL MAMMAN=ؖ?





YA HAKIMU gwanin Sarkin





***

"Salwa kuma Alhaji? Wani abu tayi?"

Ahmad ya yi tambayar ne saboda a tunaninsa ciwon Kamal kaWai ya isa ya gigita Alhaji. Me zai sa ya tuna da Salwa har ya nemi a taho da ita a lokaci mai mahimmanci irin wannan?

Gwiwa a sage ya tambaye shi "Laifi tayi ko?"

"Kai dai ka taho min da ita."

Yana bashi wannan amsar ya gane ko ma mene ne ba abin wasa bane tunda lalura mai girma kamar ciwon ?odar Kamal bai hana shi nemanta ba. A kitchen ya same ta da himilin kwanuka kamar a gidan ake taron biki. Ko tausayi bata bashi ba don taurin kai da kafiya gami da son zuciyarta ne ya jawo mata. Abu guda ne dai. Ya sanyawa ransa sai ya bi kadin dukan da aka yi mata a cikin gidansa. Su Habitti ba a ci bulus ba. Mu?ullin mota ya Wauka ya ce da Zahra kiransa ake yi a gida game da bikin Taj ya fice.

Da ya kira Salwa su tafi ba ?aramin rawar jiki ta dinga yi ba. Bata san ina za su je ba amma hankalinta duk ya tashi. Tayi zaton ya canja shawara ne zai kai ta tasha ta koma gida. Ta dinga bashi ha?uri da magiya. Bata san damuwarsa ta ninka duk wani abu da ya shafeta ba. Ciwon Kamal ya Waga masa hankali sosai.

Ha?urin da take bayarwa kamar ba shigarsa yake ba. Shi ne ta koma barazana
"Yaya Ahmad kada ka Sata kuWinka. Ba zan tafi ba domin na tabbata Taj zai zo gareni da ?afafunsa. Ko mun je Bauchi zan shigo wata motar na dawo."

Ko ci kanki bai ce mata ba. Bashi da wannan lokacin. Ita kuwa bata sam ta shiga one chance ba sai da ta gane hanyar ina su ke bi. Ta zaro idanu da su ka ?an?ance cikin kumburarriyar fuskarta. Ta kama ?ofa a tsorace tana kokawar buWewa a titi.

"Me za ka kaini ayi min? Yaya Ahmad buWe min na fita."

A haukace take dukan gilas tana neman yi masa Sarna. Ya juyo ransa yana suya ya daka matsa tsawar da ta gigita ta. Saboda tsorata da tayi a lokacin da za a tambayeta sunanta da wuya ta faWa farat Waya.

"Salwa!!!"

La?was tayi a kan kujera har su ka isa. Su ka shiga falon tare ya sami gidan a cike fam. Zuciyarsa a take ta faWo ?asa daga ?irjinsa saboda mummunan tunanin da ya zo masa. Allah Ya taimake shi su na ganinsa aka soma bashi labarin abin farincikin da aka wayi gari dashi a gidan. Idanunsa su ka sauka akan Kamal zaune a tsakiya. Wata irin ajiyar zuciya yayi mai ?arfi sannan ya sami damar sakin ransa ya shiga cikinsu. Ko gaisawa basu gama yi ba Alhaji ya buWe ?ofar Sangarensa ya kira shi.

"Ahmad kai fa nake jira."

Da saurinsa ya tashi har yana tuntuSe. Kamal ya sha jinin jikinsa. ?ar hira da dauriyar da yake yi ya kasa jurewa. ?akinsa zai koma kawai kafin Alhaji ya neme shi. A hanyar fita ya yi kiciSus da Salwa. Da yake bashi da masaniyar me yake faruwa sai bai canja mata ba.

"Salwa? Ashe tare kuke ki ka tsaya a nan?" Ya kalli fuskarta "me ya same ki haka a fuska?"

Yuuuu idanu su ka dawo kanta. Jiki a mace kamar magen da aka tsamo daga lamba two ta ?arasa ciki tana raSe raSe. ?a?an gidan dai babu sauyin fuska amma iyayensu ko kallonta basu yi.

"Zamewa nayi."

"Allah Ya sauwake" ya ce ya fita.

Ita kuma ta ?araso aka gama yi mata sannu sannan ta matsa gaishe da su Inna.

"Hajiya ina kwana?" Ta dur?usa a gabanta.

"Lafiya" ita ce ta?aitaciyar amsar da ta samu ba tare da sakin fuska ba.

A ranta tayi tsaki. Ai dai ba ita ce ta haifi Taj ba take wani sha mata kunu. Ko ita Innar bata fi ?arfin a kai sunanta gaban malam ya ?ulle mata baki ba. Nan gaba ma wajen malamin Ummi za ta je domin da alama zai fi na Mami iya aiki. Muskutawa tayi ta ?ara matsowa ciki.

"Mama..."

Mama bata jira ta gama gaisuwar ba ta tashi abinta tana duban Amma.

