Showing 132001 words to 135000 words out of 157517 words
ma ba ta jima ba tayi mata sallama, yammacin Ranar sai ga su Daddy sun zo. Sosai suka mata nasiha kan rayuwar aure da kuma biyayya ga miji, Kawu ma ba a bar shi baya ba, sosai yayi mata nasiha, ita har mamakin dama Kawu ya iya nasiha ya tsula musu tsiya a baya, da za su tafi sai da ya jaddada mata al'amari na haƙuri a rayuwar aure, ta yi koyi da mahaifiyarta wurin haƙuri a gidan miji, daga nan su ma suka wuce..
Ganin har lokacin Yaya Sadauki bai dawo ba gashi ta gaji da zaman kaɗaicin yasa ta miƙe ta fara gyara ɗakin duk da babu wani datti, turare ta saka sannan ta sauƙe curtains, daga nan ɗan ƙara sanyin ɗakin. Tana gamawa ta shiga toilet ta sheƙa wankanta, ba ta tsaya yin kwalliya ba ta tuna da wayar ta da Nasreen ta kawo mata. A ɗan gaggauce ta shirya tare da fitowa parlour. WhatsApp ta hau, zirrrr messages suka fara shigowa, ganin duk congratulatory messages ne yasa ta bi ɗayan bayan ɗaya tana amsawa, a family group, pictures da videos nasu na wurin dinner ne aka turo sai fatan alkhairi ake musu. Tana gamawa ta buɗe musu WhatsApp group su Biyar, ita, Nainarh, Nasreen, Rumaysa and Zakiyya. Kiraye-kirayen sallar maghrib yasa ta miƙe tare da ajiye wayar kan mirror.
Toilet ta nufa ta watsa ruwa sannan tayi alwala ta gabatar da Sallahm bayan ta idar ta janyo phone ɗinta ta buɗe Qur'an app ta fara tilawa. Cikin zazzaƙar muryarta take rera Alqur'anin ta yadda duk wanda ya saurara dole zuciyarsa ta samu natsuwa. Ba ita ta tashi ba sai da aka yi sallar Isha', tana idarwa ta miƙe ta shiga toilet tunawa da jawabin Aunty Na'ima da tayi.
Ruwa ta watsa sannan ta fito, a hanzarce ta samu damar shafa mayukanta, tana gamawa ta bi duk illahirin jikinta da turaren wurin Aunty Na'ima wanda sanyinsa kan iya daskarar da mutum saboda daɗi, ƴar light make up tayi sannan ta saka wasu Armani brand night wear masu santsi launin fari. Tana gama sawa ta gyara tufkar gashinta sannan ta fesa masa turaren kai, daga nan ta sanya hular kayan. Hijabin da tayi sallah da shi take ƙoƙarin sanyawa sallamarsa ta dakatar da ita.
Har ya ƙaraso inda take ba ta iya yin komai ba in Banda kallonsa da take. Ganin ba ta yi wani yunƙuri na tarbarsa ba yasa ya ɗan haɗe fuska.
"Kina ji ina sallama ba za ki amsa ba?"
Cikin kame-kame tace "Ehmn ah am sorry Yaya, wa'alaikumus Salam, ina yini, ka dawo lafiya ?"
Kamar ba zai tanka ta ba yace "Alhamdulillah...gabaɗaya yau yawo muka sha, na gama gajiya, i want to shower up."
Ba tare da ta ce komai ba ta kammala zura Hijabinta sannan ta nufi toilet. Ruwa masu zafi ta haɗa masa sannan ta fito, bakin bed ta same shi sai da ta zo inda yake tace "Na haɗa maka ruwan wanka Yaya."
"Ok, thanks" ya faɗa a gajarce. Daga haka ya miƙe tare da nufar toilet ɗin ita kuma ta ƙarasa wurin closet, to her surprise tana buɗe first one taga kayan shi jere jikin hangers hakan yasa ta riƙe baki don mamaki, tunawa da cewa night wears za ta zaɓar mishi yasa ta fara dube dube, ganin tsayinta ba zai kai can saman ba yasa ta ɗauko bedside drawer ta ajiye kana ta haye don ta duba masa sai dai duk da haka sai ta ɗage ƙafarta take iya ganin kayan complete, wasu white silky night wears tayi niyyar janyowa, ta kai hannunta kenan unknowingly tayo baya, rufe eyes ɗinta tayi saboda tabbatarwa da kanta da tayi sai ta Allah ita kam...but to her surprise ji tayi ta faɗa jikin mutum.
