Showing 102001 words to 105000 words out of 236327 words
shi inda kuma idanun sa suka shiga taro hawaye.
Sarauniya Naseeba ce ta shigo cikin fadar sai hure-hure take kamar zata fashe.
Sadeeq da yazo sanar wa da mai Martaba cewar yaga ZEEYAD ne shima ya shigo cikim fadar ya tadda abin dake faruwa.
"Tell me, where is my Grandma" ya sake faɗa a karo na biyu yana kallon mai Martaba ɗin.
"A..are..are you my son?" cewar mai Martaba yana nuna shi da yatsa.
Kallon tsaf ZEEYAD yayi masa kafin kuma cikin ƙunar rai yace "Your son, who is that, your son is dead isn't he?."
Baki da hanci duka Sarauniya Hafeezah ta saki, she was stunned to death sakamakon abinda idanuwan ta ke gane mata, she can't believe her eyes, she can't believe it sai dai idan a mafarki take, but this can never be true, saurin murza idanuwan ta tayi tana girgiza kai tare da sake buɗe idanuwan ta.
"Hmmm, ba mafarki kike ba Hafeezah, dagaske shi ɗin ne dai ya dawo" ta jiyo muryar Sarauniya Nazeerah dake enjoying drama ta gefen ta.
Zuciyar ta ce tayi wani irin mummunar bugawa tanajin kanta na juya mata sosai, kamar ta zarce haka takeji.
"Tell me, where did you take my grandma to?."
Mai Martaba da hawaye suka gama wanke masa fuska ne ya kai hannu da niyyar rungume ɗan nasa sai dai kafin ya kai ga haka ZEEYAD yayi saurin sanƴa hannaye kan ƙirjin sa yana tare shi ba tare da ya bari ya aikata hakan ba.
"Who do you think you're old Man?" ya faɗa yana yi masa wani irin kallo.
Murmushi Sarauniya Nazeerah ta saki tana kallon Hafeezah dake ta sharce gumi ta gefen idanu kafin ta maida duban ta kan su mai Martaba da ZEEYAD tana cigaba da kallon drama.
"ZEEYAD, my Son" cewar mai Martaba yana ƙoƙarin kamo fuskar sa.
Ja da baya yayi yana kaucewa riƙon nasa yace "Can somebody please tell me where my Grandma is?."
Idanun sa ne suka sauƙa kan Sarauniya Hafeezah da idanun ta ke ƙasa tanajin kamar ba'a duniyar take ba.
Ɗauke idanun sa yayi yana sauƙe su kan Sadeeq da ya saki baki yana kallon sa.
Gaban sa ya ƙarasa yace "Sadeeq, i know you're a good friend, tell me where is my grandma, kodai this wicked Man here ya riga da ya kashe ta?."
Kallon sa Sadeeq yayi jin abinda yake faɗa zaiyi magana ne sukaji ance.
"Am alive and healthy Son."
Saurin maida duban sa yayi inda maganar ta fito.
Wata ƴar tsohuwar mata ce ya gani tsaye cikin shigar ta ta alfarma.
Murmushi ne ya su6uce masa nan yaje da sauri yana rungume ta tare da furta "Grandma?."
Kansa ta fara shafa hawaye na kawo mata.
Sosai ZEEYAD ya rungume ta sakamakon jin zuciyar sa da yayi ta fara yin sanƴi dan ganin uwar mahaifiyar sa.
"Grandma, i miss you, i missed you so much" ya faɗa.
Kuka kawai Grandma keyi, dan kuwa ba ƙaramin kewar jikan nata tayi ba, rabon ta dashi tun yana ɗan shekara goma, dan haka dole ne tayi kuka sosai irin wanda bata ta6a yi ba.
Ɗagowa yayi yana cupping fuskar ta tare da faɗin Grandma are you Okay, tell me how you've been doing?."
Kuka kawai take bata iya buɗar baki ta bashi amsa ba hakan ya sanƴa shi sake rungume ta yanajin kamar Ummien sa ya runguma.
Mai Martaba kuwa ji yayi kamar an zare duk wata ƙuzarin dake jikin sa, sosai yaji babu daɗin yadda ZEEYAD yayi masa, sai dai koh kaɗan bai ga laifin sa ba, dan kuwa koh da shine a matsayin ZEEYAD abinda zaiyi ɗin kenan koh fiye da hakan ma.
*Yawan Comment, Yawan Posting*
*MHIZZ JIDDHERR...............✍🏽*
[7/22, 12:41 AM] Mhizz Jiddherr❤️: *Z E E Y A D*
```[The Abandoned Prince]```
*NA*
*JIDDAH BINT MUHAMMAD*
*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*
*031...*
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_
_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_
*_NOT EDITED_*
__________Rungume yake jar yanzu da Grandma ɗinsa bayason rabuwa da ita, sabida he feels safe and calm a jikin ta, ji yake tamkar da Ummien sa yake rungume, a rayuwa ya ɗauka bayida wani sungun farin ciki but a yanzu yasan Grandma ɗinsa ita ce zata basa farin ciki fiye da kowa a rayuwa.
