Showing 117001 words to 120000 words out of 236327 words

Chapter 40 - ZEEYAD The Abandoned Prince complete hausa novel

JIDDAH   

17 Oct 2024

45333

cikin sauya shiga ta dan kawai nazo na ganka, and now you're living ba tare da ma ka yimin kyakkyawar kallo ba?, listen ZEEYAD just tell me everything da kake so daga gareni and i promise zanyi maka shi koh kuma na baka shi, but kaji tausayi na please and give me a chance na ganin na sanƴa ka farin ciki for the rest of your life, i promise you ba zaka yi danasanin yin tarayya dani ba, i mean just look at me am just 40 har yanzu da ƙuruciya ta, am sure we will be perfect for each other, please babe" ta faɗa da niyyar kai hannu ta shafi faffaɗar ƙirjin sa wanda ke ɗaya daga cikin abubuwan da ke sake ɗauke mata hankali game dashi.

"Don't you dare" ya faɗa cikin kakkausar murya yana mai aika mata da wani irin kallon da ta kasa gane koh na menene.

Dakatawa tayi tana kallon fuskar kan fuskar sa, sosai yayi mata kwarjinin da bata ta6a gani tattare da wani mahaluƙi ba, hannun ta na rawa ta sauƙe, idanun ta na kawo kwalla.

Rataye rug ɗin yayi kan kafaɗar sa kafin ya sanƴa hannaye cikin aljihu yana kallon ta cikin murɗaɗɗiyar fuskar sa yace "Listen Naseeba, karen hauka ya cije ki ne komiye?, you really want me ZEEYAD to get intimate with you, koh kin manta ke ɗin mata ce a wurin mai Martaba, you know what, zanyi ƙoƙarin ganin na rufa miki asiri for the last time, don't you dare try this shit with me again, if not then i swear you will regret messing around with me for the rest of your life, ni ZEEYAD nafi ƙarfin ki, koh kin manta ne am not that Abandoned Boy da yayi ta yawo cikin ƴunwa da rashin muhalli mai kyau bane?, look koh da mata sun ƙare a duniya babu abinda zanyi da tsohuwar kilaki kamar ki, bakida wani sungun mutunci a wuri na, koh da wanann mummunar fuskar taki kika sake nuna min then..." Shiru yayi yana kallon ta kafin ya ɗaura da faɗin "I will make sure kin bar cikin gidan nan, bana tunanin rayuwar zawarci akwai daɗi haka kuma bana tunanin idan kin fita daga nan zaki kuma sake samun wani wurin da yafi wanann koh ya kai shi ma, just pretend cewa baki ta6a nema na ZEEYAD da wani abu ba and enjoy arzikin da kike samu cikin gidan nan" ya ƙarashe cikin wurga mata kallon da ya sanƴa cikin ta ɗurar ruwa kafin kuma yayi gaba yana barin ta nan tsaye yawa an shuka dusa koh motsi ta kasa.

Jujjuya idanun ta dake cike taf da kwalla tayi, kafin tace "You can try as hard as you can na ganin ka nesan ta dani, but ba zanyi ƙasa a guiwa ba har sai na cika buri na akanka, i must taste how good you're at bed Darling" ta faɗa tana juyawa tabi inda ya fice da kallo.

"This is my promise" ta sake faɗa in a serious tone kafin ta ɗaura da faɗin "I will make sure i make you mine, sannan na ɗanɗani zumar ka kafin kowace ƴa mace ta ɗanɗana, hakan nayi sassauci kenan dan kuwa koh na barka kayi auren ba zan ta6a bari kaji daɗin mu'amala da wawuyar da zata zamto matar ka ba, i swear koh sama da ƙasa zasu haɗe ba zanyi ƙasa a guiwa ba Darling ZEEYAD, you just wait and see yadda ake yin ta" ta ƙarashe cikin sakin wani irin shu'umin murmushi kafin ta maida Niƙab ɗin fuskar ta ta rufe tana ficewa daga arear wurin.



*******************


__________"Boy meke damunka ne?, you look so moody koh breakfast ka kasa ci" cewar Grandma tana mai shafa lallausar gashin kanshi.

Idanun sa a lumshe ya sake tsuke fuska yace "Am fine Grandma, dama inaso ne muyi wata magana dake."

"Ka tabbata kana lafiya?."

"Yeah Grandma, am all okay."

