Showing 144001 words to 147000 words out of 210924 words

Chapter 49 - ZUBAIDA COMPLETE HAUSA NOVEL

EYSHAAT   

30 Aug 2024

22901

hankali ta furta Detective Amir... Mumsy ta gyad'a kai daidai lokacin da Kyakkyawan matashin Chocolate in color, probably in his late 30s suka shigo tareda Asmah...

"Mumsy ta gyara ma Kausar hulan dake kanta d shike rigar jikinta ma irin bunjimemen nan ne wanda ake saka ma patient.... Daga Amir d'in har Kausar d'in saida suka tsinci kansu cikin fad'uwar gaba....

_Oya readers can I say I ship that ๐Ÿ˜œ_ _su o'o har an baza kunne.. Nima dai ban sani ba tukunna ... Sai na ji comments naku... If you ship it I'll also shipam ๐Ÿ˜‰_

*************

"Hankalin Shattima sosai ya tashi, baison isar da wann mummunar labari amma babu yanda ya iya dole ya isar, haka jiki a mace yayi waya masarautar su ya sanar, Baba Ciroma dai na kwance a emergency rai hannun Allah...
"Sosai hankalin Mai Martaba ya tashi, dole aka aika aka sanar da iyalan Baba Ciroma, Ummi kuwa ranar haka tai kusan kwana shiga toilet sabida cikin ta da gama d'uran ruwa, gani take shiknn Allah Ya soma kama su, babu wani tarkon su da zaiyi aiki..

"Washe gari Mai Martaba ya tura tawagar sa Bauchi don dubo jikin Baba Ciroma, Khalifa da Maman sa ma a washi garin suka d'au hanyar Bauchi....


*******************



"Kallon Barr Munir suke cike da mamaki... A zuciye Annah tace ka fice mana a nan kar ka sake zuwa nan...

"Barr ya murmusa kafin yace " Hajiya you're running out of time, sati guda tol gareku, abu ne mai sauk'i "If she drop the charges we would also do as well.... Amma kuma idan kuna so Jalal ya tafi prison for the rest of his life fine, ba wani matsala bane, nasu Salim mai sauk'i ne, tunda basu kashe kowa ba, iyakaci a tsare su a jell for some years, shi kuwa fah he'll be there forever... And you Zubaidah you will be all alone, nasan Jalal is your Savior ... Nasan duk kalan sadaukarwar da yayi maki kema zaki iya sadaukar wa akansa ....
"Annah ta shiga danna waya tana fad'in" I'm calling the police if you don't leave this place....

"Dariya Munir yayi kafin yace " Idan kun gama shawarin mu had'u a prosecution office kowa ya watsar da k'ara, a samu peace.... Daidai nan su Ansar suka shigo gidan da gudu ya nufi Munir Hafiz ya rik'esa.. Fata fata Ansar ya masa ya fice a gidan...



"Suna tsartsaye cirko cirko a waje suna Baton, Annah tana mayar masu yanda sukayi dalla dalla... Zubaidah data b'ace kaman bata wajen sai cewa tayi " I'll drop the Charges, ....


"Kallon ta suke gaba d'ayansu ba tareda sun iya furta komai ba...

"Kan kace me labari ya wastu Zubaidah zata dropping charges... Masu cewa dama k'arya take suna yi, masu tausaya mata sunayi ganin duk irin hardships that they went through both ita da Jalal... Hadiza kuwa murna take, tana jira ranar da Zubaidah ta ajiye k'ara itama ta amso kud'ad'en ta ta d'au d'anta su cika ma rigar su iska.....


"Zulaihat dake tsaye parlor suna sallama da Goggo tamkar daga sama taji batun.. K'afafuwarta suka kasa d'aukan ta fasa ficewa tayi kana tayi saurin komawa d'aki da gudu tana hawaye gamida turo k'ofa ta rufe...


"Daga goggo har Imam kallo suka rakata dashi da mugun mamaki lokaci guda suna kallon news d'in...


Sameena ce ๐Ÿ‘Œ๐Ÿพ
[1/23, 22:29] โ€ช+234 803 619 0581โ€ฌ: ๐ŸŒ˜๐ŸŒ˜๐ŸŒ˜๐ŸŒ˜ *ZUBAIDAH*

78

*ยฉSameena Aleeyou...โœ๐Ÿพ*

_๐ŸŒˆKAINUWA WRITERS ASSOCIATION ๐Ÿค_


*Dedicated To All Victims Rape...*




"Mamaki ya hanasu furta koda kalma... Imam yayi saurin bin bayan ta Ya shige d'akin.
"Zaune ya taddata saman darduman dake shimfid'e gaban gado... "Imam ya k'arasa ya durk'usa gabanta kafin yace " Pls ki fad'a min abinda ke damunki.... And don't lie to me.

