Showing 147001 words to 150000 words out of 180809 words
domin kakana ne kawata ya shagwabani, ya sangartani, kuma ya bani tarbiya, Bilkisu Allah ne gatana ina tafe ne tsakanin wa'inda suka isa da ni masu madaukakin hali marar dadi a haka nake son su, nake yi masu biyaya nake iya yina idan na ga abin na kaucewa hanya ne, Bilkisu ni din nan na zama cikas a tsakaninku domin kishiya na nufin wace zata zauna a kamanta maku adalci wanda ko tagwaye ba zasu samu makamancinsa ba ci, sha, sutura, kulawa harta da kalamai......., zaku raba abubuwa mafi daraja a rayuwa, zai zamo koda cuta daya ke dauke da ita duka muna iya kamuwa da ita, muna iya raba abu mafi tsatseni na rayuwa, Bilkisu dole akoy ciwo akoy zafin a diro maka wajenka har a hannaka sakewa, Bilkisu ban ce da ke babu rayuwa na kishi yau da gobe ai sai Allah, aman abinda na sani tunda na ganki na ji ina kaunarki, duda tun a lokacin Allah ya saka maki kin son zama kusa da ni, Bilkisu ni ba zan cutar da kw ba, babar cutar da na makima ta isa itace ta aurar maki hammanki, aman bayan wannan ina so kalmar nan ta KISHIYA mu mayar da ita AMINIYA ni da ke, walahi zan zauna da ke da zuciya daya, ban ce ki fada min sirikanki ba, nima ba zan sanar da ke manyan sirikan da ni kadai suka shafa ba, aman zan zauna da ke ba munarfurci ko boye boyen abinda ya shafe mu, kin ga ki rufa min asiri sansanyar innuwar mijinmu ta zame min mafaka ba tare da kin rikita mana shi ba ya zame mana zaki a cikin gida, ki yarda ki yafe min Billy"
Bilkisu ta lumshe idannuwanta wannan karron hawayen gaske suka ziraro mata a gurbin idannuwanta, a hankali ta dora dayan hannunta saman na Aisha tana kallonta muryarta a sanyaye ta ce" Kin cika sanyi Aisha, sansanyan halayenki sun saka na ji ina kaunarki ni kaina mace bale namiji, Aisha sai da na fada maki ki yaki abinki tun a cen gida domin mijinki kika aura ki daina maganar kin aure mijin wani, Aisha ki daina laso lason nan dan kuwa kina iya cutar da kanki, kin ga yan matan yanzu kadan suke da kirki, yawamcinsu basu da kirki idan kina haka ta yaya kike so mu kama ya mu daka idan ta kale shi?, kin ga ki daina min maganar ko wasu bayan mu dan Allah yana ganni bana son kishiya, tabas na yarda da kika ce ke din nufi ne na Allah kuma na ji a raina na aminta da ke, Aisha nima ki yafe min abubuwan da suka ringa faruwa, sannan ina so ki sani Hammanmu koda a da baya son ki wannan halaya naki na iya siyan maki son a wajensa, ke bama shi ba kowama, Aisha walahi na ji ina manganrinki a raina, Allah ya banu irin zuciyarki........., aman dan Allah ina neman alfarma guda Aisha "
Aisha dake murmushi cike da farin cikin Bilkisun yau ta saurareta har take fada mata cewar Hisham zai sota ita? Ta yi saurin fadin" Ina jin ki "
Bilkisu ta yi dan murmushi ta ce" Ki je ki rarashe shi, idan ya sauko ku maida ni gida dan Allah "
Aisha na son ta tambayeta to a kan me zata koma gidan, amaj sai ta kyale ta dan gyada kai cike da tunanin ta inda zata fara rarashinsa a haka din nan da ya fita
Cike da fargaba ta fito ta yi dakinsa, wanda ta tabata cen ya shiga domin daki biyu nata biyu nasa a falon wanda kowa a dakunnansa akoy suturarsa
Tana shiga ta hango shi saman bed ya kwonta rub da ciki
Da sauri ta karasa kafin a hankali ta wara kafafuwanta ta haye ta bayansa ta dora bayanta a saman nasa ta lumshe idannuwanta
A hankali ya rike hannunta na hagu dake kusa da sajensa yana dan shafawa
A nitse ya juyo da ita gefensa yana kallonta, hakan ya saka itama take kallonsa
