Showing 9001 words to 12000 words out of 180809 words

Chapter 4 - DUK NISAN JIFA COMPLETE HAUSA NOVEL

sajida   

02 Feb 2025

12960

bayin gidan ta ringa wankewa da hypo da kuma clean mai kanshi ba wai dan babu masu aiki ba, aa, wannan din horon mama ne idan bata zuwa makarantar sasafe ita ke aikace aikacen gidan baki daya, idan tana zuwa makaranta kuwa iya dakinta, falo da dakin yayanta take gyarawa

Sai tara da rabi ta gama gyare gyarenta sannan ta koma dakinta ta hau shiryawa

Sababin kayanta na school ta saka wa'inda ta saka su ne da zuciya daya, da son bin umarninsa da son nuna masa ya isa da ita

A hankali ta saka fari kar din hijab dinta mai hannu da igiya daidai wuya

Cikin nutsuwa ta gama shirinta kafin ta yiwa mahaifiyarta salama bayan ta bata kudin makarantarta ta yi mata nasiha
Cike da farin cikin gannin irin shigarta na yau ta yi mata rakiya har bakin motar da Kader ke jiranta tun karfe takwas

Tukin yake yau ba mai cewa dan uwansa wani abu, ita ta cika da zulumin yannayin da zata tarar da yayanta , shi kuwa ya yi shirun ne dan bashi da abinda zai ce mata

A hankali take takawa, jikinta a mace ta tura kofar ta saka kanta da siririyar salamarta tana wara idannuwanta dan son ganninsa a saman kujerarsa a zaune yana aiki kamar yanda ya saba

Hasken fatarsa, da dogon bakin wandonsa da hannunsa da abin karin ruwan da ta gani ne ya kayar mata da gaba har ya sakata karasawa wajen da yake kwonce tamkar wani gawa yana baci abinsa

Idan ta rintsa a wannan dare tabas barawon baci ne ya sandeta ya dauketa a saman dardumarta rike da tasbaha
Takan kali gabas, ta kali kudu, ta kai dubanta yamma , ta dawo da shi arewa, sai ta daga hannayenta biyu ta ce" Ya Allah ka kare yayana du inda yake, ka sa ya ci abinci ya koshi, ka sa ya daina fushi da ni ba zan kuma ba "

Sosai abin ke taba zuciyarta, ba komai ya fi taba zuciyar nata ba irin tunanin itane sillar bacin ransa

Kiran sallar farko ta farka da sauri tana mintsina ido

Alwallah ta koma ta dauro bayan ta yi wanka da sabuli da soso ta wanke bakinta sosai

Sallah ta gabatar domin zuwa lokacin har an yi ta biyu an shiga masalaci

Tana gamawa ta mike a hankali ta kai dubanta wajen agogo

Dakin mahaifiyarta ta fara shiga ta duka har kasa ta gaisheta

Mama dake haramar fita dan zuwa kicin ta ga abinda zasu dafa ta amsata cike da kulawa tana son gannin fuskarta da take kakarewa dan kar ta lura da kumburan da kumatunta sukai tsabar kukan da ta sha

"Ki maida hankali ki gyara bangaren nan, idan haske ya fito sosai sai ki gyara na yayanku, bai kwana gida ba yau, tunda hawan karfe goma kike makaranta zan zuba abincinsa Kader ya fara kaiki ki kai masa sai ya kai ki makaranta" .....Mama ta fada tana mai ninke hijab dinta na sallah sannan ta saka wanda take fitowa tsakar gidan baki daya

Amsa mama ta yi ta mike tana jin damuwarta na kara hauhawa,

Gyare gyrare ta yi cike da rashin kwarin jiki, ta kunna turaran wuta mai kanshi sannan ta wuce bayin gidan ta ringa wankewa da hypo da kuma clean mai kanshi ba wai dan babu masu aiki ba, aa, wannan din horon mama ne idan bata zuwa makarantar sasafe ita ke aikace aikacen gidan baki daya, idan tana zuwa makaranta kuwa iya dakinta, falo da dakin yayanta take gyarawa

