Showing 66001 words to 69000 words out of 180809 words

Chapter 23 - DUK NISAN JIFA COMPLETE HAUSA NOVEL

sajida   

02 Feb 2025

12977

aman kunya ta hannata

Ko yanzun tsautsayi, ko na kira haka da faduwa ce ta zo daidai da zama ta shigo dakinsa a irin wannan lokacin

Tawul din dake kugunsa na gefe cen, yannayin kwonciyarsa yana kallon ceiling

Sam bata lura da komai ba ta laluba ta kunna fitila ta ajiye farantin a saman dan karamin table sannan ta juyo dan gannin ko baya dakin?

Mumunan gannin da ta yi ya sakata kwala ihu mai karfi, hakan ya saka shi dirowa daga saman bed din da tun shigowarta yake kallon ikon Allah

Kai ina, ta kaishi wajen da zai daidaita mata tunaninta hakan ya saka ya cicibeta du girmanta da nauyinta ya dorata saman bed din
Bai tsaya wani tunanin komai ba a lokacin da idannuwansa suka rufe ya afka mata ta hanyar cire mata doguwar rigar dake jikinta
Ba romancing domin ba shi ya kawo shi ba, ba wani tsaye tsaye ya aniya sasakar yar mutane da wawar bulaliyarsa mai duka ba sasauci

Tun tana ihu har ta dawo ta sume baki daya a wajen bai san tana yi ba domin abubuwa ne suka hadun masa haduwa ta garari, tanadin da yake ne yake harhadowa lokaci daya zai juye
Hannayensa ya saka ya rike kugunta da karfi yana sakin numfashi, daidai lokacin da ya tsinkayo salamarta da muryarta mai sanyin nan

Gaba daya ya janye jikinsa daga na Aisha wace take sume filat bata san inda kanta yake ba

Tsayawa ya yi a yanda yake ya kurawa kofar shigowa ido yana kara saurarawa dan jin shin da gaske muryarta ce ko ba tata ba?

Bilkisu dake tsaye cen kofa ta dan dafe kanta jin shirun ya yi yawa ta kuma furta" Asalamu alaikum yaya ko baka ciki? Baki ne suka zo Mama ta ce na kiraka"

Idannuwansa ya lumshe a hankali ya mika hannunsa ya dauki tawul dinsa ya daura

Yana hada layi ya fito daga dakin bacin nasa ba tare da ya wanke komai ko ya cenza yannayinsa ba

Ido hudu suka yi da shi, da sauri ta juya bayanta ta daga kafarta da niyar tafia tana fadin" Yi hakuri ban san wanka kake ba"

Da wata irin hargitsatsiyar murya ya ce" Bilkisu ! "

A firgice ta juyo ta ja ta tsaya tana kallonsa

Da sasarfa ya karaso ya kamo hannunta yana kallonta ido cikin ido ya ce" Menene kamar ranki a bace? Menene kamar kamar.......

Idannuwanta ta saka cikin nasa da wata murya wace ita kanta bata san tana da ita ba ta ce" HISHAM! ka manta cewar ni ba muharamarka bace da zaka rike min hannu da dati a tare da kai? HISHAM har har ka har................................., Sai kawai ta jimke hannunta ta daka masa shi a daifai kirjinsa idannuwanta rufe, dukan da ita ta ji a jikinta domin sai da ta buda idannuwanta bata shirya ba dan kwata kwata hankalinta nema yake ya gushe, idan har gurnanin da ta jiyo abinda take hasashe ne a yau zata ce namiji bashinda tabas

Ko motsawa bai yi ba daga yanda yake, kikam kamar ta daki garu

Idannuwanta ta lumshe a hankali ta kakaro murmushin yake cen kasan makoshinta ta furta" *NA TSANI MAI SUNNANKA, MAI KAMA DA KAI, NA TSANI MAZA, MAGANAR NAMIJI TA GAMA YIN TASIRI A KAINA, ZAN TARE DAKINA KODA MAHAUKACI AKA AURA MIN!* "

Kansa ne ya ringa sarawa da sauri ya daga kafarsa zai kuma damkota ta zile ta zuba masa wata uwar hararar sama da kasa

Muryarsa a sanyaye ya ce" NANA AM "

Da gudu ta juya ta fice a dakin ta nufi cen baya wajen shukoki du da dare ne wanda hakan a kan idannuwan Kader hakan ya sa ya bita da sauri dan gannin menene kuma?

