Showing 198001 words to 201000 words out of 236327 words
mai, ba akwai maids ba?."
"Actually, nafison nayi gyaran ɗaki na da kaina ne."
Ɗago da idanu ZEEYAD yayi tare da ɗan satar kallon ta kafin ya maida kansa ya sadda zuciyar sa na burning tare da wasi-wasin kodai he chose the wrong person ne ya yada right person ɗin.
Satar kallon sa fake DEENAH tayi ta gefen ido yayin da ta ɗau alwashin sai ta cika burin ta yau akan sa.
Shiru kowa yayi hankalin su kan abincin da suke ci, YAZEED ne ya kwaru inda ya fara tari, saurin miƙa masa ruwa JALILAH dake kusa dashi tayi tana ɗan patting bayan shi haɗi da jero masa sannu, harara amaryar ta wulla mata ta gefen ido tana wani irin tsuke fuska.
Tashi YAZEED yayi ya bar dining ɗin yana cigaba da tarin sama-sama.
Kallon amaryar Hafeezah tayi tace "Sairah kibi mijin naki mana ki bashi kulawa mai kyau."
Yatsine fuska tayi kafin tace "Ba kwana na bane yau."
Kallon JALILAH tayi tace "So kike sai nayi miki magana kafin ki tashi ki bishi?."
Da sauri ta miƙe haɗi da faɗin "Am sorry" tana mara masa baya.
Harara Hafeezah ta gallawa Sairah dan kuwa ta lura koh kaɗan bata ɗaukar hannu.
Miƙewa ZEEYAD ma yayi yana yiwa mai Martaba da bai tankawa kowa cikin su ba sai da safe, kafin ya kalli fake DEENAH yace "Let's go."
Tashi tayi kasancewar ta gama cin abincin tana mara masa baya.
Da mugun kallo Hafeezah ta bisu dan kuwa yanzu tunda ta dawo cikin fada dole ne ta ɗaura daga inda ta tsaya.
*************************
_________Rungumo sa tayi ta baya hannayen ta kan faffaɗar ƙirjin ta.
Shiru ZEEYAD yayi bai tanka mata ba, zuciyar sa sosai take cike da doubts akanta.
"DEENAH?" ya kira ta.
"It's been two weeks rabon ki da kiyi waya da ƴan gidan ku, i have been waiting naji kinyi maganar su but you didn't."
Sake sa tayi cikin kame-kame take faɗin "That isn't something to worry about, gobe zan kira su but we should go to bed now."
Juyowa yayi yana kallon ta nan ya sake faɗin "I need an answer to my question, kodai har kin fara enjoying dukiya kin wofantar da Family ɗinki ne?."
"What are you saying, koh kaɗan ba haka bane?."
"Then tell me your reason, listen DEENAH i have a lot of doubts about you, i really doubt if you are my DEENAH, the DEENAH that i know doesn't act this way, but koma dai menene i will find out."
"What are you saying, nice mana nice DEENAH, i can see that kai ne ka canza completely, ka daina nuna min wata kulawa, kullum kana cikin tsangwama ta..."
"Thats because you're not my DEENAH, DEENAH ta doesn't behave the way you do, i know her and i can feel her presence a duk inda nake, but being with you for these days banajin wannan feeling ɗin a jiki na, being with her made me feel like hugging her for the rest of my life na dawwama a jikin ta, but for you i never get that feeling, i feel so empty since the day Grandma ta kawo ki ɗakin nan, i never feel the presence of my DEENAH beside me, zuciya ta is full of doubts akanki, i feel like my DEENAH is somewhere far away from me waiting for my rescue, and dukkanin wani hali da kike yi koh kaɗan ba halayen DEENAH ɗin da na sani bane, you've changed alot" ya faɗa idanun sa da fuskar sa na yin jaa sabida 6acin rai.
Ita dai kallon sa take zuciyar ta na mugun bugu ganin kamar asirin ta na daf da tonuwa.
Kallon ta yayi kafin yace "Whats the name of that your younger brother again?."
Shiru tayi tana wuwwula idanu cike da rashin gaskiya.
"Tell me" ya sake faɗa.
Cikin rawar murya tace "Why are you asking his name, i thought kasan kowa daga cikin dangi na, why then kake sake tambaya ta sunan ƙani na" ta faɗa da niyyar juyawa yayi saurin cafko hannayen ta fuskar sa na fitar da wani irin tsantsar 6acin rai ya sake faɗin "Tell me the name of your younger brother."
Fuzge hannun ta tayi tace "Fine then, why don't you just called them and asked them what the name of my younger brother is, wannan rainin hankali ne kake nunamin."