Cikin kuka Grandma ta ɗago shi tare da yin cupping fuskar sa tace "Oh my lovely boy, ina ka shiga ne haka, ina kaje tsawon shekarun nan, maiyasa kayi nesa damu ka barmu cikin wahala da ƙuncin rashin ka, where have you been all this long?" ta faɗa tana sake rungume shi.
Ta gefen ido ya kalli mai Martaba dake tsaye da sandar sa yana kallon su kan yace "It's alright Grandma, am here now, no harm would come to you i promise" ya faɗa in a calm voice cikin son kwantar mata da hankali.
Ɗago dashi tayi tana ƙare masa kallo zuciyar ta fal cike da farin ciki tace "You've grown so strong and Handsome Young Man, look at your muscles and beautiful face" ta faɗa murmushin farin ciki na forming akan fuskar ta.
Murmushi yayi shima yayi kafin ta kama fuskar sa tana manna masa kiss a goshi tare da sake rungume sa cikin farin ciki.
Sosai ZEEYAD yake cikin farin cikin ganin Grandma ɗinsa, he wish farin cikin ba zai sake gushe masa ba har abada.
Ɗagota yayi yace "Let's go Grandma" ya faɗa yana riƙo hannun ta.
Kallon sa tayi kafin tace "Let's go to where?."
"Am taking you away with me, you will no longer stay in this Mansion again, you will no longer stay in this Man's custody again, let's leave and go far away from here Grandma."
"But..."
"Please Grandma, i know ba daɗin zama kikeji anan ba, tell me something Grandma, menene wannan mutumin yayi miki da har kike zama a gidan sa after all he did to me?."
"Stop it Boy" ta faɗa.
"Grandma please let's go."
"No we aren't going anywhere" ta faɗa tana kallon sa.
Da mamaki ZEEYAD ke kallon ta kafin kuma yace "Grandma?."
"Yes, babu inda zamu, you should be proud na ganin ka cikin family ɗinka, we've have waited so long dan jiran dawowar ka, a yau Allah ya dawo mana da kai and you want to leave, i won't allow you to go anywhere Boy."
"Grandma what are you saying?, listen Grandma sabida naji labarin kina cikin gidan nan ne yasa ni zuwa tafiya dake, let's go away from this people muje muyi rayuwar mu daban, they aren't worth yin rayuwa tare damu."
"What are you saying Boy?, why should we leave, this is your home, this is your destination, ka dawo yanzu sannan zuciyar masoyan ka cike take da murnar dawowar ka, munyi doguwar jirar zuwan wannan rana kuma gashi alhamdulillah Allah ya kawo ta, bayan tafiyar ka zuciyar kowa cike take da alhini musamman ma mahaifin ka..."
Bata ƙarasar ba ya katse ta da faɗin "Oh come on Grandma, what are you saying now, koh kin manta ne banida wani masoyi a duniyar nan face ku da kuke dangin Ummie na, all this people here are nothing but monsters, and this Man here" ya faɗa yana nuna mai Martaba.
"Wannan mutumin ne kike cewa yana baƙin ciki da 6ata na?, this Man here never wished anything but my disappearance, koh kin manta ne Grandma how he used to treat me, how he cut all the ties between me and you ya kuma nesanta ku dani, this Man here is nothing but a Monster..."
"ZEEYAD..." ta faɗa jin abubuwan da yake faɗa.
Kai ya girgiza mata yace "Don't stop me Grandma, allow me to say what is in my mind, everyone around this PALACE knows exactly how this Man treated me like his own freaking enemy, he never shows me love, he never shows me care, all he wished for is for me to go far and stay away from him forever, shine kuma kike cewa yana farin ciki da dawowa ta, Grandma babu wanda ke farin ciki da dawowa ta anan except ke da Sadeeq, i would never forget and forgive how this people hated me and make my life a living hell, not even this old Man here" ya faɗa yana aikawa da mai Martaba dake tsaye jugum yawa an shuka shi a wurin mugun kallo.
"ZEEYAD my boy, don't misunderstand your father..."
"He is not my father, no father treated his son the way he did, My Mom and Dad are all dead Grandma, stop calling this man here my father."
"Boy ya isheka haka nan, kana neman wuce gona da iri fah."
"No Grandma bai ishe ni ba, Grandma kinsan menene why don't we just go away from here ganin fuskar wannan mutumin babu abinda yake ƙaramin sai tsanar sa."
