Showing 12001 words to 15000 words out of 210924 words

Chapter 5 - ZUBAIDA COMPLETE HAUSA NOVEL

EYSHAAT   

30 Aug 2024

22854

kuma dole mu samu bamu taɓa neman abu mun rasa ba so bazamu fara yau ba.
"Jalal na isowa suka sakar ma juna murmushi, farin ciki yakeji na ganin wann yarinyar, baisan me yakr ji gameda ita ba amma tabbas yana jin wani abu.
"Labib ya sunkuya ƙasan table ya ciro waɓi ƙwaya a aljihinsa ya tsiyayi drink a cup ya jefa a ciki. Hankalin Jalal gaba ɗaya naga neman ta ina ,ubaidah ta koma don bai ganta ba kuma. Be kawo komai a ransa ba ya karɓi drink ɗɗin ya soma sha, nan ya soma jinsa a sama, nan suma suka biyesa kaman suma a bugen suke, Salim ya miƙe ya nufi yanda Kausar da ƙawayenta suke yace mata " bara suje su ɗanyi freshing up dasu Labib, Kausar bata kawo komai ba tace dashi sai sun dawo take care. Kiss ya hura mata kan tafin hannunsa kafin ya wuce" ƴammata ƙawayenta suka ɗauki shewa, cewa suke wow Kausy tayi sa'an miji mai sonta snn romantic guy. Kausar kuwa sai jin kanta take mai sa'a a cikin mata.


"Zubaidah kuwa sauri sauri ta nufi hanyar fita amma bata cimma Umar ba, ko kaɗan bata son fushinsa, gashi tafiya zaiyi gobe gobe kuma gari mai nisa, itakam bazata so suyi irin wann sallama ba, cikin sauri ta nufi titi tana nemansa, abinka da yarinta ko tunawa da darene batayi ba ga yanayin anguwar babu mutane sosai gini ma can ɗaiɗaiya kake hangowa.snn ko tunawa ta faɗawa Annah batayi ba. Haka Annah tayi neman duniya bata ganta wajen taron ba eata zuciya tace ƙila ta koma kitchen.


"Haka su Labib suka ja Jalal suka nufi cikin mota dashi, suka fice.... " Zubaidah sai faman shate hawayen fuskarta take tana bin salɓalelen titin nan ƙarshe har ta ƙarasa ƙarshen layin yanda babu kwalta, nan ta soma tunanin anya ma ba ɓata tayi ba, tsoro dafirgici suka shigeta, nan take ta soma ƙwalla kiran sunan Umar tana wani sabon kuka,... Daga yanda suke suka jiyo sautin ta, tuni Labib ya karya kan mota suka nufi wajen.... Zubaidah na hango fitilan mota ta nufota ta soma ja da baya, tuni Labib yayi parking suka fito gaba ɗayansu.... Kan kace me sun gewayeta, kallonsu take tana ƙoƙarin ja da baya amma sai taga wani a bayan nata, idan rayi nan gefen sai wani ma ya tarota.... Duk wani addu'an da ya,o bakinta yinsa take, cike da tsoro da firgici cikin murya irinta me kuka take faɗin" Don Allah kar ku cutar dani, su waye ku meyasa kuke bibiyata......" Bata gama yin shiru ba taji Jalal ya rungumota cikin muryar maye yake faɗin" here she is......" Wani irin ihu Zibaidah ta sake tana mai ƙanƙame jikints, Jalal kuwa da su Labib dariya suka fashe dashi, Jalal yana dariya yana tangaɗi ya ɗora ɗan yatsansa akan bakin Zubaidah yana faɗin" Shiiiiiii, har loƙacin tana rungume cikin hannayensa, Kuka take kaman ranta zai fita, Labib ya ƙaraso gamida fizgeta hannun Jalal.......
" Dukda ba a cikin hankalinsa take va da ƙyar Labib ya iya fincike Zubaidah daga hannunsa, cikin muryar maye yake faɗin" Don't Labib dont you date think of doing that,........" Yana faɗuwa yana tashiwa da ƙyar, su kuwa su Salim da Tariq me zasuyi banda dariya,.........
"Ihu Zubaidah tayi sanda su duka uku suka nufota, Saalim Labib da kuma Tariq, Labib ya basu umarni dasu banƙare masa ita, hakan kuwa akayi, Jalal babu yanda ya iya ƙwayan da Labib ya basa ya hanasa taɓuƙa komi k motsi me kyau ya kasa balle ya tashi,


