Showing 162001 words to 165000 words out of 236327 words

Chapter 55 - ZEEYAD The Abandoned Prince complete hausa novel

JIDDAH   

17 Oct 2024

45324

mata koh wanene.

Maidawa Anty Khadija wayar ta tayi nan tace "Ke yaushe zaki yi sabon wayar ne nikam?."

"Yaya Jafar cewa yayi wai sai ranar birthday ɗina, zuwa next week kenan."

"Kice akwai shagali, Allah ya kaimu."

Haka suke ɗan ta6a hira har Amirah ta dawo tana cire Hijabin ta tace "Cha6 kinsan waye kuwa?."

Kallon ta duk sukayi tare da haɗa baki wurin furta "waye?."

"Wannan tsohon saurayin nan naki Abdul koh miye sunan shi."

"Kan uba mai yazo yi, baki tsigewa ɗan iska rigar rashin mutunci ba" cewar Anty Khadija cike da bala'i.

"Ni ina zan iya dashi, gara ke zaki iya ci masa mutunci tunda kinyi masters anan."

Tsaki Anty Khadija taja tace "Dallah share shi, bar shi yayi ta tsayuwa idan ya gaji dai zai ja a kori kurar motar sa ya tafi, iskanci kawai shi koh kunƴan tako ƙafar sa baiyi ba, kai gaskiya dai namiji bashida kunƴa, toh da yazo yanzun yace mata uban mai?."

Ganin bala'in Anty Khadija na neman yi yawa yasa Amirah saurin katse ta da faɗin "Toh Anty bala'i, ni wasa nake banma ga waye a cikin motar ba yadda tasha baƙar tinted yawa na munafukai, kije wani mai zazzafar mota ke jiran ki a waje."

"Ke fah wallahi ƴar iska ce Amirah, haka kurum kisa na ɗau alhakin bawan Allah yanzu."

"Masifar ki da rashin haƙurin ki ya jawo miki."

"Toh keda akace ki dubo koh waye kuma kin dawo ba tare da sanin koh wanene cikin motar ba."

"Ni Aishatu, rufamin asiri wa ya sani ma koh mai guntule kan mutane ne a ciki naje ya arce min da ƴar kan nawa da nake ta fama dashi, ku kuna nan shantaƙe baku san meke faruwa ba."

"Mtssww ke dai wallahi banza ce, ni bara naje na dubo" cewar Anty Khadija tana ɗaukar mayafin ta ta fice daga ɗakin.

"Maybe wani sabon kamu kikayi" cewar Amirah tana zama kusada DEENAH.

Murmushi kawai DEENAH dake jinsu tayi tana tunanin koh wanene yazo neman ta.

Kusan 5mins Anty Khadija tayi a waje kafin ta faɗo cikin ɗakin yawa wacce aka cillo ta tana nufar wurin closet ɗin Amirah.

"Malama ya dai, ya da buɗemin closet mai kike nema?" cewar Amirah da ta tashi riƙe da kunkumi tana kallon Khadija.

Cike da zumuɗi Anty Khadija tace "Aron kayan ki zaki bamu, DEENAH taso babban baƙo kikayi kiji."

Da mamaki DEENAH ke bin ta kafin tace "Babban baƙo?" cikin mamaki.

"Kwarai kuwa" ta faɗa tare da ciro set ɗin atamfa ɗinkin doguwar fitted riga mai kyau.

"Wai waye yazo neman ta?" cewar Amirah.

"DEENAH ki taso mana" cewar Anty Khadija tana kallon ta.

Tashi DEENAH tayi tana ƙarasawa wurin ta, tace "Menene ya sami kayan jiki na da ba zan iya zuwa gun baƙon dashi ba?."

Murmushi Anty Khadija tayi tace "Sabida baƙon yafi ƙarfin special a gunki, dole kiyi shigar da zata tafiyar masa da hankali, kar6i wannan yanzu kisa."

Kar6ar kayan tayi tana jujjuya shi a hannun ta tace "Kayan Amirah ne fah, yayimin kaɗan kema kin sani, ki bari naje da na jiki na."

