Showing 90001 words to 93000 words out of 236327 words

Chapter 31 - ZEEYAD The Abandoned Prince complete hausa novel

JIDDAH   

17 Oct 2024

45337

bin ɗakin da kallo kafin kuma a hankali cikin mutuwar jiki ta shiga ɗagowa zaune.

Hajijiyar da ta ɗebe ta ne yasa ta komawa da sauri tana runtse idanu jin kanta na juyawa kamar gudun fanka.

Resting tayi kaɗan kafin kuma ta sake yunƙurin ɗagowa zaune, dakyar dai ta samu ta zauna idanun ta na juyawa.

Lafewa tayi a jikin frame ɗin gadon idanun ta runtse tana maida numfashi.

Ɗakin ta shiga ƙarewa kallo wondering koh a ina take.

Abubuwan da ta gani maƙale da hannun ta na hagu ta sanƴa hannun ta na dama tare da fuzge su tana yunƙurin sauƙa daga kan bed ɗin.

Kafafun ta da sukayi bala'in nauyi ta kasa koh da ɗaga su ne ya dakatar da ita daga yunƙurin sauƙar da take niyyar yi.

Yunƙurin motsa su take sai dai ta kasa hakan, hannu ta kai ta yaye rufar bargon nata tana kallon ƙafafuwan nata.

Shiru tayi tare da ƙure su da ido tana mamakin abinda ya hana su motsawa bayan koh ina a jikin ta na motsi.

Hannu ta kai ta fara shafar ƙafar tata idanun ta akan su.


Ƙarar buɗewar ƙofar da taji ne yasa ta maida hankalin ta wurin tana kallon matar dake shigowa.

Umma ganin DEENAH zaune har ta ɗago suka haɗa ido ne yasa ta sakin ledar hannun ta tare da zaro idanun ta tana ƙarasowa wurin ta da sauri.

Fuskar DEENAH ta kamo da hannayen ta bibbiyu cikin kuka take faɗin "DEENAH?, my beautiful daughter, Alhamdulillah, Allah Nagode maka" ta faɗa tana rungume DEENAH da ta saki baki da ido kawai tana kallon ta.


Sosai Umma ke kuka nan ta ɗago tana kallon DEENAH ɗin, tana jin kamar ta maida ta ciki tsabar ƙauna da farin cikin dake bibiyar ta.

DEENAH ganin wani abu da batasan menene shi ba na fitowa daga cikin idanun matar yasa ta kai hannun ta a hankali ta lakuto hawayen Umma tana kallo.

Da kallo kawai Umma ke bin ta tana share hawayen fuskar ta.


Shigowar Sadeeq ya sanƴa su maida duban su gunshi.

Da kallo DEENAH ke binshi har ya ƙaraso wurin su, murmushi yayi yace "Finally, she is awake."

Kai kawai Umma ta iya jinjina wa tana cigaba da goge hawayen dake yi mata zirya a fuska.

Hannu ya kai da niyyar duba idanun ta, nan tayi saurin matsawa kusa da Umma tana shigewa jikin ta tare da lafewa.

Murmushi Sadeeq yayi yace "Seems like ta manta komai da komai."

Ƙoƙarin ɗago ta Umma keyi amma taƙi ɗagowar hakan yasa ta cewa "Ta manta komai da komai, hakan na nufin ta mance komai game da rayuwar da tayi, yin magana, yin dukkanin wasu ayyuka da jikin ta, duka ta manta su sai an koya mata komai kenan kamar ƙaramar yarinƴar dake kan tashi?."


Kai ya jinjina yace "Exactly."

Ajiyar zuciya Umma ta sauƙe tare da kallon DEENAH tace "Allah sarki ƴata, ya muka iya haka taki ƙaddarar tazo miki, dole ne mu rungume shi."

"Hakane" cewar Sadeeq, kafin ya ɗaura da faɗin "Zan aiko magunguna anjima dama kuma jerin irin abincin da yakamata take ci insha Allah, muddin kuka kiyaye dokoki then komai zai zamto kamar ba'a yi ba."


"Insha Allah likita, Nagode sosai Allah ya saka maka da alkhairi."