"Allah sarki, haka tanaji tana gani tana roƙonsu tana kuka basu fasa ƙudirin da sukayi niyya akanta ba, Tariq da Salim suka banƙareta ta hanyar rirriƙe mata hannaye, Labib yasa hannu ya kama tun daga wuyar rigarta ya keta daga sama har ƙasa, gaba ɗaya ruɗewa suka yi sanda na shanunta suka bayyana wanda suke a cike manya manya a tsartsaye, tuni Labib yakai masu capka kaman tsohon haka ya ringa wasa da albarkatun ƙirjinta su Salim na tayasa ƙarshe chaa suka mata akai su duka uku kowa nason ya fara biyan buƙatansa, ta yunƙura zata tashi Labib ya kifa mata mari. Bige bige take kamar mahaukaciya ta kuma yunƙura Salim ya danneta, Labib ya jawo wani duysi ya buga mata a ƙafa, tuni ta saki ƙaran azaba, haka su Tariq da Salim suka banƙare ƙafafunta suka rabata da suturanta,.....Wani ihu mai ƙarfin gaske ta sake sanda Labib ya shigeta, gaba ɗaya ba zuwan wasa ya mata ba, tunda Zubaidh tayi wann ƙaran bata kuma sanin yanda kanta yake ba.
"Haka Labib yayita gurzanta babu tausayi balle imani, saida yayi mai isansa kafin ya miƙe Salim ya soma, shima saida yayi iyaka yinsa kafin Tariq ma ɗora da nasa, haka sukayi ma baiwar Allah nan kaca kaca babu imani babu tausayi valle tuna mahaliccinsu 😭......


Sameena.ce👌🏾
[1/23, 22:10] ‪+234 803 619 0581‬: 🌘🌘🌘🌘 *ZUBAIDAH*

10

*©Sameena Aleeyou...✍🏾*

_Queen Samy Novels Forum...📖📚_


" Komawa gefe sukayi suna maida numfashi, Tariq ya dubi Jalal dake kwance gefe alamun bacci yayi gaba dashi tuntuni, Dariya ya fashe dashi kafin yace" Guys lets get going kafin wani ya ganmu.
"Salim ya busar da iska kafin yace" Ban taɓa jin mace me daɗinta ba, shes so sweet I wish I could have her everyday...." Labib ya miƙe da ƙyar yana maida belt ɗin wandonsa kafin ya nufi mota ba tareda yace komai ba, jin har ya tada mota yasasu saurin ɗauko Jalal suka saka sa cikin motan, Tariq yakai dubaɓsa ga Zubaidah wscce ke kwsnce lifeless tamkar maras numfashi kafin ya dubi abokansa yace" What about her? Are we gonna leave her here???
"Tsaki Labib ya buga kafin yace" Dude idan zaka shiga mota mu tafi ka shiga what next, badai ka biya buƙanta ka ba me kuma yayi saura..." Tariq ya ɗanyi jimm kafin yace" Com'on guys we can leave her here lifeless she almost died...." Cike da ƙosawa Labib yace" If you cant leave fine, ka tsaya idan police suka kama ka da dead body sai ka masu bayani, kokuma Dad ɗinka ya ganka da ita kaga he'll definitely be proud of you huh??
" Salim ne ya riƙo Tsriq suka wuce mota yana faɗin" lets go Buddy I dont think that girl is still alive.
"Labib kuwa kaman jira yake suna shiga ya fincike motar......



" Har aka gama event babu Zubaidah babu dalilinta , Neman duniyar nan sunyi basuga Zubaidah ba, Ƙarshe dai Hadiza ta wuce gida da tƴnanin ko Zubaidah ta koma gida..
"Hadiza ta cika tayi fam sai banbamin masifa da bala'i take" wllhi yau Zubaiidah sai na kusan kasheki a gidan nn..." Hamma Habibu sai faman bata haƙuri yake yana faɗin" Kiyi haƙuri Hadiza zata dawo ne, Kamalu ya ƙaraso ya rungume babansa yana kuka yana faɗin shidai yana son ganin Didinsa.. Rungumesa Habibu yayi suka soma kuka a tare. Wani takaicin ya kuma tokaran Hadiza, ficewa tayi waje ta barsu sunata sharɓan kuka.