"Aa cha6 rashin wayewa kenan, ke idan bakiyi masa shigar da zata zuzuta shi ba, idan yaga wata a waje da iriyar shigar ya kikeson yaji a ransa kenan, gara ke kinyi tunda ma shi zai zama mijin ki."

"Ni fah bangane ba" cewar DEENAH cikin mamakin kalaman Anty Khadija.

"Bari zaki gane idan kinje kinga koh wanene, sa kayan."

Doguwar rigar jikin ta ta shiga ragewa, sannan ta sanƴa wanda Anty Khadija ta bata.

Sosai kayan ya kamata ta kunkumi inda kuma ya zauna tare da yi mata ɗas a jiki yayi mata kyau sosai.

Ɗaurin ɗankwali mai kyau Anty Khadija tayi mata tare da ɗan gyara mata fuskar ta, duk da batayi kwalliya sai dai kyawun da tayi ba'a magana sai wanda ya gani.

Gyale mai ɗan girma wanda ya shiga da kayan nata ta yafa mata tace "Perfect, kinyi kyau sosai."

Ita dai DEENAH 6ata rai tayi tana sake rufe jikin ta da gyalen dan kuwa sam batajin ta comfortable cikin kayan.
Turare mai wani irin sassanƴar ƙamshi ta ɗauko ta fesa mata sama-sama tana faɗin "Kar muje ki zuzuta bawan Allah dayawa."

Kallon ta Amirah tayi daga sama har ƙasa tace "Cha6 wallahi ki canza shigar nan, lallai wannan baƙon zai sha kallo komai fah free hmm."

"Dallah rabu da munafuka, idan kina neman babbar ƴar ƙauye bagidajiya kika sami Amirah kin gama."

Takalmi irin kayan mai ɗan tsayi ta ɗauko ta bata ta sanƴa tare da gyara mata zaman dressing ɗin nata nan tace "Masha Allah,you're free to go yanzu."

Tsaye tayi tana kallon Anty Khadija ɗin.

"Kije mana."

"Ina wai?."

"Yana falon baƙi na kai shi chan."

Da kallo kawai take bin Anty Khadija nan tace "muje na rakaki" ta faɗa tana tura ta su fice daga ɗakin.

Har bakin ƙofar falon baƙin ta kaita nan tace "Ki shiga tunɗazu fah yake jira."

"Ki shiga mana kuma kin tsaya kallo na" cewar Anty Khadija ɗin ganin yadda DEENAH ke kallon ta.

Gyara zaman mayafin tayi a jikin ta tana tura ƙofar ta shige, juyowa tayi tana kallon Anty Khadija nan tayi mata alama da hannu akan taje.

Rufo ƙofar tayi tana jin yadda ƙamshin turaren sa ke bugo hancin ta.

Hannaye biyu tasa tare da ɗan yaye curtain ɗin tana leƙa idanun ta dan ganin koh wanene.

A bayan sa idanun ta suka sauƙa, waro idanu tayi tana maida labulen ta rufe da sauri ta furta "Abyad?."

Tsaye tayi like na minti ɗaya kafin ta sake buɗe labulen tana cigaba da kallon sa.

Sosai take mamakin ganin sa, wato dai dagaske ne da yace zaiyi mata bazata ya kawo mata ziyarar.

Murmushi tayi tana sake gyara zaman gyalen jikin ta tare da yaye labulen ta ƙaraso cikin falon bakin ta ɗauke da sallama a hankali.

Zuwa tayi tana tsayawa ta bayan kujerar da yake zaune ganin kamar baisan ta shigo ba.

Ta kai kamar 20seconds tsaye akansa kafin kuma ta shiga zagayowa a hankali tana zama kan hannun kujerar.

Ƙamshin turaren da ya jiyo ne ya sanƴa shi shiga buɗe idanun sa dake lumshe a hankali yana sauƙe su kanta.

He couldn't take his eyes off of her ganin yadda tayi masa bala'in kyau fiye da koh yaushe.