"Aameen, bakomai" ya faɗa kafin kuma ya fice.

Maido duban ta gun DEENAH dake ta bin bakin su da kallo tayi kafin tayi mata murmushi tace "A hankali zaki gane komai insha Allah."


******************


*A WEEK AFTER*


Tun bayan farfaɗowar ta Umma ke fita da ita zuwa shan iska, tare da taimaka mata itada da Nurses guda biyu wurin koya mata tafiya.

Yau ma Nurses biyun ne suka fita tare da ita, taimaka mata sukayi ta miƙe daga kan keken nata kafin su damƙa mata sandar koyan tafiyar tata a hannu ɗaya tace "Kin kalli chan" ta faɗa tana yi mata pointing wurin "Toh zuwa nan zaki taka kije, kamar yadda mukayi miki jiya."

Kallon ta tayi alamun bata fahimci mai take cewa ba.

Ɗaya ce tace "Bata san mai kike cewa ba, gwada mata zakiyi kina faɗa."

"Oh exactly" ta faɗa kafin ta ɗauko wani sanda tana gwada mata shi yadda zatayi.

Murmushi tayi kamar yadda taga sunyi kafin kuma a hankali ta shiga taka ƙafar ɗaɗɗaya tana yin yadda ɗayar keyi har sukaje suka dawo bata faɗi ba.


Tafi suka kama yi suna jinjina mata "Wooww you did it."

Murmushi tayi kawai kasancewar shi ne maganar ta yanzu.

"Alright, one more try" faɗin ɗayar tana kar6ar sandar a hannun ɗayar kafin su shiga yi har sukaje suka dawo.

Tafawa suka shiga yi nan ma hakan yasa ita ma ta shiga yin tafin.

"Alright, alright ya isa, yanzu ita kaɗai ce zata gwada, right?."

"Yeah."

Sandar suka miƙa mata akan taje ta ita kaɗai.

Kai ta jinjina musu kafin kuma tabi hanƴar da kallo nan dai taga yayi mata tsayi.

Juyowa tayi ta kalle su hakan yasa sukayi mata alamun da taje.

A hankali ta shiga takawa har dai dakyar ta isa wurin, murmushi tayi ganin suma suna yi suna haɗawa da tafi kafin kuma tayi shirin juyowa.

Step ɗaya tayi taji ta bugu da mutum take tayi tangal-tangal ta faɗi sandar tata na yin gefe.

Saurin juyowa yayi yana sauƙe wayar daga kunnen sa kafin kuma cikin sweet voice ɗinsa yace "Sorry" yana miƙo mata hannu.

Da kallo tabi hannun nasa dashi, kafin kuma wani irin abu yayi mata flashing a cikin kwakwalwar ta hakan yasa ta saurin runtse idanu tana dafe kai.

Da sauri nurses ɗin suka ƙaraso suna ɗaga ta tsaye, hannayen ta dafe da kai.

Buɗe idanun ta tayi tana jin kamar abu makamancin wannan ya ta6a faruwa da ita.

"Is she Okay?" suka tsinkayo muryar sa.

Duk maida duban su sukayi kansa, kafin kuma cikin girmamawa suce dashi "Yes sir" suna washe baki.


Ɗagowa tayi tana sauƙe idanun ta kan kyakkyawar fuskar sa.

Murmushi yayi mata kafin ya ɗauko sandar ta da ya faɗi yana miƙa mata.

Ƙin amsa tayi sabida bata san shi ba kuma bata saba dashi ba.

"Ai yallabai ba zata amsa ba, sabida bata sanka ba."


"Oh is that so?" ya faɗa.

Ɗaya daga cikin nurses ɗin ya miƙawa sandar kafin kuma yace "Alright bye, take care" ya faɗa yana juyawa ya bar su nan tsaye.

Miƙa mata sandar tayi kafin ɗaya tace "Bakya ganin kamar ƙara kyau yake kullum?."

Murmushi ɗayar tayi tace "I just love his smile."


Dariya sukayi kafin su kama DEENAH suyi ciki da ita.




