Showing 57001 words to 60000 words out of 210924 words
a gefen bedside ya hangi wani hoto, su hud'u ne jikin hoton sun daddafe kafad'un juna kowa da sunansa a k'asa..... Idonsa ya sauk'a kan sunan Jalal, ya d'ago hoton sosai yana kallon wanda aka rubuta Jalal a k'asansa.....
"Kaman daga sama yaji ana bubbuga k'ofar penthouse d'in ana fad'in "Labiiib, Labiib come down here you bastard...
"Da sauri ya lek'a ta window.. A fili ya furta WHATTT!!!! Juyawa yayi ya kuma kallon hoton tabbas wnn shine Jalal, a sittin ya suri bindigar ya nufo k'asa......
Sameena ce ππΎ
[1/23, 22:19] βͺ+234 803 619 0581β¬: ππππ *ZUBAIDAH*
39
*Β©Sameena Aleeyou...βπΎ*
_Queen Samy Novels Forum...ππ_
*Dedicated To All Victims Of Rape...*
"Da k'arfin gaske Umar ya Bud'e k'ofar for good 3mins suna k'arewa juna kallo kafin Umar ya finciko Jalal cikin parlorn, fuskarsa tayi turning to red haka nan idanunsa, wani wawan naushi yakai ma Jalal saida yakaisa k'asa,
"D'ago kai yayi cike da mamaki yake kallon mutumin da ya naushesa wanda keta faman huci kaman kububuwa, shafa hancisa yayi yaga jini...
"A zuciye ya mik'e dukda raunukan dake jikinsa bai hana kai ma Umar duka ba, ya rik'o wuyarsa yana fad'in " Ina boss d'in naka da yak'i sauk'owa, ya turo ka, yana tsoro ne kar na kashesa..? Go and tell him, if he dare try to come near my wife, I swear na rantse sai na kashesa without thinking twice, Go and tell him Zubaidah is not alone, She's with me, and I'll protect her till my very last breath... Daga haka yayi jifa da Umar ya fad'i gefe...
"Goge bakinsa yayi yana kallon Jalal, komai ya shiga dawo masa, ya tuna shi kad'aine ya hanasa kasamcewa da farincikinsa Zubaidah... bindiga ya d'aga yayi pointing kan Jalal dashi snn ya soma fad'in" You don't deserve to live you coward, Barin irinku a doron k'asa masifa ne, You are the only reason Why Was separated from her, Zubaidah left me because of you, I'll all make you pay kaida ita, zan kasheka snn na kasance da ita har k'arshen rayuwarmu... Zubaidah is mine, mine alone.... D'ana bindigar yayi saidai kafin ya harba Jalal yayi dabaran take carpet d'in baya da k'afarsa wanda yasa Umar yayi loosing step, take bindigar ta fad'i tsalle d'aya Jalal yayi ya d'auka, Umar kuwa buga kansa yayi jikin kujera, Kukan kura ya kumayi ya nufo Jalal, Ganin bindigar a hannunsa yasa yin surrender....
"Jalal ya gane wanene wnn a yanzu, ya gane shine Umar d'in Zubaidah wanda aka masu baiko ada... " Cikin kakkausar murya ya soma fad'in"
"You don't deserve her, where were you when she was suffering, where were you lokacin da suka ci zarafinta, ina kake lokacin da suka saka takunkumi wa rayuwarta, ina kake lokacin da suka tilasta mata auren wanda bata so, ina kake lokacin da sukayi dnying right d'inta suka hanata magana akan abinda aka zalunceta, ... Muryarsa ya soma rawa sanda yaci gaba da fad'in" Baka nan, an fad'a maka magana ka d'auka ka hau kai ka zauna ba tareda yin k'wak'waran bincike ba, If you really loves her the she loves you bazaka yarda da duk abinda aka fad'a maka ba, Zubaidah tana sonka tana k'aunarka, but clearly you don't deserve her, she needs someone that will protect her from the Dasuki's.... Ya d'an ja fasali sanda yaga jikin Umar yayi sanyi kafin yaci gaba da fad'in" Kana son sanin the guilty ones.
"Labib Dasuki is guilty, Salim Dasuki is guilty so as Tariq Maina...... "Yatsu uku ya d'aga kaman mai k'irge kafin yaci gaba da fad'in" Maza uku, three Men raped her lokaci guda, ka gaya min bata buk'atan taimako bata buk'atan wanda zai tsaya ma rayuwarta, she is going through alot of pain, she almost died of depression....