Idanuwanta ta buɗe jinta a jikinsa tare da ƙoƙarin sauƙowa.
"Kin san ba ki iyawa kika hau abu kalan ki ja min magana? Me kike nema ne?"
Cikin ɗan kame-kame tace "ina duba maka kaya ne."
"Ban ce miki ai zan sa na nan ba, bari naje can na ɗauko...ko za ki fito parlour akwai abinci da Mommah ta bayar na taho da shi."
Ya idasa tare da sauƙeta ƙasa
"To" kawai tace sannan ta fara ƙoƙarin mayar da side drawer gurbinta shi kuma ya fice. Yana shiga bedroom ɗin ya sauƙe ajiyar zuciya yace "She want to kill me...her scent nearly make me collapse, Ya Allah."
Milk cotton pyjamas ya sanya bayan shafa mayukansa da yayi ya ɗauko turare ya fesa. Yana gamawa ya fito, a dining ya tarar da ita har lokacin ba ta cire Hijab ɗin jikinta ba, bai yi mata magana ba sai da ya gama cin abincin don shi ma yunwar yake ji sannan ya miƙe, tattare kayan tayi daga nan kuma ta wuce bedroom.
Brush tayi sannan ta nemi wurin kwanciya, jin shigowarsa yasa ta ɗan tsorata, ta san dai ya mata kara saboda haka yau da yiwuwar yace zai karɓi hakkinsa, ita dai tsoronta ɗaya da taji Nainarh ta ce sai da ta suma lokacin first night ɗinta.
Yana shigowa ya kashe bulb ɗin ɗakin sannan ya haye bed, kamar yadda yayi Jiya haka ya zura hannunsa ya kashe bedside lamp, daga nan kuma ya ƙira sunanta a hankali. A ɗan tsorace ta amsa masa.
Yace "Ki cire wannan Hijab ɗin, Jiya na miki magana amma saboda kin raina Ni yau ma kin saka ko?"
"Ni fa Allah yaya ba haka ba ne" ta ba shi amsa a shagwaɓe.
"To ya ne in ba haka ba? Ko don kin ga wurin bacci na ne? Oya remove it, an faɗa miki saka hijab ɗknmi zai hana Ni yin abun da nayi niyya ne?" His last words make her frightened, da sauri ta cire Hijab ɗin ta ajiye shi kan bedside drawer.
"Come closer.." ya faɗa yana gyara kwanciyarsa.
"Yaya.." katse ta yayi da faɗin "Just obey."
Babu yadda ta iya ta ɗan matsa kusa da shi kaɗan amma duk da haka har hancinsa ya jiyo masa daddaɗan ƙamshin turaren da ya fara jinsa yau a jikinta. Idanuwansa ya lumshe tare da miƙa hannuwansa ya jawo ta jikinsa kamar wata Little baby.
"Da kike guduwa Zaujaty me kike nufi?"
"Ni ai ban ce komai ba."
"Na ga alama dai tunda aka yi auren nan bakin ki ya buɗe, I'm sure in ban rufe miki shi ba rainin da kika min zai fi haka.
Da sauri tace "Wallahi Yaya ba rainaka ba kuma..."
Hannunsa da taji ya fara yawo a jikinta yasa ta haɗiye maganar ta tana zaro idanuwa waje, kafin ta aune sai ji tayi ya haɗe bakinsu wuri guda...duk da cewa a tsorace take amma yanayin da ta shiga yasa ta kasa dakatar da shi...she's feeling so strange har jikinta na rawa amma can tana enjoying every motion da hannunsa zai yi jikinta.
Tsawon lokaci yana mata hakan kafin ya kai hannunsa yana son ɓalle rigar jikinta, jin ba zai iya ba yasa ya saka karfi, tuni bottles ɗin suka fice tare da ba shi damar cire rigar gabaɗaya....at that moment da ya yi arba da surarta tuni ya rikice yana mai ƙara godewa Allah da ya ba shi wannan kadara mai tsada, duk da cewa tana jin zafin yadda yake jagwalgwala breast ɗinta hakan bai sa ta hana shi ba ganin hakan kuma ya ƙara masa ƙaimi wurin aiki.