"Mami ta kuma kallon momy datayi jugum duk suna jiran dawowan ƴaƴansu kafin tace" Anya Farha bazamu sa securities neman yaran nan ba, what if simething bad happens to them, nan ƙaramin gari ne ba kaman Abuja ba da suka saba fita suyi dare, nan babu wani wajen zuwan da har zasuyi dare a wajen, they should be home by now...."Momy ta matso ta rungume Mami kafin tace" Its Okay Mami I know they'll be home soon,.....
"Dammit dammit those boys will never change... Cewan Alhj Kasim cike da ɓacin rai, duban Barr Munir yayi kana yace" Keep on trying their numbers, daga haka miƙewa yayi ya fice zuwa waje...


"Su Salim kuwa basu suka shigo gidan ba saida suks tabbata kows yayi bacci, cikin sanɗa suka wuce sashensu, gaba ɗaya suka zube a parlor suna maida numfashi.
"Kaman daga sama sukaji an banko ƙofan an shigo... Daddy ne tsaye yana binsu da mugun kallo,
"Salim da Tariq kam tsoro ne ƙarara ya nuna a fuskarsu yayinda Labib ke binsa da mugun kallo shima.
"Where the hell have you guys been??? Dady ya tambaya fuska babu alamun wasa,...
"Labib ya miƙe yana ɓalle buttens ɗin rigarsa kafin yace" Uncle would ƴou pls stop, why ate you asking us like we are still kids, ya kamata ka gane mun girmafah yanzu we can decide our life.
"Daddy ya fuzar da iska kafin yace" I see, I see. Ya sauƙe dubansa kan Salim da yayi zuru kamanai tunani kafin ysce" And where is your engagement ring. Sai snn Salim ya duba yatsan sa yaga tabbas babu zoben da Kausar ta saka masa ɗazu wajen engagement. Ɗan shafa kai yayi kafin yace" Com'on Dad I lost it. I'll by another one.
" We must talk gobe kunaji na, cewar Dad, daga haka sa kai yayi ya fice zuciyarsa na ci gaba da tafarfasa...


*Washe gari*

" Asubahin fari Hadiza ta fice ta nufi gidan Alhj Kasim, don izuwa lokacin itama ta soma shiga damuwa,. Hamma Habibu kam ko bacci bai sami zarafin yi ba haka ya kwana kuka, idan Kalmalu ya farka a bacci ya tayasa
"Securities kuwa sam sunƙi barinta ta shiga gidan, sai faman bambamin masifa take...."Anna dake tsaye ta back yard ta jiyo sautin Hadiza, aje bokitin hannunta tayi da sauri ta nufi gate..
"Hadiza na hangota ta nufota itama cikin sauri tana huci take faɗin" Wllhi kece, kece kikace tazo ki kaita ganin amarya, yun daga lokacin ban kuma ganinta ba. Annah ta riƙo hannunts kafin tace karkiyi magana haka, nida ke duk munsan tun jiya muka nemi Zubaidah wajen bikin nan, keda bakinki kikace gida ta tafi anyi haka ko ba'ayi ba. Snn naga kalan taƙura yarinyar da kikeyi, wnn kaɗai kan iya sa yarinyar ta tsere ma azabarki ƙila ta gaji da wahala da azabtar da ita da kike ne, ko gaban hukuma akaje dole ki bada wann statement ɗin... Haba nan fah Hadiza ta soma borin kunya musman dataji Annah na mata turanci,... Can kuma hawaye suka ciko idanunta ta dubi Annah tace don Allah ki taimaka min bansan yanda zan sameta ba.
" Annah ta sauƙe ajiyan zuciya kafin tace" Kinga yanzu ƙarfe shidan safiya masu gidan nan basu tashi ba balle nakai ƙoƙon taimakona garesu, Amma yanzu abinda zamuyi mubi layin nan muna tambaya muna nemanta wataƙila Allah zaisa mu dace. Babu musu Hadiza tabi bayanta suka bazama neman Zubaidah.