A hankali ya silale kasa ya zauna , hannunsa da jijiyoyin suka mimike rado rado ya jimke ya dakawa tiles din wajen, ya kuma dakawa da karfi ya ware dukan muryarsa ya daka wani irin ihun da dukan wanda yake wannan gida a wannan lokaci tabas zai jiyo shi


Kader da ya juya da niyar karasawa wajenta da sauri ya juyo gabansa na faduwa ya nufo dakin HISHAM, daidai lokacin da Mama ta fito da gudun tsiya tamkar wace bata kai shekarunta ba hankali tashe su tati na biye da ita suma kowace a fujajan sai mahaifin Aisha wanda ya tsaya daga nesa dan ba zai durfafi ciki kai tsaye haka ba

Mama a firgice ta kalli kader ta ce" Kader, muryar yarona ce? Yana ina? Lafia? Me ya samar min yaro?



................ku mu je yayan mama.☹️


Saura a zunguren min kai🙄
[7/24, 10:19 AM] BAK'A CE: 🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾
*DUK NISAN JIFA*
_(K'asa zai dawo)_
🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾

_RUBUTAWA_

*SAJIDA*

*SADAUKARWA*

*GA*

*MASOYA NA*


💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝

☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️

https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/

_Bismillahir rahamanir rahim_


25



Kader yace da mama "Shine zan shiga na gani Mama."

Baki d'ayansu suka juya da niyar ruguntsuma cikin d'akin daidai lokacin da kuma wata motar ta danno kai cikin gidan.

Ba dan komai ya sa su Tati tsayawa ba sai dan koma waye ya shigo a irin wannan lokacin baban bak'o ne hakan ya sa Tati juyawa ta koma ganin ko waye.

Kader daya shiga da sauri ya k'arasa inda yake zaune daga shi sai tawul ya ja ya tsaya d'an nesa da shi domin Allah yana gani irin yanayin da yake ciki dole koma waye ya tsorata da shi, ga irin yanda ya daddaka hannunsa saman hannun har ya fashe aman bai daina ba.

Kader zai yi magana ya ga Mama ta karasa ta duka gabansa ta kamo hannunsa ta d'ago sukai ido hud'u da juna.

Ita kanta irin yanda idanuwansa suka nuna sai da ta ji tamkar zata arta a guje dan tsoron yannayinsa, a hankali take jujuya masa kanta tana kallonsa ta ce "Menene? Me yake faruwa yarona? Dubi hannayenka kai da wa? "

Sam bakinsa ba zai iya furta koda kalmar A ce ba, aman irin yanda ya cire dubansa a cikin idannuwanta zai shaida maka irin abinda yake faruwa da su.

Tati ce ta yi sallama ta tsaya daga baki baki muryarta a sanyaye ta ce "Mahaifin Bilkisu ne, ya ce a ce da ke lalle lalle yana son magana da ke."

Mama tace" Koma meye ya fad'a maki mana , kina ganin cikin halin da muke ciki?"

Tati ta ce "Sai da na fad'a masa hakan aman ya ce aa, maganar mai matukar mahinmanci ce dole sai ya ganki."

Mama ta mata banza tana kara dago habar Hisham, aman ya kasa dubanta ido cikin ido , ga kuma Aisha dake kwonce sume ba wanda ya sanma halin da take ciki.

Salamarsa ya sakata d'ago kanta da sauri ta juya tana harhad'e fuskarta ta amsa ciki ciki tana son ta fad'a masa ya yi jiranta aman ya ki tsayawa daga cen ya shigo da kansa har cikin d'akin.