"D'agowa tayi tana dubansa kafin ta share hawayen da suka wanke mata fuska tace " He was my first love.... Ya kula dani a lokacin da na rasa kulawar kowa, ya bani duk abinda nake nema.... Ta kuma sa hannu ta share hawayen...

"Imam ya d'an fuzar da iska kafin yace " Zulaihat if you want I can take you to the hospital and pay him a visit ... Amma saka damuwa haka a ranki won't solve anything saidai ma ya haifar maki da wani ciwon... Tell me do you still love him..?? Ya tambaya yana tsareta da idanu.....

"Harara ta galla masa kafin ta girgiza kai alamun a'a....

"Toh meye abun damuwa..?? He asked.

"Wanda aka tsare ake tuhumar sa da laifin bai aikata.... Ta fad'i muryar ta na rawa...

"Kallonta Imam yake cike da mamaki kafin yace " Ban gane ba.. How did you know.?

"Zulaihat ta gyad'a kanta kafin tace " I was there, I saw everything...Akan idanu na komai ya faru....

"Imam ya mik'e a d'an tsorace yana duban ta kafin yace " Zulaihat ban fahimce ki ba...

"Mik'ewa itama tayi tana share hawayen idanunta kafin ta soma fad"in" I went to the court witness the trial... Unfortunately na samu an gama shari'ar...... Tayi saurin yin shiru kafin ta canza labarin nata da fad'in" Inaso na gaisa da Tariq sabida har yayi ciwo ban sami damar gaisar dashi ba... So I followed them shida Dad d'insa... Lokacin da na isa lokacin Jalal ya iso... He took Tariq with him nima nace da mai babur mubi bayan su.... Toh kaji dalilin da yasa nace maka nasan komai...

"Imam ya fuzar da iska kafin yace " Jalal really needs your testimony, you should go and testify,

"Gyad'a masa kai tayi kafin tace " That's why I decided not to leave.. Ta k'arashe maganar tana hango face d'in Umar....

*************

"Hannayen su rik'e cikin na juna suke duban juna..... Girgiza kai kurum Jalal yake yana fad'in" Ban yarda ba Zubaidah, ban amince ba, you ain't gonna drop the charges....
"Girgiza kai itama take tana hawaye kafin ta soma fad'in" But I can't stand seeing you suffering.... I just can't. I already made up my mind... Girgiza kai yake kafin yace "No Zubaidah pls don't.... I beg of you don't... You're not doing this for your self alone.... You're doing this for whole world... Dan Allah karki given up... Let them get what they deserves....

"Taci gaba da girgiza kai tana hawaye kafin tace " Are you that blind Ya Jay... We are talking of your freedom here... Dad'a matse hannayen ta yayi kafin yace "Baby zama na a nan shine tabbacin ina fighting for our freedom... They will never leave us alone koda kinyi dropping charges... Snn yin haka yana nufin nama aikata laifin kenan... Bazan tab'a ansa laifin da banyi ba.... "Wllhi nasan Allah yana tareda mai gaskiya... Allah bazai barsu suyita zalunci ba.. Ina da feeling k'arshen su ne yazo... That's why suke neman ko wani hanya su tsere ma laifukan su....
"Ya mik'o hannu ta cikin k'arafan ya shafi fuskar ta kafin yace " Don't give up kinji sweetheart... Nasan idan inada gaskiya Allah zai fitar dani.... Ta kwanto da kanta suka manne goshinsu waje guda gamida lumshe idanu still hannayen su rik'e cikin na juna...

"Det Amir dake tsaye gefensu tausayin su ya cika sa, kasa jure tsayuwa yayi a wajen ya fice zuciyar sa na fad'a masa sai yanda shima k'arfinsa ya k'are wajen binciken wann laifi... Insha Allah Jalal bazai tafi Jell ba....



"Annah da Zubaidah na rik'e da hannun juna suka fito daga station d'in. Wata middle aged woman ce ta iso yanda suke tareda ita wata 'yar budurwa ce...
"Zubaidah ta soma jan hannun Annah da sauri alamun su bar wajen don yanzu haka journalist ne.... Saidai kafin sun ankara tuni matar ta rik'o hannun Zubaidah fuskar ta d'auke da hawaye da murmushi take fad'in" You must be Zubaidah...

"Daga Zubaidah har Annah kallon mamaki suka bi matar dashi.. " Matar tasa hannu guda ta share face d'inta kafin tace "Ki ara min kad'an daga cikin lokutan ki.. I promise I won't take long....