*Yawan Comment, Yawan Posting*






*MHIZZ JIDDHERR.................✍🏽*
[8/30, 9:32 AM] Mhizz Jiddherr❤️: *Z E E Y A D*
```[The Abandoned Prince]```





*NA*
*JIDDAH BINT MUHAMMAD*





*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*






*029...*





*THE HEARTBREAK💔*




_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_




_________Cikin rufewar idanu da ƙunar zuciya ya koma cikin motar sa zuciyar sa na beating so fast kamar zata faso ƙirjin sa ta fito.

He can't believe abinda idanun sa suka gane masa, that killer smile da ta baiwa wannan mutumin har kuma ya ta6a ta shi yafi komai ƙona masa rai.

Wani irin abu mai ɗacin gaske ya haɗiya yana furzar da huci hannayen sa kan steering ɗin motar tasa.

Tunani yake ya sake komawa ne kokuwa dai ya bar su kawai ya taho.

Kai ya girgiza tare da cire Mask ɗin fuskar sa ya furta "No" a hankali yana runtse idanu.

Murfin motar ya buɗe ya fito kafin kuma ya sake tunkarar hanƴar cikin asibitin zuciyar sa nayi masa lilo.

Jah yayi ya tsaya a bakin ƙofar ɗakin kafin kuma ya sauƙe wata iriyar nannauyar ajiyar zuciya yana kai hannu tare da knocking ƙofar.

Umma dake baiwa DEENAH abinci a baki ɗagowa tayi tana maida duban ta gun ƙofar.

Niyar tashi take nan wannan saurayin yayi saurin cewa "No please, i will get the door" ya faɗa yana tashi daga zaunen da yake tare da zuwa ya buɗe ƙofar.

Wannan saurayin ɗazun nan ne ya sake gani dan haka sake tamƙe fuskar sa da ta fara yin jaa saboda 6acin rai yayi tamau yawa wanda yaci guna tare da kauda idanun sa daga kallon da saurayin keyi masa.

"Are you looking for someone?" cewar wannan saurayin.

Magana ZEEYAD ya kasa sabida 6acin ran dake cin sa dan kuwa har yanzu hoton sa na riƙe da DEENAH yaƙi 6ace masa a idanu har yanzun, sai dai baya tunanin yana da lokacin da zai tsaya kula sa yanzun.

Kallon sa yayi kafin kuma kamar wanda bayason yin maganar yace "DEENAH."

"DEENAH?" saurayin ya maimaita.

Kallon sa ZEEYAD yayi ganin yana neman raina masa hankali da kuma 6ata masa lokaci ne yasa shi ra6a wa ya wuce ciki.

Da kallon mamaki saurayin ya bisa kafin kuma a hankali ya furta "He seems so arrogant" ganin kamar shi ɗin baƙo ne a gare su yasa shi bar musu ɗakin yana ficewa.


Tsaye yayi yana kallon yadda Umma ke bata abincin tana amsa, zuciyar sa na wani irin forming farin ciki ganin ta dawo hayyacin ta har tana iya zama taci abinci, abinda ya daɗe yana jira kenan.

Cikin calm voice ɗinsa yace "MADEENAH?."

Tsayawa tayi baki buɗe ba tare da ta kai ga kar6ar abincin da Umma ke bata ɗin ba.

Duk juyowa sukayi daga ita har Umma suna kallon shi.

Kallon juna suka shiga yi da ita ba tare da kowannen su ya iya janƴe idanun sa daga cikin na ɗan uwan sa ba.

Yadda take kallon sa da manƴan idanun ta kaɗai ya sanƴa sa jin wani irin mugun kewar ta wanda baisan har haka yayi missing ɗin nata ba.

Umma ganin duk sun mace a kallon juna ya sata faɗin "I have had enough of this."

Saurin juyowa DEENAH tayi tana kallon ta hakan ya sanƴa ZEEYAD ma ɗauke duban sa yana dawo dashi kan Umma.

Kafin ya kai ga cewa komai Umma ta riga shi da faɗin "What do you think you are doing here?."

Shiru yayi kafin kuma daga bisani yace "Am sorry, i.."