Juyowa tayi tana kallon sa ganin ya kafe ta da idanu ya kasa ce mata komai.

Janƴo gyalen ta tayi tana sake rufe jikin ta fuskar ta babu yabo babu fallasa tace "You are welcome."

Sai a sannan ya ɗan murmusa yace "Seems like you aren't happy to see me."

Kallon sa take kafin kuma tace "Ofcourse i am, but why zaka zo baka sanar dani ba, i hate surprises."

"Uhm really?" ya faɗa yana kallon ta.

Shiru tayi tana kauda kai daga kallon sa.

Ji yayi babu daɗi ganin yadda tayi kamar bata wani damu da ganin sa ba bale ta nuna ɗaukin hakan, tashi yayi daga zaunen da yake yace "Maybe i should take my leave then."

Kallon sa tayi tace "Why?."

"Coz bakiyi murna da gani na ba" ya faɗa cikin rashin jindaɗi.

Yadda yayi maganar ne ya sanƴa ta jin babu daɗi tausayin sa na kama ta, nan ta tashi tsaye tana ƙarasowa daf dashi tace "So how do you want me ta welcome you then?."

Kafaɗu ya ɗaga still fuskar sa a 6ace.

Murmushi tayi tare da rungumar sa firmly cikin sauƙe numfashi tare da lumshe idanu tace "Am so very happy to see you Abyad darling."

Murmushin da baiyi niyya ba yayi, shima yana rufa mata hannayen sa cikin ƙasa da murya yace "I miss you so much baby."

Murmushi tayi tare da ɗagowa tana kallon sa tace "Alright then kiss me."

Murmushi yayi tare da ɗan ɗago ha6ar ta da niyyar kai bakin sa kan nata ya sumbace ta.

Saurin ture kansa tayi tace cike da mamakin sa tace "Are you being for real?, am just kidding you, dama ai inason gwadaka ne and now look you really want to do it."

Sumar kansa ya shafo kafin yace "But you asked me to do it."

"But ai da wasa nake maka, dama inason ganin gudun ruwar ka ne, kai koh kunƴa ma bakaji ba, you do really want to kiss me, i can't believe you" ta faɗa tana cire hannayen sa daga jikin ta.

"Well i thought maybe we could have a little romance here" ya faɗa cikin kashe mata ido ɗaya.

"Lallai ma balarabe" ta faɗa.

"What?" ya faɗa yana kallon ta.

"Kana nufin kacemin bakajin hausa ne komiye?."

"Well, i don't understand what you're saying."

Baki sake take kallon sa kafin tace "You mean duk zaman ka a Nigeria bakaji hausa ba?."

"No" ya faɗa.

Kai kawai ta jinjina kafin kuma tace "Alright, have a seat kasha ruwa da lemo."

Riƙo ta da yayi ne ya sanƴa ta tsayawa kallon sa.

Kallon ta yake yace "Did you came all the way from your house dressed like this?."

"Like wha...?" sai a sannan ta kula da gyalen ta dake riƙe a hannun sa.

Idanu ta ɗan waro tace "Kut" tana kai hannu da niyyar amsar gyalen.

Ɗaga hannun gyalen yayi sama yana cigaba da kallon ta cikin murmushi.

"What...what are you doing?, give it back."

"No" kafin kuma in a whisper yace "I like seeing you like this."

Sosai tayi ƙoƙarin kwatar gyalen sai dai ta kasa sakamakon tsayin ta bai kai ta iya amsa ba.

Gajiya tayi tare da juya masa baya tana ƙanƙame jikin ta.

Sai da ya ƙarewa ƙugun ta kallo tsaf iya son ransa kafin ya ware mayafin yana rufa mata, hannayen sa kan shoulders ɗinta yace "You're 100% perfect Baby."

Jin tsinin hancin sa kan wuyar ta ne ya sanƴa ta saurin juyowa tana kallon sa cikin rawar murya tace "Listen...i...i... ka maida duk wani abu da na faɗa anan as shashanci sabida banida hankali, kasan kwakwalwa ta ta samu matsala koh?, toh duk bansan nayi ba, kaima ka bar dukkanin wani abu dake cikin zuciyar ka ba yanzu ba tukun" ta faɗa tana gyara rufar gyalen har kai kamar wata tsohuwa.

