Showing 114001 words to 117000 words out of 236327 words

Chapter 39 - ZEEYAD The Abandoned Prince complete hausa novel

JIDDAH   

17 Oct 2024

45330

ɗinsa kafin yace "You asked of me."

Murmushi mai Martaba yayi masa yace "Yeah of course, inaso ne mu tattauna da kai."

Yatsine fuskar sa yayi kafin kuma ya dubi manƴan mutanen dake wurin kowanne idanun sa akan su, sannan kuma ya saki fuska yace "Yeah tell me" ya faɗa yana zama a gaban mai Martaba ɗin.

Sosai mai Martaba yaji daɗi nan ya kalli ɗaya daga cikin mutanen dake zaune kan kujera yace "Sarkin yaƙi, i guess lokaci yayi da yakamata a fara koyawa Yarima amfani da takobi."

Wani irin kallo ZEEYAD ya ɗago yana yiwa mahaifin nasa, wani wai amfani da takobi sai kace wanda zai fita yaƙi.

Murmushi sarkin yaƙi yayi yana miƙewa tsaye cike da girmamawa yace "Your wish is my command your Highness, gaskiya ne lokaci yayi da yakamata ace Babban Yarima ya koyi amfani da Takobi koh dan kare kai daga farmakin maƙiya, musamman da ya kasance yana da ƙira da sura irin ta gwarzayen jarumai" ya ƙarashe yana kallon ZEEYAD cikin murmushi.

Kai sarki ya jinjina cike da farin cikin abinda sarkin yaƙi yace "Nan yace kayi gaskiya, aje a fara shirye-shirye zuwa gobe ku fara, Yarima wannan ne dalilin da ya sanƴa ni kiran ka nan dafatan zaka so hakan, sannan zakayi biyayya ga abinda na buƙata."

Miƙewa tsaye ZEEYAD yayi ya kalli sarki yace "Listen Old Man....i mean your Highness i don't want to do this faɗa da makami baya cikin tsarin rayuwa ta."

"Ai kuwa dai yakamata ace ka sanƴa ta a matsayin ka na wanda ya fito daga gidan Sarauta irin wannan" cewar ɗaya daga cikin mutanen wurin wanda shima daga gani babban muƙami yake dashi a fada.

"Wait, i don't understand i guess kakannin mu ne sukayi faɗa da makami a dah, but yanzu duniyar ta cigaba and akwai zaman lafiya, what do i need a sword for?."

"No Son, al'ada ce ta wannan MASARAUTA tamu duk wani yaro a gidan nan toh lallai ya zama dole ne a fara koya masa faɗa da makami tun daga ƙaramin sa, sauran yaran sun daɗe da fara koya kaida YAZEED ne yanzu wadanda za'a fara koyawa wannan karon, am sure you can do it."

Shiru yayi yana kallon mai Martaba ɗin _"Mai wannan mutumin ke nufi ne, ba dai yaƙi zai tura ni ba, i mean koh wuƙa ban iya riƙewa ba talkless of a whole sword, so yake a dawo masa da kaina cikin buhu kenan wataran idan an fita yaƙin"_ ya faɗi hakan a zuciyar sa idanun sa akan mai Martaba ɗin.

"Mai kace Yarima?."

"I..i mean zanyi magana da Grandma tukun, idan ta amince nayi then i will do it."

Murmushi mai Martaba yayi dan kuwa yasan Grandma ɗin tasa batada wani matsala sai ma guiwa da zata sake ƙarfafa masa.
"Alright Son, na baka damar kaje kayi shawara da ita ɗin" cewar Mai Martaba.

Kai ZEEYAD ya jinjina kafin yace "Zan iya tafiya?."

Kai mai Martaba ya jinjina, dan haka ba tare da ya jira yi komai ba ya juya ya fara tafiya.

Idanun sa ne suka sauƙa kan Abdulhakeem dake zaune ƙafa ɗaya kan ɗaya yana kallon sa, kauda kai ZEEYAD yayi kawai ya cigaba da tafiya yana barin cikin fadar.

Da kallo Abdulhakeem ya bisa yace _"Oh Poor ZEEYAD, babban Yarima da kansa ace baisan yadda ake sarrafa takobi ba, what a waste"_ ya faɗi hakan a zuciyar shi.