Sai tara da rabi ta gama gyare gyarenta sannan ta koma dakinta ta hau shiryawa

Sababin kayanta na school ta saka wa'inda ta saka su ne da zuciya daya, da son bin umarninsa da son nuna masa ya isa da ita

A hankali ta saka fari kar din hijab dinta mai hannu da igiya daidai wuya

Cikin nutsuwa ta gama shirinta kafin ta yiwa mahaifiyarta salama bayan ta bata kudin makarantarta ta yi mata nasiha
Cike da farin cikin gannin irin shigarta na yau ta yi mata rakiya har bakin motar da Kader ke jiranta tun karfe takwas

Tukin yake yau ba mai cewa dan uwansa wani abu, ita ta cika da zulumin yannayin da zata tarar da yayanta , shi kuwa ya yi shirun ne dan bashi da abinda zai ce mata

A hankali take takawa, jikinta a mace ta tura kofar ta saka kanta da siririyar salamarta tana wara idannuwanta dan son ganninsa a saman kujerarsa a zaune yana aiki kamar yanda ya saba

Hasken fatarsa, da dogon bakin wandonsa da hannunsa da abin karin ruwan da ta gani ne ya kayar mata da gaba har ya sakata karasawa wajen da yake kwonce tamkar wani gawa yana baci abinsa

Idan ta rintsa a wannan dare tabas barawon baci ne ya sandeta ya dauketa a saman dardumarta rike da tasbaha
Takan kali gabas, ta kali kudu, ta kai dubanta yamma , ta dawo da shi arewa, sai ta daga hannayenta biyu ta ce" Ya Allah ka kare yayana du inda yake, ka sa ya ci abinci ya koshi, ka sa ya daina fushi da ni ba zan kuma ba "

Sosai abin ke taba zuciyarta, ba komai ya fi taba zuciyar nata ba irin tunanin itane sillar bacin ransa

Kiran sallar farko ta farka da sauri tana mintsina ido

Alwallah ta koma ta dauro bayan ta yi wanka da sabuli da soso ta wanke bakinta sosai

Sallah ta gabatar domin zuwa lokacin har an yi ta biyu an shiga masalaci

Tana gamawa ta mike a hankali ta kai dubanta wajen agogo

Dakin mahaifiyarta ta fara shiga ta duka har kasa ta gaisheta

Mama dake haramar fita dan zuwa kicin ta ga abinda zasu dafa ta amsata cike da kulawa tana son gannin fuskarta da take kakarewa dan kar ta lura da kumburan da kumatunta sukai tsabar kukan da ta sha

"Ki maida hankali ki gyara b'angaren nan, idan haske ya fito sosai sai ki gyara na yayanku, bai kwana gida ba yau, tunda hawan karfe goma kike makaranta zan zuba abincinsa Kader ya fara kaiki ki kai masa sai ya kai ki makaranta" .....Mama ta fada tana mai ninke hijab d'inta na sallah sannan ta saka wanda take fitowa tsakar gidan baki d'aya.

Amsa mama ta yi ta mik'e tana jin damuwarta na k'ara hauhawa.

Gyare gyrare ta yi cike da rashin k'warin jiki, ta kunna turaran wuta mai kanshi sannan ta wuce bayin gidan ta ringa wankewa da hypo da kuma clean mai kanshi ba wai dan babu masu aiki ba, aa, wannan din horon mama ne idan bata zuwa makarantar sasafe ita ke aikace aikacen gidan baki d'aya, idan tana zuwa makaranta kuwa iya dakinta, falo da d'akin yayanta take gyarawa.

Sai tara da rabi ta gama gyare gyarenta sannan ta koma dnakinta ta hau shiryawa.

Sababin kayanta na school ta saka wa'inda ta saka su ne da zuciya daya, da son bin umarninsa da son nuna masa ya isa da ita.

A hankali ta saka fari kar d'in hijab dinta mai hannu da igiya daidai wuya.

Cikin nutsuwa ta gama shirinta kafin ta yiwa mahaifiyarta salama bayan ta bata kud'in makarantarta ta yi mata nasiha, cike da farin cikin gannin irin shigarta na yau ta yi mata rakiya har bakin motar da Kader ke jiranta tun karfe takwas.