Yana zuwa ya ringa bin Hisham da kallo duda ya sada kansa sakamakon rashin rigarsa da kuma dan tawul d'in dake jikinsa.

Yana zuwa ya dan rage tsayinsa yana kallonsu ya ce" Lafia?"

Mama bata bashi amsa ba sai dantse leb'enta da ta yi hakan ya saka shi jimke takardar da ya zo da ita ya shiga tunanin shin zai iya fadin abinda ke tafe sa shi kuwa ko ya juya?

Kader ya dan sauke ajiyar zuciya a hankali yace "Mama ko na kama shi na kaishi ciki?"

Mama ta kalli Hisham ta ga irin yanda dukan yanayi na a yi tashin hankali da shi ya bayana ba zai taba yarda ya kama shi ya kaishi ciki ba, hakan ya sakata dan girgiza kanta a hankali cikin yaren filatanci tace " Gidel am haba gedam am dume mettinima berde bengel am anbe moi (Masoyina, haba rayuwata, me ya bata maka rai yarona? Kai da wa?)

A hankali yake son ya bata amsa aman ya kasa ciro abinda yake bakinsa, sai ya bud'a baki sai ya rufe sai ya rintse ido sai ya kara matse hannunta da ta fara jin yana neman tsinke mata da shi.

Da dan gagawar magana Aban Bilkisu ya ce da yaren filatanci " Dume damatamo dada bilkisu ? Midola lara bana odon der yau dabo miwari be hala kulnidum bomiyidi onon tan an dada mako be kanko jogado mako miyeccata (me ke damunsa ne maman Bilkisu? Sai nake gannin kamar yana fama da ciwo, gashi na zo da magana mai firgitarwa wace nake so iya ku, ke mahaifiyarta da kuma shi marikinta zan fadawa)"

Da yanayin fitsarar da bai santa da shi ba ta juyo gaba dayanta da yaren hausa tace "Umarnin ta tare yanzu ka zo da shi? Ai tana cikin gidan ka nemo abinka ku tafi Malan, Bilkisu ai yarka ce ni bani da wani iko a kanta!"

HISHAM kansa sai da ya zabura ya k'ura mata ido yana kallonta.

Aban Bilkisu ya sada kansa a hankali ya du'ka daga tsayen da yake , muryarsa a sanyaye ya budi bakinsa da yaren filatanci yace "Dama beviya hotugo mai on dama beviya miwadanaima aibe asma'u minkam dume miwadanima be naudum banni gam Allah yafam gam jontama miwari be hala kulnidum alari jungo am be derewol cergal bilkisu am cergal bo har tati gorkomako waddi resaniyam sede mitimmini julde isha,i minastan sare milari ayi,i.(Dama ace tarewar ce? Dama ace ban cika yi maki laifi ba, Asma'u ni kam me na maki da tsauri haka? Dan Allah ki yafe min domin a yanzunma na zo da wani rudanin ne, kin ga hannuna rike nake da takardar sakin Bilkisuna sakin har kwaya uku mijinta ya kawo min ya ajiye min sai da na gama sallar isha.i zan shiga gida na buda takarda na gani, kin ga)."

Mama kam ji ta yi kamar an gaura mata mari, Allah yana gani bata yi farin cikin d'aurin auren yarta rana tsaka ba aman kuma bata so jin wannan bayani ba, kamar an kurumta mata kunne haka ta karkata kunnayenta tace " ME KA CE?"

kansa ya sada ganin Kader ya fita yace" Na gigice tamkar zan yi hauka, sai da na ba malan ya karanta min ya jadada min kwarai abinda yake cikin shi na gani, shine na shiga cikin gida da gudu na tarda uwarsa da yayarta sunna zaune gaban dangi na mika masu ba tare da na yi kawaici ko kunya ba na tambayi shin yaronsu dama yana shan giya suka so cutata suka min shiru na hada aurensa da y'ata?"