********************


________Fitowar sa da ta gani daga cikin fadar ne ya sanƴa ta saurin mara masa baya, ba tare da yasan tana biye dashi ɗin ba.

Har part ɗin Grandma sukaje tana biye dashi, everything about him burge ta yake, ina ma yace yana sonta yace zai aure ta,da kuwa she will be the most happiest girl on the planet.

Murmushi tayi kafin kuma ta kira sunan sa "Akhi" daidai lokacin da zasu shige cikin falon Grandma ɗin.

Tsayawa yayi yana mai tsuke fuska ba tare da ya juyo ya kalle ta ba.

Ƙarasowa tayi wurin sa tana kallon sa.

Juyowa yayi yana sauƙe idanun sa kan kyakkyawar fuskar ta dake fidda murmushi, tabbas kyakkyawa ce sosai, haka ma halayen ta, but hakan ba zai ruɗe shi ya faɗa tarkon sonta ba.

Kauda idon sa yayi daga kanta yana kai hannu yayi knocking ƙofar falon.

Ba'a jima ba wata baiwa ta buɗe dan haka gaida sa tayi ba tare da ya tanka mata ba ya shige ciki yana tambayar ta inda Grandma ɗinsa take.

"Tana chan ɗakin ta tana karatu" ta basa amsa.

Kai kawai ya jinjina kafin ya nufi hanƴar stairs.

Tsuke baki tayi ganin bai kula ta ba, kafin kuma ta samu wuri ta zauna.

A bakin ƙofar ɗakin Grandma yayi knocking tare da kiran sunan ta.

"Shigo mana Boy" yaji ta faɗa.
Wani irin farin ciki ne ya lullu6e masa zuci dan haka tura ƙofar yayi ya shiga bakin sa ɗauke da sallama.

Zaune ya ganta kan couch hannun ta riƙe da littafin addini tana karantawa.

Zuwa yayi ya zauna kan sofa yana ɗaura kansa kan ƙafafun ta yace "I miss you Grandma."

"Kai ɗan nan kaji tsoron Allah, ba da safen nan ka bar nan wurin ba?."

Murmushi yayi yace "Am serious Grandma, Old Man ne ya kira ni."

"Kul nace ka daina kiran sa hakan koh?."

"Am sorry ina nufin mai Martaba."

"Uhum, i hope kunyi spending good time da juna?."

"No there is nothing good a abinda ya sanƴa sa kira na, he wants me to learn yadda ake faɗa da takobi."

"Masha Allah, abinda na daɗe inason nayi maka magana akai kenan."

Ɗagowa yayi yana kallon ta yace "Seriously?."

Kai ta jinjina masa tace "Kwarai kuwa."

"You mean kinason na koyi yadda ake faɗa da takobi?."

"Sosai ma kuwa, ai shine zai nuna kai ɗin cikakken jarumi ne."

Murmushi yayi yace "All right, zan koya since kema kina so."

Murmushi tayi tana shafa sumar kansa tace "Muje mu na dafa maka favorite ɗinka yau, nasan bakayi breakfast ba."

"Seriously Grandma, i will love to have it."

"Kwarai kuwa, tashi muje" ta faɗa tana ɗaga kansa, kafin su tashi su fice daga ɗakin.

Sauƙowar su ya sanƴa Jalilah dake zaune.saurin miƙewa tsaye tana kallon su cikin murmushi dan kuwa, soyayyar dake tsakanin sa da Grandma ɗinsa ba ƙaramin burge ta yake ba.

Da sauri ta ƙarasa wurin su tana faɗin "Grandma, ina kwana?."

Cikin murmushi Grandma ta amsa mata da "Kin tashi lafiya ƴar albarka, ya kike?."

"Lafiya ƙalau Grandma, ya ƙarfin jikin ki?."

"Alhamdulillah" ta faɗa tana samun wuri ta zauna.

ZEEYAD ma zama yayi kafin yace "Grandma, kin zauna baki kawomin breakfast ɗin ba."

"Mai kake ci na baka na zuba?, gashi chan a dining Jalilah taimaka ki ɗauko masa."

Da "Toh" ta amsa tana zuwa ta ɗauko kulolin abincin tare da jerewa a gaban shi.