"Toh shikenan, faɗamin maganar."

Shiru yayi kafin yace "Am Travelling out of country jibi."

"Tafiya kuma, zuwa ina Boy?" ta faɗa cikin sanƴin murya.

Idanun sa ya ware akanta jin yadda tayi maganar, kafin kuma ya tashi zaune yace "Come on Grandma, miye kuma na fushi?."

"Hmm toh ba dole nayi fushi ba, kayimin maganar da koh a mafarki banson jinta."

"Grandma idan naje ba daɗewa zanyi ba, 2months kawai zanyi na dawo."

"2 miye?" ta faɗa tana kallon sa cikin waro idanu.

"Yes Grandma, inason zuwa dukkanin ƙasashen da nake da ƙadarorin business ɗina ne dan ganin yadda take tafiya."

"Hmmm, dama dai kawai haƙura kayi Boy, dan kuwa bana tunanin koh nan da ƙofar shiga MASARAUTA zan sake barin ka ka fita."

Murmushi yayi yace "Grandma please, kada kice a'a, Career ɗina ne fah idan ban maida hankali nayi abinda ya dace ba then i will be ruined Grandma."

Tsuke baki kawai Grandma tayi tana kauda kai, dan kuwa koh da wasa bata tunanin zata sake barin ZEEYAD yayi nesa da ita.

"Okay Grandma, then zamu tafi tare tunda bakyason na tafi na barki."

Juyowa tayi ta kallesa tace "A'a ni bance kaje dani ba, tafiyar ce nace ba zakayi ta ba, dan haka ka bar yimin maganar haka, banson jin ta."

Riƙo hannun ta yayi cikin nashi yace "Grandma i know kina tsoron kada ki sake rasa ni, but i promise you hakan ba zai faru ba, ki tuna fah kece nake gani nake ji na cikin farin ciki, kinsan idan nayi kwana biyu ban ganki ba da gudu zan dawo, Grandma na dawo nan kenan har abada ba zan sake yin nesa dake ba, muddin ba wai wani abin business ɗina bane ya taso da dole sai naje ni, nan gida na ne banida inda ya fishi musamman da ya kasance kina cikin ta babu ta yadda zan iya yin nesa dashi ba tare da na dawo na ganki ba, you're the source of my happiness Grandma, dah ba dan ke ba then da zuciya ta ta daɗe da bugawa, i thought wata chan daban zata iya bani farin ciki but ke kin nuna min cewa ba zan ta6a samun farin ciki mai ɗorewa ba kamar yadda zan samu a wurin family ɗina, Grandma kece Family ɗina and kullum ina farin cikin kasancewa tare dake, ba zanso yin nisa dake ba indai har ba wai ya zama dole bane" ya ƙarashe yana kallon idon ta dake fidda hawaye.

Hannu ya kai ya share mata hawayen yana rungume ta yace "Grandma please, menene kuma abin kuka?, indai har bakyason nayi tafiyar then i promise zan fasa indai har hakan ba zai sake sanƴawa naga hawayen ki ba."

Ɗago dashi tayi tana cupping fuskar sa tace "A'a boy, kamar yadda ka faɗa wannan aikin career ɗinka ce, kuma dashi ne Allah yasa kazo har wannan matsayin, ba zanso kayi watsi dashi ba, sabida Allah ne ya kawo ka level ɗin, ba zan hana ka abinda zai kawo maka cigaba ba, kaje ka kaji nasan zaka dawo kamar yadda kayi alƙawari idan kuma baka dawo ba sai dai kazo ka tadda gawa ta" ta faɗa cikin fashewa da matsanancin kuka.

Rungume ta yayi ya shiga rarrashin ta tare da kwantar mata da hankali "Grandma zan dawo ki bar faɗin haka, babu inda zan sake zuwa i promise."

Sai da tayi kukar mai isarta kafin ta ɗago, kunnen sa ta kama tare da murɗewa tace "Kuma sai da tafiyar ta kama sauran kwana ɗaya tukun zaka faɗamin tsabar lalaci koh?."

"Ouch!" ya faɗa yana yamutsa fuska alamun yanajin zafi kafin yace "Grandma it hurts please."

Sakin sa tayi tana kama fuskar sa tare da sumbatar sa a goshi tace "Come on" ta faɗa tana rungumo shi jikin ta cike da farin ciki.