Murmushin gefen baki Sarauniya Nazeerah dake bala'in enjoying wannan drama tayi kafin a ranta tace _"Oh God, Thank you so much for keeping me alive to witness this good and exiting day in my life, how sweet"_ ta ƙarashe cikin murmushi tana sake kallon Sarauniya Hafeezah ta gefen ido.
_"Ohh Hafeezah Darling, jibi yadda take tsattsafo da gumi sai kace wacce taga mutuwar ta, you never see anything dramar bata fara ba until this ZEEYAD here ya zamto Sarki, daga nan ne kuma zaki yabawa aya zaƙin ta hhhh."_ ta faɗa tana maida hankalin ta dan cigaba da kallon drama.
"Grandma please i beg you mu bar nan wurin, come on" ya faɗa yana kamo hannun ta da niyyar su tafi.
"No" ta faɗa cikin tsare gida kafin ta daura da faɗin "Am not going anywhere haka kaima, ka dawo kenan Prince, ba zaka fita koh da nan da ƙofar fada bane, this is your home and kingdom" ta faɗa tana riƙo hannun sa kafin kuma tace "Come on" tana jan sa su fara tafiya.
"What, Grandma what are you doing?."
"Am doing the right thing" ta faɗa dai-dai lokacin da suka iso gun Doguwar Throne ɗin dake cikin fadar kafin ta saki hannun sa tace "See this Throne here, shekaru goma kenan ba'a hau kansa ba, and you know why?, duk sabida dalilin 6atar ka."
Cize baki yayi yana kauda kai gefe.
"Tun bayan 6acewar ka your father here has live nothing but a grief and lonely life, he cried all day, all night praying and crying his heart out just kawai dan ka bayyana ya sake sanƴa ka a idanun sa, i know that rayuwar ka cike take da jarabawa iri-iri sannan an zalunce ka but sometimes we have to let go of our past in order to move on a happy life, you've suffered ten years of your life a ƙarƙashin mahaifin, bayan ka tafi kuma shima yayi suffering ten years na rashin ka, mahaifin ka yafi kowa sonka fiye da yadda kake tsanmani, ya ajiye dukkanin wata ragamar mulkin sa sabida rashin ka, yayi fama da rashin lafiyar da har yanzu bai gama farfaɗowa ba duk saboda rashin ka, koh dan wannan ma yakamata ace ka sassauta zafin da kakeji a zuciyar ka game dashi ka rungumi mahaifin ka wanda yayi tsawon jira yana biɗar ranar da zai sake sanƴa ka a jikin sa ya rungume, ZEEYAD my boy mahaifin ka bai ta6a tsanar ka ba..."
"Grandma please" ya faɗa cikin katse ta kafin kuma ya ɗaura da faɗin "Did he bribe you or something, maiyasa kike goyon bayan sa..."
"Ba goyon bayan sa nake ba, am just telling you the truth."
Kai ya girgiza kafin kuma ya kalli mai Martaba yace "Listen here old Man, why don't you just tell my Grandma yadda ka tsane ni kuma kake fatar 6acewa ta a kullum, and now tazo tana faɗamin abinda kunne ba zai iya ɗauka ba, why don't you tell her the truth?."
"I never hated you Son" ya faɗa cikin raunanniyar muryar shi.
"Oh stop it now, who even cares either you hated me or not, that doesn't matter to me coz i love myself sannan ina da masu sona, just tell my Grandma irin abubuwan da kayimin a cikin gidan nan."
"Am so sorry Son, please forgive me."
"A big sorry for yourself Oldy" ya faɗa cikin aika masa da wani irin kallo.
"My boy..."
"Grandma please" ya faɗa yana kallon Grandma dake ƙoƙarin hana shi magana.
Shiru Grandma tayi sai dai sam batajin daɗin yadda yake yiwa mahaifin nasa magana dukda bata ga laifin sa ba sai dai ai yakamata atleast yayi showing some respect, dan kuwa ta lura dukkanin wani abinda zata faɗa dan gamsar da jikin nata akan mahaifin sa ba zai ta6a yarda ba, sai dai sam ba zata ta6a barin sa ya bar cikin gidan nan ba, yin hakan tamkar makiyan sa sunyi nasara akansa ne, sannan hakan babu abinda zai haifar sai rigima da tashin hankali.
Kallon sa ZEEYAD ya maida kan Sarauniya Nazeerah dake ta sambaɗa murmushi tunɗazu, haɗa ido dashi da tayi ne yasa ta saurin gimtse fuskar ta tana kauda idanun ta.
Kallon Sarauniya Hafeezah da kanta ke sunkuye har yanzu a ƙasa bata ɗago ba yayi kafin ya kauda kansa yana ayyana iriyar fansar da zai ɗauka akanta a cikin zuciyar shi.