*React and share please.*
[29/04, 3:38 PM] Diamond 💎 Bhatool 🦋: *Follow my whatsapp channel fisabilillah:*
https://whatsapp.com/channel/0029VanUFkw5kg7G2ci16o2X
*🏡A BABBAN GIDA🏡*
*TAKUN ƘARSHE*
*©Diamond Bhatool*
_Wattpad: @diamond_bhatool_
_Arewabooks: @diamondbhatool3_
Please follow
*PAGE* 6️⃣3️⃣
﷽
*Ga waɗanda ke buƙatar book 1, book 2 zuwa yadda muka tsaya, kindly follow my whatsapp channel ko ku tuntuɓe ni ta wannan layin: +2349136050040*
For certain moment tuni ya gama fita hayyacinsa, kamar this is his first time sosai jikinsa ke shivering, the way yaje sucking nata one will think that he totally depend on her, ji yake a yanayin da yake ciki babu wani abu da zai masa shamaki da sanar da ita sirrinsa. Trouser ɗinsa ya zame da ƙyar sannan ya fara ƙoƙarin cimma matsayarsa, fahimtar hakan yasa Zahrah tsorata. Cikin wata irin murya ta fara pleading nasa "Don Allah Yaya....it's hot oo don Allah ka barni."
A rarrabe ya ba ta amsa yayinda muryarsa ke cracking numfashinsa na fita da sauri da sauri.
"I can't Lily...ki bar Ni Please, I'm sorry...but kada ki hana Ni haƙƙi na a gaɓar da nake matukar buƙatar kasancewa da ke....nan ya fara koro addu'ar saduwa da iyali kamar yadda ma'aiki ya koyar:
بِسْمِ اللَّهِ، اللَّهُمَّ جَنِّبْنَا الشَّيْطَانَ، وَجَنِّبِ الشَّيْطَانَ مَا رَزَقْتَنَا
Bismillāh, Allāhumma jannibna ash-shayṭāna, wa jannib ash-shayṭāna mā razaqtanā.
Ma’ana: Da sunan Allah, Ya Allah! Ka nisanta shaidan daga gare mu, kuma Ka nisanta shi daga abin da za Ka azurtamu da shi (wato ‘ya’ya).
Wannan addu’a yana taimakawa wajen hana Shaidan tasiri a cikin dangantakar aure da kuma a kan ‘ya’yan da za a haifa.
Jin hakan yasa nayi sauri na fito da gudu na ja musu ƙofar sai dai fa kunnuwana suna jiki saboda na samo muku report 🤭🤣🙈. Ƙarar da naji Zahrah ta cilla Yasa na tabbatar da cewa mai faruwa ta faru na kuma yadda ya sameta yadda ya kamata, daga haka na fice daga gidan.
Misalin 5am na shigo don ɗauko report...
Ƙarfe biyar da wasu daƙiƙu Yaya Sadauki ya farka sakamakon kiraye-kirayen sallar asuba da aka fara. Ba tare da yayi ƙoƙarin tayar da ita ba ya fara tuna moment ɗinsa na jiya wanda yake ganin kamar it's his first time, the joy and feeling is amazing, smile ne yayi escaping kan lips nasa daga haka ya miƙe. Toilet ɗin bedroom ɗin ya shiga, can sai ga shi ya fito ɗaure da towel fari a jikinsa sai kuma wani ƙarami da yake tsane sumarsa da shi. Boxers da singlet ya saka sannan ya saka Abuja brown Jallabiya, turare ya fesa sannan ya fice zuwa Masallaci har lokacin kuma Zahrah na baccin wahala.
Bayan ya dawo daga mosque ya shigo bedroom ɗin ganin har lokacin bacci take yasa ya yanke shawarar barinta ta ƙara ɗanawa...don dai ko shine iya jarumtar da zai yi kenan. Har ya nufi closet sai ɗauko praying mat ya sauya shawara. A hankali ya juyo tare da tsugunnawa ta side ɗin da take kwance, in his sweetest voice ya ƙira sunanta Amma ko motsawa ba ta yi ba, her swelled face ya duba ganin yadda hawaye ya bushe kai yasa ya tausaya mata, shafa fuskar Tata yayi yana ƙara ambaton sunanta.
Cikin yanayin rashin isar bacci tace "Zan tashi ne, yanzu na kwanta fa.."