"Har ƙarshen layin suka isa babu ita babu alamunta, gashi basu haɗu da mahaluƙi ko guda ba balle su tambaya.
"Har zasu juya Annah taji kaman tayi tuntuɓe da mutum cikin ciyawa, aiko tana sunkayawa ta ganta kwance cikin bushesshen jini kaman an yanka dabba, gwiwoyin hannayenta da ƙafafunta gaba ɗaya ta kukkuje kai kace da kate tayi faɗa, ƙofan hancinta jini ne shima ya bushe, haka nan an ɗaure bakinta da farin ƙyalle, goshinta ma jini ya bushe alamun anji mata ciwo.....
"Annah bata san sanda ta durƙushe a wajen ba gamida fashewa da wani irin kuka wanda hakan yaja hankalin Hadiza,... Tana isowa wajen taga abinda Annah ta gani.
" Tsugunawa tayi a wajen dirshan, duk rashin imanin Hadiza da wulaƙanta Zubaidah da take yau saida taji tausayin Zubaidah...."Baki na rawa Hadiza ke faɗin " Fyaɗe aka mata, sun mata fyaɗe.... Wani sabon kuka ya kufce mata.
"Annah tayi saurin saita kanta kafin ta cicciɓi Zubaidah da ƙyar, ta dubi Hadiza tace" Maza ki koma can gidan kice ni na aikoki ki kira min ɗana Jalal kinga ban fito da wayata ba,shi zai taimaka ya taho mana da ƴan sanda don nasan da ƙyar asibiti su karɓemu babu jami'an tsaro, amma yanzu barin fara kaita asibiti don ceto rayuwarta. Gyaɗa jai jawai Hadiza keyi hawaye na zuba idanunta, tana tunanin yau Habibu yaji ko yaga wann zance tabbas sai ya kusa mutuwa, cikin sauri ta juya yayinda Annah ta wuce bakin titi neman adaidaita.
" juyawan da Hadiza zatayi taji ta taka wani abu kan ƙarfe, sunkuyawa tayi ta ɗauko abin, shakka babu zobene size ɗin hanun namiji, kuma da gani yaji kuɗi zai tsada, sakawa bakin zaninta tayi ta ƙulle kafin ta soma tafiya.....


"A hankali ya sima buɗe idanunsa da suka masa nauyi, da ƙyar ya iya moƙewa zaune gamida dafe kansa da hannayensa guda biyu yana son tuno me ya faru a daren jiya.
" Juyawa yayi ya kalli abokansa da suke kan sharan bacci babu sallah balle salati...."A hankali komai ya soma dawo wa Jalal....a fili ya furta *"Zubaidah"* Kaman wanda aka zabura ya miƙe abubuwan da suka faru suka shiga dawo masa kwanyansa, ya tuno sanda ya riƙota, ya tuno shi ya fara kamata, ya tuno sanda Labib ya fizgeta daga hannunsa, ya tuna sanda Labib ya keta mata rigarta, ya tuno sanda suke wawa akanta kaman almajiri yaga abinci....." Jiri ya soma kwasan sa, Wani wawan ƙara ya sake wanda saida ya tashi duk wani mahaluƙin dake barci cikin gida.....
*"NOOOOOOOOOOOO"*
"Ya faɗi da ƙarfin gaske, gaba ɗaya suka miƙe babu shiri suna dubansa, Jalal ya ɗago rinannun idanunsa yana dubansu ɗaya bayan ɗaya, fuskan Labib yake kallo yana tuna sanda ya fara raba Zubaidah da mutuncinta dukda a lokacin yana ckin maye amma hakan bai hanasa ganin komai da fahimtar komai ba.... Tsalle yayu ya cikumo wuyan Labib ya shiga dukansa a ciki kaman Allah ne ya aikosa...yana faɗin" You raped her didn't you, you started it, you imbecile how dare you...... Da ƙyar Salim da Tariq suka ƙwaci Labib. Kukan kura ya kuma ya jawo Salim da hannu guda snnTariq da hannu guda ya daki ƙofar ɗakin ta buɗe ya nufo downstirs dasu haka ya ringa jansu a ƙasa kan stirs har saida ya fito waje........ Labib ya goge jinin da ya ɓata masa hanci kafin ya biyo bayansu a guje, daidai lokacin dasu Daddy su momy suka fito.......