"Idonsa ya kawo ruwa sanda yaci gaba da fad'in "
"Yes I was there when they raped her, I couldn't stop them because I was a coward, until now I still can't forgive my self,.... But I promised she will never be alone, I'll stand by her till my very last breath....
"Wllhi duk wanda ya nemi tak'ura rayuwar Zubaidah sai yanda k'arfina ya k'are koda kaine....
"Ya k'arasa ya damk'a bindigar a hannun Umar kafin ya d'ago hannunsa ya manna bindigar a goshinsa yace " Now that you learned the truth go ahead, go ahead and kill me,.....
"Kasa tab'uka komai yayi sai wani irin ciwo da zuciyarsa ke masa, durk'ushewa yayi a wajen ya kasa aiwatar da komai...
"Juyawa Jalal yayi ya fice daga gidan yana d'ingishi.....
"A sittin ya koma sama ya suri d'aya daga cikin car keys d'in Labib da suke jere cikin shell d'insu......
"Mami kanta saida taji mamakin ficewar mota bayan tasan Labib ya tafi office tuntuni, cikin sauri tasa a kira mata securities masu duty.....
"Tariq na zaune cikin motarsa a gefen titi yana loda recharge card bayan ya fito daga gidan Zulaihat ya hangi motar Labib sai falfala gudu yake, cikin sauri ya gama abinda yake ya shiga bin bayan motar......
*Dasuki Holding*
"Daddy ya dubi Labib yace " Baka fad'a min dalilinka na ajiye Ex fiancee din yarinyar nan a gidanku ba, what if something bad happens to you, huh, the world would blame me, za'a ce ban rik'e amanar k'anina ba, na bari wani abu ya sami d'ansa....
"Labib ya d'an shafi sumarsa kafin yace " Uncle believe me I'm doing this for us nida su Salim, gudun kar wnn mutumin yaji gaskiyar labarin a wani waje shiyasa na aniyesa a gida kuma na fada masa Jalal ne mai laifi....
"Alh Kasim ya k'arasa gamida dafa kafad'un Labib kafin yaci gaba da fad"in " Then you should have told me, sai nasan abinda zanyi, yanzu daka ajiyesa gida baka san yaya halinsa yake ba, ga mahaifiyar ka a gidan baka tunanin wani abu ka iya faruwa, what if he rubbed you and run away huh??? Ko ma yayi kidnapping Mum d'inka yayi garkuwa da ita har sai an basa huge amount of money tunda yaga gidan kud'i ne, you shouldn't be naive Son, mutane yanzu babu yarda...
"Shiru yayi yana nazarin kalaman Daddy kuma fah haka ne komai ka iya faruwa, kuma tabbas trap d'in da yake shirin had'awa Salim shima na iya fad'awa....
"Securities suna ganin motar suka hangame tapkeken gate d'in company d'in tunda sunsan motar, yana gama parking ya fito ya nufi cikin company d'in, Kana ganinsa kasan ya gama taro duk wani Bala'i komai ta fanjama fanjam...
"Ganin ba Labib bane ya fito cikin motor yasa Tariq bin bayansa da sauri, ganin ya b'ace masa yasa sa saurin nufan office d'in su Salim yanda ya tadda Salim ne kadai shima kallo yake a laptop din ba aiki ba..
"Kai tsaye Office d'in President ya nufa, babu yanda sakatariyan batayi ba wajen k'ok'arin hanasa shiga ta kasa k'arshe ta danna kiran securities, cak Umar ya d'agata ya wullata gefe snn ya danna kai cikin Office d'in.....
"A tare Daddy Barr Munir da kuma Labib suka mik'e tsaye, Labib ya razana da ganin yanayin Umar, murya na rawa yake fad'in" Umar I tot munyi da kai sai na dawo daga office muje....... "Shurrrupppp you Bastard .....!!!!!! Ya daka masa tsawan da yasa sa yin shiru, Jate sakatariyan Daddy da securities suka shigo, baki na rawa take fad'in" I'm sorry Sir I couldn't stop him, securities suka soma k'ok'arin capko sa, Daddy ya d'aga masu hannu kafin yace " It's okay kuje ku rabu dashi....
"Cike da rusunawa suka fice...
"Alh Kasim ya k'araso yana fad'in" You must be her exfiancee, kar ka damu I'll handle that matter, Jalal ba matsala bane....... "Kafin Daddy yayi shiru Umar ya d'ago bindigar yana pointing Labib kafin ya soma fad'in" What if I want my revenge on Labib Dasuki, Salim Dasuki and Tariq Maina.....