"Please Precious ki tashi, lokacin Sallah yana ƙurewa."
Lokacin sallah da taji ya ambata yasa ta buɗe idanuwanta, kan wa? Kan Yaya Sadauki da ya gasa mata aya a hannu, mayar da idon tayi ta lumshe, saukar lips ɗinsa kan chin ɗinta yasa ta buɗesu da sauri tana zazzare su.
"In ba ki tashi ba zan ƙara abun Jiya don ba isa ta yayi ba tausayinki yasa na haƙura..." Tun kafin ya kai aya ta fara yunƙurin tashi, zafin da ya ziyarceta yasa ta ɗan cilla ƙara sai kuma a lokacin ta kula da cewa she's naked, da sauri ta fara rarumar blanket tare da lulluɓe jikinta sannan ta fashe masa da kuka.
Numfashi ya sauƙe don ko kaɗan ba ya son kukan mace, macen ma Zaujah ɗinsa, hakan yasa ya kai hannunsa zai rarrasheta, harara ta cilla masa tare da ɗan gocewa, wani ihun ta ƙara saki, cike da tausayawa yace "I'm sorry Precious, na kasa controlling kaina ne ba da gangan nayi ba, sorry please."
"Za ki iya tashi ko a'a?"
Tana hararasa tace "Ni ka ƙyale Ni zan tashi"
"Bakin dai bai mutu ba still"
Kai ta fara jijjiga masa, murmushin gefen baki ya saki tare da faɗin "Ashe dai da saura, sannu Precious, daure ki tashi muje kiyi wanka."
Ƙokarin tashin ta kuma yi sai dai zafin da ya ƙara ziyartar ta yasa ta koma babu shiri ta ƙara tale baki.
Cikin sigar lallashi yace "I'm sorry, in ba za ki iya ba just stay where you're, bari na hada miki ruwan sai na taimaka miki" bai jira Amsarta ba ya nufi toilet, ruwa mai zafi ya haɗa mata cikin jacuzzi daga nan ya fito, blanket ɗin da ta lulluɓa ya fara warewa sai dai ta dakatar da shi ta hanyar riƙeshi gyam, murmushin gefen baki yayi yana ƙara ayyana rikici irin na Zahrah.
"Ba za ki sake ba? Already na ga komai kawai ki bari na kai ki ki watsa ruwan"
Harara ta cilla masa yace "Ba ki yi laushi ba kenan?" Da sauri ta girgiza masa kai alamar a'a. Yace "To in haka ne ki bari na taimaka miki, wanne dare ne aka ce miki jemage bai gani ba?" Babu yadda ta iya tana ji ya zame blanket ɗin, runtse idanuwanta tayi har suka shiga ba ta sani ba, saukarta cikin ruwa da yayi yasa ta cilla ihu.
Cike da tausayawa yace "I'm sorry Precious...ki yi haƙuri ki gasa jikinki za ki daina jin zafin "
"To ka fita"
Babu mafitar da ta wuce hakan, hakan yasa ya fito daga toilet ɗin.
Duk da cewa tana jin zafi haka ta daure ta zauna cikin ruwan zafin, can kuma ta sauya wani da ƙyar, she's wondering Dama haka auren yake? Haka ake ji ko kuma ita kaɗai ne taji hakan? Tunawa da irin sumbatun da Yaya Sadauki yayi ta yi cikin daren yasa ta kwashe da dariya. Ita kaɗai tace "jibe shi...wai ya ba Ni komai nasa" fuska ta yamutsa kamar tana gabansa sannan ta ƙara kwashewa da dariya sai kuma ta gimtse fuska tace "mugu kawai." Tsawon wani lokaci tukun taji zafin ya ragu, haka yasa tayi wankan tsarki tare da ɗaura towel, alwala ta ɗaura sannan ta fara yunƙurin fitowa.