Sannu a hankali ta ji hannunsa cikin rigarta a hankali ta lumshe idannuwanta tana jin ya haye cen sama da hannun nasa ya dora saman kan mamanta ta kara lumshe idannuwanta har tana cije dan lebenta na kasa sakamakin aikin da ta ji likita ya fara gabatarwa a kan dan bululun kan mamanta mai duhu
A hankali take neman sidewa jin ya dage rigar nata cikin nutsuwa ya dora lalaisan harshensa mai dumi saman kan ta shiga dan zagayewa
Gaba daya ta kankame kansa da hannayenta biyu dan ta fara tunanin da gaya Likita ke son nuna mata cewar ya karanci abin nan harma ya san ta yadda zai iya sakata kwala ihu a irin wannan lokacin da take neman kanta
"HISHAM ka rufa min asiri Billy na kusa.... " ta fada muryarta na garwayewa da junna hakan ya saka shi dago dubansa a hankali yana kallonta, da sauri ta cire nata idannuwan a cikin nasa sakamakon irin yadda suka yi ja tana sauke ajiyar zuciya, tsoronta Allah tsoronta annabi kar ya ce zai zo mata a yanzu, walahi lamarinsa na firgita tunaninta sosai, abin ba mai mahaukacin girma bane aman girmansa ya isa ya hanna mata kyakyawar tafia a duk lokacin da ya ziyarceta domin sarafa mace mai sunnan sarafa mace Hisham kam ya gama karanta ya yiwa abin farin karatun da idan ya kai keyarki kas kin shiga uku, ke da kanki zaki nema ido rufe ki yi magiyar a sosa maki
A hankali yake sauke ajiyar zuciya ya kama hannunta ya kai kan abin da ya cika masa vaban jalabiya a hankali ya dan matsa yana kara rintse ido domin tunda ya kai kansa ga leben Billy abin ya haniniya ya farka ya shiga sukuwa yana harbin iska
A hankali ta kara dora lebenta kusa da kunnensa ta tausasa kalamanta ta ce" Tana son ka, tana son ka fiye da tunaninka"
Idannuwansa da suka yi nauyi da bacin rai ya bude yana kallonta muryarsa shake ya ce" Bata so na, ta gama kashe min rayuwata na gane burinta ta ga na fadi domin ba yau ba take kwontar ni a gadon asibiti"
Aisha ta kuma lumshe idannuwanta jin ya kara cafkar mamanta , a yanzu ta fara tsorata da kalar romance din, kamar wanda yake son huce haushinta ne ko menene?
Da wani irin tsoro ta kankame shi sakamakon jin tashi daya ya kwaye zaninta ya janye pant dinta kasa da wani irin karfi ya gyara kafafunta ya......mmnm
Um π oh ni jikar Dan buzuwa me kuke son jiπ€, labule sak malamai
[7/8, 5:15 PM] +234 816 920 1901: πΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎ
*DUK NISAN JIFA*
_(K'asa zai dawo)_
πΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎ
_RUBUTAWA_
*SAJIDA*
*SADAUKARWA*
*GA*
*MASOYA NA*
π«β¨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*π
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_π€
β *[ T.M.N.A]* β πποΈ
https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/
_Bismillahir rahamanir rahim_
53
Da karfi ya tura kansa jikinta ba tare da ya bara damar fahimtar komai ba ya shiga yi mata wani irin shiga mai karfin gaske wanda ya sakata du yadda ta kai da rufe baninta da toshe bakin nata da dan kwalin kanta sai da ta pancakalar da shi ta saka ihun da kwata kwata bata so fitowarsa ba, kuma bai fito da gangan ba
Sosai yake hakarta na mamaki wanda bakuntarsa ke sakata a duniya biyu, gigitacen dadi da kyma gigitacen wahala
BILKISU dake zaune saman salayar da ta gabatar da sallar la'asar bayan lokacinta ya shige sosai domin har magariba ce ke shirin shigowa ta sada kanta kasa tana jin wannan lamari, da gaske ihu ihu take ji hakan ya sakata a hankali ta mike ta nufi kofar fita
A nutse ta bude ta shiga raraba ido a falon cike da tsoro, sai fai gannij ba kowa ya sakata idasa fitowa, adu'arta daya kardai Aisha da ta je rarashinsa ne bacin ransa har ya kai wajen da ya sakata kuka?