"Da mugun mamaki suke kallonsa kafin yaci gaba da fad'in " Na riga nasan komai you won't fool me, you bunch of liars.....
"Mikewa Salim yayi kana ya saka pause a kallon da yake kafin ya dubi Tariq yace barin kira Labib d'in don tun jiya bamu had'u ba.....
"Baki na rawa Barr Munir yake fad'in" Lower your gun, don't be stupid..... Labib kam kasa cewa komai yayi sai idonsa da ya raina fata yaga mutuwa k'arara.....
"Mirya a dake yake fad'in" I'll finished you all, miserable cowards..... Daddy yaci gaba da fad'in" Put the gun down let's talk sensibl...... Bai kai aya ba aka bud'e k'ofa aka shigo.....
"A razane Umar ya already ya d'ana bindigar tauuuu kake ji k'aran harbi....
"A razane suke kallon wanda aka harba, A guje Daddy yayi kansa yana fad'in" Saliiiimmm...
Sameena ce ππΎ
[1/23, 22:19] βͺ+234 803 619 0581β¬: ππππ *ZUBAIDAH*
40
*Β©Sameena Aleeyou...βπΎ*
_Queen Samy Novels Forum...ππ_
*"Allah mai jefa soyayyar sa cikin zukatan bayi, DUNIYAR NOVELS GROUP hak'ik'a kuna d'aya daga cikin groups d'in da suka fi bibiyar labarai Na kuke nuna min soyayya nida rubutu na, Ubangiji ya bar k'aunar dake tsakaninmu, idan babu ku babu ZUBAIDAH..... THE WHOLE CHAPTER IS Yours kuyi yanda kuka so dashiππ»ππ»ππ».... Sameena Aleeyou AKA Queen Samy loves you oceans and galaxies...π»ππβ€*
"Dafe yanda aka harbesa yayi gaba d'aya hanunsa ya b'aci da jini, da k'yar yake iya fad'in. " Dad... Daddy... Hep... Help Meh.....
"Rungumesa Daddy yayi cikin d'imauta yake fad'in" Just hang in there Son, you not gonna die,... D'agowa yayi kaman zararre yake fad'in " Call an ambulance, hurry....
"Tuni an capke Umar an kullesa cikin wani store mai duhun gaske...
"Ambulance tana isowa aka kwashi Salim aka nufi downstairs dashi, hankali tashe su Labib da Tariq suka rufa masu baya,
"Daddy ya dubi Faisal da bai jima da shigowa ba hannunsa rik'e da kud'in da yayi withdrawing yace " Take care of that Bastard, make sure he didn't escape... Bai jira amsar Faisal ba ya nufi lift kaman zai kifa da k'asa, Barr Munir na biye dashi....
"Ana zuwa asibiti aka wuce dashi theater room, Barr ya jawo Daddy gefe kafin yace " Calm down Mr President babu abinda zai sami nephew d'ina besides a kafad'arsa bullet d'in ya samesa mu godewa Allah, ni wnn abu ma kaman ribar mu ne... Ya fad'i yana sakin murmushi k'asak'asa...
"Wani banzan kallo Daddy ya watsa masa kafin yace " My only son is dying and yet kana cewa ribar mu ne, are you insane Barr or what???
"Barr Munir ya shafi tand'alelen sok'onsa da yayi kusan raba tsakiyan kansa kafin yace " Kai kam bari ka gani, da wnn zamuyi amfani mu ci nasara kan yarinyar nan da take neman kawo mana cikas, ya kashe ido guda kafin yace "Kausar, yanzu dai barin tafi gidan...
"Tuni Daddy ya d'ago nufin Barr don haka murmushi ya saki yana jinjinama Attorney Munir...
"Mik'ewa Barr yayi ya fice daga asibitin ya nufi motarsa....
**********
"Tsaye take tsakar gida tana gyara hijabinta don yau zata soma zuwa school, ta sami gurbin karatu a wani sec sch maras nisa da unguwarsu, yanda aka bata matakin aji biyar sabida kwazonta, ....
"Da mamaki take kallon Jalal dake k'ok'arin shigowa do alama raunin jikinsa sun k'aru ko kuma ya fama, kaman zata juya ta koma d'aki sai kuma ta fasa ta d'an sha kunu... Saida ya iso dap da ita kafin ta gaishesa da kalma guda...
"Cike da mamaki yake dubanta don tunda suke bata Tab'a gaishesa ba sai yau,
"D'an murmushi yayi kafin ya amsa snn ya k'ara da ina zaki je...