Murmushi kawai yakeyi ganin yadda take maganar cikin kikkifta idanu kamar marar gaskiya, nan yace "Well then, i can't wait for that day though."

Zama tayi kawai ba tare da ta kula sa ba tana turo baki.

Zuwa yayi ya zauna kusa da ita yace "Baby?."

Shiru tayi bata kula sa ba kanta a ƙasa.

"Fushi kikayi dani, am so sorry idan nayi wani laifin, i promise not to annoy you again."

Bata ɗago ba haka ma bata kula sa ba "Babe?" ya sake faɗa yana leƙa fuskar ta.

Juya masa baya tayi tana tsuke fuska.

Sauƙowa yayi daga zaunen da yake yaba kneeling a gaban ta ya sake kiran "Baby?."

Ɗan ɗago da idanu tayi tana kallon sa, kafin kuma ta sake maida kan nata.

Murmushi ya ɗanyi kafin yace "Okay, i have something for you, a gift."

Ɗan ɗagowa tayi tana kallon fuskar sa kafin ya jinjina mata kai yace "Yeah, wait a sec" ya faɗa yana sanƴa hannu cikin aljihun sa ya fiddo da wata ƴar ƙaramar akwatin zobe.

Ita dai kawai da idanu take binsa har ya ciro diamond ring ɗin yana nuna mata yace "Remember this?."

Kallon ring ɗin take tana son tunato shi kafin kuma tayi recalling lokacin da yaje ya sameta a hospital har ya cire ring ɗin daga jikin yatsar ta.

Kai ta jinjina masa tana kallon sa, murmushi yayi yace "Can i?" ya faɗa yana buɗa mata hannun sa.

Da kallo tabi hannun nasa kafin kuma ta shiga ɗago nata a hankali tana ɗaurawa kan nashi.

Murmushi yayi staring at her cute fingers kafin ya shiga sanƴa mata zoben a ring finger ɗinta, nan kuwa ya zauna tare da yiwa hannun nata bala'in kya

In a calm voice nasa cikin murza yatsun hannun ta yace "Babe, earth may stop rotating, birds may stop flying, candles may stop melting, fishes may stop swimming, heart may stop breathing, but I will never stop LOVING you... some people say happiness is life, others say it’s freedom and some say it’s money, but happiness for me is just having the opportunity to know you, I Love You So Much DEENAH!" ya ƙarashe cikin bata light peck akan fingers ɗin nata.

Ɗago da idanun sa yayi yana kallon idanun ta da ta kafe sa dashi, a hankali ta shiga janƴe hannun ta daga cikin nashi cikin sanƴi tace "Thank you."

Murmushi yayi yana kallon ta for about a minute, kafin kuma yace "I have something for you."

Ɗagowa tayi tana kallon sa tace "Again?."

Kai ya jinjina mata kafin ya sanƴa hannun sa cikin aljihun sa yana ciro wani folded white sheet ya miƙa mata.

Da kallo take bin paper ɗin ba tare da ta amsa ba.

"Kar6i mana" ya faɗa yana kallon ta.

Hannu tasa ta amsa kafin ta shiga buɗewa a hankali tana bin dogon rubutun dake ciki da idanu.

"What...what's this?" ta faɗa tana kallon sa.

"It's from YAZEED" ya faɗa a hankali.

Maida duban ta tayi cikin paper ɗin ta shiga karanta saƙon dake ciki.