Da karfi Mama ta mike hannayenta saman kanta tace" Wayyoo miyi bone mitoski minasti tati wayyoo min Asma,u jonta ko ayeccata am goddo watima yeccugo am ko ayidi barugo am on (Wayo na ga bone na lalashe na shiga uku, wayo ni Asma'u yanzun abinda kake fada min wani ya saka ka fada min ko halakani kake son yi? )"

Aban Bilkisu ya mik'e tsaye ya dan nuno hannunsa ya ce" Ke wai yaushe kika lalace yau da zaki ringa yi min fitsara son ranki? Ki saurareni kafin ki yanke min hukunci mana haba Asma'u."

Mama ta juyi tana kallonsa kallo irin na kamar zaka dan dura ashar din nan sai kuma tace "Kai wai wai wai zafi nake ji!"

Tati ta shigo gannin da gaske fa ta rikice ba tsayawar zata yi ba ta kama hannunta ta zaunar da ita kusa da yaronta da tunda Baba ya fara magana ya mayar da shi TV har baya so ya dan dakata, gashi yana so ya ce da shi "CI GABA BABA." aman kuma ya rasa wani irin glue ne ya damk'e masa bakinsa.

BABA yace " Sai a lokacin mahaifiyarsa ta fashe da kuka ta zube a kasa ta kasa cewa komai, na yi, na yi da su kan su fada min abinda yake faruwa ko tausayina basa ji da zasu min irin wannan wulakancin ranar yau na rasa y'ata daya Mamina na dauki dayar na bashi ya mayar min da uta bazawara ko tarewa bata yi ba?"

Tati tace " Bazawara kuma?"

Baba ya sada kansa yana had'iye b'acin ransa ya amshe takardar hannun Mama ya mik'a mata cikin hannunta ya d'ora da fad'in" Sai suka ce da ni "Malan, tun da ka yi maganar d'aura mata aure da shi muke jira ku dawo daga rakiyar Mami ka shigo mu dakatar da kai domin aurensu ba zai tab'a yiwuwa ba dan akwai danne hak'i a ciki."

Na zata ko zata ce ne dan Bilkisu bata so, sai da na takarkare na daka tsawar da ta gigita su na kawo rantsuwar idan basu fito suka fad'a min komai ba yayarsu zata shiga zawarci da tsufanta, domin bana son wulak'anci in har dan mahaifiyarta ne suke haka watau kishin Asma'u ya saka suke haka to ahir dinsu, bana hada yarana da komai, bana hada yarana da kowa, ko a da da suke uku bale yanzu da suka zame min biyu kadai, ba zan dauki wulakanci ba.

Shine a rikice tace "Ba namiji bane"

Wannan karron mama galau ta saki baki tana kallonsa aman ta kasa furta ko da A ce itama

Tati ce ta yi k'arfin halin tambayar "Wani irin ba namiji ba Malan?"

Aba ya sauke ajiyar zuciya yace "Haka suka ce min, sun yi shawara tsakaninsu ne dan su daura masu aure da Mamina baiwar Allah kasancewar sun san ba zata taba taga kanta ta ce komai ba, sai dai ta rayu har ta mutu da shi ba zata taba daga maganar ba suka so cutar min yarinya, da yake Allah ya fi su sai ya amsheta cikin mutuncinta, ya kuma dora kan Bilkisuna dan asirinsu ya tonu, shi kuwa da ya ga an cenza sai ya yi sakin tun kafin tafia ta yi tafia ya ijiye min ya tafi, a fitowata ba irin neman da ban masa ba aman sam ban same shi ba, da na tunkud'o k'eyarsa na kawo shi wajen nan."