Sake ruƙo hannun ta yayi yana kallon cikin idanun ta, saurin kauda kai tayi tana ƙoƙarin kwace hannayen ta.
"Look into my eyes DEENAH."
"Mai zan tsinta idan na duba cikin idanun naka, listen am tired of having a quarrel with you always, idanma ka daina sona ne why don't you just tell me."
"But i never loved you, i only love my DEENAH" ya faɗa yana kallon ta.
"This isn't fair, why kake tunanin ni ba DEENAH bace, you think dama yadda halaye na suke kafin muyi aure haka zamu dawwama ba zai canzu ba."
Riƙo kafaɗun ta yayi cike da mugun 6acin rai yake faɗin "You're not my wife, i have been a fool for falling into your traps this time, all you've craved for your whole life is to have me in bed with you, baki san ta wacce hanƴa zaki bi ki cika burin ki ba, sai ta wannan by posessing my wife and had yourself turned into her, wannan ne kaɗai hanƴar da kike dashi na ganin kin cika burin ki akaina, i now get to know who you really are, Naseeba" ya ƙarashe cikin kakkausar murya fuskar sa da idanun sa na canza launi.
A matuƙar kiɗime ta waro manƴan idanun ta tana kallon fuskar sa.
Cikin mugun 6acin rai har maganar tasa na seizing yace "Where is my wife?."
"Answer me" ya faɗa a tsawace yana jijjiga ta.
Sosai ta tsorata da yanayin shi ganin jikin sa har rawa yake saboda 6acin rai.
Cikin rawar murya tace "I...i...i'm your wi..."
"Lies" ya faɗa a tsawace yana ture ta.
Naseeba ganin asirin ta ya tonu ya gano ta ne ya sanƴa ta waigowa cikin ainihin kamannin ta tana kallon sa da idanun ta da sukayi jazir.
Da kallo ZEEYAD ke binta cike da muguwar 6acin ran da baisan yana da ita ba.
"Yes, i'm not your wife, but inaso ka sani ba zaka sake ganin ta ba har abada."
Zuwa yayi yana cakumo gashin kanta kamar zai raba shi da fatar kanta yace "Tell me, where is my wife, where is DEENAH, what have you done to her?."
Dariya ta saki cike da mugunta dukda kuwa irin riƙon da yayi mata nan tace "She is dead long ago."
Ture ta yayi da ƙarfi dan kuwa baisan ta inda ma zai fara hora ta ba, mai ma zai daka a jikin mace yaji daɗi ya san kuma ya huce haushin shi, babu.
Zubewa yayi akan guiwowin sa, zuciyar sa na mugun rawa haka ma gangar jikin sa, hannu ya sanƴa yana cakume gashin kansa da ƙarfi, he can't believe how foolish he is da har Naseeba ta kasance dashi for good 2weeks har ma suke haɗa shimfiɗa tare ba tare da ya fahimci cewa ba DEENAH bace ba, sosai da sosai yakejin haushin kansa, sosai yakejin rashin gazawar sa na kasa riƙe amanar da aka bashi, DEENAH koh 24hrs bata cika a gidan shi ba ya rasa ta, sakamakon mugun irin dake zagaye dashi, sa'ar sa ɗaya shine bai ta6a kusantar da sunan mu'amalar aure ba duk da kuwa jarabar da tayi ta masa, ba zai iya kwatanta iriyar tashin hankalin da yake ciki ba a yanzu, komai ya sunce masa baisan ta ina zai fara ba, baisan ta ina zai nemo mafita ba, yasan duk inda DEENAH take a yanzu tana cikin mawuyacin hali, ba zai ta6a yafewa kansa ba, sabida dalilin sa ne duk wani abu ke faruwa da DEENAH.
Tsaye Naseeba da takejin zuciyar ta kamar ta fallatso tayi tana kallon sa tace "You want to see your wife, then you must give me abinda nayi longing nake nema daga gareka, only then zan faɗamaka inda matar ka take.
Ɗago da rikitattun jajayen idanun sa yayi yana kallon ta nan yace "I will find my wife wherever she is, babu abinda zaki samu daga gareni."
Dariya ta fashe dashi kafin tace "Seriously?, let's see then how and where you find the love of your life, tabbas tana nan a raye sai dai kafin ka samo ta daga inda take you must pay a higher price, sannan she is deep beneath inda babu wani mahaluƙin da zai iya gano ta komin neman sa, da ita da matacciya duk ɗaya suke a yanzu, da zaran na bada permission ɗin kashe ta toh tabbas babu makawa hakan ne zai faru, so the best abinda zakayi yanzu dan ceto rayuwar matar ka is to give me what i need from you."