Tuk'in yake yau ba mai cewa d'an uwansa wani abu, ita ta cika da zulumin yanayin da zata tarar da yayanta, shi kuwa ya yi shirun ne dan bashi da abinda zai ce mata.

A hankali take takawa, jikinta a mace ta tura k'ofar ta saka kanta da siririyar salamarta tana wara idanuwanta dan son ganinsa a saman kujerarsa a zaune yana aiki kamar yanda ya saba

Hasken fatarsa, da dogon bak'in wandonsa da hanunsa da abin k'arin ruwan da ta gani ne ya kayar mata da gaba har ya sakata k'arasawa wajen da yake kwonce tamkar wani gawa yana baci abinsa.

A hankali ta d'ora hannunta daidai gaban goshinsa, murya sanyaye da yaren filatanci ta ce" Hamma am ayamdai na (Yayana, baka da lafia ne?) "

Da yannayin nauyin baci, da maganin da likitoci suka kwana kansa sunna d'ibga masa ya bud'a idanuwansa muryarsa cen ciki da yaren filatancin shima ya furta" Miyidimo bemako miwuri mi anda halafere sai jemako (Ina son ta, da ita na rayu, ban san wani yare ba bayan *ita*)"


Sosai take k'ara kai kunenta dan son jin abinda yake fad'a, sai dai sam maganar ba wai fitowa ne take radau waje ba, saman leb'ensa ne take maganar sannan yana d'an marmar da idanuwansa alamun yana gaf da farkawa.

D'an bubugawa aka yi, hakan ya sa ta dan janye daga kusancin da ta yiwa junansu ta amsa tana kallon mai shigowar.


Nurse d'in da ta kwana tana shigowa tana kula da k'arin ruwan da kuma yannayin jikinsa tana duba lafiarsa ce ta shigo, yar gajeriyar gaisuwa suka yi, Bilkissu ta tsatsareta da manyan idanuwanta tana kallonta ta shiga cire masa k'arin ruwan da ya kare, da ido BILKISSU ke binta, wace du idan ta dora hannunta a saman nasa sai ta dora nata idanuwan a kan hannun nurse din sannan ta bi fuskarta da kallo, so take ta tambayeta me yake damunsa? So take ta ce da ita bata jin abinda yake fad'a bayan yana motsa baki, kai uwa uba ita so take ta fashe da wani irin mahaukacin kuka harma ta yi ta burgima tana fad'in ya yi hak'uri ba zata kuma yarda ta kula wani da namiji ba, zata yi karatunta har lokacin da ya bata umarni ya daina fushi da ita dan Allah.


Bata ankara ba ta ringa jin idanuwansa a kan fuskarta, hakan ya sa da sauri ta kai dubanta wajen da yake kwoncen.

Ido hud'u sukai da junna, a tatare gabansu ya yanke ya fad'i.

Idanuwansa ya lumshe bayan ya bi suturar da ta saka yau da kallo, ta rufe ko'ina ruf ruf kamar ba marar jin maganarsa ba, a kasan zuciyarsa da yaren filatanci ya ce"Ya Allah yidam habredo buri sembe am mido nana bana pofde am buri sembe am Allah am (Ya Allah, ka sasauta min, wannan kokowa ta fi k'arfina, ji nake numfashina ya yiwa huhuna k'aranci ya Allah).

Da idanuwansa ya yi mata nuni kan ta matso kusa da shi.

Sai da ta had'iyi yawun tsoro sannan a hankali ta matsa, sai dai abinda ya tsaye mata a rai irin yanda ya sakarwa nurse d'in nan murmushi wanda hakan ya sakata zaro idanuwanta tana kallonsa ita kanta nurse d'in.

Tana zuwa a hankali ya bud'i bakinsa ya ce" Meye kika zo min nan?"

Da mamaki take kallon fuskarsa, wani abu mai d'aci ta had'iye a hankali ta sada kanta ta k'asa bashi amsa.