Maido duban sa yayi kan mai Martaba dake tsaye yawa an jiƙa tsumma a randa yayi kafin kuma ya saki slight murmushi yana kaɗa kai.
Tabbas wannan MASARAUTAR tasu cike take da mugaye, munafukai, annamimai dama kuma tarin maƙiyan juna, so babu abinda ba zasu iya yi ba dan ganin buƙatar su ta biya.
_"Wow wow, seems like dukkanin ku nan kuna enjoying drama ɗin dake faruwa anan isn't it, zuciyoyin dayawan ku cike take da farin cikin ganin yadda ɗa ya tsare uban sa da maganganu, so let me show you my own kind of trick, ance idan baka iya kama 6arawo ba shi zai kama ka, i would make sure nayi confusing ɗinku to death, i will stay in this PALACE and rule it the way i want it, but first i have to make things right between me and this old man here, am doing it because of my Grandma not because i wanted to"_ ya faɗa a cikin zuciyar sa yana bin kowanne mahaluƙi dake cikin fadar da kallo ta ƙasan ido ganin yadda duk sukayi shiru suna sauraran abinda ke faruwa ba tare da koh ɗaya daga cikin su ya tofa albarkacin bakin shi ba, hakan na nufin sunji daɗin hakan kenan, sai dai kuma shi ba zai ta6a yin abinda zai sanƴa su jindaɗi ba face wanda zai ƙona musu rai.
"My Boy, please forgive your father, ka baiwa maƙiyan ka kunƴa" cewar Grandma.
Kallon ta yakeyi kafin kuma ya kalli mai Martaba, har cikin zuciyar sa ya tsani mahaifin nasa sai dai babu yadda ya iya ne, zaiyi hakan ne dan kawai farin cikin Grandma ɗinshi dama kuma cikar burin abinda yayi niyya, tattaro dukkanin dauriyar sa yayi tare da ƙarasawa gaban mai Martaba ya tsaya yana kallon sa eye to eye.
Tabbas babu abinda yake hangowa cikin idanun mahaifin nasa sai tsantsar nadama da tarin jin kunƴa, sai dai hakan sam ba zai gamsar dashi har ya iya yafe masa abinda yayi masa a rayuwa ba.
Hannu ya kai tare da share hawayen mahaifin nasa kafin yace "Cry no more Father."
Kallon sa mai Martaba keyi cike da mamaki zaiyi magana ZEEYAD yayi saurin rungume shi.
Sosai mamaki ya cika mai Martaba dan haka sake sandar sa yayi yana mai rungume ɗan nasa shima, kafin kuma ya saki kukan da ta fito masa tundaga chan ƙasar zuciya yana faɗin "Am sorry Son, am so Sorry, ka yafe ni ɗana."
Jin kukan mahaifin nasa ne yasa shi sake rungume shi ƙam, yanajin kukan har cikin zuciyar sa, dan kuwa daga jin kukan kasan ba wai fake bane koh wani abu dole ne ya ta6a zuciyar mai sauraron ta musamman ma shi da yake kusa da mahaifin nasa yana jiyo bugun zuciyar shi.
"It's alright Abhi" ya faɗa.
Sarauniya Nazeerah sam bataji daɗin ganin hakan cikin idanun ta ba _"What Nonsense, he ruined everything"_ ta faɗa a zuciyar ta cike da jin haushi.
Sarauniya Hafeezah kuwa ji tayi kamar zuciyar ta zata fito waje dan bugu dan haka ficewa tayi daga fadar fuuuu yawa wacce iska zai ɗauke tana tafiya tana harɗe ƙafafu dan kuwa idan ta cigaba da tsayuwa anan zuciyar ta zata iya fashewa.
Daga cikin mutanen dake tsaye a fadar kuwa kowa fara ta6e baki yayi dan kuwa basu so dramar nan ta tsaya anan haka ba.
Sadeeq da Grandma kuwa wani irin murmushin farin ciki suke tayi kamar haƙoran su zasu zubo.
Ɗagowa yayi tare da mannawa ZEEYAD kiss a goshi yana sake komawa ya rungume shi.
Tsuke fuska ZEEYAD yayi kafin kuma a hankali ta yadda babu wanda zaiji abinda yace yace "Listen Old Man, do not get too excited yet, am not doing this for my own wish, am doing it for my Grandma, just keep in mind that i ZEEYAD hated you to the core" kafin kuma ya ɗago yana sakar masa murmushi.
Murmushin shima mai Martaba ya ƙaƙalo ya saki.
Sandar sa da ya yasar ya kalla, kafin yayi wani yunƙuri kuma ZEEYAD ya ɗauko masa ita tare da damƙa masa