Murmushin farin ciki ZEEYAD yayi dan kuwa he feels very safe aduk sadda Grandma ta rungume shi, ya kanji duk wata damuwar sa ta ƙaure.



*********************


__________Da dare misalin 2:11 na dare, zaune yake kan ƙatuwar dardumar dake ɗakin sa, da alama dai Nafila ya idar yana mai yin tasbih.

Motsin ƙarar buɗewar ƙofar da yaji a hankali ne ya sanƴa shi ware idanun sa dake a lumshe yana ɗago da kansa.

Tattakin tafiyar mutum ya fara jiyowa ta bayan sa a hankali.

Shiru yayi bai juya ba haka kuma bai motsa ba.

Ji yayi an dafa shi hakan ya sanƴa sa saurin runtse idanun sa, yayin da bakin sa ke motsi da alama dai addu'a yakeyi.

Kafin kuma daga bisani yaji babu hannun an ɗauke, haka kuma babu alamun mutum akan nasa.

Shiru yayi still idanun sa a runtse ba tare da ya buɗe ba, kafin kuma ya shiga buɗe su a hankali yana sauƙe su kan wannan baƙar ƙatuwar kuliyar nan.

Kallon kallo suke tsakanin su, idanun kuliyar kaɗai ya isa ya tsoratar da wanda yayi tozali dashi, bale shi kuma da yake hango tsantsar ƙiyayya a cikin idanun kuliyar.

Murmushi ya saki yana kallon kuliyar kafin kuma a hankali ya furta "Hafeezah Mom?."

Ɗan ja da baya kuliyar yayi still idanun sa a cikin na ZEEYAD, kafin kuma ya hau yin wani irin gurnani mai ban tsoro yana iyo wani irin super zuwa kanshi.

Caraff ya cafke wuyar kuliyar a hannun shi yana shaƙewa da dukkanin ƙarfin shi, fuskar sa na nuna alamun tsantsar 6acin rai, kafin kuma cikin soft voice yace "Let's put an end to this today Hafeezah, you can try as hard as you can na ganin kin kashe ni but that won't work, your stupid spell won't work on me, ina taya ɗan uwa na YAZEED baƙin cikin samun kamar ki a matsayin mahaifiya, kinyi dukkanin ƙoƙarin ki dan ganin kin kawo ƙarshen rayuwa ta, i know all your moves, plans and steps against me, and now gaki nan a hannu na, but i won't kill you, kinci darajar YAZEED ne kawai, if not for him then nothing would stop me from putting an end to your life" yana faɗin haka ya saki kuliyar, kafin kuma ta fice a ɗari ta window tana zabga uban kuka.

Da kallo yabi ta har ta fice, zuciyar sa na mugun yi masa zafi da ƙuna, dukkanin wasu masu neman sa da sharri yana iya gane su tare da lura dasu a dukkanin wani yanayi na 6atar da kansu da sukayi, yanajin dukkanin wani kusanci da maƙiyin sa yayi dashi a jikin shi, wannan ma na ɗaya daga cikin baiwar da Allah yayi masa.

Haka nan ya zauna a wurin staring at the dark ba tare da ya motsa ba, sabida iriyar baƙin cikin da yake ciki.

A yanzu ya gano Sarauniya Hafeezah, sauran kuma ya gano ta cikin mafarkin sa da yake gani kullum.



******************



_________"So you mean tafiya zakayi gobe, and you didn't even bothered to tell me?" cewar Sadeeq yana kallon sa cikin ɗagun gira.

"Yanzu ai iska nake faɗawa right?."

"But you should have told me as your best friend, koh da yake ma yanzu you no longer take me as someone very dear to you, you only care about your Grandma, bayan kace muma Family ɗinka ne" ya faɗa cikin rashin jindaɗi.

Kallon sa kawai ZEEYAD keyi, nan kuma yace "Hey don't think like that, Grandma ce bata bari na na fita zuwa koh ina, da zaran taji nayi spending awa ɗaya bata ganni ba, zata fara nema na a waya, and yanzu ba gashi a gidan ku nake, so cheer up please."

"Yes a gidan mu kake, but ai sai da tafiya ta kama ka tukun zaka zo sanar dani."

"Wannan ma na nuna i care about you, if not mai zai kawo ni nan dan sanar da kai zanyi tafiya?."

"Whatever, ehem YAZEED yazo ya same ni akan yana neman information..."