Dan daga kafarta ta yi ta nufi dakin da ta fi jin abin, duda abin ga dukan alamu da karfi ne yake kwace mata daga bakinta
Tana zuwa daidai ya kawo gabar samun kansa, nishinsa da irin yadda ya rike jikin Aisha ya saka itama a wahalce ta saki dan kukan da take rikewa
Da sauri Bilkisu ta yi baya baya tana kallon kofar, lokaci daya jikinta ya dauki bari ta rasa ina zata shiga ta saka ranta
Da gudu ta juya ta yi hanyar waje gaba daya jikinta na rawa , ko takalmi bata lura da wanda ta zura ba daga gefen dakin ta juya da wani irin sauri har idannuwanta na neman rufewa still kirjinta na dokawa kamar wace ra yi tsere
Tana zuwa wajen mai gadi ya zaga dan daura alwallah hakan ya sa da sauri ta dauki ky din karamar kofar dake ajiye saman bencin da ya mike ta saka ta bude kafin ta saka kafarta ta fice da sauri
Hankalinra tashe take tsaida dan kabou kaboun fa ya yo hanyar , yana tsayawa ta ce da shi" Anguwar garin malan zaka kaini daidai masalacin alkali"
"Arba'in ne kudinki" ya fada yana gyara kan babur din, darewa ta yi daidai lokacin da mai gadi ya fito waje da sauri dan gannin wa ya bude kofar ya fita hayewarta ya gani da kuma jan da dan babur din ya yi hakan ya sa da sauri ya kara fitowa ya shaifa wasa suka shigo ce da Oga
Juyawa ya yi yana dan tafa hannunsa dan kamar ji yayi an ce itace amaryar? Aman idan itace me ya hadata da babur?, da wannan zulumin ya nufi dakinsa dan daukan carbinsa ya jira kiran sallah
A lokacin da suka fito daga masalaci tare da jama'a ana dan gaisawa ne ya samu ya kama hanyar gidansa dan ya je ya ga yaya take?
Mai gadi dake tsaye wanda ya riga shi dawowa ne ya dan risina ya gaishe shi da yama sannan ya dora da fadin' Elhaji dazun ina bayi dan daura alwallah na alamun buda gidan da yake ina ajiye maka ky idan ciki zan shiga, to shine da na fito na ga kofar a bude ina lekawa sai na ga wada kuka shigo da ita a mota ce ta tafi ta hau dan acaba ta tafi "
Wani irin turus ya yi cike da tashin hankali ya kale shi, sai kawai ya rasa me zai ce masa sakamakon yadda abin ya dake shi
Da sauri ya bude kofar ya yi ciki, du irin yadda tafiar take da fan tsayi haka ya ratsa ya shige da wani irin sauri ya nufi dakin bacinsa ya bude
Sai da kansa ya sara hakama zuciyarsa ta yi tsale ta dire da sauri ya juya ya yi dakin Aisha
Bude kofar ya yi yana kallonta tana zaune saman salaya gaba daya ta kasa tashi bale ta fita, ko yanzun adu'ar da ta gama yi Allah ubangiji ya sa Bilkisu bata ji wannan abin ba, zuciyarta ta cure waje daya, me zata yi tunani? Wannan ai cin fuska ne, me zata dauki abin? Yaya zata fasara su su dukansu biyun?, ya Allah gaba daya ta kasa fita dan bata san yanzun kuma da yaya zata kali Bilkisun ba
A birkice ya ce" Ina take? "
Mikewa ta yi tsaye da carbinta tana kallonsa ta ce" Wace ? "
Kasa tsayawa ya yi dan har ga Allah gaba daya jiri ke neman maka shi da kasa
Da sauri ya juya yana ta taro kansa dan layin da yake yi ya fita
Da gudu Aisha ta dauko Ky din mota dan sai da ta tambayeshi wace sai kuma gabanta ya fadi, shirun Bilkisun ya yi yawa ina take?
Tana fitowa ta ganshi tsaye kusan motar ya daga wayarsa ya kara a kunnansa
A hankali ta dan ja baya tana hangensa sakamakon irin yannayin da bata taba ganninsa a cikinsa ba yana fadin" Idan baka rike min dan acabar da ya dauketa ba walahi sai na bata maja rai, idan ta iso ka dauketa ka rike min ita, ba dai ni take hawa ba? Yau zata ga waye ni!"
Wayar ya kashe da sauri ya kama marfin motar aman ya kasa budewa domin a rufe take
Da sauri Aisha ta matso muryarta na rawa ta ce" Ka ka bari na tuka ka na ga kamar kana layi"
Cike da masifa ya ce" Aa ba layi nake yi ba nana gidan giya ne a saman kaina! Bani ky dina !"
Yadda ya karashe da da karfi ya saka ta mika masa da sauri ta ja baya
Motar ua shiga ba tare da bin ka'ida ba ya jata ya tings ribas har ya fita a gidan da mai gadi ya wangale tun dazun ya yi kwana da mugun gudu ya fice da wani irin gudun da ya saka Aisha jin hankalinta ya tashi
Zuwa yanzu mutane na gaya du aun watse sannan aminan arziki na kusa kusa jin ba za'a kai amarya na suma du sun tafiyarsu
Ya rage mutan gidan sai ma'aikatan dake ta gyare gyare
Mama dake tsaye tana kallon Kader wanda hankalinsa yake tashe ta ce" Wannan wata irin rana ce ni? Na shiga ukuna yanzun Ita nanar da kanta ne ta hau mashin ta nufo gidan nan bayan ta san ko da ba hawa take yi ba ya hanata bale yanzun da take matar aure? Shin wai meye a kwakwaluwar yarinyar nan da run karfinta take son skai na tsiyaye mata shi ta yadda zata kasa gane yarena? Hasbunnalahi wani'imal wakim"
Tati ta dafe gaban goshinta ta ce" To wai ban gane ba, shi din yana me har ta fito ta hau mashin? Yarinyar da ba lafia ce da ita ba ya tafi ya kaita asibiti me ya hadata da gidansa kuma?, ina take bata zo nan ba ina ta nufa? Ya Allash ka kawo mana saukin wannan rana, yanzun shi Hisham din ne ya ce idan baka kamo masa dan acabar ba shi da kai? To ina laifin dan acaba a nan? "
.