*Yawan Comment, Yawan Typing*







*MHIZZ JIDDHERR..............✍🏽*
[8/17, 10:26 AM] Mhizz Jiddherr❤️: *Z E E Y A D*
```[The Abandoned Prince]```






*NA*
*JIDDAH BINT MUHAMMAD*





*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*





*043...*





_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_





_*NOT EDITED*_




_________ _"Dear DEENAH,_"

_"I know this is hard, but i just wanted to say sorry again for all that happened the other day, my Mom is kind of harsh and selfish, When you do not get along with your partner’s family, you might be dating only your partner, but you must also get along with his family. That is the best way the relationship can work. If you don’t, it is best to move on, i don't know how to say this, but i think rabuwar mu shine mafi alkhairi a garemu baki ɗaya, though banida tabbacin whether you will be hurt or not akan hakan, but tunda soyayyar mu ba wani nisa tayi ba i know zaki iya danne zuciyar ki kiyi haƙuri kamar yadda nake kan yi a yanzu, there is no way da zan iya baki farin ciki since Ummie na ta nuna bata ƙaunar ki, i know it hurts to disappoint or make jest of someone in public, but i'm really sorry DEENAH, it was all because of me hakan ya faru, and am also sorry on my Mom's behalf too, please forgive me as i ask you poilitely to end things here, we will still be friends for each other, and also... I really do want to ask you a favor, ke mutuniyar kirki ce and you're very decent so ba zan so ace kinyi skipping family ɗin mu ba, you and my brother will really make a beautiful couple, so i thought maybe shi zai iya maye gurbi na cikin zuciyar ki, am sure he will be a good partner and ba zakiyi nadamar kasancewar sa soulmate naki ba, i just do hope that zaki duba magana ta and accept him warmly._


_Yours sincerely_
*_YAZEED AL-ABBAS._*


Ɗagowa tayi bayan ta gama karancewa duka tana kallon ZEEYAD dake kallon ta tunda ta kafa idanu a jikin paper.
"Have you read this?" ta faɗa cikin ɗaga masa paper ɗin.

Ɗan murmusawa yayi yace "No, but i guess kin karanta buƙatar da yake nema dake cikin letter ɗin, right?."

Nannaɗe paper ɗin tayi fuskar ta babu yabo babu fallasa tace "But i feel so bad for him, i mean ba abu mai sauƙi bane a raba ka da wanda kake so."

"Yeah, i feel bad for him also."

"He really wants me and and you to get together."

Murmushi yayi yace "Yeah, haka yacemin, and i accept it without hesitating."

"You're unbelievalble, koh irin ɗan jan ajin nan ma bakayi ba?."

"What... Idan naja aji then ajin zata tsinke and maybe then i will lose you for someone else."

"Okay then, what about..." shiru tayi tana ɗagowa ta kallesa.
"What about what?" ya faɗa yana kallon ta.

"Your girlfriend."

"JALILAH?" Ya faɗa yana kallon ta.

Ɗan kallon sa tayi kafin a hankali tace "Yes, do you love her?."

Murmushi yayi yana tashi ya zauna kusa da ita yace "Maybe a little bit."

Da sauri ta juyo tana kallon sa nan tace "You really do?, i thought koh ni kaɗai kakeso kuma zaka aura, you mean itama auren ta zakayi kenan?" ta faɗa idanun ta na cikowa da hawaye.

Gimtse dariyar dake son zuwa masa yayi hango tsantsar kishi da yayi cikin idanun ta.

"You think this is funny?, i mean how could you, ni ka fara so right, why then zaka fara son wata just because ɗan misunderstanding ɗin da aka samu a baya?."

"Well Grandma suggest her for me."

"Seriously, why don't you tell her cewa kana da wacce kakeso?, i thought you will be only mine."

Shiru yayi yana kallon cikin idanun ta.

Tashi tayi kawai ba tare da ta sake tanka masa ba tayi hanƴar fita daga falon ta fice.

Ta ɗau like 20mins kafin ta sake dawowa hannun ta ɗauke da ɗan madaidaicin tray.

Ajiyewa tayi a ƙasa kusa da ƙafarsa kafin ta ɗauko lemu da ruwan da Anty Khadija ta ajiye masa tana faɗin "Ka sauƙo."

Babu musu ya sauƙo tare da nannaɗe ƙafafun sa yana kallon ta.

Buɗe tray ɗin tayi inda plates biyu ke jere akai ɗaya na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login