Maganar mahaifiyar Sadeeq ne ya katse masa abinda yake shirin faɗa.

Murmushi ZEEYAD yayi yana amsar plate ɗin dake hannun ta wanda ke ɗauke da wasu mulmulallun abubuwa kamar shadaka tare da faɗin "Nagode Ummie."

Kallon ta Sadeeq yayi yace "Ummie ina nawa fah?."

"Kai ba kaci naka ba?, ka bari shi yaci tukun tunda anyi kwana biyu ba'a haɗu ba, gobe ma zan sake haɗa wani zaka samu kaci" tana faɗin haka ta bar wurin inda yabi ta da kallo baki sake.

Kallon ZEEYAD dake cin abin yana lumshe idanu yayi kafin yace "So ina yi maka magana."

"Yeah inajin ka."

"YAZEED came to me and..."


Ƙarar ringing ɗin wayar ZEEYAD ne ya katse shi, hakan ya sanƴa sa yin shiru kafin ZEEYAD ya ɗau kiran yana faɗin "Grandma?".

"Ina gidan su Sadeeq, but yanzu zan dawo i promise."

Katse kiran yayi bayan sun gama kafin ya ajiye plate ɗin yana tashi tsaye.

"Ba dai tafiya zakayi ba?" cewar Sadeeq.

"Grandma na nema na."

"Alright, muje" ya faɗa shima yana tashi tsaye.

"Wait, hope your aren't annoyed?" ya faɗa yana kallon Sadeeq ɗin.

"No, muje nima kasan nayi kwana biyu banje arean naku ba."

Mahaifiyar Sadeeq suka yiwa sallama kafin su fice daga gidan.

Koh da suka iso MASARAUTA, part ɗin Grandma suka nufa, anan falon ta suka tadda ta zaune ita da Jalilah wanda da alamu dai rarrashin ta take.

"Grandma?" ya faɗa yana samun wurin zama idanun sa kan Jalilah dake ta faman 6oye fuskar ta.

Gaida Grandma Sadeeq yayi ta amsa kafin shima ya sami wuri ya zauna.

"Har ka dawo?" cewar Grandma ɗin.

"Yeah Grandma, ba kece kika ce na dawo ba?."

"Nikuma kai Boy, daga tambayar ka inda kaje?."

"I know it, ba Grandma bace tace ka dawo sabida dah kace mata gidan mu kaje ba zata ce komai ba."

Yatsina fuska ZEEYAD yayi yana kauda kansa zuwa ga Jalilah da har yanzu bata ɗago ba.

"Kai kyale abokin nan naka, ba ƙaramin wulaƙanci ya ƙaro ba kana ganin sa ɗinnan" cewar Grandma.

Dariya Sadeeq yayi yace "Hakanne dai-dai ai Grandma."

Murmushi tayi kafin tace "Jalilah tashi mana kuma kin 6oye fuskar."

Ɗago da kai Jalilah tayi tana kallon Grandma, a hankali tace "Grandma zai kalli tabon dake zagaye da ido na, idan yaga na zama mummuna fah?" ta faɗa kamar zatayi kuka.

Murmushi Grandma tayi tace "Tabon ki bai ƙara miki wani muni ba sai kyau, ai kuma a hankali zai 6ace insha Allah ya dawo normal."

Shiru kawai tayi tare da sunkuyar da kanta ƙasa tana wasa da yatsun hannayen ta.

ZEEYAD kallon ta kawai yake ganin sai 6oye fuska take taƙi ɗagowa, ta6e baki yayi a zuciyar sa yace _"What's good about her face da har take wani 6oyewa"_ kafin kuma ya kauda kansa daga kallon ta yana mai maida hankali cikin wayar hannun sa.

Ɗago da manƴan idanun ta tayi tana kallon sa, ganin hankalin sa na kan wayar sa ne yasa ta miƙewa tsaye tace "Grandma, ni zan wuce."

"Yakamata kam, kafin yayan ki ya fara neman ki."

Kai ta jinjina kafin kuma ta fara tafiya cikin ɗingisa ƙafar ta.

Har ta kai bakin ƙofa ta tsinkayo muryar sa.
"Hey" ya faɗa yana miƙewa tsaye.

Dakatawa tayi tana runtse idanu kafin kuma ta sanƴa hannu ɗaya ta rufe idonta na hagu dashi.

"Maiyasa kike ɗingisa ƙafar ki?" ta jiyo ya faɗi hakan ta bayan ta.