"Zubaidah ta d'an zare hannun ta daga rik'on da matar ta mata kafin tace " Baiwar Allah kiyi hak'uri we are in a hurry.... Annah tayi saurin interrupting da fad'in" Ahh okay babu matsala mu zauna a can... Tayi nuni da wasu kujeru na shak'atawa dake a can gefe...
"Zubaidah ta d'an kalli Annah... Annah tayi mata alama da idanu alamun babu komai...


"Matar ta kuma sakar masu murmushi kafin tace " Sunana Halima and this is my eldest daughter Maryam.... Akwai k'anwarta tana gida sunanta Siyama.. Muryar matar ya soma rawa lokaci guda sanda ta soma fad'in"
"Siyama was a very caring and cheerful girl..... Before the incidence happens .... Tsautsayin da ya canza mata rayuwa daga farin cikin da take ciki zuwa akasin sa, tsautsayin da ya sa muka rasa jin dariyar ta da maganar ta sai kukan ta har na tsawon shekaru biyu.... Kuka ya kufce wa matar d'iyar ta Maryam tace " Ammi ki tashi mu tafi pls nasan yau haka zaki wuni da wann abu a ranki... Mu tafi pls... Ta dubi su Zubaidah tace kuyi hak'uri kunji....

"Annah ta rik'e hannun Maryam tace "No let her speak... Zai rage mata rad'ad'in da take ji.....
"Ammi ta d'ago ta dubi Annah tace " You are also a mother you know exactly how it hurts..... Ta d'anyi murmushi kafin taci gaba da fad'in" Siyama laughed for the first time tun bayan faruwan al'amarin shekaru biyu lokacin da taji labarin ki.... Tun daga wann lokacin rayuwar ta Ya sauya.... To tell you the truth your story became her therapy.... Labarin ki ya zama baya wuce mu.... Kullum mune sayan new papers sabida muji update a labarin ki.... Your story brings back my daughter alive..... When she heard that you given up, you're dropping the charges.... She cried so hard.... She suddenly became depressed and devastated..... "Tana so taga sun tafi jell tana so taga gaskiya ya wanzu a doron k'asa.... She want them to be punished for their crimes zaisa taji tamkar rapist d'inta aka hukunta..... Maryam ta soma kuka sosai tana k"ok'arin mik'ewa...
"Annah da Zubaidah suka bisu da kallo cike da tausaya sanda Ammi ta soma fad'in" Kuyi hak'uri banso kusan wann ba amma ya zama dole na cikita maku labarin tunda na fara...
"Siyama my daughter was raped by Maryam's husband her very own sisters husband, ya gudu bamusan duniyar da ya tafi ba, and worse part of it is that Siyama had a child na wann mutumin.. Ku gaya min wann zalunci da me yayi kama........ . Kuka ya kufce masu daga Ammin har Maryam d'in..... Dan Allah don't give up Zubaidah... You have the world support.... Dan Allah kar ki ajiye k'ara......

"Ba Zubaidah kawai ba harta Annah ta kasa tsaida hawayen ta, gaba d'aya sun kasa daina kukan da suke.... Tausayi ya cika zukatan su.... Hannayen Ammi Zubaidah ta rik'o tana hawaye tana so tayi magana ta kasa...... Sai wani sabon kuka da ya kufce mata..... Sun jima a wajen dukansu kuka suke babu mai iya bama wani baki cikin su......

"K'arshe Annah ce ta iya karb'an numbern Ammi sanda suka mik'e domin tafiya, Zubaidah kam ta kasa daina kukan da take... Haka ta kife kanta a wajen crying her heart out.....

"Har a cikin mota ma bata daina kukan ba....

"Ansar ya gama parking a k'ofar prosecution office.... "Annah ta rik'o hannun ta suka sauk'o ta d'aga kai sama tana k'are kallo ma wajen ido hud'u sukayi da Barr Munir sai murmushi yake..

"K'afa tasa ta soma takawa kaman daga sama ta jiyo wani familiar voice ta kirata da k'arfin gaske..... Gaba d'aya suka juyo suna kallon wacce tayi kiran... Ba kowa bane illa Zulaihat.....

"Umar dake lab'e bayan wata bishiya don dama zuwa yayi Zubaidah tana dropping charges ya sace ta su gudu.... K'irjinsa ya yanke ya fad'i ganin Zulaihat... A fili ya furta "What is that bitch doing here......