_Toh nikam dai takaici ba zai kashe ni ba, na dakata haka nan idan na huce ma cigaba, haka kuma idan naga comment dayawa zan cigaba, dan kuwa kaɗan ya rage ban haɗiyi zuciya ba a page ɗinnan, kuma ku dinga yi Kuna yayyafawa zuciyar ku ruwan sanƴi, dan kuwa ni fanta ta mai sanƴi na sayo ina yi ina kur6a abina😕_
*MHIZZ JIDDHERR....................✍🏽*
[9/1, 10:30 PM] Mhizz Jiddherr❤️: *Z E E Y A D*
```[The Abandoned Prince]```
*NA*
*JIDDAH BINT MUHAMMAD*
*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*
*050...*
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_
_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_
___________"Think about it ZEEYAD, wane irin hali lovely DEENAH ɗinka take ciki a yanzun, sannan kuma a'ina take a halin yanzu wanda zaka iya nemo ta cikin ƙanƙanin lokaci, kaga duka amsoshin nan ni kaɗai ne na san su, and in other to get them... you must do as i say" ta faɗa idanun sa akanta.
ZEEYAD jin maganganun ta yake tamkar ana watsa masa tafasasshen ruwan zafi cikin tsokar zuciyar sa, idanu ya runtse yana tunanin ta yadda zai bi mata dan fito masa da DEENAH.
A hankali ya shiga miƙewa daga tsugunen da yake yana kallon ta yace "I want DEENAH back, sannan zaki nuna min ita ne muddin nayi abinda kike buƙata dani right?."
Murmushi tayi tace "For sure."
Jinjina kai yayi yana ƙarasawa bakin ƙofa a hankali tare da turawa ya rufe yana sanƴa key.
Da kallo nasee ta bisa tana sakin murmushin gefen baki cike da farin ciki.
Juyowa ZEEYAD yayi hannayen sa cikin aljihu yace "Am ready to do anything muddin zaki dawomin da DEENAH."
Murmushi tayi tace "Wow, i can see that kayi matuƙar damuwa da ita tunda har kana shirin yaudarar ta a yanzu..."
A tsawace yace da ita "I will do as you said Naseeba, just bring DEENAH back to me."
"Fine then, let's do it" ta faɗa tana nuna masa kan bed.
Da kallo yabi kan bed ɗin kafin kuma yace "But you've to promise me one thing Naseeba."
Juyowa tayi tana kallon sa kafin ta saki murmushi tace "Our secret is safe with me, no one will know about this sai mu biyu kawai, ba shi ne alƙawarin da kakeson nayi ba?" ta faɗa tana ƙarasowa gaban sa.
"Thats not what i want."
Harɗe hannaye tayi a ƙirji tace "Fine then, tell me mai kake so."
"Inaso ki faɗamin inda DEENAH take."
Kallon sa take kafin kuma ta saki dariya tana sake kallon sa tare da nuna kanta tace "You want me to tell you where your wife is, do you think am insane or something, listen ZEEYAD i can't easily be fooled by your by your easy tricks, do you think you can outsmart me, no am not that fool like your wife."
Key ɗin ɗakin ya ciro yana miƙa mata yace "You've the keys and tell me where DEENAH is, and i promise to make your day fabulous."
Hannu ta kai zata amshi key ɗin nan yayi saurin damƙewa a hannun sa yana faɗin "First tell me where my wife is."
Murmushi tayi tana kallon sa kafin kuma tace "Ba zan faɗa maka exactly inda take ba, but i will give you a clue, let's see if you're smart enough to find her whereabout."
Shiru yayi yana kallon ta kafin yace "Fine then."
"Give me the keys first" ta faɗa cikin miƙa masa hannu tana kallon sa.
Shiru yayi yana kallon ta nan tace "Well, i can't trust you then."
"You have the keys, you tell me where she is, deal?."
Shiru tayi kafin kuma tace "Deal."
Sakar mata keys ɗin yayi a hannu nan yace "Now tell me."
Ɗagowa tayi daga kallon keys ɗin cikin hannun nata cikin murmushi tace "Well, your wife is still alive kamar yadda na faɗa maka, but she is half death, idan nace maka half death ina nufin gaf take da mutuwa muddin ta ƙara kwana ɗaya cikin inda take..."
Katse ta yayi da faɗin "just tell me where she is."
"I didn't promise to tell you where she is, but to give you a clue."
Shiru yayi yana kallon ta kafin yace "Fine then."
Hannaye ta harɗe a kirji Kafin ta fara faɗin "Matar ka tana inda babu wani normal mahaluƙi da ya ta6a taka ƙafarsa zuwa wurin, masu zuwa wurin sai masu manƴan tsafi, aljanu koh bokaye, sannan kuma wurin ya kasance wuri ne mai haɗarin gaske wanda ke ƙunshe da tarko iri daban-daban, a wannan wurin matar ka take garƙame cikin wani abu deep beneath ƙasan wani abu wanda taku ɗaya zakayi masa ka nutse cikin sa, thats all" ta faɗa cikin ware hannayen ta.