Sameena ce👌🏾
[1/23, 22:10] ‪+234 803 619 0581‬: 🌘🌘🌘🌘 *ZUBAIDAH*

11

*©Sameena Aleeyou....✍🏾*

_Queen Samy Novels Forum...📖📚_


*Shout Out to all the readers....😘😻*


"Cikin sauri Labib ya miƙe yabi bayansu. Momy da Mami a balcony suka haɗu kowa ta fito daga ɓangaren mijinta don suma sunji ƙaran da Jalal yayi, a tare suka nufo downstirs... Curus suka tsaya suna bin Labib dake sauƙowa daga ɓangarensu wanda gaban singlet ɗinsa gaba ɗaya jini ya ɓata.... Mami ta nufesa a kiɗime tana faɗin" Baby me ya sameka, ina ja samo jini haka. Ɗan tareta da hannu Labib yayi sai sauri yake ya nufi parlor yana faɗin" Mami its nothing pls ku koma baccinku we can handle this, pls kar ku faɗawa wasu Dad...."Muryasa ya carke sanda ya jiyo muryar Dad daga waje yana falfawa Jalal ruwan ashariya da masifa, Ai Labib kaman zai kife ƙasa haka ya fice daga parlorn ya nufi waje don sauri. A tare Momy da Mami suka rufa mai baya.


" Barr Munir ya cafe zancen da faɗin" Ai dama tsiyan ka sake wa talaka kenan, yanzu Alhj ka duba yanda yaron nan yayiwa yaran nan snn kaji yanda yake mayar maka da magana tamkar wani sa'ansa..... Shiru yayi sanda ya hangi ƙanwarsa Hajiya Farha na fitowa waje,... Ƙarasow Momy tayi taga fuskan Salim duk a daddauje alamun an lakaɗɗesa.
"Boy who did this to you, Momy ta biɗa sanda take shafa fuskar Salim. Alhj Kasim ya dubesu itada Mami kana yace" Farha ku shige gida....." Idanun Momy ya sauƙa kan Jalal dake riƙe da sanda alamun shi ya jibga masu yara, ai a tamanin tayi kansa tana faɗin "Dama wnn shegen ne ya dakeku kuka ƙyalesa dashike ku saunaye ne....." Da sauri Dad da Barr Munir suka riƙota suka hanata ƙarasawa ga Jalal dake tsaye a wajen ko gizau baijiba da alama, banda huci babu abinda yake...
" Barr Munir ya jiyo ya dubi Jalal kana yace" Yanzu kai Jalal abinda zakayi kenan, mutanen da suka ɗaukeka tamkar ɗan uwa shine ka rasa sharrin da zaka laƙaba masu sai na fyaɗe, toh da kasan son yarinyar kake ai ba sai ka mata fyaɗe ba da nemanta da aure kayi da yafi maka.
"Jalal yayi murmushin takaici yana duban Barr Munir a hankali ya tako ya ƙaraso hat gabansa" Ido cikin ido suke duban juna kafin ya soma faɗin" Barrister bari kaji na faɗa maka, nafi ƙarfin na ɗaurawa su Salim sharri wllhi snn idanakwai waɗanda zan ƙulla masu sharri a wann rayuwa toh badai su Salim ba, sabida ƴan uwa na ɗaukesu inaga dukda dangantakar dake tsakaninku dasu nafika sonsu snn duk neman matan da mukeyi bazan musa maka ba a tare mukeyi snn da kake cewa son yarinyar nake shiyasa na mata fyaɗe kayi kiskure Barr sabida ni a tsarin bin mata na babu fyaɗe gasu nan ka tambayesu, snn koda zanyi fyaɗe ma bazanyiwa ƙaramar yarinya kamar Zubaidah ba, don haka Barr a matsayinka na mai hidima da kotu nasan kafini sanin hukuncin fyaɗe a ƙasar nan, kar ka dubi dangantakar ku kar ka dubi maysayin aikinka a companin iyaƴensu, ka dubi girman laifin a ƙundin tsarin mulkin ƙasa snn ka dubi girman laifin a al'adance snn ka duba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login