Mama da tunda ta ji ainahin zancen ta ringa sasada kai sakamakon kunyar abinda ya fad'a d'in ta d'ago tana kallonsa tace "Ka kawo shi nan fa ka ce Aban Balki? Ya yi mana me kuma a nan d'in? Ai dama da ka tashi abinka Aban Bilkisu baka tambayi shawarar kowa ba, kawai yankewa ka yi ka yi gaba abinka, ga irinta nan ai."

Zama ya yi da kyau cike da mamakinta, yau ya ga ikon Allah ya tabbata da ace ta girme shi ko cikakiyar fitsarrariya ce ita da sai an raba su, kuma yanzu an fasa cewa JAURO d'in wato ta d'an sabka daga fushin ko? Kuma za'a masa bore irin na mata.

Tsatsareta yayi da idanuwansa yace "Ai gara ni, ke fad'a min lokacin da kika shayar da Likita?"

Gabanta sai da ya yanke ya fad'i, a tare suka kalli juna ita da Tati wace itama ta ji har sai da cikinta ya murd'a ya juya.

Da sauri suka mik'e tsaye Mama ta fara yin gaba tana fad'in" Zo mu je waje mu k'arasa maganar."

Bakinsa ya tab'e da niyar ce mata ya k'i, sai dai ihun da suka jiyo a cikin k'uryar d'akin likita ya saka su waigawa a tare, ihun fad'i ake "Wayyo Papana, wayo mamana na mutu, wayo zai kasheni na shiga uku." Watau wuya ta sumar da ita wata ta farfado da ita a gigice ta zata ana cikin lamari ne. (🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣💃🏻)

.....................................

Nemanta yake a bayan gidan aman sam bai ganta ba, ya yi kai kawo ya fi a kirga ta kusa da ita aman da yake shima a rikicen yake bai ganta ba , ita kuma tana biye da shi da kallo hawaye na zirara ta gurbin idanuwanta.

Wata shegiyar atishawa ce ta zo mata a lokacin da bata shirya ba hakan ya sakata sakinta "ATHIMMMMMMM."

Da sauri ya juyo dubansa a tsorace wajen da ya ji athimmmmmm d'in.

Tana zaune kafafuwanta hade da jikinta ta kunce kitson dokar da akai mata guda na gaba tana rike da buton d'in da aka d'inka mata a hannunta ya dawo inda take zaune ya yi niyar tsugunawa ta dan zabura ta matsa tana kallonsa.

A sanyaye yace" Bilkisu menene haka zaki zo nan ki zauna dan Allah? Tashi mana mu koma ciki kin ji?"

Bilkisu ta gyara zamanta a wajen da take ta kausasa idanuwanta tace "Yaya Kader, ina ruwanka da inda nake zaune? Ni ba zan kuma shakar iska d'aya da wancen mutumen a cikin gidan nan ba, yau yau yau zan tare a d'akin mijina ko hankalin kowa ya tashi, dan ni na kamu da k'aunar Ummaru!"



YAN UWA KU GARZAYO DA GUDU DOMIN SAMUN NAKU LITAFINMU MAI SUNA *AURE YAK'IN MATA* A KAN FARASHI MAI SAUK'I.

DOMIN BIYAN NAKI TA HANYAR TRENSFER, KATI , KO POS KI TUMTUBI NUMBERTA 93 81 16 18.....NA GODE MASOYA, SAI KUN ZO🥰🥰🥰🥰
[7/24, 10:19 AM] BAK'A CE: 🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾
*DUK NISAN JIFA*
_(K'asa zai dawo)_
🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾

_RUBUTAWA_

*SAJIDA*

*SADAUKARWA*

*GA*

*MASOYA NA*


💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝

☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️

https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/

_Bismillahir rahamanir rahim_


26



Idanuwansa ya zaro a bayane yace "To fah, waye ba zaki kuma shak'ar iska d'aya da shi d'in ba Bilkisu?"

Bilkisu ta tab'e bakinta ta shiga mik'ewa daga wajen da take zaune ta nufi b'angaren su Mama.

Cen ya tarar da tashin hankalin da ya sakata fasa ihu, baki daya rikice masu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login