"I...i actually, ciwo ne naji a ƙafar" ta faɗi hakan cikin rawar murya ba tare da ta juyo ba.

"Ciwo?, let me see" ya faɗa yana ƙarasawa wurin ta.

"Ya fah yi sauƙi, kawai dai har yanzu ban iya taka ƙafar bane mai kyau" ta faɗa tana juyowa ta kallesa.

"What's there around your eye?" ya faɗa cikin tsuke face yana kallon ta.

Saurin rufe shi tayi da hannu tace "Yeah i know it disgusts you, but am sorry" ta faɗa tana juyawa ta buɗe ƙofar tana niyyar ficewa.

"Wait" ya faɗa.
Tsayawa tayi tare da juyowa tana kallon sa, nan yace "Take your hands off, who did this to you?."

Shiru tayi idanun ta na tara hawaye.

"Ohh i see Sooraj" ya faɗa kafin kuma yace "Mai kikayi masa?."

Ɗago da idanun ta tayi tana kallon sa kafin cikin kuka tace "Wai...wai sabida yace na daina zuwa wurin ku, dan kawai kai da shi bakwa shiri, shiyasa yayi min wannan dukar a cewar sa wai kaɗan ma na gani idan na sake kuma aikata abu makamcin haka, ka...kashe ni zaiyi" ta ƙarashe cikin sakin kuka sosai.

Sosai ran ZEEYAD yayi mugun 6aci da jin abinda ta faɗa, sosai yaji tausayin ta, ya rasa maiyasa masu kyawawan halin cikin su suka kasance ƴaƴa ga azzaluman MASARAUTAR, yasan Sooraj bashida hankali koh kaɗan, but bai ta6a kawowa a ranshi zaiyiwa mace haka ba, macen ma kuma ƙanwar sa, lallai dukkanin abinda akace masa Sooraj ya aikata ba zaiyi musu ba, komin munin abin kuwa.

"It's Okay, Stop crying" ya faɗa cikin son lallashin ta.

Tsagaitawa tayi da kukan nata, nan ya ciro farar handky a aljihun sa yana miƙa mata yace "Wipe your tears."

Amsa tayi kafin kuma ta shiga goge fuskar ta da idon ta dashi.

Juyawa yayi ya kalli Grandma da Sadeeq dake kallon su, gira ɗaya ya ɗaga cikin mamaki ganin ta tana murmushi.
_"Seems like she is so happy dan na kula yarinƴar nan, stop thinking something else Grandma, it's just that tausayin ta nakeji."_

Juyowa yayi ga Jalilah yace "You should get going."

Kai ta jinjina masa kafin kuma ta buɗe ƙofar tana ficewa.

Da kallo ya bi ƙofar dashi kafin ya sauƙe ajiyar zuciya yana juyowa ya dawo ciki.

Har ya zauna suna kallon sa, cikin mamaki ya ɗago yana kallon su yace "What, maiyasa kuke yimin wannan kallon?."

"Are you worried about her?" cewar Grandma.

"Of course i am, i mean it's just that ta ban tausayi ne."

"Pity leads to love you see" cewar Grandma tana kallon sa cikin murmushi.

Wani irin tsuke fuska yayi yace "Stop it Grandma, ba sonta nake ba."

"Really, then ka faɗamin wacece kakeso, i know ba zaka rasa budurwa ba."

Miƙewa yayi tsaye yace "Yes, i was once in love but yanzu am free, i mean babu wata yarinƴa kuma a zuciya ta i promise" ya faɗa in a serious tone yana 6ata rai.

"Really?, you were once im love kuma baka ta6a faɗamin ba?, zo nan kazo ka bani labarin ta."

"Grandma i don't want to talk about this please" yana faɗin haka ya fice daga cikin falon.

Baki sake suka bisa da kallo kafin Grandma tace "This is serious."

Koh da ya fita Garden ɗin part ɗin Grandma kawai ya nufa ya tare a chan.

Koh kaɗan he doesn't want to talk about lamarin sa da DEENAH, ya fara mancewa da ita, duk da kuwa tana maƙale cikin zuciyar sa, but ya daɗe da yin erasing duk wani memory nata da yake ɗauke dashi a kwakwalwar sa, baya tunanin yana jin sonta har yanzu, sabida already ya sami komai a wurin Grandma, baya buƙatar wata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login