"Uhmmm, Jamila duba ki ga me Taj da Hamdiyya suke yi a Wakin nan har yanzu shiru."

Jin furucinta yasa gaban Salwa ya faWi, ya sake faWuwa. Baki ya kama rawa kamar mazari ya ji kiWa. Dama ga fuska a kumbure. Sai tayi wani irin yanayi mara kyau duk suna gani.

Umma tayi dariya "kema dai Mama da rigima kike. Ba kya ko tsoron me za a buWe a tarar? Sabon aure basa son sa ido fa. In ba haka ba kuwa sai aji kunya."

Inna tashi tayi zumbur ta bar musu wajen. Su ka dinga dariya banda Amma da bata gane manufarsu ba.

"Takwara me ki ka mayar min da Wa ne? Ki ka sani ko bacci ya samu tana yi?"

"Sai ya zauna korar mata sauro ko?" In ji Hajiya.

Umma da Mama sai shewa harda tafawa. ?a?an na gani amma su ma basu san me ake yi ba.

Ita dai Amma tashi tayi ta barsu suna kallon suman zaunen Salwa a fakaice. Ta zubawa ?ofar Wakin Inna da Amma ta nufa ido tana jiran ganin da gaske Hamdi za ta fito daga ciki ko yaya? In tana ciki me ya kawota gidan da sassafe? Ko dai ita ma murnar ta zo taya shi? Ai kuwa da an kira iyayenta marasa kamun kai. Me zai hana su jira ido na ganin ido? Don ba?in naci an biyo shi har gida a lokaci irin wannan da yake bu?atar ahalinsa.

*

Duk da ba komai Amma ta ji ba amma iya maganganun da su ka shiga kunnuwanta sun fahimtar da ita me yake faruwa. Akwai wani abu da Alhaji ya yiwa mahaifin Hamdi. Jikinta kuwa ya yi sanyi sai dai wayewa da sanin yau da gobe yasa ta je musu da fuskar rashin sani. Bayan ta gama Worawa Taj laifin hana Hamdi zuwa cin abinci, sai ta shiga ta ri?o hannunta.

"Sai da na shigo nake jin ashe jiya rigimar baba?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
 nku ta haWa dake." Hamdi ta sunkuyar da kai kawai tana murmushi "Zo ki ci abinci in kai ki gida in kuma bada ha?uri kada ace ba za a bamu ke anjima ba."

Sake yin ?asa Hamdi tayi da kanta cike da kunya. Balle da Taj ya ce shi zai kai ta.

Ya ce da Amma "Akwai maganar da za mu yi da ita."

"Fita idona Taj." Ta harare shi.

"Please mana Ammata."

"Don ?aniyarka ka san irin bikin da ake ta yiwa Hamdi a falo?"

"Ni kuma?" Hamdi ta fito da idanu.

Amma kuwa sai dariya ta sami damar tsokanarta domin a yanayin fuskokinsu ba za ta so su fita ba. Gidan akwai manya da masu experience da yawa. Yanzun nan za a harbo jirginsu a gane da matsala.

"Harda masu cewa ko a biyo ku da abincin nan idan ya so sai muje mu karSo miki kayanki a gida."

"Ya Rabbi, to ya zan yi? Ko kada na fita?"

Kai da ganin idanunta da jin muryarta ka san hankalinta ya nausa da nisa. Kunya, tsoro da jin nauyi sun cika mata ciki. Da Taj ya dubeta sai da yaji kamar ya kamota a gaban Amma ya Soyeta cikin jikinsa. She looked so cute and innocent kamar ba bakinta bane ya gama zaro masa zantuka Wazu.

"Wasa take yi miki. Ko Amma?" Ya rage murya shi ma Win ba son jin wata magana babba yake yi a bakin ?an gidan nasu ba.

Dariya Amma tayi musu. Tana yi musu fatan alkhairi a zamansu. Sun dace sosai da juna. Sweet young Hamdiyya and Charming Happy Taj. Za ta cigaba da sanya musu ido a fakaice ta gani ko za su shirya ba tare da tsoma bakin manya ba tunda ta kula basa so a sani. Idan basu daidaita ba sai ta shiga tsakani kafin ?aramar magana ta zama babba.

Hamdi ce ?arshen fitowa daga Wakin bayan Amma da Taj. Salwa ta kasa Soye ba?inciki da kishinta a fili. Wata irin zabura ma tayi daga zaune. Numfashinta ya nemi yankewa. A zatonta turaren jiya sake janyo Saraka zai yi tsakaninsu. Me Hamdi take a gidan?

Wata zuciyar ta kwaSeta da sauri. Ko dai har an sami matsalar? Maybe shi ne aka turo su gida sulhu. Munafukar dariya tayi a zuci. Ta mi?e tsaye domin ta nunawa kowa matsayinta a wajen Taj. Kashe murya tayi tana kwarkwasa.

"Ya Taj"

Ai fa ta zo gidan yawa. Idanu sun fi goma a kanta. Hamdi wani malolon abu taji ya mata karan tsaye a wuya. FaWi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login