Bangaren Yaya Sadauki da ya fito don ya ba ta waje Night dress ɗinta da underwears nata da ke cille bakin gadon ya tsince, kan bed ɗin ya watsa sannan ya fara ƙoƙarin naɗe white bedsheet ɗin da ya gama ɓaci da blood, sosai ta ƙara ba shi tausayi don shi kanshi yasan bai mata da wasa ba. Cukuikuye su yayi ya haɗa ya fice da su zuwa laundry, bai matsa ba sai da ya saka su cikin washing machine, tas suka fita daga nan yayi drying nasu sannan ya baza kan igiyar da ke wurin daga nan ya dawo bedroom ɗin har lokacin kuma ba ta fito ba, sabon bedsheet ya zaro daga closet ya fara ƙoƙarin shimfiɗawa hakan kuma yayi daidai da buɗe ƙofar toilet ɗin, bai bi ta kanta ba ya ci gaba da abinda yake, ganin hankalinsa bai kanta yasa ta fara ƙoƙarin shirya wa. Bata iya yin kwalliya ba saboda yadda jikinta ya ɗauki zafi, hakan yasa ta zura wata light doguwar riga mai santsi. Tana gamawa ta juyo ganin har ya shimfiɗa kuma ya yi kyau yasa ta faɗa kan bed ɗin.
Hararar wasa ya mata yace "Malama Ko hutawa fa ban yi ba kin wani zo kin baje, sai kuwa kin biya Ni."
Kamar za ta yi kuka cikin raunananniyar muryarta tace "I'm sorry Yaya, wallahi zazzaɓi nake ji..."
Kafin tayi shiru ya ajiye phone ɗinsa ya dawo kusa da ita with so much confusion on his face yace "Subhanallah" yana taɓa wuyanta, zafin da yaji yasa yace "Lemme call Dr. Zuhrah ta duba ki, before me za ki ci? Me kike so?"
"I don't have appetite" ta ba shi amsa. A rikice yace "Please say something yanzu zan ƙira Dr sai na nemo miki abinda za ki ci." Shiru tayi masa, ba tare da ya ƙosa ba yace "Save my life, ki faɗi ne zan sayo miki" a hankali tace Youghurt kawai nake so."
"Only Youghurt? Zan haɗo miki da wani abun, yanzu za ta zo kin ji? Sorry, Allah ya ba ki lafiya"
"Amin" ta amsa mmidhi daga nan ya miƙe ya fice yana ƙiran Dr. Zuhrah.
Wani close restaurant ya nufa, snacks kawai yayi order sai Youghurt ɗin da tace tana so, sannan ya haɗo da fruits da zai dawo. Lokacin da ya dawo har Dr. Zuhrah ta gama dubata. Cike da basarwa yace "Yace Dr, ya jikin nata? Me ke damunta?"
Kamar Dr za ta yi dariya sai kuma ta kame tana mamakin rainin wayo irin na yaya Sadauki, tambayarta ma yake me ke damun Zahrah bayan kuma shine ya dameta (lol).
Gyaran murya tayi tace "Zazzaɓi ne sai ciwon kai, hakan kuma na da nasaba da wani sauyi da ta samu a tattare da ita wanda ba ta saba ba amma it is not matter of concern, kawai tana buƙatar rest ne. Na rubuta mata drugs yanzu sai ka siyo mata su a ba ta ta sha but before ta ci abinci. Sannan in so samu ne as I said ta samu adequate rest."
"Ok Toh, kawo prescription ɗin and please stay with her ki tabbatar ta ci wani abun. Amsa masa tayi da "ok Sir" daga haka ya fice da sauri, ko good 5minutes bai yi ba ya dawo hannunsa riƙe da drugs ɗin, a gabansa ta ba ta ta sha sannan ta ce mata ta kwanta. Sallama ta musu za ta wuce ya ɗauko bunch na 1k da za su kai 10-15 ya miƙa mata, sabo da haka yasa ta amsa tana godiya daga nan ta wuce tana mamakin yadda ya wani rikice, ta tabbatarwa kanta lallai ba shakka Sir Aliyu yana matukar ji da amaryar nan ta sa.
Snacks ɗin ya kwashe ya kai kitchen, youghurts ɗin kuma ya zuba a fridge ya bar ɗaya don shi ma yana buƙata, cake biyu ya ƙara daga nan ya fita da plate ɗin kitchen. Dawowa yayi ya haye gadon tare da zama kusa da ita ya tsura mata ido kamar zai mayar da ita cikinsa. Yana jin wani irin baƙon feeling a tattare da ita wanda bai taɓa ji a kan kowacce ɗiya mace ba including his late wife, zuciyarsa ce ta fara hasaso masa haɗuwarsu lokacin da ya dawo daga London, ɓata ransa da tayi da kuma haƙurin da ta ba shi...haka ya rinƙa remembering moments