"Toh maza sauƙa kaci" cewar Grandma.
"Grandma, bakiyi serving ɗina ba fah" ya faɗa cikin ɗaga gira ɗaya sama.

"I will serve you" cewar Jalilah tana kallon sa cikin murmushi.

"Grandma please" ya faɗa yana ignoring maganar Jalilah ɗin.

Sosai taji babu daɗi a zuciyar ta, but sam bataji wani haushi sosai ba, dan kuwa bata tunanin akwai abinda zaiyi da zai bata haushi sai ma ya burge ta.

"Jalilah dear,zo ki sanƴa masa abincin kinji?."

Cike da jindaɗi ta jinjina kai tana zuwa ta zauna tare da ɗaukar plate ta shiga serving ɗinshi.

Sosai ya sake tsuke fuska, dan kuwa baiga dalilin da zai sa ace yarinƴar nan ce zatayi serving ɗinsa abinci ba, he wonders ma idan turo ta akayi tayi poisoning abincin sa dan yaci ya mutu "That won't work on me" ya faɗa yana kallon ta.

Ɗagowa tayi suna haɗa ido tace "What?."

Tunawa yayi ashe ba'a zuci yayi maganar ba nan yayi saurin yatsine fuska yana kauda kai ba tare da ya bata amsa ba.
Miƙa masa plate ɗin abincin tayi tace "Here."

Da kallo yabi abincin kan Plate ɗin kafin kuma yace "Ajiye."
Ajiyewa tayi tana komawa gefe ta zauna tana cigaba da kallon shi.

Spoon ya ɗauka yana kallon abincin, yayin da kuma yake kallon ta ta ƙasan ido _"She looks innocent, she can't poisoned someone's food"_ ya faɗi hakan yana ƙoƙarin kai abincin bakin sa sai dai yana tsoro.

_"Yeah, i know what to do, i will asked her to join me, then nan ne zan tabbatar ta sanƴa guba cikin abincin kokuwa."_

Gyaran murya yayi yace "Hey."
Duk kallon sa sukayi itada Grandma nan yace "Would you mind joining me?" ya faɗa yana kallon ta.

Murmushi tayi irin abin ya bata mamaki sosai ɗinnan nan tace "Of course i would love to, amma kaci tukun actually bana jin ƴunwa."

_"That's it"_ ya faɗa yana yi mata wani irin kallo.

Saurin sunkuyar da kai tayi tana murmushi, she can't believe yau ZEEYAD ne ya gayyace ta cin abinci tare dashi, what a great day for her.

"But i insist" ya faɗa cikin 6ata rai.

Kallon sa tayi kafin ta kalli Grandma, nan Grandma tace "Come on Jalilah kizo mana kuci."

Murmushi tayi cike da jin kunƴa kafin kuma ta tashi daga inda take tana zuwa ta zauna gaban abincin tare da ɗaukar cokali ɗaya.

Kallon ZEEYAD dake kallon ta tayi kafin kuma tayi saurin sunkuyar da kai tana kai cokalin ta ɗebi abincin tare da kaiwa bakin ta.

Murmushin ta mai ƙara mata kyau tayi tace "Uhm, abincin yayi daɗi sosai."

_"What?"_ ya faɗa a zuciyar sa yana kallon ta lokacin da ta kai cokali na biyu.

_"She is actually eating"_ ya sake faɗa.

"Boy kaci abincin mana" cewar Grandma.

"Yeah kokuma na cinƴe ba" cewar Jalilah cikin murmushi.

Da kyar ya kai cokali ya ɗebi kaɗan tare da yin bismillah yana kaiwa bakin sa.

Idanu ya lumshe lokacin da yaji wani irin daɗi ya ziyarce shi.

Har dai ya kai cokali na uku yaga babu abinda ya same shi sai a sannan kuma ya saki jiki a zuciyar sa yana faɗin _"Sorry girl, i really thought you poisoned the food"_ ya faɗa yana kallon bakin ta yadda take cin abincin idanun ta kan ƙaton TV ɗin dake aiki cikin falon.

Wata baiwa ce ta shigo inda suke, cikin girmamawa tace "Ranki ya daɗe, ana magana da Shugaba ta Jalilah a waje."

Duk juyowa sukayi suna kallon ta kafin Grandma tace "Wa ke neman ta?."