"Sorry for yourself" ta faɗa cikin katse shi, kafin kuma tace "So ka kasa idda bin dokar da na sanƴa maka shine ka ɗauko ƙafa ka biyo ta har nan?."

"Am sorry, but na kasa daurewa ne."

"Ka kasa daurewa, what do you mean by ka kasa daurewa?, kana nufin ban isa na sanƴa doka kuma kabi bane komiye?."

Saurin girgiza mata kai yayi yace "Ba haka bane, it's just that..."


"It's just what?" ta faɗa cikin katse shi.

Shiru ZEEYAD yayi ba tare da ya sake ce mata komai ba yana sadda kansa ƙasa.

"Indai har ba zaka iya bin ƴar dokar nan da na gindaya maka ba, why then kake tunanin zan iya baka amanar ƴata kuma ka riƙe da kyau?."

Ɗagowa yayi yana kallon ta jin abinda ta faɗa, zaiyi magana tayi saurin katse shi da faɗin "Babu abinda zaka faɗa min, DEENAH kazo gani koh ba haka ba, sabida ita ka watsar da komai naka a chan ka taho nan saboda rashin haƙuri irin taka koh ba haka ba, alright then gata nan ai a gaban ka ka ganta, tunda har ka ɗauko ƙafar ka kazo nan dukkanin wasu sauye-sauye da zaka gani daga gare ta blame yourself for that, tunda har ba zaka iya haƙurin dawowar ta gida ba" ta ƙarashe cikin 6acin rai kafin kuma ta fice daga cikin ɗakin kamar zata tashi sama.

Maida duban sa yayi kan DEENAH da ta zama ƴar kallo tunɗazu a tsakanin su.

Sosai yake mamakin yadda tayi kamar wacce bata san shi koh wannan ne karon farko da ta fara ganin sa, dan kuwa bata wani nuna alamun hakan ba.

Da sauri ya ƙarasa wurin ta yana kiran sunan ta, ja yayi ya tsaya ganin tayi baya da sauri tana kya6e baki kamar zatayi kuka.

Mamaki ne fal ya cika zuciyar ZEEYAD yana mai bin ta da kallo.


Pillow ta ɗauka tare da rungume wa a ƙirjin ta tana kallon shi.

"What..what are you doing?" ya faɗa cike da mamaki yana ƙara step ɗaya kuwa tasa ƙara tare da cusa kanta cikin pillow ɗin.

Dakatawa ZEEYAD yayi yanajin zuciyar sa na running so very fast wanda ke sanƴa sa feeling uncomfortable.

"Actually she had a memory loss" yaji an faɗi hakan daga bayan shi, kafin kuma ya sake jin "Besides, who are you?."

Zuciyar sa ce tayi wani irin mugun harbawa jin an ambaci memory loss, inda kuma wani irin jiri da zazzafar ciwon kai suka darsu masa lokaci guda hakan ya sanƴa sa saurin dafe ƙarfen gadon yana runtse idanun shi.

Ɗagowa yayi yana kallon DEENAH da har yanzu bata ciro kanta daga pillow ɗin ba zuciyar sa na karyewa.

Da sauri ya ƙarasa wurin ta tare da janƴe pillow ɗin yana ɗago da fuskarta yayi cupping a hannun sa.

Cikin rawar harshe yace "You..you...you doesn't remember anything?."

DEENAH da ta zaro manƴan idanun ta cike da tsoron wanda bata sani ba yayi mata hakan ne, yasa ta sakin ƙara cike da firgici tana ƙoƙarin kwace fuskar ta.

"Stop" ya faɗa a hankali yana ƙoƙarin saita nutsuwar sa.

ZEEYAD sam bai yarda DEENAH tayi losing memory ɗin ta ba, dan kuwa ganin yake kamar shi ɗin ne kawai bataso ba wani abin ba hakan yasa ta faking cewar tayi losing memory ɗinta.

"Stop it" ya sake faɗa.

"I said Stop it" ya faɗa a tsawace yana tsare ta da jajayen idanun sa.

Cak ta tsaya tana kallon shi.

Wani abu mai ɗaci ya haɗiya yace "why...how could you loss your memory, i know you're faking it right?, just tell me that baki manta koh ni wanene ba, please" ya faɗa idanun sa cikin nata.

Shiru tayi tana kallon sa ba tare da tace komai ba.


"Please" ya sake faɗa cikin raunanniyar muryar sa.