"This is nonsense, give me a clear clue, atleast ki faɗamin sunan wannan wurin."
Murmushi tayi tace "I only promise you na baka clue ɗin yadda wurin yake shine kawai."
Shiru yayi yana nazari cikin kwakwalwar sa ya tsinkayo muryar ta "So now it's time da kaima zaka cika min nawa burin" ta faɗa tana karkaɗa masa makullin hannun ta a fuska.
Takawa yayi zuwa ɗakin closet ya canzo kayan sa ya fito, zaune ya ganta kan bed ɗin ta ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya tan karkaɗawa bai kalleta ba yayi hanƴar bathroom yana shigewa ya rufo ta.
Zuwa yayi ya ɗan kunna pump ɗin bathtub ɗin cikin toilet ɗin ruwa yana ɗan zuba.
Takawa yayi izuwa bakin tamfatsetsen mirror ɗin dake manne jikin wall ɗin bathroom ɗin daga gefe, kafin ya buɗe drawer ɗinta ya ciro tissue sheet, ya ajiye hannu ya sanƴa cikin aljihun wandon jikin sa tare da ciro syringe ɗin allura da wani maganin ruwa cikin ƴar ƙaramar kwalba, syringe ɗin allurar ya sanƴa ya zuƙo maganin duka a ciki, kafin ya ɗau tissue ya goge hannun sa dashi yana rufe syringe ɗin ya sanƴa cikin aljihun sa.
Takawa yayi zuwa wurin ruwan dake zuba tare da wanke kansa zuwa fuskar sa da hannayen sa tare da rufe famfon, ƴar ƙaramar towel yaja kafin ya buɗe banɗakin ya fito yana goge fuskar sa.
Zaune ya ganta bakin bed ta canza shigar jikin ta zuwa ta kayan bacci, kallo ɗaya yayi mata ya ɗauke kansa yana ƙarasawa bakin mirror ɗin ɗakin.
Turare mai ƙamshi ya feshe jikin sa dashi, tashi Naseeba tayi tare da ƙarasowa tana rungume sa ta baya a hankali tace "Why are you keeping me waiting Handsome."
Runtse idanu ZEEYAD yayi cike da mugun takaici zuciyar sa tamkar zata tarwatse yakeji, he can't believe this wai matar mahaifin sa ke neman yin tarayya dashi, this is totally disgusting.
Jaye jikin sa yayi yana barin bakin mirror ɗin, bin bayan sa tayi nan yace da ita "You're wasting my time Hafeezah, i need to get my wife back."
Murmushi tayi tana ƙarasowa gaban sa tace "Kai ne ke 6atawa kanka lokaci, sabida ni already a shirye nake."
Fuskar sa tayi cupping cikin hannayen ta tana kallon sa, baki ta kai da niyyar sumbatar sa nan taji tsinin shigar abu siririn abu a gefen wuyan ta.
Da sauri ta kai hannu wurin tana dafewa tare da zaro manƴan idanun ta cikin azaba, tangaɗi tayi da baya tana faɗawa kan bed ɗin zaune.
Ɗago da idanu tayi tana kallon sa tace "What have you done?."
"What i think is right" ya faɗa.
Murmushi tayi tace "Kana tunanin zaka tsira ne daga hannu na, i have the keys, and your wife is in my custody, there is no way you can get away with this, kafin ma ka isa inda zakaje zan bada umarnin a kashe ta har zuwa lahira ba zaka kuma sake ganin ta ba har..." maganar ta ce ta katse sakamakon wani irin knocking da jiri yayi mata a kai.
"Well, maybe sai dai idan a cikin mafarki zaki bada umarnin hakan" yana rufe baki ta faɗi kwance kan bed ɗin.
Takawa yayi zuwa inda yaga ta 6oye makullin lokacin da ya shiga canzo kayan shi, ɗaukar key ɗin ɗakin yayi kafin yaje ya buɗe ta ya fice yana sake rufo ɗakin.
************************
_________"Grandma?" ya kira da ƙarfi lokacin da ya iso part ɗinta.
Tsaye Grandma ta miƙe tana taro sa ganin yadda ya faɗo mata kamar wani zautacce.
Riƙo sa tayi tana faɗin "Boy lafiya dai koh?, ya na ganka haka a firgice, nace dai lafiya?."
"Grandma... tell me ina ne cikin ƙasar nan inda babu wani normal mutum ya ta6a