"Ɗan uwanta ne Sooraj" ta bata amsa.

Jalilah zaro manƴan idanun ta yayi, inda kuma gaban ta yayi wani irin mummunar faɗuwa jin Sooraj na neman ta, kenan yasan tazo nan wurin kenan?, shine tunanin da takeyi a zuciyar ta.

"Je kice gata nan zuwa" cewar Grandma.

Kallon Jalilah tayi tace "Tashi kije."

Sosai tsoro ya bayyana kan fuskar ta, shi kuwa ZEEYAD ta6e baki yayi dan kuwa koh bakomai zata daina biye-biyen shi yanzu.

Da kyar ta iya miƙewa ta fice tana harɗe ƙafafu.

A chan bakin mashigar part ɗin ta hango shi tsaye yana ta kai komo, hakan kuwa ba ƙaramin sake faɗar mata da zuciya yayi ba.

A hankali cikin rawar jiki ta ƙarasa wurin sa idanun ta na cikowa da hawaye.

Ganin ta da yayi ya sanƴa shi saurin iyowa kanta yana damƙo yalwataccen gashin kanta da ya sha gyara da style yayi gaba da ita.

Ƙara tasa sabida iriyar damƙar da yayi wa gashin nata kamar zai raba shi da fatan kanta.

"Dan Allah Akhi kayi haƙuri" ta faɗa cikin kuka.

Bai kula ta ba saima sake damƙe gashin nata da yakeyi cike da baƙar mugunta har suka isa part ɗin da yake nasu ne.

Ture ta yayi tana yin gaba ta faɗi kafin kuma ya hau kiran sunan "Ummie" kamar zai tada gidan.

Da sauri ta fito cikin ɗan gudu dan kuwa wannan kira na Sooraj sam tasan babu alkhairi a cikin ta.

Jalilah da ta gani zube a ƙasa tana kuka ne ya sa ta tabbatar da hasashen ta, nan ta ƙarasa da sauri tana ɗago ta.

Kallon ta Sooraj yayi yace "I warned you several times cewar ki kula da wannan akuyar ƴar taki da batada aiki kullum sai yawon zuwa gidan maƙiya amma kin ƙi ji, bansan uban mai ake bata a chan ba da kullum take hanƴar zuwa sabida rashin zuciya irin tata, babban abin taƙaicin ma shine gaba ne tsakani na da ZEEYAD amma kuma kullum biye take dashi yawa wata jela, so take ta zubar min da mutunci da ƙima a idon maƙiyi ne kalan ya raina ni yace ƙanwa ta kullum tana maƙale dashi da nufin tana sonshi, toh wallahi ina mai gargaɗin ku daga ke har ita, muddin na kuma sake kama ta a arear su then babu abinda zai hana ni aika ta lahira wallahi" ya ƙarashe cikin ƙunar rai yana wani irin huci kamar zai tashi sama.

Tunda ya fara magana Ummien nasa ke kallon sa Jalilah kuwa babu abinda take sai kuka, tana ji tana gani Sooraj na shirin raba ta da ZEEYAD.

"Ummie maiyasa nima ba za'a barni nayi rayuwa ta yadda naso ba?, koh banida ƴancin da zuciya ta zata so wani ne, i don't care whether shi maƙiyin ka oh masoyin ka ne, wannan tsakanin ka dashi ne,just leave me nayi rayuwa ta yadda naso..." walƙiyar da ta gani a idanun ta haɗi da wani irin zafi ne ya sanƴa ta saurin dafe kumatun ta sakamakon wata iriyar zazzafar marin da ya ɗauke ta dashi.

Huci yake kamar wani tsohon zaki yace "How dare you, ni zakiyiwa magana haka?, fine then dah nayi niyyar barin ki ba tare da na ta6a lafiyar jikin ki ba, amma yanzu dole ne ki ɗanɗana ƙuɗar ki" ya faɗa yana jan doguwar dorinar dake hannun sa.

Idanu Ummien su ta waro nan tayi saurin shigewa tsakanin su tace "Ka haukace ne da zaka daki ƙanwar ka da irin bulalar nan?."

"Eh na haukace, tabbas zan nuna miki na haukace" ya faɗa yana ture ta gefe kafin ya ɗaga dorinar sama yana mai shauɗa mata shi a jiki.