"Please DEENAH" ya sake faɗa.

"Just tell me that baki manta dani ba, idan kika ce kin manta ni then bakiyi min adalci koh kaɗan ba."

Yatsun hannayen ta ya kamo tare da kallon zoben da ya sanƴa mata lokacin da take kwance a asibiti yace "See this, i gifted you this, remember?" ya faɗa yana kallon ta.

Zoben ta ƙurawa idanu tana kallo wanda bata ta6a lura dashi a hannun nata ba sai yanzun.

A tsorace kuma ta hau kokuwar cire shi daga yatsar hannun ta.

Riƙe hannun nata yayi yace "What are you doing, wannan ma baki tuna shi ba, oh yeah ba zaki tuna shi ba, then what about my face?" ya faɗa yana nuna mata fuskar sa.


"She can't remember anything" yaji an sake faɗa ta bayan shi.


Ba tare da ya juya ya kalli wanda yayi maganar ba yace "And i would make her remember it."


"You can't do that."


"Of course i can" ya faɗa cike da fusata yanajin zuciyar sa na zafi.

"I am an expert Doctor and when i said ba zata tuna komai yanzu ba, then so be it."

Share mai maganar yayi yana tattaro hankalin sa da nutsuwar sa kan DEENAH yace "Look MADEENAH, i know atleast yanzu kin tuno wani abin da kika sani, you can't do this to me, please talk to me please."


Shiru tayi kawai tana kallon sa dan kuwa babu abinda ta tuna game dashi, infact a takure ma take sabida tsoron sa takeji sakamakon tsawar da ya daka mata, hakan yasa duk ta kasa sake jikin ta.


"MADEENAH?" ya faɗa.

"What is going on here?" ya jiyo muryar Umma.


Cike da 6acin rai Umma ta ƙaraso wurin, ganin yadda ya damƙe hannun DEENAH cikin nashi ba ƙaramin 6aci ranta yayi ba.

Hannun DEENAH ta kama tana fuzgewa daga cikin nasa cikin 6acin rai tace "How dare you, ka fara wuce gona da iri."

Shiru yayi bai ce komai ba dan kuwa baya tunanin zai iya sake tankawa Umma idan tana magana.

DEENAH saurin 6oyewa tayi a bayan Umma.

Kallon sa Umma tayi tace "I warned you didn't i?, dah ace zaman ka kayi achan da baka zo ka tadda 6acin rai da damuwa ba, abinda nake gudu kenan hakan yasa ban sanar da Jafar halin da take ciki ba, had he know nasan babu abinda zai hana shi zuwa nan, duk ƙaunar da kakeyi mata kana tunanin yafi wanda ɗan uwanta keyi mata ne?, amma shi yabi doka ta ya zauna inda na umarce shi, but look at you sai da kayi dukkanin yadda kayi ka kasa controlling zuciyar ka ka biyo ta nan, kana tunanin zuwa tarar da farin ciki sai dai ya tadda akasin hakan, tunda yanzu ka samu abinda kake nema zaka iya tafiya, duk ranar da muka dawo zaka iya zuwa ka duba ta."

"Please don't send me away, i care so much about your daughter."

"Kana nufin mu bamu isa mu bata isasshiyar kulawa bane komiye, dukkanin halin da DEENAH ke ciki baka kai ni jin zafin hakan ba, so now stay beyond your limits, DEENAH bata buƙatar ka yanzu a rayuwar ta dan kuwa wahalar da kanka kawai zakayi, i guess kaima ba zaka rasa family ɗin da zaka kula dasu ba, so from now on...nayi maka tsakani da DEENAH babu kai babu ita, i want you to stay out of her life for good, kaje ka nemi wacce kuka fito daga ƙabila ɗaya tare, dan kuwa a matsayi ta ta Hausa-Fulani bana tunanin zan iya baka auren ƴata" ta ƙarashe in a serious tone.

ZEEYAD jin maganganun Umma yake kamar ana watsa masa ruwan zafi a jiki, kai ya fara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login