D'an tari ne ya yi yana dafe gaban k'irjinsa a hankali yana mik'ewa zaune da kyau, hakan ya sa da sauri ta k'araso dan kama shi sai dai bai bata wannan dama ba ta hanyar d'aga hannunsa ya dakatar da ita.

Saida ya k'ara lumshe idanuwansa sannan ya nuna mata k'ofa.

Hawayen da take rik'ewa ta saki wannan karron a hankali ya gangaro gefe da gefen kumatunta, muryarta sanyaye tace "HAMMA."

"Mivi adillah avurta ayaha jangirde ko alarai wakkati on BILKISSU?
" ("NA CE KI TAFI, KI FICE KI JE MAKARANTA KO BAKI GA LOKACI BANE BILKISSU?!") Ya fad'a da yaren filatanci a mugun tsawacen da ya saka daga Bilkissun har nurse d'in saurin juyawa suka kama hanyar fita a firgice.

Sunna fita nurse d'in ta yi wajen d'akinsu tana karkarwa, Bilkissu kuwa ta k'i tafia ta zauna a nan jikin k'ofar ta had'e kanta da gwiwa ta fashe da kuka tana jin kamar zuciyarta zata fito daga k'irjinta, zufa take, ji take kamar zata kamu da cutar k'arancin numfashi, ji take kamar zuciyarta zata tsage haka kuma kanta ya yi mata nauyin balaki.

K'aran kiran wayarta , irin kid'an da ta sakawa wayarta ke kusantota, da sauri ta d'ago kanta ta sauke dubanta a kan wanda ya d'aga wayar tata ya shiga amsa kiran da ta tabbata nata ne, cike da mamaki take kallonsa har ya k'araso wajen da take zaune ya tsaya k'ik'am shima fuskarsa had'e ya ce"







Na fara jin k'warin gwiwa tunda kun fara zafafan comment mutanena๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ
[7/24, 10:17 AM] BAK'A CE: ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ
*DUK NISAN JIFA*
_(K'asa zai dawo)_
๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ

_RUBUTAWA_

*SAJIDA*

*SADAUKARWA*

*GA*

*MASOYA NA*


๐Ÿ’ซโœจ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*๐ŸŒŸ
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_๐Ÿค

โ˜† *[ T.M.N.A]* โ˜† ๐Ÿ“–๐Ÿ–Š๏ธ

https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/

_Bismillahir rahamanir rahim_


5



Fuskarsa ba fara'ar da ya saba yi mata idan zai yi mata magana ya ce" Me kike yiwa kuka a nan BILKISSU? "

Wayar nata dake ringin ta kuma kai dubanta, ita ta san ta mutu ta lalace, idan har wayar nan a kunne take har yanzu ita ta san du wani karamin munafurcin da take boyewa ya gama bayana

Mikewa ta yi tsaye ta yaye hijab din ta bayanta dan ji take zata summe idan har bata daga hijab din nan ba

Hannunta na rawa kamar wata wace ta sha kwaya ta nuno wayar ta ce" yaya Kader? Hala wayar nan yayana ya ga du abinda ke cikinta? "

Irin yanda ta yi tambayar da nuna masa wayar abin tausayi abin daria, sai kuma ta yarfe hannun kafin yake bata amsa ta ce" Kai kai kai dunia, kai yau na ga rana , ka san Allah wayar nan abubuwan dake cikinta ba ainahin ni bace, yaya Kader a wayar nan du mesage sin da zaka ganu da saurayi asalima ba abinda ke zuciyata bane, samarin biyu ne, dayan dan anguwar su Laila ne ya nace min har Laila ta dauki numberna ta bashi, bana wani kula shi sai ya nace nake daga kiran, kuma na shaida masa mu a gidanmu ba'a haka, yayana ya hanna bana kula samari, sai cewa ya yi ai zai jira
Dayan kuwa walahi ka ji na rantse ina kula shi ne dan kawai idan an riken babur dina a hanya ya fitar min da shi, ba wani niyar lalata karatuna ko lalacewa da kula samari a wannan lamari, ka min rai ka ce da yayana ba ainahin ni bace a wayar nan"