Ihu tasa cike da azabar da ta ziyarce ta, sai da ya tabbata yayi mata liliss iya son ranshi kafin ya kyale ta yana wurgar da dorinar gefe tare da ficewa daga gidan.

Da sauri Ummien tasu ta iyo kanta itama hawaye ya gama wanke mata fuska tana ɗago Jalilah da ta gama ficewa a hayyacin ta, jikin ta kuwa duk shatin bulalar ce.



********************


_________"So kana ji na, i have gathered all information ɗin da nake nema akan yarinƴar i even got her Mom's number daga wurin wasu nurses" cewar YAZEED yana kallon ZEEYAD.

"Wow awesome, so tell me where she lives."


"No, not yet coz sai na tabbatar da na samu shiga tukun kafin nayi yunƙurin bayyana ta wa family."

Murmushi ZEEYAD yayi yace "That's wise of you bro, can't wait for that day."

Murmushin farin ciki shima YAZEED ya saki yana mai jin daɗin burin sa na daf da cika, he just wish Allah yasa DEENAH tayi accepting nasa, and shi kuma yayi alƙawarin samar mata farin ciki mai ɗorewa.


***********************


_________Zaune suke shi da Grandma suna hirar su cike da ƙaunar juna kamar yadda suka saba.

Grandma ce tace "Nikam kaga fah yau kwana uku kenan rabon Jalilah da nan gidan tunda ɗan uwanta ya aiko a kira ta, baka tunanin yayi mata wani abin ne?."

Ta6e baki ZEEYAD yayi in i don't care tone ɗinnan yace "Who knows."

"Au haka ma zakace, nida nake cewa kaje ka dubo mana ita."

Juyowa yayi yana kallo Grandma da jin abinda ta faɗa "What?" ya faɗa yana kallon ta.

Murmushi tayi tace "Wasa nake maka, but Allah yasa dai tana lafiya."

Shiru yayi bai ce komai ba sai ma hankali da ya maida kan wayar sa.





*Yawan Comment, Yawan Typing*





*MHIZZ JIDDHERR.................✍🏽*
[8/2, 10:11 AM] Mhizz Jiddherr❤️: *Z E E Y A D*
```[The Abandoned Prince]```





*NA*
*JIDDAH BINT MUHAMMAD*




*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*






*034...*




_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_




_*NOT EDITED*_





*_A NEW LIFE 2_*







*TWO WEEKS AFTER*



__________Zaune yake as usual da sassafe inda yake fitowa jogging, yana mai motsa jikin sa.

"You need a massage?" yaji an faɗi hakan ta kansa.

Dakatawa yayi da abinda yakeyi, kafin kuma ya ɗago yana sauƙe idanun sa cikin nata da take binsa da kallo kamar ta ɗauke shi ta haɗiye.

Sanƴe take cikin baƙar doguwar jallabiya kanta sanƴe da Niƙab ɗinta da ta ɗaga shi.

Kauda idon sa yayi daga kanta ba tare da ya bata amsa ba yana mai cigaba da abinda yakeyi.

Murmushin gefen baki ta saki kafin ta sami wuri ta zauna tana mai bin kyakkyawar surar jikin sa da kallo.

Ganin bai kula ta ba yayi kamar baisan da mutum a wurin bane yasa ta faɗin "Listen ZEEYAD shin ka manta da ina zaune ne anan wurin?."

Sosai zuciyar ZEEYAD ke mugun tafasa, ya lura muddin bai takawa Sarauniya Naseeba burki, toh tabbas ba zata ta6a barin sa ya huta ba.

Dakatawa yayi da abinda yakeyi yana mai nannaɗe ƴar ƙaramar rug ɗinsa.

Saurin miƙewa tayi tsaye tana kallon sa, kafin tace "Are you leaving?."

Bai kalle ta ba, haka kuma bai kula ta ba, sai ma gaba da yayi ya fara tafiya.

Idanu ta zuba masa ganin yana niyyar ficewa daga wurin ne ya sanƴa ta saurin mara masa baya cikin gudu tana shan gaban sa.

Da kallo ya bita ba tare da yace mata komai ba.

Kyakkyawar fuskar sa ta ƙure da kallo kafin tace "Listen sexy, na taso all the way daga part ɗina

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login