Da sauri wace ke gugar kasa ta kauce bayan tana ta miko masa gaisuwarta aman bai amsa ba ya shige falon
Yana shigowa idannuwansa na kara kankancewa ya karaso wajen da kader ya yi saurin yin bayan mana yana kallonsa ya tsaya ya ce" Bani shi, kuma ka rike min ita kafin na gama da shi"
Kader ya kikifta ido ya ce" Oya sir la ga fa da ka kureni ina hanya ina zuwa na tarar basu iso ba har yanzu"
"Har yanzu?, suna ina? Ina take? Ina ra shiga? Ina ya kai min matata?!" Ya fada sa wani irin bacin ran da ta sska mama rintse ido
Sai da ta sauke ajiyar zuciya ta buda idannuwan nata tana kallonsa ta ce" Hisham, ka kwontar da hankalinka mana menene haka dan Allah? Ka ga bata zo nan ba fa na tabata tana gidan mahaifinta "
Hisham bai tsaya ya ji karshen maaganar ba da sauri ya juya hakan ya sa mama da gudu gudu ta bi bayansa tana fadin" Kai tsaya min kar ka yi tukin garari a kan banzar yar nan mu je na sameta yau na ga me take ji da shi ne? "
Tatima da sauri ta ce sa kader" Kai wuce mu je walahi ba zasu daki baiwar Allah ba haka kawai!"
A lokacin da suka karaso malan na zaune kifar gida saman shinfidar darduma yana jan carbi hasken farin wata ya hasko shi sosai
A yannayin da suke fitowa daga motar sai da ya ji murmushi ya subuce masa, dana yayan su Bilkisun yake jira ya dawo ya masa kiran Mama da Hisham ya shaida masu ga Bilkisun zai kawota da kansa domin tanzu haka fama ake da ita sai kuka take kuma ta ki fadin dalilin kukan
Mama ce ta fara karasawa inda ya mike tana zuwa ta ce" Tana ciki ko? "
Jansa ya girgiza kadan ya ce" To meye kuma ta yi?"
Mama ta dan waro idonta ta yi kwafa ta raba shi ta shige, Tati dake biye da ita da sauri sauri ta ce" Kai yaya kuma sai ka barta ta shige karta dakar min ita fa"
Murmushi ya yi kawai yada tatinma ta shige sai Hisham dake tsaye ya kumbura fuskarsa kamar kosan gwana fuskar sai kara faukan ja take tana kumbura ira faya hakan ya sa Kader ya labe a gaban sitiyarin motar ya yi lakwas abinsa
A lokacin da mama ta shiga maman mami ce tsaye da kunnu yana dan hayaki tana fifita mata tana fadin" Haba yar albarkana ki sha ko yayane kin ji? Ki daure ki daina kukan ki fada min abinda yake damunki kin ji? "
Ciki ciki mama ta yi salama, bata tsaya ta ji komai ba da dan sauri ta karasa wajen da Bilkisu ta zabura ta mike tsaye ba wata wata ta dauke fuskarta da marin da ya saka maman mami zabyra tana kallonta hakama tati da sauri ta karaso tana riketa ta ce" Dan girman Allah ki tsaya da bacin ran nan, wai ke bakya tambayar ba'asi ko kawai dan yana dan lelenki komai ya yi daidai ne? Kin san dai haka kawai ba zata yi haka ba ko? Ku ringa sauraron yaran nan kafin ranku ya ringa baci dan Allah"
Mama ta dubeta ta ce" Au baki san Bilkisu ba?, dan ta ji dadima zata iya aikata haka! Zaku wuce ki bi mijinki ko sai na janyo bakin wutar cen na fara kone maki fatar da idan haka zaki ci gaba makomarki kennan a lahira? Yau ga yar banxa ganewa kika yi yana sonki kike son wahalar min da shi? Ko rawarki kike son batawa da tsale? To idan baki sani ba ki sani idan kina wahalar da shi ban ce zai tsane ki ba