Irin yanda ta tatare hanyar ta rikice take rantsuwa tana kwatanta masa ya janyo hankalin yawancin mutanen da suka kwana a asibitin da wa'inda suka yi safiya dan gannin yan uwansu, sai kuma likitocin da suke kai kawo tsakanin office din HISHAM da nasu office din

Da yawa abin nata daria ya basu, daidaikun da basa cikin yannayi na daria kuwa sai dai su yi gaba

Kader ya yi iya kokarinsa ya cije lebensa dan shi mutun ne mai saurin fara'a cen dama, sai da ya tabatar ba zai fashe da daria ba ya budi bakinsa ya ce" Yanzun yaya za'a yi? "

BILKISSU ta ce" Yauwa yaya Kader, yanda na fada maka zaka fada masan kawai, sai ka bani wayar "

Har sai da ya dan zarro ido ya ce" na baki wayar fa? "

Itama sai ta shiga kikifta ido tana kallonsa

Kader ya ce" kuma tsakani da Allah Bilkissu ki rasa wa zaki yiwa karya sai ni? Kin ga fa ni ke kula da harkar takardun babur dinki, yaushe kika rasa wata takardar da zata saka police rike maki babur? Kuma yau ko an rike maki wannan karamin shegen sojan ne zai amso maki bayan muna raye?, shi kuma dayan da kika ce ya ce zai jira ki ina ce ko a makaranta kina gaba da shi?"

Baki dayanta sai ta ringa zarro ido tana kallonsa, ta faru ta kare, watau an gama shigar mata waya

Matsoea ta yi sosai kusa da shi ta ce" Hala komai ka gani na wayar nan? "

Bakinsa ya tabe ya ce" ai du daga wajensu nake haka din nan da kika gan ni, Ahmad din da kuke hirar dare ne kawai ban samu ba ya yi tafia Matamey zai dawo da yamma "

Wannan karron sai kawai ta zama kamar wawa tana kallonsa

Karar bude kofar office din Hisham ne ya sakata saurin rintse idannuwanta gabanta na faduwa haka kuma jikinta ya kwashi bari

Da sauri ta daga kafarta ta juya da wani gudu gudu ta karasa wajen motar yayanta ta bude ta shiga ta sada kanta tana kukan abinda zai biyo baya, daga wajensu yake? Shikenan yanzu komai ya gani na wayar? Komai ya sani harma ya je wajensu?

Da ido suka rakata su biyun kafin su kalli junna

HISHAM ya kara tamke fuskarsa ya dago kafarsa zai yi magana likitocin sukai caaaaa kansu sunna tambayar jikinsa,

Dole ya tsaya , ya daina abinda zai yin ya shiga amsa masu duda ba wani a sake ba aman ya basu daraja ta hanyar amsa masu har ya dora masu da godiya ta irin kulawar da suka bashi

Su kansu sunna kara girmama wannan bawan Allah ne dan irin yanda yake mutunta su, idan ka ga wani abu marar dadi ya hadaka da shi ka yi wasa da aikinka ne, ko ka kawo shirmen soyaya tsakaninka da shi, yakan fatatakeka ne a irin wannan, bayan wannan mutun ne shi mai alfarma

Kansa ya girgizawa Nurse Fatima , wace ta yi masa maganar abincin da aka kawo daga gidansu kafin ya fita
Sannan ya juya cikin nutsuwa ya bi bayanta

Gaban motar ya buda ya shiga ya zauna, wajen matuki hakan ya saka Kader yin tsaye yana kallonsa

Kansa ya girgiza ya ciro kys din ya mika masa sannan ya ajiye masa wayar a gefe ya ja gefe yana kallonsa har ya tayar da motar ya daga a hankali ya fice a wajen parking din

Kansa ya girgiza ya juya da sauri ya fita dan zuwa ya kai karar HISHAM, ba zai yiwu ba ya ringa tuki shi kadai a gari, ba zai yiwu ba wannan dokar tasa ba zai iya hadiyeta ba!


Tuki yake a hankali kunnayensa na jiyo masa sautin kukanta a hankali tana shasheka tana langwabe kai tamkar wace aka turowa sakon

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login