"Galala ta dubesa kafin ta kauda kai gefe tace " Ba lallaine kaji yanda zanje ba..... Karaf sai a kunnen Hadiza, dariya ta tuntsure dashi kafin ta soma zuba uwa kurna, "Yo dole ma yasan yanda zakije don wllhi duk yanda kika taka bada amincewarsa ba wuta kika taka, shegen iyayi da feleke karatu ya wuce maki amma kice sai kinyi...... Maganganun Hadiza yasa Annah fitowa babu shiri.
"Yama rasa me zaice ma wnn matar gashi shi be iya hayaniya ba kuma darajar Hamma Habibu take ci a idanunsa, .. Muryar Zubaidah ne cikin kuka ya dawo dashi daga duniyar tunanin da ya tafi, fad'i take..
"Ni wllhi baikai ya bani izinin fita ba sabida babu aurensa akaina.... "Saida Annah ta lallasheta kafin tayi shiru, ta dubi Jalal dake kallonsu kurum without saying anything,
"Kai kuma da wnn jikin naka ina ka fito, Annah ta tambaya, kai tsaye yace.
"I went Dasuki's....
"You what, lafiyanka Jalal mai zaikai ka wajensu kuma salon su k'arasa ka, jin haka yasa Hadiza saurin dawowa don da har ta nufi b'angarensu...
"Jalal yace " Annah bazasu zo har cikin gidanmu suci mmana zarafi su tafi a banza ba, idan mukayi shiru muka k'yalesu they will keep bothering us, at least ko munada talauci su sani cewa we do have a heart.... Ya d'an ja fasali yana kallon Zubaidah data daina kuka alamun tana sauraren maganganunsa kafin yaci gaba da fad'in"
"Unfortunately ban samesu ba amma na sami wanda zai isar masu da sak'onsu, its seems they are allied or maybe sunyi manipulating d'insa sun sayesa da kud'i kaman yanda suka saba...
"Da mamaki Annah tace "WA kenan??
"Har lokacin idonsa da sukayi jazir na kan Zubaidah kafin yace "UMAR, wanda aka masu baiko a da, I confronted him and told him everything, The whole truth .....
"A zabure ta d'ago idanunta da yake jik'e shakaf da hawaye tana dubansa shima ita yake duba fuska a tamke..
"Girgiza kai take kaman zararriya take fad'in" Umar yazo nan garin Umar d'ina, snn yana gidan azzaluman nan, ba Umar ka gani ba saidai mai kama dashi, don na tabbata da kunyi ido biyu dashi da baka dawo da rai ba...
"D'an murmushi yayi da gefen bakinsa don yana son ganin tana magana kafin yace " Bansan shi ba balle nasan kamanninsa, shi da bakinsa ya fad'a min ko shi wanene, and na fada masa duk abinda ya faru, da yaso kashe ni da yayi don ya sami chance..... Yana gama fad'in haka yace wuce muje na kaiki makarantar...
"Kallon mamaki ta bisa dashi ganin ko alamun wasa babu a tattare dashi gashi yasha mur sosai, .... Ganin sunyi cirko cirko suna kallon juna yasa Annah cewa "A'a Jalal ka huta dama ni zan kaita...
"Girgiza kai yayi kafin yace " Annah those people are very dangerous, I don't want her to get harm, let me protect her da taimakon Allah pls...
"A hankali Annah ta gyada kanta gami da sakin Zubaidah tayi masu Addu'an kariya...
"D'ago Kai tayi zata masa tsiwa taji ta kasa ba tareda tasan dalili ba, ... Wuce muje, ya fad'i yana zura hannu maras ciwon a aljihu wanda nake zaton kud'in jikinsa yake lalumawa...
"Sai snn Hadiza ta sauk'e wani nannauyan ajiyan zuciya, Umar a garin nan, lallai dole taje ta kira Iyalle taji Wata uwar wainar aka tuya tun bayan barinsu Dukku...
***********
"Asmah I can't stand him anymore, I hate him I hate him like hell, He's already disgusting to me... Ta k'arashe maganar cikin rawar murya...
"Hannayen Kausar Asmah ta rik'o kafin tace " Sis stop saying all this pls, ni a ganina ba gaskiya bane don idan da gaskiya ne su Daddy bazasu bari hakan ta kasance ba tunda responsible mutane ne, you should have at least give him a chance, listen to him, you don't have to shut him out he's your husband no matter what...
"Hararanta Kausar tayi gamida tab'e baki kafin tace " Wato kema kin yarda da k'aryan nasu ko, wllhi Asmah na yarda hundred percent