Sameena ce ๐Ÿ‘Œ๐Ÿพ
[1/23, 22:29] โ€ช+234 803 619 0581โ€ฌ: ๐ŸŒ˜๐ŸŒ˜๐ŸŒ˜๐ŸŒ˜ *ZUBAIDAH*

79

*ยฉSameena Aleeyou...โœ๐Ÿพ*


_๐ŸŒˆKAINUWA WRITERS ASSOCIATION ๐Ÿค_



*Dedicated To All Victims Of Rape...*



*Where are you darling Fauxia M Bala your chappy is here sweetheart...... ๐Ÿ˜โค Allah Ya k'aro maki baseera irin sosai d'in nan*



"Kallon Zulaihat da Imam suke cike da mamaki... "A hankali suka soma takowa har gaban su.

"Farin cikin Barr Munir ya d'auke cak lokaci guda.... Shafa malu d'insa ya shiga yi yana kallon ikon Allah.

"Ansar ne ya sami zarafin tambayar su me suka zo yi nan.
"Zulaihat ta d'ago ido tana kallon Zubaidah kafin tace " I knw I betrayed you ta yanda bazaki sake yarda dani ba... But this time around I'm here to tell the truth.... Everything... I mean I'll testify in Jalal's trial.... I'll give my testimony... Zan bada shaidata cewa Jalal bashida laifi coz I was there... I saw everything....

"Kaman almara haka suka ji batun.... Idon Zubaidah ya kad'a yayi jaa.. Matsowa sosai tayi kusa da Zulaihat kafin tace " I don't believe this isn't one of your tricks... Fad'a min me kike shiryawa yanzu kuma, kinyi min na k'yaleki but for Ya Jay.... Shiru kawai tayi tana huci, ita kanta bata san zata iya mutuwa akan Jalal har haka ba sai yau...
"Annah ta d'an rik'o Zubaidah kafin tace" Calm down daughter..... Hararan Zulaihat kawai Zubaidah keyi da rinannun idanun ta kafin tace " No Annah let me just clear her doubt...
"Ansar ya d'an matso kafin yace " Kinji abinda tace " So if you're here to play games, ki tafi tun abubuwa suna yanda suke...

"Sai snn Imam ya matso kana ya soma fad'in" Amm ku kwantar da hankalin ku Zulaihat is now a changed person I can assure you this... Wllhi iyaka gaskiyar ta tazo fad'i....

"Zubaidah ta kuma dubanta kafin tace da gaske kike, dan Allah zaki bada shaida.. Ya Jay will be set free.. Annah ya Ansar my Ya Jay will be free... I knew it nasan he's innocent....
"Gaba d'aya kallon Zubaidah suke yanda lokaci guda ta daburce gaba d'aya sabida murna..

"Zulaihat ta murmusa kafin tace "Insha Allah zan fad'i iyaka abinda na sani.

"Ansar da Annah annuri ya cika fuskokin su... Wayar sa ya ciro ya shiga neman layin Hafiz... Bayan ya d'an ja gefe sun gama magana da Hafiz dawowa wajen su yayi fuska fal murna kafin yace " Alhmdllh Mun samu witness yanzu, komai yazo cikin sauk'i I just spoke with his lawyer, satin da zamu shiga dama za'a shiga kotun...
"Ya juyo ya dubi Zulaihat da Imam kafin yace " Pls we need to do this...

"Zubaidah ta rik'o hannayen Zulaihat tace " Pls ki zauna tare da mu har a shiga kotun...

"Zulaihat ta murmusa kafin tace " Babu damuwa I promise you I'll show up and I'll testify.... Ta d'an kalli Imam tace muje " Brother...
"Imam ya masu sallama suka nufi tasi d'insu...
"Gaba d'aya rasa bakin godiya tayi ma Zulaihat sai biyota da tayi ta rungume....
"Rungumar ta Zulaihat ma tayi tana mai sakin murmushi....
"Sosai Annah tayi masu godiya, Ansar ya mik'a ma Imam hannu sukai masabaha kafin yace " Sai mun had'u a kotu...


"Shitt..?!!! Dammit dammit...!!!! Barr Munir ya rink'a fad'i lokaci guda ya nufi motar sa ba tareda ya kuma b'ata ma kansa lokaci ba.....


"No no.... You can't do this to me... I won't allow you to destroy me.... Cikin sauri ya wuce motar sa ya shiga bin bayan su Zulaihat ba tareda sanin su ba....

**************

"Imam ya gama parking a k'ofar gidansu, kallon Zulaihat datayi jigum yayi kafin yace" Ki kwantar da hankalin ki yanzu zaki sami kwanciyar hankali tunda kin sanar dasu...

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login